Wata kishiya complete by sa'adat - Chapter 30
Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 30: Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 30. A bangaren al-muqri'ah kullum seta bude drawer dinnan ta kalli…
1,519 words
A bangaren al-muqri'ah kullum seta bude drawer dinnan ta kalli kudadennan da dr yabawa Abdoljalal ya kawo mata. safe rana dare kawai tasamu aikinyi kallan kudadennan kawai, batada abinda zatayi dasu, itade kawai kallansu takeyi, kuma tanajin dadin kallon da takewa kudaden. a kullum tunanin kakarta da mafarke mafarke masu kyau da marasa kyau yawaita sukeyi a gareta, fatanta da Addu'ur'inta Allah yasa zuwa yanzu tasamu lafiya, kawai tana kwantarda hankalinta ne saboda yazama dole, in har ta daga hankalinta tasan lafiyar kakar tatama bazata samu ba, shiyasa take hadiyar damuwa, sam bame iya fahimtar damuwarta, se mahaliccinta. Har yanzu haushinsa takeji, data ganshi seta tuna kisses din da matarsa ta masa ba karamin bakin mugun dashen furen shukar bakin ciki bane Kisses din data masa a kumatu ya barwa Al-muqri'ah ba. Abdoljalal ya bata hakuri yayi-yayi amma taki hakura, ya riga ya sadakar zesha wahala, saboda ya fahimci bata da saukin lallashi tin sadda ya taba duwawuka for the first time ya fahimci hakan, gabaki daya ta damula masa lissafi ayyukansa ma ya kasa yinsu a natse, kawai de yana yin wasu ne saboda sun zamar masa dole beda yadda zeyi, dan haka yake zuwa office ya danyi ayyukansa befin awa uku ya dawo gida, so yakeyi su dawo kmr da ta dinga rakashi office amma ina ba fuska, ashema wargi guri yake samu, wato ya fahinci face yake gani har yake taba mata jiki gashi yanzu de kiri kiri yana ganinta amma yadda take shan murr ma baze barshi ko kallanta ya faye yiba balle a kaiga maganar taba jiki.. So yakeyi yaje abuja saboda tafiyar tazo masa a dole a yau, tin tini ya dace ya tafi amma saboda ita be tafi ba, yasan in har beyi tafiyar da ita ba abinda akeso ya aiwatarma ko yaje baze iya ba, yau ya tashi ya shirya tsaf da shirin barin garin zuwa abuja ya riga yase musu jirgin sama zuwa abuja na 11:am se adduarh yakeyi Allah ya dorashi a kanta. 8:30am yau ta kawo masa breakfast ta taddashi zaune kan dinning chair yasha danyar shadda coffee brown me haske ta amsheshi ainun kannan nasa sanye da hular king die, ta matujar amsheshi, a kallo daya biyu uku ta fahimci yayi tsananin kyau. Ta gaidasa ya amsa kana ta ajiye masa masa trea din breakfast dinsa a kan dinning table ya kalli kyakyawar fuskarta sanye takeda hijjabi zumbulele har yana sharar kasa dark blue ya amsheta ainun. Ta juya ta bar dinning room din ya bita da ido hadi da murmushi saboda ya tunano abinda zece mata tabishi salin alin cikin kwanciyar hankali. Dan tsakurar abincin breakfast din data ajiye masa yayi, tinda ta fara fushinnan dashi dan dole kawai yakejin abinci dan kada ya mutu beci gindi ba . 10:27am ta dawo a tunaninta koya gama ma harya fita, tana shigowa ta gansa zaune ya zubo mata ido,, ta karaso ta kwashe trea din daya gama break din zata fita yace, "In kin kai ki danyi sauri ki dawo pls zaki rakani Airports, zan hau jirgine tafiya zanyi me nisa ina tunaninn inyi 5months a can..." Jin abinda yace yasa gabanta faduwa ta juyo ta kalleshi a ranta se maimaita 5month takeyi, ta fice zuciya ba ddh Abdoljalal ya fahimci hakan yayi murmushin jin dadih hadi dacin nasara kawai. Cikin hanzari ta kintsa kiching din ta kullesa, dakinta ma yau kulleshi tayi saboda kudadenta dake ciki, tasan tsaf za a iya sace mata su, har tana tuntube garin saurin ta dawo ta rakashi din, dan tasan in har bata rakashiba tana iya yin ciwo, sbda kewarsa na iya kasheta." ga watanni biyar zeyi benann..to ina zeje? '' ta fadi a ranta, tini tama mnta da tana wani dogon fushi dashi ta dawo dinning room din ta taddashi tsaye rataye da bakar Broadcast dinsa, hannunsa rike da car key dinsa, da waya a kunnensa yana amsa kira da Ahamad saboda dole sedashi zeyi tafiyar. Katse wayar yayi ya juyo yana kallanta yace "Zaki rakani din?'' Cikin hanzari ta daga masa kai alamar eh, har tafara jin kewarshi tin yanzu ji takeyi kamar ta fashe masa da kuka, kwata-kwata batasan ya tafi. mika mata Broadcast dinsa yayi yana fadin "to dan rikemin wannan, kinga kema zaki samu lada, dan yau daya de, ai knga daga yau se an jima zaki sake ganina..." Ta mika hannu ta amsa yayinda zuciyarta da jikinsa suka sakeyin sanyin jin klmnsa.. Suka fice a dinning room din, ya kulle ko ina, daman already an kawo mota dai-dai kofar shiga kiching dinsa, Ahamad dake zaune a mazaunin dreva yana ganinsu sun fito ya tsuro musu ido ba karamin kyau ne da yarinyar nan ba, shima tini yasan komi dake faruwa ko ince ma yafi kowa na gidan sanin komi dake faruwa a gidan. Ahamad yayi hanzarin fitowa ya bude musu gidan bayan al-muqri'ah ta fara shiga, Abdoljalal ya juyo ya kalli Ahmad yace, "Na gaya maka banasan securities su biyoni, in mun isa airport munshiga jirgi seka kira dreva na yazo ya maida motar gida..." Ahamad yace "Angama sir....." Abdoljalal ya shiga mazaunin baya ya zauna kusa da ita ya matseta sosai ahamad ya rufe murfin motar kana ya zagaya mazaunin dreva ya hau yaja motar suka fice a gidan gabaki daya, ma'aikata nata binsa da Addu'ur'in isa Lafiya da dawowa Lafiya.. dukda basusan tafiya zeyiba.
Suna fara tafiya a kn titi ta dago ta kalleshi saboda yadda yaketa kara wani matseta bayan ga ahamad yana tuki tasan yana kallansu. Ta bude baki zatayi magana yasan me zatace dan haka yayi hanzarin cewa "Karkice komi pls daga yaufa shige nan..." Al-muqri'ah tace "Hakane kuma..." A zuciyarta, dan hakw ta saki rai da jiki. Abdoljalal ya kara matsota sosai, ya daura hannunsa a kan cinyarta, ya dawo ya daura kansa a kafadarta, duk Ahamad nata satar kallonsu ta mirror. Har suka isa Airport se gaya mata kalaman zeyi missing dinta yakeyi tini idanuwanta sun ciko da kwallah kawai de hadiyesu takeyi. Bayan sun isa ariport Ahamad ya fita Abdoljalal ya dago knsa daga kafadarta yace "Inada nauyi?'' Ta girgiza masa kai alamar aah.. "Bazaki gane nauyinaba yanzu yarinya..." Ya fadi a ransa a fili yayi murmushi yace "Yanzu kin dena fushi dani kou?'' Al-muqri'ah tayi hanzarin daga masa kai alamar Eh.. Abdoljalal yace "Yawwah nagode... yanzu pls karki gaji zamu hau jirgi ne, zuwa wani airport can beda nisa befi tafiyar 10mnt ba,se in kira dreva na yazo ya maidaki gida, ni kuma se inyi tafiyata, kin yarda?" ai kamar tana jira daman batasan rabuwarsu, tace eh, Abdoljalal yaji dadih ya rufesa. "Mace bata da wayau duk girmanta balle ke karamar yarinya..." Ya fadi a ransa. Suka fito ya anshi broadcast dinsa a hannunta, Ahamad ya rugo ya amsa a hannunsa, daman already jirgin ya kintsu tsaf su yake jira, yasata gaba suka shige cikin jirgin, se bin ko ina takeyi da kallo,ta zauna kusa dashi yasa mata belt, shima yasa belt se kallansa takeyi fuska daukeda damuwa. Bayan sun hau jirgin Seda ahamad ya kira dreva dinsa yazo ya dauki motar kana shi ya shi go jirgin ba tare daya kalli nda suke ba, ya nufo bayansu ze zauna Abdoljalal ya masa umarni daya koma kujerar gaba dasu sosai, ahamad yabi umarni nan take ya zauna xsn kujerar gaba dasu sosai .
Sukayi Addu'ur'i jirginsu ya tashi sama cikin aminci, Abdoljalal se murmushin nishadi yakeyi ya kalli al-muqri'ah wadda ke cikin tsananin damuwa ya fahimci ko tsoro bataji ba dasuka hau jirgin hakan ya bashi tabbacin ba yauce rana ta farko ba data fara hawan jirgi, ka'ida in har ranar ka fara hawan jirgi dole ne zaka dan nuna alamar tsoro. Murmushi ya kara saki me tattare da nishadi yace "Pls insa hannuna a cikin rigarki in taba nono har mu isa tinda kinga daga yau shikenan..." Ya karashe maganarsa hadi da marairaicewa. Ba musu Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar eh, jiknsa har yana rawa yayi dabara ya cusa hannunsa cikin hijjabinta, da kanta ta zuge masa zip din rigar atamfar dake jikinta kasa ya sakalo hannu ta bayan rigarta, ya tano nononta na dama, ya rike kan gam a cikin hannunsa se shafashi kawai yakeyi yayinda yanayin jikinsa tini ya canza, a bangaren al-muqri'ah ma hk amma chanjin yanayin jikin nata be hanata yin addu'ur'in neman tsari daga karfe, ha da Adduarh saukarsu lafiya, ko mota tahau setayi wadannan addu'ur'in, ko a zaune takema ba inda zataje ita kullum cikin addu'ur'i take, ballan tana yanzu dasuke kan karfe, ga hannun boss a nono ga yana luguiguita, dole ta musu fatan sauka lafiya, saboda tanada burirrika dayawa datakeson cikawa bi izinillahi kafin ta mutu, ada burinta duk a kan kakarta ne, amma a halin yanzu rabin burinta na kakarta rabi kuma na Abdoljalal AASARAKI.
*Saraki iskancin bazaka hakura dashi ba har a jirgin sama 🤔*
*normal group 500, Vip 1k transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank....or MTN card or VTU duk ta wannan sim din, shedar biya ma ta wannan sim din 08101626484 please banda kira, ko kin kirani bazan dagaba.... Fans nagode daso dan Allah*
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)