A mafarki nasanta book 1 mallakin fa'eeh - Chapter 21
A mafarki nasanta book 1 mallakin fa'eeh Chapter 21: A mafarki nasanta book 1 mallakin fa'eeh Chapter 21. 'Labarin dawowar su Ammar ya zagaye masarauta…
3,357 words
'Labarin dawowar su Ammar ya zagaye masarauta dangi kowa murna ce fal acikin sa tunda fuskokinsu zakagane hakan,wasu kuwa bakin ciki ne a ransu na sanyawa Rai,domin kuwa lokacin da labarin ya iske Muhammad ( malan) ya tsinci kansa cikin bak'in ciki marar misaltuwa domin atuninsa murabus ne zai dawo da Da Ammar Nigeria take Anan kuwa yafara sak'a da warwarar kalar tuggun da zai shirya,Bayan gama dogon nazarinsa da tuninsa yayi wani mugun murmushi Yana ficewa daga d'akin nasa..
Mudai sai dai muce MALAN Ak'ulla alkhairi Kar abiyewa sharrin zuciya, 🙏.
*INDIA*
Lubna ce k'eta faman daddana waya tana k'okarin Kiran layin Da akayi saving da Bayya, ringing biyu ana uku aka d'aga Kiran,cikin farin ciki ta furta Dr. Bayya Shine ko Kane me ni Dr.Ammar Shima ana sa b'angaren. Murmushi yayi sannan ya furta Lubna ta abun Babu ko sallama,yayi maganar cikin hausar mu dan iZuwa yanzu ya fahimci suma su Lubna ba asalin indiyawa bane akwai Abunda yakawo su nan India,sannnan awasu lokuttan suna d'an sako gurb'atacciyar Hausar su cikin magana wadda bako iyata sukayi ba,duk da su Aunty basu barsu sun yarda dukkanin Al adar mu ta Hausawa ba.
rufe bakinta tayi cikin yarinta data gano kuskurenta nak'in yin sallamar harda kallon kofa gudun Kar Aunty Laila tajiya cewa batayi sallama ba kamar irin ana Jin muryar Mai magana acikin wayar, wadda kullum sai an mata fad'an Yinta domin ko makaranta Suka dawo haka take fadowa gid... chan Kuma sai tayi sallama ya Amsa mata cikin sakin fuska da Furta yawwa Lubna baby ta fara hankali...yakai karshen maganar cikin murmushi ..
Dadi ne ya mamaye Lubna Jin ance tayi hankali Wanda yasa ahankli ta k'ara furta Masa cikin hausar ta dabata wani fita sai kayi dakyar ka gane.. Bayya yaushe zaka zo kaga Su Appah na da aunty na ??? Pls Bayya don't say no Pleaseeee taja maganar cikin shagwab'arta irinta Yara.
D'an Jim yayi cikin mamakin wayon yarinyar ya furta duk randa kika so Lubna I am always free for you farin ciki ne yak'ara kama Lubna cikin sauri kuwa ta furta "Tomorrow Bayya "Bai Musa mata ba yace ta turo Masa da Address na gidan,sannan ya fara tambayar ta Ina su Ziyad da bata ma bari yasu damar tambayar yasuke ba.
"Suna school " Nima yau karyar Rashin lafiya nayi Dan nayi ta Kiran wayar ka yau ko zata shiga ta furta
K'ayataccen murmushiinsa yasaki Mai Kara k'awata kyakkyawar fuskar sa Jin furucinta sannan a hankali ya furta kidena k'arya kinji Lubna Baby Babu kyau Mai k'arya wuta ake Saka shi...Tau ta furta tare da Furta Bazan k'ara ba. Bayya good girl ya Furta
Sannan yasanar mata da yayi ta Kiran wayan su Bai samu ba "Anan tasanar Masa da ai wayan Aunty Laila ce taci screen da ta yardar ak'asa gurin yin game Kuma aunty tace baza'a gyara ba domin bashine barna ta farko ba,duk da tana da nata tap din .
Kai ya girgiza kawai cikin murmushi Yana Furta aunty ta kyauta tunda Lubna baby bataji,Allah Bayya inajin magana ta Furta kamar zatayi kuka murmushi yakara saki sannna ya Furta to naji my Baby Ki kula kinji abar yiwa Aunty barna,sallama sukayi bayan ya umurceta da Kar ta sanarwa dasu ziyadah har dasu Appah ma zuwansa promise ya Furta itama ta mayar Masa promise sannna sukayi hangup na Kiran cikin farin da annashuwa.
*GUSAU*
Taron samarine da yan mata acikin club din suna ta faman Raye Raye da "Yan shafe shafe kowa da tasa kalar shiga wasu kamar basu Sanya sutura ba,ga kwalaben giya nan birjik sai faman kwalbewa sukeyi ga wasu agefe chan masu yawa,sai Kuma jerin wasu gun gun na samari suna ta faman Shan shisha hayaki ne ta koma ya turnek'e wurin Wanda idan kana yar k'aramar Asamar ka zata iya motsawa atake,a ko Ina haske ke ta lighting dinsu haske na musamman Mai kalar green, purple,red then white a gurin.
Jimmy na hango da lawisa tana rungume akan k'afafunsa suna ta faman aikin shafar juna suna d'an kora alcohol aciki.. Vibrating din wayar lawisa ne Dake cikin damammne aljihun wandonta ne yasanyata cire bakinta Dake cikin na jimmy tare da Jan dogon tsaki na katse mata jin dadi da akayi domin bata Ida fita hayyacinta ba,kamar jimmy da yashawu da yawa cikin d'an yanayin maye ta d'aga Kiran bayan Duba Wanda yayi Kiran..
Sunan oga ne ya bayyana akan screen din wato Mai gidansu da Suke Kira oga.. Wayar takaara akunnenta kirar iPhone 12 pro max A hankali tad'aga wayar batare da sallama ba ta Furta oga yane cikin yanayin maye daga D'ayan b'angaren oga ne ya Furta lawisa kizo gidan shak'atawa ta yanzu Ina buk'atar ki cikin gaggawa da sauri ta amsa da ohk! Oga Gani nan tafe Dan tasan yau zata Rika manyan kaya Dan kudi yake bata ba na wasa ba,cikin azama ta cire hannayen jimmy dake kan breast dinta Yana ta faman shafarsu,cikin dai daga ciki. Yan matan Dake ta rawa ta jawo d'aya daga cikinsu ta d'ora akan k'afafun jimmy..
Cikin sauri ta Had'a dukkanin kayan ta acikin k'aramar pose,bata tsaya yiwa jimmy wata maganar ba ganin Baya hayyacinsa tayi ficewarta Cikin Babban club din..
Direct inda motar da suka zo da ita ita da jimmy ta shiga atsiyace ta bar harabar wurin cikin minti talatin ta iso Bakin katon gate din gidan shakatawar na oga horn tayi Mai gadi na wangale mata gate gaisawa sukayi da Mai gadin kamar yadda kullum in tazo ita kad'ai ko ita da jimmy sai sun gaisa Har take d'an Masa alkhairi Yayi ta Sanya mata albarka yana binta da Addu'ar shiriya....
Parking d'in motar tayi a parking space sannan ta fito ta rufe tana rangwad'a d'ai d'ai ko Ina na jikinta Yana motsawa Dan lawisa Babaya ba gurin zubin halitta ga kayan jikinta Babu kyau sun d'ame ta sosai. Ko sallama batayi ba ta fad'a cikin Babban falon Nasa ..
Babban mutun ne zaune akan kujerar yar two sitter ya rufe idanunsa yabawa k'ofar shigowa falon Baya,Dagashi sai short da singleti,k'amshin turaren lawisa da takon takalminta yasanya shi juyowa Yana ware idanunsa akan ta bakowa bane wannan mutumen face kuwa Muhammad (malan) Fuskarsa ce ta Bayyana wadda take yana yi dasu sarki Ali ..
Kallon lawisa yakeyi kamar wani maye Yana lasar Baki Yana sakin munafukin murmushi,ita kuwa ganin haka sai k'ara rausaya takeyi tana girgiza na shanunta har ta k'araso inda yake zaune,da zuwanta bata Yi wata wata ba ta d'ane kan cinyoyinsa,shafe shafe suka fara da tsotse inda take dukkaninsu suka fita hayyacinsu ba Abunda ke tashi acikin falon sai nishin su kiss din juna sukeyi kamar wayenda suka samu alewa,Jin kujerar ba ta musu balance ba yasa yasunkuce lawisa Bai dire ta a ko Ina ba sai akan k'aton gadonsa inda take ya bita Yana k'okarin zuge ....Wanda dama shi yayi saura ajikinta,inda Shima yazame nasa,suka cigaba da mu'amalantar juna,gurnanin su kad'ai Kake ji adakin kamar kar Nuka da kananun Nishin lawisa nidake bakin kofa na fito gudun Kar inyi mugun Gani,ganin Abun nasu bana wasa bane na bar gurin gaba d'aya nakomawa ta falo.....✍️
Allah ka kare mu daga kusantar Zina🤲 Amin ya hayyu ya qayyumm ✍️
🙌First lady🙌
Sun dauki minti talatin kafin dukkaninsu su dawo hayyacinsu. Kimtsa kansu sukayi bayan fitowarsu daga wanka,a tare Kuma suka fito falo rungume da juna suna tikar dariyarsu kamar wasu zararri,basu zame ko Ina ba sai A Babban dining table na falon had'add'en abincine sukaci na fried rice da sultan chips tare da lemuka masu dadi suka ci suka koshi,ko awurin cin abin cin ma a ya mutse sukayi shi basu ko gama ba suka koma kan network
WAl IYAZUBILLAH Allah kamuna ka tangar tsari da mugayen kaddarori🤲🤲 Allah Kar kabamu iKon Had'a hanya da zina🤲 Ya Allah na rok'e ka ka tsarkake muna zukatan mu.. ;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;
Mak'udan kudadene yaciro acikin wata locker ta gefen madubi Yan dala dala da Yan naira dubu dubu, Rafa rafa haka ya d'auko Rafa biyar,biyu ta dollars tare da rafan naira dubu har guda uku ya damk'a mata,farin cikin lawisa ya fito Karara domin dama tasan yau kakar su ta Yanke sak'a,godiya tamasa sannan yasauko daga kan gadon ganin lokaci yaja har 11 :00 tayi nadare,tasan dole itace wadda zata d'auko jimmy daga club din..
Fitowa dukkaninsu sukayi ita da malan atare kowa yashiga tashi motar suka fice atare malan ya nufi masarauta ita Kuma ta nufi hanyar club. Da zuwanta ta tarar da duk anfara watsewa sai Yan tsirara wayenda suka bugu da yawa da masu holewa atsakar gurin..taci wahala sosai kafin Taga jimmy awani d'aki cikin dai daga cikin dakunan gurin,Baccin sa yake Sha hankali kwance zigidir dinsa haihuwar uwarsa,bugu takai Masa Acinya ganin tabbas yadawo normal Wanda yasanyasa zabura,tashi yayi zaune Yana ta faman ya mutsar fuska na katse mishi bacci da akayi,Dan san da suka gama tasu hidimar shida budurwar da lawisa ta had'asu baccin yakwashesa,hararar sa tayi tana Furta tashi muje 12 ta kusa Kuma kasan kame akeyi,saukowa yayi daga kan gadon yasanya kayan sa,Babu wani tsarkake jiki suka fice daga club hotel din Baki d'aya..
A mota lawisa ke sanar dashi oga yabata sak'o yace domin Ansanar dashi kwanakkin baya Baba Adee yashigo GUSAU a Asibiti yakawo yarsa da bata da lafiya.. Sannan tabashi dubu dari uku daga cikin Abunda ogan nasu yabata,Karb'a yayi Yana furta zamu k'ara kula indai zai sakar muna kud'i,ai gaja ma yakirani yasanar Dani yaga lokacinda Baba Adee yashiga Asibitin suna biye dashi alokacin,cigaba da magana yayi cikin b'acin Rai yake furta lawisa nace kibar kula oganmu,yanzu ace ban isheki ba me na rage ki dashi me oga yafi ni dashi...
Kinsan inason ki lawisa wallahi Ina kishinki sosai Amma Nasan ke bazaki gane ba duk yadda zan Miki bayani,wallahi bana son ganin kina mu Amala da kowa inba ni ba yakai karshen maganar cikin d'acin Rai Wanda ke nuna maganar har cikin zuciyarsa tafito.
Lawisa kuwa cikin zak'uwa kamar Jira takeyi yakai Aya ta Furta hmm jimmy kenan bazaka gane ba yanzu bagashi naso muna Nashan minti b, Ina kula sa ne kawai Dan na fahimci awannan harkar kud'insa sun Fi zuwa hannunmu,Kuma da Kake cewa haka meyasa duk In na baka kudin Kake karbewa takai karshen maganar cikin kafe sa da idanu..
Shiru jimmy yayi kamar baiji ta ba domin baida amsar bata yasan gaskiya ta fad'a kudin na taimaka musu sosai musamman shi Dan kamar Dan shi take Neman Haram din ,cikin Jin haushi lawisa tak'ara Furta Kuma Daka ke ke cewa nabar mu'amala da malan Kai ya na isko ka ne ehh! Shiru yak'arayi Bai tankamata ba Dan ayanzun ma baida amsar bata,Kuma maganar kula mata bazai iya dainawa ba sai Ahankali, sai dai shi iyakar gaskiyarsa yanason ta Kuma so bana wasa ba.shiru motar ta tayi bayan gama maganar tata kowa da abun da yake sak'awa aransa.
YAKU "YAN UWA KUCI DAGA HALALIYARKU DOMIN ITACE MAI AMFANIN KU ADUNIYA DA LAHIRA✍️🙏 HARAM KUWA WUTA CE,SANNAN GUBA CE MAI KARYA GARKUWAR JIKIN D'AN ADAM ATAKE TA HANYAR K'ONA KO WANE SASHE DA WUTAR JAHANNAMA✍️
SUBHANALLAH ALLAH KA KARE MU DAGA SHIGA WUTAR JAHANNAMA KA KUMA KARE MU DAGA CIN HARAM KO FAD'AWA HARAM,ALLAH KACIGABA DA HAD'A MU DA HALALIYARMU🤲
A yaune su Sumy da Nisa suka kammala zana jarabawarsu ta neco da waec sai Jiran sakamako. Murna sosai Nisa tayi Jin labarin dawowar Yaya AA (Dr Ammar ) banda gobe,da yake haka take cemasa musamman da ta tuna alkawarin da yayi musu nasaya musu waya itada Sumy in sungama school,tun da tashigo gidan yanzu taji maganar dawowar Dr Ammar takasa zaune ta kasa tsaye farin ciki kamar me ji take Yi kamar ta jawo jibin yanzu....
...Kalmar hasbunallahu wa ni'imal wakil ce a bakinsa bayan falkawarsa daga mafarkin da yayi,bakowa bane face sarki Ali,tunanin mafarkin yakeyi na Abunda yagani acikin barcin nasa inda yaga d'an uwansa Umar yazo garesa Yana Furta kacire da muwa d'an uwa ban mutu ba Ina nan dawowa gareku...wannan sune kalmomin da ya ji Dan uwan sa ya ambata Wanda yasanya sa Jin wani kuzari ajikinsa,koba komai yau Allah ya nuna Masa Dan uwansa a mafarki Wanda ya Dad'e Bai Sanya sa a ido ba yau shekara ishirin da d'aya kenan.. Mikewa yayi bayan gama tunanin nasa akan mafarkin Nasa yayo alwallah Raka'at Biyu yayi Yana Mai musu Addu'ar bayyanar in har suna Raye din danshi Bai Ida yarda sun k'one ba sai dai baida tabbacin cewa ko suna a Raye din ko amace duk da Bai tab'a sanarwa da kowa Rashin ganin zoben d'an uwan nasa ba Wanda wuta bata chanza shi.. Bai d'aga daga kan sallayar ba har sai da yayi Addu,o,I masu yawa agare su da Kuma d'an uwansa Abdul Rashid da Alummar duniya Baki d'aya..
Haka ake so mutun mumini yakasance idan zaiyi Addu'a yayi ta a jam'i domin Yana d'aya daga cikin Ladduban da ake karbar Addu'ar bawa atake gurin✍️
Kiran sallar asuba ne da akayi masallacin masarautar yasanya sa nad'e sallayar Yana ficewa daga d'akin nasa,su mahir ya fara tadowa da Abdallah sannan suma su Nisa ya tadosu sannan ya fice masallacin batare da ya tsaya Jiran su mahir din b a.
Bayan sungama sallar ne yake gaggaisawa da Yan uwa inda wannan dai daga cikin dabi un sarki Ali ne ta hanyar musabuha. Hannu ya Mika ma malan,inda malan yaki mayar Masa da Sallamar Kuma ya ki Basa hannu ,murmushi kawai sarki Ali yayi Yana mikawa Yaya Mustapha hannu sukayi musabaha cikin karrama juna. Ba yan zu sarki Ali yasaba da irin wannan da bi'a ta malan ba yasamo asali ne tun suna Yara haka yake kyamatar duk wani na familyn nasu inka cire Yaya Mustapha da Mama khairiyya suda su da ya ke ciki Daya suka fito dashi.. Shiyasa sarki Ali baidamu ba,komawarsa gida yayi sashensa inda yakwana yayi shirin shiga fada.
Bai sanarwa da kowa mafarkin da yayi ba har unni da hajiya sai dai yacigaba da Addu'a ga Ubangiji Allah ya tabbatar musu da alkhairi.
Gyare gyare ne ake tayi acikin masarautar fadawane da ma'aikata ta ko Ina ke Kai kawo na dawowarsu Dr Ammar nigeria gobe,Ank'ara gyara part dinsu dayake asashen unni shida Dr Aj domin fara d'aya Suke rabawa tun suna Yara sai dai kowa da nasa bedroom,achan gidan lieutenant jabir Muhammad soja ma haka Suke wannan shiri na tarbon manyan bak'i angyara musu komai nasu achan din..
Sai Jiran dawowarsu..
*For more info* *Contacts*📱📱 *WhatsApp& Telegram+2348069059746*
Please like share and comment✍️
💫A MAFARKI NASANTA💫 I know her in my dreams By Pha'eezah Almustapha Daga Alkalamin✍️✍️ 💫Fa'eeh BG💫
Firstlady 🙌🙌
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔
------------------------------------------------------------------ -------------------------------------------------------------------- *PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITION📚🖊️*
*💫P.E.W.A💫*
*Home of perfect essential writer's together we stand🤝*
*ESSENTIAL WRITER'S📚🖊*
*Pen🖊️*is migthier than the sword *🗡️*
*Free* 📙
EPISODE1️⃣ PAGE4️⃣5️⃣
TYPING📲📲📲
*Noted edited*
*INDIA*
Zaune suke cikin motarsa shida Dr Aj sunata Bada horn abakin wani makeken gate na Alfarma,Bayan d'an lokaci sai ga wani tsoho ba indiye ya fito daga cikin gidan Yana Furta Aah d'an yaro kasake dawowa cikin sakin fuska da harshen India yake maganar inda yak'ara furtawa bayan Dr Ammar ya Amsa da ehh tare da gaida tsohon cikin mutunci shida Aj,"Har yanzu Dai Ba'a sallamo sir ba",cikin yar damuwa Aj ya Furta yanzu baka San Hospital din da yake ba ma'ana inda akayi admitting nasa,"ehh gaskiya bansani ba Kuma d'azu da hajiya tadawo mancewa nayi in tambaye ta".
Kai Dr Aj yad'aga sannan suka sake yin musabuha tare da barin unguwar gaba d'aya,suna Hawa kan titi...
A Cikin motar Aj ne ke ndriving sun Sanya k'ira'ar shekh Muhammad afif suna sauraro..cikin Jan k'aramar tsuka Dr Ammar ya Furta naso ace kafin mubar garin nan nagana da iyayen su Lubna,duk sai nake Jin ba dad'i araina yakai karshen maganar cikin sauke wata ajiyar zuciya,cikin damuwa Shima Aj ya Furta gaskiya yakamata ace munyi sallama dasu kafin mubar k'asar nan.Dan Shima Aj yad'an Saba dasu Lubna sosai Kuma Shima ya hango kamar Ammar dasu Lubna d'in tun lokacin da suka fara had'uwa,sai dai kowa yasan yadda Allah ke nuna iKon sa ta hanyar yin kamannin Yan Adam iri d'aya wasu idan kagansu zaka ce tawaye ne sai dai ko jini basu had'aba hasalima mabanbantan k'asashe Suka fito.
Maharashtra 24hrs hospital suka zarce Dan Bada resignation letter d'insu,cikin jimamin Rashin ganin su Lubna. Bayan shigarsu Asibitin ne Suma bodyguard dinsu suka parker nasu motocin agefen harabar Asibitin dan suna biye dasu dama,sai dai su sukayi driving da kansu ta hanyar nunawa drivers din nasu Rashin Ra'ayin tuk'in nasu.
Basu zarce ko Ina ba sai office d'in medical director na hospital din Wanda yake shine shugaban likitota awannan hospital din Suka Bada takardar barin aiki sannan sukayi signing suka fito,kowannen su office dinsa ya zame,Dan d'aukar Abunda yake Mai mahimmaci ne agare su.
DR . AMMAR ne tsaye acikin office dinsa, tsaye akan wata had'add'iyar locker,Yana binciken wasu takardu,locker ce Mai kyau wadda ta k'ara k'awata office din.cikin shigarsa ta bak'in trouser da t-shirt fara ya tsuke abunsa gwanin burgewa a irin shigar da dai kuka San Doctors nayi,sai shoes bak'ake Samfurin boot suma masu kyau...
A hankali ya dakatar da Abunda yakeyi Jin an fad'o Masa office ba Neman izininsa bare sallama,A hankali kuwa ya juyo Dan ganin wani isasshen ne,Domin bayan Dr Aj yasan Babu wani Mai Masa irin haka.
Da kyakkyawar fuskarta Dr.Malini ya ci karo inda dama zarginsa na itace ya tabbata ta hanyar Jin k'amshin turaren mata a office din nasa da yasan dai nurses basu shigowa Kai tsaye, sai dai ko a telephone a Kira idan wata matsalar ta taso kafin a isko sa a office din.
Kallo guda yayi mata Ya d'auke kansa yacigaba da aikin da yakeyi,ganin yanayin da tashigo dashi kamar hankalinta atashe yake,Cikin yanayin damuwa da tashin hankali wannan kyakkyawar ba indiyar Dr MALINI ta Furtama Dr Ammar cikin yaren Indian....
Kuch ta he hoti Mera sardiye ho Ajne bat Mera sarti.bat Hoya he...😂😂😂😂
Ina indiayawan mu 🥰 fatan kungane yaren..😂😂
.."Dagaske ne My Doctor kunyi resignation Kuma gobe zaku bar India?,da yake haka nan take kiransa awasu lokuttan..
NABI MY DOCTOR DA GUDU ،🚴🚴🚴
Cikin wata kasalalliyar muryatasa da Rashin damuwa da yanayinta ya Furta mata "yeah" atak'aice batare da ya aje aikin da yake Yi ba. Hawaye ne suka kwaranyo daga cikin idanunta gwanin ban tausayi inda tun tanayi acikin zuciya har yakai ya fito Fili. Jin shesshekar kukan nata Yama sa yawa ne yasanyasa idasa kwashe takardun da ya Had'a guri d'aya tare da rufe lockern Yana Jan k'aramar tsuka Marar sauti dama a Yan kwanakkin nan Tasha Masa Kai ba office ba ba gida ba,Dan inta kira wayarsa bai d'aga ba direct gidansu take isko sa,tun d'an sakin fuskar da yafara nuna mata wadda ayanzu yake danasani.k'ara kallonta yayi a fakaice na second d'aya kana Yada'uke idanunsa da sauri akanta ganin irin shigar da ke jikinta wadda sai yanzu ya lura da ita,shigace ta English wears Riga da wando d'amamme rigar iyakar ta rufe breast bata Kai ga cibiya ba irin rigunann ne na fasion da ake d'aurewa a tsakiya abar cibiya sake da tommy zuwa k'ugu,dama shigarta ce wannan tana mugun son irin shigar.. Kamar dai yadda kuka San Shraddha Kapoor na shigarta ta cikin film din student of the year ko ABCD,any body can dance..
Korar shaid'an yayi bayan k'yallo ma idonsa shafaffen cikinta da cibiyarta Dake manne,zama yayi akan kujerar sa Bai kula ta ba,bayan kamar minti D'aya ya bud'e idanunsa da ke Lumshe a hankali. Dr.malini kuwa ganin yak'i kulata ne cikin ruwan hawayenta da Muryar ta Dake shaking ta Kara furta yanzu my doctor in ka tafi shikenan bazaku dawo ba...
Yanayin da tayi maganar sai tabashi tausayi cikin d'an ya mutse fuskar sa domin tabbas ta takura masa ba kad'an ba Cikin yangarsa da arrogant voice nasa Mai nuna iKo da mazan taka ya Furta I'm sorry Yana Lumshe manyan idanunsa da yake Jin wani iri acikin su,wani irin sanyi ne ya ziyarci zuciyar ta Jin Kalmar hakurin da ta fito daga bakinsa ayanzu akaro na biyu hawayenta tak'ara sharewa da handkerchief din da yatab'a bata Wanda dama tana tare dashi Ako da yaushe yazame mata abokin tafiya.