Kenza eBookz

'yar baiwah complete - Chapter 6

'yar baiwah complete - Chapter 6

'yar baiwah complete Chapter 6: 'yar baiwah complete Chapter 6. ★ Gab da Azhr Su Sajeeda sukazo sosai Rukayyah taji Dadi suka Zauna sukayi ta tadi sai…

4,254 words

★ Gab da Azhr Su Sajeeda sukazo sosai Rukayyah taji Dadi suka Zauna sukayi ta tadi sai barkwanci sukeyi gwanin sha,awah sai tsokanar ta sukeyi badai ta kulasu banda murmushi ba,abinda take musu Haka suka zauna sai Dare Suka gyara mata Part dinta tsaf sai Kanshi ko,ina yake yi Basuda matsalar Abinci Dan Daga gidan Hajiya Ake kawo musu ,, Koyanxu Abincin aka kawo su Afra suka Ni Driver Dan Ya ajiyesu gida harda Sajeeda sanda suka ajiyeta a gida suka wuce Warsu gida. "Rukayyah wani wanka ta Dauka mai Daukar Hankali ta Zauna a sitting Room tana Kallo Abinta Dan Yau bakonta yazo Hankalinta a kwance. Batada wata damuwa phone dinta ne yayi Ring ta Dauka tare da Sallama ,, mummy takirata da wayar Sajeeda tace Yadai 'Yata lafeeya Lou kike ko tayi murmushi tace lfy mummy ba komai yauwa Dama dan na gaya mikine Ki Duba Acikin Jakar da Sajeeda ta kawo miki zakiga ,, Wasu ledar guda biyu Dayar turarene na Humrah a Ciki dayar kuma maganine ki sha da Madara tace tau Insha Allah sun tan taba Hira daga Bisani Kuma suka katse wayar . ta sauke Ajiyar zuciya kamin ta ci gaba da Kallon ta. ★ Farouq Bai dawo gidan ba sai guraren 9:30pm Da shigowarsa bangaren Salma ya nufa Baiganta anan fallo ba ya Shiga Dakin ta kwance yarar da ita Hawaye duk ya Bata mata Fuskarta ,, wurin Gadon ya nufa Ya kira Sunan ta Salma. Bata kallesa ba Tace wai Salma menene yake damunki Kwanan nan duk Kin wani Rame kin Hana kanki sukuni wai menene Nifa ban kara Aure Dan na muzguna mikiba Dan Allah ki cire komai Aranki please hava Kamar wani abu duk kinbi kin Hana kanki sukuni Batadai ce dashi komaiba ya Rugumeta yafara lallashinta ,, dakyar yasamu ta Hakura shiya bata Abinci da kansa ya bata maganinta tasha Dan yaji Jikinta yayi Zafi saida yaga tadan Fara Bacci ,, kamin yatashi ya wuce bangaren Rukayyah . ★ Da sallama yashiga wow" Ya Furta a Hankali saboda wani Daddadan kamshi da Sanyaya zuciya Daya doki Hancinsa Amsa Sallamar sa tayi tare da Gaidasa ya Amsa yace hope dai Bakiyi Fushiba Dan na makara tace No Bakomai Yace OK Kinci Abinci ta girgiza kai yadan Bude idonsa yace tomeyasa Kosai tare dani Batadaice komai ba ta saddan kanta ,, Kasa tana murza yan yatsun ta Matsowa yayi ya Shafa Gefen Fuskarta Yace zan Cire wan nan kunyar Dan. Naga Alama Zata takurani yanufi Room Dinsa saida ya Rage kayan Jikinsa ya yasanya Short Nikkah da Yar Singlet ya fito Kallo Daya tamasa Ta sauke kanta Kasa ,, Hannunta ya Ja suka nufi Dining Dan Cin Abinci Sunayi suna Yar Soyayya Nakuma gefe Inata Kallon Ikon Allah. " Bayan sun Kammalah kowannensu Dakinsa ya nufa Rukayyah Brush tayi ta watsa Ruwa ta sanya Nightes masu shegen kyau Jajaye ,, ta Bude Tuearenda Mummy ta Aiko mata tashafe Jikinta dashi ko,INA Kamin Ta zauna kusa da Bed Dinta tana Kallon pictures din da Sukayi Dazu itadasu Sajeeda. Farouq ne yashigo Dakin Shima Kayan Jikinsa Ja ne masu Guntun Hannu Zaunawa yayi kusa Da ita Yace mugani ta basa wayar sukaci gaba Da Kallonsu tare Wani yayi Dariya wani kuma yace kai Kukam dai Kun iya Daukan photo to bari nayi mana wani pic din ,, Ya Jata sosai ajikinsa yamasu photo Selpic Kamin ya Dora mata kiss Wanda ya Ba,in kashe mata Jiki ,, Turning Off din Wutar Dakin yayi yafara Yimata wasan ni Da Zafi Zafi Wanda Rukayyah ta Kasa Gane Ko tantace a ina take ,, Ganin Zai wuce Gona da iri yasanya ta CE dashi Bakonta yazo ,, Dakyar ya iya Control din Kansa Amma fah Duk da Haka ,, Tasha Wahala Dan Dakyar Ta lallabasa ya Hakura ,, Amma yadan samu Relief sosai Rugumeta yayi sukaci gaba da Bacci Kulle musu kofa nayi Tare dayimusu Fatan tashi Lafeeya. ★ Sajeeda CE kwance a Room D'insu sai juye juye take saboda tasaba komai tare sukeyi itada Rukayya yaigashi Bata jin motsin kowa Lallai Yaune take jin Rabuwarsu da Rukayyah Dan Abin duk yataru yamata yawa gara Jiya Dakwai mutane to Yau kowa yayi Tafiyarsa Abin ba Dadi A Hankali ta Furta tace I miss You Sister. Allah yabaki zaman lafeeya da Kwanciyar Hankali. Wayarta ta Dauka tashiga whatapp ,,, Dan ta tagewa kanta lokaci da Dare . saida tafara Jin Bacci ta Ajiye wayar Ta kwanta Sai Safe Daddy ya Buga mata kofa ta Tashi tayi Sallah tadanyi Karatun Al-,Qur,ani Sai Karfe 8 Tatashi tashi Kitchen Dan Ta Dora Breakfast ,, A kitchen Mummy ta Tarar da Ita Tace Hoo sannu Yau kinyi Abin kanki Murmushi Sajeeda tayi tace Mummy an tashi lfy tace Lou Yau kin fito Da wuri tace eah Mummy tace Dan kinsan Ba maiyine keda kikeda Son jiki Murmushi Sajeeda tayi kamin suka ci Gaba da Hada komai a Tare Har suka kammala Hada komai Suka jera a Dining ,, Kowa yakoma Dakinsa Sai 10:Am Suka fito sukaci Abinci kamar yanda Suka Saba Kullun ,, Daddy yace Allah Sarki 'Rukayyahtu ana can mummy tace Ashe Bamu kadai ke Missing dinta ba yace gaskiya Baku kadai bane ,, Yauwa Sajeeda Gobe Ki shirya kifara zuwa skull Ki shirya da wurifa Dan nasan Halinki tace Angama insha Allah yace Good ,, suka ci gaba da cin Abinci bayan sun kare Sajeeda tashiga gyara gurin mummy kuwa Tashiga kitchen Dan Ta Dora Girkin Rana .

★ Da Asuba Farouq yatashi yayinda ya gyarawa Rukayyah Kwanciyar ta Dan Jiya baibarta tayi wani Baccin kirkiba wanka yafara yi ya nufi masallaci Dan Gabatar da Sallah sanda yanufi Part din Salma ya tayar da ita kamar Yanda yayi jiya ,, Bai shigo. Ba sai Da aka kare Sallah Yadawo Room dinsa yanufa ya kwanta. " Rukayyah kam bata Tashiga sai ,,, Guraren 7:30Am toilet tanufa tafara wanka tayi Brush kamin tafito tashirya tsaf da ita daganinta kaga Amarya yauma kamar jiya gyara ko,ina tayi ta fesa Turare tadawo Ta zauna tana Kallo a Sunnah T.v Kwankwasa kofa taji anayi ta tashi ta Dauko mayafin ta kamin ta bude kofar Driver ne shikadai D'auke da Breakfast yace gashi inji Hajiya tace a Gaidaki Rukayyah ta karba ,, Tace yauwa kace Angode Nima ina gaidata ta Kulle kofar ta jera komai a dinning ta ci gaba da Kallon ta Hankali kwance .

~Maman~ ~Usseey~😘

🙎 'YAR BAIWAH 🙎6⃣0⃣

Maman Usseey😘

★ Sai guraren 10:Am Umar Farouq yatashi sai wanka yafara yi Kamin ya shirya tsaf Ya fito ya tarar fa Rukayyah nata Kallo da murmushinsa ya iso gareta tare da Shafa Fuskarta,,, Amarya Bakya laifi ko kin kashe Dan masu gida . tadanyi fari da Ido tace Bama zan kashe kowa ba Yace to muje muci Abinci Dan Nasan Bakici kina jirana ko kai kawai ta Daga masa yaja Hannunta suka nufi Dinning area. " A tare suka ci Abinci Yana ta tsokanarta bayan sun karene yayi ficewarsa ita kuma tashiga gyara gun dasuka bata Ta wanke Kayanda aka saka musu ,, Abinci a Ciki ta sanyasu cikin basket Dan dama Haka takeyi idan An kawo Na Rana sai ta Bayarda na Safe hakama idan an kawo nadare saita Bayarda . kayan Rana Da Safe sai ta Bayarda na Daren Tadawo ta Zauna ta Rasa Abin yi kawai sai ta kira Abbanta bayan sun gaisa yake Tambaya ta ya Sabon guri Tace lfy Lou Alhamdullah ,, Haka sukata fira yabaiwa Ummanta harda Baaba ma sanda suka gaisa Daga nan Ta katse wayar ta kira Daddy shima Tambayarta yayi ya sabon wuri tace Lfy Lou ya kara yimata Nasiha mai Ratsa zuciya game da Zaman Aure ya Sanya mata Albarka haka tayi ta kiran Yan Uwa da Abokan Arziki Suka gaisa Harsu Afra saida ta kira Tace su Turo mata No din Hajiya bayan Ta kammala wayar ne Ta kirata cike da girmama,, Daga dayan Bangaren aka Amsata sosai Hakan yayiwa Hajiya Dadi ta Tambayeta dafatar Ba Wata matsala tace Bakomai lafeeya Lou yauwa Haka akeso Allah yayi maku Albarka Rukayyah ta Karba da Ameen ta Ajiye wayar Ta Dan kishin gida kadan Batasan Sanda Bacci ya kashe ta ba . ★ Farouq ne Zaune a room Din Salma wadda yakasa Gane ma kanta cikin kwanan nan Yana dai Biyematane Dan Bayaso Yashiga Hakkin Ta Allah yagani Bazai iya jure Rainin Hankali ba Dakyar yasamu ya lallasata taci Abinci saikace Gareta Aka fara Kishiya duk ta fita Hayyacinta Bayan taci sosai ya Bata magani Tasha Shida Kansa ya mata wanka yadawo da ita ,, Room dinta Ya kwantar Kamin ya yi Ficewarsa Dan Amsa kiran da Alhajinsa kemasa.

" Haka Rayuwarsu Takasance a Tsawon Satin nan Har Ranarda Ya Raba masu Girki Ya Kara tarasu Ya Musu Nasiha mai Ratsa jiki Wanda Rukayyah kawai ta Dauka Salma kam Biris tayi Dan Ita yanxu Kwata2 ta canja daga Sanin da Farouq yamata Salma ce Zata Fara yin Girki Wanda Farouq ya CE Duk mai yin Girki to A part Dinta Za,aci Abinci Hakan bakaramin Haushi yayiwa Salma ba Amma ba yanda ta iya Dole ta Hakura Dan tasan Halin FAROUQ Baya canja,, maganar sa " Shikuma yayi Hakan ne Dan A kara Samun Had'in kai A tsakanin su ,, " Da Dare Salma ta Rangada Girki Mai Rai da motsi yayinda ta Ci uban make ,,upp kamar ba itaba ajima Anjima ,,ta Duba agogo haka Ta tsara komai sai wani Kisisina takeyi Farouq baidawo ba sai misalin 9 Bangaren Salma ya nufa Da murna ta Taresa Shikuma sai wani Biye mata yakeyi Dan Farouq Mutun ne maison a tarairayesa nan da nan ta Gama dashi Room dinsa suka Nufa ya Rage kayan Jikinsa . Ganin Abin na Salma bamai karewa bane yasa ya dakatar da ita yace Dear sorry kinsan yanxu Bamu kadai bane Jeki ki kira kanwarki muci Abinci Kinga tana Jiranmu badan Taso ba ta Tashi yayinda Shikuma yadawo sitting Room yana jiran Isowar su. ★ Rukayyah na Zaune A Dakinta Bayan ta karasa Sallah Isha Dan yau tayi Wanka karatun Al-Qur,ani mai Girma takeyi Da murya mai Dadi a gurin mai Saurare Salma tashiga Noking din Door Rukayyah bataji ba Dan Dayake karatun ya D'auke mata Hankali Abin ya matukar Tunxura Salma tace Lallaima wan nan Yarinyar dani take Zance murda kofar tayi tajita a Bude Sa kai ,, kawai tayi Mutuwar tsaye tayi Dan Yau itace Rana ta Farko data taba shigowa part din Rukayyah tun Kawota A cikin Zuciyarta tace Tab Wan nan Dukiya da aka zuba mata a gidan nan kamar wata yar Hamshakin mai Kudi A Hankali ta fara Notice din komai Har kitchen sanda tashiga bata Tsinkeba saida Tashiga Room din da take jiyo Saurin Kira,a natashi bako Sallama ta Bude tashiga Zare Ido Tayi dataga Wani Hadararen Royal Bed ,, Da kyar ta Hadiye Yawo Tare da gyaran Murya Rukayya bata Dago ba saida takai Aya ta dago da Murmushi a Fuskarta Lah Aunty Salma kece yau Shigo Zauna mana Yake Salma tayi tace No bazama Zanyi Abinci zaki fito muje muci Rukayyah tace OK ganinan zuwa Barin Room din Salma tayi Tana ta Magana a cikin Ranta lallai wan nan saina Tashi Tsaye yarinya kamar yar Tsana Hmmm Tabdi ,, tayi wucewarta zuwa nata part din Nidai Binta nayi Da Ido INA Kallon Ikon Allah 😀. " Rukayyah Kara Feshe Jikinta tayi da Turare Aoud mai Dan Karen Kanshi kamin ta Dauki mayafinta ta Rufe Jikinta tana tafiyarta Hankali kwance Harta Isa Part Din Salma da Sallama tashiga ,, Part din Fuskarta D'auke da Murmushi Farouq ya Amsa shima murmushin yakeyi Gaidasa tayi tamin ta samu guri tazauna Batare da Bata lokaci Farouq yace muje muci Abincin ko Salma sai Hararan Rukayyah take Ganin irin Kallon da Farouq yake mata A Ranta tace Jarababa yaudai kya kwana ke kadai mayyah kawai( Jama,ah kujimin Salma Da Wani zance oh oh mata Da kishi ) Rukayyah batamasan tanayiba Samun Kujera tayi yazauna Abinta yayinda Salma ta fara zubawa kowa Abinci Tanayi tana Jan Hankalin FAROUQ Wanda Gabaki Daya ya Mutu a gurin Kallon Rukayyah Dakyar yasamu yayi control din Kansa ya kula Salma Bayan sun Kammala cin Abinci suka Dan Taba Hira Sama2 Rukayyah tayi musu Sallama Zata wuce Farouq yace Angel kona Rakaki ne Tace no Kayi zaman ka Badamuwa Salma tace wane irin karakata Halan dazata zo wanine ya Rako ta , no kinsan Yanxu Dare yakara yi kar taji Tsoro Turo baki Salma tayi Yace lallai nida naje kiranta Dazu wani ne ya Rakani Ganin Zata miyarda Zancen wani Abu yasa ya Dauko wata Caftar aka Basar da Zancen.

★ Sosai Salma tayi mamakin Ganin Irin yanda Farouq yaketa Rawar jiki Daya ,, kusanceta Kwata2 Batama yi Tunanin Samun irin Haka daga Garesa ba Baccima Kalilan yayisa Wanda Hakan ba karamin Dadi yayiwa Salma ba a Ranta tace wayasani koya Canye abinsa kamin a shigo karyar Banxa Anxo ana mana wani fankama ashema nafita sai Rawar jiki yakeyi akaina ina Amaryar Haka tata kitsawa Har Bacci ya kwasheta . Rukayyah Baiwar Allah Tun da tadawo part dinta tarasa Abinda kemata Dadi Saboda a kwanan nan tasaba sosai da FAROUQ yaugashi Zata kwanta ita Daya wata Zuciyar kecemata yanxu yana can Yana yiwa matarsa irin yanda yake maki wani Abune taji yataso mata Ganin Tunanin ta zaiyi yawa shaidan zaiyi tasiri akanta yasa Tace "A,uzubillahi minal shaidanirrajim" Ta Basar da Zancen kwanta wa tayi a beda dinta sai juye juye takeyi Ganin Rakasa Bacci yasanya ta Dauro Alwalah tashiga yin Nafillah Sallar dare Dan Neman Samun Zaman lafeeya da Kwanciyar Hankali Yauwa maccen Kwarai Diyar Albarka Saliha acikin mata nagaidaki Macce Tagari.

Maman Usseey😘

🙎 'YAR BAIWAH 🙎6⃣1⃣

*Maman* *Usseey*😘

★Washe Tun da Asuba Farouq yatashi Yata yar da Salma Kamin ya Fito ya Nufi Part Din Rukayyah Dayake yanada keys na kowane part . Bude Kofa yayi Yashiga a Hankali yake jiyo Sautin Muryan ta Tanata Karatun Cikin Murya mai Dadin Saurare Murmushi Yayi Yace Alhamdullah a Fili Wani Dadi ne ya Ziyarci Zuciyarsa ,, Saboda Tun Aurensa Da Salma baita ba Ganin ta Dauko Qur-ani ta Karanta Ba duk da Yana iya Bakin k'okarinsa Wurin Ganin tasamu Ilmi saidai Yau Yakasance Abu mafi Girma a Rayuwar sa Ana Karatun Qur-ani A gidansa Bayan shi Sabanin Wakokin da yasabaji A gurin Salma wata Soyayyar Rukayyah CE takara Shiga Zuciyarsa ,, Sosai da Sosai Da Sallama yashiga Room Dinta Zaune yaganta a Saman Sallaya Sanda takai Aya kamin ta Dago ta Amsa Sallamarsa Da Murmushi ta Gaidasa ,,Barka da Asuba ya Amsa Da Yauwa Hope kin tashi Lafeeya ,, Qlau Alhamdullah , yauwa Nixanje Massalaci dama Dan Natashe kine na manta Matar Tawa Malamace Abin Dariya yabata Tace wane Ni Daliba Dai yace koma Dai menene Allah ya karba ta Amsa Da Ameen Kamin ya Fito Dan Zuwa Massalaci ya sallaci Asuba. ★ A bakin Kofa sukaci karo da Salma wadda tayi labe tana Saurarensu Turo baki tayi Farouq yace Salma Ba Sallah nace Kije kiyi ba To ai gani nayi Ba ita keda Girki ba Amma kawani Zo Part Dinta Nifa Banaso A Shiga Hakkina ,, Hava Salma wan nan Wace irin Maganace Dukkan Ku Magana ne kuma ko wacce tanada Hakki akaina Dan Nazo naga Ya tashi Kuma Natayar Da Ita tayi Sallah shine Shiga Hakki Eah Shiga Hakkine mana Aida Kace Ni naje Na tasheta bakaiba Mtseww yaja Tsaki to Badani a Wan nan Tsarin. Ba Kuma dole kibi yanda Na tsara Gidana yayi ficewarsa yabarta saida ta Harari Kofar Part din Rukayyah kamin ta wuce nikuma nace A Banxa Harara A Duhu Dan Wadda kikayi Domin ita bata ma San Kinayi ba .

" Rukayyah bayan ta Kare Sallah Asuba Wanka tashiga tayi ta zauna ta tsara kwalliya kamin tadawo parlour ta Zauna ta kunnah T.v tanata Kallo Abinta wayarta CE tayi Kara ta Duba Sunan My Sist tagani Murmushi tayi tace Sajeeda early in d morning ko lafeeya Daukar wayar tayi Daga Dayan Bangaren Sajeeda tace Amarya Bakya laifi Ya Amarci Rukayya ta Amsa lafeeya Lou gashinan munayi good Dama Yau zan Fara Zuwa Skull Na shirya ne saina tunoki nace Bara nakira naji ki Rukayyah tace Ayya Sist Allah yabada zaman Lafeeya yasa A dace kinga Kallo ma nakeyi Amma Dai zaki biyo tanan ko Sajeeda tace Ban maki Alkawari ba But saidai nagani sun Dan Taba Hira daga Bisani suka Ajiye . wayar

" Bayan yadawo daga masjid Yatarar da Salma Sai wani Cika take tana Batsewa a Dole Bai mata Adalci ba Ko kula ta Baiyiba yashi gewarsa Room Dinsa Harda Sa key Alamar Karma ta Damesa Gama Borin Haukan ta tayi tashiga kitchen Dan Hada Breakfast Ita wallahi wan nan Aikin yamata yawa Dole ma yasama mata yar Aiki Dan Bazai yuyu tarika tashi Kullun tana Hada Break ba Gashi ita bama Wani Abin kirki takeci Ba ta Tuna Ada in bataso ba Saidai suyi Baccin su Har su gaji in sun tashi zai Je ya yo musu ,, Take Away Amma yanxu Tun ba,aje ko,inba Tafara Tashin Safe Kai Wallahi Bazata Sabu ba wai Bindiga A Ruwa Wan nan Tsarin Sam Baiyi ba A Gaskiya Kishiya Takura ce Ina Zama na kawai a hadani Da Wahala , wahala mana Gashi duk nagaji Mtseee gaskiya da Sake Ita kadai taketa Sambatun ta kuma dole ta Hada Break din Amma Kamin a kammala Anyi Dogon Baki yafi a kirga tsaki ba, Bayan ta Jere komai A Dinning table kamin tashiga wanka tana Cikin shirya wa Wayarta tayi Ring ,, Ta Dauko. Farouq ne Baima jira maixata ce ba ya CE da Ita idan kin gama Hada Break kije ki kira Yar Uwarki Ya kashe Wayarsa Bin wayar tayi Da Kallo kamin daga Bisani ta Fito Kamar karta je but Sanin Halin Umar yasa taje Dole ta kirata Koda ta Dawo Yana Zaune a Fallo yana jiran su ,, Samun Guri tayi ta Zauna Kamin Da Sallama Rukayyah tashigo Fallon Salma na Lura da Irin Shu,umin Kallon da Umar Farouq yake mata A Zuciyarta tace A Banxa Saboda Kyauwun Fuskar kawai ne Dani ake Tutiya Dariya Tabanifa Sosai ,, na CE Hodi Jan Kishi Gamai Yinka ,, Haka suka zauna A Dinning Salma tayi Serve Dinsu ,, Sanda suka karene Salma Tace Dear ,, Please maganar Yar Aikin nan gaskiya Aikin yamin yawa kuma kaga yanxu Banikai nikeba ga Babynka Banaso Yasha wahala sosai ,, OK. Za,a kawo Insha Allah Dama Mun kammala Zancen Da Hajiya But Ba ke kadaiba Harda Rukayyah ma Hava Dear kasan Mai Aiki Daya fah Bazata iya Aikin gidan nan kawai kamo mata wata gaskiya ,, Rukayya tace No Aunty Bama sai ya samo wata Ba Ai zan iya kawai dai Akawo miki Dan Kar Babyn mu yasha Wahala Murmushi FAROUQ yayi yace a,a Angel kema za,a Sama miki Dan Kema Banaso ki Wahala kinji Wata uwar Harara Salma ta Banka wa Rukayyah a Ranta Tace Nikuma so kake nawahala ba Aikin Banxa,, A,a Dear taya mutun Yace Bayason Abu za,a mai Dole kawai ka kyaleta ba tace Zata iya ,, FAROUQ yace ai Nine nace Zan damo Saboda haka zan Samo muku Ku Duka OK . Badan Taso ba tayi Shuru Dan kar tajawo wa kanta wata Maganar ,

★ Haka suka Kansance Har Girkin Salma ya Kare Rukayyah ta Karba ,, Wani Lafiya yan Girki ta Rangada mai Rai da motsi Dayake Rukayyah Rainon Mummy ce Ba wasa gurin Iya Girki Bayan ta Hada komai a Dinning table tashiga wanka tsaf da ita Yanda FAROUQ yasaba shigowa yauma Haka Yashiga Wani Kamshin Dadi ne Ya Ziyarci Zuciyarsa Sannu da Zuwa tamasa kamin ya Amsa da yauwa Room Dinsa ya Nufa bayan yafito ya umurceta dataje ta Kira Salma suci Abinci ba musu taje Ta kirata Saidai Abinda Salmar ta mata Bataji Dadi Ba Tadai Hadiye Saboda Tana mata Uzuri Ne Sai Dan kawai ta Shigo Room Dinta ta kiranta Shine ta Rufeta da masifa Haka ,, aka koya maki In kinga kinyi Sallama ba,a Amsaba kijira mana kawai kiwani shigo min Daki Kamar Kin Shiga kasuwa Hakuri ta Bata kamin yadawo Sanda ta Banna musu time kamin ta Zo da Farouq yamata Magana Cewa tayi Hava wai Meyasa baka Tausayina ne Rukayyah tace Gaskiya Yakama ka Rika mata Uzuri kasanfa yanayin Da take Ciki saida Haka,, Baisake cewa komai ba Har Rukayya tagama Saka ma Kowa Abinci A Zuciyar Salma cewa Take Jiwani Jagwal gwalo Bari dai naci kar Kuma nayi Laifi ,, Dan Ba wuya nayi yanxun nan. " Haba kuzo kuga cin Abinci Su Salma harda Neman Kari😂 Kuma fah Jagwal gwalo ne Haka ta Bude Ciki ta kwashi Girki Sosai ,, Sanda taci Sosai harda Gyatsa ,, lol😜 Dear Please karakani Zuwa Cikin Gida Dan gaskiya na koshi dayawa fa Kai Salma Sai kace A wurinki aka Fara yin Ciki da Murmushi Rukayyah tace Hava Dai Raka ta Din da zakayi shine wani Abu please Rakata mana ,, Dole ya Rakata Amma Daya Biye mata Allah kadai yasan abinda Za,ayi Sanda yakai Zuciyarsa nesa kamin Ya samu tabarsa Hmmm macce Shu,umar Gaske ce . ★Bayan yadawo ne Ya tar da Rukayyah Harta Gyara komai da komai Sannu da Aiki yace da Ita cike dajin kunya Murmushi tayi ,,masa kamin suka Dan Zauna a Fallon sunda n taba Kallo nawani Lokaci Daga Bisani Farouq ya Dauketa Zuwa Bed room Dinsa Yace Kallon ya isa Haka gobe kya Karasa ko ,, murmushi kawai ta Sakar masa Kamin ya bata Hot kiss Toilet yashiga Hakan ne yabata Damar Zuwa nata Room din ,, Ta canja nata Kayan Tana Cikin fesa Turare taji Murda kofa Bata Duba ba Dan tasan Mai Shigowar Ji kawai tayi An Rugumeta ta Baya tare da Cewa shine kika Gudo ko Toni na kawo kaina karban Turaren yayi ya Ajiye a Saman Mirror ,, ya Juyo da ita Suna jin Nufa shin Juna dago Fuskarta yayi Batayi Auneba taji Bakinsa a Nata Ba ko ,, Sassautawa yashiga Tsotsar Lips dinta Wani Yanayine marar Fassarawa Rukayya ta Tsinci Kanta Ciki ,, Ganin tsayi ya Gagaresu ,, Yasa suka Zube a saman Bed Sai wani Shafa ta yakeyi ta ko,ina Tuni Farouq ya fita Hayyacinsa Dakyar ya iya tashi Ya kashe wutar Dakin Da Zafi Zafi FAROUQ yake so ya Isar da Sakon ninsa yayinda Rukayyah najin Salo yafara Chanjawa ta Rokonsa Dayiyi Hakuri Amma INA Baimasan tanayiba Saboda yariga yayi Nisa Acikin Wata sabuwar Duniyar da Ya Tsinci Kansa Ganin Labarin Yagagari Saurarena Yasa nabarsu suji Dadin Shakatawa Nima Naje na Rugumi Nawa Ogon 😀

Maman Usseey😘

Note: A Duniya mutane kala2 ne wasu masu Hankali ,, Wasu kuma Allah Dai ya Kyau ta Magana itace Yakamata makiyana sugane cewa Zakaranda Allah yanufa da Chara sai yayi saboda Haka Duk mai Zagi yakama Jikinsa ,, Saboda zagi Baya qari kuma Duk Wanda Ya Zagi tsohon wani Nashi ya Raina Ni mai Hankalice so Bazan Biyewa mai zaginah Abinda kawai Nasani Ko Cikin mutun na Ciyo Bazan Daina Rubuta yar BAIWAH ba Idan kinji Zafi Gobe ki Rubuta naki Kuma bansaki Karatu Doleba so Kiyi Hakuri Nagaba yayi gaba nabaya sai Biyar Sahu kuyi Hkri Hater Bayanda Zakuyi Dani. Masoya nah nagode da kulawanku Maman Usseey love you All😍

🙎 'YAR BAIWAH 🙎6⃣4⃣

~Maman~ ~Usseey~😘

★ Kwanci Tashi Lokaci K'ara Wucewa kawai Yakeyi Yayinda Komai Sake Canjawa kawai yakeyi Amma Sha,anin Gidan Umar Farouq kam Abin Ba,a Cewa komai Tun Ranarda Cikin Salma ya Zube Shikenan Suka Kasa Hakuri Ala Dole wai Dasa Hannun Rukayyah Dan Ganin Irin Kulawanda Yake Baiwa Salma Shine yasaka mata Magani a Abinci Cikin ta Ya Zube Allah Sarki Salma takasa Ganewa Abin Daga Allah ne Saboda likita ya Tabarta Da Cewa Ba wani Abinda yayi Course Din Problem Din Kawai Dai lokaci ne Da kuma irin yanayin Mahaifar ita Salma din. Sosai Farouq yaji Bakin Cikin Zubewar Cikin Salma sai Dai Ba yanda Ya iya Saboda Allah ne Mai Bayarwa Wata kil Hakan Shine Alkhairi A garesa Yayinda Salma da Mahaifiyar ta Kuwa suka Lashi takobin Sai sun Sanya Rukayyah Kuka Kamar yanda Salma Tayi sun Dauki Laifin da Batajiba Bata Ganiba Sun Daura Mata .

" Haka Rayuwar su tayita kasancewa Kullun Kudinsu na Hanyar Malamai da Bokayen Yan Tsibbu Sai Dai Har yanxu Sun kasa Samun Nasara Saboda Rukayyah Mutun CE mai Riko da Addini Bata wasav ko kadan Yayinda Hakama Farouq ko sunyi Abin Baya Tasiri Maimakon su Saduda Kara kaimi ma sukayi wurin Ganin Sun Cimma Burinsu.

★ Rukayyah na Kitchen tana Hada Girki Dan Yau Ita keda Aiki yayinda suna Makale a Waya itada F Dinta Sai Kyalkyalar Dariya takeyi Da Alama Zancen yana mata Dadi ,,gaskiya My F Yau karka Dade Dan Banason A kalle min kai A Hanya kamin Kadawo Gida ,, daga Dayan Bangaren yace Aikuwa Kamar kinsan Yau Saina Dade Dan Kuwa Tadi Zani Yau Turo Baki Tayi Hadi da Buga Kafa irin Wanda Yara Sukeyi Please Nidai Kadaina Min Irin Wan nan wasa Allah basonta Nakeyi ba kwai kwayonta yayi Tare da Yin Murmushi Karki Damu My Angel Ur D Only One ai Daga ke An. Rufe kofa Kinji Zan dawo Very Soon Insha Allah ,, Fadada Fara,anta Tayi Kamin taci Gaba da Hada Girkin ta mai Rai Da Motsi Tanayi tana Duba lokaci Duk da Tasan koya Dawo Ba yanxu zai Shigo ba Sai anjima Amma Dai Tafiso Yadawo Da Wuri ,, Haka ta Kammala komai Da Komai Ta Jera a Saman Dinning yayinda taje taci Wanka Tasanya Kaya Masu Bala,in Daukar Hankali ,, Ta Zauna A Sitting Room Tana Jiran Isowar Farouq Dinta .

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull