A lokacin muke by zainab i makawa - Chapter 115
A lokacin muke by zainab i makawa Chapter 115: A lokacin muke by zainab i makawa Chapter 115. Nagode da lokacin da muka bawa junan mu gurin tsayawa karanta…
88 words
Nagode da lokacin da muka bawa junan mu gurin tsayawa karanta wanan guntun labarin dafatan duk wani dan fadakarwan dake ciki zai amfane a gidajen mu da al, umman mu Ka taimaki wanda ke bukatan taimako koda addua ko da karfin ka don kaima Allah ya taimake ka ta hanyar da baka zata ba watarana. Sai mun hadu a sabon novel din mu maizuwa insha Allahu da fatan kuji dadin labarin a zukatan ku wanda duk banyiwa daidai ba ta yafe min don Allah.
ZAINAB IDRIS MAKAWA SEENABU