Anwar and ayman complete - Chapter 6
Anwar and ayman complete Chapter 6: Anwar and ayman complete Chapter 6. Merry na xuwa gida tayi sallah bayan tanunawa ummie kayan da Ayman ta bata da kudin…
4,342 words
Merry na xuwa gida tayi sallah bayan tanunawa ummie kayan da Ayman ta bata da kudin da Anwar yabata dan haka ta baje akan makeken gadonta taxaro wayar ta tashiga kiran Aneesa saida tai ring yapi sau3 sannan tadaga kasancewar sabuwar number tagani cikin muryar masipa take cewa hello wai wane hhhm😊 maryam tai murmushi sannan tace calm down dankwaline ba hulaba ko kinxata hula ce, hhhm ko kuma wannan jajirtaccen namiji da kike mafarkin samu a matsayin miji ko dayake ba wannan ba merry ce inaso in sanardake ne cewa nafara yaqin daukar fansa ta a yau inkina da wani shiri ki shirya gudun karnaimiki farat daya wlh3 saikinyi da nasanin xagin mahaipina nonsense kawai taja tsaki mttssww.... Aneesa takasa cewa komai illa sauraranta da kuma mamkin kalaman ta ta wacce siga kenan xata dauki fansar tata maryam ta katsemata tunanani ra hanyar cewa ayi tunani lapia Aneesa tabude baki tace kin... Merry takatse ta bankira dannaji batunki kiba kingane ta katse wayar batare da tajira me Aneesa xata ce taja tsaki tana fadin xakisan kintava Maryam Aneesa bin wayar tayi da kallo dan tasan Maryam baqaramar yar duniya ce ba tasan ta basanin shanu ba xata'iya komai dan cikar burin ta saikuma tasaki murmushi tace muxuba merry aga wazai fadi qasa
Dad din Aneesa har Germany yaje gurin Abban Ayman yaimasa xancen auren Abbah ya gyara xama yace shi Baban nawa shiyace axo anemi auran sa ( Anwar kenan ) dad yace a,ah na tambayi asalun sane sainaji Ashe dankune Dan haka naxo musasan ta tunda abin tuwona mai nane Abba yai shiru alamar tunani sannan ya nisa yace wacece yarinyar cikin sauri dad yace yar wajenace nine mahaipin ta ok abu yayi amma kasan banine mahaipinshiba dan haka yanxu dole saina sanar dashi naji tabakinsa sannan shima yaron haka dan bedade da aure ba ace kuma xaiqara dad yace yana da aure dama eh yana dashi Anna wannan ba Matsala bane tunda shi yace yana sonta kuma yana da ikon auran fun haka shiru dad yayi badan wata munufarsa ba da da bashi da hanyar cika ta sai yanzu da ba abinda zaisa ya aurawa Aneesa mai mata Dan ko kadan bayaso tasamu matsala amma dole yadanne ayi tunda amfaninsu har ita inyaso daga baya yasa momusu mafita dan yar shi tapi qarfin xama da kishiya, haka suka xauna suna tattauna batun daga karshe Abbah yace abinda suka shawar ta da yayansa zaipada masa nan dad yace yana Neman alfarma yanke decision kar asa fin wata 2 a shirye yake kuma kuma nasan kuna da halin yinhaka Abba yace koda kuwa gobene nandai suka cigaba da hirarsu amma a xuciyar Abba yana tausayawa kankanuwar yarsa kishi da wayaryiyar mace irin Aneesa duk da besan taba yana jin labarin ta tashiga kasashe da dama kasancewar wani lokaci tana taya mahaipinta business
Merry tasamu dama tayi ummie karyar xata gidan grany ta kwana dama tana ta dade bata jeba bamusu ta barta tunda Abu yayi tapiya itakuwa gidin Ayman xata fara xuwa dan tasan intacewa ummie xata cewa xatayi yaushe taje xata koma dan rashin hankali ta hanata xuwa, sannan taje gidan grany din ummie ta hada ta direba suna fita tace yafara kaita kwandila inyaso bayan magriba yaxo yakaita gidan grany, tana shiga da gudu Ayman taxo ta rungume ta sunyi sa'a Anwar bayanan saidare xaidawo dan yanxu sunfara aikin gyran ma'aikatar nan kuma shine jagora cikin dakin Ayman suka kule bayan ta bata drinks da snacks suka shiga hira
Merry ta kalli Ayman tace kawata saikin tashi tsaye dan inkikayi wasa aneesa xata kwace miki miji to yaxanyi Maryam tayi daria matso da kunneki kiji mudun xakiyi amfanin da abinda xanfada miki wlh saiya manta da ita itadin banxa mexatapada miki kinpita komai wlh menene Dan Fadamin mekikeci nabaka naxuba xanfada miki amma da sharadin xakimim alkawarin xakiyi duk abinda nafada miki Ayman tayi shiru can tace xanyi matiqar basabawa Allah hhhm besabawa Allh ba inkikayima lada xakisamu ........
🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 15/3/2017 6:00pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
.
91____92
Ya cigaba da cew dudu yushe akayi auren nasa amma yace aure xaikara wlh be isaba tacan Abban Ayman yace yaya ka tsaya kaji shi aure..... Ka rupemin vaki dudu nawa Ayman take xa'ace xa aimata kishiya idan yasan xaluntarta xaiyi aysai ya cemin nipa baxan aure ta ba ko yasa keta tunda an ruga an daura amma baxan dauki wannan rashin mutuncin ba nayuwa yata aure ne badan ta wulaqan ta ba dan haka yanxu vaxa a daga mata hankali ba da quruciyar ta ba, yanxu yaya dan Anwar ya auri Ayman shine bashi sa ikon kara aure bayan Allah ya halatta mai ya dauri uku ma bayan ta in akayuwa yaron nan haka ba ayi adalci ba shima yana da.... Wlh muhamd idan vakayimin shuru ba ranka sai ya baci to bara kaji wlh ko kaine xakayi aure nace ban amince ba baka isa ba bare Anwar dakai da yallabo ya fadama da shi munafukin duk a qasa na kuke kai matan ka nawa ina nayi2 kayi auren ka qi to barakaji Allh inka batamin rai barganin INA lallabaka ba tsoranka nakeji ba gobe sai na daura ma aure muga ta tsiya nipa ba Anwar ne ya fadamun ba, ban tamvaye ka ba, abinda nasani shine Anwar baxai kara aure ba idan kuma xaikara yafara sakarmin 'ya ta sannan yayi kuma basa hannuna kaima bara kaji daga ranar da ka daura mai aure kanemi wani dan uwan bani ba, ya katse wayar yana haki, shikuwa muhamud yabi wayar da kallo yana fadin lallai lamarin ba qarami bane amma indai akayi haka an tauye yaronan dole xansan abunyi,
Mamy ce tasameshi sai fada shikadai tace meke faruwa bayan ta xauna ya kalle ta ya daure fuska sannan yace danki ne xai aure, tace Alhandulillh ay gwara yayi yahuta xaman gwaranci wani mugun kallon da ya watsamata shiyasa tayi saurun yin shiru daga bisani yace wato me kika sashi kinban mamaki halima ban taba tunanin haka a gurinki ba to bara kiji ba xanlamunci shashanci ba wlh ko xan rabu daku kuduka bedameni ba Amma ki kira dan naki kisheda masa yasakomin Ayman ya baki takardar ki kawomin ke kuma ki karbi taki saikije kimasa auren kema yasa momiki vaxawari ya juya xai fita ta riqo shi tana fadin ban fahimta va aybazaki fahimta ba ya fuxge xaiwuce tasha gaban sa tace kapin kasakenin wane zaiyi auren Anwar ko muhamud karki rainan hankali wakika haipa acikin su sakin shi tayi yayin da jiri ke dibanta ta xube ya saurin riqota yana menekuma kuma kavan mmk da kayin tunanin xansa Anwar aure duk xamanmu dakai baka fahimci halina ba nida xuciya daya na dauke Ku ko bani nahaipi Ayman ay haihuwar ta kadai uwar ta zatafadamun dan Nina raineta ko ba yan uwan taka tsakaninmu ay Ayman 'ya tace yaxanyi haka Ashe can iya cutar da kaina tana kuka tafadi yau rana ta farko daka taba ambata xaka sakeni akan xancen dabashi da tabbas dan saidai mafarki Anwar ya isa yace xaiyi aure yanxu dan naji kuna hira da muhamud ne naixaton shi yace xai aure shiyasa amma Anwar ko giya yasha ayvaxai xoma da xancen nan ba tausayin ta yakamashi ya rungumota ya shapemata hawaye yace kiyi hkr rainane a bace amma naganar gaskiya Anwar wai aure xaiyi muhamud ya fadawa ya gayamin hala shi kunya yakeji tayi xunbur ta miqe tana fadin bamu sa ba wannan was an da kaiba, yace wlh da gaske nake inkuma kina ganin wasa ne kira shi junior din ki tambayeshi gaba daya tagama birkicewa tana fadin kayi kadan baka isa ba wlh gabadaya hankalin ta yatashi waya ta dauka da nupin kiran Anwar Anwar Abba yace mexakiyi Anwar xankira ba yanxu ba kamar yah? Kiyi yadda nace ta ajiye wayar tana huci Abba yace banaje nayi sallah adawo lapiya tace cikin sanyi murya yafice ta koma ta xauna tana fadin son3 mumuka haipeka baka isa ba.
Aneesa kuwa ba qarami tashin hankali ta shiga ba wai ita Anwar yake cewa bashi da lokacin ta na matar sa lallai merry ta fado mata taja tsaki tace Dole nasan abun yi, Abban tane ya kira ta ya fada mata yadda sukayi da qanin mahaipin Anwar wannan ne ya sanyaya mata xuciya tana fadin xaki gane kuranki randa nashigo gidan
Ayman naga ban mudubi tana kwalliya Anwar ya fito daga toilet yana tsane jikin shi da karamin towel ya kuma daura wani a kugunsa kallo daya tayimai ta dauke kanta ganin faffadan kirjinsa da wasu kwantattun gashi sunkwanta lup ga wani kwanji a hunnunsa💪🏻 kamar me xuwa training tashi tayi ta fita ya bita da ido yana murmushi bayan yagama shirya kanshi cikin haddun mayuka na jiki dana gashi ya tashi xai bude wadrop yaga kaya kan gado Ayman ta dauko mai yasa ya dauki hullar yana karyawa ta shigo ya tsaya da abinda yake ya bude hannu ta taho ya rungume ta sannan yace my sweet sis kinyi kyau sosai kamar yar tsana wannan kwaliyya haka gaskiya tana gigita ni wai yaushe xan😷shiru yayi beqarasa ba wani juyi tayi ta karkada kugu tayi wani fari🙄🙄tace Aykaima kayi kyau Kawo nasama hular ya miqo mata tace amma sai kasunkuyo kasan kayimin tsawo yace to barakiga hanya mafi sauki kan tayi magana ya daga sama cak sannan yace to samun tana daria tace kai yaya kalli yadda kadagani kamar yar baby daria yayi yace to nauyine dake tasamai hula memakon ya sauketa sai yadago ta dai2 bakinshi yafara xuba mata wasu xafaffan kiss nan danan yafuta hankalinshi gani tsaiwa baxa takaisu ba yasa yaimusu maxauni a kan gado ya kwantar da ita yanata aykamata sako yakai hanunsa kan kirji ta kawai sai wayarsa taikara cikin kasala ya miqa hannu ya dauka ganin mekiran yasa ya tartaro nutsuwa yadaga yana fadin Assalamu alaikum mamy na yanxu nake shirin xuwa gurin..... Tsawar da ta da kai mai ce tasa shi qarasa maganar da yake tace...............
🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 11/3/2017 8:10am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
88_____90
Ayman tace lada kuma? Ehmana ayduk abinda xakiyiwa mijinki yaji dadi lada xakisamu wannan kuwa riba biyu ne kisamu lada sannan kisamu yancin kanki dan wlh cikarkiyar yar bariki ce kika sake ta maqalewa mijinki saidai kiji anayi kunin rana a wani gida Ayman dai tayi shiru nan merry back to the business nafarko abinda xangaya miki dole saikin iya kwalliya dukda kema naga ba baya kina wanka aqalla sau nawa ayman tace sau3 OK hakanma yayi amma inson samu ne kiqara sannan ko wanne lokaci da irin shigar daxaki nayi I mean attractive dress sannan Ayman kicire kunya a rayuwar aure ba kunya bawai INA nupin ba kunya gabadaya ba amma there's limit wasu kaya ta Ciro a Leda ta miqa ayman xasuyi wajen kala goma tace da sape kina sa irin wannan kapin kisa uniform ku idan kin rigashi tashi kikaje kikayi wankanki to inkinxo tashinshi bakai tsaye xakije kina bubbuga pillow ko katipa nop matso kiji Ayman ta matsa ta radamata Ayman tace xan iya kuwa sosaima inma bakiyi ba yana auro ta saitayi fiye da haka jin an ambaci Aneesa xataimai tace xanna gwada yawwa yar gari sannan dole ki koyi shagwa ba kimaida kanki yarinya kawai kodayake ay ysrinyar ce Ayman ta kyalkyale da daria tace kin iya fari tace eh yimin naga Ayman tayi merry tace yawwa takwara ta kina yawan yimasa fari da idonki hhhm nandai saida Maryam tabawa Ayman darasi mai yawa wani tashi take ta gwada mata itakuwa Ayman tana hadda cewa idan kuma nadaria ne tayi wani kuma tace baxata iya ba sai taga merry ta hada rai saitace yi hkr xan gwada haka suyi tayi ba irin salon da Maryam bata koya mata ba na riqe miji ( koxatayi amfanin dasu oho ) da haka sukayi sallama Ayman tayi mata kyautuka da dama
Ayman ce ta pito daga wanka ta chaba kwalliya tashapa turaren da Mamy ta bata blue din lece ne da kwalliyar orange sannan tasa jewels dinta orange dinki Riga da siket sunkamata sosai tana xaune tana tunanin anyaxa ta iya abinda merry tasata inyadawo tayi masa tana cikin haka taji kamar muryar sa a qasa dan haka ta dake ta taho yana shigowa babban parlou ta tapi da gudu ta rungumeshi tana oyoyoyo ya bude hannun ya rungume ta tana danesa yadagata sama yana jujjuyata sai daria take ya sauke ta yana fadin kinyi kiyi kyau sosai yakawo mata peck a kumatu itama ta mayarmasa kamar a mafarki yaji abun yadago ya kalleta saita daga mai gira ta kashe ido daya murmushi yayi ya janyo ta cikinshi ya miqamata kuma tunsa yace add another tarupe ido tana daria yace meye narupe ido bude kiga taki budewa saiyace kinga phone dina dana barta tana bude baki xatayi magana saijin nashi tayi cikin nata dun dade a haka sannan yasaketa bayan yagama ya mutsa ta yajingina da bango yana maida nunfashi duk hankalinshi yatashi dan wannan tutaren nata ba qaramin feeling yake sa shiba ya lumshe idon kamar a mafarki yaji an hura mai iska a ido ya bude jikin sanyi jiki tariqo hannun sa tace yaya ga ruwan kwanka na hadama kaje kayi ya lumshe idonsa Wanda sukayi jaajir ya mike cikin kasala yace tnxs dear ya miqe tace lapia naga kayi wani kwalafs mumurshi ya kakalo yace normal tace alright yashiga dakinshi bayan 10mnt yafito cikin kananun kaya kyau sosai a dainin yasame ta ya qaraso ta miqe dayakusa xuwa tadan russuna tace barka da pitowa cikin wata irin murya da harcikin tsakar kansa yaji kasa magana yayi yaxauna tana xuba abinci tana tambayar sa ayki bayan tagama xubawa taxauna kan ciyarsa ta dauki spoon tace let me feed u naga kamar yau kagaji dayawa shidai tsayawa yayi kamar solo dan abin mamaki take bashi tadebo abincin a cokali xatabashi ya riqe yace da hannunki xaki ban ta ajiye cokalin tasa hannun tana bashi saici yake kamar Yaro harya cinye plate daya besani ba tace kai yaya cine dakai Allah nagaji saikarasa ya gartsamata cixo a hannun dake bakinsa ta kwalla qara ya toshe bakin nata danashi yana fadin am so sorry ta turo baki gaba tace Allh .....ya katseta kiyi hkr yana matsa dan yatsan a hankali wayarshi tayi ring yamiqa hannun xaidauka ta rigashi gannin mekiran yasata tsaki ta nupi tashi da wuri amma saiyariqeta ko motsi takasa yadau wayar yasa a kunne nandanan hawaye yafara xarya a kuncin ta gashi takasa tashi daga rikon da yayimata kwar da wayar yayi yace mekikeso nayi Dan Allh kidena min asarar hawaye yafada kamar xaiyi kuka shiru tayi tafada kirjinshi tana hawaye yace pls tell me aneesa kuwa sai magana takeyi amma shiru jin yadora kansa akan nata yanamata magana akunne tadago tana fari 🙄🙄🙄 tace kace baka da lokacinta yanxu is for u wife yai saurin cewa its oek by u tadaga kai yace angama haka kuwa yafada mata bejira mexatace ba yakashe wayar Aneesa kuwa jitake kamar xuciyar ta tatsaga kirjin ta pito
Abban Ayman kuwa yakira Abban Anwar yafada masa yadda sukayi da dad xufa ta rinqa ketomasa yace lallai Anwar yarainani wato yasan bashi da gaskiya shine xaibiyo ta gurinka to wlh yayi kadan be isaba mumuka haipeshi bashi ba Abban Ayman yace ba abun xapi bane katsaya ka fahimci xance vaxan fahimta ba yakatse wayar yanafadin wlh son kayi kadan ............
🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 17/3/2017 8:15pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
95___96
Zufa ce ta runka kwaranyo mai duk da sanyin dakin da yanayin garin Na sanyi be hanashi jin xapi ba hularshi ya cire yana fifita tsawar da Mamy ta da kamai ce tadawo da shi hanakalin sa waibaxaka rubuta katashi kapi cemin ba nadaina ganin bakin ciki, saida ya daure ya iya cewa Mamy Ayman matata ce dan zanqara aure ayba yana nupin xan xalunce ta ba ko ba komai ya qanwa tace ko bani ba aybaxan so wani ya wulaqan ta ba bare ni kuma wlh Mamy baxan taba bari...... Dakatamin ta katseshi ka rupemin baki kafin Na wanwan ka mari nixaka mayar abokiyar wasanka ko ni xakayiwa dadin baki to kayi kadan ka yaudareni sha3 wulaqantata aykagama tunda xaka auro mata Babar ta kuma yar duniya, Mamy wai waya ce miki Aneesa..... Kofa ta nunamai fallow u way👉🏻 ka ficemin dan gidan tsarka kune baxaiyuwa sunan ta yana yawo acikin sa ba ya marairaice yace mamy kaficemin nace I said get out! Nonsense taja tsaki mttsww... Xaisake magana tace kapicemin kapin na illataka a gidan nan dole ya miqe ya riqe hularsa ya nupi kofa fitar saida yaje kofa ya rusunna yace na barki lapia Allh ya huci xuciya yasa kafa ya fice a sama ya tsinci muryar ta nacewa karka dawomin gidan nan inba ka janye kudirinka ba ko kaxo kawomin takardar sakin Ayman da kyar ya kejan kafar sa icon shi yakada yayi ja kamar gauta xuciyar sa sai tafasa take ya shiga motar yana shiga ya fige ta kamar xaibar gari mamy da talabe tana kallon sa saida gaban ta ya fadi tace Allh ya sauke ka lapia ( tsakanin da mahaipi sai Allah ) be tsaya ko ina ba sai gidan su faruk yana xuwa yayi parking a tsakiyar gidan shikanshi me gadin yasan da akwai matsala yana fito ya fada dakin faruk ko sallama babu faruk ya tsorata da ganinsa lapia mallam xaka shigomana ba sallama yanayi yana juyowa aytuni gabanshi ya bashi ras ganin yanayin Aminin nasa yadai ya fada bekula Shiva yanufi fridge ya dauko cocacola ruba 3 yaxo ya xauna ya bude inda yakafa kai saidai ya ajiye roba har yagama shanyewa shidai faruk kallon sa kawai yake da mamaki bece komai ba bayan yagama shanyewar ya Ciro wayoyinshi ya kashesu ya dora kan center table ya kwanta kan 3siter ya lunshe idanon sa yana jero addo'oi a xuciyar sa ko yaji dama dama a hankali yaji zcyrsa tana sanyi a hankali siraran hawaye suka runga xubomai suna bin kuncinsa amma idon a rupe shidai faruk binshi da kallo kawai ko be fada masa ba yasan abokin sa nacikin mugun tashin hankali dan haka shima ya xuba uban tagumi yana bin hawayen shi da kallo da har yanxu idon sa ke rupe, sunfi 30mint a haka ba Wanda yayi magana sai can Anwar ya miqe ya shiga toilet ya ringa sakarwa kansa shaya sannan yaji xaoin da xuciyarsa kema 50% ya ragu ya dauro alwala ya fito yana daura agogo sai sannan yacewa faruk natafi masallaci ajiyar xcy faruk ya sauke sannan yace adawo lapia sai nataho ya fita shikuma ya shiga toilet danyin alwala, byan sundawo daga masallaci faruk ya dubi Anwar cikin pity face yace abokina wai meke da munkane Anwar ya sauke ajiyar xcy ya fara bawa Faruq labarinn yadda sukai da Mamy ya dora da cewa nasan Ayman ce xatayiwa Aneesa sharri tace ita karuwa ce saboda tasan Mamy baxa ta yadda Na auri karuwa ba dan da kunne na naji ta taba kiran Aneesa da karuwa kuma sai tagane kuren ta wlh, ya qarashe maganar yana huci, faruk yace taya Ayman xata ga yawa Mamy wannan magana bayan batasan da auren ba, aynasan Mamy xata kira ta tambaye ta tace mata tasan da maganar itakuma saitace fada mata, aboki baikamata gayi anfanin da xargi ba kayi hukunci kana amfani da yaqini abinda yake gaskiya babu kokwanto, inma itatayi ay abin farinciki ne tunda hartafara kishinka hakan kuma na nupin ta dau hanyar sonka saikayimata uxiri Dan wannan kuma inma ita tayi banga lefinta ba dantayi qoqarin hana kishiyar da ta girmemata shiga gidan ta, amma kasan wani Abu Ayman bata kaiwayon daxatayi haka Na dudu nawa karma ka xarge ta, Anwar ya juyo ya watsawa faruk ma tsiyacin kallo yace ko yau aka haipeta wayon ta yafi nan Dan haka dole ta fuskanci hukunci yanayi yana daukar wayoyin sa da mukulin mota yana fita sannan yace sai munhadu gobe Allh ya kaimu amma ka kiyaye abokina karkaje kayi abinda xakayi danasani a cikin sa
Sai bayan isha'i ya isa gida fuskar Na kamar an aykomai da mala'ikan mutuwa saiwani xare ido yake yashigo gidan Ayman taci kwalliya sosai sai kamshi take ta ko ina damashi take jira Aykuwa tanajin takunshi ta taho da gudu xata rungumeshi amma sai ya goce ta bugi garu jikake kwam ko juyowa beyiba ya nupi ciki abinshi, tabishi da kallon mamaki yayin da tabi bayan sa har xuwa falon sa tace yaya sannu da xuwa, ka dawo lapia, ya juyo a fusace yace da bandawo lapia ba xaki ganni ne munufaka kufi ficemin annan kapin ranki ya baci da sauri tapita sakamakon ganin jan idon sa da ya firgi ta ta tafito tana magana ciki2 dan anbatama rai a waje saikaxo ka huce akaina ni nayima, takoma dakin ta ta kwanta kan kujera sannan ta kuna kallo tanacewa inka gadama kaci abincin inkadama ka barshi dan bacci ne kawai xaikaini tunda kaimin korar kare.
Ba ita tashiga dakin ba sai 12am bayan tagama shirin kwanciya tsaf ta nupi gurinsa kwance ta ganshi da kayan bcc jikinshi da alama yayi shirin bcc amma babu alamar bcc a idon sa takaraso xata kwanta yadaka mata tswa aykingama kwanciya a dakin nan gadonan yafi karfinki yanxu saidai inn auro karuwar tawa ya matso ya matsmata kunne yana fadin kindebowa kanki tashin hankali tunda kika hadani da iyayena sannan kuma dama tausayinki nake danni ancuceni da aka auramin ke dankinga nabarki kina walawa shine kikeso ki rabani da cikarkiyar mace wacce xanhuta a gunta to saina aure ta ya xuba mata rankwashi ta kwalla qara sannan ya hankada ta kificemin anan karki qaraxuwa ko kofar dakinnam bare kwanciya munafuka karamarki dake amma kin iya makirci .............
🍎🍇 MUJE XUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 16/3/2017 11:00am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
93____94
Tace kaxo inason magana da kai batajira mexai ce ba ta katse wayar tana haki Abba tagani akan ta yace wato Dana ce karki kirashi shine kika kirashi ko yana qarasa xama ta marairai ce tace kayi hkr nakasa jurewa ne,
Ya bi wayar da kallo to meya faru Mamy take mai irin wannan kiran kuma da ji tana cikin bacin rai Allah dai yasa ba shine ya batama raiba Ayman ta kalleshi race lapia sweet bros ya kakalo murmushi yace bakomai Mamy ce ke nemana lapia ehto shine dai bansani ba sainaje amma nafiton lapiar oek yanxu xaka tapi kosai anjima tanxu xantapi yafada yana daura agogo yasa takalminsa ya kwashi wayoyinsa ta fita Ayman ta biyoshi da gudu tace yaya ya juyo kamanta baka perfume ba tanayi tana fesamai
Ayman saida ta rakosa har bakin mota ta budemai ya shiga sannan ta ta manna mai peak a goshi tace ka gaidamin Mamy na nd tell her I miss her a lot nd I luv her yayi daria yace xataji ta rupe kofar ta matsa shikuma yaja motar yana daga mata hannu ita tana daga mai falon qasa ta shiga ta xauna yayin da ta samu su haule suna hira itama ta xauna aka doura da ita
Aneesa kwance tana busa hayaki kamar xata tashi sama falon ya burkice da warin tabar shedan ga hayaki sai tashi yake taji sallama asama kamar muryar feenah amma vata amsaba saida ta qaraji ance can I come in tace yeah yayin da bata gama tabbatar da feena nan ce va kamar a mafarki taga feena ta shigo tayi saurin yarda ta bar hannun ta tanafadiin kece ko mafarki nake are u feena xabgawa kanki mari ki tabbatar feena ta bata amsa ayda gudu ta daka tsalle tasaki qara ta rungume feena tana fadin kinyi surprising din aydama haka naso shiyasa van gayamiki xanxo ba taqara kwalla kara suka qanqame juna qarar da tayice ta fito da mammy tana fadin lapia mekefaruwa ne feena ce ta dan rissina tace ina wuni ba yabo ba fallasa tace lapia Aneesa ta hade rai tace lapia kikaxo kika sani a gaba mammy tace qaranaji kamar a gidan ball to ina ruwanki xaki hanani shaqatawa ne a gidan uban ko gidan kallon ball din namai dashi what concern you I have a right to do danbaxa'a taba canjani a gidan ba ke kuwa yau naga dama saikin bar gidan taja tsaki kudine dai nace baxan bayar ba inma hauka taki bokan xaiyi yayi non of my business nagaji da gafara sa banga qaho ba mammy ta riqe kugu tace bance ki ban kudiba kuma ni wlh baxan haukace ba kece kike qaramin hauka kuma xakiyi babban yayin da kika farka daga mafarkin auren yaron kirki sha3 kawai bude baki tayi xatayi magana feena ta toshe mata baki tacewa mammy Dan Allah kiyi hkr kallon tara saura kwata ta watsa musu tayi gaba Aneesa tace xakiyi bayani bari dad yadawo feena ta hade rai ta dau Jakarta xatapita Aneesa tayi saurin riqo ta tana cewa ina xaki qasarmu bangane ba eh ina nupin xankoma sbd me sbd baki farinciki da xuwa na gidanku ba haba feena wlh nayi yanxu ma inakai hhhm a hakan Aneesa tace menayi ne feena ta sasauta murya tace Aneesa nasha fada miki but bakaiganewa duk rashin mutumcin daxakiyi ki girmama babba inyace Allah yayi miki albarka ko a iskancin saikiga riva duk da ba riba a iskanci sai faduwa nipa xanyi komai amma bana wulaqanta babba ki gyara gaskiya taja tabar datagani akan center table din falon ta kunna Aneesa ta miqe tace banasa momiki abun motsa baki kapin ayimiki girki vansan da xuwanki ba kinxomin unexpected tanupi kofa fita