Zafin kai complete by mamuhgee wps office 1 - Chapter 59
Zafin kai complete by mamuhgee wps office 1 Chapter 59: Zafin kai complete by mamuhgee wps office 1 Chapter 59. Farin cikin da familyn kaantes suka shiga…
428 words
Farin cikin da familyn kaantes suka shiga na samun wanna babyn duniya ma seda ta tabbatarda dashi Dan haka sati shida kawai sukai da haihuwar ya dauke matarsa da yayansa Amnah da little D suka bar qasar.
Basu dawoba se da sumayyah ta haihu ita namijin ta Haifa yaci sunan dad kaante daganan suka zauna aka Bude babin dasa sabuwar rayuwa.
Anne duniyarta ta sauya gabaki Daya zuwa duniyar da Bata taba mafarkiba, A yanzu gidan aurenta wata aljannar duniyarta ce tareda mijin da Bata taba tinanin akwai irinsa a duniya ba sbd so da kaunar Dayake mata,hakama gidanta tarin masu aikinta kawai take kalla Wani lokacin taji tana godewa Allah da tarin niimar da yayi mata ta samun Yaya mata dasu kawo mata Yaya mazan da sirikai mazan masu albarka suma.
Littafin zafin Kai ya rufe ne daga ranar da Zeenah ta haifi 'yan biyu ita Kuma mace da namiji Wanda ya saka family sake shiga cikin murna da farin cikin samun wata qaruwar. #MAMUHGEE# #ZAFIN KAI #ALHAMDULILLAH
BABU WANI ABINDA ZAN IYA CEWA A YANZU DA MUKA KAWO KARSHEN LABARIN ZAFIN KAI WANDA NA RUBUTA SAI ALLAH YA SAKAWA KOWA DA KHAIRAN YA YAFE KURAKIREN CIKI DA MUKA RUBUTA, NGD WA MABIYANA SOSAI SOSAI ALLAH YABAR KAUNA. MASU YABAWA DA MASU ZAGI DA MASU BAQAR FATA DA MASU SATA DA MUGAYE DUK ANGODE ALLAH YA SAKAWA KOWA DA ALKHAIRI. SAIMUN HADE A SABON LABARI THANK YOU. MAMUHGEE
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES_*
*_ASLM ALAIKM_* *_Yan uwa abokan arziki yan gayu masu bikin alfarma na manyan mutane da son fita kunyar kowane kalar luxury abincin larabawa da qasashen qetare, kuzo ga number 1 best catering services damuke dashi a arewa,_* *_REALTASTE 247 CATERING SERVICES shine best Abinda muke buqata a gurin hidimar biki da duka Wani occasions na girma da tsari tareda fita kunya indai gurin girki masu tsafta da tsarin ne tareda verities masu dadi,_* Bikin aure Bikin haihuwa Bikin birthday Picnics Parties Walima Receptions Hatta a cikin gidanka idan baka buqatan girki zakai ordern abinci daga garesu a kawo Maka har gida cikin tsari da burgewa.
Hakama kalolin abincinsu da services dinsu sun hada da;
Indian biryani rice Mandy rice Chinese fried rice Stir fried spagetti Chinese noodles Fried rice Party jollop rice Chicken kebab Beef kebab Grilled chicken Chicken cutlet Kafta Shredded sauce Salads
Hatta bangaren snacks masu kyau da dandano da tsari babu Wanda basayi muku kalan Wanda ranka yakeso.
Realtaste 247catering services 08034425662
Instagram@Realtaste 247 catering services
Location:kano,Kaduna and Abuja. Ga masu buqata su tuntubemu a 08034425662 Mungode. Karku bari ayi babu ku.