Kenza eBookz

'yar sarki ce by uwar batoolerh - Chapter 4

'yar sarki ce by uwar batoolerh - Chapter 4

'yar sarki ce by uwar batoolerh Chapter 4: 'yar sarki ce by uwar batoolerh Chapter 4. 🄺🄰🄳🅄🄜🄰 ^^^^ Umma ce zaune a palour tana waya:- "Gwaggon yara


4,291 words

🄺🄰🄳🅄🄜🄰 ^^^^ Umma ce zaune a palour tana waya:- "Gwaggon yara yaushe zaki leqo mu ne kam? gaba ɗaya kunyi wuyan gani, da ke da doters en nawa. Su kan ma rabon su da nan har naa mance shekaran Umman su ke dai bari kawai ayyuka ne se a hankali gaba ɗaya. 𝙈𝘌𝙃𝙍𝙀𝙀𝙉 da 𝙈𝘌𝙃𝘌 kan ma sunfi kowa son suzo su ganku, issues ne se a hankali, Amma Insha Allahu ko ban zoba, zan sako su hanya su zo su gaida Amarya, kamun Amarya ta kunce mun notin kai. Murmushi Umma tayi!! kai Gwaggon yara, maman tamu? Tace "ita dae ni ai ina tunanin haɗuwa na da stohuwar nan Umman yara ammade Insha allahu nima zan shigo ba da jimawa ba. Su ma yaran naki ba zai wuce nan da 1 week ba in sun samu hutu gobe, daga nan su wuce Adamawa wajan Hajiya Babba ma su gaida ta. Umma tace "shikkenan Gwaggon su Allahu ya kaimu, ta amsa da Ameen. Sallama suka yi ta kashe wayan. Ta qira matan baba qarami suka gaisa da su ma, ta qira su Amarya ma suka gaisa. Ta a jiye wayan zata shiga wanka kenan sai ga qira ya shigo wayan nata dawo wa tayi taga A𝙪𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙗𝙚𝙚𝙗𝙮 Ɗauka tayi, sallaman ma da shagwaɓa aka yi! Murmushi tayi! haba de kaiko sojan Umma, Yanzu fa kai soja n bai kamata kana shagwaɓa ba. Qara narke wa yayi kaman yana gaban Umman ta sa! Umma ni dai na gaji. Au tom shikkenan daga QATAR en ka wuce JIDDAH. In yaso sai ka dawo tare da mahreen da maha, kaga kamun nan kai ma ka huta acan ɗin. Dan mun yi magana be jima ba da Gwaggon ku, wai za suzo mana hutu. Turo baki yayi! wato Umma baki son ma gani na yanzu? wata nawa fa ban ganki ba. Murmushi Umma tayi, ba kai kace ka gaji ba? Tura baki ya kuma yi ni umma gida zan dawo. Su zo da kansu in sun tashi zuwa kawai. Wan can fistararriyan wai me take da suna maha koh! In naje zan iya karyata ba ruwana . Iyye sannu baban ta, nace sannu babanta, Ashe Auta har ka girma, kai ma kasan an maka reni murmushi tayi shikkenan adawo lafiya. Turo baki yayi Umma nifa ba yaro ba yanzu. Kashe wayan Umma tayi tace "gwanda kai yaron nan". Aranta kuwa daɗi take ji kaman ta ga gudan ɗan nata a gaban ta yanzu ta haɗiyesa dan farin ciki .

🄌🄰🅂🄰🅁🄰🅄🅃🄰🄜 🅀🅄🄱🄰🄞🅂🄷

^^Yau take rana ta biyu da za'a ɗaura daga inda aka tsaya jiya na gasan. Yauma dai kaman jiyan ne sosai filin ya cika da dan dazon taron jama'a wanda kaman sunfi na jiyan ma yawa......

𝙔𝙖 𝙍𝙖𝙗𝙗𝙞 i𝙣𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙧𝙀𝙊𝙀 𝙖 𝙜𝙖𝙧𝙚𝙠𝙖, 𝙙𝙪𝙠 𝙖𝙗𝙪𝙣 𝙙𝙖 𝙮𝙖 𝙠𝙖𝙚𝙖𝙣𝙘𝙚 𝙢𝙪𝙣 𝙛𝙖𝙙𝙖 𝙗𝙖 𝙙𝙖𝙞 𝙙𝙖𝙞 𝙗𝙖 𝙮𝙖 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙠𝙖 𝙢𝙖𝙣𝙖 𝙖𝙛𝙪𝙬𝙖 𝙠𝙖 𝙮𝙖𝙛𝙚 𝙢𝙖𝙣𝙖. 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙠𝙖 𝙚𝙖𝙣𝙮𝙖 𝙬𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙖𝙗𝙪 𝙙𝙖 𝙣𝙖𝙠𝙚 𝙖𝙡𝙗𝙖𝙧𝙠𝙖 𝙖𝙡𝙛𝙖𝙧𝙢𝙖𝙣 𝘌𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙 𝙎𝙖𝙡𝙡𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝𝙝 𝘌𝙡𝙖𝙞𝙝𝙞 𝙒𝙖𝙚𝙖𝙡𝙡𝙖𝙢🀲

𝙈𝙖𝙚𝙀𝙮𝙖 𝙚𝙖𝙞 𝙙𝙖 𝙠𝙪..... 𝘌𝙙𝙙𝙪𝙖𝙧 𝙠𝙪 𝙖𝙠𝙀 𝙙𝙖 𝙮𝙖𝙪𝙚𝙝𝙚 𝙖𝙗𝙪𝙣 𝙚𝙀 𝙣𝙚 𝙖 𝙜𝙖𝙧𝙚𝙣𝙞

𝙈𝙪𝙟𝙚 𝙯𝙪𝙬𝙖𝙖𝙖𝙖

Ba muma yi komai ba tukun yanzu labarin ya fara.

ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh🕊

💋💋 امى ؚتولة💋

𝘿𝙀𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘟𝙝𝙖𝙩 𝙀𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙀𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙚 𝙀𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙚𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙚𝙖𝙪𝙊𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘟𝙀𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙚𝙝𝙖𝙧𝙚

💊💊💊💊💊💊💊💊 𝙔𝘌𝙍 𝙎𝘌𝙍𝙆𝙄 𝘟𝙀𝙀 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝙎𝙩𝙀𝙧𝙮 𝘌𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣

𝘜𝙮

𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙚𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙚𝙖

(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl✍🔥)

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖀🀍

𝙒𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞 𝙊𝙞𝙧𝙊𝙞𝙧𝙖𝙧𝙧𝙚 𝙣𝙚, 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖 𝙖𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙗𝙖𝙣𝙜𝙖𝙧𝙚 𝙣𝙖𝙚𝙖 𝙖𝙠𝙬𝙖𝙞 𝙖𝙗𝙪𝙣 𝙙𝙖𝙧𝙞𝙮𝙖 𝙚𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙛𝙪𝙚𝙠𝙖𝙣 𝙖𝙠𝙬𝙖𝙞 𝙖𝙗𝙪𝙣 𝙩𝙖𝙪𝙚𝙖𝙮𝙞, 𝙚𝙖𝙞 𝙙𝙖𝙞 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙖𝙗𝙪 𝙢𝙖𝙛𝙞 𝙧𝙞𝙣𝙟𝙖𝙮𝙚 𝙚𝙝𝙞𝙣𝙚 𝙛𝙖𝙙𝙖𝙠𝙖𝙧𝙬𝙖𝙣 𝙙𝙖𝙠𝙚 𝙊𝙪𝙣𝙚𝙝𝙚 𝙖 𝙘𝙞𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙙𝙖𝙧𝙖𝙚𝙞 𝙣𝙖 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖. 𝙄𝙣𝙖 𝙛𝙖𝙩𝙖𝙣 𝙯𝙖𝙢𝙪 𝙊𝙖𝙧𝙪 𝙙𝙖 𝙙𝙖𝙧𝙪𝙚𝙖𝙣 𝙙𝙖𝙠𝙚 𝙊𝙪𝙣𝙚𝙝𝙚 𝙘𝙞𝙠𝙞𝙣𝙚𝙖. 𝙎𝙖nn𝙖𝙣 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙗𝙖𝙢𝙪 𝙙𝙖𝙢𝙖𝙣 𝙖𝙢𝙛𝙖𝙣𝙪𝙬𝙖 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙖𝙞𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙖𝙗𝙪𝙣𝙙𝙖 𝙯𝙖𝙢𝙪 𝙠𝙀𝙮𝙖 𝙖𝙘𝙞𝙠𝙞. 𝘌𝙗𝙪𝙣𝙙𝙖 𝙮𝙖𝙠𝙚 𝙗𝙖 𝙙𝙖𝙞 𝙙𝙖𝙞 𝙗𝙖 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙛𝙚𝙢𝙪 𝙖 𝙠𝙖𝙣𝙚𝙖.

𝙎𝙖𝙙𝙖𝙪𝙠𝙖𝙧 𝙬𝙖 𝙜𝙖𝙧𝙚𝙠𝙪 𝙢𝙖𝙚𝙀𝙮𝙖 𝙩𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙙𝙖𝙪𝙠𝙖𝙘𝙞𝙣 𝙢𝙚𝙢𝙗𝙚𝙧𝙚 𝙣𝙖 𝙇𝘌𝙁𝘌𝙕𝙄 GIDAN KARAMCI.

_____________________________________________________________

🅿 23&24

💋💋 امى ؚتولة💋

^^^ jama'a ne a cike filin, dan sunfi jama'ar da suka hallara a gasan da akayi jiya yawa. Kamar yacce a kabi daki-daki jiyan da ya kasance ranar farko, haka yau inma komi daki-daki aka bisa har shigowan Gimbiya wannan qayataccen fili, ita da jama'ar ta da kuma masu mata kirari......... Yariman da za'a fara da shi a yau da ya kasance rana ta biyu ne ya fito. Ga Yarima ga Gimbiya a fili!! An gwabza an gwabza a tsakanin wannan Yarima da kuma Gimbiya, gwabzawar da ta ja hankulan kusan dukkan jama'ar wajan domin kuwa wannan haɗadden Yarima ya gwada jarumta sosai!! In daa wannan Yarima ya yi nasaran taɓa jikin Gimbiya Mehwish da takobin sa, har ya zama jikin su ya hadu. Wanda a sakamakon wannan haɗuwan da jikin nasu yayi, da kuma idon sa da ya samu nasaran shiga cikin na Gimbiya, shi ya kasance nakasun sa(weakness) wanda ya temaka wajan qara kashe mai jiki!! Ba tare da wannan Yarima ya fargaba ko kuwa ankara, Gimbiya ta kaisa qasa.. Gaba ɗaya ranta a jagule yake don kuwa yayi matuqar ɓaci, wanda wannan ɓacin rai har ya bayyana a qwayan idanuwan nata,wanda duk da kasancewan su blue hakan be hanasu nuna ɓacin ran da take ciki ba, domin kuwa sun sauya daga blue zuwa dark-blue. Faɗi take a ranta, "shi waye da har ya samu daman taɓa jikina?". Yarima Ammar. Wanda ya kasance na biyu a jerin na yau, shine ya fito fili. Bayan ya shigo fili, sukayi-sukayi suka gwabza shi da Gimbiya kaman ba gobe. Sun tayar da qura har ya cika wajan, kasancewar shima ɗin jarumi ne. Amma kasancewan ran Gimbiyar na ɓace tun haɗuwan jikin ta da na Yarima Fu'ad, hakan yasa bai samu daman taɓa ko jikinta ba, koda da takobin sa ne.. Har ta kusa yankan wannan ɗan sarkin sai dai Allah ya kare kasancewan shima en ba baya ba a wajan jarumta. A haka a ranan sanda ta gwabza da yaran sarakuna biyar, a hakan dai yau ma taron nasu yawaste zuqata wasu cike da farin ciki wasu kuma saɓanin hakan. Kowa ya koma masauqin sa bayan wastewan taro. Yayin da yaran sarakunan da suka faɗi ko wannen su ke cike da baqin ciki. Wasun su komawa kawai suke son yi. Gashi Sarki ya basu haquri kuma an riga da an faɗa masu sai an gama komi kowa zai koma. Sauran yaran sarakunan da basu yi ba kuwa gaba ɗaya sun sare da irin jarumtar Gimbiyar barin da suka ga yacce tayi faɗan yau ɗin. Cewa suke "anya wannan macece kuwa? Qarfi haka da jarumta ace maza tara yanzu duk ta kada su." A haka suka kwana kusan dukkan su da suka rage basu gwabza gasan ba, tunani ɗaya suke kuma da tunanin yacce zasu kaya a goben suka kwana dashi a rayukan su. ^^ Daga qarshe taya zasu yi wanin su a cikin su da suka rage yaci?^^ In da suka yanke shawaran..... ( nima dai uwar batoorl ban jiba ni daku mu haqura gobe afilin daaga muji.. )

^^^^A ɓangaren ita Gimbiya Mehwish. Har ta koma gida ranta a matuqar bace yake, sakamakon daman taɓa mata jiki da Yarima Fu'ad ya samu. Ta so ace faɗan ba na gasa bane da tabbas in bai mutu ba se ya rasa hannayen sa dan seta cire masa su. Amma duk da haka ranta wasa! "ba wanda ya isa ya haye wannan gasan da na sanya ko ba su ba na sani" faɗin Gimbiyar. ( Ni ko uwar batoorl nace za dai ki sani amma baki sani ba kam dan nice nan oum batoolerh nasani, ni keda wuqa da nama) ^^^ Wasta ruwa ta yi. ta gabatar da sallahn ta, shiryawa tayi cikin dogon riga maroon tai rolling da milk veil har ta rufe fuskan ta kaman ko yaushe idanuwan ta ne kawai a waje, haka kawai ta ji ta sanya alkyabba. Black alkyabba ta ɗauko a closet ɗin ta, turawa tayi tai hanyan wajen ɗakin nata dan zuwa sashen da mahaifiyarta take, ta dubo ta. Tana fitowa kuyangun ta suka durqusa suna mata sannu, hanu ta ɗaga masu. Ganin tana tafiya ya sanya sauran ta shuwa suna ɗaga mata bayan alkyabban nata! Direct hanyan sashen Sarauniya suka yi dan sun san bata wuce wajan ko kuwa garden(lambu). Suna zuwa dai dai qofan part en Sarauniya suka ja suka staya. "𝙏𝙖𝙠𝙖𝙬𝙖𝙣 𝙠𝙞 𝙡𝙖𝙛𝙞𝙮𝙖 𝙐𝙬𝙖𝙧 𝙜𝙞𝙟𝙞𝙮𝙖𝙧 𝙢𝙪, 𝙂𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙖𝙣𝙞𝙮𝙖, 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙠𝙖𝙧𝙚 𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙗𝙖𝙮𝙖𝙣𝙠𝙞 𝙂𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙗𝙖'𝙖𝙙𝙖𝙡𝙞𝙮𝙖, 𝙖𝙚𝙝𝙞𝙜𝙖 𝙡𝙖𝙛𝙞𝙮𝙖 𝙖 𝙛𝙞𝙩𝙀 𝙡𝙖𝙛𝙞𝙮𝙖, 𝙮𝙖𝙧 𝙎𝙖𝙧𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙎𝙖𝙧𝙖𝙪𝙣𝙞𝙮𝙖,𝙜𝙖𝙗𝙖 𝙚𝙖𝙡𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙗𝙖𝙮𝙖 𝙚𝙖𝙡𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙂𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙯𝙪𝙘𝙞𝙮𝙖, 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙝𝙖𝙡𝙞, 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙣𝙪𝙛𝙞, 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙢𝙪'𝙖𝙢𝙖𝙡𝙖, 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙖𝙙𝙖𝙡𝙘𝙞, 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙟𝙖𝙧𝙪𝙣𝙢𝙩𝙖, 𝙢𝙖𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙠𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖, 𝙛𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙂𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙚𝙝𝙖 𝙠𝙖𝙡𝙡𝙀," qirarin da amintattun bayin da ke gadin part en suke ma Gimbiya tun kan isowanta. Ɗaga masu hanu tayi, shigewa tayi bayan sun buɗe mata qaton qofan da kaman ba'a cikin gida yake ba. Tana shigewa suka rufe qofan yayin da kuyangun kuwa suka juya, dan ba'a basu daman tsayawa a qofan ba. Da sallama Gimbiya ta shiga ɗakin da mahaifiyar nata take ciki, "Assalamu'alaikum" jin shiru ba'a amsa ba yasa yanayin ta ya sauya dan sanin da tawa Ammaahn ta ma'abociyar amsa sallama ce in dai bakin ta nada daman furta kalma. Qara sawa bakin gadon da Ammaah ɗin ta ke kwance tayi, a yacce ta ga yanayin jikin mahaifiyar nata, shi ya qara sa mata damuwa, dan ta so bata labarin abinda ya faru tunda bata samu zuwa ba. Zauna wa tayi a gefen Ammaahn nata, tana mata addu'aoe tana tofa mata har bacci ya ɗauke ta..

Bayan juya wan kuyangun, suna isa shashin Gimbiya ɗayar su ce tace laure kinga kyawun da Gimbiya tayi kuwa da ta sanya Alkyabba? Ni ko na gani hinde ai wallahi da Gimbiya ta san kyawun da Alkyabba ke mata da da dena yawo babu shi. Tabarakhalla Masha Allah, billahillzi laure in nayi aure na haihu sai na wa Gimbiya ta kwara ko zata samu ko da kaɗan a kyawun Gimbiya ne kuma Allah yasa kan lokacin an samu wanda ya buɗe mata fuska dan ko kallo ɗaya na masa da ido na zan kafta hoto na ajiye a zuciyata in nayi ciki nata tariyowa ina kallo. Dariya laure ta saka amma hinde ke dai Allah yaye maki da surutu kinga ma ba na tashi nayi aiki na kan ace gulman Gimbiya muke kin san jakadiya yan zu ta shigo ta sa mana ido. Carab tana rufe baki wata kuyanga ta shigo( wacce farkon labarinmu ta bamu labarin Gimbiya a taqaice) kayan jikinta ba irin nasu bane, "laure wai kukam me yake damun ku ne? Meyasa kuka maida gustiri stome aikin yin ku ne?" faɗin wacce ta shigon. Wacce aka qira da lauren mae zuba ɗazun tashuwa tayi tana jakadiya a yafe mu amma dama aiki zamu tashi yi yanzun. Juya wa kuyangar da laure ta qira da jakadiya tayi ta nufi ɗakin Gimbiya. "Hmmn hinde Wallahi wannan yarinya dan tana ganin itace jakadiya tana wa mutane abinda ranta ke so". "A'a laure gyara batun ki, dan dai uwar ta bata lafiya, ta zauna a matsayin uwarta, kamun ta warke take mana rawar kai. Ai uwar tata zata warke zamu koma dai dai maga qarshen rawan kan nata" faɗin hinde. Kema dai kya faɗa, ace wai da ita kaɗai aka yarda bayan uwarta, kin ga fa har sashen Sarauniya naga ranan ta fito abinda ko masu gadin ba shiga suke ba. Hinde tace "Ke dai qyale ta maga qarshen rawan kai". Bayan wannan kuyangar ta shige ɗakin Gimbiya gyare-gyaren ɗakin tayi ta haɗa kayakin da za'a wanke ta share ta goge ko ina tass-tass har bathroom nata, ta kunna buner ta kunna wa ɗakin turaren wuta ta, ta fito da kayan wankin ta ja qofan ɗakin ta rufe.

^^^ Sai can Sarki ya shigo ɗakin, sallaman sa ne ya farkar da Gimbiya daga baccin da takeyi. Amsawa tayi tana "Barka da shigowa papa" amsa mata yayi yana mata sannu da gajiya. Murmusawa tayi "Papa ba wani gajiya fa". ai ɗiyata jaruma ce nasan ba lallai ta gaji ba dama. "Ya jikin Ammaahn taki"? "Papa ga Ammaah kam sai dai muce Alhmamdulillah" ta faɗa idon ta na kawo qwalla. Kallon ta mai martaba yayi yace "ba'a san jaruma da kuka ba Ebnateeyh, kiyiwa mahaifiyar ki addu'a shine sonki a gare ta ko bayan ranta balle da kuma ran ta, oya karki bari hawaye ya ɓaga stadadden fuskan ɗiyar kirkin mu ÆŽar albarka, ÆŽar Papa da Ammaah". Maida hawayen tayi ta murmusa kaɗan! Insha Allahu Papa zanke mata addu'a Allah tashi kafaɗunta ya yaye mata wannan ciwo. "Ameen ya Hayyum ya Qayyum, ko kefa ÆŽar albarka" faɗin mai martaba. Bayan ya zauna gefen matar tasa. Kallon Gimbiya yayi yace "Ebnateeyh meyasa wai kika sanya wan nan buɗe abun fuskan naki a mazaunin zaɓan mijinki? Sannan ba tare da shawarin mu ba. Ko dai auren ne ba kyaso? Ba kya ganin ke kaɗai Allah ya bamu! Kina da labarin mace bata mulki kuwa? In ba kiyi auren ba ya zakiyi da mulkin? Ko dai ki kinaso mulkin a ɗaura wanine, bayan kinsan banda kowa nawa! Ni ni kaɗai haka na tsinci kai na kaman ke, ko na ce gwanda ke. Tun da ni ko mahaifiya ta baxan ce ga yacce take ba, banma san tana raye ko bata raye ba har. Ki ma kanki faɗa Mehwish, yin auren ki shi ne farin cikin mu ni da Ammaahn ki." Kanta aqasa tana sauraron mahaifin nata, duk jikinta yayi sanyi da maganganun sa. Magana mai martaba ya qara mata "Ina jinki me yasa kika ce hakan ne a mazaunin zaɓan mijin aure ki?" "Kayi haquri Papa" haka kawai tace kanta na a qasa har yanzu bata ɗago ba. Can nisa tace "Papa ban sa gasan dan wani abu ba. farin cikin ku kai da Ammaah ta shine nawa. Na sanya gasan ne kawai dan na tabbatar، da jarumi zan aura, kuma tsayayye wanda ba wai nice zan tare masa komai ba, shima zai taremun a matsayin sa na wanda ke sama da ni. Wanda in ma ta kama ya mulki masarautan nan, nasan ba iya qarfin mulki ba har da cancanta na qarfin jiki da na zuciya yana dashi, wanda kuma zai yi adalci da qarfin sa ba zalunci ba, wanda zai mulki masarauta cikin amana da zaman lafiya kaman yacce Papa na yake yi. Amma in abinda nayi ya ɓata maka rai Allah ya huci xuciyan ka Papa, Allah baka haquri insha Allahu bazan sake wannan kuskure ba." Ajiyan zuciya mai martaba ya sauqe! "Naji dalilan ki amma duk da haka baki kyauta ba kuma bakiyi dai dai ba, sai dai ba komai Ebnateeyh Allah maki albarka ya zaɓa maki miji nagari." Ta amsa da Ameen, cikin ranta tana hamdala, dan tasan halin mahaifin nata sarai......

ƳAR SARKI CE

Daga alqalamin✍

𝙐𝙬𝙖𝙧 𝘜𝙖𝙩𝙀𝙀𝙧𝙡 🔥

******* * kai daga fara chan charas chas chas sai kace hasti duka matan dake wajan sun taso abun su chasssss.......... Muje zuwa my people Ku nishaɗantu, ku faɗakantu, ku wa'azantu, sannan ku dara. daga alqalamin uwar batoorl takuuuuuuu ako da yaushe Fatan alheri agare ku masoya alqalamin uwar batoorl a ko ina kuke a faɗin duniyar nan....

𝘿𝙀𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮𝙪𝙠𝙖:- 08146292652 𝘟𝙝𝙖𝙩 𝙀𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙀𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙚 𝙀𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙚𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙚𝙖𝙪𝙊𝙞,

# 𝘟𝙀𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙚𝙝𝙖𝙧𝙚

𝙐𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙩𝙀𝙀𝙧𝙡 🔥

💊💊💊💊💊💊💊💊 𝙔𝘌𝙍 𝙎𝘌𝙍𝙆𝙄 𝘟𝙀𝙀 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝙎𝙩𝙀𝙧𝙮 𝘌𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣

𝘜𝙮

𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙚𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙚𝙖

(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl✍🔥)

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖀🀍

𝙒𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞 𝙊𝙞𝙧𝙊𝙞𝙧𝙖𝙧𝙧𝙚 𝙣𝙚, 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖 𝙖𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙗𝙖𝙣𝙜𝙖𝙧𝙚 𝙣𝙖𝙚𝙖 𝙖𝙠𝙬𝙖𝙞 𝙖𝙗𝙪𝙣 𝙙𝙖𝙧𝙞𝙮𝙖 𝙚𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙛𝙪𝙚𝙠𝙖𝙣 𝙖𝙠𝙬𝙖𝙞 𝙖𝙗𝙪𝙣 𝙩𝙖𝙪𝙚𝙖𝙮𝙞, 𝙚𝙖𝙞 𝙙𝙖𝙞 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙖𝙗𝙪 𝙢𝙖𝙛𝙞 𝙧𝙞𝙣𝙟𝙖𝙮𝙚 𝙚𝙝𝙞𝙣𝙚 𝙛𝙖𝙙𝙖𝙠𝙖𝙧𝙬𝙖𝙣 𝙙𝙖𝙠𝙚 𝙊𝙪𝙣𝙚𝙝𝙚 𝙖 𝙘𝙞𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙙𝙖𝙧𝙖𝙚𝙞 𝙣𝙖 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖. 𝙄𝙣𝙖 𝙛𝙖𝙩𝙖𝙣 𝙯𝙖𝙢𝙪 𝙊𝙖𝙧𝙪 𝙙𝙖 𝙙𝙖𝙧𝙪𝙚𝙖𝙣 𝙙𝙖𝙠𝙚 𝙊𝙪𝙣𝙚𝙝𝙚 𝙘𝙞𝙠𝙞𝙣𝙚𝙖. 𝙎𝙖nn𝙖𝙣 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙗𝙖𝙢𝙪 𝙙𝙖𝙢𝙖𝙣 𝙖𝙢𝙛𝙖𝙣𝙪𝙬𝙖 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙖𝙞𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙖𝙗𝙪𝙣𝙙𝙖 𝙯𝙖𝙢𝙪 𝙠𝙀𝙮𝙖 𝙖𝙘𝙞𝙠𝙞. 𝘌𝙗𝙪𝙣𝙙𝙖 𝙮𝙖𝙠𝙚 𝙗𝙖 𝙙𝙖𝙞 𝙙𝙖𝙞 𝙗𝙖 𝘌𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙛𝙚𝙢𝙪 𝙖 𝙠𝙖𝙣𝙚𝙖.

𝙎𝙖𝙙𝙖𝙪𝙠𝙖𝙧 𝙬𝙖 𝙜𝙖𝙧𝙚𝙠𝙪 𝙢𝙖𝙚𝙀𝙮𝙖 𝙩𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙙𝙖𝙪𝙠𝙖𝙘𝙞𝙣 𝙢𝙚𝙢𝙗𝙚𝙧𝙚 𝙣𝙖 𝙇𝘌𝙁𝘌𝙕𝙄 𝙜𝙞𝙙𝙖𝙣 𝙠𝙖𝙧𝙖𝙢𝙘𝙞.

*** yau take rana ta qarshe ga masu gasa a masarauta! Yau take sojan umma zai dawo! Yau take Ameera uwar little zata taho Kaduna garin gwamna itama tabar kakus da sinkin sikitin tijaranta!

Muje zuwa cikin littafin namu mesuna 𝙔𝘌𝙍 𝙎𝘌𝙍𝙆𝙄 𝘟𝙀𝙀 Dan jin ya abubuwan zasu kasance, wa zai lashe gasa? Waye soja? Sannan Ameera na komawa? Muje labari kai tsaye masu karatu!! *** _____________________________________________________________

🅿 25&26

💋💋 امى ؚتولة💋

^^Zaune suke suna karyawa. Ummace tace "Abban jarumin Umma wai yau ba zuwa kasuwa ne kam?" Wanne zuwa kasuwa kuma Maryama ai sai an qarqare wannan gasa a ido na Insha Allahu. Murmusawa Umma tayi! Tace "Ni ko naji haushi da Jarumin Umma bayanan, dan naso ayi gasan nan a idon sa". Ai ko bayanan dole ma na basa labari Maryama, dan nasan ɗan ki ko yana nan ba lallai ya yarda yaje wajan taron can ba, mutum sai kace ɗan aljanu bakason shiga jama'a bakason magana da mutane. Umma ce ta haɗa fuska tace "nifa Abban jarumin Umma ba nason cin fuska ɗan nawa ne ɗan aljanu? Tom ashe ni da kai aljanu ne. Dariya Abba yasa! Allah baki haquri Sarauniya Maryama ta Abban jarumi daga ke ba qari! Ɗan ki ɗan mutane ne ba aljanu ba kyakkyawan yaro mai kama da Umman sa. Ba shiri Umma ta murmusa!! "Yauwa ko kai fa mijin Maryama daso". Yanzu dai tunda ɗan ki baya nan tashi na tayaki ayyuka mu samu muje wajan taron nan da wuri dan so nake in ga qaqa zata kaya, ya zasu qare. Umma ce ta miqe tana cewa "Tom Abban ɗana, Nima dai inaso naga mace mai kamar mazan nan ya zata qare gasan, dan da ace yarinyar nan namiji ne ba mace ba, wannan Masarauta ba zata kuka ba dan anyi rashin mai martaba sarki. Amma ita ɗin ma muna mata addu'an samun miji na gari alfarman Annabi SAW!!

🄌🄰🅂🄰🅁🄰🅄🅃🄰🄜 🅀🅄🄱🄰🄞🅂🄷

** inji malam ba haushe yace "𝙙𝙪𝙠 𝙖𝙗𝙪𝙣𝙙𝙖 𝙖𝙠𝙖 𝙚𝙖𝙬𝙖 𝙧𝙖𝙣𝙖 𝙩𝙀 𝙩𝙖𝙗𝙗𝙖𝙚 𝙯𝙖𝙞𝙯𝙀, 𝙚𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙙𝙪𝙠 𝙖𝙗𝙪𝙣𝙙𝙖 𝙮𝙖𝙮𝙞 𝙛𝙖𝙧𝙠𝙀 𝙩𝙖𝙗𝙗𝙖𝙚 𝙯𝙖𝙞 𝙮𝙞 𝙊𝙖𝙧𝙚𝙝𝙚". Kuma 𝙌𝙖𝙧𝙚𝙝𝙚𝙣 𝘌𝙡𝙚𝙬𝙖 𝙌𝙖𝙚𝙖!!

Yau take Ranan fafatawan nasu na qarshe a gasan. Ranar da tayi dai-dai da ranar Asabar(Saturday), Rana ta uku kuma ranar qarshe a gasan. As usual(kaman ko wacce rana) wajan da yake ake yin gasan, ya cika sosai-sosai fun tunani! Kasancewan yau ne rana ta qarshe kowa nason ganin ya abun zai qare, wa zai yi nasara? Za'a samu mai faɗar da Gimbiyar kuwa? Daga waɗan da aka fara dasu har waɗan da ba suga farkon ba yau sun hallara taro yayi taro jama'a ba masa stinke, kaman ba kowa a cikin Masarautan bayan jama'ar wannan fili dan cikan wajan.(mai karatu kawai ka kwatanta hakan iya ganinka dan taro yayi taro).. Umma da Abba ma har sun hallara suna maqale a wajan( shi kuwa gogannaku baima san mai ke tafiya a garin ba dan tsabar miskilancinsa da rashin shiga hayaniya ko jama'a gashi kuma yana daji). Sarki na munbari wajan zaman sa da fadawan sa kaman koda yaushe. ÆŽaÆŽan Sarakuna dukkan su kowa na wajan da yake na zaman sa shi da muqarraban sa, da waɗanda sukayi da waɗanda ba suyi ba, dukansu sha biyu 12 Yarima Ahmad Yarima Abham Yarima Khalil Yarima Suhail Yarima Fu'ad Yarima Ammar Yarima Jawad Yarima Waheed Yarima Jaay(jabir) Yarima Khaleed Yarima Mu'azz Yarima Abdoul. Duk ko wannen su na mazaunin sa. Gefe guda kuwa wanda yake an qawata shi da ado gwanin burgewa da sha'awa! Gimbiya ce a zaune a wani haɗaɗɗen kujera da yaci ado, ado irin na sarauta, sanye take da kaya irin na mayaqa da ɗamaran ta hallau da rolling nata da ya rufe mata fuska, kayan nata daga sama har qasa Black ne,wanda ya amshi fatar ta kasancewar ta fara. Jakadiya na gefen ta a durqushe da kuma sauran kuyangu wanɗanda daga cikin su na hango, Laure da Hinde, sannan dogarai da suke staye gefe suna mata kirari....... Mutumin da ke riqe da Miche(abun magana) ne ya tashi yai magana, kaman ko da yaushe, sannan ya gaida manyan-manyan baqi da kuma sauran jama'a. Magana yaci gaba da yi kamar haka:- "Kaman yacce muka sani duka, yau shine rana ta qarshe a wannan gasa namu wanda aka ɗauki stawon kwanaki uku anayi, kuma duk wanda ya cinye bi ma'ana ya samu nasarar buɗe fuskan Gimbiya tom shine ya lashe gasa. Sannan insha Allahu shine mijin Gimbiyar mu kuma Sarkin mu na gobe, kaman yacce kuma muka sani duka ÆŽaÆŽan Sarakuna sha biyu 12 ne suke gasan, sannan a yanzu uku ne kawai suka rage waɗanda ba'a fafata da su ba, a yanzu kuma za'a soma gudanar da gasan wanda muke sa ran yau za'a gama da yardan Allah, ga wanda ke da abun cewa tom fili domin sa, in Kuma babu tom zamu iya cewa, Allah bawa mai rabo Sa'a. Bissalam". Wasiqa aka miqawa wanda ke magana da Miche ɗin, kawar da Miche en yayi a bakin sa yace "wasiqan Menene?" Dogarin da ya kawo yace "saqo ne daga sauran yaran sarakunan da suka rage" to shikkenan ba mu isar da saqon wasiqan nasu. Buɗewa yayi ya karanta, sai da wasiqan ya isa wajan mai martaba yace ba komi sannan aka dawowa da mutumin wasiqan. Magana ya fara yi kamar haka:- Assalamualaiki ya ke Gimbiyar wannan Masarauta tamu mai albarka, ÆŽaÆŽan Sarakunan da suka rage suna neman wata alfarma, acewan su tunda gasan da mutum ɗaɗɗaya akeyi, tom alfarman da suke nema shine a yanzu su ukun da suka rage, Yarima Khaleed، Yarima Mu'azz, da Yarima abdoul. Suna son su gudanar da gasan lokaci ɗaya ma'ana su ukun duka za'a fafata dasu a take, sannan suna fatan mai martaba Sarki da kuma Gimbiya zasuyi na'am da wannan alfarman da suke nema. Jama'a ne suka fara surutu ko ta ina suna cece kuce kowa da abinda yake faɗa, "wasu na faɗin hakan baiyi ba, wasu na faɗin hakan ba dai-dai ba, wasu na faɗin haka ne ya kamata," kowa dai da abinda yake faɗa a nasa ra'ayin. Magana mai shelan yayi(wanda yake magana dama) "kowa yayi shiru jama'a, mai martaba Sarki ya amince da wannan buqata naku Yarima Mu'azz, Yarima abdoul, Yarima khaleed. Haka zalika a ɓangaren Gimbiya tayi na'am da buqatan ku, fatan nasara" ya faɗa yana neman waje ya zauna. Sarki da yaji abunda mai shelan yace, lumshe ido kawai yayi! yana addu'an Allah ya sa wani a cikinsu su ukun yayi nasara, shiyasa ma yayi na'am da wannan buqatan nasu. Ita kuwa uwar gayyar, ko a jikinta sai ma daɗi da taji komi zai qare yau Insha Allahu, dan tafisu jin daɗin amincewan Sarki kuma tafisu jin daɗin shawaran da suka yake, ko ba komai itama zata huta da shirmen nan. Idanuwan ta ta lumshe faɗi take a ranta "Ni MEHWISH ba dai mutum ya same ni dan wai shi jarumi ba sai dai dan ya cancanta ko in yamun, amma duk da haka ina burin auren jarumin jarumai, Allah ka tabbatar mun da alkhaeryh,amma a cikin waɗan nan bana jin akwai mijin aure na ni Ƴar Sarki Qaseem." Haka aka shiga filin dagan domin fafata gasan, su ukun ne kaman yacce suka buqata ita kuma ita ɗaya, mai busan da ke nufi zasu iya farawa ne ya busa. Sun fara faɗan abun gwanin burgewa ga daɗin kallo, dan kuwa faɗa suke bil haqqi, su uku sun dage ɗayan su sai yaci nasara. Ranta wasai take yin wannan faɗa ba ko alaman ta damu da kasancewan su har su uku ita ɗaya. Wani ne acikin su ukun ya nufi abun fuskan nata da biyan ya janye ganin kaman hankalinta yafi karkata kan Yarima Khaleed da yake jarumine na gaske kuma mayaqi yasan salo-salon faɗa da dama. Ai kuwa karaf ta kaiwa takobin nasa sara dan tana ankare da su dukan su ji kakeeee qasss qaqassssssssssssss har sai da takobin nasa ya ɗan lanqwashe, Jin saran da tai wa takobin nasa yayi kaman a hanunsa ta kai saran, dan sanda yaji kaman qashin hanun sa ya goce saboda qarfin saran. A haka suka ci gaba da fafata wa, ko wannen su na qoqarin samu ya kai hanun sa fuskan ta, koda da takobi ne. Yarima abdoul wanda aka kaiwa takobin sa Sara shine ta fara kaiwa qasa! Yarage Yarima Mu'azz da Yarima khaleed, ci gaba da fafatawan suka yi ba ji ba gani. A haka takuma kai yarima Mu'azz qasa! Ya rage filin su biyu Gimbiya MEHWISH da Yarima KHALEED. Fili domin su.......

🄳🄰🄹🄞 Tafiya yake akan dokin sa shi kaɗai, ba tare da jin storon girman jejin ko wani abu ba, tafiya dokin nasa ma yake a hankali, kalle-kalle yake yi, wanda da alama wani bishiyan yake nema, karatun Qur'ani yake yi qasa qasa yana tafiya akan dokin nasa, dai-dai wani babban bishiya da rasa gane na menene ya tsaya da dokin nasa, sauqa yayi ya shafa kan dokin yana masa magana "besty ka jirani ko ba na sari bishiyan nan nazo mu koma gida yau muga Umma" karkaɗa bindi dokin yayi yana miqar da kan sa, murmushi Amjad yayi yace "that's my besty dama nasan ka da jin magana, mintuna kaɗan ina dawowa." Qara sawa wajan bishiyan yayi ya sari jijiyan ya kuma sassaka bayan sannan ya ɗiba ganyen. Juyawa yayi ya koma inda yabar dokin nasa, a inda ya barsa nan ya same sa da murmushi ya shafa kansa ya haye saman sa yace "besty mu tafi ko" kaɗa bindi dokin yayi ya juya dan su koma gida. Juyawan da sukayi ido biyu yayi da......

Readers Also Read