Wata kishiya complete by sa'adat - Chapter 10
Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 10: Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 10. Yau kimanin 1month kenan da kwana daya tana dafa masa abinci yana…
2,146 words
Yau kimanin 1month kenan da kwana daya tana dafa masa abinci yana ci yana koshi, amma basu taba haduwa da juna ba, sbda kullum hajiya saude cikin kara jaddada mata warning takeyi kan Karta shigar mata harkar miji infect ma karta bari ya ganta kwata-kwata dan zata iya kasheta a kn mijinta! Wannan itace kalmar datafi bata tsoro a tattare da hajiya sauden kuma daga ganin yadda take maganar tasan tabbas zata aikata hakan har fin hakanma sbda ta fuskanci ba imani a lamarin matar. Tinda ta fara dafa masa abincin ya tsinci kansa dason ganinta yayi-yayi iya dabarunsa danya ganta be ganinta. Sede ko data ajiye abincin ya fito ko kuma daya wuce tashigo dan gudu gudu takeyi inta shigo side dinsa Ta fice. haka kawai yake tsintar zuciyarsa da mutuwa ason ganinta lokuta da dama ma da tunanin san ganinta yake bacci se yayita mafarke mafarke a kan harya ganta amma bega face dinta ba, sede a mafarkinsa kawai yana ganin farar mace tarr tarr amma be taba ganin fuska ba. Yau tin 9:am ya tashi sbda mafarke mafarke daya dingayi na yarinyar yau mafarki yayi wai tayi serving dinsa da abincinta me dadih amma fuskarta da nikab tana sanye da ash color din hijjabi a mafarkin. Yana tashi yayi wanka ya shirya cikin kayansa na zaman gida na hutu masu launin light golden, ya gyara sumar knsa tsaf ya feshe jikinsa da perfumes dinsa se sauri sauri yakeyi, yau kamata yayi yaje office amma yaki zuwa saboda yanaso yaga ko wacece me dafa masa abincinnan me dadih, tsawon 31days yanacin abinda ta dafa yau yayi alqawarin seyaga ko wacece. Tsayawa yayi gaban madubi yana karewa knsa kallo yayi kiba yayi fresh har wani tumbi ya fara ajewa yasan duk aikin dadin abincin yarinyar ne ke habbaka jikinsa, sajen dake zagaye da kyakyawar fuskarsa ya kara kwanciya luf fuskarta tayi wani azababben kyau. Daga kansa yayi ya kalli agogon bangon dake dakin dai-dai ya buga 9:30am lallai ya tabbatar yau yanaso yaga wacece boyeyyiyar me dafa masa abincin dadinnan a 30mnt yayi wanka ya shirya shida yake daukar awanni in zeyi wanka da shiryawa. Sauri-sauri yayi ya zira lallausar slifas dinsa na zaman gida, ya fice a dakin ya ya sakko Kasan benen Ya kalli kofar dinning room dinsa yaga ya nuna white din light hakan ya bashi tabbacin tini tashigo ta ajiye masa breakfast dinsa ta fita, ji yayi beji dadih ba jiki a sukwane ya karasa yayi breakfast din ya zauna nan yaki tashi dan yau ya ayyanawa ransa seyaga wannan ko wacece, yana nan zaune ya tuna yana tsammanin wani kira, tashi yayi zuwa upstairs dinsa, domin ya dakko wayoyinsa yana shiga dakin ya tadda wayar na ringing ya karasa ya dauka, nan wayar ta dauke masa hnkli har 30mnt suka shude sannan suka gama wayar, sakkowa kasan yayi da wayoyinsa a hannunsa ya isa dinning room din tini an shigo an kwashe komi, haushi ya kamasa ya koma falon ya zauna yana jiran har ta kawo masa abincin rana, yana nan yana jira dadih da iskar sanyin AC ya ratsashi har ta shigo ta fita itama bata gansa ba sbda ta kofar kiching zuwa dinning room din tashogi. Shi kam gogan kiran sallar azahar ne ya tashesa ya mike hadi da salati yana mejin wuyansa ya kage masa sbda kusan a zaune yayi baccin, bawai jin dadin kwanciya yayi ba kawai baccinne ya masa zuwan bazata. Idanuwansa ya sauke a kn saman kofar dinning room din, ya ga ta nuna white light haushi ya kuma kamasa yasan baccinnan ne ya cucesa dabeyi baccin ba tabbas dole ne zeji shigowar mutum. Toilet din dake manne a falon ya shiga ya dauro alwala ya fice a falon zuwa masallacin dake cikin gidan, be dawo ba se after 2:pm. Direct dinning room ya isa ya zauna yayi sarving knsa da dadd'an abincinta, ya cika tumbinsa taf ya zauna ya kasa ya tsare yana jiran zuwanta, kawai se wayarsa dake falon tayi rurin neman agaji mikewa yayi ya nufa falon nasa, ya duba yaga number din abokin aikinsa ne dauka yayi ya kara a kunne nanma wayar ta kuma dauke masa hankali har tazo ta kwashe kyn ta fita dasu be sani ba, seda ya gama wayar ya dawo dinning room din nanma bakin ciki ya kuma rufesa ganin ta kwashe komi ya juya ya koma saman zuciya fal rashin dadih.... Da daddare ya fita zuwa meeting dan haka be samu damar cin abincin data ajiye masa ba, 2tyms tana zuwa tana dubawa danta kwashe kwanukan taga beci ba seta barsu har zuwa 1:am sannan ya dawo gidan direct dining room din ya nufa a gaggauce yana shiga dai-dai ta juya baya zata bar dining room din hannunta rike trea din abincin data kawo a tunaninta bazeci ba shiyasa tazo kawai ta kwashe jin shigowar mutum ya dakatar da ita daga bude handle din dazata kaita kiching din, sbda kamshin jikinsa daya haifar mata da mutuwar jiki hadi dajin bugun zuciyarta very pass, nan take tayi mutuwar tsaye batare data juyo ba, se numfarfashi take saukewa akai akai, kai kace karya tayi aka kamata hannu dumu dumu.
*Ni bana gajarta labari komi sena fadeshi dallah-dallah ashata yadda tazo pls...*
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE I'm selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *WATA KISHIYA* 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *Littafin ma'aurata ne* SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)
Free page 9 A bangaren gogan kuwa idanuwansa daskarewa sukayi a guri daya wato a Bayanta, haka kawai ya tsinci zuciyarsa da chanza beating se ji yakeyi fat-fat-fat, tamkar zuciyar tasa zata tarwatse ta fashe , sbda azabar bugun datakeji, idanuwansa ya kara gwalesu sosai a bayanta ko kyaftawa bayayi, yayin da bugun zuciyarsa ke yawaita, saurin hanzari yayi ya kai hannu ya dafe saitin gefen zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa, sosai ya dafe saitin zuciyar tasa yana mejin kamar zuciyar tasa zata fado kasa, wani irin bakon yanayi ya ziyarcesa wanda be saba jin irin saba kwata-kwata, kawai ji yayi yana da bukatar ganin fuskar wannan wadda tasa mishi wannan bakon yanayin dabe taba jin irinsa ba, idanuwansa ya dinga yawo dasu a bayan yarinyar,, hijjab din jikinta Army green ne, duk da girman hijjabin amma hakan be hanashi ganin fadin hips dinta ba, nan take ya karajin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kara danno masa kai, hatta da Azzakarinsa seda ya amshi bakon yanayin jikin nasa,, be taba tsayawa ya tsurawa jikin mace ido ba se yau, tsawon shekara da shekaru mashi be ganin mace a mace se yau a kan yarinyar. kyar ya tsayar da idanuwansa a kan bayanta daya taso ta saman hijjabin jikinta a cike fam-fam, ga fadi ga tudu, ga duwawuka ga gefe da gefe wato hips, Azzakarinsa ya kara yin wani zirr-zirr na wani yanayi dabesan dame ze misaltasa ba,,,, a bangaren Al-muqri'ah har zuwa wannan lokacin Tsaye take kmr gunki, ko kwakwaran motsi ma ta gaza yi a karshe seta lumshe idanuwanta tana me kara shakar kamshin turarensa Daya cikata , tana shakar kamshin tanajin wata ni'ima na shigarsa....Seda suka kwashi 20mnt a wannan yanayin ko kwakwaran motsi ba wanda ya iyayi musammanma Al-muqri'ah wadda ta kulle idanuwanta Gam-gam tana amsar abinda bata taba jiba a jikinta se yau,. tanajin tsayuwarsa a bayanta kuma tanaji a jikinta kallonta yakeyi amma ta gaza juyowa gani takeyi kmr inta juyo zuciyarta fashewa zatayi sbda dukan datakeyi a ynzu haka dum-dum kamar ana buga ganga me mugun zaqi hk takeji, ta tabbatar inta juyo zuciyar tata tarwatsewa zatayi, dabadan ta hada trea din hannunta da jikin kofar ba da tini ya zube a hannunta sbda duk wata laka ta jikinta ta mata sanyi karai Bata da katabus tako ina jijiyoyinta sun mata sanyi....ganin sun kara kwashe 20mnt bata juyo ba yasashi kokarin bude baki zeyi magana dai-dai wayarsa dake cikin aljihunsa ta katse masa hanzari, fiddota yayi daga aljihunsa ganin sunan wanda yake kula da duk kamfanoninsa hkn ya dauke masa hankali ya juya yayi picking call din jin muryarsa ya kara narkar mata da jiki tanaji ya bar dinning room din yana waya, ita kuma da kyar ta iya daga kafafuwanta ta fice ta nufa kiching ta dawo, zata kwashe sauran kayayyakin ta gansa tsaye ya jingina da bango ya harde hannayensa a kirjinsa ya zubo mata ido, itama idon ta zubo masa zuciya na dukan dari uku-uku, tini kyaunsa ya doki room and falo din zuciyarta dabadan karfin imani ba da dakiya irin na mace, da faduwa zatayi ta dume kilama da Ambulance za a fita da ita a gidan sbda kyaun nasa na iya kashe me rai, in kuma akaci saar sassauci to mutum na iya kamuwa da mutuwar farin jikI,, a bangaren gogan kuwa tana shigowa ya daura idonsa a kanta nan take yayi loosing memory yayin da kyaunta yayi matukar Yin rugu-rugu da lissafansa, nan take razanar fitar hayyaci ya ziyarcesa at one Time, seda ya fiddo kaf idanuwansa waje yana mejin zuciyarsa na tsananta bugu,be tabajin yanaso yaga wata halittaba a duniya kmr ita, ashe itadin special ce shiyasa tin kafin ya ganta yakejin yanayoyi a knta, koda ya nufa falo ya amsa wayar a gaggauce ya dawo yaga ta fice yasan dole zata dawo ganin akwai sauran kaya a kn dining din bata gama kwashewa ba, ya riga yayima knsa Alqawarin yau seya ganta ko wacece, aiko Ya ganta din kuma ganintan ya haifar masa da shiga yanayoyi na bazata kusan 99%. Ganin yadda ya kureta da ido yasata saurin janye idanuwanta a kansa ammafa kyaunsa ya dimautata badan ta gaji da kallonsa bane ta dauke idanuwanta a knsa sedan zallar kwarjininsa daya mamaye mata idanuwa da gangar jikima baki daya. "Tsarkin mulki mara iyaka ya kara tabbata ga ubangijin wannan halittar!' Abdoljalal ya fadi hakan a zuciyarsa, yayin da yaketa kara kare ma yarinyar kallo gabaki dayan yarinyar special ce itadin designer ce,, tanada bayyanannan kyau na fitar hankali, babu kasar dabeje ba a kaf duniyarnan amma wallahi be taba ganin mace me kyau da qualities din yarinyar ba gata doguwa dan baza a kirata da gajeraba sannan baza ace mata doguwa ba can-can, be taba ganin macen data burgesa 100% kmr yarinyarnanba, ga kyau iya kyau, ga kaya iya kaya. Jiki na rawa ta zube kasa ita duk ta daburce ta mancema ana gaida babba se yanzu ta tuna, harga Allah ganinsa ya gigita mata lissafi da hannu ta masa alama da gaisuwa kwayoyin idanuwanta na kasa, Abdoljalal ya kara kureta da ido ba tare daya amsa gaisuwar tataba dan bema jita ba, yayi nisa a duniyar kyaunta sam ma bejin kira,... Ganin be amsa ba yasata mikewa ta kwashe sauran kayan jikinta har yana kyarma ta fice yana kallonta, haka kawai ya saki murmushi ganinma kmr tsoronsa takeyi yarinyar ko kallonsa ta gaza karayi bayn kallon data masa na farko, shi kuma ya fada wata fadama me nisa ta kyaunta, shi da knsa yasan ya zauce. Ganinta da yayi ya gano yadda akayi ta iya ire-ire girkin ummansa sbda dagani base an fadi ba ya fahimci balarabiya ce yarinyar "To me ya kawota aiki a nigeria?'' Ya tambayi knsa da knsa, ya rasa wanda ze basa amsa, murmushin dake kan fuskarsa ya kara fad'ad'a ya kure inda ta tsugunna gaidasa da ido, yaji de ta gaidasa amma ya gaza amsawa saboda ya shagala da kallonta a gaskiya dabeda karfin imani daze iya Narkewa daganin kyaun Yarinyar. "Alhamdulillahi..." Ya fadi a bayyabe yayinda wani sanyi me tattare da AC din ni'ima suka mamaye zuciyarsa sbda ganin yarinyar da yayi yasashi yin hamdalar dabesanma yayi ba, ko ince besan dalilin daya sashi yin hamdalar ba, kawai yaji a jikinsa akwai wani sirri a tattare da yarinyar nan daya gani, wani irin murmushi ya karayi me fidda sound fuskarsa ta kara fadada murmushin Annashuwar dake tattare da ita, ya mance when last yayi nishadi da farin ciki kamar na yau, haka kawai kuma ya kara tsintar kansa dasan kara ganin kyakyawar fuskar yarinyar, sbda ganin yarinyar kwantar masa da hankali yayi, yasan inya sake ganinta ma zuciyarsa zata kara nutsuwa, fin da...yafi karfin 1h tsaye nan yana kallon inda ta tsugunna ta gaidasa farin ciki se yawaita yakeyi a zuciyarsa,...juyawa yayi ya bar dinning room din se nishad'i yakeyi, ya nufa upstairs dinsa, yana tunano yadda yarinyar ta kwashe sauran kayan dinning din ta fice a falon dagani de tsoronsa ma takeji, wani murmushi ne ya subuce masa, tuna yadda ta gansa tayi hanzarin ficewa kmr taga dodo....