Kenza eBookz

Anwar and ayman complete - Chapter 1

Anwar and ayman complete - Chapter 1

Anwar and ayman complete Chapter 1: Anwar and ayman complete Chapter 1. [4/10, 7:38 AM] Dr Rahmancy: [ 11/1/2017 10:40am ]. πŸ‡πŸŽ ANWAR $ AYMAN πŸ‡πŸŽ.…

4,475 words

[4/10, 7:38 AM] Dr Rahmancy: [ 11/1/2017 10:40am ]. πŸ‡πŸŽ ANWAR $ AYMAN πŸ‡πŸŽ. Written by RAHMA A DANMASANI. Bismillahirrahmanirraheem. 1____5. Acikin fillin mkrnt HALAL COLLEGE anan na hango yara dayawa sunata buga kwallo kasancewar yau Alhmis duk ranar sunayin sports matsawa nai kusa dawasu yara danaga suna hand ball aciki naga wata yarinya ta sungume ball din bata aje ko inaba sai cikin raga take filin yadou ihu ana AYMAN AYMAN AYMAN wasu ma suna dagata anata murna amma iya yan garinsu wata yarinya naji tace gaskiya ayman fita xaki kekulin kikashiga ball saikinxinye safiya ce taisauri tace ba inda xata kudukcinda kuke muntaba cewa wani yafita acikinku Ayman tai saurin cewa dalla kyaleta wlh ba inda xani inkiyi xcy kema kije kixama master akan ball din saikitaci 😏😏 taja safiya sukawuce tana mita Ayman kenan yarinyar tabatapi shekara 8 ba tana pri 4 gab datashi nagansu xaune akanwani dandamali ita da safiya Ayman Allah yaukinburgeni dakikacinyemanasu ranan dabakixoba bakiga cinrashin mutuncin dasukaimanaba safiya tace hhhm Aywallhi Kuban mamaki dakukabari yarinyan tacinyeku 😏😏safeeya tace kwai sa'a.... Dalla rufemin baki bakukotataba dams taya xakusami sa'ar Allah daxu nakusa xubawa yarinyarnan mari kinsan banasan rashin kunya safeeya race gwara dakika kyalleta kinsan halin yayyenta Na college yanxu saisuxo sudakeki tab! Wah? Xasudaka aywalh koda uwwarsu suke yawo baxan tsaya sudakeniba sainarama manyanepa sfy tace ko sunkai gajimare karewar girma saina rama wlh 😏😏 sudin banxa kai ayman ana haka akai ringing bell duka suka mike ayman tace kawas😊😊 Dan Allah xakijira yaya yaxo kinsanbansan xama nikadai kuma kinga bakula yarancan nakeba tace ki addu'a kar Abba yaxo da wuri tace ameen kaawata ahaka sukacigaba da hirarsu Daga kandaxasuyi saiga motar Abban safeeya suka mike Ayman tace oh! Nashiga ukuπŸ™†πŸ» inakuma Yaya yashiga kowaxaitapi yabarni Anan sfy CE tariko hannuta tace muje kigaida Abbah suka tapi harkasa ta tsugunna tagaida Abban yace ayman yanmata ince ana krtn sosai da sauri tace sosaima Abba yace dakyau Akaradagewa sosai tacw toh yawwa yar Albarka biscuit da chocolate yadako yabata dauki daya kiba kawarki daya chocolate din ta dauka tabata biscuit race Abba mungode Jaxakhallah Ameen ayman yace Anahaka wata dalleliyar mota tashigo bakakirin kirar 2017 labar motar anrubita DANMASANI dagudu ayman tanupi motar tanupi motar tabude gaba saitai turus sakamakon ganin wata budurwa datagani a gaban yaya wace wanan kuma bansaniba yace kibude baya kishiga wace kegaban tai murmushi tace ayman ya sch mtssm😏 nipa Allah baxan xauna abayaba wakekeyiwa tsaki to nibadakai nakeba todawa kike shhiru tai batace komaiba kishiga nacemiki nipa bxanshiga bayaba baranafito saiki maimaita mekikace wace kegaban motar tace calm down yarinyace saihkr kayi hkr Anwar banashiga Bayan saitahau gaba takoma bayan itakuma ta haugaba tana hawa yaxuba mata rankwash tadape kaitare dace wayyo Allah πŸ™†πŸ» Muje xuwa taku Dr Rahmancey. For comments 08067450913 [4/10, 7:38 AM] Dr Rahmancy: [ 11/1/2017 1:00pm ]. πŸ‡πŸŽ ANWAR $ AYMAN πŸ‡πŸŽ. Written by RAHMA A DANMASANI. 6_____10. Rufemin baki kona kwadamiki mari Mara kunya shiru tai dantasan da gaske sai ya maretan chocolate dinta tabude tagara sha wayabaki? Abban safiya tafada hade da juyar dakai bans hanaki karbar Abu ahannun mutaneba ? Aybarokarsa naiba shiabani saikice kinkushi wlh baxance nakoshiba bayan inaso 😏 kunne yariqemata nikike mayarwa da mgna yaya da xapipa😩 Aynasan daxapin Dan Allh kai hkr baxan sakeba am very sorry my sweet bros yasaketa tare dafadin be careful tace OK sir duka sukasa dry Aneesa dake baya tace gaskiya boss kwanwanan taka tana burgeni murmushi kawaiyayi shidama bamaisan mgn bane da ayman kadai take iyaxqma yai hira duk darabi fada suke ganin yabi wata hanyar yasa Ayman saurincewa inakuma xamu yace Sedake xanyi gunguni tafara u come late also katapi yawo dani ni Allh yunwa nakeji Anwar yace mgn kike da sauri tace a,ah aneesa CE race gida xaikaini dagacan saikuwuce gida baki ta tabe ni inaruwana koma inaxaikaiki baishapeniba amma yakaini gida Dan yunwa nakeki😲😲 tokibari inmukaje gidanmu saikici Allah yasawake kinajipa dagashan chocolate xaidakeni bare cin abbinci agidanwasu lallai muuguwace ke sokike muje gida yakasheni wlh baxanciba baxai dakekiba Ayman nipa baxanciba vanacin abincin gidanwasu Anwar najinsu baice kmb harsuka karasa gidansu Aneesa tapito tace ayman xomuje kici kallanshi tai yaxuba mata harara da sauru tace baxancuba To shikenan cute sis tace boss danmasani ngd saigani Na biyu yww kigaida mammy xataji Ayman kugaida gida ko kallanta bataiba har tatapi yajuya motar sukai gida suna isa megadi ywangale get suka shiga ko parking batajira yagamaba tabudedagudu tapita yankiranta taxo tadauki bag dinta da ledan chocolate dinta amma tai banxa taishigewarta sai falalu maigyran flower yasa yashigo da su tanashiga tafada jikin Mamy tana wash mamyna yauna gaji sannu yata inakukajene yau kunjima wlh yayane yadauko wata siririya kamar muciya mukakaita gida jyowa tayi anacewa ammatapiki kyau ko Allh yasawake tapini kyau nan da nan Mamy tahade rai😠😑 tace doughter jeki wanka kixo kici abinci nasan yunwa kikeji kaikuma biyudaki I want talk 2 u Ayman tashige dakinta Mamy taigaba shikuma yabita a gefan gado taxauna shikuma yana kasa wacece wanan yarinyar ta tambayeshi cikin tswa hmm dam DM dama. Muje xuwa. Dr Rahmancey [4/10, 7:38 AM] Dr Rahmancy: [ 13/1/2017 9:20pm ]. πŸ‡πŸŽ ANWAR $ AYMAN πŸ‡πŸŽ. Written by RAHMA A DANMASANI. 11____15. ______________________________ Dama Aneesa ce muka ragemata hanya yafada yanasosa keya wacce aneesa takara jehomasa tambayar yace yar ajinmuce dama mmttss... Tsaki taja dagabisani tace kaukasani Karde kamanta wlh baka isa kakawomin yarinya gidanan bataiminba sannan yaushema kapara krt dudu shekararka 22 xakafara bin yan mata kiyi hkr Mamy ba budurwata bace tsaki taja mtss hade dafadin kaikasani Ga abinci can a danning in Ayman tapito kuci Anje an wahalarmin dayarinya a aikin banxa tsaki tasakeja shikuma yamike Yanupi dinning arear inda ya tarar da Ayman sukaci abincin tare daga bisani kowa yatasshi shiyatapi gidan abokinsa itakuma ta hausama Anwar yana isa gidansu farouq yafada dakinsa yasameshi yanawaya da daya daga cikin yan matansa tabe baki Anwar yayi yanafadin dan iska ahakadai xaka kare kaita yaudarar yanmata kuma ba aurensu xakayiva mtss farouq yakatsewayar dayake yanafadin never mind I'll call u later yakashe yafadin yaranka ayni soyayya yanxu nafara kuma baxandena ba saidai in mutuwa nayi mtss kaikasani Ashe xakamutum aykuwa daranar denawa nibahanaka soyayya nayiba amma just a limit kaisanshi Kazan Allah abokina danine yan mata sukecewa sunasona haba any...... Baikarasaba wayar anwar yaikara yaxaro yada Abban ne yake kiranshi cikin girmamawa yadaga daga can Abba yace kana inane son inagidan su farouq to inkagama abindakake kaxo inason ganinka to Abba yakashe wayar yajeyo yadubi farouq yace kekakecewa yace danmasani inji mata da dafade bar wannan mgnar inakuwa jerry dinka yace tanan klw yauma tahadani da Mamy akan Na dauko aneesa nan yabawa farouq lbr tas yanda sukayi da Mamy yata daria yana masashakiyanci ayda gaskiyar Mamy yaushe aka haipeka harxakapara kula mata jiya aka haipeni Dan rainin hnkl haka suka wuni suna hira said are Anwar yaiwa farouq sallama yataho gida yanaxuwa sukaci abinci yahausama dakin Abba tunda yace yasameshi a can sundade suna hira daga bisani Abba yakeshaidamai yasamomishi mkrnt a China xaitapi sainan da 5 years xaidawo yai far in ciki sosai amma days tuna rabuwa daxaiyi da gida especially Ayman dayasn xaiyi missing dinta sosai Abba yalura dahalindayake ciki yaceme bakasone kaiyada alamar a,ah yace inatuna yadda xanyi kewarkune sosai yabada dadi tausayi yace Allh sarki son mumaxamuyi kewarka ............. Dr Rahmancey. For comments 08067450913 [4/10, 7:38 AM] Dr Rahmancy: [ 14/1/2017 10:00am ]. πŸŽπŸ‡ ANWAR $ AYMAN πŸŽπŸ‡. Written by RAHMA A DANMASANI. 16_____18. _______________________________ ABBA ne yace sai hkr son amma dole kayi kewar gida nidai abinda xanfadama shine kaji tsoran Allah a duk indakake kariqe mu2ncinka kaguji abokanan banxa kariqe addininka da kyau insha Allhi Abba xankiyayye xankasance meriqo da addinina tashi katapi Allah yaimaka Albarka nan da ranar litinin xakatapi Allah ya kaimu anwar yace Abba yafada cikin xolaya inkadawo sai aure ko ? Anwar tashi yapita yana murmushi dakinshi direct yashiga yaiwanka yakwanta yana tunanin rabuwa da jerrynsa yasan kapin yadawo tayi girma sosai wayarshi yadauka yakira farouq yafada mishi xancen tapiyarshi sosai abokinnashi yatayashi murna dapatan alheri yatambayeshi yaushene on Monday yabashi amsa kundade suna hira daga bisani sokai sallama bayan pitar Anwar daga dakin Abba mamy tashiga nan Abba yabata lbr tapiyar anwar mkrnta tai murnasosai dapatan Allah yatsaremata Dan nata . Washegari dasape suna kan dinning Suna breakfast mamy race [4/10, 7:38 AM] Dr Rahmancy: [ 14/1/2017 10:20am ]. πŸŽπŸ‡ ANWAR $ AYMAN πŸŽπŸ‡. Written by RAHMA A DANMASANI. 19____20. ______________________________ B. MAMY tace son yaushene tapiyar yace on Monday ne tace Allah yakaimu Dan Allah son kariqe mutumcinka da addininka kasani duk avindakayiwa Dan wani kaimaxa ayiwa naka inmabakadasu to ga yar uwarka kakula sosai nan taimai nasiha sosai momy insha Allahu xankiyaye Allh yamaka albarka duk suka amsa da ameen Ayman tundataji anti xancen tapiya duk jikinta yayi sanyi lura dahakan mamy tayi cewatayi 'yata what's wrong with u eh bakomai mamy a,ah doughter meke damunki fadi inji Abbah yace bakomai Abba kintabbata eh toshikenan yaya xanyi late let's us go OK tashi mutapi tadauki Jakarta suka pita mamyce race Adawo lpy saura kski Dakota da wuri irinjiya mttsss ... A mota ayman tajuyo ta kalli Anwar tace sweet bros inaxaka tapine yace China sainanda 5 years xandawo cikin sanyi murya tace adawo lpy Ameen yace sweet sis I'll miss u a lot tace I will miss u too yace Allh sossima inkatapi yanxu waxainakaini mkrnta yace direba Abba xaisamomiki anahaka suka isa mkrnta yai parking tapito shikuma yajuyo yadawo. Yautakama Monday Anwar xaitapi China domin akaro krt afanin elecronic engineering sanye yake cikin kananan kaya black jeans da red t_shirt sanye yake da bakin takalmi yadaura agogo red abikinka da fari badai kyauba Anwar farine dogo siriri amma basosaiba yana da dogon hanci da many an idanuwa Wanda ake kira sexy eyes sai dan karamin bakinsa Wanda yaidaidai dashi medauke da pink lips kamaryanasa janbaki gashinkansa akwance luplup kamarna larabawa ( nidainace dukwani sirrinkyau yaciki kamar Muhammad dina ) briefcase dinshi ja yarataye yakyau sosai hannu Ayman Nagano nadauke da trolley bag dinshi baka tana ja ahaka sukashiga mota sukai airport domin rakiya farouq me yake tuki ayman da anwar suna baya mamy da Abba kuma sunataso motar ayman tace sweet bros mexakabani ina tunaka yace mekikeso axurfar hannunshi ta nuna yace kekadai can iya bawa wanann axurfar cos inasonta sosai Dan Allh karki yadda ita kinji sweet sis hhm yaya koxanyardakome vaxan yadda axurfananba saikadwo kasameta cirowa yayi yamikamata hade da rungumeta ajjikinshi harsuka karaso airport din farouq yaso yace to yan uwa anxo ransr rbw harara anwar ya watsamai yakwashe da daria Aneesa ma taxo amma ko kallanta Ayman bataiba su mamy sunkaramai nasiha sosai harkwalla yayi akkakira sunansa yatapi gurin screening yana saga musu hannu ayman nadagamasa tana kwalla 5: 00 pm jirginsu anwar yatashi saga Nigeria xuwa China ( nikuwa nace safe journey ABUBAKAR ABDULRAHMAN DANMASANI Anwar ). Muje xuwa. Dr Rahmancey. For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 31/1/2017 5:30pm ]

πŸŽπŸ‡ ANWAR $ AYMAN πŸ‡πŸŽ

Written by RAHMA A DANMASANI

Dedicated to all my fans

27____28

Hankalin Mamy yatashi sosai sai xupa takeyi tana impossible I swear to God I most fulfill my promise son Ayman takira ta tambaya wace wanan tanuna mata pics din Mamy nima bansanta tapada kamar xatai kuka meyafada miki game da ita Tamara jehomata tambaya baicemin komaiba toh shikenan jeki dani yake xancen , Mamy akwai wani abune naga hankalinki yatashi ba..bakomai doughter tashafah kanta Batace komaiba ta mike amma a xcyarta tasan da akwai matsala dan daganin mamy kasan akwai wata akasa

A kasar China kuwa Aneesa hankalinta tashe sbd fadan dasukai da anwar sakamakon gayyatarshi bikin birthday din kawarta feenah dstayi yaje yasameta tasha tayi tatil tanata Marisa yana xuwa ta gungumeshi tanata kissing dinshi badan yaiyaki da shedanba Dan sunkwacewa hanya gashi tasa wata riga iya cinya ko hannu bata da ita kuma takamata sosai Rabin breast dinta a waje duk da bawanu girma garesu ba wannane sular fadan naso bayan ya wawwanka mata mari wanan shine karo na farko da Anwar yataba sharfar jikin wata mace kuma yaji matsansnciyar sha'awa farouq yayi wa waya yafadawa duk abinda yafaru tsaka ninsu shidai farouq hkr yabashi kuma yabashi shawara

Aneesa tarasa ta yadda xatashawo kansa abinda take gudu yafaru gashi Dad dinta kullum kiranta yake kullun tadawo gida wanan yasa tasa feena a gaba tana kuka da kyar feena ta rarrasheta tace ta barmata komai a hannunta xata dawomata da farin cikinta

A bangaren Mamy kuwa tanunawa Abba pics din sosai yai bakinciki wato son beji abinda nafada masa ba to tunda hakane gobe xancika Alkawarina Ido Mamy taxare tace is too early now hannu ya dagamata yace bana magana biyu gobe daurin auren ANWAR $ AYMAN bafashi shine hukuncishi narashin jin maganata

MUJE XUWA

Taku Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 1/2/2017 9:00am ]

πŸŽπŸ‡ANWAR $ AYMANπŸŽπŸ‡

Written by RAHMA A DANMASANI

DIDICATED TO DANMASANI FAMILY

29___30

Yafuce fuu fuuu bejira abinda Mamy xata fadaba haka tanemi guri ta xauna tanafadin nashiga uku wanan wanne irin matakine a gaskiya yayi tsauri bakamata ace yanxu xa'ayi hakaba da anbari kowa ya mallaki hankalin kansa , tana cikin wanan tunanin Ayman tashigo tasameta tadafata tana cewa Mamy na dan Allh yaukisa direba yakaini gidan su safeeya naimata alkawari xani shiru Mamy tai amma axuciyarta cewa take gaskiya kam dan kema yauxa'a cika alkawarin ma......bata karasa muryar Ayman takatseta da cewa Mamy tunanin mekike haka firgigit Mamy tayi tace bakomai Ayman takara shagwabe fuska amma naga duk kinyi ......... Kafinta karasa mamy tadaka mata tsawa I said bakomai I don't want nonsense question raurau tayi kamar xatayi kuka tace shikenan Mamy kiyi hkr kiyafemin dama naga kamar kina cikin damuwane bakama bane inacinkin damuwa 'yata Mamy tafada axuci a filikuma tajawo Ayman jikinta tace bakomai my baby kinji ki kwantar da hankalinki mamynki tana cikin kwanciyar hankali kinji daga kaitayi yi dariya mana bebyna Ayman ta kyalkyale da dariya itama mamy yaqe tanemo tayi tace to mikomin wayata nakira balan yaxo yakaiki saikije kishirya ta tashi tana dariyar da gudu ta hausama Mamy takira bala tashaidamasa kai ayman unguwa daxaiyi yace ga shinan xuwa takashe wayar tunkafin yagama mgn taxuba tagumi tana tunani.

A bangaran Anwar kuwa jiyake duk duniya tayimasa xapi ga abinda Aneesa tayimai gashi yanxu inyakira Abba bawata sakin fuska bare danwasan da suka saba na Uba da da mamy kuwa tadena daukar wayarsa kwata kwata tunda abin yafaru gashi ya matsu yaji muryar sweet sis dinshi kanshi yaji yana saramai yadape kan yanacewa ya Allah!

Aneesa kuwa hankalinta atashe yake ga feena tace tabarmata komai amma har yanxu shiru kakeji kuma tahanata takirawo Anwar din tace intakirashi komai xelalace gashi ssura kwana hudu tavaro kasar tadawo gida Nigeria sakamakon sharadin ta dad dinta yakapamata nacewa intakara kwana hudu bata dawo ba saitai shekara guda batakuma xuwa wata kasarba kuma yanda taji yayi maganar bawasa haka yasa tanemi ticket ranar litinin tayou guda 9ja .

Feena ce taje har masaukin Anwar tai sallama ya amsa mata hade da tsuke fuska dan baiqi yaxanetaba intanemi takawomasa raini lalle Wanda beji bariba bayaqi ganiba daji maganar Abbansa dahaka bata faruba feena kuwa qaremasa kallo takeyi taga meyasa Aneesa ta rude akansa balaipi beauty ne ajin farko danko a samarin India yapi wasu dayawa kyau danshi kirar larabawa kodan wanan asoshi Anwar ne yakatsemata tunani ta hanyar cewa lapiya kikaxo kikatsayamin aka murmushi tayi tace kasan ance bakonka annabinka daka bani wurin xama ayda bantsayama akaba beyi maganava yanunamata daya daga cikin kujerun dakin taxauna xamatai tace gud afternoon , afternoon ya mayarmata ta gyara xama tace naxone bisa halin dakukeciki kaida Aneesa kafinta karasa yadakamata tsawa inwannane yakawo ki kinemi hanyarki kapin naci mutuncinki yanuna mata hanyar fita taji xapin abbinda yaimata amma tadanne takara kaskantar dakai pls allow me to talk bance dole kayarda da abinda xanfadamaba amma dole na wankema xargin fake cinkim xcyrka tana fadin kamar xatai kuka arayuwar Anwar yatsani yaga mace tayi kuka tausayinta yakamashi amma benunava yace fadi abinda xakifada ki fita sakowa tayi ta tsugunna sannan tace ngd takoma taxauna tafara dacewa hakika kawata tayi laiipi duk da ba laipintabane abinda ya faru ranar Na bayar ayima odar juice shine Wanda yasiyo juice din yataho da giyar da xesha me'aikin gidanmune kassn mutum inba musulmineba sai ahankali dayaxo saiyahada ya ajiye ataree ya manta nashi itakuma kasan inba hanlinka bane to baxa kasan meye ba taduaka juice ne tasha kuma lokacin sleeping dress ne ajikinta shiyasa kaganta da wannan rigar takarashe maganar tana sunkuyar dakai ita adole ta Allah sannan tace duk abinda yafaru badassninta tayimaba kuma na tambayeka duk lkcin da kuka dauika da ita katava ganin alamum shaye shaye atare da ita . shiru anwar yayi a xahirin gaskiya betaba ba danhaka ya girgixa kai alamar a,ah taciga badacewa hukuncinka ya burgeni dan shine alamar sanin namijin kwarai mskinshinkansa da addininsa ka burgeni sosai nanma becemata komaiba abinka da mace saida tasan hanyar da tabi takare kawaeta har ya yadda da ita daga karshe tanemi alfarmar yayafema kawarta sudawo kamar yadda suke da yace bakomai yawuce amma da sharadin duksanda Na tabbatar abinda yafaru halintane bani ba ita har abada saidataji muguwar faduwar gaba amma tadake takarbi sharadin tunda tariga tace bahalinta bane ahaka sukai sallama ta taho.

Ayman taje gidansu safeeya sunsha hirarsu amma ba kaman kullum ba danyau ayman batajin dadi sosai ga wata faduwar gaba da take yawan yi dabatasan tamececeba

Yau Yakama JUMA'A rana mecike da tarihi Wanda Aka daura aueren ABUBAKAR A DANMASANI DA AMARYARSA MARYAM M DANMASANI ( ANWAR $ AYMAN ) A masallacin gidan sarki dake kano agaban taron jama'ar musulimuna

ASALINSU

MUJE XUWA

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 31/1/2017 4:30pm ]

πŸŽπŸ‡ ANWAR $ AYMAN πŸŽπŸ‡

Written by RAHMA A DANMASANI

I Dedicated dis page to DANMASANI FAMALIES

25_____26

Aneesa ta sauka lafiya China inda tasauka agidan wata kawarta da sukai krt a India da ita bayan sunyi graduate ne suka rabu amma duk dahaka suna waya lukaci xuwa lokaci yanxunma ita takira awaya taxo tatapi da ita

A bangaran Ayman kuwa sai xumudi take anshiga j s s one iyayi yakaru surutu yaragu sunayawsn yin waya da Anwar yana turomata hotunansa ita tana turamai amma ta wayar Mamy Dan haryanxu bata da waya yauma suna chatng yace sweet sis turomin nice pic dinki mana Allh yaya baxan turoma ba kullin kaitamin wayo inaturama amma kai saikadade xaka turomin dan haka yau walbani walbaka walhanani walkememe takarasa tana dry shima dariyar yake yace kai kwanwata kinsan niyanxu naxsma dan beauty pics dina xada suke tab! Ay idanba nafika yin kyau baka yadda nayiba kasan dadin xama baya my nation 9ja kenan ( nikuwa nace gaskiya saidai Allh yakara gyaramana ita ) sosai yayi dariyar yace gaskiya ne sweet sis shiyasa nace kituromin naga yan kika kuma naga yadda muka kara samun cigaba a kasartamu indai naga kindada kyau to kasata ta da da gyaruwa Allah yaya wayo kakeso kayimin kuma nakin wayon yau katuromin natura ma a xcyar shi yace sweet sis gaskiya tadada wayo afili kuma yace shikenan bana turomiki suna shuguwa saikema ki watsomin tunda yau kinqi yadda da wayon yafadi yana murmushi ita shitake

Bangaren gimbiya Aneesa kuwa hakarta tacinma ruwa domin kuwa duk hanyar daxatabi Anwar yasota tabi kuma tayi nasara da temakon kawarta feenah yanxu soyayya suke xubawa ita da anwar amma ita yanayin soyayyar bemataba danshi Anwar yanaso yayi tsarka karkiyar soyayya yayin da itakuma bahaka takeso ba amma gudun kar asamu matsala yasa ta danne abindake ranta xuwa wani lkc tacimma burinta .

Lokacin da Anwar ya turowa Ayman pics dinshi yayi kuskure yaturomata da Wanda sukai da Aneesa Wanda shima besan yaturoba hankalin Ayman yatashi matuqa ganin Aneesa ta makale Anwar axuwan ita style din hoto tabayar kamar nasan wannan fuskar abinda Ayaman kefada a ranta kenan amma tarasa inda tasanta haka ta hakura ta kyale da taymupin tambayarshi wacece saikuma ta kyaleshi amma sosai takejin haushin matar danbaxatace yarinyava

Mamy taxo tana dubawasu pics din magunguna da aka turomata ta whatsapp ta tsaya tana kallo pics din dannata da tai missing dinsa sosai , nantai arba da hoton shi da Aneesa gabanta ya yanke yafadi ta duba taga lalle bahadawa akaiba xahirine fili ta furta wallahi son kayi kadan kasaba Alkawarin da Abbanka yadauka nima Na dauka kaima ka dauka tunbayauba..

MUJE XUWA

TAKU DR RAHMNCY

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 2/2/2017 6:30am ]

πŸŽπŸ‡ANWAR $ AYMANπŸŽπŸ‡

Written by RAHMA A DANMASANI

DIDICATED TO DANMASANI FAMILY

31____32

ASALINSU

Alhaji Abubakar danmasani danmasani yayi fuce a garin kano da kewayenta dan kasuwane dayafara da saida takalma a unguwa cikin ikon Allh sana'ar takarbeshi haryakaishi yana fita asashen duniya dauko kaya yasiyar a Nigeria yafuce sosai lokacin dayake munxalin aure ne yaje yanemi kanwar amininsa wato sarkin kano ba abata lokaciba maimartaba ya Abbashi auren Hajiya Maryam anyi shagali sosai Inda akakai amarya gidanta dake zoo road kano gidane mawadaci mai yalwa kuma anda da kawatashi da ado irin na sarauta abindai saikagani. Bayan aure da wata viyu memartaba yakirawo Allh Abubakar yabashi sauratar DANMASANIN KANO ayibikin sarauta anci ansha dangin danmasani dake rimin gado ba'abarsu abaya ba sunxo sunyi bajinta nan akainadin sarautar kowa ya watse . shekarar hajia Maryam biyu tahaipo danta namiji mekama da danmasani sak ba inda yabarshi anyi ran suna suna anyi shagali anyi kade kade anyi bushe bushe irin na saurata akaradawa yaro suna ABDULRAHMAN saida Abdul ya sheksra goma harma sunpi daran haihuwa sannan hajiya Maryam takara haipo muhmud mekamarta suke ki kiransa junior a lokacin Abdul yana jss one suntashi cikin kulawa daso da kaunar mahaipinsu kuma Allah yahada kawunansu sunason junansu ga xumunci Abin Allah ba wuya yanxu Abdul yana university muhmud kuma na jss one tare da kaulawar mahaipinsu

Abin ba wuya Abdul ya kammala degree dinsa inda yakaranci business sbd yana temakawa mahaipinsu gurin kasuwanci lokacin muhmud Na gab dagama secondary aban garan islamiyya kuwa duk sunsauke Al_qur'ani maigirma da littapai da dama Allah kuma ya shirya su sunakaiwa memartaba da mutanen Rimi gado yawan xiyara

Yauce ranar da baxa sutaba mantawa ba Danmasani yafita da direbansa xaikaishi airport dumin tapiya kasar Dubai dankasuwsnci Anan ne sukayi hatsari ba wanda ya shura acikinsu INNALILLAHI WA INNA ILLAHIRRAJI'UN abinda suke fada lokacin da labari yaxomu take hajiya Maryam tapadi tasuma akai asibiti da ita su Abdul kuwa saikuka suke da qyar ta farfado tana sumbatu akasallamosu su kadawo gida memartaba yaxo yayimata nasiha sosai .

Banya rasuwar danmasani Abdul yaciga da kasuwanci dakula da mahipiyarsa kuma yapara Neman auren 'yar hajiya halima kanwar hjy Maryam ba bata lokaci akayi auren sa da Aisha ( Mamy kenan ) hajia marym taji dadin auren nan harma memartaba bayan shekra daya Aisha ta haipi danta namiji akasama suna ABUBAKAR wato sunan danmasani suke kiransa da Anwar daganan bata kara haihuwa ba tayi mgni amma shiru dole suka hkr suka rungumi dansu

Alokacin kuma Mahmud junior yana university yadawo gidan Abdul daxama amma kullum ta'ala da sape xasu sugaida hajia sape da yamma xumuncinsu saikaruwa yakeyi

Mahmud yadade beyi aure ba saida Anwar yashekara 18 shima yaxama saursyi sanan aka tilastama yayi inda ya auri wata bafulatana kyakyawa mesuna Fatima ta tare adaya daga gidansu da mahaipinsu yabarmusu tana son anwar sosai dan yana yawan xuwa gidan shimayasaba da ita yanacemata Aunty amarya agidanta yanxu yakecin abinci kullum addu'arsa aunty amarya tahaipi mace ba adadeba kuwa tasami ciki murna gun hajiya maryam Da Mamy harda su Abbah kowa Allah yasa ta haipi mace Anwar kuwa kullum suka hadu da farouq xancenshi Aunty amarya xataimai kanwa kasan Allh farouq semunyi farty idan tahaihu Allh yasa wake da girma nakama paryn yara Faruq yamayarmasa nanda nan annurin xuciyarsa ya Kai sai da Faruq yabashi hakr yace Ay ran suna har gwanja ma xamukira sukasa dariya suka tapa

Yautakama Alhamis Allah yasauki Aunty Amarya ta haipi yarta mace mekama da ita sak amma Allah sai yadauketa yabar yar wanan al'amari yagigitasu sosai hakan yasa akayiwa yarinya huduba da MARYAM ( wato Ayman ) sunan hajia bawani taro saixaman makoki........

MUJE XUWA

taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 2/2/2017 9:00am ]

πŸŽπŸ‡ ANWAR $ AYMAN πŸŽπŸ‡

Written by RAHMA A DANMASANI

DEDICATED TO DANMASANI FAMILY

33

Hankalin Abban Ayman yatashi sosai narashin matarsa abin kaunarsa sannan kuma uwar 'yarsa dagani yakeyi daba ta haihuwa ba dabata mutu ba ( nikuwa nace ay ajali ko daciwo koba ciwo saiyaxo ) dan Fatima macece mai biysyya ga tsabta ga dasanin takan kula da miji danhaka yaji duniyar taimasa xapi Hajiya ce taxo ita da memartaba da Abban Anwar sukasa agaba suna bashi hkr memartabane yafara da cewa mahmud na'am rankan yadade yanayi yana sunkuyar dakai Abinda nakeso dakai kayi hkr duk mairai mamacini haka Allh yafada acikin (suratun nisa'i) kuma haka Allah yatsara dama intaxo haihuwa xata mutu kuma aykayi farin ciki tunda tayi shada Allh baya barin wani dan wani abinda xakayi mata yaxama gata gareta sai addu'a kaji kai yadaga yace alamar eh hajiya tace haba junior karasa mahaipinkama bare mata kuma ay gashi Allah yabaka madadinta dan Ayman kamar photo copyn fatimace shiru yayi ba abindayake sai kuka nansukaima nasiha taratsashi sosai yana kuka yace to ysnxu yaxa ayi da yarinyar Abba ne nixan karbeta dannasan halima xata riqeta da gaskiy yace shikenan yaya nabaka Ayman halak malak suka rungume juna suna kuka

Bayanda dangin mahaipiyarta basuba avaso amma Abban Ayman yace a,ah xadai anakawo ta haka suka hkr sukakoma

Rainan Ayman yakoma gun Mamy itskuwa abin nema yasamu ansami Mace sai tattali da rarrashi Anwar kuwa lokacin sukai candy danhaka duk inda xashi Ayman najikinshi wani irinso yskemata bcc ne kawai kerabasu da ita wani lkcin ma guduwa yake da ita sukwana tare wanka wanki bata madara duk shiyskemata harsa Pampers da kyar Mamy kerabasu har gidan su Faruq sunsanta danyana xuwa da ita gata yarinya meshiga rai da fsrin jini wataranma Maman su Faruq kecewa yakawomata ita duk da bata yadda da kowa sai Faruq tundashi tassnshi sosai yana daukarta idan kanaso kaga bacin ran anwar to sweet sis dinshi taikuka Dan wataran intai kuka shima saiyasa kukan tun abin navawa Mamy haushi haryadawo bata mamaki haka rayuwa tajiga da tapiya Anwar ne kekula da Ayman ko yaushe suna tare da ita duk wanda yasan Anwar yasan Ayman

Allah yayiwa memartaba rasuwa da haji'a a wasiyar da hajiya tayine take cewa dan Allh ahada Mata jikokin nata biyu aure sukaimata alkawari hakan

Mahmud yanxu yana Germany yana aiki amma yaqi aure

CIGABAN LABARI

MUJE XUWA

Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 3/2/2017 8:40pm ]

πŸŽπŸ‡ ANWAR $ AYMAN πŸŽπŸ‡

Written by RAHMA ABDULRAHMAN DANMANI

DEDICATED TO DANMASANI FAMILY

34_____36

CIGABAN LABARI

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull