Anwar and ayman complete - Chapter 3
Anwar and ayman complete Chapter 3: Anwar and ayman complete Chapter 3. Ayman jiki yayi kyau takoma makaranta saidai wani Abu da daiyafuto dashi shine idan…
4,332 words
Ayman jiki yayi kyau takoma makaranta saidai wani Abu da daiyafuto dashi shine idan Ayman tayi jarabawar Junior waec dinta da k e r d dinta to ahutun xata tare agidan mijinta da Mamy tace bata yarda yahauta da Fada waitanso tanunamsa ita ta haipi Anwar Ayman ba yartabace tace baha bane inason naga Ayman taxama Babar mace sanan saita tare wanne irin babba Mace bayan hakan sunnane Annabi lokacin da ya auri Nana Aisha tana shekara shida ya tare da ita yana shekara tara9 da da da yanxu ayba.... Yadaga mata hannu nanda wata 2 Ayman xata tare nagama magana karatuntapa ko aji 4 bata shigaba wannan yana hannun mijnta ruwanshi yavarta koya hanata yaificewarshi yabar Mamy atsaye..........
🍎🍇MUJE XUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 19/2/2017 12/20pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
46
Ay su cancaci haka inbanda Su basu........ Bata karasaba ya wanka mata mari tayi sauri tariqe kunci tanafadin nikamara An mareki angayamiki iyaye abin banxane ko yankani sukayi aysu su haipeni bare gata sukayimin mahaukaci kawai mara tarbiyya tsugunnawa tayi tarushe da wani matsanancin kuka Allh ya isa na kacuceni ka yaudareni vaxan taba yapema ba kuma wllh duk wace ta aure ka saitayi danasani kuma yanxu nafara sanka don sanka acikin jinina yake da jijiyata I can't alive without it yayin data kuma rushewa dawani matsanancin kuka tausayinta Yakama Anwar amma sai yashare yai tapiyarsa sbd yanunamata kuskurenta naxagin iyayensa ay kishi ba haukabane, tanishi da kallo haryapice tana kuka. Duk abinnan yafarune a idon mammy sbd a babban parlour gidan suka xauna taxo wucewa taji hayaniyya saita tsaya ta labe, dariya tahauyi daga visani tace ahayyeh😃😄😃😃!!! Nasamu hanyar cimma burina nakuma nunawa yarinyan nan bata da wayo sannan nadau fansar xagin datayimin 😀😀😀 ta tuntsure da daria da shewa yanda Aneesa baxataji taba, ta gyara fuska tafito tana inna lillahi wa'inna ilahirraji'una meyafaru tariqe Aneesa, Aneesa kuwa tafada jikinta tana kuka metsuma xcya tana kitaimakeni Anwar yayi aure yayi au......re tasake fashewa da kuka kiyi hkr kiyi shiru fadamun meyafaru Aneesa ta share hawayen dayake xuba a idonta wani nabiyedashi tabawa mammy labarin abinda Anwar yafadamata da irinkuma sandatakemasa baxan Iya rayuwa batare da Anwar ba ki taimakeni mammy, mammy tagyara xama a xcyarta tace yauni kike Neman temako a gurina ta tuna ranar da akan tace tabari idan dadinta yadawo daga Egypt sai itakuma tatapi USA din yarufe ido tacimata mutunci kudinki ne Namu hardaxaki xabamin abinda xanyi konace kitaimakeni da sisinki kaf duniya baki da abinda xaki Iya temakona dashi angaji da yawan bariki anxo anliqewa mahaipina gayar talauci kawai, mammy tai ajiyarxcya tace lalai bahaushe yayi gaskia dayace mehakuri shike dafa dutse yasha romansa, afili tace indai da Kudi aykomai mesaukine aneesa tai saurin cewa a kwai konawane to masha Allah kibarmin komai ahannuna karkima fadawa dadinki komai xexo cikin sauqi dakanshi xexo yaroqeki ki aureshi inaki aueshiba xemutu ke ko iyayensa xai Iya rabuwa dasu akanki, taya hakan xatafaru, kedai bari kudi ne magana indasu anyi komai angama yanxu he ki wanka ki Bacci kisamu nutsuwa kixo kiji mafita, aneesa ta tashi ciikin jin dadi da samun nasara tashiga daki Mammy tabita da kallon shashasha, tanashiga daki tapada toilet ta watsa ruwa takora syrup da cocaine tafada gado
Shikuwa Anwar tunda yatapi kanshi kejuya masa Allah ne kawai yakawoshi gida yana shiga dakinsa yaxube kan carpet yadora kanshi kan kujera yananata ALLAHUMA LA SAHALA ILLAMAJA ALTAHU SAHALAN WA'ANTA TAJA ALLUL HAZNA IZAH SHITA SAHALAN sanan yasamu nutsuwa tafara xuwanmai yayin da hawaye ketabin kuncinsa ahankali yanajin sanyi aran sa (nikuwa nace Addu'a makamin mumini).......
🍎🍇MUJE ZUWA🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 19/2/2017 1/30pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmsani
Dedicated to Danmasani family
47
Kwanci tashi asarar mai rai yaugashi Ayman taga gama exam takara girma kaikace takusa kagama sikandire gawani sirrin kyau datake karawa takara haske yanxu yadanyi kiba ba laipi ta tashi daga sahun sirara ammapa bata shiga sahun lukutayeba tanan dai2 saidai bawani alamun girma ajikinta , Mamy kan ganin Abba dagaske yake kai Ayman xaiyi yasata taxage wajen kula da yarta ta gyrata tsaf ciki da bai gyaran jiki da tsumi bawanda batayiwa yartaba wani abunma intava Ayman sai Ayamn din tace Mamy wannan abubuwan danakesha namaye sai mamy tace gyaran jiki Ayman kuwa dason ado danhaka databata saita shanye, Ayman gwanar kwalliya yanxu takara gogewa wajan kwalliya dan wani lokacin intai kwalliya saika xata Aljanance tsabar kyau. Anyimusu Hutu 3rd term danhaka Abba yace nanda 2weeks xata tare, Anwar kuwa yaje kwandila yaxabi gida nagani nafada ba a magana, lokacin Da Abba yakira Ayman yafadamata xasu koma gidansu ita da Anwar saitasa kuka tana ita baxata komaba yashiga tarraashinta yana bata baki yace xasuje da ita Dubai taxabo irin kayan gidan datakeso jin ya ambaci xata Dubai yasata saurin share hawaye yace kinaso kiga Abbanki cikin sauri tace eh yace xaixo lokacin daxa kukoma farinciki ya lullubeta sai murna take, Tana yiwa sapeeya waya tagayamata sapeeya tace to yanxu Ayman shikenan baxaki auri yaya shuhaip dinba kinsankuwa son dayakemiki Ayman tamarairaice tace kibari ay shi yaya Anwar din basona yakeba yanada wadda yakeso may be yasakeni kinga saina naxo na aureshi ko, tab! Bayaso saikinxama kwantai sannan😜 kamar ya barxancen danbaxaki gane abinda nakenupiba yarinya hhhm 😜 nice yarinyar taki am sorry pa asheke babbace na manta now you are house wife suka kyalkyale da daria haka sukaci gaba hirarsu. Yau saura sati biyu tariya dan haka gobe Mamy da Ayman da wata kanwar mahaipiyar Ayman Aunty Raheela datake aure a gwanbe xasu wuce Dubai Dan suyowa Ayman kayan daki, washegari jirginsu yadaga 🛫🛫✈daga 9ja xuwa Dubai(sis Raheelah kixabo mekyau karkixabo mata irinnaki .....ki xabomata irin Na Rahmancy kinga ita yar birnin kano ce ba gombe ba😀😝😜) .
Aneesa kuwa sai xubawa mammy Kudi take waitana xuwa gurin boka shakundun sha yanxu magani yanxu, aganin aneesa magani yanayi tunda har Anwar kiranta yayi yabata hakurin Marin dayayi mata yaita lallashinta akan shima baa asan ranshi akayi auran ba bakuma San yarinyar yakeyi ba badan kar sutsinemaiba ma datuni yasaketa gashi yanxu wata soyayya yake nunamata wacce kodacan baya bata kulawa kamar haka, a tunanita aikin boka ne, bangaren Anwar kuwa tausayinta yakeji tunda ya lura tana masifar sonshi shiyasa, duk abinda ke faruwa tanasanar da Aminiyarta feenah, yauma sunaxaune take gayawa mammy abinda Anwar yafadamata Na beson yarinyar nangaba xesaketa mammy taa gyara xama tace aykadanmma kenan aynan gaba sujjadace kawai baemakiba itama Dan Allah kadai akeyiwa amma komai kikeso saiyayimiki Allah mammy, kixuba ido xakisha kallo, sukasa dariya duka suka tapa
Yau su Mamy sukadawo daga Dubai sun soya Kaya masu kyau sosai danko yar wani president din saihaka Ayman dakanta taxabi komai kadanne su Aunty Raheela suka xabarmata abinka da yar birni takuwa xabo Wanda sukadace anje anjeramatasu gidan yakara fitowa kamar government house jibi yakma xata tare
Yau Yakama tariya gida yacika da yan uwa da abokan arxiqi dangi mahaipiyarta sun xo sunyi kara dayake Mamy ta ayka Anwar dakansa yaje yafadamusu mutanen Rimin gado ma sunxo gida yacika maqeel Ayman ansha graya fatarta sai kyalli take ga kunshi baki da ja yan medugurine sukayimata shi da turaren jiki ko inata gifta sai wani asirtaccen kamshine ketashi ajikinta Abbanta yaxo tunsuna Dubai koyaushe tana maqale ajikinshi suna hirar yaushe gamo
Karfe 6:00pm dai2 motocin daukar Amarya suka iso yayin da Abba yasa aka kira womasa ANWAR $ AYMAN Mamy Na xaune da Abba da kakarAyman tawurin uwa koyamusu Fada da nasiha sannna Mamy ta Dora son ga Amanar 'yata inkaci Amana banyape ba kekuma kiyi biyyayya kiriqe surinku banda rashin kunya taimusu Fada da nasiha sosai Ayman saikuka take cikin shashekar kuka take cewa Mamy Na Abba kuyafemin duk laipin da naimuku kugafarceni kuka yakwace mata itama mamyn kuka takeyi suka CE munyape miki duniya da lahira Allh yaimuku Albarka shima Anwar kukan yake ahaka aunty Raheelah taxotapita da ita sanye take cikin wani hadden lace maitsada marron ne yasha hadden dinki Riga da siket aka doramata Alkybba orange colour abin sai wanda yagani tai kyau kamar sarauniyya sakar gwalce da awarwaro ajikinta akasata haddiyar motan last decision kirar 2017 sai gidan yayanta angonta ANWAR......
🍎🍇MUJE XUWA🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 20/2/2017 10/40am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMWN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
51_____55
Suka shige cikin dakin gaba tayi tarakube agefe, yaja wani center table ya dora plate din akai da ledan yakoma kan doguwar kujerar dake daki ya xauna yaxuba yafara ci yana kora juice can yahangota tarakube gefan gado a takure sai gyangyadi takeyi, sai sannan ya tuna to inaxata kwanta adakin nan daya kawota danshi be iya kwanciyar kasaba ya yanke shawarar ta kwanta kawai akan kujera inyatashi saida yagama komai yakashe wutar sannan yadawo kusa da ita yadagota tabude idonta yace koma kan kujera ki kwanta bamusu ta tapi ta kwanta yace kinyi addu'a, tace a,ah toyi saiki kwanta takaranta addu'ar tashape jikinta sannan ta kwanta shima yahaye gadon ya lullube jikinshi da bargo cikin dare sanyi yakada jikinta sai rawa yake tasako kaqa ta kudundune saikarkarwa take Anwar kamar yadda yasaba dan gabatar da nafila hakama yau yatashi yaye bargon yashiga toilet yayo alwala ya fito yashinfida daduma yatada sallah sai bayan ya iddar yaduba kan kujera saiyaga batanan gabanshi yafadi kardai fita tayi yanupi kofa yakunna fitila saiganinta yayi tanata karkarwa da sauri yakaraso gurin yadagota ta kanqameshi lapiya ko sanyi ki keji kaita daga owk bana dakomiki blanket yashiga duba dakin amma sama daqasa ba blanket adakin yadawo yace hau gadon ki kwanta tatashi ta haushima yahau yarupesu da bargon, amma kanshin jikinta Dana turarenta suka jefashi wata dunia yakasa bcc tunani kawai yakeyi can yaji kamar a mafarki an rungumoshi yana juyowa yaga Ayman ta makalkaleshi tana bccinta hankali kwance hannunshi yasa yatallapota kan qirjinsa ya gyramata kwanciya shima ya gyara ya kwanta Bacci medadi yayi gaba dasu, bashi yafarka ba sai dayafara jin kiran assalatu yatshi yaxareta daga jikinshi a hankali yaje ya dauro alwala sannan yafito ragowar ruwan hannunsa ya yarfamata tai miqa ta tashi yace lokacin sallah yayi yanuna mata toilet shikuma yatapi masallaci, bayan ta idar da sallah sai takoma toilet din ta wanke mai sannan tadawo bed room din tashare ko ina ta gyarashi ko ina tsaf tsaf tajuna abin turaren wuta ta xuba turare sannan tasa air frshner a toilet tadawo parlor ta gyara mai shima tasa turaren wuta takwashe kayan dayaci abinci taxura hijabinta tapita daga part din bayan ta gyara part din duka ko ina kamshi yake sannan ta rupomai sashen takoma nata ta gyara shima sannan takoma babban parlour shima ta gyrashi ko ina a samanan ka gifta kamshi ketashi ta hada plates din dasuka bata ta wanke ta mayar dasu sannan tafada toilet tashiga wanka bayan tapito daga wanka ta bude wadrope ta dako wasu Riga da siket na tamfa a inda su Auny Raheela suka shirya mata a tamfar lemon green ce da orange da black bayan ta tsantsara kwalliya tasaka kayan sunyi mata das ajiki sannan tayi daurinta mai step step tasaka fashion din sarkata da dan kunne duk orange tadoura agogon hannu shima orange takoma falon dakinta taxauna bayan tapeshe jikinta da turaruka masu dadin kamshi da humra
Anwar kuwa lokacin daya pita yabiya ta gurin masu aiki yacewa kukun gidan ya dora break fast sannan yatafi masallaci saida rana tafito sannan bayan yagama laxuminsa yadawo sannan ya taho gida sanda yaxo masu aykin harsun gyara harabar gidan masu gyaran fulawa nayi suka runga xubewa suna gaisheshi yana amsa musu cikin fara'a da kulawa yashiga cikin gida gabaya porlor kasa da dakunan da duk wani bangare angyarashi sai kamshine ketashi kai tsaye sama yanupa yana xuba wani lapiyayen kamshi yadaki hancinshi Wanda yasha babban dana qasa ya wuce xuwa dakinshi abin yabashi mamaki gani kamar ba ataba shiga side dinba sai kamshine ketashi ya wuce bed room shima tsab hakan ya tunamai da gyaran dakin da akaimai lokacin dayadawo daga China ya yasaki murmushi yace Allah sarki sweet sis har anfara girma yafada toilet yayi wanka sannan yafito yanufi bakin mudubi yashirya kansa sannan yasa kananun Kaya yayi kyau sosai yataje kansa yafuto baitsaya ko inaba sai part dinta akan kujera yahangota takame tana kallo yayi da kamshinta da nadakin suka hadu suka bada wani hadden kamshi mesanyaya xcyar masoyi yakaraso kusa da ita ya xauna yana murmushi ta sauka ta tsugunna kasa tace yaya inakwana yadagota yace lapiya klw kanwata yakikatashi, lpy, ya bagwan guri, lapiya masha Allh irin wannan kwalliya haka kamar ba a 9ja ba daga nesapa nadauka bakuwar saudiyya mukayi kai yaya ya kwaikwayi yanda tai magana yace Allah suka tuntsure da daria yadagota ya xaunar da ita kusa da shi suka shiga hira rigin din kararawar dasuka jine yasa susu kallon kofa yayin da Anwar yace yes come in wata tsohuwar mata taxo ta tsugunna tagaishesu cikin ladabi suka amsa mata sannan tace anshirya abincin a dinning sukace to hartayi gaba Ayman tace baba cikin rawar jiki tadawo tace gani Hajiya Ayman tace dan kidaina gashe da ni nixanna gaisheki aykinyi jika dani kuma basai kin tsugunna ba Anwar yabita da ido dan bakaramin burgeshi tayiba matar tai murmushi tace to Hajiya nagode Allh yayimuku Albarka yabaku xaman lapiya da xuri'a dayyiba Anwar yace ameen baba mungode tafita Anwar yajawo ayman tafado jikinshi yaxubamata kiss a goshi yana fadin kin burgeni sosai Dan Allah kina musu biyayya kinga su manya ne tace to yaruqo hanunta suka pito duk abinda baki saniba ki tambayesu xasu fadi miki kinji tace to a haka suka karasa dainin ko waya kujera ya xauna Ayman ta tashi tayi serve dinsu potato cake ne da chicken nuggets sai tea da kunun tsamiya sunaci suna hira yana tsokanarta wai yabata abaki kotafi koshi sai daria take yadebo a cukali xaisamata abaki tabude bakin wayarshi tai ringing ya ajiye cokalin ya dauka my neesa ya bayyana a screen din ya saurin pickng yana choculaty cikin kissa da shagwaba tace kamanta daniko haba Aneesa ta kintaba ganin mutum ya manta da rayuwarsa a,ah chocalaty tokece rayuwata yaxan manta dake ta sheqe da dariya haka sukacigaba da soyayyar su yayin da Ayman tacika Pam saiganin hawaye tai yanaxuba juyuwar da Anwar xaiyi sai yaga Ayman tadena cin abinci tana hawaye yai Saurin katse wayar taacewa My neesa ina xuwa yakashe ya tallapo Ayman yace...............
🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 19/2/2017 11/11pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
48____50
A mota banda kuka ba abinda takeyi Aunty Raheela nabata hkr a haka suka karasa gidan fitilun dasu haka haska layin su suka tabbatar min ga gidan Amarya can tinkan naqarasa nace Aljannar duniya gate naga an wangale motocin suka shiga da kyar Ayman tapito tana kuka suka nupi parlour n gidan wani hadden parlour nagani yasha haddun kujeru kalar pink and black da kyalkyali jikinsu gawani haddun pink and black din labulaye da wani center table golden akan waniakeken pink and golden carpet saiwata makekiyar plasma ajikin bango da home tiyata abindai sai Wanda yagani can gefe nakara hango wani parlourn medauke da adon green and white beside kuma dining table sai dakuna hudu agefe, samma na tsallaka nan naga duniya Gidan kaman ba 9ja ba babban parlour ne medauke da kujeru coffee and milk yana dauke da dakuna biyu daya days naga sunshiga sainaga she parlour ne shima da two bed room sai kitchen da toilet acikin kowanne bed room akwai toilet nannaga anshiga da ita daya bed room an ajiyeta a tafkeken gadonta shima kansa abin burgewa ne (nikuwa nace daya dakin Na megidanne kenan) a habban parlorn nan babban kitchen yake gaskiya annarka dukiya aciki kai gidan ANWAR $ AYMAN yahadu abinda naki yankai amarya nacewa domin nagajidagaya muku tsaruwarsa dan sai inkwana inayi saidai fatan Alheri, a hankali mutane suka ringa tapiya saida yadawo daga aunty Raheelah sai hajia binta kanwar Mamy itace takatayiwa Ayman nasiha takecewa Ayman babban a binda me riqe aure hakuri yinayi bari na bari karki yarda mijinki yayi fushi dake domin kuwa duk macen da mijnta ke fushi da ita Allh baya karbar ibadarta kodaga ixuwa sama ba ayi, kiriqe sirrin mijinki komai yafaru tsakaninku yaxama sirri walau na dadi ko wuya, kiyi koyi da Nana fadima yar manxon Allah SAW da matan sahabbai nagari , kiriqe tsafta domin yana futo da martabar mace gurin mijinta ladabi biyya kiriqe domin Aljannaki na karkashin kafar mijinki Annabi cewa yayi dan umarci wani yayiwa wani sujjada dana umarci mace tayiwa mijinta to kinga kuwa miji daraja gareshi sosai nandai taimata nasiha mai tsuma zcya Ayman dai kuka take Aunty Raheelah ce ta tasheta tace taje tayi wanka taishirin kwanciya yashi tayi tashiga toilet kapin ta fito suka dauko Mata rigar bacci doguwa mara nauyi suka fesheta da turaruka masu kamshi tare da ribbon kalar rigar wato sea green kafinta fito suka sanpe, tana fitowa ta tsaya gaban miro tashape jinkinta da mayuka masu kyau da tsada tabi kowanne gurbin jikinta da turarurruka masu kamshi kamar yadda Mamy tace tanayi tasa rigar baccin tadaure gashinta da ribbon a tunanita sunan saita leqo parlour bata gansuba yapita babban parlor amma shiru sauri tayi tadawo kan godo ta kudundune tsoro yacika mata ciki.
Anwar kuwa sai yanxu ya shirya cikin sky blue din shadda da dark blue din hula da takalmi yataje gashin kansa yasa wasu haddun mayuka ya dora agogon sa ga fuskannan tasha gyra sajensa yafuto yai kyau ba a magana Faruq sai tsiya yakemai sannan suka fito saida suka biya shop rite suka sai da kwallen kaji da juices kala_kala da hollandia sannan suka nupi gidan suna isa mehadi yabude get suka shiga sai Faruq yaqi futowa daga mota yace yagama rakiyarsa anan baxaishiga Anwar yayai dashi amma yaki shiga dole yarabu da shi sukai sallama aci amarci lapiya har Anwar yaigaba yadawo yana cewa a ina amarcin yake saikace Wanda ya auri mace au meka aura kai muna mace dai suka kyalkyale da daria Faruq nafadin karkacika bakidai haka sukai sallama yaja motar yafita shikuma yanupi cikin gidan, saida ya kulle komai nakasa sannan yayi sama a parlour yayi turus ya tunani yanxu saiya shiga dakinan yace yaxo gurin Ayman a matsayin matarsa kai wannan abin kunya da yawa yake aysai tarainashi ba intapi dakina kawai wata xcyarta kayi yaya da wannan kaji kuma ka tabbatar taci abinci yanxu pa kulawarta na gareka koba komai aybekamata a kawota wannan tafkeken gidan ace ta kwana bataji motsin kowana ga Ayman da tsoro yakuma tuna Kalmar Mamy Na son ga 'yata nan amana inkaci amana.......... Kawai saiyafada cikin dakin can kuryar gado ya hangota ta takure da farko beganta ba yana shirin Shiga daya dakin ya hangota tausayinta ya kamashi yakarasa gefen gadon yaxauna cikin sanyin murya yace Ayman tadago cikin sanyi jiki ta kalkeshi dukkaninsu saida gabansu yafadi taisaurin kasa da Kanta sukai shiru na yan daqiqa yai karpin hali yace xo Ayman ta sako kanta a sunkuye taxo kasa taxauna yayin da kamshinta ya bugi hancinsa da sanyi A c saiwani nishadi ya zyarshi zcyarsa ya kalli idonta jajir alamar taci kuka tagaji yace cire hularsa ya ajiye yace Ayman kukan mekike shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta yakara da cewa konine bakaiso kixauna dani kaita daga alamar a,ah yai murmushi to mene namma shiru tayi ya gyara xama yace tunda axumin magana kike banatashi natapi dakina saida sape ga abinci nan yamiqa mata babbar ledar yadau hularsa yafita tabi vayansa da kallo da part dinshi xainupa saikuma yafasa yadawo yace xaki iya kwana anan part kekadai kaita girgixa hawaye naxuba ba kuka nace kiminba tambayarki nayi inxaki Iya saida sape cikin sauri tace baxan iyaba to dako hijabinki kixo muje hannu tasa ta dauko hijabinta taxura dama su Aunty Raheela sun dako mata dashi tayi salla ya wuce gaba tabishi a baya har part dinsa yabude suka Shiga, yace je kitchen ki dauko plate daxakici dashi yanuna mata ta dauko yakaita kofar dakin yace tashiga shikuma yashiga daya dakin yana xuwa yafada wanka yafuto ya gyara jikinshi ya fesa turare yasaka ash din jallabiya yafada gado yadanna kiran Aneesa ringin biyu ta dauka chaculaty kaida kake kidan amarya amma kake kiran wata wacece wata Aykimfi karfin haka dankoxa a taramun matan duk duniyar nan basukai muhimmancin muryarki a gurina ba balle wata kwaila danake ganinta kamar bamace ba Aneesa tasheqe da daria tace yanxu tana ina tana dakinta kaipa ina nawa cikin xaulaya tace kaidaxakaci amarci innakai INA varin amarya ko xuwa kayi muyi hira ka koma Allh yasawaqe ina abin wai maye yaci jariri ta kyakyale da dariya nikuwa xanso naga amaryanan dataimin kawacen miji gabanshi yafadi amma saiyadake yace xaki gantane kuma saikin rainata tasake fashewa da dariya haka sukaci gaba da hira cikin raha da nishadi
Ayman kuwa tana Shiga ta xuba kaxarta taci ta rage dama yunwa takeji rabonta da abinci tunsape bataci komai ba tana gama ci tasha madarar hollandianta takwashe kayan takai kitchen amma tana xuwa kwanciya tsoro ya kamata saitaji kamar anamata rada tayi sauri tapito taxo kofar dakin da Anwar yashiga ta maqale dahaka bcc ya dauketa.
Shikuwa Anwar bayan sungama waya yafito xaidauki plate sai yai turus ganin mutum a kofar daki ya tsorata yafara karanto addu'a saiyaga Ashe Ayman keta baccinta yawuce ta yaje kitchen ya dako plate yadawo yatasheta kemekikeyi anan tafashe da kuka yaya tsoro nakeji ba kuka nace kimin ba xaki Iya kwana daki daya dani tadaga kanta alamar eh magana xakiyi xan Iya tafada cikin shesheqar kuka yariqe hannun ta yace to muje.........
🍎🍇 MUJE XUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 21/2/2017 8:55am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
56_____58
Ya tallapo ta jikinshi yace Sis meyafaru wani haushin shi taji yakamata ta fincike kanta daga jikinshi ta turo baki gaba yaqara kashe murya yace menai miki kanwata ta kalloshi saiya kashe mata ido daya taiqasa da kanta dan axahiri baxatace ga dalilin kukan ta ba kawaidai kallaman da taji yana fadawa budurwar tashine yabata mata rai wata zcyar tace mata ina ruwanki keda ba sonsa ki keba ay kema kinda wanda kikeso basai kuna xuba soyayyar kuba, ya katsemata tunani ta hanyar cewa tunanin mekike murmushi maikunshe da alamum ramuwa tayi tace Mamy na tuna shene sainaji badadi shima murmushin yayi yace Allah sarki haka suka cigaba da hirar su, bayan sungama cin abinci wajen 10:00 Anwar yasake wanka yafita ita tasake wankan tayi kwalliya doguwar rigar shadda jaa maituruwa tasa wacce tasha surfani tundaga sama har kasa ta daura dankwallinta rigar nadan jan kasa tayi kyau sosai abinka da farar fata sai kamshine yake tashi ta dawo falon kasa taxauna
Anwar kwa gidan su yanupa yaje ya gaishe da su mamy, Mamy taji dadin ganinsa ta tambayeshi Ayman yace tanan lapiya sunyi hira sanan yataho tace inyaje gida yakira wota sugaisa da 'yarta yace to, bayan yataho direct gidan su abokinshi ya nupa sun sha hira Faruq sai tsokanarsa yake wai jiya ansha amarci nimadai auranan xanyi da Anwar ya gaji da bashi amsa yaimasa shiru sai bayan la'asar sukai sallama yataho gida Oasis ya biya nan zoo road ya saiwa Ayman ice cream da chocolate da biscuits masu tsada ya siyo pizza ya taho
Ayman da ta gaji da xama tarasa mexatayi sai Allah yataimaketa kukun gidan taxo ta tambaye ta mexa adapa dan haka tace ayi fried rice with patato sai ayi beans bums da leaf soup tace to itama tashiga kitchen din tare sukayi komai sukagama suna hira kasancewar itama bawata babbace sosai ba sunan ta haule ayman ba wuyar Sabo harsun saba, bayan sungama Ayman ta dako haddun flask taxubawa Anwar komai ta rupe takaisu dainin din sama ta rupe da wani Darrin yanki sharashara da fulawoyi ajikin sa tadawo sannan tace haule ta xubawa ma'aikatan gidan tunda ta sansu da baba itama ta diba, tadebo kwakwa da abarba da kankana tayi sama saida ta hadawa Anwar lemon kwakwa da abarba taxuba a jug ta ajiye sannan tashiga wanka tasake kwalliya cikin hadden bakin material riga da siket sun matseta sosai taci kwalliya takashe jikinta da turare tapito tasake gyara saman ta kuma kunna turaren wuta gabaya yadau kamshi ta nemi guri ta hakim ce ta kunna MBC 3 tana ganin carton, Biyar dai2 Anwar yadawo yana shigowo daddan kamshi ya bugeshi ganin beganta a kasa ba ya hau sama nanpa wani far in ciki ya lullubeshi Wanda sanadiyar asirtacen kamshin girki dana daki ga uwa Uba Na jikinta daya bugi hancin sa (Dan Allah mata mudunga gyara ko dan mufarantawa maxajjenmu musamu lada) har yaje kusa da ita batasan yaxoba saida taji an riqo hannun ta tai saurin firgigit ta miqe da nupin gudu saitaji ance cikin tattausar murya ina xaki tana juyawa suka hada ido sai ya kashe Mata ido daya😉 yana murmushi lah! Yaya yaushe kadawo kina kallo nadawo banji shigowar ka ba sannu da xuwa tadan tsugunna yawwa yasaketa yana danja da baya kinci abinci a,ah meyasa yafada yana dan bata rai ay Mamy ce tace ina jiranka munaci tare, Allah sarki sweet sis yanxu baki ci komai ba tun breakfast yafada da alamar tausayawa a,ah naci ragowar kaxar jiya hhhm! Shikenan danasani banxauna ba farouk ne ya riqeni yana fadi yana tapiya banayi wanka naxo muci ya ajiye ledar hanunsa ya nupi part dinsa tace a pito lapiya, bayan wasu mintina yafito ta miqe suka nupi dainin area......
🍎🍇 MUJE XUWA. 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 21/2/2017 8:30pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
61____62