Kenza eBookz

Anwar and ayman complete - Chapter 4

Anwar and ayman complete - Chapter 4

Anwar and ayman complete Chapter 4: Anwar and ayman complete Chapter 4. Harara Ayman ta watsa mata ta tabe baki hade da siririn tsaki ta juyar da kanta,…

4,238 words

Harara Ayman ta watsa mata ta tabe baki hade da siririn tsaki ta juyar da kanta, Aneesa ce tace chacolaty wace wannan gabanshine yai mugun faduwa sai yadake yace Ayman ce yajuya ya kalli Ayman yace baki iya gaisuwa ba, bakin ciki ne yahanata magana illah tsartar da yawu da tayi ta gallai hatara ta dauke kai Aneesa ce tace chaculaty fito mana mubar gunnan dan kanwar nantaka bata da kunya baxamu daidaita ba ko dantaga tana da kyau ne oho, bude motar yayi ya fita yayin da Ayman tabisu da kallo jitake kamar xuciyar ta xata pito waje dantakaici tana hango su suna tahira da kyalkyala da dariya Anwar yace my neesa mexakije yine tayi Jim sannam tace bikin wata yar abokin dadi xani kuma kawata oak sai yaushe kenan 2mnth xanyi bayawa amma xanyi kewarka, kina tausayina kuwa mekaga xaki tapi kibarni xanyi missing dinki my chaculaty hhhm ay innaji baxan iya ba gudowa xanyi naxo nakanka kallon dayake mata ne yasata wani nishadi itama ta tsaya tanayi masa cikin shauqin soyayya tanajin wani masiffaen sansa nakara shigarta hanmunshi takamo ta hada danata ta damke tana mishi kallon so cikin begen kauna tace kariqe min amana har nadawo kar matarka..... Aybata karasa ba taji anmake hannun da sauri duk su biyun suka juya Ayman ce tsaye tana kada qugu tace ya yunwa nakeji kaxo mutapi nagaji inka kaini saikadawo Aneesa ce ta daka mata tswa keeee👉🏻nikeke bugewa hannu dama Ayman ita takeso tayi magana aykuwa ta gyara tsaiwa tace badake nake ba kije dai kiji da karuwan cinki aykuwa take taji andauketa da wani mahaukacin mari Aneesa ce tasakarmata shi ba itaba anwar ma saida yaraxana, tadafe kunci saikuma tasaki tadaga hannun xata rama saitaji anriqe hannun Anwar ne ya riqe yana fadin baki da hankaline ita xaki mara ta fixge hannunta Ay wlh saina rama ko angaya mata kowa dabbane kamar ta sake riqeta yayi baxaki bariba nipa saina rama dan wannan akuyar baxata mareni na kyaleba nikike cewa akuya lallai xaki gane kuranki anfada miki mexakiyi meye maravarki da akuyar wani mari ta Kawo mata Anwar yatare yace my chaculaty yi hakuri yimata uxiri danni kinji yi hkr pls taci da rajarka dakuma son danakema amma dasaitagane kuranta mexaki iyemin ke kin isa kimin wani Abu sannan tajuya ta kalli Anwar nika sakeni narama marina tsawa yadaka Mata kimin shiru baxan yiba kasakeni nidai danbaxan yarda ba ta fincike ya riqeta yana ta mata magana amma sai xullo take saita rama aykuwa ya kwashe ta wawan mari a daya kuncin nata tai sauri tadape kuncin ta rushe da matsanancin kuka ta ruga da gudu tayi mota Anwar jiyayi kamar yafashe da kuka beso yadake taba amma taqi nutsuwa ne farin ciki yakama Aneesa lallai bokan ta na ayki Dan Anwar dakansa yace bayan Mamy ba macen da yakeso sai Anwar yau gashi a kanta ya mare ta murna takamata abin dayaqara bata mamaki shine hakurin da Anwar ke bata yana cewa yarinya ce bata da hankali bakomai chocolaty kadai ja mata kunne banason raini xanja mata kiyi hkr owk bakomai nahakura, Ayman kuwa tana xuwa tabude gidan baya ta shiga tarushe da matsanancin kuka kamar ranta xaifita, Anwar saida ya raka Aneesa inda xata hau jirgi sai xuba ta kemai shikuwa hankalin sa na wajen Ayman tausayinta yaka mashi dayasani gida yapara kaita yadawo airport din haka sukai sallama yana ta yaqen dole, yataho a kofar yaga jakar ta inda ta yar yadauka ya shiga motar ya ajiye yaxauna ya tashi motar yana jiyo shesheqar kukanta yajuya yaga takipa kanta akan cinyar ta saikuka take jiyai kamar yasa kuka haka yafigi motar bayar gun, suna xuwa gida kafin yagama parking ta bude motar tapita gudu gudu gudu sauri sauri takeyi tashiga bakowa a kasa ta haye sama direct dakinta tanufa ta pada gado ta kuma rushewa da wani kukan ........

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 21/2/2017 1:00pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

59___60

Ya jawo kujera ya xauna ita kuma ta yaye kyalle ta jawo plates sannan ta bude abincin kamshin girki yadaki hancin sa ya lumshe ido yabude yana kallonta saida tacika plate kyat ta turomai gabansa sannan tajawo wani xata xuba yace waxaki xubawa tace ni, yace kikace ni kike jira naxo muci, meye amfanin jiran baxa muci tareba kuma ni wanan abincin yayi min yawa badan naji xaiyi dadi ba dasainace ni kadanma xanci yadauko cokula biyu yasa mata daya agabanta daya anasa ta akiye plate din suka fara ci yadago dakansa ya kalleta yace sweet sis are u d one dat cooked it, tace eh nida haule mukayi wacece haule itace me yin abincin gidan, OK, gaskiya yayi dadi kamar kunne na ya tsinke kai yaya bakiga yana rawa ba kalli kiga ta tuntsire da daria yace naga barapa kiji dadin abinci ya debo yasamata abaki, haka suka ringa ci cikin raha da nishadi bayan sungama taxuba mai leman data hada yasha sweet sis na'am da kamfanin fanta sunsanki dasun dauke ki aiki dan wannan leman yapi kamfanin su dadi, kamfaninsumma ba leman ba au🙊 leman xance karkuma kice santi nake ta kyalkyalle da daria aydama shikake😃😂😂😂

Bayan sallar magriba yabata ice cream dinta dasu chocolate da biscuits din daya soyomata tasa hannu biyu ta karba tace yaya nagode jaxakhallahu bi khair yace ameen aff Na manta Mamy Na gaisheki bana kirata Ku gaisa yawwa yaya Allh nayi missn dinta sosai, yakira Mamy yabata sundade suna hira sannan taqara yimata nasiha sukai sallama.

Haka rayuwa tacigaba da tapiya su kwana tare ingari ya waye Ayman ta gyra musu dakunansu itama tayi kwalliya, tana xuwa kitchen kullum suyi girki da haule, yanxu sunsaba sosai saidai abinda ke bata mata rai shine kullum da daddare sai Anwar yaraba da dare yana waya da Aneesa idan ta tuna wani Abu kuma saitai murmushi.

Yau su Ayman xasu koma makaranta xatashiga ss1 Anwar yasake mata komai na makarantar sabo ta shirya cikin shirinta ta na makaranta ta pito yanxu takara girma tayi haske ga kiba, gawani irin kyau datake karawa saikace balarabiya shape nagani yana pitomata alamun budurci dan yanxu hartapara qirga dangi(danta hada da Dr Rahmancy da kawarta Ummul Kulthum a irgenta😄😄) taxauna sukayi breakfast sannan tayiwa su hauke ba baba sallama dan yanxu Ayman in Anwar bayanan xuwa take suyi ta hira ba raini kamar bamusu aiki ba, Anwar ne xaikaita shima daga can yatapi office sanye yake cikin bajajen suit da cover shoe sunkarbeshi yayi kyau sosai tare suka pito suka shiga mota yaja a mota yake cemata kartacewa kowa tana da aure inba haka ba xa'akore ta kodamasu aure a makarantar tace a,ah yace to ki shiru karkigayawa kowa kinji tace to a haka suka karasa makaranta ya sauketa ta shiga sannan ya juya yatapi, tana shiga safeeya ta taho da gudu suka rungume junansu suna murnar ganin juna, bayan an fita break akaxo afadawa kowa curse din dayake sapeeya da Ayman suna science class sunyi murna sosai dan Ayman dama pharmacy takeso ta karanta safiya kuma gynecology Ayman tahuyo ta kalli safeeya tace kinfadawa ya suhaip nayi aure a,ah banfadamasa ba Alhamdulillah, yawwa kawata menene bakomai, da jiyapa harxan fada mai nafasa gwara dabaki fadamasa baa kuma dan Allah karki gayamai kinji sbd me? Inaruwanki kinfiya tambaya Allah kedai kawai karki fadamasa to shikenan sukaci gaba da hirar su, da aka tashi Anwar yariga suhaip xuwa daukar Ayman dan haka basu haduba duk da Ayman bataso haka ba, hakace take kasancewa kullun Ayman nariga suhaip xuwa daukar safeeya

Aneesa kuwa ta sakankance tasamu Anwar aganinta bokan mammy na aiki yauma dubu dari biyar tabawa mammy xatakaiwa boka waixaiyi abinda Anwar xaisaki matar sa, itakuma xata tapi birthday din avokinta jasco Wanda sukai makaranta tare yanxu yana America daxama annanne xasu hadu da feena kafinta dawo mammy tace Anwar xairabu da matarsa.

Yauxata tapi da karfe 3:00pm Bayan Anwar ya dauko Ayman daga makaranta tayomasa waya tana airport yaxo suyi sallama dan haka yajuya motarsa yanupi airport Ayman tace yaya inaxamu xaki rakani airport ne owk tayi shiru bata qara cewa komai ba harsuka isa suna shiga Aneesa tagano motarsa danhaka takaraso inda yayi parking taxo bakin kofar dayake tace choculaty har ka iso da sauri Ayman ta kallota danbaxata taba manta muryan nanba tana juyowa suka hada ido nan da nan hoton da Anwar yaturomata Wanda sukai shida Aneesa yafado mata yayin da Aneesa ta manta inda tasan fuskar............

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 23/2/2017 11:40pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

63____65

Anwar kuwa bayan ya gyara parking cikin gidan ya shiga, ganin beganta a parlour ba ya wuce na shi dakin yarasa meyake masa dadi a rai, sai da yayi wanka ya shirya sannan ya fito still batanan qasa ya sauka nanma beganta ba ya tambayi su haule ko sun ganta dayake tana gunsu hira sukace basu sanma ta dawoba sama yaqara komawa yana xuwa yayi dinnin area ga mamakin sa saiyaga abinci ko alamun tabashi ba ayiba hhhm sis rigima ko ta inaxanfara rarrashin oho? Yanupi dakinta bata parlour dan haka ya bude daya daga cikin bedroom din cikin sa'a ya hangota tayi rup da ciki sai sheshekar kuka take rabinta na kan gadon rabinta Na qasa ba abinda ta cire har takalmin ta ma yana kaparta, gefen gadon yaje ya xauna bayan ya ciremata takalman yajuyo da fuskarta wacce yatsu dara2 suka bayayyana tayi jajir abinka da farar fata tausayinta ya kamashi a hankali ya jawota jikinshi tana jinshi bakin ciki yahanata magana fuskarta ya dago sukai facing din juna ya gyara mata kwanciyar ajikinshi yace sweet sis shiru tayi ta lape baxaki amsa ba fushi kike dani ko? Nanma shiru tayi nine ko kiyi hkr ba ason raina nayimiki ba kinji pls 4give me👏🏻👏🏻 nayi kuskure amma kiyi hkr, jintaqi magana ne yasashi dago fuskarta wadda tunda yafara magana hawaye suke xarya a kuncinta ga wani xaxxabi dake shirin rupe ta hasbunallahu wani'imalwakil ya furta danji yake kamar shima yafashe da kukan yace sweet sis xoki rama marinki indai xaixama sanadiyar rashin zubar hawayen nan naki xoki rama yatasheta yamiqa fuskar shi fashewa tayi da kuka tafada jikinshi, rungumeta yayi, yayin da wata kwalla ke sauka a kumatunsa cikin raunaniyar murya yace pls Ayman kiyi hkr kedaina kukan nan karwani ciwon yakamaki sanadin haka kinga nakasa rike amanar da iyayenmu sukaban yayin da hawaye yacigaba da xarya a kuncinshi jin muryarshi narawa yasa Ayman tace nipa yaya ba kukan Marin dakaimin nake ba narashin kinbarina na rama Marin da akuyar nan tayimin nake axahiri yaji xapin Suna da ta kira Aneesa da shi amma tunda sulhu yake saiya daure yace to tashi kirama akaina abun yakara bata haushi kenan da ta daketa gwara shi adakeshi amma ita yabari ta mareta harma yaqara mata aykuwa naqudiri ramuwa ko yar gwalce duk sanda Allah yahadamu saina rama marina tafashe da kuka, ganin duk rarrashi vaxaimasa tunda yayi amma taqi ta sauko saima haitake danhaka yadagota a hankali yazame hijabinta yadago fuskarta ya nemi bakinta kawai saiya xura cikin nasa yaringa aykamata da wasu xafaffan kiss yana tsutse lebanta da farko yaimata hakanne dantayi shiru amma halin da ya tsinci kanshi acikine yasashi da dajawota yakanqame itakuwa jinhaka yasata sauri hadiye kukan ta jikin ta sairawa yake kuma tayi tayi takwace takasa shikuwa sai tsotsar lip dinta yake kamar wani alewa inyagaji yakoma kissin dinta sunpi 20mnt a haka duk jikin ta ya mutu hawayen sunkafe saida yagaji dankansa sannan yasaketa yana mai da numfashi, yamiqe agadon ya lumshe ido yajawo ta tafado kirjinshi yamatseta tsam kamar xaimayar da ita ciki sanna cikin wahalalliyar murya yarada mata a kunne kin hkr da sauri tadaga Kai yayi murmushi talk mana eh na hakra gud yakamo hannun ta yabata peak sannan yadada matseta harsaida tai qara yayi murmushi yace da xapi ko eyya sorry yatasheta jiki kiyi wanka kixo muyi lunch yau mun makara bamuci ba ta yashi kamar wacce kwai yafashewa a ciki tanupi toilet tana xancen xuci shikuma yabita da kallo hartashige sannan ya lumshe ido kamar mejin bcc yaqara bajewa a gadon, tanashiga bandakin taxauna tace ko yaushe yaya yaxama dan iska haka oho kodayake ba abin mamaki bane tunda budurwarsa yar iskace taja tsaki Allh ya shirya, jin shirun yayi yawa yace Ayman yi sauri kifito yunwa nakeji to ganinan, simple make up tayi tasa jar doguwar riga da baki sai adon duwatsu ajiki rigar irinta larabawace ta feshe jikinta da turaruka ta tufke kanta da red ribon duk Anwar Na kallonta dantaimai kyau soosai yariqe hannu ta suka pita yana ta tsokanarta wai inwani yaganta saiyace basu hada jini da 9ja ba kodayake nima ay dan beauty ne.........

🍎🍇MYJE ZUWA🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 27/2/2017 9:000am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

69____70

Saida taji kayan cikin ta sunyo sama sbd yadda ya figi motar bece mata komai ba itama batace mai komai ba illa gudun da yake xuba kamar xaibar gari, a haka suka isa gida Allah ne kawai yakawo su yai parking ta fito shima yafito tana gaba yana binta bata tsaya ko ina ba sai babban parlor yashigo a fusace yajawo ta tafado jikinshi ya matseta uban ways wannan yaron cikin gadara tace saurayi nane.... Tsawa yadaka mata da auran nawa kike maganar saurayinki xakuwa kigane baki da hankali ranar da kikajishi a..... Kafin yaqarasa tace waini da naganka da budurwarka haka nayima ko ba kusan kwana kuke kuna waya ba menakecema danni kawai yau muntsaya da saurayina munagaisa shine xakazo kanamin masipa no haka nakema, nikike mayarwa da magana ayba mayarma nayiba gaskiya nafada kuma inason sa keeeee👉🏻 wallahi ki rupemin baki ko nafarfasa miki shi ni kikecewa kina sonsa mmtssw.... To mene dan nace INA sonsa wani abune kaimeye bakacewa budurwar ka gwarama ni ba iskanci muke ba taja wani tsaki aykuwa kamar tadaba masa wuka a kirji yace kina nupin in dan iska ne lallai kin girma xakuwa kiga iskanci xan nunamiki nidan iskan ne yanuna kanshi da yatsa ta dago ta kalleshi idon yakada yayi ja kamar gauta saihuci yake kamar namijn zaki jawota yayi jikinshi ya matse ta yarinqa aika mata da wasu irin xaffafan kissa ya hade bakinshi da nata yana ta aika message yaxuro hanun yaxare mata hijabin makaran tar itakuwa sai cuku cuku take takwace amma ina takasa dan bariqon wasa yayi mata ba a hankali ya xaremata Riga ya nonowa yagani das a tsaitsaye kamar andasa tacikin singlet dinta hannun tasa tana kare kirjinta tana kuka saicewa take Dan Allah yaya kayi hkr ina hankalinshi be gonta hannun ta yajanye akai ya daga bes din yaxame aykuwa yana yin ido biyu da kirgar danginta wanda yanxu sunwuce ace musu haka dan sunqara girma dan wata budurwar ma basupi haka wasu ma basukai ba aykuwa hanunshi yasa ya cafka yana ta liguigui tasa su itakuwa saicewa take pls yaya xapi Dan Allah kabari wlh da xapi baxansake ba cema ba kuma ko kallanson nadena maimakon yabarima sai saka daya abakinshi da yayi dayan kuma yana hannunshi saishapa kan yake gaba daya yafita hayyacin sa duk ya rude idanshi yakada yayi jaa ganin baxaisaketa ba yasa tayi amfanin da duk wani qarfin ta ta kwace kanta hannun ya miqo xaijawota aykuwa ta xura da gudu, cikinshi ya riqe yayin da mararsa ke wani irin ciwo ya durkushe yana nishi kamar mehaihuwa, itakuwa tana shiga daki tafada kangado tana maida numfashi idon ta sai hawaye yake

Shikuwa da kyar yasamu ya dakko wayarshi a aljihu ya danna kiran lambar tanimu wani mai gyaran fulawa a gidan tanimu yadauka yace hello boss cikin kasalalliyar murya Anwar yace inda kudi a gurinka jeka siyomin leman tsami kasame ni a parlour qasa xanbaka kudin cikin girmamawa nace angama boss amma lapiya naji muryarka.... Katseshi yayi lapiya klw kaidai kayi sauri kasiyo min to shikenan ya katse wayar, dakyar yasamu ya sauka qasa yaxauna cikin daya daga cikin falukan qasan yayi rigingi ne hannunshi daya nakan mararsa yadaga kansa sama a haka tanimu yasameshi ya tsugunna yabashi ya karba yace ya karbo mai ruwan xapi a kitchen yakarbo masa sannan yabashi kudi lemon tsamin yakuma qaramasa wani tanimu yayi godiya yatapi bayan yasha daya danji saukin sai ya hausaman yayi wanka ya shirya cikin kananun kaya ya fito dakinta ya nupa itama tayi wanka ta shirya cikin dogowar Riga ta atampa simple make up tayi daga powder said lipstick amma tasa turare yanda tasa ba bata daura dankwalin ba tadai rupe kanta dashi ta ratayoshi rigar ta haujikin ta falo takoma ta xauna taxuba tagumi bude kofar da akayine yadawo da ita da tunani tajuyo ta kalli meshigowar suka hada ido gabanta yafadi tai sauri tayi qasa da idon ta kifito dainin inajiranki kaita daga yafita tamiqe tabi bayan sa dan yanxu wani mugun tsoran sa takeji.

Aneesa yau xata taso daga america xuwa Nigeria bayan tagama sheke ayarta takira Anwar yafi sau goma be daga ba daga karshema yakashe wayar hankalin ta yai masifar tashi kuma a iya sannin ta vataimai laipi ba ko meyasa............

🍎🍇🍎 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 25/2/2017 8:40pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

66___68

Itadai dariya take haka suka isa dinnin yana ta tsokanar ta ta tashi xata xuba abinci ya riqeta ya xaunar da ita yace yau ni xanyi servin dinmu haka ya xuba musu sukaci yana bata a baki har ta qoshi.

Aneesa ta isa America lapia yayin da jascon ya turo abokinsa chalse yaxo ya dauke ta a airport bai tsaya ko ina ba saika taparen hotel din da aka kama musu ita da feena tariga feena xuwa dan haka tana sauka jascon yaxo ya rumgume ta ita ta rungumeshi tana fadin many days yaxu ba mata peak a goshi yasake ta yana kun buya ya riqo hannunta suka shiga ciki.

Jascon tsohun saurayinta ne da sukai krt tare a India tare da shi da feenah sai claimant shi kuma saurayin feena ne, sun xuba soyayya kamar baxa su rabuba badala ba wacce ba suyi ba. (Sai dai nace Allah ya shiga lamura).

Jascon ya ja hannun ta ya murxa yana fadin nayi missn din wannan laulassan hannunanaki ta rukoshi tace napika kewarka suka tuntsire da daria ya fixgo ta ya manne ajikinshi sundade a haka sannan yace ta tashi suje tayi dinner dinta tunda bata iso ba sai dare, tare suka kwana da shi a hotel din dankuwa sun faran tawa shedan, washe gari feena ta sauka a america daga China. Itama tashiga nata shagalin dan tare suke claimant,

Ayman kuwa sun shirya da Anwar xaman su kamar da, yau suna xaune ita fa sapeeya suna hira bayan antashi Ayman tace kinga har yanxu sweet bros beqara so ba kapin ta rupe bakin ta saiga motar gidan su safeeya Ayman tace kawata yauke xaki rigani tafiya kinga Abbanki yaxo, ke ba shine ba ya suhaip ne shiya tapi sokoto sai jibi xaidawo ayda gudu Ayman tamiqe tana yaushe rabon danaga ya suhaip da gudu tanupi gun tana xuwa suhaip ya bude motar yana fadin wanake gani kamar besty nice gaskiya kin yi wuyar gani ya bude motar ya fito yana watsamata wani malalacin kallo ita shitake kallo Ayman ko tausayina ba kyaji bakiga yadda na rame ba kinsan kuwa yadda nake tsananin sanki kuwa Ayman inasanki more than how am loving my self ayman help me kice kina sona kullum inna tambaya sis ke saitace wai yayankine yake xuwa da wuri yatapi dake ko hallin danake ci ba kya kula dashi safeeya na gefe dan yace insuna tare da Ayman ta dena xuwa Ayman tace wlh besty ina sonka, duk abinnan nafaruwane a idon Anwar dan yana shigowa ta motar sa ita kuma tana karasawa gurin suhaip kasa jurewar da yayi ne yasashi tunkaro su yayin da xuciyar shi ke bugawa jiyake kamar ya shaqesu su mutu Ayman nadaga kanta ta hangoshi aykuwa saita marairai ce tace besty wlh son danakema ya wuce duk wani so da kake tunani dan xan iya bada fansan raina gareka, murmushi suhaip yayi yana cewa are u sure? Am very sure I luv uh, I luv u too suhaip yace mata Anwar da tun daxu ya iso takaici da bakin ciki suka hanashi yin magana sai kallo Ayman ta juyo ta kalleshi tace lah! Yaya yaushe kazo harara yaxu ba mata yace kixo mutapi owk dan ban 2mnt muna gaisawa danawa chaculaty ne tsawa yadaka mata nace kishige ko? Ni gaskiya ba inda xani inbaxaka jiraniba katapi besty ya kawo ni ko? Ta juya da kallon ta gun suhaip yai murmushi yace ina wuni yayanmu harara yaxu bamai bace komai ba sainunawa Ayman hanya da yayi yanda taga idonsa yakada yayi ja yasata saurin cewa besty natapi kai suhaip ya daga mata saigobe ko yawwa Allah yakaimu kaxo da wuri kamar yau owk karkidamu ki wuni tunani na kuma kisawa ranki ina tare dake ko yaushe I luv u, itama tace I luv....... Bata karasaba saijin maritayi tas tajuyo da sauri taqarajin saukar wani a dayan kuncin nata yakuma daga hannu xaikara mata saiyaji anriqe ana cewa enough is a enough suhaip ne yace haka duk dakana yayan ta it doesn't suppose to bite her lyk dat without any reason da sauri anwar ya make hannunsa yana fadin koxaka ramama tane to barakaji duk sanda kasake kuskuren tsayawa da ita ko ka kalleta wlh sai uwarka tayi danasanin haihuwar ka banxaye masu lalata wa iyeye yara ran suhaip ya baci yace daga nace ina son ta shine Na batata to yanxuma nafara son ta kuma yanxu nafara tsayawa da ita saidai in itace tace bata sona, Aykuwa Ayman cikin kuka saicewa tayi banma fara sonka ba bare nace nadaina bakuma xanfada ba insonka yau ina sonka gobe har xuwa karshen numfashina suhaip yabude baki xai magana yaji ansaqe mai wuya idan ka isa gobe ka kulata yabugashi da bango sannan yasakeshi ya juyo ya xabgamata rankwashi ya hankada ta suka inda suhaip yace xakuwa kagani saidai kayi avinda xakayi kana wanta kana wani acting kamar saurayinta wanda yace yana son naka ayba maqiyinka bane ... safeeya dai kallo ne nata dantuni ta dawo inda suke. Anwar naxuwa ya bude mota ya hanka data ciki shima yashiga sannan yatashi motar yafigeta kamar a filin yaki kowa saida yace Allah ya sauke Ku lpia.........

🍎🍇MUJE XUWA🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 27/2/2017 10:00pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

71___72

Hankalin ta yatashi matuqa ba kuma tagaji da kiran ba, shikuwa Anwar wayar ne baya gurinshi ya manta ta agida shikuma yana gidan Mamy Ayman ce taxo wucewa ta gurin falon sa taji ringin danhaka ta tura kofar cikin sa'a taji ta a bude ta dau wayar ganin mekiran yasa takashe wayar, itakuma taxata shine yakashe, sunyi hira sosai da Mamy yakira Ayman a wayar daya bata ajiya sbd tana yawan cewa yaba wayanshi takira kawayen ta shine ya siyo baby Nokia yabata yace ta ajiye mai inxatakira kawayen ta takirasu a ita, sunyi hira sosai da Mamy cikin farin ciki da harxata fadawa Mamy abinda yayi mata, amma saita tuna nasihar Mamy datace mata kiriqe sirrinku karki fadawa kowa dan haka taishiru sukaci gaba da hira sannan sukai sallama tace Mamy xance yaya ya kawoni gidanki au gidana lallai Ayman ta tuntsire da daria a@ to gidanmu hhhm ayman kenan kibari harya kawoki da kanshi karki tambayeshi kinji tace to sukai sallama mamy ta bashi wayar sai dare sannan ya taho

Yau Ayman suna xaune a makaranta taji cikin ta ya kulle mararta ta dauciwo danhaka taishiru, takwanta a kan des safeeya CE tace meke daminki naga kinyi so sleint lyk dis bakomai kai Mrs Anwar ga idonki nan yayi jaa ke cikinane ke ciwo Allah sarki Allah yasawaqe kawata ameen wata yar ajunsu ce tace Maryam m danmasani meke damunki safeeya tace cikin tane ke ciwo owk Allh yasawaqe kice ciwon manya kike safeeya tagane nupinta Ayman kuwa bata fahimci metake nupiba dan haka batace komai ba

Bayan antashi suna mota Anwar ya kalleta yace lapia kaitadaga tace eh amma kikayi shiru haka yau ba labari ne, shiru tayi batace komai ba harsuka isa gida yainashi dakin dan watsa ruwa itama tayi nata tanaxuwa ta cire kayan ta daura towel ta shiga wanka tana cire pant dinta saitaga jini nashiga uku😳🙆🏻wannan menene haka gani tayi yana xubowa saitafashe da kuka dahaka tayi wanka tafito tanemi guri ta xauna ta xuba tagumi takasa sa kaya sai hawaye take tanajinshi yana fitowa, Anwar yagaji da jira yafito ya shigo ganin ta yayi tana hawaye yace menene saitakama takurewa tana marmatsewa ya matso Yakama hannun ta yana tambayar ta memakon tabashi amsa seikuka yaiyai taishiru taqi tayi yamata da fada alma memakon ta tsorata saima wanidada tsuke jikinta takeyi, daga ta sama yayi yanacewa waimeye saiwani karkarwa take qasa ya kalla saiyaga jini😳😳..........

🍎🍇MUJE ZUWA🍎🍇

taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 28/2/2017 8:40am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

73_____74

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull