Kenza eBookz

Zaki complete by khadeeja candy - Chapter 53

Zaki complete by khadeeja candy - Chapter 53

Zaki complete by khadeeja candy Chapter 53: Zaki complete by khadeeja candy Chapter 53. Godiya ga dukan masoyana waenda suke cikin paid groups, na gode…

428 words

Godiya ga dukan masoyana waenda suke cikin paid groups, na gode sosai da irin kaunarku a gareni Allah bar kauna. Waenda suka karanta ba su biya ba kuma na bi ku bashi indai hakkina ne.

Sai mun hade da ku a littafi na gaba idan mai rai da lafiya ya yarda. Ba littafi ne irin na yau da kullum ba littafi ne da zai tabo wani bangare na rayuwar wasu mutane da kuma wata macen da kaddara ta fada mata. Ba kaddarar talauci ba ce kamar ta Ataa (Zaki) Ba kaddarar Aure ba ce kamar ta Nawwara (Rai Biyu) Ba kaddarar soyayya ba ce kamar ta Zinneera (Zabin Rai) Ba kaddarar gudun iyaye ba ne kamar na Namra (Zagon Kasa) Ba kaddarar asiri ba ne kamar na Hafsatu Manga (Hafsatu Manga yarinyar kauye) Ba kaddarar rashin uba na gari ba ne kamar na Jodo (Khadijatu) Ba kaddarar Ciwo ba ne kamar an Minal (Babban Goro) Ba kaddarar kauyanci ba ne kamar na Maryam (MAIRO) Kaddara ce dai wata ta dabam, wata kalar kaddara ce bata rashin gata ko ilmi ba ba kuma ta shashanci ko wauta ba. Labari ne tafe da rayuwar wasu mayu, da suke cikin wata alkarya. Labari ne mai maida mace namiji ba, namiji a siffa da kamani, namiji a zuciya da jini. Labarina na wata duniya biyu mai cike da abun mamaki da al'aji, labari mai hada Kasar Katsina da Bauchi a wata hadaka ta ba zata. FULANI labari na daman na Fulanin asali❤

*Daga yar Mutanen turankawa Fulanin kwarai, jinin Shehu Khadeeja Candy ce👌Yar mutane sakkwatawa*

AG cera ya zo domin ya temaki garkuwan jiki da kuma lafiyar jiki. Sinadari ne wanda ze magance matsaloli da dama wadanda suke hana garkuwan jiki aiki yadda ya kamata ko kuma yake rusa garkuwan jikin ita kanta. Cututtukan zamani daban daban sun sa mutane gaba kuma magance su yana da wahala; irin ciwon Sugar, hawan jini, ciwon sanyin kashi, ciwon gabobi da sauran su. Haka ma cutukka irin wadanda suka shafi fatar jikin wadanda sun hada da kyasfi, pimples, takurewar fata, rakainuwar fata da kuma haske da kyallin fata duka ana shan AG cera kuma yana temakawa wajen magance illolin nan. Mutane masu fama da rashin karfin jiki wajen kwanciya da iyali da kuma mata masu fama da yawan ciwon mara lokacin al'ada ta karshen wata suma baa bar su a baya ba. A takaice dai AG Cera yana temakawa wajen magance cuttukka daban daban wadan ke damun mutum. Domin karin bayani ku tuntuni mu a wannan number +60167474649 ko kuma ku ziyarci shafin mu http://agnutritioninternational.com.

Readers Also Read