Kenza eBookz

Alkalamin kaddarata by sajeeda - Chapter 63

Alkalamin kaddarata by sajeeda - Chapter 63

Alkalamin kaddarata by sajeeda Chapter 63: Alkalamin kaddarata by sajeeda Chapter 63. Malama ta dan watsa hannayenta ta ce" Ai bibiyu ya fi Malan, ka ga ya…

3,299 words

Malama ta dan watsa hannayenta ta ce" Ai bibiyu ya fi Malan, ka ga ya fi bamu dama haka kaima, shi fa'idar kwanaki bibiyun inaga kowa ya fahimce shi a nan, a lokacin da furera ta yanke shi har na yi mamakin bibiyu bai yi nisa ba? Aman daga baya sai na fuskanci bibiyun nan shine cikon nutsuwata, inaga ni dai daga wajena in sha Allah bibiyun ya yi min, da zarar Amaryarmu ta fita a kwanakinta na amarci sai mu jone da bibiyu ko yaya kika ce amarya?"

Tunda aka fara fara maganar Furerar bata ce komai ba sai fuzge fuzgenta da take da tsakinta, aman a Yanzu sai gata ta budi baki da yatsina tana kallon uwar gidan malan ta ce" Ban fahimci zaki yi magana ki tambayi bakuwar da kika ganni yau a gidanmu ba Hajia ko har hade min kai ne za'a yi tun yanzu a fara hura min wuta ne?, Bayan wannan wasu kwanakin amarcin kike nufi? Kar dai ki ce min kwana bakwai irin na budurwa bayan kin san, na san, ya san a hangame take tamkar kifar gari? Ko salon cin amana ne............?"

Tunda ta furta wannan kalmar Nahidht ta rintse Idannuwanta ta kuma sada kanta kasa, ta fa san ba kowa zai zamto ya iya yi mata adalci ba, bayan wannan ai bata nemi a yi mata adalci ba, sai dai bata san mijin tace ta aura ba sai yanzu, tun dazu yarinyar nan ke zuba rashin kunya aman yana zaune yana kallonta bai iya ce mata komai ba, wai dama yadda yake sanyi sanyin nan a komaima haka yake ne? Ta tabata ido zai zubawa yarinyar ta wulakantata dan ga dukkan alamu tsorontama yake, sai dia bata tunanin zata hadiye zagi daga kowace y'a a duniyarnan, tunda laifin ba ita ta yiwa ba ubangijinta ta yiwa, kuma a lokacin da take aikata laifin bata miko mata hannu da tatausan magana da nasiha dan ta kubutar da ita daga fadawa halaka ba, lalalalaalalala saima sake zaginta da take yi a kwararo kwararo, idan a da ita din ba tsarar yinta bace duba da babu abinda ya hada su tana gannin a yanzu tsarar yinta ce, dan haka ta sake damke idannuwanta dan bata so ta yadda hali daga zuwanta gidan a yau yau

Sshi kuwa tunda ta furta kalmar a hangame take din nan sai ya samu kansa da jin zufa na Neman karyo masa du kuwa da irin sanyin ACn falon A hankali ya lalubo hannun uwar gidansa ya rike gam da mugun karfin da ya sakata zuba masa ido cike da tausayawa Takan auna abin a zuciyarta ne, yanzu ace irin matsanancin son da take masa ta tsinci ya yi taraya da wata a titi wace ba halalinsa ba? Lalle bata san ke zata iya aikatawa ba, domin tana tsoron idan ta shanye na halalinsa ta kasa shanye na wace ba halalinsa ba, ita kuma shaida ce so halita ne Allah ya darsa na wannan baiwar Allah a zuciyar uban gidanta

Furera bata mike a wajen ba sai da ta idasa rufe maganarta ta hanyar fadin" Nadaden nadin da ya sameta a yau ba shi ne zai saka min tsoronta ba, Malan dama ace yarinya danya sharat ka dauko sai mu saka rai da gani yan dagwai dagwai mai yiwu kafin mu mace, aman tsabar ka kauce sai ka kwaso wace ta zubar da kwayakwayen a titi, menene ya rudeka ne haka? Inaga kangarewar ce da kuma jar fatar....., Sai a yi mu gani idan tusa zata hura wuta!"

Da kallo Malama ta rakata kafin ta juyo hankalinta tashe ta shiga fadin" Dan Allah ka yi hakuri, Dan Allah ki yi hakuri kema, kar hakan ya hadasa maku da bacin rai komai kankantarsa, ku yi mata uzuri kun san kowani bawa da irin yadda yake kore bacin ransa, aman dan Allah ina rokar sasauci a fahimtarku wa kalamanta......."

A nutse Nahidt ta sake dago idannuwanta ta zuba su a saman fuskarta, a hankali ta sake karantar wannan mata mai dumbin abin mamaki, a tsanake ta tsintsinci halaya cikin nata na alkhairi a lokacin da ta fahimci wannan mata ba son mijinta bane bata yi, ba kuma rashin sannin ciwon kai bane, haka Kuma ba aiki irin na kissa bane, tashin hankakinta tashin hankakin mijinta, nutsuwarta kuwa dariyarsa A yanzu a gabanta da yake lamari irin na murmushi ta fi kowa farin ciki, a yanzu kuma da wani al'amari mai kama da bacin rai ya shinfidu a saman fuskarsa sai ta ga nata tashin hankalin ya fi nashi bayannuwa, har sai da ya sakar mata Murmushin yake sannan ta iya mikewa ta yi masu salama da fatan alkhairi ta fice a falon

Shiru ne wajen ya dauka na lokaci kamar minti goma a kalla, domin har sia da ta cire ran ko zai dago ya dubeta, sai kuma gashi ya dago ya zuba idannuwansa a cikin nata

Da sauri ta cire dubanta a nasa tana harhade girarta hadi da sake tunanin ya aurota be dama dan da zarar an fadi magana kwatankwacin wannan ya birkice? Aman ai ya san me ya dauko ko?

Gannin zaman yana neman zama na wulakanci sai kawai ta mike tana gyaraa alkyabarta da tunanin kar dai ta Shuwwa ce zata kasance da ita? Kai da ta shiga ukunta a duniyar nan baki daya

Wajen da yake ta dan matso kadan tana kallonsa ta mika hannunta tana fadin" A fahimtata nan bangarenka ne Aban Shuwwa, bani ky din nawa bangaren na je na huta bakina ya fara tsami!"

Hannun da ta miko mai dauke da kunshi ya zubawa ido, kafin ya sake lumshe idoo yana son ta sake bude baki ta kuma yi masa magana dan ya sake jin maganar da muryar tarrr ba tare da korar shedan da yiwa kansa iyaka da fadin cewa ya fa kula ba muharamarsa bace

Baki ta kuma turowa ta kama tsatsonta tana fadin" Ga dukkan alamu zan fara fuskantar cenzawar namijin tun yanzu? Aban SHUWWA magana nake mak.........Wayo Abanahhhhhhhhhh" ta fada da dan karfi sanadiyar hannunta da ya damka ya wartota ta fado saman jikinsa

A tsorace ta dago ta zubawa fuskarsa ido da idannuwansa, shima hakan ya yi yana kallonta yana ayanna abubuwa kamar yaka......' zan so na zarce duk wani marar azancin da ya so birge ki, zan so a yau na yi dan ina ra'ayin hakan, zan so idan Allah ya bani ikon yin ki amshe ni ki kuma bani dama, zan so na kasance mai saka fuskar nan farin ciki ba mai sakata bacin rai ba, ni na ji na gani na kuma dauka da farko na so yi dan na ceceki ne na rabaki da rayuwar bariki, a yanzun kuma zan iya cewa kece bugun zuciyatahhhhhhhhhhhhhhhh' Ita kuma a yau da ta kasance a haka a jikinsa sai ta ji jikinta ya karra mutuwa, gannin ya kira mata ido bai ce komai ba ya sakata mayar da kan nata saman jikin nasa a hankali ta barke da kukan da ya saka shi dawowa hayacinsa a rikice yana dagota gaba dayanta Har muryarsa na rawa ya ce" Nahidh kuka? Kuka kuma? Ya salam menene?"

Da muryar kuka ta mike tana janye jikinta ta dube shi da dan harare sannan ta harare shin gaba daya tana fadin" Aban shuwwa har ka shiga halin dana sani da ka aureni ko? Ka shiga halin dana sani ko? To ai sai ka sauni tunda ni dai ba zan zauna na ga wulakanci daga gareka ba walahi, ka sauni ai ba laifi bane malamaima sukan zama azalumai ehe!"

Ido ya kikifta kafin ya saki murmushi yana girgiza kansa a sanyaye ya ce" Shin kina da alwallah?"

Dan kure shi ta yi da ido kafin ta girgiza kanta tana cirw kai hadi ta turo baki

Wani murmushin ya sake yi ya ce" Kin ga mu je ciki ki yi alwallah mana mu yi nafila ta godiyar Allah sau mu yi barci mu hutar da gajiyar nan da muke tare da ita, kin san gajiya bata da dadi sam ko?"

Kasa kasa aka sake kallonsa kafin ta yi wajen da ya nuna matan Da ta shiga bayi dan yin alwallah hadi da wanka sai da ta kunna ruwa ya shiga dukan jikinta ta fashe da kuka tana rike kanta sosai, kukan wannan lokacin da ta san zai zo mata, kukan takaicin kanta da kanta, kukan ta cuci rayuwarta sannan ta kuma maimaitawa kanta maganar da mahaifiyarta ta fada mata cewa aikin gama ya gama, idan har da gaske Muhamad din ya yi domin Allah zai kamanta adalci a gareta, itama ta yiwa kanta adalci kar ta tsangwami kanta, dan haka ta wanke fuskarta ta yi wanka hadi da saka doguwar rigar da ta cire a yar akwatin da aka zo mata da su bangaren nasa da hijab dinta ta saka tun a bayin

Tana fitowa a tsaye ta gansa saman darduma, dan haka ta karasa ta fesa turare sosai sannan ta dawo tana ta sada kai dan kar ya kula da fuskarta da yake ta son kallo Murmushi ya yi ya juya ya tada ikama sannan suka gabatar da sallar Bayan sun gama dukan wasu tambayayoyi da ya dace ya mata ya yi nata ta kuma bashi gamsashiyar amsa, dan haka sai ya gabatar mata da kazar amarcin da ta yi mamakin yadda aka bata kaza bayan ba a rufe take ba, aman sai ta kore ta ki ci kwata kwata dan cikinta ya riga ya kulle bata jin dadadon abincin a bakinta, ta nuna masa da safe zata ci

Da ido ya rakata har ta haye saman gadon sannan ya yi wani murmushin ya mike ya nufi bayi shima

Ya dan dauki lokaci yana kimtsa kansa sannan ya dawo ya haye saman gadon Ya zauna A hankali ya saka hannunsa biyu ya tayar da ita zaune dangalgal ta zauna saman bed din tana kallonsa shima yana kallonta Murmushi ya yi mai hade da tarin kwallah a cikin idannuwansa ya nunata da babar yatsarsa ya ce" Kin min adalci kennan?, Da zaki ce min na sake ki ni Nahidt ? Kin san dare nawa na gani har safe ta dalilinki ni ba inada ba ni ba barci ba?, Kin san wulakancin nawa na ji ta dalilinki NAHIDt ?, Kin san sau nawa ina shan kwana ba a daidai ba idan na fuskanci zan iya haduwa da ke kuma kina iya kasancewa kadaratah?, Nahidt yaya hankalina ba zai tashi ba bayan yau kika shigo gidana aman ana neman tayar maki da hankali? Yyaya ba zan shiga hali na damuwa ba bayan na fuskanci za'a ringa neman cin zarafinki a gidana? Kin san na sha fadawa kaina duk wanda ya zage ki ni ya zaga a matsayinki na dama bale yanzu? Sai kuma ya zo a kuraren waje a makararen lokacin da idan na kwatanta daukan mataki za'a sake fasaraki?, Nahidt ni ba macuci bane ba kuma azalumi bane, ban cika son mata ba idan mace ta biya min nakan yi kokarin kawota gidana ko na kiyaye haduwata da ita dan ba zan so na wulakantata ba, shikenan sai ke Nahidt ki ce wai na sake ki? Har yanzu bakya sona ko? Dama dan kin hangi mutuwa ne kika ce a daura mana auren ko? To bari ki ji, ba zan rantse da Allah ba tunda gagawar rantsuwa bashi da kyau....aman zan iya ce maki ki yi kokarin zama dukan abinda zaki zama ta muzguna mani ko makamancin hakan, an riga an daura miki karfen kafa ba yadda zaki yi da ni sai kin janni du inda zaki nufa, Nahidt ina sonki na aure ki, ina kuma son kasancewa da ke.........." Da sauri ya idasa janyota jikinsa ya rungumeta gaba dayanta a lokacin da kirjinta ke dokawa da ruwan tsagwaron kauna A hankali ya dago fuskarta ya sake furta cewa" Kuma na yafe maki hararenama da kika yi, Allah maki albarka.........." Sai kuma ya hade bakinsa da nata a hankali ya shiga kissing din lebunnanta Idan aka ce kai kai kai kauce, to fa kauce malan dan alkur'an zamu kautar da kai fa, A hankali malan ya fara Neman tsiyaye mata da man kai, haka kuma bakinsa kasa kasa furtawa yake ta saki jikinta ta bashi hadin kai, ta taimaka masa kar ta ce ta ki Da farko ta dauka zai dan kwatanta ne ya kwonta, sai ta ga abun na sake hauhawa harma ta kai ga ya sabule ya cire mata hijab dinta ya dora hannunsa saman rigarta yana lalube ha dukkan alamu neman wajen da zai cire mata rigarta ne yake yi

Sosai yake nema, ga sansanyan kanshin dake jikinta, ga niimtacen laushin fatar jikinta ya karra birkita shi,, jiki a mace ya dakata yana kallonta a birkice ya ce" Ki taya ni mana haba yayar Shuwwanah ba zaki huce ba?"

Sai da ta ringa sauke ajiyar zuciya Sannan ta saka hannunta a hankali gefen hannun nata ta janye zaren dake rike rigar hakan ya sa rigar ta saku a jikin nata

A hankali ta saka hannayen nata biyu ta janye rigar gaba daya daga jikinta tana lumshe idannuwanta domin ta tabata shirun da ya biyo baya idannuwansa sun sauka a saman kirjinta ne Wata irin sheda ya ja yana sake kallon kirjin nata, a bayane ya furta" Tubarkallah.........oh ya Allah" sai kuma ya karasa a hankali ya dora hannunsa saman kirjin nata dake tsate kikam yana kallonsa, gashi ta bashi dama harma ta lumshe ido dan kar kunyar abin ta rinjayeta A hankali ya ringa shafawa yana sake dannawa da tabatarwa kansa lalle haka suke haka halitarsu take, sun cika tatul sun kuma tsaya kiri kiri sunna harararsa A dole ya shiga basu kulawa koda bai shirya ba, bale a shirye yake A dole ya shiga rikita mata jikinta da tayar mata da tsume Ta fa jima a hannu, ga abubuwa da aka sha ga jiki dama ya san waje hakan ya sa a hankali ta shiga mayarwa da aban shuwwa martani..........a daidai lolacin ne kuma Furera ta sadado ta kuma dawowa bangaren nan dan ta tabata malan baya kin kwonta matarsa, ta kuma san dole ya ji takaicin matar da ya samu a wangale, ita kuma tan jiran damar dan ta rike ta kuma hautsina zamansu, dan haka ta dawo bayan ta kuma samun zigar kanwarta kafin ta tafi ta sadado ta zo baban dakin Malan mai dauke da gadon sunnah

A hankali yake binta da kallo bayan ya yi daidaiya a saman bed din duda wutar da ya kashe dan kar ta riga ta ga abinda ta yiwu ta raina shi, sai kuma ya gaza katabus dan idan ba wannan kulawar ya samu ba dukkan jin dadinsa ragage ne, harma ya iya dan kwatanta mata ta hanyar yawan kai hannunta wajen dan so yake ko yayane ta dan murza wajen ta dan shafa wajen

Sai da ta ja numfashi sannan ta shige tsakiyar kafafuwan nasa , a hankali ta kai lalausan hannunta saman wajen da take ta ayana kalarsa a zuciyarta a yanzun Ido ta zarro ta sake dan shafawa ta kuma zarro ido ta saka hannun nata ta dago abin gaba dayansa a hannunta hakan ya saka shi sake rike zannin gadon da kyau yana rintse ido Da mahaukacin mamaki ta hango shi ba shiri ta ce" Muhammad kai ne?"

Muryarsa a shake ya furta" Oh Nahidt, dan Allah ki rike da kyau mana.......kar ki saki dan Allah kar ki wahalar da ni"

Ajiyar zuciya ta ringa sasaukewa a jejere kafin ta bude bakinta a hankali ta ciro harshenta ta shiga lasar lamarin Ido Malan ya zazaro ya sake saurarawa Ita kuma a hankali ta odasa saka abin a bakinta ta rike taf kafin ta dora harshenta a saman cen saman ta shiga yawo da shi a saman wajen Da karfi karfi Malan ya ce" Lah ha illa ha ilalahu muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, tande ya sayadah tande ya habibiyah washhhhh hade da su duka hadiye kai duniya arzikinta da firgitarwa yake........ Nahidt dumi dumi kaikayyyyyyyyyyyyhhhhyyyyyyyyyyyyyy" Murmushi ta saki ta ci gaba da bashi wuta, har sai da ya ji zai mutu dan masifar duniyar maji dadi sannan ya mike a haukace ya rikota ya sake maida ita saman gadon Tabas maganar baiwa kowace gaba hakkinta haka din ne a duniyar malan Malan ya rike kugu ya kuma wanzar da lamari mai shiga jiki ya haukata yar mutane har ta ringa jin dole ne ta kwarara ihu idan bata kwarrara ba akoy matsala

Tana shirin sakin karinta ne ta ji tatausar muryarsa na furta adu'ar saduwa da iyali a gagaucen harshe, hakan ya sa ta lumshe idannuwan nata tana sauraronsa A nan fa gizo ke saka, domin kofar nan dake bude hayam ce ta ce ratsa in ka isa A nan fa ake yinta dan kuwa wajen nan a irin lokacin nan ko yar yatsarta na samun tsaiko idan ta gwada cusawa bale wannan lamari na malan Muryarsa a rikice ya ce" Nahi ta ki shiga a rufe"

Nahio kuwa tsoro ne ya cikata dan walahi maganin matsin da mahaifiyarta ta yi mata ita kanta a tsorace take da shi, domin ya kai sau hudu ana maimaita abin ta rufe ta rufe ruf yanar budurcin ce kawai babu domin matsin ba iya baki baki bane har cikin a matse yake, du kuwa da irin tarin niimar da ta sauko mata bai hannata rikicewa da rikeshi a rikice ba

Jikinta ne ya farra rawa jin ya fara saka karfi karfi, shi din da kansa a yanzun ya fara fita hayacinsa ta yadda kawai sai ya shiga Da karfi ta so dagowa dan rike shi aman sai ya mayar da ita kuryarsa na rawa ya ce" Kar ki yi kokowa ki ji ciwo, ki bari na shiga Nahidt....mmmmmnmnmn .........wayo Allahna subahannalah wayo wayo..............na shiiiiiiiiiiiii"

ALK'ALAMIN KADARATAH

Na

*Sajida*

Page

7️⃣3️⃣

Da karfi ya tura kansa ciki, lokaci daya ihu daga baki uku ya fita mai mabambantan ma'anonni Na farko NAHIDHT ce ta yi shi na azabar da bata san cewa zataa tsinceta a tare da Malan ba, shi yasa a lokacin da mamanta ta ringa yi mataa anfani da DAN UBAN BUDURWA ta yi ta yi tana karawa hankalinta kwonce ta tura shi cencencen ciki sai ya wuni jikinta sai kuma a jone da zama a cikin tafasashen ruwan bagaruwa da sasaken baure, ga kuma mai saukar da ni'ima, takan amsa ne ta aikata da tunanin Allah ya sa bawan Allah ya samu gamsuwa.....wannan dalilin ya sa take ta tunanin idan karama ce sosai fa? Shi yasa take karra gyarawa dan zata so ta zamto mai faranta masa gaskiya Sai ihun da ya fito daga bakin Malan mai hade da salati hadi da ambatar sunnanta ya karashe da fadin ya shiga.....wanda yana shigar kuma sake riketa ya yi dan kar ta saka ya fita domin ta nuna alamun tana iya aikata masa da yankan kaunar nan Sai wanda ya fito mai hade da kuka da kuma silalewa a jikin kofar tana dora hannunta biyu a saman kanta zuciyarta tamkar zata ballo ta fito dagaa bakinta dan tsabar kaduwa da azabatacen kisshin da ta ji har kamar kunnenta zai dode ya daina ji, haka kuma bakinta ya furta" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une shikenan mijina ya tarra da karuwa ya shiga ya idasa shiga hannu sai yadda Allah ya yi da shi yanzun, wayo Allahna Allah ya isa......." Sai kuma ta saka hannu tana toshe bakinta dan ta tabata in dai jin Malan ne to ya jita domin bakinta bai mata da wasa ba, ga duka ga kunce zani ? Da sauri ta ringa rarumar kasa har ta idasa rike kanta ta yi waje da gudu jikinta na rawar santi tamkar wace mujirya ke neman taso mata tun daga kanta har kafafuwanta ta auna a dubun lamba ta fada dakinta ta zube a nan ta ci gaba da borinta

Readers Also Read