Zafin kai complete by mamuhgee wps office 1 - Chapter 34
Zafin kai complete by mamuhgee wps office 1 Chapter 34: Zafin kai complete by mamuhgee wps office 1 Chapter 34. Saida ta iso daf da dining din idanuwanta…
3,367 words
Saida ta iso daf da dining din idanuwanta suka gansa zaune Yana jifanta da Wani irin Kallon da mayun idanuwansa.
Cak ta tsaya sbd duka tinaninta yaje akan ya Riga ya tafi.
Kasa juyawa tayi ta Dan dago ahankali ta Bude baki tace
"Good morning"
Sai Daya dago yayi mata kallan seconds kafin ya Dan dauke kallansa akanta ya amsa Yana cigaba da Shan tea dinsa.
Kokarin juyawa takeyi tabar gurin taji muryansa a natse yace
"Zaki bini zuwa gida yau din....
Dakatawa tayi daga tafiyan datakeyi ta juyo ahankali cikin mamaki da sanyi tace
"Yau??
Tasowa yayi daga dining din sbd ya gama ya ratsata ya wuce qamshinta na Dan shiga hancinsa ya nufi kujera ya zauna Yana duba agogon bighead Bottega veneta dake daure a hannunsa.
Rasa abin fada Bena tayi sbd mamaki da fargaba ga Kuma taro me mahimmanci da dd babba ya sakata halarta yau a matsayin me wakiltan department na account din kamfanin kaantes ita da Fahad Yana Nan zuwa Lagos din yau ma, Yanzu gashi Daddyn Amnah na fadan haka Daman tasan zai iya faruwa Hakan tinda Amnah tayi maganar tanason zuwanta.
Cikin sanyi ta Tako ta iso gurinsa tana sake Dan shiga sanyin jiki a natse tace
"Akwai serious business meeting na kaantes da zanje tareda Fahad Yana hanya and gobe ne Ina buqatan tsayawa please."
Ambatan sunan Fahad datai ya sakasa Dan waiwayowa ya Kalli gefenta Kai tsaye yace
"Flight na 10 zamu bi."
Yana fadan Hakan ya miqe yayi bedroom dinsa ya shige.
Zeenah dake zaune tana jinsu kallan Bena tayi cikin kulawa tace
"Kije ki sake rokansa kina buqatan tsawa gaskia wannan meeting din, Babban opportunity ne karki wasa da Hakan and dd babba zaiyi fushi idan kika koma batareda attending haduwan ba, Kije ki sake Basa hakuri dole Zaki tsaya gaskia."
Jin tayi jikinta ya sake mutuwa sosai Sam itama Bata fatan ta tafi tabar wannan aikin datai kusan sati tana wuni da Raba dare aikinsa.
Numfashi ta sauke ahankali tareda nufan dakin tana Isa tayi knocking Ahankali.
Jin shiru ya sakata Bude kofar da hannunta ta tura ta shiga a hankali Yana zaune Yana amsa waya ahankali cikin rashin hayaniya Ganinta ya sakasa sallama da Safnah din a hankali tareda ajiye wayar ita kuwa Jin tayi kirjinta yayi nauyi tana Neman kasa mgn sbd fahimtar da matarsa yake wayan.
Boyayyan numfashi ta sauke ahankali tareda daidaita kanta ta dago Bata kallesaba ta fara rokansa akan yabarta din.
Kame fuska yayi sbd baya buqatan Jin zancen nata.
Ganin yaqi ko kallanta ya sakata sake qarasowa daf da shi zatai magana ya dago ya zuba mata fararen idanuwansa Take ta rude tafara kokarin magana wayarsa tayi ringing.
A tare suka duba wayan sunan Nass ta Gani ta fahimci Naseer ne Kuma tafiyan zasuyi kenan.
Daukan wayar yayi ya Dora a kunnensa cikin nutsuwa yace ok kawai ya kashe wayan ya ajiye.
Miqewa yayi zai wuceta take idanuwanta sukai narai narai sai hawayen data manta Yaya ake tsiyayosu ma.
Dakatawa yayi tareda kallan hawayen nata ahankali ya Kalli fuskanta datai qasa da Kai.
"Meye wannan? Ya fada Yana kallan hawayenta.
"Shi wannan din Kuka ne ko meye?"
Shiru tayi takasa dagowa
Ajiyan zuciya ya sauke me sanyi kafin ya rabata ya fice daga dakin a sukwane ta biyo bayansa ta fito itama
Yana fitowa Palo ya tadda Naseer ya shigo Dan Haka ya juya ahankali ya koma Dan dakatar da ita daga fitowan sbd kayan jikinta Yana dowowa tana Sako Kai Dan haka sukai Wani irin hadewan data sakata yin baya ya riqota zuwa jikin bangon kofan Yana zagaye da ita ahankali.
Numfashi me Dan qargi ta hau saukewa tareda kasa dagowa sbd yanayinda suke.
Jin jikinsu manne da juna ya sanyata Bude bakin kasalance batareda ta dago ba ta furta "please kabarni na tsaya"
Qamshin mouthwash dinta ne ya shiga hancinsa tareda numfashinta sbd kusancinsu Dan haka ya juyo da idanuwansa ya Kalli bakin nata tana sake motsasa ahankali gurin rokansa.
Zare hannuwansa yayi daga jikinta tareda janyewa sbd zafin dayaji Yana shigarsa.
Bai waiwayo ba ya gyada mata Kai kawai tareda ficewa daga dakin.
Kafin ta sauke numfashi da ajiyan zuciya ta fito tini suka fice shi da Naseer Dan haka Koda ta fito sun fice.
Ajiyan zuciya da numfashi ta sake saukewa tana godewa Allah cikin ranta sbd babu Abinda yakeda mahimmanci agunta yanxu ta bangaren cimma buri irin kammala komai ta koma ta tsayu da qafafunta tareda taka matakin nasarar da zata Siya yancin mahaifiyarta da kudinta ta dawo hannunta.
Breakfast tayi sama sama sbd Jin duk jikinta yayi sanyi Kuma.
Tana gamawa ta shige wanka ta shirya ta fita Aiki sbd yanzu kam bazata ringa fashi ba a yanda takeso tinda sun kusa gamawa su tattara su koma gida. #MAMUH#
ZAFIN KAI Chapter: 60 _Arawabooks@Mamuhgee_ 60 Dulkaninsu ranar sal yamma suka dawo kowa a gajiye Dan haka order abinci sukal Koda aka kano sunyi wank da salloli abincin kawai sukaci Bena ta fara Wani aikin a laptop Zeenah ma kusan alkin tafara du da Rabi wayoyi ne takeyi. Sal dare sosai Bena ta gama taje ta kwanta kanta na tananin chwo, Washe gari da kanta tal I dauko Fahad daga airport Dayake sun latti Kal tsaye gurin meeting din suka wuce, Duk yanda Bana take tinanin lamarin ya wuce Nan sbd Manyan mutane ne da lyakacinta jinsu da ganinsu a media,
80 明 Su uku ne kawai mata Kuma ita Daya ce yarinya Mai -sauran lokaci Amma sauran matan duka manyan /mata he da shekarunsu suka Dan ja sai wadda batai shekarun nasu ba ita Kuma zata girmeta sosai. Hakama a kawai fararen fata har guda hudu Suma Wanda dagani daga wata qasar suka zo. Asalin turanci da wayewa tareda zurfafa a harkan businesses da juya kudi ne yake tashi a gurin. Da farko da zatai presenting nata bayanin rudewa taso Yi Amma qarfin gwiwan da dd babba yake Bata kullum tareda Dora duka hopes dinsa a kanta akan cewan zata zamewa business din kaante lucky charm inshallah akan sa'a da nasarorinsu zata ninka musu yake fata. Hakan ne ya sakata sauke numfashi tareda ajiyan zuciya cikin nutsuwa da nata fresh ilimin da fasaha ta fara Koro bayanai da nata turancin da itama ta qware cikinsa. 17 80 Scanned with CamScanner RA Kai tsaye suka fara accepting ideas nata tareda sabuwar fasahar data kawo harma da fashewan wata •sabuwar hányar da kusan zasuce ta course din datai 'ne Kuma tabbas kwalliya ta biya kudin sabulu. Wannan shine Karo na uku a rayuwar Kaantes da suka samu nasarar janyo manyan Tycoons, billionaires da Wainda baa taba tsammani ba shigo da mutum 9 a lokaci daya su zama shareholders a cikin kaantes. Dd babba ne da Kansa mutum na farko Daya taba Hakan sai DD da Kansa Daya shigo musu da wasu shareholders daga nasa business din sai Kuma Bena yanzu, Bilal na ya taba wanna nasarar Amma nasa mutum 8 ne Dan haka ana gama Fahad ne yayi presenting sauran bayanin in documents aka garasa meeting din suka fito manyan motaci da securities sai tsaro na musamman ake Bawa gurin har kowannensu ya fice daga gurin, 7:12 60 9 RA Lokacinda dd babba ya fara samun Tabarin daga media ne da Akai musu hotúna bayan fitowarsu tini aka fara yada zancén na kaantes sun sake samun damar qwatnushe manyan Tycoons a matsayin yan 'saka hannun jarinsu. Farin ciki yayi mara sosai hakama dad kaante farin ciki ne fal a ransa sbd dole zaa ce matar 'dansa ce. Dinner sukai having ita da Fahad da Zeenah ta farin cikin a Wani muhaukacin luxury restaurant suna can dai 12 Saura suka baro suka ajiye Fahad tsadaddan hotel din Daya sauka suka wuce gida. Wanka kawai Bena tay Dayake sunyi sallah ta fada gado ko wayarta Bata iya kunnawa ba tin bayan wayarta da dd babba da Annenta dasuka gaisa, Washe gari Bata iya fita ba sbd bacci da gajiyan dararrakun data ta Hana kanta bacci sbal wannan aikin Dan haka Zeenah ce taje takai Fahad airport daga can ta wuce Aiki, "Itama sai 11 ta farka tayi breakfast ta shirya ta wuce aikin. Bayan komawar Fahad take aka celebrating wanann babban sabuwar nasarar data gara daga daraja da girma tareda habbakar arzikin kaantes da bayama faduwa, Bena Bata Nan Amma haka aka ringa kiranta anai mata barka tareda mata adduar fatan nasara me dorewa. Dawowanta kawai ake Jira ta fara aikinta me matsayi babba a Kaantes Shi Kansa Fahad yanajin Dadin Aiki da ita sosai hakama dad kaante yanzu yasan zai samu Wanda zai maye masa gurbin Bilal a bangaren Aiki Mai cikeda nasarori sbd tin bayan rasuwar Bilal basu samu Wanda ya cike musu gurbinsa ba a fagen nasara shi DD Yana nasa business din daban baya cikin family business bare ya kawo musu tarin nasa nasarorin da maye masa gurbin Bilal a bangaren Alki Mal cikeda nasaröri sbd tin bayan rasuwar Bilal basu samu Wanda ya cike musu gurbinsa ba a fagen nasara shi DD Yana 'nasa business din daban baya cikin family /büsiness bare ya kawo musu tarin nasa nasarorin da Allah yay masa baiwa, ******Bayan sati uku da wannan samun Abinda akeso din suka kammala service nasu Akai duk abubuwan da zaayi suka fara Shirin dawowa. Yau gabaki Daya baa gida suka wuni ba sai yamma suka daw kowannensu a gajiye Dan haka wanka sukai da sallah sai alokacin sukaji sun sake. Snacks sukaci sbd ba sosal suke Jin yunwa ba Suna zaune a Palo suna fira suna taba wayoyinsu wayan video call din Amnah ya shigo wayan Bena. Cikin farin ciki ta dauka fuskarta cike da murmushi saidai ca ta tsaya tana Neman rudewa da Abinda Cikin farin ciki ta dauka fuskarta ciké da murmushi saidai cak ta tsaya tana Neman rudewa da Abinda tayi niyar fada sbd 'ganin Amnah din jikin daddynta sanye da jersey pyjamas na Ralph Lauren navy blue fuskánsa da skin dinsa sun qara haske sosai kaman Wanda tinda yakoma baya fita hutawa yakeyi, Qafansa Daya na kan Daya Amnah na jikinsa kwance rige da iPad din. Neman gagara iya magana takeyi Amma Amnah ta kira sunanta tana cewa "Mummy bakice komai ba fa" Dan numfashi ta sauke a boye tareda Dan sale murmushi Mai sanyi tana cewa "Kema baki gaida mummy ba shiyasa" Dariya Amnah din tayi irin ta Yara tace *Ok ok sorry" datse Kiran tayi ta sake saka Wani Bena din na dauka tace "Mummy Ina Wuni?" Wani murmushin me sanyi Bena ta sake tana amsawa cikin kulawa zatai magana Amnah ta Riga da cewa "Mummy kema baki gaida Daddy ba" Tsit Bena tayi tareda kasa kallan screen din wayarta std Jin mayun idanuwansa akanta duk da Bai furta komaiba tinda Kiran na Amnah da mummynta ne babu shigarsa aciki. Maganar Amnah din ta sakasa juyowa ya Kalli Bena din itama Jin idanuwansa ya sakata Dan hadiye Maganar Amnah din ta sakasa juyowa ya Kalli Bena din itama Jin idanuwansa ya sakata Dan hadiye numfashi ahankali ta dago ta kallesa kadan cikin "sanyl tace "Ina wuni?barka da dare" Ahankali ya Bude baki ya amsa yana Dan dauke idanuwansa daga kan iPad din sbd singlet ce jikin Bena din blush pink ta kwanta jikinta sbd taushi da tsadanta Kuma da alama babu bra jikinta iya singlet dince kawai sbd yanda kirjinta shape dinsu yake nunawa sosai sabanin idan akwai bra bazasu nuna sosai din ba. Ita kanta batai tsammanin Yana tareda Amnah ba da bazata daga Kiran ba saita sakawa jikinta Wani abin. Surutu Amnah ke mata tana amsawa a Dan kunyace sama sama sbd duk ta motsa babu Abinda yake sake bayyana kaman shape din kirjinta dasuke sakasa dauke nasa idanuwan Shima. Surutu 'Ämnah ke mata tana amsawa a Dan kunyace sama sama sbd duk ta mots babu Àbinda yake sake bayyana kaman shape din kirjinta dasuke sakasa duke nasa idanuwian Shima, Cikin surutun Amnah tace "Mummy kina dawowa karki koma gida gurinsu dd babba da Umme ki dawo Nan ki zauna damu da daddy na kullum mu zauna tare." Shiru Bena tayi tareda dagowa kadan ta Dan kallesa shi kuwa idanuwansa ya zuba mata Yana Jin Abinda Amnah ta fada Yana jiran amsarta. "Kinji mummy?- Murmushi ta sake tace "Akwai school gobe ki kwanta idan nadawo sal muyi maganar, Ki kula kinji Rabin ran mummynta, I love you, goodnight." Dagowa tayl ta kall wansa na lokacin Yana sake rud ta furta "goodnight*' ta kashe wayar ti sauke ajlyar zuciya a hankall Tana kashe wayar Wani murmushin gefen baki ya sake ahankali sod gain yanda ta rude da maganar Amnah. Shi Kansa baisan Amnah zata furta Hakan ba Dan haka zancen ya Dan sakashi murmushin gain tashin Shi Kansa baisan Amnah zata furta Hakan ba Dan haka zancen ya Dan sakashi murmushin gain tashin "hankalin da zancen kawai ya sakata, Daga lokacin Amnah zata buqaci Hakan daga garesa babu Wanda ya Isa ya hanasa Bata Abinda takeson Dan haka kawai Mummy nata tayi fatan kada Angel dinsa tace masa tanason su dawo gidansa a ranar ko kwana daya Bena ba zatai a Lagos ba ko kaantes. *****Bayan kwana biyu da maganarta da wannan suka tattaro suka dawo gida yayi daidai da saka lokacin bikin Daddy Amnah din da matarsa wata biyu masu zuwa kaman yanda mahaifiyarta ta bugata Dan samun Daman shirinsu Daya kamacesu, Bayan dawowarta ta tarar da sabuwar rayuwar Datake jiranta ta daukaka da cigaban da Bata taba tsammata ba, Dd babba ya zama Wani irin gata da zuciyarta Dan kuwa yanda take jinsa a duniyarta kat yanzu daga 12:49 al LTE 80 RA Dd babba ya zama Wani irin gata da zuciyarta Dan kuwa yanda take jinsa a duniyarta kaf yanzu daga Anne sai Amnah dashi ne wainda takejin zata iya komai akansu hakama bazata iyaba idan babu su din. Shi Kansa dd babba Bai taba tinanin akwai ranar da zai kaunaci Wani gauna me garfi ba irin wadda yakewa Bena bayan Dawood a cikin jikokinsa. Cikin tarin nasara ta karbi babban matsayinta na fara Aiki a Kaantes tareda sabuwar tsadaddiyar motar data saka lissafin Ababa kuncewa Dan haka ya fara birkice mata akan ko kudi kokuma Annenta Takoma inda ta fito. Zeenah ma ta fara Aiki da babban matsayi ita Kuma a DDs sunan babban kamfanin DD kenan. Fara aikinta yazo mata da nasarori Dan kuwa Aiki takeyi da gaske cikin awarewa da wayewa tareda nutsuwa, 12:50 60 Fara aikinta yazo mata da nasarori Dan kuwa Aiki takeyi da gaske cikin qwarewa da wäyewa tareda nutsuwa, RA Acikin qanqanin lokaci ta qara daga darajar kaantes Dan haka ta tabbata Nasarar kaantes da dd babba yake kiranta. Dad kaante sosai yake Yaba mata Shima sbd shigewarta kaantes ana samun yanda akeso daman babban burin kaantes su zama sune a sama babu tamikarsu bare Daman babu me ja dasu sai DDs Shima Bada baqin cikin da Company din sbd tamka nasu ne tinda na DD dinsu ne. ****Tinda ta dawo aka saka lokacin tarewan matarsa Bata bari ko a hanya sun haduwa kullum office take fita tayi busy sosai gidansu ma so biyu Ababa ya bari taga Annenta Shima Sai data Basa 100k a duk kowane ganin, **Daga office Kai tsaye shahararren DDs company ta biya Dan daukan Zeenah su koma gida tare bd yau drivor yakaita Bata fita da mota ba Kuma yanzu Bata bugatan yazo ya dauketa shiyasa takira Ben akan 'idlan ta tashi ta biyo ta dauketa su wuce gide tare. Suna baro DDs wayar Zeenah tayi ringing tana dubawa taga D dinne Dan haka a tsanake ta dauka. "Idan ki tashi Aiki kizo ki tafi da Amnah gida kalina na ciwo zan huta Kashe wayar yayi ita Kuma ta juyo ta Kalli Bena dake driving tana waya a natse. Kallan da Zeenah ke mata ya sakata sallama ta kashe wayar tana cewa "Yaya dai? D yace na biya na dauki Amnah bayajin Dadi, Ajiyar zuciya Bena ta sauke ahankali sbd itama Daman tayi kewan 'yarta kwana Biyun Dan haka tayi parking Zeenah datasan gidan nasa ta karbi tugin zuciyarta na Dan tsinkewa sbd batasan haduwa dashi, #MAMUH# #DBENA #SAFNAH #ABABA #KAANTES #ABABAS
*_Arewabooks@Mamuhgee_* 61
*_HAMMAK KITCHEN UTENSILS_*
*_INA MAABOTA GAYU DA SON BURGE BAQI DA ME GIDA?_* *_SHIN KUNSAN HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNA DA QAYATACCIN KAYAN KITCHEN MASU KUDI DA MASU ARHA NA WAJE DANA GIDA NIGERIA_*
*_BA IYA ZUWA SHAGO KADAI KU SIYO BA HARDA AIKAWA SUNAYI KOINA HAKAMA SUNA ADASHEN KAYAN KITCHEN MANYA DA QANANA,MASU SAUKI DA MASU TSADA,NA WAJE DANA GIDA NIGERIA,_*
*_ZAKIYI ZUBINKI A HANKALI KI KWASHI DUK ABINDA KIKESO A AIKA MIKI ABINKI CIKIN SAUKI DA AMANA DAN HAKA SISTERS KARKU BARI AYI BAKU MUN SANI MUN SHEDAR HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNE THE BEST👍_*
@hammakkitchenutensil Tarauni market Abba hamisu plaza block A shop no 8 or dorayi sabon titi before gidan man b i Wa.me/+2348067376035
****** Tinda suka kama hanyar zuwa gidan nasa tayi shiru Bata sake magana ba saidai idan Zeenah tayi mata ta Dan amsa ahankali tana Hana zuciyarsa bugawa ba daidaiba.
Tsaro da tsarin anguwar ya saka Bena mamakin wainda suke rayuwa a cikinta, Main gate na shiga gidajensu DD din sai ka nuna Id card naka anshigar da sunanka, Sunan kaantes dake qarshen sunayensu ya saka securities fahimtar gidan DD kaante suka zo Dan haka aka Bude musu suka wuce.
Daga ka shigo baka horn har saika fita Dan haka ahankali suke tafiya da motan har suka Isa gate na gidan DD Shima akwai security Daya agurin ya Bude musu gate suka shigo madaidaiciyan harabar gidan sukai parking.
Fitowa Zeenah tayi tana kallan Bena da batai niyar fitowa ba tace
"Waye zai iya rarraso baby Amnah ta yarda ta bar daddynta idan bake din ba,kinsan sarai bazata yarda tabar daddynta ba saida dubaru.
Ajiyan zuciya ta Dan sauke tareda ajiye wayarta cikin motar ta Bude ta ziro qafafunta ta fito tareda rufe motan suka nufi ciki Kai tsaye bugun zuciyarta na Dan qaruwa tareda Jin rashin sakewa.
Gioconda door din shiga main sitting room na gidan suka Bude Kai tsaye suka shigo sbd sanin password dinsa na shiga da Zeenah tayi.
Zeenah din ce a gaba kafin Bena wadda sanyin AC da qamshinsa da babu inda babusa a gidan nasa ya sata Dan lumshe rintse idanuwanta tana budesu ahankali.
Komai na rayuwarsa daban yake tin daga kan inda yake rayuwarsa da yanda yake gudanar da ita,
Palonsa babu Abinda yakeda wata kalan bayan fari milk da gold.
Bayason kaloli a komai shiyasa ko kayansa daga black sai fari sai Kuma navy blue Shima kalan Dan tanada duhu ne.
Baiji shigowansu ba sbd Yana can master bedroom dinsa a kwance Amnah Kuma tana palon cikin bedroom dinsa tana rubuce rubuce da kallan cartoon.
Waya Zeenah ta Ciro ta kirasa tana nufar kitchen dinsa Dan Shan ruwa.
A natse cikin sanyi ya dauka yaji ta iso yace ta dauko Amnah din kawai su wuce.
Har cikin palonsa ta Isa tareda Bena Amnah na ganinsa ta taso da gudu ta fada jikin mamanta tana Kiran sunanta cikin farin ciki sosai.
Itama sake murmushi tayi cikin farin ciki tana daukanta jikinta tace
"Ohhh I miss my baby so much, please kizo muje gida daukanki nazo Yi"
Zaunar da Mummyn tata tayi ta hau jikinta tana taba dogon hancinta tace
"Aa mummy bazanje ba kema bazaki tafi ba Daddyna bayada lafiya ki zauna mu kula dashi idan ya warke saimu koma gurin su Umme tare, Aunt Z Takoma ita Daya"
Dariya Zeenah tayi tana Jan hancin Amnah din itama tace
"Amnah din Aunt z ta girma tasan yakamata a kula da daddynta bayada lfy."
Bena kuwa Wani murmushin ta qaqalo tana cewa
"Daddynki bayason hayaniyan kowa shiyasa zamu tafi gidan idan yaji sauki sai akula dashi din,.oya tashi muje gida Umme na jiranki Kuma ga Arabic uncle dinki nata zuwa bakyanan,kinason karatun Arabi naki ya Dena gudu?
Girgiza Kai tayi tana Bata fuska tace
"Banason ya Dena gudu Amma mummy nidai banason Abar Daddy shi Daya dazu yayi Amai fa Kuma Uncle Naseer ya kawo doctor yayi masa allura, Cikowa idanuwanta sukai da hawaye taci gaba da cewa
"Nidai mummy to ki tsaya anan naje ayimun karatun Arabic Dina yau da gobe saina dawo ke ki tafi"
Shiru Bena tayi tareda matse fuska tace