Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 65
Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 65: Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 65. Wuraren 11 Hamadi yatashi da kyar kansa kaman zai fita sabida…
3,314 words
Wuraren 11 Hamadi yatashi da kyar kansa kaman zai fita sabida ciwo mugun zazzabi yakeji yabar jikinta bai kalleta ba yatashi zaune ahankali she needs to pray too yadauketa chak, bude idanunta Asmeey tayi cikeda tsoro ganin Ya Hamad ne ya dauketa yana tafiya da ita bayako kallon fuskanta saitaji gabanta yafadi sai kallonsa take yaki kallonta ya shiga da ita bayi ya zaunar kan wani kujera da musamman yasayo sabida ita, kunya taji sosai ta sauke kanta kasa, wanka yamata yafito ya ijiyeta kan gado yabude wardrobe nasa yaciro wani doguwan riga yasa mata da hijab yasata kan dadduma sai kallonsa take yaki kallonta, yakoma bayi yayi nasa wankan fitowa yayi da kyar har yana dafa bango duk Asmeey na kallonsa gabanta sai faduwa yake tana shakkan tamai magana ganin ko kallonta bayayi kaman she doesn't exit, yazare boxer yasaka yadauki jean blue yasa dawata yar white t-shirt mai vneck sun mai kyau naban mamaki yawuce yabude kofa yafita kaman zata cinyesa da idanu.
Gaban Asmeey sai faduwa yake, falo yafito azaune yayi salla yana kan dadduma door bell yayi kara yakasa motsi wayansa dake kujera dayaji yana ringing yasa hannu yadauka ganin Ya Mustapa yasa yakai wayan kunnensa murya chan kasa yace "password na door is 8583428" yasauke wayan kasa Ya Mustapa yabude kofan yataho wajen ganin Hamad kan dadduma a falo yasa yazo wajen da sauri yaduka yana kallonsa yakai hannu ya taba temperature jikinsa, shi yasan yaron sai yayi rashin lafiya ko stress na this 5months is not joke he doesn't even need to ask, dagasa yayi yace "kwanta" ya kwantar dashi kan kujera yadauki wayan Hamad yace "call your driver" da kyar Hamad yayi magana, aiko yazo Ya Mustapa yafice pharmacy sukaje nan da nan yadawo drip yahada yasamai sannan yahadomai tea da kyar yasha rabi yakai allurai before u know it sai bacci again, shiru Ya Mustapa yayi yana kallonsa ba'a wani jimaba akai danna door bell mikewa yayi yawuce wajen kofa yabude home services dasuka biyane su uku dukansu mata daya tsohuwa sai sauran young people shigo dasu yayi yamaida kofa yarufe sannan yakalli tsohuwan yace "come with me pls" biyosa tayi yanuna mata wheelchair Asmeey ta dauka bai shiga bedroom dinba but ya tsaya awajen yanuna mata kofa shiga ciki tayi shikuma yawuce falon Hamad yakama ya tayar da kyar Hamad yatashi Ya Musty yarike drip din sai kawai yawuce dashi yakaisa dakin dasu Mamie suka zauna ya kwantar da shi yayi fixing drip din ijiyan zuciya Hamad ya sauke yasake maida idanunsa ya kulle he's really sick.
EPISODE 1️⃣2️⃣7️⃣
Fito da Asmeey sukayi sunyi setting some equipment sai bin falon take da kallo tana neman Ya Hamad but babu shi dagata sukayi tafara exercise din, tayi mamaki ganin kafafunta sunfi jiya karfi, tadauka uban wahalan datasha wajen Ya Hamad last night zaisa tama kasa motsi but she was doing really good with the legs just that kasanta ne kemata ciwo, tana tafiya tafiya da kafan even though ba kaman tafiyan normal person ba but she did dai sai zufa take hannayenta sun dawo normal sosai, 3hours sukayi tagaji sosai sannan tadan taka ahankali tana tattaba kujera ta kwanta da kanta, clapping sukayi ma'aikatan na cheering Asmeey sannan suka hada abubuwan su zasu fice Ya Mustapa yafito daga dayan dakin dasauri Asmeey ta sunnar da kanta kasa suka gaisa dashi suka fice abincin dayayo order aka kawo ya karba yarufe door bude ledan yayi yaciro take away biyu ya ijiye sauran a kitchen yadauki plate yasama Asmeey white rice da chicken curry soup sai kofta da spoon da bottle water yataho wajenta yana kallon yanda kanta ke kasa ya ijiye agabanta yace "eat" yafito dawani magani na anxiety yaciro daya yamika mata yace "this is anxiety drug 1pill daily gashi" kasa dago kanta tayi tamikamai hannu yasa mata takai baki yabata bottle water tasha Ya Mustapa yajuya zai wuce ahankali kaman mara gaskiya tace "Yaya" tsayawa Ya Mustapa yayi saiya juyo yakalleta, sosai gaban Asmeey ke faduwa murya chan kasa tace "kayakuri Yaya!" Shiru yayi yana kallonta sai kawai yajuya tabisa da kallo yashiga dakin da Hamad yake ciki Asmeey takai 5min ahaka tadauki abincin dan she is really hungry tashiga ci, her heart is not at ease kawai she just wanna see mijinta, sai tuna abinda yafaru da daddare take, tadanci abincin ba yawa ta ijiye kan table sai kawai ta kwanta tareda lumshe idanu Hamad kawai take gani takai hannunta wuyanta sabida breath nasa takeji all over her ta tuna favorite styles dayamata dataji kaman yana taba mata asalin junction na dadi a jikinta wlh kawai her body is extremely feeling him ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Wayan Ya Mustapa ne yashiga ringing hakan yasa yatashi yafito daga dakin cus baiso yatashesu yakai wayan kunnensa Ya Abdullahi yace "wai kana ina kai kace ayi touring DC ga tour guide namu nan yazo duk an shirya" ahankali yana kallo falo daganan corridor yace "kuje ina wani waje i will meet you there" yazare wayan ya katse ya kallo Asmeey datai bacci dukta kankame jikinta komawa dakin yayi yadauki dayan bargon dake gadon da Hamad kekai yazo ya rufama Asmeey ahankali yace "stubborn children" sannan yawuce yakoma wajen kanninsa yazauna drip din yakusan karewa yana duba agogon sa yakai hannunsa yakara taba kan Hamad din Alhamdulillah temperature nasa is coming down sosai, yayi shiru yana yan tunane tunane halin Hamad zai taba chanzuwa kuwa? He needs to talk to Aya, Asmeey needs coaching, sometimes yana fahimtan yarinyar cus ba wayau ba friends ba exposure, she's married now she needs to learn how to make mijinta happy, Hamad are those kind of men da basuda kowa sai matayen su, so duk wata gajiyansa ko bukatansa akanki zai juye and kwata kwata bai hango Hamad as someone that will ever fancy polygamy ba toh inama yake kallon matan? Son Asmeey is something da Allah ya dauramai naturally, Asmeey kawai dole tai hakuri she will get use to it, she's even lucky Hamad ba irin Hameed bane, da Hameed ne dataci kaniyanta shine zai tsaya yana kuka yakasa tabaki sabida kince kin gaji or you are not ready tuni zaiyi raping naki, wayansa ce takira sallan zuhur hakan yasa yatashi yacire masa ruwan daya kare yashiga bayin dakin yadauro alwala yafito yasake fita daga dakin daganan corridor ya tsaya yaga Asmeey itama bacci take har yanzu wucewa yayi yakoma daki yaga dadduma ya shimfida yahaukai yayi salla ya tsallame yana zaune yanadan lazimi Hamad yayi motsi Ya Mustapa yadan kallosa bude idanunsa Hamad yayi asanyaye sundan washe sunyi haske kan baya masa ciwo baiji anything dake masa ciwo ba kawai baida karfi yunkurowa yayi zai tashi yakasa tashi Ya Mustapa yayi yataho kamasa yayi Hamad yatashi yazauna yadan kalli yayansa saikuma ya sauke kansa ahankali yace "ina yini Yaya"?.
EPISODE 1️⃣2️⃣8️⃣
Ya Mustapa yace "meke maka ciwo yanzu?" Girgiza kai yayi yace "bakomi" gyadamai kai Ya Mustapa yayi yace "okay tashi kaje kai salla I left food for you a kitchen microwave it, zan dawo anjima da daddare na dubaka zan taho muku da dinner" gyadamai kai Hamad yayi Ya Mustapa yatashi yawuce wajen kofa haryasa hannu yabude kofa saikuma ya maida kofan yarufe yajuyo ya kallesa yace "Hamad!" Dago kansa ahankali Hamad yayi ya kallesa but kallon da Ya Mustapa yamasa yasa yasauke kansa kasa, Ya Musty yace "what happened last night karna karaji yafaru koda wasa! Matayen mu are called matayen mu sabida anytime muke bukatansu they're available mu sami natsuwa ajikinsu, we are leaving gabaki dayanmu jibi dagakai sai Asmeey zakuyi rayuwa, u don't expect me to be coming from Nigeria duk randa matarka tahana kanta na sama maka solution sarkin kuka!" Dasauri Hamad ya kallesa yadan turo baki kadan irin shi baiso acemai sarkin kuka and he looks so cute, hararansa Ya Musty yayi yasauke kansa da sauri, Ya Mustapa yace "enough with acting like a child Asmeey is 22, kai u will be 34 in couple of weeks dan haka start acting like a man and dominate your lafiya, softness doesn't always work for mata sometimes saika nuna musu your iron side, yes akwai moments da zaka dagama mata kafa idan tanuna no but dole sai akwai valid reason period or wani abu but just like that bayan taci ta koshi don't take that u are the man, kar this thing yasake repeating kansa am I clear?" Gyadamai kai Hamad yayi ahankali, Ya Mustapa yace "nobody will come to this house today, gobe dai zamuzo sabida ayi sallama jibi zamu koma Nigeria take care sainazo anjima" gyadamai kai yayi ahankali yace "thank you Yaya" ficewa Ya Mustapa yayi yafito falo Asmeey is still sleeping yawuce kofa yafice abinsa, Hamad yadan kara few minutes a zaune sannan yatashi yashiga bayi alwala ya dauro yafito yahau kan dadduman shima yayi salla ya sallame yayi shiru yana tuna last night kauda tunanin yayi cus yana sosamai rai idan yatuna abinda tacemai sai chan kuma he remembered the sex Ya Allah! Asmeey is sweet maybe ma saisa takemai yanga sabida taga yana mahaukacin jin dadin wajen, the way ya smacking every angle in that vijay was wild erection yasoma having hakan yasa ya kayda tunanin yamike daga kan dadduman ya linke yabude koda yafito saikuma ya tsaya hango Asmeey dayayi a falo tana bacci kirjinsa na bugawa kai wlh yanason Asmeey ba kadan ba he's feeling kaman yaje yayi hugging nata wucewa yayi dakinsu, sai kawai yashiga gyara dakin sun bata zanin gadon chanza wa yayi yakai wannan washing machine sannan yadauki wayansa yafito he had 6miss calls duka secretary dinsa ce Mona wucewa yayi ya zauna kan kujeran da Asmeey take ahankali ya kalleta ganin tadanyi motsi daga zamansa normal normal bazai returning calls din saidai yamata dropping message but kawai sai yayi yasa wayan a speaker ya ijiye kan kujera gefensa yadauki system nasa yana kunnawa ringing daya Mona ta dauka cikin harshen turencin ta na turawa mai dadi sosai tawani kashe murya dan wlh Hamad na burgeta tace "Mr Hussain you are not in office today? Wat happened I'm quite worried cus this is the first time and I didn't get any message from u" dan motsi Asmeey tayi tana bude idanu ahankali jin muryan mace da baiyi kama dana yan gidansu ba Ganin haka yasa cikin muryan daba yabo ba fallasa yana danna system dinshi yace "got sick Mona" Dasauri Mona kaman zatai kuka tace "ohh no u mean sick sick? Wat happened to you? Do you need me to come over?" Dawani irin sauri Asmeey ta tashi zaune takkalli Hamad dake gefenta yana danna system dinshi ga wayan gefensa a speaker yana magana da mace taji kawai zuciyanta yahau zafi, dan rage murya kadan Hamad yayi yace "no Mona thank you for your concern you don't have to come" dasauri tace "Mr Hamad u are always so formal with me I can be morethan ur secretary, I know you're staying alone, I can come stay and keep you company, I will take care of you as much as I can cus you mean the world to me and our company!" Wani irin kallon Hamad Asmeey keyi abu ya tokaremata zuciya ganin yanda yake murmushi sosai yana magana da wata and agabanta, sanda yake garin nan tana Nigeria ai baya magana da ita haka, zuciyanta kaman ana soya gyada duk Hamad na kallonta ta gefen idanu, yayi murmushi kadan yace "thanks for your concern Mona! You're the only lady that care about me!" Yadanyi shiru cus baisan zaima iya magana hakaba Mona tace "awwwn you don't have to thank me I'm always here for you I love you Mr Hamad!" Saura kadan laptop na jikinsa yafadi but ya danne zuciyansa baisan dan maganan can lead to this ba yakasa daurewa yadan juyo yakalli Asmeey dayaga kallonsa take idanunta sun fiffito sunyi jaa kaman zata shakesa sai kawai yaji he loves the expression ya kalleta ya zubar yahade rai yace "thanks for the love Mona! I will see you tomorrow, take care" murmushi Mona tayi tace "take care of yourself too, i miss you alot today, can't wait to see you tomorrow bye" ya katse wayan Hamad yaki kallon Asmeey yacigaba da aikinsa, zuciyan Asmeey wani kalan mahaukacin zafi yake takasa daurewa kaman mahaukaciya tace "kuma nafasa zama agarin nan tunda wata budurwan gareka su Mamie zanbi nakoma Nigeria" batare daya kalleta ba yace "kafin kutafi Nigeria I will ask them su nemamin auren Mona she's a Muslim, a nan garin ba'a bata lokaci gobe za'ayi agama komi adaura mana aure, ku sai kuwuce Nigeria" yadanyi shiru chan yace "at least I'm 100% sure Mona bazata gayamin bataso na tabata ba sai in the next few months, ko bataso bataso ba" Hamad yasake shiru chan yace "dake kadaine mace a duniya da sai kimin yanga" yayi shiru wlh baisan he can say all of this ba Asmeey tai shiru tana kallonsa, she's angry, she's hurt kaman zatai hauka sabida yanda yayi magana da wata at d same time saitaji zuciyanta yamata badadi daya maimaita mata abinda tacemai jiya, kasa daurewa tayi takai hannayenta saman fuskanta tafashe da kuka da kyar tace "ai bazan karaba dan Allah kadena maganan kara aure" dan juyo da kansa yayi yakalleta, he said the whole aure thing jokingly baimasan yanda abin yafito daga bakinsa ba but the way Asmeey ke kuka God! So daman tana sonsa jiya tamai rashin mutunci! Dauke kai yayi yace "nope bakida capacity jure bukatata kin nunamin, I'm not a beggar! I can't let you turn me to one every night gwara nai aure yafimin, aurenma wacce is crazily inlove with me, don't worry bazan kara nemanki bama ki jika jikinki kisha." EPISODE 1️⃣2️⃣9️⃣
Wani irin faduwa gaban Asmeey yake tana kallon Hamad irin she can't believe shine ke gayamata all this abubuwan nan irin for real? Ya Hamadin ta shiru shiru? The one that never complains? The patient Ya Hamadin? Ahankali cikin yar kankanuwan murya mai mugun rauni tace "Yayaa banda lpy fa" batare daya kalleta ba yace "I know that better than kowa na duniyan nan" shiru Asmeey tayi ganin he's really angry, she's feeling super bad, people like Ya Hamad da hardly suke fushi idan sunyi sai kaji kaman the whole world is against you, kaman your world is collapsing, wlh taji badadi, saitaji bakin ciki na taso mata da damuwa ga bakar kishin wata yar iskan Mona, fuzar da iska tayi bakinta na rawa, murya chan kasa cikeda lallashi tace "I know you're my husband and nasan the way I spoke yesterday was so bad, I've realized that already daman nace zan baka hakuri, Yayaaaa….." saikuma takasa magana hannayenta suka fara rawa ta runtse idanunta muryanta na rauni sosai tace "I was really very very scared!" Takai bayan hannunta ta goge fuskanta tadan fuzar da iska zuciyanta da kirjinta namata nauyi sosai tace "ni kadai nasan kalan azaban danashaaaa…" muryanta yakara rauni sosai hawaye na sauka daga idanunta, Hamad yadan kalleta kadan ganin she's taking the whole thing serious!Lumshe idanunta tayi cikin yar kankanuwan murya tace "tunda nafara girma nayi wayo I don't have any good memory da matar nan ke nunamin so, ko kauna ko kulawa! Looking back right now is as if she's allergic to my happiness, koyaya taga ina farin ciki saitasan yanda tayi tai ruining mood dina" Asmeey tai shiru tasauke kanta kasa kaman she's remembering something tafashe dawani kalan kuka hawaye na diddiga a hannuwanta kanta ahaka tace "I can't count how many times zata wurgani abayi ta……." Saita kasa magana she's remembering abubuwan da kuka yaci karfinta gently Hamad ya ijiye laptop nasa he doesn't wanna be the reason she will be remembering all this pains and dark moment na rayuwanta, he will not wish for her to remember abinda Salima tamata, ahankali yace "Asma'u!" Cikin wani murya Asmeey tace "she will beat me, tabugani da bango, da files, tawatsamin ruwan sanyi, tabugamin bucket ta shakeni, I thought all of that was normal, everyday I blame myself ina cewa nike batama mamana rai how do I change? How do I make her happy? While she keeps abusing me, hurting me, ni I keep thinking of how I can become a better child towards her, how to make her happy, I never for once blame my mother bana gayama kowa cus gani nake kai karan mamanka is taboo ko ganin laifinta"tasake lumshe idanu tataba kirjinta dake mata zafi sosai tace "Mom called me kaskantacciya countless time, wulakantatta, mara daraja, I'm nobody bazan taba farin ciki in my life ba, Allah ya tsinemin albarka, Allah ya wulakantani, menene mene mene that woman wished me dead as long as banmata biyayya ba ban chanchanci rayuwaba, she owns my life tace naci maganin bera na mutu tabani" Asmeey tai shiru Hamad ya matso kusada ita yakama hannunta yace "Husnahhhhh" dago jajayen idanunta Asmeey tayi Ahankali tace "she she….." takasa magana bakinta na rawa tace "akan wani gado suka kulleni Yayaaa, my hands" tanuna mai hannayenta jikinta ma rawa kaman mahaukaciya tace "kafafuna na sama suma an kulle……" Hamad ya runtse idanu yabude yace "please stop talking about this….." cikin wani irin murya tace "I shout, I screamed, I begged, I pleaded, naroki matarnan not to touch my baby….." kunga kukan da Asmeey keyi kaman mahaukaciya wlh he's regretting abinda yayi he triggered the girl sosai kawai ya rungumeta yace "it's okay Asmeey stop remembering that bad memory" kankamesa Asmeey tayi tace "I cried, cried, begged her not to touch my baby, mutumin kansa don't wanna do it tace in baiyiba zata karba karfen tayi da kanta she don't mind idan na mutu? Yayaa pains din danaji I was wishing dama wuka tasamin awuya tamin yankan rago na mutu sai daya kawai gabaki daya, Yaya azabaaaaaaa!" Jikin Asmeey har wani rawa yake akirjin Hamad, tace "my mother took my baby away from my tummy, baby daba ita tabani ba, babyn daba nawa kadai bane it's ours, haka suka ciremin our little Airah!" Kankameta sosai Hamad yayi shima hawaye na saukowa daga idanunsa cus shi kadai yasan yanda yakeson cikin nan, yanda Asmeey ke kuka tana shesheka ajikinsa wlh har tsoro yaji tace "I was scared banso natuna all of this jiya tunda natashi I was blocking tunanin, the thought of mahaifiyata ta ganamin all this azaba because of mutum daya shattered me!" Tai maganan tana fitowa daga jikin Ya Hamad tace "son Fawaz take! Kishi take dani sabida Fawaz na sona! She's ready tabasa ni sabida karya gujeta but gwara tayita azabtar dani na lalace sabida yace baya sona, Matar nan UWA CE KO UKUBA? Bata kasance UWA gareni ba face UKUBA!" Asmeey nawani irin kuka tace "ko zanga ana tsoma matarnan a wuta ana fito da ita ace na yafemata bazan yafe mata ba! Allah ya gwadamata kwatankwacin azaban data gwadamin! Ban yafemata ba! Allah ya sakamin mazinaciy……" hannunsa Hamad yadaura kan bakinta ya girgiza mata kai wani kalan kuka Asmeey keyi tana kallonsa sosai shima haka kafin gently ya matso dab da ita yadaura fuskansa kan nata yana jaye hannunsa daga bakinta yana kallonta ahankali ya karbe bakinta itama haka kiss suka fara very passionate one jikinta na kyarma she just needed the lallashin, sannan yadan dakata tasaki bakinsa ahankali saikuma tashiga reramai kuka mai tsuma zuciya tace "dan Allah karkamin kishiya kaji"? Dan shiru yayi saikuma ya gyadamata kai dawani kalan sauri ta rungumeshi tsamtsam tana sauke ijiyan zuciya wani yirrrr jikinsa yahauyi sai kawai yadan fito da ita daga jikinshi yadan kalleta itama kallonsa tayi gabanta nadan faduwa cus look of wanting yake mata dan tahowa yayi ta tsaya yahada bakinsa da nata yafara kissing ahankali tashiga maidamai da martani sai kawai yadan dago yaja wandonsa yakai wajen guiwa sannan yakoma yazauna kawai ya dauketa cus yasan babu pant ajikinta kawai yadaga gown nasa sama yadaurata kan laps nasa yana soka mata dick. EPISODE 1️⃣3️⃣0️⃣