Ƙaddarar ramlah book 1 complete na nana diso - Chapter 22
Ƙaddarar ramlah book 1 complete na nana diso Chapter 22: Ƙaddarar ramlah book 1 complete na nana diso Chapter 22. Ya kama hannunta a hankali kamar wani…
3,133 words
Ya kama hannunta a hankali kamar wani yaro mai neman tsarki, suka nufi cikin babban bathroom da ya kama da mini-spa.
********
Da hasken asuba yafara haske tagarsu.As’ad ya farka cikin nutsuwa amma zuciyarsa cike da tunani mai nauyi. Ya kalli agogon zinare Rolex dake gefen gadon 6:40AM. Bai da isasshen bacci, amma bai da lokacin hutawa. Yana da muhimmiyar appointment da babban likita a Istanbul Medical Pavilion (Asibitin masu kudi da ke Istanbul), daya daga cikin manyan cibiyoyin lafiya a Nişantaşı.
Yana fuskantar matsalar rashin aikin gabansa (rashin ƙarfin maza ko rashin ɗagawa), wadda ke ƙara ruguza masa kwarin gwiwa duk da cewa a waje, rayuwarsa na kama da cikakkiyar nasara.
Ya mike, ya nannade jikinsa da bathrobe ɗin Versace (tufafin wanka na alfarma), ya shiga cikin bathroom yana tunani. Ya riga ya gwada magunguna da dama daga manyan pharmacies na duniya Viagra, Cialis, herbal aphrodisiacs from Marrakesh, injections from Dubai (wato kwayoyin ƙarfafa gaban namiji na zamani da na gargajiya daga wurare daban-daban). Amma babu wani canji mai ɗorewa.
Ayshatu tana kwance a gefe, idonta yana kallon sa, kamar ta ji dukkan damuwarsa.
“Ka san cewa bana son ka je kaɗai,Habibie ,” ta fada da murya mai sanyi.
Ya juya yana murmushi, ya zauna a gefenta, yana kama hannunta da ladabi.
“Ke ba matsala bace, Aysha. Ke dalilin ne da yasa nake so in gyara kaina. Give me one hour zan dawo (Ki bani awa daya kacal zan dawo).”
Ta juya kai da dan fushi. “Ka rantse?”
Ya dan lumshe ido, yana kallon ta cikin kauna. “I swear.”
******
Karfe 8:52AM, ya iso Istanbul Medical Pavilion cikin Maybach S680 (motar alfarma ta attajirai), direbansa silhy ya buɗe masa ƙofa da ladabi. Nurses sun tarbe shi da gaisuwa na musamman asibitin na shahararren Prof. Dr. Emre Yılmaz, babban likita a fannin Men’s Health & Andrology (lafiyar maza da tsarin gabansu).
Dakin ganawar ya cika da ƙamshi mai daɗi, bango mai launin pastel blue, da kujerun fata masu laushi.
“Mr. As’ad Babangida,” inji likitan, yana kallon shi da girmamawa. “I’ve reviewed your medical reports. I understand you’ve tried multiple medications without improvement.” (Na duba takardun gwajin lafiyarka. Na fahimci cewa ka riga ka gwada magunguna da dama ba tare da canji ba.)
As’ad ya gyara zama, yana jin nauyin kalmomin. “Yes, doctor. I feel fine physically, but… things don’t work down there. And it's affecting everything — my mind, my confidence, my relationship.”
(Eh, likita. Jikina ba ya da wata matsala a zahiri, amma... abu baya aiki a can ƙasa. Kuma yana shafar komai — tunanina, kwarin gwiwata, da soyayyata.)
Likita ya duba takardu. “Let’s run a few more tests. Blood panel, hormone levels, and a penile Doppler ultrasound. We need clarity.”
(Mu sake yin wasu gwaje-gwaje. Zamu duba jinin ka, matakin hormone, da kuma hoton jini a gabanka. Muna bukatar cikakken bayani.)
Bayan awa daya da rabi, bayan samples da scan, Prof. Emre ya zauna da shi.
“Mr. As’ad, frankly, all your results are normal. Your testosterone is healthy, blood circulation is excellent, organs perfect. A medical man would say, you’re okay.”
(Mr. Kamilu, in faɗi gaskiya, sakamakon dukkan gwaje-gwajen ka lafiya kalau. Testosterone ɗinka na daidai, jinin ka yana zagayawa da kyau, gabanka ba ya da matsala. A fannin kiwon lafiya, za mu ce kana lafiya.)
As’ad ya kalli likitan cikin jin kunya da ruɗani. “So… why can’t I perform? Why am I failing the one place I need to be strong?”
(To... me ya sa nake kasa yin aikina? Me ya sa a wajen da nake bukatar ƙarfi, nake rauni?)
Likita ya dafa masa kafaɗa. “Sometimes, it’s not physical. It could be psychogenic ED — caused by mental fatigue, stress, or emotional blockages. You’re a high-profile man. You carry too much.”
(Wani lokaci ba jiki ne ke da matsala ba. Zai iya kasancewa matsalar kwakwalwa ce — sakamakon gajiya, damuwa, ko wani abu da ke hana maka kwanciyar hankali. Kai mutum ne mai girma da nauyin rayuwa.)
Likita ya bashi sabbin magunguna da ake kira Avanafil (Stendra) (magani na zamani mai karfi amma mai saurin narkewa da ƙarancin illa). Haka kuma, ya bashi referral zuwa psychosexual therapist (masanin lafiyar kwakwalwa da zamantakewa ta jima’i) don ya fuskanci ko matsalarsa tana da alaƙa da yanda yake tafiyar da damuwarsa.
“Your body is fine, As’ad. Maybe it’s time you healed your mind too.”
(Jikinka lafiyane, As’ad. Wata kila lokaci ya yi da za ka warkar da zuciyarka ma.)
Yana fitowa daga asibiti, direbansa ya buɗe ƙofar motar.
A cikin motar, ya jingina da kujera, yana tunani.
“Ina da dukiya, ina da Arzuko, amma wannan abu kaɗan yana cin galaba a kaina. Amma bazan bari ya rushe ni ba. Aysha deserves better. I will fight for this. I will fight for us.”
(Na mallaki duniya da kudi, amma wannan karamin abu na neman rushe ni. Amma ba zan bari ya cinye ni ba. Aysha ta fi wannan. Zan yi yaki domin ita. Zan yi yaki domin mu.)
Motar Maybach ta doshi hanyar Çırağan Palace, fitilun Bosphorus na ci gaba da rawa a saman ruwa.
Karfe goma da rabi, As’ad ya dawo Çırağan Palace cikin nutsuwa, yana sanye da rigar linen mai launin cream, yana ɗauke da envelope ɗin test result a hannunsa. Idonsa ba shi da ƙarfi kamar yadda aka saba.
Da zarar ya shiga cikin suite ɗinsu, Ayshatu ta taso daga gefen falo, ta karɓe jakarsa, ta rungume shi kamar wani da ya dawo daga yaki.
“Welcome back, My Prince,” ta ce da murmushin da ke narkar da zuciya. Ta ja hannunsa ta zaunar da shi, ta cire hularsa tana shafar gashinsa.
Ya kama hannunta, ya ce da kasala
“I did the tests. Everything’s normal. Jikina ba ya da matsala — but I still can’t…”
Nana hadiza
09030569336ƘADDARAR RAMLAH
SHAFI NA TALATIN DA BAKWAI
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!
Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
Arewabook @nanadiso10
https://www.arewabooks.com/book?id=6813670d91815df57bc25693
********
Ya kama hannunta, ya ce da kasala
“I did the tests. Everything’s normal. Jikina ba ya da matsala but I still can’t…” (Na yi gwaje-gwajen. Duk abin da aka duba lafiya kalau ne amma har yanzu… ban iya ba.)
Ta kalle shi da ido mai cike da tausayi da fahimta. “So, your body is fine… but your heart is worried.” (To, jikinka yana lafiyane… sai dai zuciyarka ce ke cike da damuwa.)
Ya daga kansa, yana jin nauyi a zuciyarsa. “I feel like I’m failing you, Aysha. Like I can’t give you what you deserve.(Ina jin kamar ina kasa biya miki bukata, Aysha. Kamar bana miki adalci.)
Ta zauna a gefansa, ta dora kanta a kafadarsa. Ta ce da laushin murya
“Ba kai ba ne kake kasa bani abin da nake bukata, Habibie. Soyayya ba wai aiki bane kaɗai, soyayya kasancewa ce, taɗi ce, taɓawa ce, lokaci ne, da jin daɗin juna. Kuma wallahi kana bani dukkan wannan ka iya sarrafa macce ta ko'ina shekarar mu kusan Nawa tare kullum kana farantamun idan zanyi bayaninka to tabbas zanƙiraka da zakin gwarzo wannan larurar Bazata taɓa sawa Na kalleka a rago ba dan nasan mijina gwarzone jarumin namiji ne.”
Ya kalli ta kamar karamin yaro. Idanunsa sun cika da godiya da mamaki a duniya da ba kowa ke fahimtar irin wannan kalmomi ba, ita ce kawai da ta sauƙaƙa masa nauyin da ya kasa ɗauka da kansa.
Ya rungumeta da ƙarfi, yana shakar ƙamshinta.
“You’re the only one who makes me feel enough even when I don’t feel like a man.”
(Ki ce kadai ce da kike sa ni jin cewa ina da daraja ko da lokacin da bana jin kamar namiji.)
Ta dan kwantar da kai a kirjinsa, tana shafa bayansa da hannu ta
“ To mu fara daga farko. A hankali. Tare. Ba tare da matsin lamba ba.”
As’ad ya lumshe idanu yana jin numfashinta a saitin wuyansa. Ya lumshe idanu kamar mai jin iskar da ke saukar da salama a zuciya. Sai ya ɗan buɗe idonsa a hankali, yana kallon ta da wani murmushin jin daɗi da girmamawa.
Cikin siririyar murya mai sanyi, ya ce: “Zan iya yin kissing ɗinki?”
Ta kalle shi idonta cike da laushi da kwanciyar hankali, kamar wacce ta fahimci komai ba tare da an faɗa mata ba. Murmushi kawai tayi murmushi mai ɗauke da amincewa da ƙauna, ta kamo bakinsa a hankali, ta matso kusa.
Sannu a hankali, ta shiga kissing ɗinsa, ba da hanzari ba, ba da nauyi ba kamar kida mai salo da sauti mai nutsuwa. Fuskar sa ta narke, hannayensa suka dora a jikinta da hankali da kulawa, ba da karfi ba kamar wani da yake jin darajar abin da ke gabansa fiye da komai.
Lokaci ya tsaya cak a tsakaninsu. Ya kalle ta cike da kulawa, yana dafa hannunta da nutsuwa. Cikin wata murya mai tsananin laushi, ya ce
"Ina kike so na tabamiki Ayshatu? Banason ki ji kunyata. Wannan shine nauyin da ke kaina, kuma bana son ki kalle ni a matsayin rago."
Ayshatu ta lumshe ido, cikin ƙarancin murya amma da cikakken jin ƙwazo, ta ɗaga hannunta ta nuna kirjinta
"Nan, Habibie…" ta faɗa a hankali, kamar sirri tsakanin zuciya da zuciya.
As’ad ya matso da kulawa, ya fara shafa ta da salo Kowane motsi nasa kara Rikitata yakeyi.
Ayshatu ta buɗe kanta gaba ɗaya ta sake jikinta, ta mika kanta, zuciyarta ta amince da kasancewa duka da shi. Tunaninta ya zube, jikinta ya amsa masa, har sai da ta kai ga matsayi na salama, ta ji kanta kamar tana shawagi cikin farin ciki.
Bayan sun gama, sai ya ɗauketa a hankali kamar jaririya, ya kai ta bathroom. Suka yi wanka tare, da kulawa da dariya mai sanyi.
Da suka dawo daga wanka, ya shimfiɗa ta akan gado, yana shafa mata kafafu da man tausa mai ƙamshi. Sannu a hankali, ta fara lumshe ido, har bacci ya ɗauke ta.
Yana zaune yana kallon fuskarta. Ya shafa gashinta, yana fadin "Allahumma baarik feeha… Allah ka kare min ita." Sannan ya tashi, ya shirya cikin kaya masu salo da tsari.
As’ad ya fita cikin custom-made Tom Ford suit, yana jin iska a cikin zuciyarsa. Direban sa ya buɗe ƙofar motar Rolls-Royce Cullinan, suka nufi wani babban wuri da yake da meeting da wani kamfani masu kayan kitchen da yake shirin kawo su Nigeria.
Yana cikin mota, sai wayarsa ta ɗau kira. Ya duba Nawal autarsa, karamar yarinyarsa da ke dubai.
Ya ɗaga, yana murmushi.
"Daddy!" ta ce cikin muryarta mai laushi da girmamawa.
"Ina kwana, my princess?"
"Daddy... ina son zuwa Umrah da friends dina su uku. Amma kuma motata tayi old model yanzu. Na gaya wa Umar, yace wai ba zai canza mun ba..."
As’ad ya yi murmushi
"Ki turawa P.A. duka bukatunku. But kisani mutunci shine gaban komai, Nawal. Kiyaye sunan mu. Idan wani ɗabi’a marar kyau ya fito daga gareki, I’ll take harsh action ki sani."
"In shaa Allahu Daddy, bazan taba baka kunya ba," ta ce da ladabi. "Nagode sosai. Allah ya kara maka arziki."
"Amin baby. Take care." Ya kashe wayar da natsuwa, lokacin da suka iso wajen meeting.
******
Ba tare da wata addu'a ba, Ayshatu ta buɗe idanuwanta cikin lumana, zuciyarta cike da jin daɗi da kwanciyar hankali.
Ta sauka daga gadon cikin silken nightdress na Victoria’s Secret, ta nufi bathroom da kafafu masu laushi a kan Persian carpet, inda ta yi brushing da miswak ɗin mint da Classic Marvis toothpaste. Bayan haka, ta fito zuwa falon suite ɗinta.
A hankali ta buɗe Hermès handbag dinta ta dakko haɗin ayar da ta saba sha domin ƙarfafa lafiyarta da inganta metabolism. Wannan haɗin na ƙunshi
Aya (dates),Kaninfari (clove),Citta (ginger),Habbatussauda (black seed),Fennel seed.
An nika su duka tare da blending na musamman daga gida. Tana shan su ne da organic fresh milk ko nono ba tare da ƙara sugar ba. Ita dai Ayshatu cikakkiyar mace bce tana da sirrin lafiyar da take riƙe sosai
Tana cikin shan hadinta a cikin kofi , sai aka kwankwasa ƙofa a hankali. Personal staff ɗinta ya buɗe ƙofar da ladabi, ya kawo mata special Turkish breakfast platter a kan tray.
Simit mai sesame,Menemen da kaza,Kofi na kahve,Tufafin cucumber da olives masu sanyDa natural honey a cikin ƙaramar tulip bowl
Ta yi murmushi cikin natsuwa, ta ce, “Saka a kan glass table,” sannan ta ci gaba da shan hadinta tana kallon hasken safe daga saman Bosphorus.
Wani siririn mugun murmushi ya bayyana a gefen leɓenta yayin da ta jingina a kujerar fur da ke falon. Ta ɗaga kofi ɗinta tana shan hadin ayar da ladabi, zuciyarta na cike da farin ciki da nasara.
“Duk dai masifar da iyayen As’ad suka ƙirƙira… Na aura masa mata yanzu dai babu su. Babu kuma wani ‘bari in tambaya’ ko 'bari in jira’. Wannan aure ya tabbata. As’ad ya zama cikakken mallaki na ni kaɗai.”
Ta lumshe ido, tana jin ƙamshin lavender da ke tashi daga turaren dakin. Zuciyarta ta ji wani irin daɗi daɗin mace da ta san ta yi nasara ba kawai a soyayya ba, har da mutunci.
Ta ɗauki wayarta, ta duba saƙon da As’ad ya aiko mata da dare
“Thank you for loving me even when I don’t feel enough. You are my calm, Aysha.”
Murmushin ta ya ƙara zurfi. Ta matso da wayar bisa kirjinta, kamar tana jin dumin kalmomin da suka fito daga zuciyar sa. “
Nana hadiza
09030569336ƘADDARAR RAMLAH
SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!
Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
Arewabook @nanadiso10
https://www.arewabooks.com/book?id=6813670d91815df57bc25693
********
A hankali na karaso bakin motar Anty Luba. Hannuna na kadawa kadan, zuciyata na bugawa da irin fatan da ba a iya furtawa fatan ganin fuskar da a da nake ɗauka kamar mafaka, fatan jin muryar da nake kallo a matsayin ta uwa... ba wai uwa ta jini ba, amma uwa ta tausayi. Sai dai kafin na isa kofar motar, sai ga sautinta ya doki kunnuwana kamar wuka mai kaifi. Muryarta tana fitowa daga wayarta, ba tare da ta san ina kusa ba. Kalamanta sun yanke min numfashi kamar ruwa mai sanyi a dare babu dumi, babu sanyi sai radadi.
“Ai wallahi sai ka ga yadda ya haukata kansa akan wannan diyar mahaukatan Ramlatu. Ya lallace! Ni fa gani nake kamar ba zai tashi ba. Har matar baban ta ce wai lalata suke yi da Khalil din! Bata ma da tabbacin tanada budurcinta.”Gabana ya fadi. Na kasa motsawa. Hawaye suka tsaya a tsakiyar idona.
Tayi dariya. Dariyar da ba dariya ba bace dariyar mugunta ce, dariyar zuciyar da ta ƙi jin tausayi. Sannan tace da wani salo mai zafi “Ai ni Zainabu Taimun dai dai da take cin ubanta. Shegiyar yarinya! Saboda ita ne zumuncin mu ya dusashe. Kaga yanzu? Kuka take yi wai masoya. Alhamdulillah da Yaya Malam ya hana auren. Ta fi dacewa ta auri wani talaka.”
Wannan karon, numfashi ya dan tsay da fita daidai Na tsaya cak, kafafuna sun kafe kamar an shuka su a ƙasa. Anty Luba? Wacce nake dauka uwar hankali? Ita ce ke furtan wannan kalamai akaina? Ita ce makiyata? Da zuciya iri haka? Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.Da kyar na iya jan numfashi, sai na karasa kofar motar da jiki a raunane. Idanuna sun cika da hawayen da na rinƙa tilasta su kar su zubo. Sai na daidaita murya nace “Anty Luba... sannu da jira. Na dan tsaya ne...” Da sauri ta jiyo, kamar wadda bata san ina jiyo maganganunta ba. Sai ta canza murya, ta sanya wata ƙarya cikin lallashi “Wallahi babu yadda zanyi ne shiyasa nace ki zo. Banson Zainabu taje tayimiki wani sharri. Duk mai zuciyar imani ai zai so ki tsaya ki kare kanki.” Na yi murmushi. Murmushin da ya fi kuka zafi. Murmushin da ke kunshe da ƙaryar rayuwa, da gajiyar da zuciya ke fuskanta. Ban ce komai ba. Na bude ƙofar mota, na shiga cikin shiru. A hanya ba wanda yayi magana. Amma cikin zuciyata, akwai hayaniya hayaniyar gaskiyar da ta fara haskakawa. Ita ce Anty Luba gatana, uwar ƙarya. Ita ce ta jefa ni cikin rudani, ta lakume amana kamar abincin dare.
Da na karasa cikin gida, na tarar da Abba ya dawo. Yana zaune a falo, kamar yadda ya saba idan ya gaji daga aiki. Da nutsuwa na karasa kusa da shi, na sunkuya kadan cikin ladabi nace “Abba, sannu da dawowa.” Ya dube ni da idanu masu taushin hali, ya amsa “Yauwa Ramlatu. Yaya hanya?” Na dan gyara zama, na mikawa Mumy ledar da Anty Luba ta bani. Ban ce komai ba. Na bar kaya suka yi magana da kansu. Sai na lura... fuskar Abba tana ɗauke da wani irin nauyi. Fuskar wanda zuciyarsa ke daure da tunani. Shi mutum ne mai tausayawa, mai ƙaunar dangi da zumunci, amma yanzu kamar an ɗaure masa zuciya da sarka. Ina ganin haka na fahimta... Mumy ce ta mamaye tunaninsa. Gaba ɗaya hankalinsa yanzu, bata bar wa kowa sarari ba. Na mike da nufin barin falon, sai na ji ya kira sunana “Ramlatu...” Na juyo a hankali. Ya dube ni, “Malamin islamiyyarki ya kira. Gobe ki shirya, zaki je.” Na ɗaga kai kadan, nace “To Abba.” Na nufi ɗakina a kasalance. Da zarar na shiga, na cire kayana cikin gajiya. Jikina duk yayi sanyi, ba don sanyi na waje ba amma don gajiyar tunani, da radadin cikin zuciya.
Na shiga wanka, amma kurajen da ke jikina, musamman a gabana, sun kasa mutuwa har yanzu. Su na ci gaba da bata min kwanciyar hankali. Duk wani motsi sai in ji zafi. Wannan zafin jiki ya ƙara haddasa niƙa-niƙa a zuciyata domin ya tabbatar min da cewa ni ce kawai nake fama da wannan tashin hankali, babu wanda yake damuwa da jin ko ina lafiya ko a’a. Na bude kasan kayana, na ɗauko Maclean daga wanda na tatso agurin Mumy. Na wanke bakina da shi,Sai na zauna, na tsefe kaina jiki a raunane, zuciya a gajiye.
Na kwanta. Amma kwanciya ce ta jiki, ba ta rai ba. Idanuna suna kallon sama, zuciyata na tambaya “Ina Khalil? Ko wanne hali yake ciki kuwa? Wannan itace tambayar danake taxiway kaina. Inama ina da waya. Inama zan iya tambayarsa, in ji muryarsa, in san halin da yake ciki. Amma babu.Na juya gefe daya. Hawayen da suka kasa fitowa tun dazu sun gangaro a hankali. Na lulluɓe kaina da bargo…
Sai da dare yaraba Na farka da ihu. Wallahi na rantse, ban taba jin tsoro irin wannan ba a rayuwata. Jikina duk gumi, zuciyata kamar zata fado kasa. Har yanzu ina jin kamar ina ciki... ciki na wancan mummunan mafarkin.