Kenza eBookz

Alkalamin kaddarata by sajeeda - Chapter 50

Alkalamin kaddarata by sajeeda - Chapter 50

Alkalamin kaddarata by sajeeda Chapter 50: Alkalamin kaddarata by sajeeda Chapter 50. Kusan karfe goma sha daya zuwa sha biyu jiniya ta ringa yi a cikin…

3,308 words

Kusan karfe goma sha daya zuwa sha biyu jiniya ta ringa yi a cikin gidan wanda ko barci kake yi dole ka farka ka fito ka ga abinda yake faruwa a gidan Kusan kowa yau sai da ya fito a tankamemen balbalin gifan na CHIEF OF ARMY, harda y'ayansa da matayensa da ma'aikatansa baki daya kowa ya fito harda su Malan, wa'inda basu fito ba kawai mahaifin SHUWWA ne da mamanta, summa aban nata ne ya hanna su fitar dan ita ta so ta fito din ya nuna aa gidan sojoji fa suke ko ba komai ai ba za'a rasa jiniya ba

Wuleliyar motar dake parrke ba'a bude ba zagaye da sojoji kowa ya fi kallo, har CHIEF OF ARMY ya fito a motar da yake yana murmushi ya shiga fadawa kowa wanda yake ahalinsa, iyalinsa da bakinsa cewar su karasa baban falonsa da aka bude aka basu damar shiga

Kowa na kallon dan uwansa ne, aman kuma ba damar yin musu ko tambayhar ba'asi, sshigar dai kowa ya yi dan sun fuskanci koma meye abu ne da ya shafe su

Bangaren da iyayenta suke ya je da kansa ya yi salama ya nemi alfarmar su karasa falonsa Suma din sun karasa din ba tare da musu ba sun kuma zauna a saman kujerun da aka nuna masu kowa ya yi tsuru yana saurare

A hankali Shuwwa ta dunguri Nahidt kasa kasa ta ce" Ke wai me aka yi ne?"

Nahidt ta daga kafadunta itama kasa kasa ta ce" Ko dai am daura min auren ne da Malan za'a mana nasiha? Ko kuma auren ne za'a daura? Baki ga yau Aban naki sai kyalin amarci yake yi ba?"

SHUWWA ta girgiza kai tana janye hijab dinta baki wanda ya kai mata har kasa mai hannaye da zif ta ce" Allah dai ya sa ba wani abu ya samu katona ba gaskiya, dan na fara tsorata ban ganshi ba a hargagin nan, matsalar auren soja kennan , su ko makotaka kake da su zakana gannin fitintinu ne kala daban daban, ni gaba dayama na rikice"

Fausy kasa kasa ta ce" Kin fola ne?" Shuwa ta girgiza kai ta ce" Ba maganar folawa, munma saka ranar rabuwa, kawai dai katon akoy shiga rai ne, inaga sai abana ya tofe ni da adu'ar dangana"

Dan murmushi ta yi zata bata amsa katuwar muryar wani sojan yake sanar masu *CHIEF OF ARMY* zai shigo

Basu wani damu ba dan sun san ai Dad ne zai shigo kuma an saba yi masu wannan shelar, kowane dai na dan sha'aninsa, aman kuma hankalinsu na kan kofar shigowar

A hankali ya bude kofar ya shigo da salamarsa da kuma muryar nan tasa mai rikita kwonya Gaba daya idannuwa ne suka sauka a saman kansa Lokaci daya dukan wani wanda ya gane kalar kakin dake jikinsa da galolin dake kafadarsa da gaban kirjinsa ya mike tsaye yana mai zuba masa ido, har Dad ya bayana a bayansa cike da murmushin farin ciki kafin ya bayana a gabansa da wata chemise blu mai dauke da takardu a hannunsa Mutanen falon ya sake waigowa yana kallo a lokacin da Shuwwama ta mike tana fadin" Bari dai mu tashi muma kar aje wani abun ne za'a yi" domin ita dai bata san meye ake nufi da hakan ba, aman kuma yannayin MUHYIDEEN ya saka ta kure shi da ido har ya sauke dubansa a kan mahaifiyarsa wace jikinta ke rawa tana kallonsa cike da tsoro da kuma wani irun abu dake ratsa ilahirin jikinta tana son gane me hakan yake nufi, sai dai kallon da ya mata yana mai risinar da idannuwansa ya saka langwabar da kanta da wata murya a sanyaye ta furta" Masha Allah......."

Chief of army ya yi murmushi shima a sanyaye ya furta" Yau dai Allah ya taimake ni na samu ya amshi kujerarsa, Allah ya taimakeni na hada shi da manya sun rarasar min shi ya amshi kujerarsa, domin ni na gaji, shekaruna sun ja, kaina ya dade da dena gane hayaniyar gidan soja, hutu nake da bukata da kulawar iyalina, yau gashi Allah ya nuna min, sai dayar rigimar da nake kwana nake tashi da ita, wace zan roki alfarmarka sannan na kama kafa da iyayenka, da Abanka gayanan zaune, su sake saka baki na miko maka takardun arzikinka baki daya ka rike, ka koyi juyawa domin bana so na mutu da su a hannuna su zamto jayaya ko wani gardama, duda akoy sunnanka a sama aman dan adam a kan arziki babu abinda ba zai iya aikatawa ba, My Son ka yarda ka amshi tarin dukiyar nan ko zan ji nauyin nan ya sauka a kaina"

Idannuwansa ya rintse da karfi yana jin yadda aka kwashi murna masu yin ihun murna na yi masu barka a bayane na yi, haka kuma wa'inda bakinsu ya mutu murus na kallo tamkar wa'inda suka summa a tsaye

Mama ce ta sake kallon mijinta a raunane ta langwabar da kanta ta ce" Aya Abansu, fushi ka yi da mu ne?"

Matarsa ta tsakiyama ta fuskance shi tana fadin" Abansu aikin ka ajiye ne?"

Murmushi ya masu yana girgiza kansa ya ce" ba maganar fushi, dama na yarda na amsa dan a lokacin shekarunsa basu kai daukan wasu lalurorin ba, ya kuma nuna tsoroma yake ace shine da makakar dukiyar nan, aman a yanzun shekarunsa sun kawo wajen da ya dace ya zama jajirtace, Maman Umi kika ce aiki na ajiye? Dama ai inaga kudin gwamnati kawai nake ci, ina aikin? Kulun ina gida ina nishi kuna hade ni, ku kun san na tsufa da aikin nan , sannan maganar da zan fada maku kun ga rabona da aikata maku Wani anfani na gidan nan da aljihuna har naa manta, cinmu, shanmu, wutar lantarkinmu, komai shine a tsaye a kai, kun ga kangon gidan ne kawai na samu na gina aman shine a tsaye a kanmu, daga yau shikenan sai ya shigo a matsayinsa na d'ana ya kawo wanda yake so a lokacin da yake so ba tare da na fuskanci wata rigima ba, kumu yi masa adu'ar fatan alkhairi kun ji? " Ya juya wajen su Malan dake dubansa gaba daynsu da su Aba ya ce" Ku saka min a adu'a dan Allah" Sannan ya salami gaba daya y'ayansa na cikinsa da kuma su SHUWWA wa'inda yawanci da murna da tsale suka bar falon domin su a wajensu daya ne sun san ko abansu ko yayansu yake dauke da matsayin du daya ne, wasunsu kuwa kumar zasu saka kuka da ihu , chok din abin ya dake su sosai sun cika da al'ajabin abin nan har cikin kwakwaluwarsu , sai dai rabonsu jin haushin ne dan sun san ba zai taba yiwuwa su bayanar ba, ciki kuwa harma Uma wace aurensu bai fi kwana goma sha daya ba domin ranar da Father ya saka matsowa take yi sosai duda mamanta ita bata shirin komai, aman shi ranar da ya saka tana matsowa da kamar wuya kuma ya kasa aiwatar da abinda ya yi niya, yanzun shikenan ba uba ba mijinta a masu dauke da wannan daraja? Ta tabata abinda mamansu ta yi ne ya saka Father aikata wannan abin, shikennan mamansu ta jaza masu , su shuwwa kam sun so tarewa bangaren Mama, sai dai Nahidht ta nuna ko daya maza SHUWWA ta je ta yi jiran mijinta, idan har ya bata dama su yi magana a kan halin da yake ciki, ta kamanta sanyaya masa zuciyarsa ko yayane Har ta so ta yi gardama da nata dalilin suka ki bata damar hakan

Jiki a mace ya shigo bangarensa Dadadan kanshin turaren wutar da yanzu baya rabo da sashinsa ne ke tashi, haka kuma idannuwansa suka sauka a saman wannan kyakyawar budurwa da bata shayinsa, bata kuma jin tsoronsa tanaa tsaye da turaran wutar ga dukan alamu daga dakin barcinsa ta fito da shi

A hankali yake binta da kallo har ta ajiye kafin ta juyo inda yake tsayen nan ta zuba masa idon itama tana tunanin shin tsayuwar nan tasa mai kama da cogiya me yake so ne?, Wai me yake so a cen cikin zuciyarsa ne?

A hankali ta karasa gabansa kadan ta tsaya, ta sauke dubanta a saman galolin dake jikinsa, da irin girman kirjinsa kafin ta dauki hannunta a hankali ta dora saman galolin ta dan shafa sai kuma ta zubawa fuskarsa ido, a hankali ta kuma nufar fuskar tasa da hannun nata dan ta shafa sajen fuskar , aman sai ya dan kauce fuskar tasa kadan Yana lumshe idannuwansa hadi da fatan samun kwarin gwuiwar kin barinta aikata haka, domin zuciyarsa a karairaye take sosai baya tunanin idan ta bashi dama ba zai iya kasa fin karfin zuciyarsa a kanta ba yau Dan murmushi ta sauke ta sake kallon fuskar tasa da ya kawar a hankali sosai ta furta" Welcm *CHIEF OF ARMY*"

juyowa ya yi saman dan bakin nata da ta furta CHIEF OF ARMY din, wanda ya ji shi daban da furucin sauran, domin nata kamar sai da aka saka shi a studio aka tace shi sosai kafin a ciro shi A hankali ya dan saki ajiyar zuciya yana kallon fuskarta, sai kuma ya gaa ta juya zata yi tafiyarta , domin a tunabinsa tafiyarta ne zata yi

Da sauri ya saka hannunsa yana sakin abinda ke hannun nasa ya damko nata hannun sannan ya yi saurin janyota ta haka ya hadeta da jikinsa ta bayanta A hankali ya dora habarsa a saman gashin kanta mai launin baki sannan ya ringa tafiya da ita a jikinsa har ya kai saman kujera ya zauna yana dorata a saman cinyarsa ya rungume bayanta sanann ya yi shiru Da farko tsorata ta yi sosai, daga baya kuma sai ta lumshe idannuwanta tana jinsa a jikinta irin rungumar da ya yiwa bayanta irin sosai din nan ne

Muryarsa cen ciki sosai ya iya furta kalamai kamar haka yana sake nanukarta yana murza sajensa a doron wuyanta" *TSORO NAKE JIHHHHHHH, YINWA NAKE JIHHHHHHH, ISHRIRWA NAKE JIHHHHHHHHHHHH*"💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥

*The Hero writer*

*SAJIDA*

_Bismillahir rahamanir rahim_

PAGE:. 5️⃣9️⃣

*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*

*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*

*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*

*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*

1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR*

*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*

*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*

Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.

Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.

Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618

Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din

Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰

A hankali ya sake dago jajayen idannuwansa ya dora a saman lebenta da take cicijewa tana tunanin me ya dace ta bashi amsa ne?

A hankali ya dora kansa a saman kirjinta ya lumshe idannuwansa yana shakar kamshin dake wajen Wani irin abu ya sake tuko shi mai rawa da bari ya dake yin sama sama da shi ya nemi maka shi a kasa a zaunen nan da yake Ba zaku gane bane, daba ce a kule a jikinsa mai neman hanyar da zata bale ta yi yawo tun karfinta, tareta yake yi tunda ya n tana iya mikewa harma ta nemi abinci a jikin jinsin da ba irin nasa ba, kakau yake yi mata yana sake daureta tam da dukan karfinsa, sai gata tunda ya hadu da wannan yarinyar karama, yar ficiciya, mai halaya irin na mahaukata, mai aljannu, take sake hauda farashin lafiyar jikinsa, ya sani halalinsa ne sai dai gaba daya idan ya tuna mazan da ta aura daya na bin daya kowane yana zuwa wajen nan dole ya ji zuciyarsa na kuna da tunanin a kan me? Me yasa ta ringa gagawa a rayuwarta ne? Me yasa bata kasance mai hakuri bane? Ya salam abin nan ma ci masa tuwo a kwarya, yana hargitsa tunaninsa da zaman lafiyarsa sosai , shi yasa ya gwamace nesa da ita fiye da kasancewa haka da ita, aman a irin ranar nan da zuciyarsa ta babale ta rikice ta haukace da irin umarnin da mahaifiyarsa ta bashi na ya amshi dukiyarsa ya ba wanda yake so ya kula da abinsa ya bar mijinta ya huta hakannan, sannan ta bashi umarnin ya kama aikin da ak damka masa da hannu bibiyu ta yafe masa duniya da kiyama, sanadiyar haka kishiyarta ta yanke jiki ta fadi sumamamiya shi kuma ya fice a dakin ido rufe ya nufo bangaren mamansa yana nemanta, gannin bai sameta ba da sasarfa ya nufo bangarensa ya bude dan nemanta, sai gatan kuwa a gabansa tana turara muhalinsa baban bukatarsa ya samu dan moment da ita, ta rike shi a jikinta ko yayane, ta bashi abincin nan da yake so sannan ta shayar da shi da ruwan nan a bakinsa, ya zuka ya masa shan da sai ya kusan karar da shi kaf din ya jima da kishirwar nan a makoshinsa

A hankali ya talabo kumatunta ya rike sosai a hannunsa kafin ya sake matse kisancin da ya raba fuskarsa da tata sannan ya rike da kyau ya shiga shakar numfashin da take furzowa daga hancinta da bakinta har ya hade lebenta da nasa Da mugun saurin balaki ta cire bakinta tana zazaro ido da sake kura masa ido da son gane shi din ne kuwa? Me yake damunsa ne yau?, harma ta saka hannunta da dan sauri ta dauke nasa dake saman rigarta ta gaba dardar abinsa hankali kwonce tana ture hannun nasa a hankali ta ce" Dan Allah ka bari....." Sai kuma ta juya da niyar sauka a samansa dan gaba daya yau wani iri ya zame mata

Yawun dake makogwaronsa ya hadiye da kyar sannan ya wartota jikinsa ta yadda ta fado, bai bata damar gane komai ba ya sake hade bakinsa da nata Cikin barin jiki ya ringa tsotsar leben nata wanda hakan ya sa daga ita har shi jikinsu ke rawa kamar zasu hade su zamto abu daya a zaune a saman kujerar Numfashinta ke neman barin gangar jikinta, hankalinta ke ta kololuwar tashi yana neman rikitar da ita gaba daya, Laushi, kanshi, zafi zafin bakinsa da harshensa da irin kissing din da yake yi mata wanda ke nuni kamar rayuwarsa na depnded da lebunnanta ne ya saka kwakwaluwarta neman tsayawa da aiki kwata kwata A birkice ya idasa saukowa kasa da ita yana sake kanainayeta a jikinsa hakan ya sa dukan wani abu dake jikinsa mai aiki ya motsa, haka kuma wayarsa ce, ky din motarsa ce du suka zubo kasa a saman cafet din da suke A birkice ya ja dofuwar rigar dake jikinta mai laushi ya cire mata ita ta hanyar sakin bakinta yana cirewar kuma ya zubawa mutanen ido yana kallonsu, haka kuma dukan jikinsa na rawa Farin shiga ne da farin shiga, sai dai kowa na tunanin dan uwansa tsohon hannu ne a cikin lamarin sai dai kashhh, babu wanda ya san cewa ainahin dan uwan nasa bai san lamarin nan ba A hankali , sannan a daburce ya durfafe su ya dora hannunsa na dama a sama sannan ya masu matsar nan mai zafi wace ke bambanta sabon shiga da tsohon hannu Zafin ya kai mata har kwakwaluwarta da matsananciyar jin kunyar abinda ya kai hannunsa har jikin wannan wajen, gaba daya ta rukunkume shi tana rintse idonta muryarta na rawa da abin kuka kuka ta ce" zafi , ka bari zafi"

Sake cirota ya yi yana ta kallon abin da tunanin ya saka a bakinsa ne ko aa?, Dama abin ba dadi bane yake yi masu idan aka taba ko menene?, Bai san cewa ba eh lalle dadin ne, aman farin shiga koda da dadin ba dai farkon tabasu ba gaskiya, dole zata ji zafi zafi komai dadinsu

Numfashinsa ke sauka a tsere a tsere, gaba daya ya idasa bale boturan rigar tasa daga gaba sannan ya sasauta rikon da ya mata ya kuma nemi sabule dogon wandonsa Du tana langwabe ne a jikinsa jikinta a mace tana tunanin babu kasa me ya kawo zancen kokowa?, Wai me yasa ya nemi haka nema ita kam? Sai dai a lokacin da ya idasa cire dogon wandon nasa harma ya sake mayar da ita jikinsa a hankali ya dauki hannunta ya kai wajen da daga ita har shi sai da suka dan zabura , ita na tsoron abin, shi kuma na jin hannunn mace koma yace wata halita bayan shi ya taba wajen nan na farko a rayuwa Ji ya yi zai mutu so yakr kawai ya yi ko hankalinsa zai kwonta, nauyi da zafin da mararsa ta dauka ne ke son halaka shi, a birkice ya kara kusantota da shi ta yadda zai iya yin adu'ar saduwa da iyali kamar yadda adini ya koyar ya yi matukar sanyayar da muryarsa ya fara fadin " *"Allahumma jannibna shaid'an...wa jannibi shaid'ani ma razak'tana (Ya Allah ka nisantamu daga shaid'an, ka kuma nisanta shaid'an daga abinda za'a azurtamu da shi)* "

Sai dai kashhh, muryarsa ba muryar sirri bace, muryarsa sam bata da sirri, adu'ar nan tunda ya fara furtata ta dawo cikin hayacinta, birkice ta gane nufinsa a lokacin da ta ga ya karra jan pant din dake jikinta, a hakan Idan ta fahimta ya gama shiryawa yi ne zai yi, za'a mayar da ita cikakiyar mace a gida daya da iyayenta da sirikanta, za'a mayar da ita cikakiyar mace a saman cafet a irin wannan lokacin, namijin da bata san menene asalin niya a zuciyarsa a kanta bane zai auka mata a irin wannan lokacin ya mayar da ita cikakiyar mace?, Idan fa yana gamawa da kwalon mangwaro zai yada ne ya huta da guda? Idanfa zata kasance ne abinda zai dana ya zubar ya dauki wace ta dace da shi? Shikenan sai ta zamto ba dan abin kurin da take tanada dan birge mai ita? Shikenan zata tashi a babu abinda zata ba MALAKKINTA? , hakan ba zai yiwu ba sam, ba zata iya ba Ganewar da ta yi ya sasauta mata riko yana neman cire nasa Abinda ya masa katanga da ita ya saka ta janye da mugun saurin balaki har tana dakuwa da kujerar dake kusa ta zagaya ta afka kicin din falonsa taa janyo da karfi ta rufe ta datse da ky sannan ta silale a nan daga ita sai pant ta hade bayanta da jikin kofar ta rintse idannuwanta jikinta na ci gaba da yin gab gab gab tamkar zata summa dan tsoro

Tunda ta arta a gujen ya raka sittin saba'in din da kallo ya yi mutuwar zaune da sake zuba mata ido har ta mako kofar da ya ji tamkar ta soka masa wani mashi ne a kahon zuciya, ya sake zubawa kofar ido yana jiran ta sake budewa taa kuma fitowa aman abin ya gagara rufma kake gani ta rufe kicin din da ya zamto masa tamkar bakon abu a wajen

Tsai ya yi da tunaninsa ya sake zubawa kofar ido, dukkan wani abu dake iya saka shi a duniyar farin ciki ne ya fara saukar da farashin farin cikin kafin mararsa ya sake dauka ya daure sosai da sosai ta yadda ya rintse ido da karfin balaki ya sake budewa a hautsine ya sake zubawa kofar ido

Readers Also Read