Al'farma complete Novel - Chapter 12
Al'farma complete Novel Chapter 12: Al'farma complete Novel Chapter 12. """"""""Mommy tanisa tace.Basma lokacinda akakirani cewa Alhaji yy hatsare kodana…
2,468 words
""""""""Mommy tanisa tace.Basma lokacinda akakirani cewa Alhaji yy hatsare kodana isa asibitin acan natadda IBRAHIM" shi haryama rigani zuwa.Alhaji yariko hannun IBRAHIM yace' cikin karfin hali dasananin jin zafin raunukan dake jikinsa"yakira sunansa ,yace IBRAHIM kada kamance kanada mata kaje kanimi matarka kaje kakarasa cika alkawarin akacika ba agama iddashiba"naso ace inada rai har karshen cika wanna alkawarin amma ina ALLAH bainufa kaje kanimi matarka aduk inda take.yajuyo inda nake yace Aminatu nayi farinciki da isowarki yanzu narokeki kisa IBRAHIM gaba kuje kukarasa cikawa mahaifanmu alkawarinsu "kuje yadauki matarsa ALLAH kuma yabaku zaman lfy da zuri'a nagari"sanna duk wani abu dakikasani na aikin alkhairi danakeyi koda bayan raina kada kuce dan bananan kuma kuma bazakuyiba kucigaba dayinsa al'umma susa aransu kamar harlokacin ina numfashi adoron kasa"Aminatu abunafarko danakeso kifara yi bayan raina shine tarewar matar IBRAHIM ....nantake yafara ambaton Kalmar shahada "kamar kiftawa dabismilla ubangiji yy ikonsa...Mommy takarashe maganar cikin zubarda kwalla dasheshekar kuka.tace yau kimanin shekara 9 kenan darasuwar Alhaji amma nakasa cikamasa watsiyarsa nafarko kuma nakarshe" wlhy narasa yadda akayi namance wanna babban watsiyyar"Basma tace Mommy kidaina kuka tunda yanzu ALLAH yatunatar dake haryanzu lokaci baikureba..haka Basma tarika rarrashin mahaifiyar tata hartadan sami nutsuwa.... Yau kwana biyar datafiyar RUMAINA tun ranarda tabargidan "***I'B yabaza jami'antsaro lungu dasako na cikin garin hadeda photon ta,amma babu labarin ta daga karshedai atasha akasami labari agun direban daya dauketa yabasu tabbacin cewa lallai yadauki wanda take cikin photon na tanadaga cikin fasinjojinsa da zasuje garin bokos dake jihar plateau" koda jami'an sukashaidawa ***I'B rahoton dasukasamu agurin direban nan yadan sami nutsuwa... damugun gudu motar ***I'B yashigo gidan nasa tunkan yakaraso get yake aikin danna horn "dagudu maigadi yazo yawangale masa get kodaidaita parking baiyiba yafice daga cikin motar" cikin tafiyarsa nazaratan maza yakusa kansa cikin parlour yawuce sama,bedroom insa yashiga yazube saman gado yakwanta dabaya fuskarsa yana kallon sama yalumshe ido yadago hannunsa yadaura saman fuskarsa yashafa sajensa "ahan kali yarika furzar da iska daga cikin bakinsa, Nazeerat da yanzu tafito daga bedroom inta jin sayuwar motarsa yasata fitowa tanufi dakinsa,tana tura kofa tahangosa kwance yy daddaya kafafunsa nalilito gangar jikinsace kadai asaman bed in" cikin karairaya tashigo cikin dakin tazo kansa tajima tsaye tana karemasa kallo har alokacin idanunsa arufe suke.tadada matsowa dafdashi takwanta ajikinsa tareda daura hannuta saman mararsa "ahankali tafurta my love inabukatarkafa sosai gaskiya yaukam bazan iya yurewa tanamagananni tareda zura hannuta cikin wandonsa,jin inda takeson kaihannuta yasaye saurin daura nasa hannu akan nata yariko hannuta tareda cirosa dagacikin wandon nashi" batareda yacemata kalaba.tace haba ***I'B kobakaji abinda nafada maka bane?tureta yy gefe yamike zaune"ahatsale tace au harkaje kagama holewanka da wanna tantiriyar yarinyar shiyasama ko sha'awa bakaji kagama saukesa tun acan to wlhy ALLAH bazan yardaba saina dau mataki akan wanna kinibebbeyar yarinyar"cikin gajiya dakosawa da surutunta yamike tsaye yafizgo hannuta yajanyota yaturata waje sanna yakoma yakuma zama bakin gadon tareda dafe kansa wacce yakejin yanayimasa wani irin azabebben ciwo"itako Nazeerat babu kalar aibanta da zaginda batayiwa RUMAINA ba"abakin kofar agun saida tagaji dan kanta kafin takoma dakinta... Kamar an tsikareshi yamike saye yadau makullin motarsa yanufi parking lot yashiga motar yaja sai gidan Mammy yana daidaita parking yafito yanufi part insa dake gidan,yanashiga bedroom yakwabe kayan jikinsa yazarce bathroom wanka sosai yy dan cire gajiyar da yau yakwasa wajen niman RUMAINA "yanafitowa ana kiran sallar magrib kasancewar yy alau saiya zura doguwar jallabiyarsa yafita yanufi masallaci" baikomo gidanba sai 8:30pm part in Mommy yazarce yashiga parlour da sallama kasan mokoshi inba wanda kekusa dashibane bawanda zaiji sallamar"yakaraso cikin parlour yazauna saman kujera 1srt, hajja Umma tadubesa cikin kulawa tace IBRAHIM kaci abinci kuwa?shiru yy baitankataba saima zaro wayarsa da yy acikin aljuhu yashiga lallasawa"tace jimin ja irin yaro yo aibani nakar zomon ba rataya aka bani "can da miskilancinka wazai Iya da irin wanna halinaka,ai gara da yarinyar tatafi abinta yo tagaji da halinnan naka wazai iyamaka' mutun kullon fuska amurtuke kamar kana filin daga" dagokansa yy yakalli hajja Umma daketafaman yimasa surutu aransa yace waisu ko basa gajiyane da wanna surutu haka? hajja Umma tace kalleni dakyau kai idan bakacanza halinnan nakaba babu macenda zata Iya zama dakai"ahankali yafurta to ke kike zamamin da matan nawa yafada atakaice"yo ai sai wanna cungom inka watakema dasuna wai Zabira takeko"ammadai wanna yarinyar RUMAINA bazata Iya dawanna miskilancin nakaba shiyasa tayi tafiyarta yo kagwada mata wani mulkin kamakarya kaduketa sanna kahanata kuka" shidai baikuma kulaba.saikuma yamike yanufi dakin Mommy, dasallama yatura kofar ya isa yazauna bisa kujerarda ke cikin dakin"Mommy takallesa saitaga dannata yazamo wani silent"tanumfasa sanna tace IBRAHIM haryanzu bakatafi gidaba?madadin yabata amsar tanbayar ta saicewa yy 'Mommy bokos shine garin iyayen UMMU RUMAINA? Cikeda damuwa Mommy tace garinsu kenan basada nisa sakaninsu da tsohon gidan alhaji Babba daya tashi" kashirya idan ALLAH yakaimu gobe zamujecan garin nasu dan gyara kuskurenda muka aikata tun abaya "shiru yy baice komaiba sanda yamike tsaye tukun yace ALLAH yakaimu.yymata saida safe yafita" Koda yakoma gida a parlour ya iske Nazeerat tana ganinsa tamike tsaye tasha gabansa"kallo daya yymata yakaudakai"itako jijjiga kugu take irin narashin mutuncinna,tace harkaje kagama iskancin da wanna yar iskar yarinyar to wlhy yau har idan bakasauke min hakkinaba wlhy banyafeba"kallonta yy rai bace yanunata da danyasa yakarkada alaman gargadi,yagotata yafara hawa step" zubewa tayi kasa tareda fashewa da kuka tanafadin wlhy bazan yafemakaba akan hakkina sai ALLAH yasakamin"cak yasaida kafarsa dayadaga zaidaura saman step nagaba jin kalmarda tafurta na ALLAH ya isa.yasan halin Nazeerat sarai akwaita damugun jaraba duk kuma jarabarta bata taba gamsar dashiba haka kuma bata taba burgeshiba wajen six.ahankali yashiga saukowa daga matattakalar ya iso inda take yamiko hannu yariko hannunta "aiko dasauri tamike saye,batareda yacemata komaiba yajanyo ta sukahaura sama,sunashiga bedroom in sa yasaki hannuta.ita kuwa cikin sananin jarabarta tarungumosa tabaya tashiga shafashi tana tura hannuta cikin wandonsa nan tashiga shafa joystick dinsa,baya yy tareda janyota saman gado dasauri tafara cire kayan jikinta tana cirewa tamatso kisadashi tashiga janye wandon jikinsa" shidai idonsa yana lumshe dan gabadaya hankalinsa baya jikinsa,ita tayi kidanta tayi rawarta"bayan lafawar abubuwa yazare jikinsa yamike yafada bathroom yasarkake jikinsa"kodayafito inda yabarta nan yataddata" alama yy mata dahannu tatashi taturo baki gaba tamike tana kunkuni tafita adakin takoma bedroom in ta"shiko gadon yahaura yakwanta da tunani fal cikin ransa.... Washegari damisalin karfe 10 sukagama shirin tafiya bokos 10:20am suka hau hanya.daga Mommy sai ***I'B ne kadai acikin motar saikuma driver "gudu sosai sukeyi basuwani bata lokaci ahanyaba suka isa" akofar gidan Alhaji Babba sukayi parking.sanna suka fito sukashiga cikin gidan,dakin Alhaji Babba suka nufa yana zaune saman kujera sukashigo dasallama "ya amsamusu cikin yanayin jikin girma,sukasamu guri sukazauna nan sukashiga gaisawa bayan gaishe gaishe Mommy tanisa tace.............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE 12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲* ___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________
馃吙61馃憠馃徎62
TALLA TALLA TALLA
INAMASOYAN AYSHA ALIYU GARKUWA KOSHIN KUNSAN TAKUMA MASOWA GAREKU DASABON LITTAFINTA MAISUNA (HUKUNCIN ALLAH)DUBANAN KUGANI馃憥馃徎KADASUSAKE ABAKU LABARI,MUNAMARHABAN DA ISOWARKU SAIMUN JIKU鉀光€嶁檧馃じ鈥嶁檧 馃摑馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌
*HUKUNCIN ALLAH*
*Assalamu alaikum, masoya na masoyan littafaina, ina mik'a sak'on gaisuwata a gareku tare dayi muku Al'bishir d'in gani na dawo gareku da sabon littafina mai suna HUKUNCIN ALLAH, wanda na shiga Nazari tunani bincike hangen nesa na zak'ulo matsalolinmu a yau tare da kuma samo Garkuwar da zata tsira damu da yaranmu k'annenmu daga fad'awa halin dana sani,* *HUKUNCIN ALLAH* littafine dake tafe da sak'onni masu tarin yawa. *tuna sarwa, tsorotarwa, jan hankali, fadakarwa, tare da zaburarwa da bada k'arfin guiwa da zamu had'u mu yak'i k'alubalen dake addabar al'ummar mutanen wannan k'arni da muke ciki. sannan akwai nishad'antawa tare da ban dariya hakan kuma* kunsan salo nane ban tausayi mai ratsa zuciyar ma abocin imani da tausayi, duk suna cikin wannan littafinawa mai suna *HUKUNCIN ALLAH,* domin samun damar karantashi zaku iya bibiyata a manhajar what's App a number wayata kamar haka 09097853276 kan farashi mai sauk'i yi register da naira d'ari biyu kacal damin samun damar karantashi daga forko har k'arshe littafin *HUKUNCIN ALLAH* ko katin waya na layin MTN wanda za'a turo shi ta wannan number 09097853276 ko tur'a d'ari biyun ta asusuna na 0005388578 JAIZ BANK AISHA ALIYU GARKUWA, kada ka/ki manta turo min shaidarki na tura kud'in a dai wannan number 09097853276 ina maraba daku masoyana tare da kuma yi muku al'bishir da yin posting a kai a kai kada ka/ki sake a baki labari, sai kunzo.......!!!
Dan Allah banda kira *HUKUNCIN ALLAH* _________________________________
Idan kuma bakufahimtaba saiku tuntubeni ni RASHEEDA S' DIRECTOR domin karin bayani saimunjiku mungode馃馃徎
Pls Share鉁�
""""""""Mommy tanisa tace cikin rauni Alhaji Babba munzo neman gafarace akan abinda yafaru wlhy narasa yadda akayi namance kwatakwata dacewa IBRAHIM nada mata" dan ALLAH ayimana afwa agafarceni"Mommy takarashe maganar muryarta narawa "shuru Alhaji Babba yy nadan wani lokaci,sanna yace Alhmdllh da ubangiji yatunasar daku tunkan lokaci yakure" yakuma jannumfashi yadaura dafadin to dazunna mahaifin ita yarinyar yabarnan yakuma shaidamin duk wasu abubuwan dasuke faru.sanna yabani tabbacin idan Allah yakaimu tasauka lfy to za'a damkamuku abinda tahaifa dan aure zatayi"Alhmdllh nibanga laifin abinda yafadaba Dan kuwa alkaridai yarigada yacikasa ALLAH kuma yashaida Dan haka nima nabasa goyon baya akan abinda yafada....wani irin zabura ***I'B yy yace "what da auren nawa akan ta kkcewa kabada goyon baya tayi aure?Alhaji Babba yy saurin cewa au ashedama kasan tanada aurenka akanta eye yaushekara nawa dayin auren kataba tako kafarka dan tunacewa kanada wata mata" shine yanzu zakakawowa mutane iyashege to barikaji aure zatakumayi tana haihuwa nafada maka kena"nantake ***I'B yafara wani irin huci yana kallon Alhaji Babba ganin haka yasa Mommy saurin cewa ayihakuri Alhaji insha ALLAH komai zaiyi daidai zakuma mugyara kuskurenmu"Alhaji Babba yace to nidai yanzu banada wani abincewa duk abinda iyayen yarinya suka yanke tofa yaci yasha"Mommy tamike tsaye tanafadin babu damu barimuje can gidan nasu din tajanyo hannuna ***I'B da idonsa yagama rinewa yy jajur"mota sukashiga sukanufi gidan su RUMAINA "suna isa kofar gidan Mommy tadubi ***I'B tace gagidanna barinashiga shidai bingidan yy dakallo batareda yacewa Mommy komaiba" tanafitowa acikin motar shima yafito yajingina dajikin motar,da sallama Mommy tashiga gidan"Mama dake sakargida tana yan aikace aikace ta amsa mata sallamar tareda juyowa tanaganin Mommy ce saita yalwata fuskarta da murmushi "tanafadin lale marhaban sannu dazu Hajiya barka kene tafe dayamma cinna haka?damamaki Mommy take amsa tarban da Mama keyimata Dan batayi zaton hakabanba" Mama tadau taburma tashinfida mata bismillah gagurin zama,Mommy tazauna nan sukashiga gaisawa... Baba dayanzu yadawo daga kasuwa yanatafe akan mashin insa tunkan yakaraso kofar gida yahangi wata jibgegiyar mota akofar gidannasa,yana isowa saiyaga bobu hanyar dazaibi yashige da abin hawarsa dan motar tatare masa hanya saiya faka agefe yasauka yanadada karewa motar kallo"***I'B daketsaye jikin motar yanata latsa wayarsa,Baba yazo daf dashi zai wuce.***I'B yy saurin gaidashi Dan koba afada masaba yasan wannanne mahaifin UMMU RUMAINA"cikin sakin fuska Baba ya amsa gaisuwar tasa "Baba yace ba'i mukayine?***I'B yasunkuyar dakansa katsa yana shafa sajen fuskarsa,murmushi Baba yy ya isa jikin kofar dakinda ke cikin zaure yasanya mabude wacce suke ahade dana abin hawansa yabude dakin" ashare yake saf babbar taburmace shinfide acikin dan madai daicin dakin saikuma katifa agefe wacce tasha shinfida kamar dame kwana cikinta dakine wanda Baba kesaukar ba insa maza idan sunzo,ba ataba barin dakin da datti safsaf yake Dan kullum sai anshare shi harda sanyamasa turaren wuta"Baba yajuyo yakalli ***I'B wanda har alokacin kansa nakasa yace dashi bismilla hadida nunamasa cikindaki" ***I'B yatako yashiga dakin yasami gefe saman tabarman yazauna"Baba ma yazauna cikin girmamawa ***I'B yashiga gaida Baba,Baba ya amsa dafadin ya hanya?yace lfy lau.shiru yaziyarci gurin saidaga bisani Baba yace bawan Allah daga ina Dan banganekaba?shiru yy batare da yabada am sar tanbayar ba zuwa can saiyace sunana IBRAHIM Bashir. dasauri Baba yakalleshi"nantake fuskar Baba yasauya yamike tsaye yace.am bari akawo maka aruwa,baijira amsarsaba yafice.shiko ***I'B cikin rashin damuwa yazaro wayarsa yarika latsawa.... Baba yashiga gidan yatadda Mommy zaune nan ya isa yazauna tareda kokarin boye bacin rantsa Dan yatabbata bako rahamace.cikeda fargaba Mommy tashiga gaisawa da Baba....Mommy tadago kamarzata durkusawa su Baba tashiga basuhakuri.tadaura dafadin hakika mun aikata babban laifi mafi girma arayuwa amma nakasa fahimtar abinda yasa hakan tafaru saidai nafi tunanin shaidan ne wanna bayason ganin anraya sunnar annabinmu MUHAMMAD sallalahu alaihiwasallam"Dan ALLAH! dangirmansa da zatinsa!kugafarceni tahada hannayenta alamar ban hakuri鈥滲aba yaja numfashi yasauke danya tabbata gaskiya takefada Dan gashi fuskarta yanuna" .yakuma san cewa ita bakaramar mutun bace dahar zatabata lokacinta hartakusa durkusa goiwarta kasa Dan bada hakuri"Baba yace hakika ranmu yabaci matuka abaya Dan kuwa bb wani wanda za ayimasa hakan baiji badadiba amma tunda komai yafaru kuma yawuce.sanna kuma har an gane cewa anyi kuskure to babu komai ALLAH kuma yasa mudace"Mommy da Mama suka amsa da Ameen" Mommy bakaramin dadi tajiba ganin yadda suka karbeta hadeda fahimtarta.tarikayimusu godiya,har abin yabaiwa Mama kunya danganin yadda Mommy keta basu hakuri dakuma yimusu godiya kamar zata duka katsa" Mommy tanisa tace muna tareda shi IBRAHIM inma...Baba yace Eh mungaisa dashi awaje.....nan Baba yamike yashiga daki Dan magrib tagabato,,yarage saura Mama da Mommy. Ina diyata?cewar Mommy.Mama tace dazunna taje gidan babana wato kakarta kenan amma nasan yanzu hakatana hanya Dan ga magrib tagabato" Mommy tace ALLAH sarki.nan sukadan rikataba hira.Baba yafito yaceda Hafsat dayanzu adawo daga makaranta"takaiwa bako ruwa awaje nasha Dana alaula,Mama dakanta tamike taje tabude dan madaidaicin friji insu tadau kunun aya wadda yaji madarar ruwa da kayakin kamshi na musamman" tadaura kan tray hadeda cup dakuma buta tabaiwa Hafsat takaimasa wajen.tadauko wani takawowa Mommy.... Dasauri nafito daga gidan baffa wato mahaifin Mama gani anata kan kiraye kirayen sallar magrib yasa duk nabi nadamu Dan banfiye son yindare a unguwaba.dasauri nakaryo kwanar shiga gida tundaga nesa nake hango mota tsaye akofar gidanmu harnakoroso dafda motar tunanin inda nataba ganin motar nake"nawuce nashiga zauren dasallama dauke abakina"kara saurina nayi Dan zauren yayi duhu sosai kotafina bana iyagani,wani irin fizgoni akayi cikin tsananin tsoro nabude baki zan kwalla kara,naji anrufemin baki dawani tattausar tafin hannu"ido naware jikina narwa kadan yarage nasaki fisari ajikina" baya akarikayi dani dukda duhundake cikin zauren baihanani fahimtar dakin cikin zauren akashiga daniba,zuwa yanzu tsorona yatsananta "innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un shi kadai nake Iya nanatawa acikin araina,muna shiga sai akasakeni bayanayi cikin kidima kosanin inda najefa kafata banayi. dakarfi nafurta Innalillahi'wa'inna'ilaiyirraju'unnnnnn!janyo akakumayi saijina nayi acikin kirjin mutun tareda turamin yatsa cikin bakina tsabar tsoro yasanyani cafke yasar da harshena nadan zukoshi.saikuma naturoshi waje.nashiga kiciniyar kwatan kaina" sosai yarungumeni ajikinsa yahade kaina dakirjinsa"yasanya hannusa cikin aljuhu yazo wayarsa yakunna torch in wayar nan haske yagarwaye dakin.nayisaurin dago kaina nakalli fuskarsa cikin kidima hadeda matsanan cin tsoro da iya karfina nake janye jikina amma ko mosin kirki banyiba ..............
Comments and share
MAMYN TWINS CE 12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲* ___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________
馃吙63馃憠馃徎64