Kenza eBookz

Anwar and ayman complete - Chapter 5

Anwar and ayman complete - Chapter 5

Anwar and ayman complete Chapter 5: Anwar and ayman complete Chapter 5. Mene wannan? Yana dada kallon gurin da ta tashi, nima bansani ba tace baki sani ba…

4,352 words

Mene wannan? Yana dada kallon gurin da ta tashi, nima bansani ba tace baki sani ba abu naxuba ajikinki kice bakisani ba taqara rikicewa Allah yaya bansani ba nima ganinshi kawai nayi, tun yaushe kika gansa dana shiga wanka, tab! To jinin mene shiru tayi tsawa yadaka mata tambayarki nake aykuwa jikin ta sai bari yake ta kara fashewa da kuka tashi yayi yakwanta akan gado rigingine yadora kansa akan hannayensa yana kallonta tana tsaye daga ita sai towel jikinta sai karkarwa yake a xuciyarshi yace Ashe yan matana angirma ajiyar xuciya yayi wato Ayman batasan mensuration ganin yana kallonta up nd down yasa ta kara rudewa tanafadin wallhi kawai ganinshi nayi ta tapi xata qara tsugunnawa tsawa yadaka mata karki tsugnna kishapemana jini a carpet miqewa tayi cikin sauri daria ce taso kwacemai amma saiyadake ya tashi yanupo inda take runtse idonta tayi azaton ta dukan ta xaiyi yamatso daf da ita nunfashin su na haduwa tajuna taqara matse idon ta numfashin ta nafita sama2 ganin tana neman shidaiwa ne yasashi janyo ta jikinshi aykuwa saitafada jikinshi ya rugumeta yana bubbuga bayan ta yana cewa kiyi shiru bawani abun tada hankali ne bakomai girma ne yaxomiki kinji kaitadaga yanxu shiga toilet ki gyara jikin ki kafin nadawo ki gyara gurinnan daki ka bata tace to saikuma yahade rai yace cikin tsawa sakeni karkishapan jini da sauri tasakeshi ta tafi xata hadu da bango ya tarota yanafadin uwar yan tsoro ya lakuce mata hanci sannan yasake ta yafita yana daria itakuma tafada toilet sanda yafito yagamu da tanimu yana share harabar gidan harqasa ya tsugunna ya gaisheshi da harxai bashi yasiyo masa pad amma xuciyar shi tacemai yanxu daka bashi yasan mexa ayi da ita kuma yason wace xatayi amfani da ita yaxo yana irgan watan mata mmtssw yamiqi hanya ya tafi yadoshi get baba megadi yaxo ya budemai yace bada mota xakafita yace eh xandanje wannan shagon bayanne nasiyo wani abu daka bayar ansiyoma a,ah barshi baba nagode yatapi abinsa, itakuma bayan tafito ta gyara gurin saitakoma toilet taxauna taxuba tagumi tanafadin wannan menene haka? Bayan yadawo ya shigo dakin natanan danhaka yace kina ina ne bude kofar tayi tafito kamar wacce kwai yafashewa aciki tanemim gefen gado ta rakube a tsaye pad yamiqa mata yace jekisa ta karba tana jujjuyawa aranta tana cewa menene wannan muryarshi ta katseta yayin da yace kin iya sawa ne tsayawa tayi ta girgirkixa kai alamar a,ah oak dako pant dinki kigaa toh tashge toilet ta dauko amma saitakasa meqamasa, miqana dunaqule hannun ta tayi takiqa masa ya karba yana daria ciki ciki yakarbi pad din ya karanta direction din sannan ya daura pant din agado yasa mata pad din yamiqa mata tashiga toilet tasa tafito yace kinga yadda nasa tace eh xaki iya sawa da kanki tace eh yace oek ki ringa sauyawa after 8h inyana xuba dayawa 6h maxaki iya sauyawa kardai kibari kiyi staining tadaga kai yace kina tsarki da ruwan dumi karkinass ruwan sanyi kinji tace eh a makaranta bakun sauke Akhdari ba eh munsauke munma shiga ixiyya oak aykinsa abinda ke kanmasu haila ko saisanan ta tuna malamin su yayi musu fasalin fil haidi kunya takamata kenan itama shitafara ta rupe fuska da hannun ta tana daria tace nasani yace meye kuma narupe fuska banay ninasamiki pad yana daria ita shitake oya back to business fadamin mene mahaila batayi tace sallah, axumi, dawafi, daukar qur'ani, kuma ba a saduwa da ita kumasai tai shiru cigaba mana yaya meyene saduwa lokacin da malam yayimana bayani cewa yayi bayanxu xaiyi nangurin ba saimunkara girma Anwar yasaki ajiyar xuciya yace kibari xanmiki bayanin very soon tace to haka suka cigaba yaitaimata tambayoyi tana bashi amsa inda batasani ba yafada mata itama inda batagane ba ta tambayeshi yafada mata bayan sungama yace tadebo littafanta na islamiya xaicigaba dayimata Wanda basu sauke ba tace to, to tashi muje muyi lunch yariqe ta suka pita xuwa dainin

Aneesa kuwa tasa mammy a gaba wai ya akayi har yanxu Anwar besaki matar sa ba mammy tace kin tambayeshi ne eh na tambayeshi saiyacemin tananan danaimasa nadauka kasaketa sai yabagarar da xance kuma yanxu ya rage yawan kulawar dayake ban gashi saikudi nakekashewa ba biuan bukata, mammy takatseta harnawane kudin naki idan rashin kunya xakimin saina xare hannu na, bahaka bane mammy to yaya ne? Sonake asamu mafita oak Kawo wasu kudin muyi magana, kamar nawa 200000 ya isa, dubu dari biyu mammy inbaxaki bayarba ki barshi tajuya kanta tana taunar cingam kas kas yi hakuri xanbayar bana dako amma su mexa ayidasu kedai ki bayar xakiga ayki dakanki xakiban lavari owk ta tashi ta tafi debowa mammy tabi bayan ta mugun kallo tace sha3 wlh saikin gane baki da wayoo..............

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 2/3/2017 5:30pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

75___76

Haka Aneesa ta debi kudi ta cakewa mammy ta karba kamar bata so dad dinta ne yayi sallama ya shigo ta tapi da gudu ta rungumeshi shima haka mammy ta tabe baki sannan ta Alhaji barka da shigowa yawwa ya amsa mata yayin dayake kokarin zama akan kujera mammy tace Nana Kawo ma abinci tunda yanxu ciwon kapa yahana hauwa dainin murmushi yayi tacewa ko tsupa ne oho! Juyowa yayi ya kalli aneesa daughter wai tsupane karabu da mammy kawai tsokanarka take hhhm kedai rabu da ita aysainaga jikoki na mumurmushi aneesa tayi yace daughter har yanxu baki samu xabin naki bane murmushi tayi tace dad nasamu amma kabari mugama fahimtar juna, da gaske kike dagaske nake waneshi waye baban sa hhm mekakeci na baka naxuba xanfada ayshine nace kabari mugama fahimtar juna oek Allh ya tabbatar da Alheri Ameen my lovely dad amma nayi mamaki harkikai saurayi baki tabayimin xancen sa ba hhhm aybamudade da haduwa ba lokacin kana Japan oek amma ki kula kixabi Mijin daxaixamemiki garkuwa, kuma inapata ba talaka ba eh dad gaskiya suna da rupin asiri dan Abdulrahman Abubakar Danmasani ne Wow! Kice dan babban gida ne ay kakan sa babban dan kasuwa ne kuma yanxu akwai wani kanin mahaipin sa damuke business dashi a Germany bashi da aure ay abin nagida ne gaskiya naji dadi dan inhaka taparu kika aureshi wani burina kuwa xaicika wanne burine dad kuma xakiji sai bayan auren Ku oak shikenan dadina Allah ya tabbatar mana da Alkhairi Ameen sukace su duka

ANWAR $ AYMAN kuwa sunyi xurpi a karatu dan lokaci guda Anwar ya ware yana koya mata karatun addini, Ayman ce kwance kan gadon Anwar yau Sunday basu da school tagama duk abinda xatayi shine tadan kwanta sbd Anwar yafita kafin yadawo yau English wear tasa wando ne iya gwiwa baki sai pink din riga maigajerin hannun ta daura top baka akai kajeria iya kirji da daure gashin kanta da ribon pink sannan ta daura baki gashi kayan sun matseta sosai kai gaskiya Ayman tayi kyau yanxu kam kirjinta ya ciko tap kamar yafasa kirji yafito gawani hips da tayi fatarnan takara kyau da sheki abindai ba a magana kwance take rigingine akan gadon tana game a wayar sa miqa tayi saita hango wani karamin littapi can kan mudubi hannun ta xura ta dako tana dubawa taga ansa ilimin jima'i batasan mehakan ke nupi ba danhaka ta shiga karantawa gaban tane yashiga faduwa yayin data tsunduma cikin karatun anan tagane ma'anar saduwa da Anwar yace xaipada mata kuma yaqi xupa ta rinqa ketomata me yaya yakeyi da wannan littapin ta tambayi kanta takuma bawa kanta amsa da oho taba wannan hali haryashigo batasani ba haryakarasa kusa da ita batasani littapin da ya hangon a hannun ta ya fixge yana duba bangon littapin hhhm😊yasaki muemushi abinda dama kikeyi kenan kinayimin bincike tayi tsuru2 Allah yaya bahaka bane to yaya ne? Shiru tayi meye hadinki da wannan yana daga littapin sama itakuwa saixare ido take kamar mujiya miqe tsaye yace ta shitayi idon yabita dashi ganin irin dressen din datayi ya burgeshi sosai musamman cikar halitta ta da bayyana murmushi yayi yace matso kusamana ta matso yace karama tsowa mana kosaina ....kapin yakarasa ta matso dapdashi rungumota yayi ya matseta ajikin sa yace gayamin mekika gani a littapin fadamun shiru tayi hhhm yaki kayi shiru yayin dayake lallubar bakinta a hankali yajasu suka fada gado yadan danneta ta runtse ido kamshin turaren ta ya bigeshi nandanan hankalinshi yatashi yashiga aykamata da xafaffan kiss yana sarrafata san ransa itakuwa tayi lamo gabada yagigice yana kai hannunsa kan.............

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 3/3/2017 6:45am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

77____78

Da yakai hannun sa kan kirjin ta yaji acike haba nan da nan yanemi hankalin sa yarasa qokari yake ya rabata da rigar ta itakuwa ta tattaro duk wani karfin ta tamatse gun cikin wahalalliyar murya ce pls dauke hannun aykuwa saitakece da kuka ganin baxata dauke ba yasashi cijaga ba da yamutsata tako ina lips dinta kuwa yasha tsotsa kamar xaicire mata shi saida yagaji dan kansa yasake ta yana maida numfashi yajawo ta ya rungume ajikin shi sai shasheqar kuka take a hankali yafara rarrashin ta dabata hakuri sannan taishiru tace amma yaya baxaka sakemin ba murmushi yayi yadaga kai dan yatsan ta ta miqo tace Kawo naka muyi alkawari kai ya girgixa hade da maqe kafada yace uhm2 kedai baxan sake ba yakoma yayi rigingine dan jiyake mararsa na ciwo ya runtse idon sa yariqe marar jin yayi shiru yasa tajuya inda yake kwance gani tayi yariqe ciki ya tsugunna akan gadon sai xupa yake tace yaya lapiya beiya magana ba illa dada runtse idonsa da yayi gigicewa tayi tace yaya meyasa meka nanma shiru aysaitasa kuka hannun shi yamiqo yadan rungu mota yace kije kasa kisamomin lemon tsami da ruwan lipton inbabu lemon tsamin kije kicewa tanimu yasiyomin amma kisa hijabi karkifita a haka kinji kaitadaga yasaketa ya damqe cikinshi har tuntube takeyi ta pito tana ganin su haule a parlour amma ko kallan su batayi ba tawuce kitchen cikin sa'a tasamu leman tsamin tajawo plask tadebi ruwan takoma kamar xatakipa dan sauri yadda ta bashi haka tasameshi tace yaya gashi tana matsowa kintaho da wuqa a,a amma bana dauko batajira mexaice ba tapita tashigo da wuqa yace bani yanka lemon tsamin xakai yace eh, bana yankama tayanka ya karba yana matsewa a bakinshi ragowar ya matse a ruwan lipton din yadaga sama yashanye, aykuwa saiyasa qara yariqe cikinshi Ayman kuwa kuka tasa kamar ranta xaipita qarfin hali yayi yajawota yana jijjigata kiyi shiru yanxu xanwarke insha Allahu kinga nasha magani yaya konakira tanimun akaika asibiti kai ya girgixa alamar a,ah sukai shiru duka yayin taciwon yashiga lafawa itakuwa tayi lamo apappadan kirjinsa (nikuwa nace kinfiya sanjiki ga cuta ga nauyinki damexaiji😂) a hankali ya xameta ya kwanta itakuwa sai kallonsa take a haka bacci ya daukeshi ajiyar xuciya tasaki taxuba tagumi tadan gyaramai kapapunsa Bashi yatashi ba sai la'asar itakuwa bata tashiba tanan yanda take intagaji da wannan hannun tasa wannan haryatashi batasani ba saida yajanye mata hannu yanafadin tagumin mekike tace yaya kawarke tafada cikin pity face itama shima ya langwabe na warke kinyi sallah tace a,ah yace jekiyi alwala kafin inyo wanka sai inyimana jam'i tace to yamiqar da ita tsaye yana murmushi yace u luck so beauty with dis u attractive dress sannan yasaketa tapita tana murmushi shima yashiha wanka

Aneesa farin ciki yakamata mammy kuwa yaqen dole take axuciyarta takuwa itatasan metake saqawa, Aneesa takirawo Anwar haryakatse bai dauka ba dan yanxu yadaima peaking kiran ta gaban Ayman dan yalura haushin yana kula aneesa ne yasa take kula suhaip shikuma data kula suhaip gwara ya mutu dan betaba tsanar mutum ba irin yaron aneesa kuwa bata damu ba dangani take tasameshi a hannu kuma ta dauki alwashin rama duk wulaqanci dayaimata kafin ya karbi soyayyarta da kuma wanda yake mata iyashigo hannun kuma tasan kodan kudin Abban ta dole iyayen sa su so ta dan haka ta kira Faisal saurayin ta wanda yake tayata bawa shedan gudun mawa tace ya shiryo yaxo sutapi sudan pita ko chilli ne suje ta dade batashiga ba yace gashinan xuwa

Anwar kuwa bekira taba saiwurin 6:10pm bayan yabaro gida yana mota kafin yaqarasa gidan su Faruq yakira ta itakuwa a lokacin tasha shisha iya san ranta takora da barasa tasha tabugu sosai saihayaki take busawa Faisal yakama hannun ta suka doshi dakin dasuka kama suna cikin tapiya taji wayar ta tayi qara taxura hannu jaka ta dauko ganin sunan mekiran yasata buga tsalle yace aydole kakirani tafada cikin maye sannan tadaga wayar tace hello..............

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 6/3/2017 1:00pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

79____80

Shima yace hello can cikin maye tace chaculaty why naitakiran wayan ka saika ki kadauka why cewa yayi yanaji muryarki a haka kamar......nop ta katseshi kawai ina murane nasha maganin bcc yanxuma baccin nake kakira batajira mexaiceba takashe wayar sannan ta dura ashar kaika isa kahanani abinda nai niyya taja hannun Faisal sukayi ciki abinsu wani dattijo suka hadu dashi a hanya yana neman yarsa ance tana daki lamba34 kwatsam saisukayi karo da Aneesa phone dinta tafadi kasa aykuwa cikin tsawa tace kaiwanne irin mahaukaci ne tsohon yariqe baki nikike xagi da girma na anxageka ina girman naka kaxo gurinan sha3 kawai kuma wlh wayata tafashe ba inda xaka saika biyani tsohon banxa kawai Faisal sai rupemata baki yake taishiru amma taqi sai maganganu takefada tsohon yasa kuka yana fadin haihuwace tajawomin yanxu maryam dabaki lalace ba kinxo gun mexaikawoni da girmana a wulaqantani yanayi yana share kwalla wasu samari ne guda biyu da wata yarinya a tsakiyarsu da after dress ajikinta harsun wuce saisuka dawo donganin meke faruwa macen naxuwa taga tsohon saitahau karkarwa tana Abee meyakawoka nan yasa kuka yana fadin yanxu Maryam rayuwar dakika xaba kenan gashi hartajawo anamin ganin nima fasikancine yakawoni lallai dankuka mejawa uwarsa jipa gashi kinja anxageni ya daga hannu sama yace ya Allah karkaduba rashin tsarkin gurinan ka karbi addu'ata Dan SAYYADIL MURSALINA kashiryamin 'ya ta kwalli daya mace da kaban kadawo da ita kan gaskiya Allah kagani iya tarbiyya nabata daidai gwargwado ya Allh ka shiryeta da duk Al,ummar musulmi fuskarshi cike da hawaye ya shapa jikin kuwa saida yai sanyi amma banda aneesa saimacewa tayi saikace wani mutumin Allah halama kaikafara lalatata xakaxo kana hawayen munafunci taja tsaki mmtssww... Allah yasoka waya ta bata lalace ba da wallhi saika biyani ko kukan jini xakayi banxa kawai taja Faisal xasu wuce aytuni taji ansakarmata mari jikake tas Maryam tariqe kugu tace wlh nafiki barikanci xakisan kinxagi mahaipina Dan merabani da ke sai Allah tajiyo ta kalli Baban ta tace muje Abeenah naimaka alkawari daga yau nadaina duk abinda nake xankoma yimaka biyyaya yanda yakamata insha Allahu innafita a gunan nabarshi har abada baxandawo ba Allah kayafemin laipina kaa Abeey kayafemin duk abinda najamaka harwannan cin mutumcin da akaima tasa kuka sukarungume juna suna kuka tana Allh kayafemin Abeey kayafemin duk nagurin jikinsu yaisanyi harda waqe dantassan rama marindatayimata bawasa bane dan Maryam a ce kodamaxa tasha fada ba sa cin riba bare ita kuma tana manya manyan gurin samarintane danxata iyasawa a koreta danhaka tayi shiru, Samarin Maryam dayan yace nikuma indai kinshiryu kiyi istibira'i xan aureki nima daga yau nadaina wannan harka karnaje na mutu a haka jiama Momy na takusa tsinemin akan haka Abeey yajasu yarungume yana godiya ga Allah, suka nupi kofa sannan Maryam tajuyo tacewa aneesa karkixaton nabar bariki kuma daukar fansana yakau wlh abinda kikayiwa mahaipina sainayiwa nakipi sannan kinsandai irin yadda yake gudanar da sana arsa ko hhm wallhi xakisha mamaki, kuma duk wani burinki saina tarwatsa inapatan kinsan ABUBAKAR ABDULRAHMAN DANMASANI to ki saurari tashin hankalinki bamaitaba mahaipina yaciga ba dasamun kwanciyar hankali ta furxar dawata iska ta rike mahaipinta tanafadin abeey baxangaji da neman gafararka ba suka nupi kofa fita yayin da Aneesa ta dulmiya kogin tunani tanafadin ABUBAKAR ABDULRAHMAN DANMASANI a inatasan Anwar ko dan uwan sune kaibasu hada jini ba haka taitasa saqesaqe

Ayman yautakaiwa Mamy xuyara Mamy tayi mamakin girman Ayman sunyi hira sosai nan Mamy ta duramata magunguna da tsumi sannan yasata adaki tanakoyamata kissa da kissina da yadda xatarike mijinta wani ta gane wani kua bata fuskanta, saidare Anwar yaxo yatapi da ita bayan sunyi dinner sungaisa da dadi

Tun a mota Anwar yagigice da kamshin tutarenta Mamy ce tashapa mata sannan tabata tace tana shafawa inxa takwanta, yasa daya hannunsa yajawota jikinshi yanatuki da daya yace sweet sis........

🍎🍇MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 6/3/2017 5:45pm [

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

81______83

Ina kikasamu turare mai dadin kamshi haka, Mamy ce tabani Ayman tace yace kamshinsa yayimin sosai a haka suka qarasa gida yana maqale da ita harsuka shiga daki nanfa yajawota ya qanqame yanata sunbatarta da kallolin soyayya Ayman kuwa yanxu tasaba tadaina raki dan itama yanxu tanajin dadin abun

Maryam kuwa suna xuwa gida Abeey ya riqota faruk sukagani a waje saicun magani yake aykuwa sunafitowa a mota yapigo ta yasamata duka difdifdif tana Dan Allah ya Faruq kayi hkr ina kojinta bayayi wato kinmaida mutane yan iska yacigaba da dukanta ihun tane yafito da da ummi aykuwa da sarsarfa ta qaraso itama tashiga dukan ta suka taru kanta ya kamal ma betsaya kallo ba shima yasamu dorina yashuga xulamata magiya take tana wlh ummi nadaina da kyar Abu ya kwaceta yana duka aybaya magani addu'a xakuyimata ummi tasa kuka tace nayi dana sanin haihuwarki Maryam danasan irinki xanhaipa wlh Dana.... Rupemata baki Abu yayi yace karkipada addu'a xakiyi mata ke uwace baikamata kimata baki ba, maryam tace ummiey kiyi hkr kidaina xubda hawayenki a kaina hakan masifa ce gareni kiyi hkr ummiey insha Allahu nadaina dukan da kamal yakawo matane yasata suma da Abu ya tsaida su suka rabu da ita sukai ciki bayan ta farfado taja jiki tayi ciki ba Wanda ya kalleta tayi dakinta tashiga toilet tagasa jikin ta da ruwan xapi ta kwanta tana bccin wahala

Ma'aikatar wata computer ce tayi gobara gabada electrics dinsu suka qone dan haka suke meman wanda zai iya gyara musu daga kowanne ma'aikata datake da engineer shine ma'aikatar su Anwar suka miqashi duk da bayaso dole yatapi sunyi alkwarin bawa duk wanda ya gyaramusu kayayyakinsu billion dari shida yanxu kwace ma'aikata so take ace a cikin ta akasamu gwarxon daxai jagoranci ragamar ganin ma'aikata dayawa yasa suka shirya interview duk wanda yatashi na'urori biyar a interview din shine jagora cikin sa'a Anwar saida yatashi goma da kyar sauran wasu suka tashi uku2 danhaka ma'aikatar suka xabeshi a jagora hakan kuwa yayiwa gidan nepan dayake aiki dadi,

Aneesa kuwa bataji dadi ba dangani take in yayi kudi baxai aureta ba duk da dadinta yace xaije yasamu kanin mahaipinshi suyi magana

Anwar yaxo fadawa faruk yanda abin yakasance Maryam ta fito da hijabi xata pita faruk yadaka mata tsawa inaxaki tace islamiyya yace koma kindena xuwa wani malami xaina xuwa yabiyamiki kapin kiyi hankali,

Maryam dai kanwar faruk ce uwa daya Uba daya itakadaice mace a cikin su su bakwai ne maxa ita daya mace (Ashe baban su faruk aneesa taxaga tab!) ta taso cikin shagwa ba kowana Na riritata dan anaganin itakadaice mace duk abinda tayi daidai ne intai kuskure memakon a mata fada sai ayi daria wannan yana daya daga sillar tsintar kanta a halin da take

Hartaigaba taga Anwar tace yaya Anwar yau Kaine a gidan namu murmushi yayi yace kece bakya ganina amma inaxuwa tace OK yace mairo yan mata da shagwagwabe fuska tace niba sunana Mairo ba saikace tsohuwa yayi daria yace at tsohuwar ce tayi fari Allah ya sawaqe kaga xankadediyar budurwa kace tsohuwa Faruq tabe baki yayi a xcyrsa yace su budurwa manya tacigaba da cewa sunana Maryam ko kace merry Indan kuma baxan iya fada bafa saikayi shiru badole saikafada shidai daria yake tace yawwa ya anwar ance kayi aure ko gayyata babu bemagana sai murmushi tace shikenan kabar yaya faruk a..... Harara ya watsomata tayi shiru tana daria tace ya Anwar xanxo gidanka kwatantamin nanya kwatantamata tace xanxo insha Allahu amma xanfadamaka ranar yace Allah yakaimu yace Amen ya sunanta yace sunanku daya haba sai lokacin Faruk yayi magana yace Ayman ce tace ayman? Kai najidadi komai yaxo normal kamar ya? Inji anwar saita wayance tace ina nupin A² ANWAR $ AYMAN tayi cikin gida da gudu su kasa daria faruk yace sunan yayi kuwa A²................

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 8/3/2017 5:45pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

84____85

Maryam nashiga gida ta fada kan ummie tana wash! Ummie na, ummie tace ins makarantar, hhm😏 yaya faruk ne ya koroni kamar yah yako roki, wainadaina xuwa gida xa'ana xuwa koyamin ta gyara kwanciyar ta jikin ummin tacigaba ni yama hutasheni dan basan fitanake yanxu ba, ummie ta kalleta bata ce komai illah Allah yaqara shirya minke tace Ameen

Aneesa ce xaune takira Anwar tagayamasa yanda sukai da dad dinta tunda ta fara hartagama xuffa yake dan yasan ko karan hauka Mamy taci baxa ta yadda da wannan al'amarin ba bare kuma Abban sa gwanda2 Abban Ayman ya share gumi yace yanxu yafadi masane bansani ba saina tambayeshi yace Allah yaxaba mafi Alheri, tayi saurin cewa bangane ba Ay Allah ya riga yaxaba mafi Alheri taja tsaki mmtssww....... a xuciyarta tace kai adole na Allah a fili tace waye qanin baban naka a Germany cikin xuciyarshi yace ba girmamawa gatsal qanin babanka yace shine mahaipin Ayman qanwata batasan sanda tace what? Kana nupin ba uwarku daya ubanku daya da ita ba shi sai asanan ya tuna Ashe batasan wa ya aura ba yace mata eh she's my cousin we are not disame parent also she's my wife aybaqarasa ba ta toshe kunneta yayin da tadura ashar tace kana nupin matarkace yarinyar nan wannan mitsitsiyar no wonder naga tanamin kallon raini wallahi3 saita raina kanta duk sanda naxo gidan dan vaxan juri raini ba inkanason xaman lapiya ka gaggauta sakinta dan inma baka saketa ta dadiba kasaketa ta wuya abin mamaki yabashi dan haka yakasa cewa komai tacigaba da bala'in ta shidai behanata ba kuma baibata hkr ba danbama sauraranta yake ba yashiga duniyar tunani yana tunanin ta yadda xaifuskanci iyayensa da maganar auran saida tayi mai issarta takashe wayar tana haki

Maryam taci kwalliya ta fito hannun ta riqe da phone dinta tace ummiey na nashirya waxaikaini tace ga baba direba yakaiki yadawo dake dan Allah kiyi Abu na hankali karki kikai dare tace insha Allahu baxankai dare ba taqarasa maganar tana fita sainadawo ummieey na adawo lapia Allah ya tsare Ameen tace tafita ta shiga mota suka nupi hanyar gidan Anwar tana bawa baba direba kwatance kamar yadda Anwar ya fadamata a wani supermarket ta tsaya tayi shopping kamar yadda Abu ya bata kudi yace tayimusu tsaraba kartaje hannun na dukan cinya bayan tapito ta shiga motar sukacigaba da tapiya saida sukaje kofar gidan ta kira Anwar a number da faruk ya bata bugu biyu ya dauka tace maryam ce ya Anwar yaudai gani a gidanka wacce Maryam din yace tace kanwar faruk ya tuntsire da daria yace ay Mairo xakice sainapi ganewa tace kaga banaso Allh saina koma a,ah yi hkr merry ta tuntsire da daria yace kice muna da babbar bakuwa ki qarasa gidan Ayman nan ina office amma nakusa dawowa tace to takashe kiran megadi kuwa yasan motar dan faruk yana xuwa da ita dan haka ya budemusu get suka shiga baba maigadi yayi parking a parking space ta bito ta nupi cikin gidan ba karamin burgeta gidan yayi ba a fili tace wlh Aneesa indai ina raye baxski shigo gidannan ba taqarasa ciki ay saisanan tayi mamakin gidan ganin tsaruwar parlon su haule tagani tace matar gidan nan sukace eh tace kuyi mata magana kuce merry ce kanwar faruk , ba api 5mnt haule tadawo tace tace ki hau sama Maryam tayi sama taji dadi da Anwar baya gidan Dan xatafara gabatar da program dinta a yau takarasa da gudu ayman taxo ta rungume ta tana kwana da yawa wlh nml taje tadebo mata drinks suka shiga hira sosai suke hira sannan merry tajiyo tace kinsan Aneesa Ayman tace wace budurwar Yaya Anwar tace au sunan ta kenan aukinsanta kenan tace eh taya kikasanta nan Ayman tabata labarin komai har Marin da tayimata da kuma wayar da suke da Anwar da daddare ya isa Maryam tadaga mata hannun lallai kincika wawiya harkika bar hakana faru cikin gidanki na aure kinban mamaki to yaxanyi hhhm bakisani ba lallai ki koyi kissa kissisina kiriqe mijinki ta yadda walhi ko kallan ta be isa yayi ba taya hakan xatafaru xage damtse xakiyi kuma xantaimakeki mudun duk abinda nasaki xaki kau da kunya kiyi ki kwato yan cinki tayi saurin xanyi dan wlh abin nadamuna bani da wanda xanfadawa kawata dayace inma napadamata batasan mafita ba karkidamu inatare dake yanxu lokacin baxai isa mu tattauna ba amma innadawo xan xomiki harda shiri sannan kiban phone mumb ki xamuyi wani xancen ta waya tace to tabata nmbr wayr da anwar yavata suke gaisawa da Mamy tanacikin bata Anwar yayi sallama ya shigo yana cewa wanne munafurcin kuke ake sallama kuka kasa amsawa yana qarasa xama a xaton Maryam Ayman xatatashi ta rungumeshi saitaji tace sannun da xuwa dan qaramin tsaki tayi itama tayimasa yaxauna suka cigaba da hira sai dasukayi lunch da Maryam sai wajen 5:00pm tabaro gidan har bakin mota Ayman tahadamata kayan kwaliyya da perfumes sukai sallama Anwar yabata kudi tace wa Ayman sakinji kirana tace to sukatapi Ayman nadaga mata hannu

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 10/3/2017 11:30pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

86_____87

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull