Abunda ka shuka complete hausa novel - Chapter 1
Abunda ka shuka complete hausa novel Chapter 1: Abunda ka shuka complete hausa novel Chapter 1. ABUNDA KA SHUKA*......... _*(shizaka girba)*_
3,278 words
ABUNDA KA SHUKA*......... _*(shizaka girba)*_
*MALLAKIN* 👇 *ZAINAB USMAN KUMURYA*
*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚
*Bismillahirrahmanirrahim*
0️⃣1️⃣
"Darmanawa,kumbotso local government,kano Nigeria."
...........kiran sallar farko na asuba,a kunnena.ahankali na tashi zaune ina salati tare da karanto addu'ar tashi Daga bacci.yunkurawa nayi na mike,na lalulubi makunni kwan dakin danake,saboda da akwai wutar nefa.tabarmar Dana tashi Daga kai na nannade bayan na kunnan kwan,haske ya gauraye dakin.jingine tabarmar nayi agefe,na ninke zanin dana lulluba dashi,akan jakar kayada na ajiyeshi.tatsatstsen filon danake kwanciya akai na matsar gefe.dakin fess yake bawani datti,kafin na kwanta seda na share simintin tass.fitowa nayi madaidaicin tsakar gidannamu,iskace take kadawa,kadan_kadan dama lokacin sanyine.kitchen dinmu na nufa, Wanda yake cike da uban shirgi. Kayan hadin fanke na dakko na kwaba,ajiyeshi nayi agefe kafin gari ya waye ya kumburo. Dankalin Hausa dake cikin bugu na fara kwasowa,ina zubawa a wani faranti,Medan girma.seda na cika faranti sannan na fito,tsakar gida.ruwa na jawo arijiya a cikin bokiti tare da dakko wuka na fera ferayewa.seda na ferayeshi duka sannan na fara masa yankan biyar_biyar kamar yadda muke siyarwa.
Kafin nagama feraye dankalin,har masallatai sun shiga sallah.wasuma sun idar.bandaki na shiga nayi tsarki tare da dauro alwala,na koma dakina natada na shimfida kodaddiyar dardumata na tada sallah.ina idarwa na mike da sauri,saboda kar gari yayi haske bangama ayyukanaba.lazimun sallarma sena aikin inayi haka nakeyi kullum.awarar dana dafa tun Daren jiya na dakko nafara yankawa.ina gama yanka awarar,na dakko barzazzen waken kosai na wanke shi,tattasai da attaruhu da albasa na zuba akan waken na nufi kai markade.ba kowa alayin,amma ba'abun danaji saboda na saba fita a irin wannan lokacin. Kofar gidan abude take sedai karota da'akayi. Dasallama na shiga cikin gidan,matar gidan tana bakin rijiya tana Jan ruwa.bokitin hannuna na'ajiye,na tsugunna har kasa ina gaisheta.da fara'arta ta amsamun tare da fadin. " *Maryama* ta babangida,har kin fito kenan,sannunki Allah ya miki albarka. "Ameen mama nagode,bari naje idan aka markada nadawo nadauka. " A'a maryam nasan akwai ayyuka da yawa agabanki,kibari zan turo salihu ya kawo miki,idanna markada. "To mama nagode,idan yazo seya karbi kudin." Toh badamuwa maryama.sallama na mata,na koma gida.sauri_sauri na fito da kaskon suyata,da murhu tsakar gida,inda nake suyata kulkum,itace na hada na saka Leda na kunna. Kafin ya kama na tattare bawon dankalin dana bare.komai danake bukata na aikina na kawoshi gaban murhu.mai na zuba akasko nasa masa albasa,yana soyuwa na fara saka fanke.gari harya fara haske.amma har lokacin matar gidan bata tashiba,tana daki tana bacci,dama kullum sekunsan karfe tare take tashi daga baccin asara.har fanken ya soyu,na kwasheshi,na zuba dankali.salihu ne yashigo gidan da bokitin markade akansa,dasauri na tashi na sauke masa.ina masa godiya,daki na shiga na dakko kudin markaden na bashi,fanke na zuba masa atakarda,ya karba ya juya.gishiri da maggi na zuba a kullin kosan,dankalin yana soyuwa,nafara sakin kosai,saboda anfi siyansa shiyasama munfi yinshi da yawa........
*************** Yana tsaye gaban mudubin dakinsa,bayan ya gama shirinsa,tsadadden agogo,me matukar kyau da daukai ido, yake daurawa a tsintsiyar hannunsa. da alama,office zeje.wata kyakkyawar budurwace ta turo kofar dakin tashigo,fara Tass da ita,doguwa Medan madaidaicin jiki,doguwar fuska gareta,medauke da dogon hanci har baka dara_daran idanuwanta farare tass, bakinta dankarami,abun sha'awa.taci kwalliya cikin wani tsadadden yadi,maroon colour ya kara haskaka,farar fatarta.takafa daurin dankwali na zamani akanta tashin kamshi takeyi,me dadin gaske.fadada fara'arta tayi,ganin masoyinta muradin zuciyarta.fadawa kirjinsa tayi tana fadin "morning my baby" lumshe idonsa yayi,ya bude,alamun ya amsa.batare da yace komaiba.murmushi tayi domin tasaba da miskilancinsa. Pink Lips dinsa dayake matukar burgeta ta sumbata,tare dan shashshafa wuyansa,zuwa bayansa.behanataba kuma betayataba,ita kadi tayi abunta ta gama.kuma dama ta saba da hakan.hannunsa ta kama tare da fadin"our breakfast is ready,kowa ya hallara kaikadai ake jira shine mommy tace inzo inkiraka.ko kallonta beyiba balle tasa ran ze amsa mata.binta kawai yayi suka fice daga dakin.part din gaba daya suka bari,suka nufi wani shashen daban agidan.samarine guda hudu a zaune akan dinning din.sewata 'yar dattijuwa,wadda saboda gayu da kudi idan kaganta zata zakayi 'yar 40 years ce.kallonsu takeyi cike da sha'awa aranta tana addu'ar Allah yanuna mata ranar auransu.kallon matashin tayi fuskarta dauke da fara'a tace"my son sannu da fitowa.kai kawai yadaga mata batare da yace komaiba.kujerar gefenta yaja ya zauna,gaggaishesa matasan dake kan dinning din suka shigayi,hakan yana nuni da duk kannensane.hannu kawai yake daga musu. Matarce ta dubi,budurwar tare da fadin " *suhailat*, serve us pls. Bata fuska tayi alamun bataso hakanba,nandai babu yanda zatayine.serving din kowa tayi sannan ta koma ta zauna.cike da nutsuwa kowa yaken cin abincinsa. Kadan yaci kayan breakfast din,sedan tea dayasha ya mike alamun ya gama.kallonsa mommy tayi tace"son" badai katashiba,me kaci anan. Yamutsa fuska yayi,kamar anmasa dole yace" am ohk mom" ya fada kasa_kasa.bejira mezataceba yayi hanyar barin falon. Suhailat ta bishi da kallo,yanda yake tafiya cikin takunsa na cikakkun maza.hakan bakaramin kara burgeta yakeba. Haidar ne yakalli dan'uwansa dake gefensa,zannurain harnaji sa'ida amma da ambarmu da ciwon baki,baka isa kayi maganaba,sannan seyace zaka saka masa ciwon kai.dariya zannurain yayi,ai yaya *musty* akwai takura turo baki suhailat tayi tace"ai hakan shine daidai dama Ku takuratace da Ku,surutunku yayi yawa."sadiq ne yace"kadai kina kare masoyinkine amma ai gaskiya suka fada. Mommy ce ta dubeta,kyalesu daughter kici gaba da break dinki,karsu makarar dake keda zaki school, sukuma suna gida. Itama Kadan ta karaci ta mike.sallama ta musu.sama ta haura,ta dakko hangbag dinta me matukar kyau wadda tashiga da kayan jikinta.ko mayafi bata yafaba tayi waje. Direban yana ganinta ya taso da sauri,"hajiya sannu da fitowa dafatan kin tashi lafiya. Wani banzan kallo ta wurga masa tana yamutsa fuska tamkar taga kashi. "Malam kayi sauri nika saukeni,ka tsaya kanamun surutun banza daban tashiba zaka ganni. " tuba nake hajiya yafadi hakan yana bude mata bayan motar.tsaki taja,tana harararsa ta shige motar.jiki a sanyaye ya shige gaban motar,yabata wuta megadi ya wangale musu makeken gate din gidan suka fice.........
**************
Saleemat ce tayi sallama,amsa mata nayi ina mikawa yaron dake tsaye kosan daya siya.ta shirya abunta cikin uniform dinta,zata tafi school.a kullum naga saleemah,se inji dama nice.inason makaranta inason karatu.amma inaji ina gani anhanani. Kujera ta dakko ta zauna akusa dani kallona takeyi cike da tausayawa. "Saleemat yanaga kin zauna kina kallona lafiya? Girgiza kai tayi tace" babu komai maryam,yanzu ke ahaka zakici gaba da zama,daga bauta se bauta,ba boko ba islamiyya,da kuruciyarki gaskiya ni nagaji da ganin ahaka.murmushi nayi me ciwo,wata kwalla ta tararmun a ido,nace" toya zanyi saleemah,fadan dayafi karfinka seka maidashi wasa,akullum.cikin kaiwa Allah kukana nake,ya kawomun sassauci acikin rayuwata. Saleemah batace komaiba ta mikomun naira darin hannunta gashi ki zubamun kosai da dankali,kuma ni bance ki kyautamunba,kinsan halin *gwaggo ladi* murmushi kawai na mata bance komaiba na zuba na bata.
Karfe Tara na safe,gwaggo ladi ta fito daga dakinta.maganarta azafafece tatabbatarmun data fito.seda gabana yayanke ya fadi,domin kuwa yanzu inta faramun bala'i harse ta kwanta bacci take sararamun.wata tsawa ta dakamun. "Ke maryam! Dan matsiyacin ubanki bakya ganin mutanene kika tsaya kike Abu ahankali,bazakiyi Abu da jikiba.nandanan jikina ya kama rawa,saboda masifar tsoron gwaggo ladi danakeyi. To nikadaice abun yamun yawa ga suya ga sallamar mutane.gashi kuma Allah yasanyawa sana'artamu albarka muna samun ciniki sosai.hakan yasa nake dan Tara layi,amma dazarar gwaggo ladi ta fito zata fara zagina tana tsinemun akan bakin ciki,nake mata shiyasa bana saurin sallamar mutane ita kuma tana daki akwance, koda sallamar mutane bata tayani,kuma innagama ta 'amshe kudinta cas tana zagina.ko biyar bazata barmunba.
Cikin rawar murya nace "kiyi hakuri gwaggo yanzu zankwashe wannan na sallamesu. " da hakurin ta mutu sadakar nawa kika bayar,shagiya munafukar yarinya,kina Abu sum_sum kamar ta Allah.shiru nayi ina cigaba da aikina,idan da sabo,nariga dana saba da halin gwaggo.da masifarta.buta ta dauka ta shige bandaki tana mitarta.
Karfe goma da 'yan mintuna,kamar yadda nasaba kullum,yauma komai ya kare.Alhamdulillah.har nemama akeyi babu.duk wani Abu danasan zan wanke na tattara nakai gurin wanke_wanke.dakin gwaggo,na nufa da sallama.seda taga shan kamshinta sannan ta bani izinin shigowa. Tana kwance akan gadonta.durkusawa nayi abakin gadon na mika mata jakar danake zuba kudi acikinta.rankwashin kaina tayi Wanda bansan lefin menamata tamun hakanba.hararata takeyi tamkar idonta ze zazzago."munafukar yarinya,me suffar 'yan wuta,kidinga wa mutane wani sum_sum kamar ta Allah,mudai ba'agurinmu kika gado wannan bakin halinba,sedai can agurin dangin ubanki.dauki indomien can guda biyu da akwai biyu kidafomun kikawomun.inda tanunamun na nufa na dauka na fice da saurina dankar nakarayin wani lefin.to yanzu kuma menai mata,ita matarnan komai na mata banmata daidaiba,komai nayi lefine.kullum cikin zagina da aibatani take.hawayen da suka tararmun a idona suka fara zubowa.yaushe zan huta da kuncin rayuwa ni maryam.a hankali nake Jan kafata har bakin murhun,bayana kamar ya balle saboda gajiya.guntun garwashin danayi suya akai na Dora mata indomien. Sharar gidan na kama duk da bawi datti se 'dan kura dayayi. Seda na share gidan Tass,sannan na kwashe indomien a faranti nakai mata daki.tanata faman irga kudin cinikin da mukayi,hakan yasa yanzu bansamu rabon fadaba.saboda gwaggo ladi,idan ta harkar kudi ko magana batayi,shegen San kudi gareta.guntun tuwon danaci jiya da dadaddare shina Dora akan wuta na dumama.bayan ya dumamu na sauke na faraci,saboda matsananciyar yunwar datake addabata.kullum.dama tuwon nishine abincina da safe da daddare.ina cikin ci gwaggo ladi ta kwallamun wani kira, "ke! Ke maryam.dasauri na tashi zuciyata na bugawa jikina ya kama rawa dannasan wannan kiran bana alkhairi bane.
Zubewa nayi a gabanta jikina,na rawa cikin rawar murya yace" gwa..g..go..ga..ni,wani wawan mari ta daukeni dashi,dan uban ubanki,ina kudina da kika boyemun,domin nasan cinikuna yafi haka. "Wlh gwaggo ban boye miki,ko ficikaba wannan shine kadai cinikin da'akayi.nafada mata haka hawaye na zuba daga idona. " to ubanwa kika bawa wani Abu acikin kayana. Babu kowa gwaggo sedan gidan me markade daya kawomun markade na bashi fanke guda biy.....aiban karasaba naji ta rufeni da duka ta ko'ina akan fanken naira 20 bacin cinikin dubunnan dana mata.inda sabo yaci ace nasaba da dukan gwaggo,domin kullum seta jibgeni babu gaira babu dalili.seda ta gaji dankanta ta kyaleni,tana tsinemun tare da aibatani.
Jan jiki nayi nadawo tsakar gida,hawayene masu zafi kawai suke fita daga idona.bansan menayiwa gwaggo ladiba,ta tsaneni,kullum cikin azabtar dani takeyi.abincin daban karasa Ciba kenan,na tattara kayan na fara wanke_wanke.inayi ina sharar hawaye. Seda nagama na maida komai muhallinsa. Girkin abincin rana na Dora,shinkafa da miya gwaggo tace na dafa.dorawa nayi.bandaki na wanke kafin shinkafar ta tafasa na tace. Seda naga girkin sannan na faki idon gwaggo,na Dora ruwan wanka,saboda banda kauri babu abunda nakeyi.daki na kaimata abincin duka.wanka nayi,na wanke hakorana Tass da gawayi,domin duk kudinnan da gwaggo take samu,amma bani da MacLean da burush.alwalar sallar azhar na dauro.saboda har anfara kiran sallar.bayan nagama shiryawa nayi sallah.waken suya na auno,na jika zankai markaden awarar yamma......
*************** Karfe daya suhailat ta fito daga lecture,kuma daga ita tatashi kenan.amma tayiwa mommy karya tace mata se 6:00 pm zata tashi.kamar yadda ta saba kullum seta kara lokaci.wayarta ta dakko kirar iPhone 12,takira wani saurayinta akan tafito yazo ya dauketa.
Wata farar motace ta tsaya a gabanta,wani matashi ya fito yana fadada fara'arsa, babbar yarinya dama jiranki nake tayi,kinji dadin danaji kuwa dana ganki.murmushi ta masa tare da fadin,"nima naji dadin ganinka saboda inada bukatar adan yamutsani.dariya ya saki."kinkuwa samu tawan,gaban motar yabude mata ta shiga.domin suhailat macece me izza,daji da kai.zagayawa yayi yashige shima bayan ya rufe mata kofar.wani matsakaicin gida ya kaita,ba kowa agidan,hakan yasa da kanshi ya fito ya bude get din gidan.sannan suka shiga.karamin gida amma yayi matuakar kyau da tsaruwa.suna shiga bedroom din gidan ta fara cire kayan jikinta,domin a matukar bukace take,tunda ta tsotsi lips din babyn ta,gaba daya wata muguwar sha'awa takeji.shikuwa saurayin mesuna kamal ganinta ba kaya ya fara lasar lips dinta.janta yayi suka fada kan gado.bakinsu ya hade ya fara sucking lips dinta.hadi dakai hannu yana mammatsa nonuwanta.lumshe idonta ta farayi tana shafa sumar kansa.tare da kara bankaro masa kirjinta.hannunta takai tafara masa Susa abayan kunnansa zuwa wuyansa. Ahankali ya cire bakinsa daga nata,yafara kissing wuyanta zuwa kirjinta.nononta daya yasaka abakinsa,yafara mata wani sucking dinsa,me zautar da mace,musamman ma irin suhailat me tsananin sha'awa...........✍️ Meson complete Whatsapp 08166674823
*ABUNDA KA SHUKA*......... _*(shizaka girba)*_
*MALLAKIN* 👇 *ZAINAB USMAN KUMURYA*
*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚
*Bismillahirrahmanirrahim*
0️⃣2️⃣
..............ahhhhhh!!!! my kamal I like this,kaci gaba,karkadena plssss!!!!fitar numfashintane yasauya ya fara fita da sauri_sauri.kasa yayi da hannunsa,ya bude kafarta,yafara fingering dinta.daukewa numfashinta yayi saboda dadin daya ziyarceta. washhhh!!!!! Kamal you are so sweetttttt!!!! Inajin dadi sosaiiii Wani gumine yafara tsatstsafomata,saboda dadin datakeji. After some minutes,ta matse hannunsa ajikinta tana sakin wani dogon nishi,alamun tayi realising.kissing dinta ya farayi a ko'ina na jikinta,so yake yarudata sosai,yanda zata yarda suyi sex.amma Sam suhailat taki yarda,kullum tazo sedai suyi romance kawai ta wuce,gashi bata gajiya da romance,tana kaunar ayita yamutsata ana tsotseta,haka ya hakura suka cigaba da romance dinsu...........
*****************
Bayan ya danyi mintuna,da jikawa na tace ruwan na kara daurayewa,nanufi gidan markaden.ina zuwa bansamu layiba,tsayawa nayi aka markadamun sannan na dawo gida.har lokacin gwaggo tana daki,yau gantalallun kawayennata basu zoba.seda na fara tace awarar sannan na kara hura wuta na daura.salimata ce ta shigo gidannamu da sallamarta.fadada fara'ata nayi ina mata sannu da zuwa.kujerar tsugunno ta dakko,ta zauna.nima wata na dakko na zauna a kusa da ita. "Saleemat harkin dawo Daga school, din." na dawo maryam ya gida ya aiki. "Lafiya kalau,saleemat.ya umma. "Umma tananan kalau,dama zuwa nayi nadan tayaki aiki kafin lokacin islamiyya yayi. Dasauri nace" haba saleemat,aina kusa gama aikin,awarafa kawai zan dafa,se dakan yaji.dakinyi zamanki agida kin taya umma aiki.hararata tayi,tace."umma ta gama aikinta,ki dakko yajin nadaka miki lokaci yana tafiya.sanin danayi kona roki saleemat babari zatayiba,yasana mike na nufi kitchen. Barkono na dakko da su maggi da gishiri.gabanta na kawo na ajiye mata.da kanta tatashi da dakko turmi,ta fara dakan.
Nima cabejin awara na dakko na dawo kusa da ita na zauna na fara yankawa.dubana saleemat tayi tace."yau gwaggo batananne. "tananan, na bata amsa atakaice. "Najita shiru ne,kuma banga kawayenta da suka saba zuwa sun zoba. "nima nayi mamaki saleemat da basu zoba,kila anjima ki gansu. Saleemat tace. "Gwarama da basu zoba,saboda zuwannasu ba alkhairi bane,duk du suke kara zuga gwaggo take miki abunda taga dama. "hmmm kawai nace. "Umma tace kwana 2 baki lekotaba. "dan Allah saleemat kibata hakuri insha Allah anjima idanna gama aikina da wuri,kafin nafara awarar magriba,zan lekota. "Allah yasa domin ke kullum haka kike baki da lokacin kanki,gaskiya gwaggo ladi muguwa ce,tana azatar dake sekace kedin ba jinintabace.tana zalintarki da yawa,ta hanaki samun ishashshen ilimi sannan kuma ta zaunar dake agida se bautar dake takeyi. Aiko abaiwa ta siyeki se haka,wannan......da sauri na rufe mata bakinta,ina waro idona waje, kofar dakin gwaggo na kalla,cike da tsananin tsoro. "Kiyi a hankali mana saleemat karta jiyoki. Ture hannuna tayi Daga bakinta,tana hararata,tace." Dalla can,dama ke shegen tsoronkine yake jamiki komai,da tun farko kinnuna mata baza ki juraba,ai bazata dinga tula miki wannan uban aikinba kamar jakaba. Wukar hannuna na'ajiye ina duban saleemat,nace."haba saleemat,mahaifiyatafa ta rasu mahaifina kuma kamar yadda gwaggo ta fada,guduwa yayi yabar mahaifiyata tunda cikina,kuma ba'asan kowa nasaba.gwaggo itace ta rikeni bayan rasuwar inna,nake zaune a gidanta,ta ciyar dani da abincinta kome namata banfadiba,tunda ta rikeni bata barni ina garari a titiba,shiyasa duk aikin danake mata banajin komai,domin ta cancanki haka. "Hmmm,maryam kenan,dududu shekarar gwaggo nawa tana rikeki,kumama dan tana rikonki seta miki wannan izayar. Numfashi naja,nace" saleemat ki godewa Allah daya barki da iyayenki,rashin iyaye bakaramin masifa da bala'i bane,burina arayuwa inyi ilimi me zurfi,amma hakan besamuba,nasan da mahaifiyata tananan da rai dako me zatayi setayi wajen ganin nasamu ilimi.na karshe zancen idona yana ciccikowa da hawaye.dafa kafadata saleemat tayi tace."Kiyi hakuri Maryam,kowa dakika gani a duniyarnan datasa kaddarar,ke taki jarrabawar kenan,kuma kidena yarda da maganar gwaggo datake cewa,babanki ya gudu, be zama lallai gaskiya bane,kila kawai tana fadane danta bataki.kiyi hakuri wata rana se labari,kedai kawai kici gaba da'addu'a,zakiga komai yazo miki cikin sauki.hawayen daya zubomun na share nace shikenan saleemat nagode,insha Allah zan cigaba da addu'a. "Yawwa kawata share hawayen inbaki wani labari me dadi. Murmushin karfin hali nayi ina goge hawayena." Inajinki to bani labarin. Labarinta da saurayinta tashiga bani.saleemat tana sona sosai,tana kokarin ganin nayi farin ciki akodayaushe,shiyasa na bata wani babban matsayi araina.tana bani labarin har muka gama abunda mukeyi.se wajen karfe uku da rabi tatafi saboda lokacin islamiyya ya yayi.kamar karta tafi haka naji,amma babu yanda zanyi.sallar la'asar nayi.bayan na idar gwaggo ta kirani ta bani abincin rana,ina gamaci na hau yanka awarar Dana dafa..........
Sai da 5:00pm ta wuce kamal ya sauke suhailat a department dinsu.sallama sukayi ya tafi.kiran mommy tayi taturo mata da driver domin ita tafi karfin waya da driver. mintuna goma shabiyar,se gashi ya karaso school din.tana hangosa ta nufo inda yake,fuskarta a hade,se wani ciccin magani take,tana yatsina fuska sekace wata basarakiya.saboda jijji da kanta da uban girman kanta ko kawar arziki bata da ita.gani takeyi tafi karfin kula kowacce yarinya a school din. Dasauri driver ya fito daga motar yana bude mata bayan motar.wani kallon banza tabishi dashi. "Seyanzu kaga damar zuwa seda gama shanyani,tun yaushe nake jiranka,ta fadi hakan tana jifansa da wani mugun kallo. " yanzu duk saurin danayi,da gudun dana dinga kwararawa yarinyarnan bata ganiba,ya fadi hakan aransa.amma a fili seyace"kiyi hakuri hajiya insha Allah hakan bazata kara faruwaba,kinsan hanyar da akwai gosl....."Dalla malam ni shiga kajani,banason wani bayaninka na banza da wofi.ta katsesa cikin tsawa. Dasauri ya shiga gaban motar bayan ta shiga itama,suka dauki hanya.
Ba kowa a falon kasa,sama ta haura nanma ba kowa,dakinta ta nufa.kamar yadda ta fita ta barshi kaca_kaca haka ta dawo tatarar dashi,wani dogon tsaki taja,jakar hannunta kawai ta ajiye ta nufi dakin mommy.
Mommy! Mommy! Ta shiga kwala mata kira. "Na'am daughter nah,harkin dawo.yamutsa fuska tayi tana zama a gefen mommy. "nadawo mommy amma nayi matukar gajiya." Ai dole my daughter throughout fa yau kina school ai dole ki gaji. "Niba wannanbama mommy, wai har yanzu ba'a samo me aikiba,dakinafa yanda nafita na barshi haka nadawo na samesa.kaca_kaca bakiji yanda raina ya baciba.dafa kafadarta mommy tayi,am sorry daughter ananan ana binkitawa,amma bari zansa su talatu ki gyara miki dakin yanzu.bata fuska tayi nifa tsofaffinan bawani iya gyara sukayiba. " kidaiyi hakuri daughter kiyi maleji,kafin asamo yarinya. "Shikenan mommy bari naje na dubo yaya,yau gabadaya nayi missing dinsa. Tafadi hakan tana mikewa tare da ficewa daga dakin.murmushi kawai mommy tayi.
Yana zaune a falonsa,akan 3 star wayarsa yake lallatsawa,suhailat ta shigo dakin,fuskarta dauke da murmushi kamar ba itace,wannan Mara fara'arba,me kallon kowa a wulakance,kodagowa beyiba balle ya kalli inda take.zama tayi agefensa,tare da kwantawa ajikinsa tana shakar daddadan kamshinsa. "Babynah I missed you,ta rada masa hakan a kunnensa.ahankali ya dago da kansa,yana jifanta da wani rikirkitaccen kallo,batare da yace mata komaiba.hannunta ta fara jawo dashi ajikinsa,tana shashshafa bayansa, harshenta tafito dashi tana lasar wuyansa zuwa habarsa. Ahankali ta hade bakinsu guri daya tafa sucking tattausan lips dinsa.lumshe idonsa yayi badan yanajin komaiba,shi kansa yana mamakin yanda duk wani Abu da suhailat take masa bayajin komai na feeling ajikinsa,ko wani canjin yanayi.
Ba ita kadaibama,harta da turawan dayayi rayuwa acikinsu matan koda sunyi hugging dinsa bayajin komai. Shikansa yana tambayar kansa anya kuwa yanada lafiya.jiyayi suhailat tana Neman wuce gona da iri,hakan yasashi dawowa daga duniyar daya tafi. Tureta yayi daga jikinsa,baya tayi tana fitar da numfashi dai_dai idonta harya canza kala tsabar jaraba,lips dinta na kasa ta taune,kara matsawa jikinsa tayi,a shagwabe tace"pls my baby,kabarni na kara sucking lips dinka,inajin dadi sosai,gakuma soft skin dinka bana gajiya da......wani mugun kallo daya wurga mata yasata saurin hadiye maganarta,kofa ya nuna mata da hannunsa cikin kakkausar murya yace"get out!! Sum_sum ta mike ta fice jikinta asanyaye,saboda tasan halinsa baya son musu,duk da tsananin sonda yake mata hakan bayahanashi cin ubanta,idan ta masa ba daidaiba.dafe kansa yayi tare da runtse idonsa.bayan ta fice daga dakin, aransa yake cewa,jarabar suhailat tayi yawa,dan bayason ta damune shiyasa yake kyaleta take masa abunda taso,amma ya lura kullum.iskancinnata kara yawa yakeyi,amma zeyi maganinta.kiran sallar magriba da'aka kirane yasashi mikewa,dakinsa ya koma yayi alwala a toilet dinsa,ya nufi masallacin dake manne ajikin gidansu.