Kenza eBookz

Al'farma complete Novel - Chapter 16

Al'farma complete Novel - Chapter 16

Al'farma complete Novel Chapter 16: Al'farma complete Novel Chapter 16. """"""""""Yaja hannuna yy cikin parking lot dani" kallonsa kawai nake danganin inda…

3,210 words

""""""""""Yaja hannuna yy cikin parking lot dani" kallonsa kawai nake danganin inda yanufa dani daidai nan muka isa inda daya dagacikin motocinsa suke yabode marfin motar tareda yimin nunin da inshiga"kafada namake alamar a'a kan in ankara yadago cak yasakani ciki yamaida marfin yarufe"yazaga gefen drever yashiya yazauna sanna yywa matar ki yabar harabar gurin"horn yy aka bude masa get yasakai yafita munazuwa get din karshe yasa hannusa tagefensa yajayo wata gyale yasanyamin ita akaina yadan gyagyaramin yarufe kirjina sanna yacigaba da tukinsa,bin titi kawai nake da ido danganin sosai mukahau hanyar munyi tafiya maisan nisa saiya karyi kwana tun farkon hanyar nake tunani da nazartar kamar nasan hanyar harsaida muka iso bakin get nakuma gaskata kaina BAUCHI club to mekuma yakawomu nan?kan na idda tunanina har yashige ciki tareda daidaita parking yafito yazago gifendanake yabude zomuje yafada tareda riko hannuna"ahankali nazuro kafafuna waje dakansa yamaida marfin motar yarufe,ahankali muketafiya sai baza ido nake hakika BAUCHI club yatsaru tsaruwa namusamman "yanmata da samari matan aure da mazajensu sai sha katawa suke wasu naciye ciye wasu nazaune acin furanni anata kwasar love"yana rike dahannuna harmuka isa cikin wata kayatacciyar rumfa samanta kadai abun kalloce wasu koyayen kutane masukamada furanni sai kyalkyali suke daga saman jinkar gwanin bansha awa sai kujeru guda biyu acikinsa muka haura matattakarar rumfar" Yasakarmin hannu sanna yagyara zaman kujerar yariko kafadata yazaunar dani sanna yazauna adayan"dukunkune hannayena nayi cikin mayafin kaina jin wani tsanyin dake busowa.munazaune dakamar 5min wani matashi yazo yadire babban tray abisa table in gabanmu.tareda gaidashi hannu kawai yadaga masa . sanna matashin ya rika sauke kayakin kan tray din yadau tray din ahannusa sanna yamaso dafda ***I'B yace wadanna sunyi ko anabukatar wani abun?yy maganar cikeda ladabi"cikeda kula yadubeni cikin silent voice insa yace duba kigani ko wadanna basuyimikiba kodawani abunda kk bukata"ido natsurawa kayan ciyeciye dana sha birjik abisa table din araina nace to wanna kayakin mutane nawane zasu iya cinyewa.amma yana maganar ko adado wasu..... Yatsarsa yahadasu tareda kadasu sukabada sautin kat..kat..kat..adaidai saitin fuskata....firgigit nayi saikuma nagirgiza kaina dasauri alamar sun isa" hannusa yakada tareda fadin is OK ...."OK sir yacedashi tareda juyawa yatafi" Oya sa hannu kici yafada yana gyara zamansa Asannu yashiga cin yan abubuwan motsa bakin Lumshe idona nayi jinkamshin hadeddiyar namar da BAUCHI club suke sarrafashi cikin kwarewa da iya girki irin nasu yabaibaye hancina" Inabude idanuna sainaga yabarcin abincinsa ya tsuramin ido"cikin Sauri nashiga cin namar ahanka nake taunasa nadancikuwa da yawa dakansa yatsiyaye (drink)a cup yamikamin na amsa shima nashashi kusan rabin cup din.nan najanye hannuna nanadesa cikin mayafin kamar nadazu"cikin kulawa ya kallene dafadin ya kk cire hannuki?atakaice nace dashi nakoshi"baikumacewa komaiba sai mikewa tsaye da yy yazago inda nake tareda cusa hannunsa cikin mayafin yariko hannuna yamikar dani tsaye, Asannu muke kusawa cikin furanninna masu matukar bansha awa dasanya nishadi ga hasken wuta kamarrana" Duk inda mukagifta sai masoyan dake gewaye dagun sunyuyo sun kallemu" Tacan baya mukaje inda babu kowa sai haske dakuma jerarrun Furanni masu kyan gaske" Saman kujerunda kezagaye agurin muka zauna munazama wayarsa tafara tsuwa saiyayi picking na call di... Tunshigowarmu idona yasauka kan wani fulawa mai matukar kyau da burgewa harnazauna ban dauke idona akansaba saikawai nasinci kaina damikewa tsaye nanufi inda furen yake"ahankali nasunkuya kasa nadaura hannuna jikin furen ina karkadashi cikeda sha awar yin hakan da murmushi shinfide akan fuskata sosai narika wasa dashi yanda nake karkada furen yana jujjuyawa kamar fanka sai hakan yabani dariya sainafashe da dariya narika dariya ina cigaba da kadashi...natsinke saman furen namike tsaye narika juyi ina kyalkyalewa da dariya yayinda iska ke juya furen yana fiffillewa...sosai nakejin dadin yanayin haka narika juye cikeda jindadi....walau... walau haske yarika haskani.asannu natsakaita juyin danake tareda kallon inda hasken kefita"ai bashiri nahadiye dariyar danake" tsaye yake rikeda waya ahannusa sai daukata a hoto yake sunkuyar dakaina nayi kasa tareda dunkule furen cikin hannuna ina wasa da yan yatsuna" Ahankali yatako inda nake ya maso daf dani sosai harmuna gogar juna yasaka hannayensa dukabiyu yadago fuskata,cikin kwayar idona yadaura nashi wani zirr..zirr..naji acikin jinin jikina nayi nayi nacire idanuna cikin nasa nakasa dukdakuwa abunda nakejinsa acikin jikina"asannu ya daura bakinsa asaman goshina tareda bani zazzafan Sumba wanda yasanyani kankame jikina dan babu shakka yashigeni sosai.saikuma yajanyoni yarungumeni sosai yana shafa bayana yakawo bakinsa saitin kunnena ahankali yace muje gida yy maganar cikin voice insa daya gama cushewa ayan sakannin" saiya sakeni yajanyo hannuna mukafito direct mota muka nufa sanda yabudemin nashiga kafin shima yaje yashi yaja muka tafi"gudu sosai yake yan mintoti kadan yakaimu gida yana daidaita parking nayi Saurin mika hannuna dazummar zan bude marfin...saijinsa nayi arufe najuya danna sanar dashi yabudemin inajuyowa sai yy saurin rike fuskata yatallafosa sosai kallonnandai dayasabayimin shi shiyake kanyinmin shi yanzu"asannu yazare mayafin kaina yadaura hannusa sama wuyana yashafosa harzuwa saman nonuwana.saikuma yasakeni dasauri yabude marfin mota yafita numfashi nasauke tareda jan mayafi narufe jikina.yazago yabude gefendanake yariko hannuna nafita,munatafe yanarike da ni zatona part inmu zaije sainaga ya dau hanyar part insa "sainaja natsaya tareda yanye hannuna.yajuyo yakalleni yace taho muje mana yafada tari dakuma riko hannuna"make kafadata nayi alamar bazaniba"yace taho mana kinga dare yy duba kigani koyanzu kinje ma anrigada ankulle kofar part din yazaro wayarsa yanunamin fuskar wayar "10:30pm kai narautsaya dannasan yanzukam anrufe kofar kamar yanda yafadan" yace oya muje danni barci nakeji, Munashiga part insa direct bedroom yanufa harsaida mukashiga kafin yatsakarmin hannu" Nan yashiga rage kayan jikinsa,yarage dagashi sai single da 3 qtr,yadubeni yace jeki kwanta mana "kai nagirgiza murya narawa nace banajin bacci"OK kawai yace saiyajuya yashige bathroom" har alokacin inatsaye jin kafafuna yagaji ga kuma barcin dake idona saina zauna saman doguwar kujerar dake fuskantar gadon sosai nakejin baccin na damuna saina gyara nakwanta.aiko batareda bata lokaciba bacci yy awon gaba dani... Ahankali nashiga bude idanuna jin abun nake kamar amafarki"cikin hanzari naware idanuna akan fuskarsa nashiga uku nafada afili,lokacin da yy daidai da janye pant ina da yy cilli dashi gefe"nayi mugun jin mamakin ganina akan gado babu ko kaya ajikina.shimadin hakan take babu kayan ajikinsa "yunkurin mikewa nashiga yi inafadin dan ALLAH ya***I'B kayihakuri dan ALLAH wayyo nashiga uku na...cikin hanzari yahade bakinmu nan yashiga tsotsarsa kamar yasamu sweet" yarika shafani naya mammatseni jikinsa na bari yahaye kaina yymin runfa"ganin kirikiri nakokarin farmin saina juya kaina nazare bakina cikin kidima cikeda tsananin tsoron ganin amunda yake shirin aikatamin ga rambasheshen abar tasa tai gogar cinyata take "sai jinayi ya..............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE

[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿81👉🏻82

""""""""""Ahankali yasakeni yadago hannusa yana kallon agogo saiyayi saurin nufar kofa..komawa nayi nazauna bakin gado yayinda nakejin wani irin yanayi yana ziyartar ilahirin jikina" haryakai jikin kofar saiyakuma juyowa yakalleni asannu yakuma dawowa cikin dakin yana isowa gareni "saiya sunkuya yamannamin kiss agoshi saiyakuma juyawa dasauri yafita" Nazube dabaya najanyo pillow narungumesa akirji tareda lumshe idanuna"haka narika juyi asaman gadon har akakira sallan azahar natashi naje nagabatar,daga bisani kuma saina nafito parlour natadda har alokacin dukansu suna zaune Goggo Larai da Rukayya ma sunfito"na isa nazauna"Goggo Larai tayi saurin cewa barka dafitowa meza akawomiki?tayi tanbayar tana kallona kai nagirgiza nace babukomai ai yanzu naci abinci banjima saidai zuwa anjima.tace to" Najinjina kai wato tunranarda nadawo gidanna naga sauyi Kala kala dagagun Rukayya da Goggo Larai idan zasuyimin magana cikin sakka da girmamawa sukeyimin ita"Rukayya har sotake tarika kukkusamin nicedai banbata kofaba dan komagana nayi saitasa bakiciki akasin da dako kallon kirki ban ishetaba"um ALLAH mai iko nafada araina"Ummee tayi sallama tashigo duka muka amsamata ta iso cikin parlour tazauna kusada Hajja Umma tayitamata tsiya Mommy nakare yar tsohuwarta..haka makatahiri har lokacin sallar la'asar tayi sanna kowa yatafi dan bautatawa mahaliccinsa"nida Ummee bedroom dina mukashiga bayan mungabatar da sallan saimuka tafi part dinsu adakin Aunty Asma'u mukayada zangonmu"inda mukatadda wasu mata biyu tanatayimusu bayani ga tarin magunguna jirgib agabansu suko saizaba suke duk kalan dasukadauka saitayimusu bayanin amfaninsa dakuma yanda akeyi ayi amfani dashi"sosai sukajidi kayan suka zubemata kudadenta sukayimata sallama sukatafi...nan tajuyo gareni tace dama inanimanki saigashi kinkawo kanki"murmushi nayi nace to tasamu kena itama murmushin tayi tace babban samuwama kuwa"saukonan tanunamin kasa kusa da ita nasauko nazauna inda tanunamin din"tace to inazuwa tamike tanufi kitchen can saigata dauke da madara da cup tazauna inda tatashi"nace oh Aunty Asma'u niyaushe zansha tea da yammacinna "tace ai wanna yafi tea amfani ajikinki" dasauri Ummee tasauko tanafadin au Aunty Asma'u ita kadai zakibata bandani"murmushi tayi tace kemazakisha idan lokacinki yy yanzu lokacinta ne ita kadai zatasha"tarika zuzzuba magungunar sunkai kala goma wanda tahada acikin cup din tazuba madarar ruwa harsaida taga yatsinkar da maganin tamosashi sosai sanna tamikomin"ido nawaro waje nace wanna abunfa Aunty Asma'u waini zansha?tace kwaraikuwa kishanye duka"naceto baridai nasha nabaiwa Ummee dannidai bazan iya shanyewa dukaba.tace a'a wanna nakine banda ita kedai rufe idonki kishanye"nakarbi cup din nadibo maganin acokali nakai bakina nayatsina fuska dan jin kalarsa"tace shamana mikomin cokalin kisha dabakin cup din"namikamata sanna nakafa kaina nashanye kamar zanyi amai"tace yauwa kokefa takarbi cup din "nace ALLAH wanna abun bashida dadi" tace Hmm abakiba amma amfaninsa acikin jikinki yazarce zuma,nidai ido nazuba mata "Ummee ko sai zuba take tanafadin Aunty Asma'u nida tunyanzu kk fara tsumaninna kafin ALLAH yakawo mijin aurenna kinga komai zaitafi daidai,baki narike nace ALLAH ke Ummee bakida kunya ashe abunda naseeba tafada ranna gaskiyace ashe watakila ma hardake acikin yanmata masu kaikansu gun masu gyaran amare tunkan aurensu. " dariya Aunty Asma'u tayi tace kidai bari lokacin din yy kamar saura 2 manth sai atsumakin" kuma ai balaifi bane dan yanmata sukaikansu gyaran kansu kan aurensu tunda akan aure zasuyi hakan to ai basu karkace hanyaba"wadanda suke zuwa dan suwatsar da kansu atiti sune abun kyama"so kidaina yimusu kallon abunda suke rashin dacewace kiduba zamaninmu nayanzu har ayanzu wasu iyayen basudamu da idan zasu aurar da yayansu su gyarasu kosukaisu a gyarasu dansamun kwanciyar hankali da nutsuwa azamantakewar aurensu.ninan dakike gani saunawa yanmata sukezuwa danna gyarasu lokacin aurensu"kinsan idan gyara yahadu da budurci tofa abun ba a magana" Uhm kawai nace inajinjina lamarin...... Haka mukayita hira saidaf magrib Ummee tarakoni nakoma part dinmu...... ************ Tundaga ranar Kullum sai Aunty Asma'u ta hadamin kalolin magunguna wani sa inama sainaki zuwa part dinsu hakuma zatabiyoni dakanta saitatabbatar nasha kafin takoma.wani sa in harsai takirawo Mommy kafin nakeyarda nasha"ranar takeyimin fadar cewa nadaina kinshan dan Mommy bazataji dadinba nan take sanarmin dacewar ita Mommy dince tasata tarika tsumanin"nidai nasha mamakin jin Mommy ce tasa arika bani maganin..... Yau sati daya kenan datafiyar ya***I'B Kwance nake asaman bed saijuyi nake duk damuwa yagama cikani abun mamaki waikuma tunaninsa itace kehanani sukuni" lokacinda zaitafi harmurna nake yy yatafi saigashi ayan kwanakin da yayinna saigani nake kamar yayi watannine" Nalumshe ido tareda Jan numfashi nadafe kaina oh ALLAH wai mekeshirin faruwa daninekam"namike zaune ahankali nazuro kafata kasa nashiga bathroom nadauro alaula nafito nagabatar da sallar isha..ranar dakyar nayi yaki dazuciyata nasamu barci yadaukeni"abu kamar wasa sai dada girma yake saiyanzu nagaskata zuciyata lallai nayarda kewarsace kedamuna inason ganinsa inason jin muryarsa"uwa uba kamshinsa, Narasa yanda zansa rayuwata"bantaba tunanin akwai wani namijin dazanji wani abu akansa bayan Ana's ba "saigashi abunda nakeji akan Ya***I'B yazarce tunanina inajinsa acikin jinina" saidai haryanzu naki yarda da sonsane ke dawainiya dani"nafiyarda kewar tasace kawai ALLAH ya aikomin amatsayinsa na mijina. Haka narika gudanar darayuwar kunci......

(Thursday 16 January 2020 )

Haka kuma yayidaidai dawatan Ya***I'B 1 "kallo daya zakayimin kagane tsantsar damuwa atattare dani dukda kokarinda nake wajen boye damuwar.zuwa lokacin nagama yarda sonsace ke wahalar dani,wani sa I har sainarikajin haushin kaina" idan nazauna nayi tunani sainaga balaifina bane dan Ya***I'B yacika danamiji irin cikakkennafa sosai,nayi iya tunanina Dan samawa kaina mafita inabukatar jin muryarsa nakuma rasa ta inda zanfara"ahankali nafito dagacikin bedroom dina babu kowa a parlour saina nufi dakin Hajja Umma "zaune na isketa tana Jan jarbi na isa nazauna gefe da ita taredayima barka da dare ta amsa tanafidin nadauka kunyi bacci ai dannaga Ku kamar kasa kuke" nayi murmushi dafadin kai Hajja Umma yanzufa karfe 9:00pm idonmu biyu"najanyo wayarta inafadin barima naduba nagani ko 9 dinma tayi"inadauka sainashiga contacts narikabin jerin sunayen numbers naduba yakai sau uku amma kasancewar bansan number dinsaba sainaketa kokonto akan wata number maidauke dasunan IBRAHIMA saikawai nadanna kira"yana ringin 1 2 sainayi saurin kashewa namaida wayan na ajiye inafadin ai 9 dinma hartawuce"nantake saiga shi anbiyo kiran jinayi gaban kirjina yabuga"nadago wayar nace Hajja Umma gashi anakiran wayarki" tace um yanzuhaka wanna fitinanniyar yar Ali ce rabu da ita kawai"nace barinadauka sainace da ita kina lazumi"inakaiwanan nayi picking na call din nakara wayar akunnena ahankali nace hello.............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE [9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿79👉🏻80

""""""""""Yasaita joystic insa a QH dina yadada tallafo fuskata sosai yace sorry kinutsu Babyn fa zan baki bakince kinasoba?kai nagirgiza cikin sauri nace wlhy banaso nibanfadaba ALLAH banaso kayi hakuri Dan ALLAH nidai banason Babyn saina saki kuka mai karfi tareda shushure kafafuna...nama fuskanci baya jina dan gabadaya bayacikin haiyacinsa tako ina yarika kaimun zazzafar Sumba yayinda hannunsa ke aikin matsar nonuwana" niko cigaba nayi da shure kafafuna cikin firgici da tashin hankali na kankame damtsen hannunsa da iya karfina"gadan gadan yasa abar tasa a kan QH ina yunkurin turashi yake niko cikin tashin hankali nazandara masa ihu mai azabebben kara"wanda saida yakai hannusa yatoshe kunnuwansa"asannu yy kasa da abar tasa izuwa sakankanin cinyoyina yacusashi ciki saiya hade cinyoyina ya matsesu da karfi harsaida nasaki yar kara"yakankameni sosai harzuwa wani Dan lokaci zuwa wanna lokacin kuwa abar tasa sai harbawa take nantake ruwan madararsa tawankemin cinya asannu yazare jikinsa yakwanta da baya nan yadagoni cak yadaurani samansa "yana cigaba da maida numfashi yarika shafa bayana yanadan bubbugawa" niko sai zazzare ido nake dan gabadaya har alokacin gani nake kamar har alokacin baihakuraba shidai ya kyalenine zuwa anjima"jin yy shiru baikuma wani yunkuriba sainaji zuciyata tafara samun nutsuwa" yajanyo blanket yarufemu har alokacin ina saman sa.dukda fizgar da idona yakeyimin dansonyin bacci amma fir naki nadage narika waro idona waidan kada baccin yadaukeni" cankuwa bacci barawo yasaceni..... Kiran sallar asuba kuwa akunnena firgit nafarka"kodana juya gife da gefena sainaga bayanan jinkamshin turarensa dakuma karar rufe wardrobe yasanyani kallon gun "tsaye yake jikin wardrobe yana gyara jallabiyar daya sanya ajikinsa daidai lokacin aka tada sallah dasauri yazo jikin gadon " yamiko hannusa yayaye blanket din yana fadin taso kijekiyi wanka lokacin sallah yy "dasauri najanyo bargon dan gabadaya ya yayeni" shiko juyawa yy dasauri yafita.cikin hanzari namike nashiga sanya kayana naduro daga gadon nazo bakin kofar cikeda fargabar ko yauma yakulle kofar"ina murda handle kuwa saiya bude ai dasauri nafita har ina hadawa da gudu"bantsaya ko inaba sai a bedroom ina"natube kayanjikina nafada bathroom natsarkake jikina inayi ina kunkuni azuciyata shikenan kullom yarika batawa mutun jikinsa da wanna abun nawawanke inda ruwar madararsa yadaskare acinyata ina gamawa nadauro alaula nafito bayan nagabatar da sallah saina haye saman bed badajimawaba kuwa barci yadaukeni, 11:00pm daidai nafarka wanka nakuma zuwa nayi,sanna nashirya cikin doguwar riga nakanti powder kadai nashafa saidan manbakin nada goga saman lips dina.nakalli agogo sainaga 11:40pm Nashafa cikina dan kuwa zuwa lokacin nafarajin yunwa kumanarasa yanda zanyi nafita wani irin matsanacin kunya nakeji" Ahankali namike tsaye na isa jikin kofa nabude ahankali nake tafiya harna isa cikin parlour da sallama dauke abakina"Mommy Hajja Umma nazaune a saman kujerun cikin parlour sai Basma da yanzu tafito daga cikin bedroom inta"na isa nazauna gefen Hajja Umma tareda nagaidasu suka amsa"Mommy tace sai yanzu akatashi yanzukam saidai kici abincin rana badai breakfast ba dubafa kigani yanzu sha biyu ake nema"murmushi nayi nace Mommy abincin rana kuma yaushe la'asar din tayi yanzudai breakfast din zanyi tunda yanzu safiyace bayan sallar la'asar kuma sainaci na rana"Hajja Umma tarike baki tace yoh yaushe zakuyi kwari da karko ai mutum da sassafe idan yatashi yasami dumamen tuwonsa maizafi da koko da kosai yaci sosai harsai yy zufa to nankuma saiya hakura kamar inrin warhakanna yakuma kara nabiyu"toshikenan kai kanka zakaji wani karfi nashiganka" amma yaran yanzu babu wani karfi kullum sunanan lagwai lagwai kamar lagwani babu cin wani abunda zai karakama karfi kajika kamar dutsai saidai atsaya cimecimen wasu shirmen abubuwa" dariya mukayi dukanmu basma takaraso tazauna adaya gefenta"tace au dariyama kukemun ai gaskiya nafada muku kudubeni kugani kaf cikinkunna babu wacce takaini kwari dukdakuwa sufata har wancan yayan naku mai muzuranna babu abunda zai nunamin" Dasauri nadago nakalli inda take nunawan"shigowarsa kenan da waya kare akunnensa dasauri yake yake shigowa cikin parlour natsunkuyar da kaina ina wasa da yan yatsuna"Basma tayi kasa damurya tace ALLAH Hajja Umma idan yajiki bazakiji dadiba kezaki hada kanki da ya***I'B Hmm mudai namu banhakuri idan yatashi jibgarki takareshe maganar da dariya"bugu takai mata tanafadin yoh ko duka zakutaru ai bakwa iya daniba,Basma takauce tana dariya"nidai bankuma cewa komaiba sai murmushin dana bisu dashi" yakaraso yazauna gefen Mommy lokacin yasauke wayar akunnensa yace good morning Mommy"cikin kulawa tadubeshi dafadin lfy lau, dasauri Basma tace inakwana ya***I'B...lfy yace atakaice" ahankali nace dashi inakwana,yanda ya amsawa Basma haka nima ya amsamin"adakile yakalli Hajja Umma yace badun halinkiba inakwana"Mommy tayi saurin cewa rike gaisuwarka tunda badun halinta zakace"Hajja Umma ko sai zazzare ido take wai adale zatabada tsoro"kunshe dariyata nayi na daura hannuna natoshe bakina,Basma kam saida tafashe da dariyar" ganin yanda Hajja Umma takeyin"tace aikin banza nacemaka inason gaisuwar takace bare yadameni yanda kkjin kanka soja haka nima mijina yake soja lokacinsama yafika jarumta kaji kagane"shidai kawar dakansa yy gefe tareda duba agogon diamond dinda ke daure ahannusa"saiya kalli Mommy yace saura 30min jirginmu yatashi"Mommy tace OK tashin rana zakuyi nadauka sai dare zakutashi to ALLAH ya kaimu yatsremuku hanya"ameen duka muka amsa dashi"Hajja Umma tace oh yaumiji zaitafi yabarni kodashikema gara katafi candin kakaimusu wanna murtuke fuskar can danni nagaji da kallon fuskarna"cikin sauri namike Dan dariya nason kufcemin naraba tagefensa naje kan dinning nahado breakfast sanna tawuce bedroom"nabarsu nan sunatayi. Zama nayi nayi breakfast din sanna naje nawanko bakina nadawo nakwanta agefen gado... ***** Ahankali akaturo kofar najuyo dakaina dan ganin maishugowar"adan daburce namike zaune..yamaida kofar yarufe tareda takowa indanake yazauna saman bedside drower"nasunkuyar dakaina danjin wani matsanancin kunyarsa inawasa da yasun hannuna"yakafeni da ido ahankali yace yau zantafi Switzerland zanje nagudanar dawasu abubuwane masu muhim manci"zan dau lokaci kafin nadawo dan zan iya kaiwa 2 month so kikula da kanki"dadi naji araina nace alhmdllh aida 1 year ma zakayi kafin kadawo dayafimin,..yakatsemin tunani dafadin dafatan kan lokacin kinrage tsoro kikuma koyi jarumta dan tarbar mijinki"saiya mike tsaye tareda mikardani yajanyoni sosai yasanya hannusa tabayana yazagayeni "yace bakiyimin addu'ar tafiya lfy ba uhm inajiranki kiyimin addu'ar kobakyason mijinki yayi tafiyar sa'ace?ahankali nace ALLAH yatsaremaka hanyarka yakareka da kariyarsa yakuma badasa'ar abunda akaje aiwatarwa...sainayi saurin sunkuyar dakaina ganin yanda yakuramin ido yana kallon lips dina" Saiya janyoni jikinsa yarungumeni yarika kissing dina sosai yarikitani..............

Comments and share

MAMYN TWINS CE [9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿83👉🏻84

INAMIKA SAKON TA'AZIYATA GAREKI Mrs Muh'md ALLAH YAYIWA BAFFA RAHAMA YA HASKAKA MAKWANCINSA KUKUMA UBANGIJI YABAKU HAKURI DA JURIYAR RASHINSA😭👏🏻

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull