Anwar and ayman complete - Chapter 2
Anwar and ayman complete Chapter 2: Anwar and ayman complete Chapter 2. A bangaren Anwar kuwa yarasa mekemai dadi ga shi yau dayakira wayan mamy tana dauka…
4,478 words
A bangaren Anwar kuwa yarasa mekemai dadi ga shi yau dayakira wayan mamy tana dauka saicewa tayi kabani kunya walh son takashe wayar ysikiran duniya taqi dauka menayi? tambayar dayakewa ksnsa kawai
Feena taje tasamu Aneesa shinfide akan gado tayi rubdaciki itama gadon tafada tare dayin tsaki mmtss dis guy yafiya jijidakai tare dauko wayarta ta kunna recorded din datayi dan duk abinda suka tattauna da Anwar tanade takunnamata tamikamata da sauri ta karba takafa akunne , ihu tasaka wayyoo! tnx a lot dear friend I like u so much tsxubawa feenah peak agoshi kinyimin abinda baxan tabamantawa dakeba mtss... Bakiji warning dinshi bane nakarshe shiru tayi sai sannan tatuna amma don't worry about dis I will be careful up to tym he will become only mine baransje na watsa ruwa kekisani kuwa danni banga namijn daxaina juyaniba duk kyanshi daria Aneesa tasa tanafadin baki samun handsome bane irin boss dina ga class ga cash sukasa daria
Bayan daura auren Anwar $ Ayman tare da wasu daga cikin family danmasani daga rimin gado dakuma 'yan uwan memartaba duk da abinyaxo aquraren lokaci amma sunyi kokarin hallata , Abbah yakira Abban Ayman yafadimasa yadda akayi addu'a yayi dafatan Alheri Abbah yace ko hukuncin beyi dai dai ba ay yaya duk hukuncin da kayanke daidaine saidai Allah yahada kawunansu Ameen nansukai sallama
Aneesa takira Anwar takara bashi hkr yace bakomai yafemata Allah my cocholety bakaga yadda narameba kafa hurani dayawa hubcy hhhm to kebakiga yadda nakomaba kana nufin kaima kayi missing dina kamar yadda nayi naka sosaima kuwa my neesa hhhm kasan me saikinfada neesa ta jibi xankoma 9ja dad yamatsa yanxu tapiya xakiyi kibarni Anwar yafada toh yaxanyi niba ason rainaba gaskiya nidai katkitapi uhm uhm uhm😭😭😭 Yanxu kuka xakayi my choculaty badoleba masoyiya xatayi min nisa kayi hkr I will back soon to shikenan my Aneesa amma xanyi kewarki sosai kai choculaty Allh hubcy kisan yadda nskejin sanki kuwa yanxu a,ah tafada inkikaxire Mamy Na , Sweet sis, bawata mace danakeso bayanke gabantane yafadin jinyace sweet sis dinshi yanaji kinyi shiru bakomai Matsayin daka banine yaban msmakin Ashe nakai wannan matakin axuciyarka ta wayance hhhm harkin kusa fi, haka sukaci gaba da hirarsu harsukai sallama shiya rakota airport randa xataapi haka rayuwa tacigaba da tapiya
Duk yanda taso suyi fasikanci sai yagoce wani lokaci sufada sudawo su shirya tana yawan kamai xiyara
AGURGUJE
Yau gashi Anwar ya kammala krtunsa yadawo gida Nigeria yayin dayapito da gud result yanxu yaxama cikakken engineer ranar dayadawo Su Ayman sunje tararsa a airport sosai Ayman tayi kwalliy yanxu tafara xama yanmata tayi tsayi badai kauri sosai kyanta yafito sosai amma ko qirgar dangi bata dashi sanye take cikin maron Swiss lace da adon sky blue ajiki tadaura sky blue din takalmi da magafi tayi daurin ture kaga tsiya gashinta yakwanto har gadon bayanta yalala kamar na larabawa gatsawo suna tsaye suna jiran isowar jirginsu qarfe 4:30pm jirginsu ya sauka shigar Hausa wace jikinshi sky blue din shadda ce yadoramata dark blue din hula da takalmi hsnnushi sanye da agogon axurfa sai murmushi yake yakara fari da ja amma yadan rame dogon hancinan yaqara fitowa yana taka mattakalar ksmar besan tapiya dahaka yakaraso gurinsu dagudu Ayman ta rungumeshi tana oyoyoyiyoy wani yarrrr yaji ajikinsa yadake yanashsfa fuskarta I miss uh sweet sis I miss u too sweet bro su Mamy suka kataso suka rankaya sukayi gida kslolin abinci Mamy tayimasa Na welcome back yaci yasha yakoshi Mamy tace yaje yaiwanka ko yaji dadin jikinshi dakin shiyanufa Ayman tabishi da trolley dinsa abaya komai nadakin tsab yajuyo sweet waya gyra dakinan yai kyau haka nice👈🏻 jawota jikinshi yai ya matse me sis Allah yaya tada da lafewa akirjinshi yaushe kika koyi gyra haka toh ayko wansn patatoes soup dinan takaci kake ta santi Nina girka yanxu na Iya abubuwa da yawa wayake koyamiki yadada matseta ajikinshi da wani irindadi yaji yana ratsashi ga kanshi turarenta yamai kafintayi msgana wayatshi tai ring hannu yasa ya dauka sunan my neesa yabayysna kan screen din wayar ya dauka tare dafadin my neesa kukatasa subhsnallah lpy hubcy meyafaru me akayimiki choculaty na bskaine kasauka baka neminiba sankin Ayman ysyi daga jinkinsa yaxauba gefan gado sorry my neesa wlh ko awa biyu banyi da saukaba kiyi hkr yaxanyi namanta dake baranai wanka yanxu xakigsnni kinji um to share hawayen kinsanbansan kukan mace bare kuma ke to yaushe xakaxo danafito daga wanka sai wurinki oek shikenan to danyimin dariya mana konasamu kwarin gwiwar Lankan dan bakiji yadda jikina yamutuba jinake wani abune yasameki dariya tayi kajika danrasaka na wuni aygwara a mareni tab! Wa ya isa yatabaminke aysai inda karfina yaqare bakin cikine ya ishi Ayman da sauri tabar dakin wacece wannan dayaya ke xubsmata kalaman soysyya ko kunyarta beji har yske kiranta hubcy wata kwallace tabiyo kuncinta (nikuwa nace meye naki aciki)
Kwaliyya yayi sosai cikin farin boyel tas da bakar hula dinkin ya amsheshi sossi yakqata fitomai da ainihin kensa afalon kasa yasami su Mamy ysmusu sannu da gida inaxaka bazakatsaka tsaya ka hutaba yafara Sosa keya xani gurin faroq ne Ayman taji wani abu harkahon xcyart ko akan wace shegiyarce yau yaya yake karya abinda batasnshi da Shiva adwo lpy murya Mamy tajiyo tanafadi son Abba yafada na'am Abba inkadawo daddare kasameni adakina xamuyi wata muhimmiyar magana to Abba Allah yakiyaye hanya ameen sweet sis barakiya ba adwo lpy kamar xatayi kuka tace adawo lpy duka sukajiyo suka kalleta jin muryarta narawaa Mamy da Abba suka hada vaki gurin fadin lpy mamana Abba yace meke damunki vaki da lpy ne kaitadaga danshine kadai mafita domin batasan dalilin damuwartaba Anwar ne yaxo yaxauna kusa da its yshada jikinsa danata yakwanta da it's afaffadsn kirjinshi ysna girgixata meke miki ciwo sweet sis kainane muje mota nabaki msgani kinji ysdauketa suka fita ..........
MUJE XUWA
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 4/2/2017 11:40pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by RAHMA A DANMASANI
DEDICATED TO DANMASANI FAMILY
37_____38
Be ajiyeta ako inaba saicikin mota yaxaga yabude motar saida sukafi yar yapiya sanan yayi parking yahuyo ya kalleta cikin murya kasa kasa yace pls my little angel sis mekedamunki yakamo hannunta yana matsawa shiru tayi batace komaiba yakara sausauta murrya pls say some thing shirunki najepani xulumi bakomai yabashi amsa da komai kede padi inbaki fadimin matsalarkiba waxaki gayawa kainane naji yana ciwo kuma shine kike kuka kaitadagamai alamar eh murmushi yayi yace shikenan, Allah yasawake naga sanda xaki girma tunda abinkuka brmiki wuya .. Wayarshi ce tai ringing ya dauka tare da fadin my choculaty kimin uxuri yanxu baxan samu damar xuwaba amma daddare xanshigo haba haba my hubcy kasan yadda nadamu da ganinka kuwa nima nadamu inganki amma baysnda na iya meyasa baxaka samu xuwa yanxu ba Ayman yashafa da xaxxabi ya rufeta sakamskon wayar dataji yanayi yace wlh sis ce ba lapia xankaita asibiti ranta taji yayi mugun baci akan wanan yarinyar xesabamata alkawari amma saitadanne dan inmatayi fushi baxaifasaba kuma may be yaxame musu fada dantassan yana matukar ji da ita yayin da itakuma ko kadan ysrinyar bataimataba daurewa tayi tace meyasameta xaxxabine da ciwon kai Allah yasawaqe batajira kexaiceba takashe wayar ranta yanamata qunana shikuma yanupi hanyar daxata sadashi da asibiti
Likita yadubata ya rubuta mata wasu magumguna suka taho yabiya shop rite yaimusu shopping sai wajen magriba suka dawo gida
Bayan yayi sallar magriba yatapi gurin aneesa baibaro guntaba sai bayan isha'i yayi sallah yabiya gurin farouq sukaita hira ta yaushe gamo sai wurin goma yabaro gidan
Yana xuwa gida yaci abinci yai wanka yanupi dakin Abba dan maganar dayace xasuyi akan kujera yasameshi a parlour yana kallon labarai yai sallama yashiga yaxauna akasa kusa da qafar Abban sannu da gida Abba yawwa son shiru yaratsa Abba dama naxone akan maganar dakace xamuyi daxu to Alhamdulillh , dafarko inaso kabani hankalinka kanutsu kaji mexancema to Abba
Abubakar Abba yakirashi tunda yaji Abba yakirashi da wanan sunan yasan maganar babbace na'am Abba kasan Allah yabamu 'ya'ya amana agaremu inmuriqe su da kyau munkyaitata amana inbamuriqesu da kyauba munci amana sanan yadorama hakkinsu a kanmu kuma suma ysdouramusu hakkinmu daga cikin hakkinsu akwai ciyarwa, sutura, ilimi, yarbiyya sanan insunkai munxulin aure a aurar dasu ga mataye nagari ko maxaje nagari dasauransu kuma suma Allah yadoura musu hakkin yima iyayensu biyayya dole saidai in abin yassbawa addini to dole su bijire (dan babu biyayya gurin sabawa mahallici) hakane kai Anwar yadaga alamar eh wanne haqqine naka wanda bamu sauke Makaba a matsayinmu na mahaipsnka tundaga haihuwarka xuwa yau , babu Abba Alhamdulillh anwar alfarma nake nema agurinka asanina dakai yarone mai biyayya amma bansaniba koxaka bijiremin kawatsamin kasa a ido. Abba kafi karfin Alfarma a gurina kaban umarni xanyi komeneni ko xanrasa raina kafada kawai Abba , saukowa qasa yayi ya tsugunna gaban anwar yace Abubakar dagowa anwar yayi suka hada ido ganin mahaipinnasa a tsugunne kabansa yasashi saurin kawsrdakai Abba yafara dacewa Anwar idan kaimin abinda nakeso katemakeni domin nacika umarnin da mahaipiyata tabani kuma na daukarmata alkawarin cikashi nabiyu ka kara karfafa xumuncina tsakanina da dan uwana Wanda shikadai yaragemin Na uku xaka sanyani farinciki Na har abada , idan kabijire kuwa bamakawa idan nace haihuwarka bata amfaneni da komaiba kuma xandawwama inabakin cikin may be ma bakin cikin yaxama ajalina yafara share kwalla shima anwar dinkuka yake yana fadin wallahi Abba xanma komeneni kayi hkr kar kwallaka taxuba asanadina pls Abba . Anwar iyaye xasu xabawa dansu abinda xaicuceshi kai ysgirgixa yana fadin baxasutaba ba Anwar abin shine na XABAMA MATAR DA TADACE DAKAI dasauri yago yakalli Abban tabbas har an daura aure innalillahi wainna ilaihirraji'una abinda yakefada acikin xuciyarsa kenan wacece abinda yatambayi kansa kenan kamar yasan tambayar dayayi yacemai kuma bawata bace face 'yar uwarka kanwarka AYMAN besan sanda yafurta Ayman yarinyar dana raina da hannuna yarinyar da dudu batapi 13years metasani a aure yaxanyi nadubi Ayman a matsayin MATATA.............
MUJE XUWA
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 5/2/2017 10:00am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by RAHMA A DANMASANI
I DEDICATED DIS PAGE TO MY PRECIOUS MOMY I REALY LOVE U MY MOM
39___40
Abba yakatsemai tunani ta hanyar cewa nabaka AYMAN amana, amana, amana inkaci amanata baxan taba yafemaba insha Allahu Abba xanriqe amana kuma xaka sameni mai biyayya Allah yayimaka albarka ya albankaci ratuwarka ameen Abba ngd , kana iya tafiya miqewa Anwar yayi jiki ba kwari yafita yana xuwa dakinsa yafada kan gado yaduro hannunsa biybiyu aka yana fadin dame xankalli aneesa ya xa'ayi nafadi mata aneesa ce matata yanxu dawanne ido xanna kallon Ayman gaskiya bakuyimana............. Kiran aneesa yakatsemai tunani kamar bejiba yayi hartakatse tasake kira har tayanke ba'ay picking va haka taitakira da yagaji saiyakashe wayan gabadaya yayi rufdaciki yàna tunane tunane dahaka bcc barawo yayi gaba dashi Aneesa kuwa haushu ya isheata xakasan nikayankewa waya inbanda so kai ka isa irinqa binka mmtsstttt.... Mammy ce tashigo lapia kike pada kekadai, inaruwanki ko buhon barkono nahau tsabar fada mutum ba'akasa dashi yace saiyadauka mtsstttt😏😏😏 tajatsaki nikike yiwa tsaki aneesa anyimiki mexakiyi koxaki dakenine wlh inkikace kema samun ido xakiyi kamar sauran matan dasukabar gidanan kofa abude take saiki waje wlh akawo wata shiru mammy tayi ina baki isa navar gidanan ba harsaina cimma burima shashasha kawai afili kuma cewa tayi kiyi hkr 'yar gatan dad baxansakeba kekikasani tadau wayarta taigaba tana fadar maganganu mammy batace komaiba saida ta pita ta sheqe da daria xakisan nikikayiwa haka Yaro besan xapin wutaba saiyataka...........
Anwar befarka ba sai asuba yai alwala yatapi masallaci yadade sosai a masallaci yana rokon Allah yasa hakane yapi alkhairi ga rayuwarsa sannan yadawo gida tsarabar dayaxo musu da ita yafuto dasu dama jiya yaba Aneesa tata da farouq akwati guda yayowa ayman tsaraba sannan yasiyomata laptop bekunna wayarshiba sbd besan takura kuma yasan daya kunna aneesa xatakira (nidai nace aytayi xcy)
A falo yasamesu suna breakfast yatsugunna yagaida da iyayen suka amsa sa cikin fara'a dasakin fuska Ayman ce tace yaya inakwana lapiya ya amsa bayabo ba fallasa sanan yaja kujera yaxauna tare dafadin yajikin naji sauki yaya baikalleta ba yaja plate yaxuba abinci bawanici dayawa ba yace yakoshi ke inkingama kije dakina xakiga tsarabarki da laptop dintaki tsale tadaka ta rungumeshi ngd sweet bro jaxakhallahu bi khair hannunta yabanbare daga jikinshi yana fadin Mamy xanje gidan su farouq daganan xanwuce ma'aikatar dasuksce nakai ta kadduna xasu daukeni ayki to Allh yakiyaye hanya yasa aje asa'a ameen Mamy na yasakai yafita Ayman tanupi dskinshi takwaso kayan tanata murna tana nunawa Mamy
Daya daga cikin mutar gidan yahau 4matic yadauka sanye yake cikin suit bakake sun amsheshi matuqa yasa bakin covershoe yabude motar yashiga duk haushin Ayman yakeji kuma yarasa dalilin haushin nata saisanan ya kunna wayarshi yakira Faruq gashinan hanyar gidansu yatashi motar yaigaba, yana isa gidan yanupi part din su Maman Faruq sukagaisa tayimasa godiyar kayan tsaraba Faruq yakawomata sanan sukanupi part din Faruq din shida Faruq bayan sunxaunane Faruq yskalli anwar yace boss ya'akayine Na dukranka a bace ko gimbiyar takace dannsan yanxu bakufara fara fada da sweet sis ba wannan Ayme sauqice inji Anwar nanyakwashe komai yafada mai gamamakinsa saiyaga Faruq nata dariya abn yakullardashi dalla Malam mene haka kamar wani mahaukaci hhhhh adole mukaso shoki muci shinkafa tashi yayi yafara rawa 💃🏻💃🏻💃🏻kai aure da dadi wlh yana da dadi😀😀💃🏻💃🏻duka Anwar yakaimishi duka yaguce yana dariya aboki congratulation gaskiya tunbayauba nagane kunyi bala indace da Ayman yakarasa fadi yana dariya tare da kunna sauti yacigaba da rawar💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻haka sukawuni Faruq natsokanar Anwar said a sukai axahar suka nupi ma'aykatar sunyi sa'a akayimusu komai cikin sauqi ranar Monday sukace yafara xuwa a office a matsayin director suka varo gun sunumusu gdy kaga Mijin Ayman anxama director gidan NEPA Anwar yakame duka yaisaurin gocewa yafigi motar....
MUJE ZUWA
Taka har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 16/2/2017 5:12pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
43
Idanba baxan yardaba kawai ina karamata akama awani aura jubgegen mutum kumama arasa wanda xa'a auran saiyaya saitasa kuka 😭😭😭 hakan yaidaidai da sakowar Anwar daga bene yatape yana waya da Aneesa yakirawota jiya abinka da abinda xcy keso yana bata hkr tahuce suka Fada soyayya yanxunma kirantane yatasheshe daga bacci yanxu yafito yin breakfast ne shine dama yayi wanka ysshirya bcc yakoma yacikin saukowa yaji sautin kukan Ayman subhanallah ya furta sweet sis meyafaru yakarasa yana sarsafa Aneesa cikin waya takecewa my chocolaty meyafaru shiru ba amsa taja tsaki mmmtsss... Jin yarabuda ita yana sis meyasameki katse wayar tai tanafadin narasa San da anwar yskewa yarinyah nan daba uwarsu daya sai ince ko auranta xaiyi, jikinshi na rawa yakamata yanacewa lpy takara rushewa da kuka hankalin Anwar yatashi ya rungumeta yana jijjigamata baya yana huramata iska a kunne a hankali tafara sauke numfashi saga bisani tayi shiru talafe ajikinshi sai ajiyar xcy take ya tallafo kanta yace sis kukan mekike tace Mamy ce tace.....saikuma tayi shiru hawaye yashiga xarya akuncinta cikin kaguwa yace tace me? Wai an daura mana au. ...re , wani laulasan murshi yayi tunba yau ba yasan wannan ranar xataxo yahade rai yace to mene Na kuka, toni ay bana sanka yace no dinne bakyaso ko auran nawa tayi shiru yace fadimana tace auran nakane banaso Alhamdulillah yace acxysrsa sbd me? Ni inada Wanda nakeso Na aura gabanshine yafadi da Sauri yace dama kina soyayyane kuma waye Wanda kikeso yajeromata tambayoyin wani yayan safeeya ne ya suhaip yace yanasona dabanasonsa amma yanxu ina sansa gashi kyakyawa kuma Dan gayu yaya dan kace su Abba suuce sunfasa auraminkai kanshi yadafe dayaji yana saramai abinda yake gudu ya afku a matsayinsa nawanda xayiwa Ayman aure gawanda takeso koda su Abba xasutimata auren dole yakwato mata yanci yau gashi anyimata hakan tafaru kuma shine Mijin , gaba yaji ranshi yabaci Aymance takatemai tunani wlh yaya inasonsa tswa yada kamata ke...... Wlh xan marmareki kikarayimin xance wani vanxa ance miki nima sanki nake kibani da wacce nakeso nima inada wacce nakeso takesona ya hankadeta yafuce xucyarshi kamar ta tarwatse........... Yabarta tanata gunjin kuka...........
🍎🍇MUJE XUWA 🍎🍇
Dr Rahmacy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 10/2/2017 10:20am ]
🍎🍇ANWAR $ AYMAN🍎🍇
Written by Rahma A danmasani
Dedicated to Danmasani family
41____42
Haka sukapi sai tsokanarsa Faruq yakeyi dayagaji dabiyemasa yaimasa shiru, gidan su Faruq akafara xuwa ya ajiyeshi shikuma yayo gida, lokacin dayaxo gidan babu kowa a parlour sai Ayman tana kallon shirin dadin kowa a tashar Arewa24 bekulata ba yashige dan yanxu wani iri yakeji akanta haryai gaba saikuma yadan tsaya yace ke ina mamy shiru tayi kamar batajiba Ayman wai badake nakeba oh! Tana sama parlour Abbah tajuya ta cigaba da kallonta shikuma yayi gaba a parlour ya samesu yai sallama akamai ixini yashiga bayan ya gaishesu nan ya gayamusu yanda suka a ma'aikatar komai yaxo cikin sauki ran litinin ma xanfara xuwa aiki owk Allah yataimaka yasa Albarka aciki suka hada baki sukafada ameen ya amsa dashi Abba ne yace son ni ason samuna kasuwanci xakayi krt dama kayishine dankasamu wayewa da iyaxama da mutane badan Aiki ba amma tunda haka ta faru shikenan yanxu saikahada biyun kamar weekend ko sanda kasamu Hutu daikaringa yimana safara to Abba Allah yakara girma yauwa Allah yayima albarka ameen yatashi yafito
Aneesa kuwa ganin Anwar yashare ta yasa takira farouk take fadamasa abinda yafaru hkr yabata daga bisani yacemata yana busy ne shiyasa tunsape suna tare saiyanxunan sukarabu amma tayi hkr xaima mgn sukayi sallama
Anwar a parlour yanemi guri yaxauna kusa da Ayman daga kansa sama yayi ya lumshe ido kamar mejin bcc Ayman ce a ranta tace wanan kuma lpy 😏😏😏shidai yasani saiwani cicin magani yake tajuya tacigaba da kallanta Ayman yakira bata amsa illa juyowa datayi ta kalkeshi cewa yayi ko sannu da xuwa yau babu ko? Toh Ay yaya ganinayi saiwani cicin kamshi kake nikuma bawani abu nayima shiyasa hhhhm murmushi yayi bace komaiba kuma daxu dana gaisheka aciki ciki ka amsa 😊 murmushi yasakeyi shine kikarama hhhm ehmana kaga 1/1 kenan shiru yayi bekara cwa komaiba hanunshi ta riko wani yaarrrrrrrrrrr yaji tundaga tafin kafarsa hartsakiyar kansa ya lumshe idonsa yashafa sumar kansa yajuyo ya kalleta kara matsa hanun tayi yaya waibaxakaci abinci bane dakayar ya iya furta kawomun naci anan danjin jikinsa yake duk a mace tashi tayi ta dakomasa ta ajiye sanan tadako ruwan faro da cocacola taxo taxubamai a plate tace gashi sakowa yayi yanaci tuwan shinkafane da miyar zogale tasha busheshn kifi sai potato chips ciyake kamar bayaso wayarshi tayi ringin yana dubawa ya farouk yadauka yakara a kunne hello faruk Mijin Ayman yanxu choculatynka takirani nanyafada masa yadda sukayi da ita yakara dacewa kadaure kakirata owk badamuwa xankirata amma basan tayadda xanfada mata anyimin aure ba gaban Ayman ne yafadi aure to wayama aure kowanan matace dasukai photo da ita! Oho faruk ne yace karkafadamata yanxu kabari saika lallasheta kunshiyarsa saikuma kafada mata haka sukaciga da tattaunawa daga karshe sukai sallama Aymance ta dubi Anwar tace yaya aure kayi dama ko kafadamin ingayyaci su safiyya party nan danan idonta yakawo kwalla sai hawaye kamar anbude famfo kardai ace Ayman batasan anyi aurenba wayyo Allah! Yanxu yaxanyi tashi yayi yakoma kusa da ita ya rungumeta a kirjinshi yana bubuga bAyanta yana huramata iska a kunnenta ahankali tarage sautin kukan tayi luf ajikinshi yadagota y@nacewa yamaxa'ayi nayi aure bakisaniba wasa nakeyiwa faruk amma kitambayi maamy kiji daga kaitayi alamar gamsuwa takoma ta kwanta shikuma yadada matseta ajikinshi har bcc ya dauketa yakaita dakinta ya kwantar
Ayman ta tambayi Mamy wai yaya yayi aure gaban Mamy yafadi shiya gayamiki haka a,ah jinayi suna waya da yaya faruk tafadamata Abinda taji da abinda Anwar yafadamata shiru Mamy tayi a zcyar ta kuma tace ta ina xanfara, Ayman ns'am mamyna tabbas son yy aure Mamy waya aura ? Kitsaya kiji mana Abbanki da Abba ne sukayamsa aure kuma yayi biyyayya ya amince beyimusu jayyaba Mamy wace matar hhhm bawata bace face kanwarsa kums yar uwarsa Ayman 😳😳😳 xare idotayi amma bani Aymandinba kekuwa nashiga uku gaskiya ni baxan aureshi shiba Mamy ce tahade rai to Ay andaura kuma doe ki hkr inkuma ke baxakiyi biyayyarba saiki fada kinsandai Annabi (SAW) yace: Kubi iyayyenku sannan yayanku subiku, kuma biyayyarsu nacikin biyayyar ubangiji inkuma sokeke Allah yafushi dake kuma su Abbanki su tsinemiki saiki bujure tatashi ta barta agun tanafadin nasan xa'arina Ayman kuwa cewa tayi idanba baxan yarda ni wlh suhaip nakeso..........
🍎🍇 MUJE ZUWA🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 18/2/2017 10:25pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
45
Mamy tarasa yadda xatayi sai safa da marwa tajeyi adakin
Da daddare Abbah yakirawo Anwar yafadamasa daxar anyi hutu 3rd term Ayman xata tare gaban Anwar yafadi Abba wace tarewar, nikake tambaya to ina nupin gidan mijinta dummmm... Anwar yaji gabanshi yakara faduwa cikin sarqewar murya yace Abb....a.....h yaushe kenan nanda 2mnth masu xuwa Abba she's too young she doesn't know any thing associate with marriage pls leave her........... Kai rupemin baki kapin ranka yabaci nagama magana idankuma baxaka yiba shikenan kalas saikafadamin, Allh yahuci xcyarka amma Abba ayban gama gini gidanaba indai gidane muhmud yabaka daya daga cikin gidajensa na kwandila yace kaje kaxabi Wanda yayima to ngd Allah yakara girma, ameen , to Allah yakaimu yafito da dakin kamar xcyarsa xata fashe , yanxu dole yafadawa aneesa koma mexatayi tayi, amma da yafadiwa faruq saiyace Allah yasa kana ne yafi Alkhairi
Yafadawa aneesa hargida yaje bayan sunyi hira yake cemata yau inaso mutattauna wata magana, tamepa ta tambayeshi, watakwan inaso infadamiki kiyi hkr da abinda xanfada owk waimene fadi kawai inajinka, NAYI AURE KO KUMA INCE IYAYENA SUNYI MIN AU.... kapin yakara ta tsashu ta hanyar inmma wasakake banason irin wannan wasan pls kosokake xcyata tabuga farat daya basawa nakemikiba ko kinga wasa a fuskata , dago tayi ta kslkeshi tags bawasa a idonsa oh! My god mehakan kenupi pks explain to me the way I will understand, yes kamar yanda kikaji nafada hakane iyayena sunyimin aure ..... Wata Uwar ashar tayi wllahi baka isaba yanda navata lokacina nanace kainakesp Na hkura da duk wata bukatata nabika baka isa ka auri wata bayan niba inma wasa kake tunwuri kadema Dan. Hkr xakayi kifahimceni nima bansan anyiba to kasaketamana dole su wanne irin iyayrne naka ba waninan kaikace kanaso ay ba ayiwa namiji auran dole, kiyarda dani. Wlh susukayimin, aywallahi basu isaba kasaketa kawai, mahaipananeva ko suwaye dasuka haipeka su suka halliceka Dan vaxai yuwuba subasunan xamaniba wadanne irin jahilaine su daqiqai wannan ayxalinceni kuma li kasaketa kokuma kuyi dansani Mara adadi dakai dasu da ita .... Iyayen nawakike xagi...........
🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇
Taku har kullm Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 16/2/2017 8:50pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A danmasani
Dedicated to Danmasani family
44
Haka tagaji da kukanta tayi shiru Dan Mamy tunda tashiga daki batasan anayiba, Anwar kwa zcyarsa ce kemasa xapi taya xa'ace Ayman tasan soyayya yarinyar dake jss 3 yanxu dudu shekararta goma sha 13 amma taya hakatafaru hartasan wane wannan Dan iskan Yaro yabata ta dole yadau mataki haka ya wuni ba kwarin jiki
Ayman kuwa tunda tashiga daki xaxxabi ya rufeta ga wani irun ciwonkai datakeji kanar ya tsage dan ciwo abinda taketa nanatawa a ranta Kalmar Anwar NIMA AYBASANKI NAKEBA INADA WANDA NAKESO TAKESONA saitafashe da kuka mai tsanani shiru shirun da Mamy tagani Ayman wuni guda bata fito ba ko abincin ta Na rana bats ciba ha Anwar ma yafita ko sallama bemata ba shiyasata lekawa dakinta can kuryar gado tahangota sai karkarwa take hakoranta suna haduwa da gudu Mamy takarasa tana fadin lafia meke damunki bata Iya magana ba da sauri Mamy tafara danna lambobin Anwar hartai ringing takatse bai dauka a xatansa Aneesa ce haka taitakira har sau biyar sai anakarshen ne ya dauka xaiyi masifa saiyaga Ashe Mamy ce da sauri yadauka hannunsa Na rawa yace hello Mamy Na Anwar kana ina Ayman ba lapiya pls bala direba bayanan yi sauri kaxo akaita asibiti baijira tagama maganar ba yakatse wayar yataho gida hankalinshi atashe tsaye ya tarar da Mamy sai safa da marwa take Mamy tana INA meyasa meta? Nubansaniba tayi gaba habita yana xuwa yafada kan gadon yadaukota she karkarwa take yanufi kofa Mamy ta biyoshi da mayafinta a hannu asibitin nasarawa suka nupa nanne duk yan gidansu kegani likita kasancewar suna da hanya akwai kanwar many hajia binta a asibitin da gudu aka karbeso akabasi gado akafara teating dinta Anwar yaxauna duk ya birkice yanxu akan Ayman batasan auransa shine wannan cuwon yakamata Na Shiva uku meyasa su Abba sukaimana haka wayarshi tai ring ya dauka Faruq yagani yadauka yakara akunne Faruq yace mijin Ayman gani gidanku amma mefadi yaxemin kunfita yanxu a mota yakeji vama lpy ba meyafarune cikin sanyi murya Anwar yace sis bata da lpy subhanallah meyasameta bansaniba kuna wanne asibitin nasarawa OK ganinan xuwa Allh yasa waqe ameen ya ansa yakashe wayar yaxuba tagumi
Bayan ysn gwagwaje likita yace bakomai xaxxabine kuma xaisauka asomo ruwa adan daddannamata jikinta dashi da sauri Anwar yamiqe yace inxa'asamu ruwan hajia binta tace banaje kicin nasamo, ba ajimaba saigata da ruwan ta miqawa Mamy amma sai Anwar yace shi xaimata Mamy tace bashi kawai haka kuwa shiyagasamta jikinta sannan akasamata ruwa akabata magunguna da daddare Abba yaxo yace dama bata da lpy ne mamy tace yau abin yafaru shima yaijimami sosai Faruq taxo saida yakai dare sannan sukatapi da Anwar many ce ta kwana da IRA Anwar kwa yanda yaga rana haka yaga dare bai rutsaba dayaga zaman bazaimasa va yashuga vandaki tadauro alwala taxo yaita nafila yana mewa Kansu Alkhairi da mapita awanan lamarin
Kwanan Ayman buyu aka sallaneta jiki tayi kyau safeeya ce tayomata waya meyasa bataxuwa makaranta tace Aybata da lapiyane yau aka sallamota Allh sarki kawata insha Allahu in anjima xaki ganni zangaya yaya suhaip gaban Ayman ne yafadi tace betapi mkranta ba ay yace bakuyi sallama Allh sarki ya sugaip Ayman tapada hararar da Anwar ya wurgamata ita tasa ta saurincew saikinxo takashe wayar, qarpe takwas nadare saiga safeeya da mansu da ya suhaip dayake duk yangidan sunsan ayman kawar safeeya ce itamakuma Mamy tasansu suka shigo dakayan dubiyarsu kaniqiqi Ayman tafada jikin Ammi tace ammin Nagano hanyar barxagu suka kyalkyale da dariya suhaip yace aybaxaki mutu yanxuba saikin kara shekara dubu taxare ido dubufa kace ya suhaip aysaina xama ya gwalgwal aringa shanyani aybaxaki tsufa bake duka akasa dariya amma banda Anwar dayake cika yana batsewa da qyarma ya amsa gysuwar suhaip haka akacigaba dawasa da dariya suhaip nata tsokanar Ayman tana ta washe baki kasancewar shi ya Iya barkwanci anwar kuwa jiya keyi kamar yafitardashi daga gidan sai wajen tara suka tapi
Bayanda Anwar veyi da aneesa taxo taduba Ayman saitace itafa baxa taxo ba dole yaravuda ita amma abinyayimasa ciwo sosai