Kenza eBookz

Anwar and ayman complete - Chapter 7

Anwar and ayman complete - Chapter 7

Anwar and ayman complete Chapter 7: Anwar and ayman complete Chapter 7. Anwar yana isa gida yayi parking ya fito masu ayki na gaisheshi yanupi cikin gidan…

4,065 words

Anwar yana isa gida yayi parking ya fito masu ayki na gaisheshi yanupi cikin gidan a falo ya sami Mamy saicika take tana batsewa ya tsugunna ya gaishe ta bata kalleshi ba bare yasa ran xata amsa ya xauna kan carpet saida tashape minti 5 sannan tajuyo tace Anwar kake kowa any how ma wacece kakeso ka aura kamar ta bugamai guduma yaji a xuciyarsa watakon Aneesa da gaske take da tace dad dinta xaiyiwa Abban Ayman magana yayi mai kenan muryar mamy ta katseshi dakaipa nake ko munafuncin ne har yanxu be qareba cikin sanyin murya yace wata ce wata wah? Aneesa 'yar gidan beqarasa ba ta katseshi ta hanyar enough is enough dan maganarshi jintatake kamar xuciyar ta xatafasa kirjin ta ta pito cikin rai tace may I see her pic ba musu ya dako wayarsa ya nemo hoton ya miqa mata ta karba ba tare da ta kalleshi ta kurawa hoton idon tabbas ta gane yarinyar ta miqo mai wayar tace ya kamata ka aure ta tace aynasan sai ita tunda kungama barbada ay yakamata, amma bara kaji kapin kayi auren da basa hannun iyayenka kuma silar rabuwarku karbi nan ta miqamai takarda da Biro ya karba yana juyawa yace mexanyi da ita 'ya ta xaka sakarmin danbata dace daxama da mujin karuwa ba kuma bekamata muhada jini da kai ba kaga da kasaketa saikayi auren soyayyar ka ko nace na bariki Mamy ya fada muryar sa na rawa,ta katseahi da cewa karna naqarajin ka kirani da Mamy cene halima danni yanxu ba muhada relation da kaiva karan gidan yafika muhinmanci a gurina............

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 18/3/2017 9:00am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

97___98

Ya hankada ta yadda saida ta bugu da bango, kasa magana tayi sbd bakin ciki hawayene kawai ke xarya a kuncin ta days nabin daya kamar anbude famfo ta miqe ta fice bata tsaya ko inaba saikan tsakiyar makeken gadon ta ta fashe da wani irin matsanancin kuka makircin menayiwa yaya da munafunci abinda take tambayar kanta kenan takasa samun amsa ga wani tsoro da ya kamata yau ce rana ta farko daxa ta kwanta ita kada a daki a gidan haka ta qudundune xicin bargo minti kadan bcc yayi awon gaba da ita

Anwar kuwa sai juyi yake bcc ya kwaracewa idon sa gashi jin dakin yake duk yayimasa fadi da girma ya dulmiya duniyar tunani Aneesa ya kirawo suka sha hira waiko xaiji sauki a ranshi nan ya tambaye ta Abban ta ne yafadawa uncle dinsa maganar auren su nantace eh anyima xancen ne yace eh, gaskia naji dadi wata NASA xa'asa bikin danni banaso ya wuce 1month dan gaskia na matsu najini ajikin laulausan jikin nannaka murmushi yayi yace karkidamu baxaija lokaci ba tace oek xuwa yaushe ka kegani xa'ayi, yace 3month, wata uku kacefa kasan yadda Na matsu da kaikuwa gaskiya yayi yawa ko matar takace ta tsarama haka, murmushi yayi dan besan ta tunomai da Ayman yace cikin sanyi nina xabamana kinga lokacin nagama Aykina tas bani da wani matsala hankali na ya kwanta kinga saimusa mu damar cikin amarci cikin kwanciyar hankali harma mapita honeymoon ko? Ta kyalkyale da daria tace kayi tunani Allh takaimu lokacin yace Ameen haka sukayi ta hira sai ukun dare sukayi sallama ya juya ya rungumi pillow yana tunu Ayman dayanxu tana jikinshi duk sai yaji badadi yace Allah yasa tasamu tayi bcc yasan ta mugun tsoro wata xuciyar tace basai intadena kukan ba kasan ta da kukan tsiya, ya furxar da wata iska mexapi ya miqe banaje dai naga wata xuciyar tacemai inkuma idonta biyu kace kaxo mai, yaja tsàki yace nasan yadda xanyi haka ya tashi ya bude kofar ya futa ya nupi dakinta can karshen gado ya hango ta ta kudundune ko fitilar dakinma bata kashe ba yaqarasa ya bude bargon yaxauna gefan gadon yana kallon fuskar ta wacce duk tayi jurwayen hawaye kuma dagani a tsorace take bcc ya tabbata ana tabata xata firgita yafi 5 yana kallon ta sannan yayi ajiyar xuciya ya rupe ta ya miqe yakashe mata fitilar ya fita yana xuwa ya fada gado barawon bcc yayi gaba dashi

Ayman na tashi kamar yadda tasa ba haka ta gyara dakin ta da saman gidan kasan cewar suna hutun 1term bazata sch ba sannan taje tayi wanka ta tsantsara kwalliyar ta cikin wani blueblack din jeans da ash din t_shirt kayan sun karbe ta sosai barin wandon da ya dameta duk wani shape dinta ya fito kananun kitso ne a kanta sunsako har bayanta danhaka saitasa wani ash din mayafi dayake da dan kwalliyar red ajiki kamar yadda akayiwa wando falawoyi da red din ta daurashi irin dauri me touch light dinan tsakiyar kanta ba komai ta vaxo gashin ta har gadon bayanta bakirkirin tasa wasu fashion din dankunne red da abin hannu shima red tafeshi jikin ta da turare kamar yadda Anwar yace kartakuma xuwa koda kofar dakinsa dan haka bata nupa ba tayi qasa kitchen kantaje duk sungama hada breakfast din dan haka bayan sun gaisa ta diba tayi sama da su batakai dinnin dinsa ba saita jereshi a kanna babban falon sama ta xauna ta jawo plate ta xuba ta fara ci

Anwar ne ya fito cikin shirin office fuskar na a daure turus yayi gani Ayman Na break domin duk da bega kwalkiyar fuskar ta ba dreesing dinta yayi masifar burgeshi saiyaga tayi wani irin kyau saida ya qaremara kallo ta baya sannan ya qara yaxauna can nesa da ita ya ajiye briefcase dinshi a daya kujerar yana kokarin xubama kanshi abinci yaga ta miqe ta xubamai ta turamai sannan ta russuna tace Sabahul khair be amsa ba bakuma ta damu ba taci gaba dacin abincin ta shima yajawo ya fara ci a hankali yake satar kallon ta hartagama ta hada kayan tayi breakfast din ta miqe xata tapi cikin tswa yace kikawomin waya ta tace wace, wacce na baki ajiya kinga inxakiyi munafuncin saikije har gida kiyi ko kisiyi wata wayar yaja tsaki yace gossiper sum2 tayi daki wannan wanne irin wulaqanci ne yafadamata abinda tayimasa saita bashi hakuri amma bayana gayamata magana ba ta dauko wayar ta miqo mai tace gashi guri yanuna mata ta ajiye ba musu ta ajiye sannan tace yaya wai wanne munafuncin nayima sai munafuka ka kecemin nikuma a sanina banyima wani manufunci ba ta qarashe maganar tana murguda baki ya dago jajayen idanun sa ya watsamata mugun kallo yace sunnan ne yafi dacewa da ke, ya dauke kai danayi mai ni kikeyiwa tambayoyin raini haka ya fada a fusace to ay yakamata ka fadamun laipina itama ta dauke kai ta shyayi ya dauke abincin gabanshi ya rupe sannan ya dauki briefcase din shi ya matso kusa da ita yajawo hannun ta ya murde harsaida tayi kwallar wahala sannan yace mata kamar rada wlh Ayman tunda kika hadani da iyayena kingama jin dadin rayuwa akan me xakicewa mamy Aneesa karuwa ce karuwancin metayi ko dan kinji xan aure shine xaki kashe min aure ta tsitsiyar ki dake kin iya soke aure to barakiji haqanki becimma ruwa ba aure ba fashi saina aure ta wata uku masu xuwa kuma kece a wahala yaqara murda mata hannun sannan yasake ta qara tasaki sannan tayi karpin halin cewa ni ina ruwa da auran ka bare na sokeshi inban yaba kasuwa ba ko sauto bana yi mata kuma da kace nace karuwa ce nidai banfada ba amma inaji wanda yafadama yaga alama ne dankasan ruwan su daban yake nakeji ta haka a kagane..... Wawan Marin da yasakarma tane yayi saurin tsaimata da kalaman ta ki kiyayeni wlh kona sumar dake a gidannan ta dape kuncin ta ta ruga da gudu tana kuka ta tsaya a kofar dakin tajuyo tace kuma wlh kana auro ta kasake ni nima naje Na auri masoyina abin kauna ta suhaip kowa yaxauna da masoyin sa nima ayba sonka nace inayi ba ta wani karkada kugu ta murguda baki tace mugu kawai yayo kanta tai Saurin shigewa daki ta rupo kofar tasamata key ta xube kasa tana haki, yasa hannun sa biyu yadaki kofar da qarfi kamar xaijijjige ta saida taji hantar cikin ta takada sannan yace xandawo gidan xakiyi bayani ne yadau key din motar sa yafuta,

Duk da bakincikin da yake hakan behanashi yin aikin sa cikin nasara ba kowa Na gurin yana yaba mai da yawa wasu suntambayeshi meke da munsa saiyace bakomai insuka matsa yace kansa ne ke ciwo

Haka xaman su yakoma xaman doya da manja dan yanxu kalaman ta na nima sainaje na auri wanda nakeso aynima ba sonka nake ba yafimishi ciwo feye da sharrin dayake tunanin tayiwa Aneesa yau kusan kwana uku kenan, Ayman rashin waya yada meta dan tanaso ta kira merry gashi ya kwace wayar yaxayi dole tayi hkr haka ta xauna sai tunani take intagaji ta kwanta taita juyi kamar a mafarki taji muryar merry aykuwa da gudu ta buga tsalle ta rungume ta tana murna naji dadin ganninki Allah, hhhm kedai hari karya nayiwa ummiey na fito baxan dade bama xantapi, ina mijn naki? 😏😏😏😏 tsaki taja tace shiyasani ni karma ki qara kiransa da mijina 😳 sbd me karde kice duk plan dinmu a banxa tabe baki tayi kedai bari nakawomiki drinks saimuyi xance tanupi kitchen tadebo nata juice da ruwa ta fito ta ajiye ta xuba mata ta miqa mata ta karba tadan kurba sannan tace sainai takiran wayanki akashe yaya ne ya kwace tai saurin ajieye kopin tace garin yaya? Nan Ayman ta kwashe komai tafada mata Maryam tasaki ajiyar heart tace tab! Rainin hankali wlh nikuma sauna tabbatar mai da karuwa ce ita kamar yah Ayman ta tambaya Dan Allah karkimata sharri kikyalesu suyi auran su nima nasamu na auri wanda nakeso ta qarashe maganar hawaye nabin fuskar ta maryam tajawo ta jikin ta kinupin bakya sonsa kai ta daga tace biyya kawai nayi tausayin ta Yakama merry tace kiyi hkr xakisoshi watarana ki ajiye qudurinki koba kyaso ki dauki fansar abinda tayimiki taisaurin cewa inaso to dole saikin hkr kin xauna dashi kinga lokaci yayi nacewa umiey baxab dadeba riqe wayar nan ta miqomata karanmar wayar ta ki buyeta xankira da daddarw xamu tattauna ba lokaci yanxu ta fito ta tapi Ayman ta ka ko ta ... ..........

🍎🍇MUJE XUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 19/3/2017 11:20pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

99___100

Karpe 10:00pm dai2 maryma ta kirawo Ayman a wayar da taba ta bayan sun dan taba hira maryam tace wai da gaske kike akan kince Aneesa karuwa ce shine yake fushi dake, Ayman ta tabe baki tace hhhm ni bama ni nafada ba shine yace wai ni na fada, merry ta nunfasa tace wlh nikuwa xanbashi mamaki sai ya tabbatar ita karuwar ce, kamar yah? Ayman ta tambaya ke dai xuba ido ki sha kallo, ya Maryam nifa ina tsoro dan karki kulla mata sharri ki rabu da ita ya aure taman akan wa xata xauna takare musu can danni wlh baxama xanyi ba tayimin wulaqanci na kyale ta ba rama xanyi, merry tayi daria tace aybama xata xo ba balle tayi miki, kinsan halun yaya inyaso Abu sai yayi kuma mun isa mu hanashi ne, merry tace xanbaki mamki baxa ayi auran nan ba da yaddar Allah, nidai karkijawomin yaxo yace nai mata sharri ya kamani ya xane ba maceci banfada bama saida yaxo yai tayimin masifa..... Kinga iron muguntar da yayimin kuwa, hhhm manta kawai ba abin daxaimiki kedai xakiyi mamakina sundade suna hira sannan sukayi sallama

Mamy iya bacin rai Anwar yagama bata mata gashi tunda ya tapi bedawo ba saidai yakira ta inbata dauka ba yayi ta turo mata text na ban hkr ta share shi kawai da ta gayawa Abba yace ta kyalleshi may be ya hkr tunda daga shi har muhammud basu kara taso da xancen ba tace Allah yasa wannan ne yadan sanyaya mata xuciya tace Allah yasa ya janye din abinda ke damunta shine kullum inta kira layi da take samun Ayman a kashe amma xa taje gidan tapima samun kwanciyar hankali dan muddun in Anwar befasa auren nan xatayi mugun sabamasa dansai yai tunanin ba ita ta haipeshi ba danko ita saita manta itace mahaipiyar sa

Bangaran dad din Aneesa jin har yanxu shiru Abban Ayman ba sake tuntubar sa ba akan batunba shine yasa yasake kiran sa nandai yace yayi hkr sunyi magana da yayan nasa komai xaixo nml insha Allahu nan ya kwantar mai da hankali, yana tunanin ta yadda xai qara tunkarar yayan nasa da xancen, nan ya kira Anwar akan maganar ya tambayeshi shi ya turo dad din Aneesa yace a,ah shidai yana son yarinyar ne xai aure ta to da yarinyar ta gabatar dashi gun mahaipin ta shine yace ya sonka xaixo yasameka kuyi magana Abba yace ba komai komai xaixo cikin sauqi insha Allahu, shidai yayi ta addu'a

Ayman ce kwance yau watan ta yakama ga ciwon mara tana fama dashi ga ragowar pad dinta ya qare sannan ita ba kudi ne da ita ba bare ta ayka a soyomata ta nuna yau safiya tace xataxo batakira ta tunda da wayar merry gurin ta kuma ta hadda ce number saitataho mata da pad din cikin sa'a safeeya ta dauka bayan sun gaisa tace na kira wayanki be shiga ba wlh kinga mama tayi tafiya nafasa xuwa saita dawo naxo bataji dadi ba danhaka sukayi sallama ta xuba uvan tagumi ga ciwon mara da ya dameta ji takeyi kamar an daura mata dutse Anwar yadawo har yafito yayi sallah beji motsin ta ba hakan yaji badadi da yadawo har falon ta ya leko amma ba duriyar ta har xaishiga bedroom dinta komai ya tuna yafasa ya koma dakinsa xanman dakin ne ya gagareshi dan haka ya dauko system dinshi ya futo babban falo ko Allah xaisa ta pito, itakuwa jin babu sarki sai Allah yasa tatashi ta lallaba tace banaje ko yaya yadawo infadamasa ko yasuyomin magani da pad din ta miqe tana dafa bango ta fita tayi turus a falon ta to yace karna qara xuwa dakin sa yanxu yaxanyi wata xuciyar tace kiyimasa text inkuma yace inakika samu waya kice me gwanda ki hkr kawai tab! To yaxanyi kenan ay gwara karnafara staining inrasa yadda xanyi dole ta labba tana dafa bango ta pita tayi sa'a sai gashi a falo Alhamdulillh tace tana dafa bango da daya hannun ta dayan kuma ta riqe marar ta dashi sanye yake cikin ash colour din jallabiya kanshi yasha gyara ataje yake sai kyallin mai yake hannunshi daure da agogo yana kan 3siter yana danna system dinshi tunda ta bude kofa dakin ta ta shigo ya dago ya ganta dandama hankalinshi ba ya kan system din amma sai ya wayance ta yanda baxata gane yagan ta ba gannin tana runtse ido yace wannan lapia take a xuciyar shi, kai ba qalou ba ganin tayo gurinshi yasa dauke kai kamar ayki yake a laptop din ta karaso ta xauna a qasa wajen kafarshi daya da take qasa dayar ya tankwashe ta cikin sanyi murya tace yaya yiyayi kamar bejita ba taqaracewa yaya kamar xatayi kuka idon ta yaciko da kwallo be juyo ba yace ya akayine cikin ko inkula amma a xahira har cikin ransa yaji muryar ta batadamu da yadda ya amsa ba dan ba bakin mayarwa kuma inmatayi xuciya ta tashi itace aciki cikin muryar kuka hawaye nabin kuncin ta tace yaya marata ciwo take kuma.... Saitakasa qarasawa saisanan ya juyo da hankalin sa gareta fuskar ta jiqe da hawaye yace kuma me qasa2 tace pad din ta kare yadan matso yace kuma bakisha magani ba cikin muryar kulawa tace ay babu yai shiru kamar me tunani can ya nisa yace jeki dakina ki duba pad din cikin loka ki dauko miqewa tayi niyar yi aykuwa taji marar ta damke tayi saurin xama yadai yace tai narai2 hawaye na xuba tace baxan iya tashi ba miqewa yayi yaje ya dauko ya bata yace inaxuwa karkitashipa kije kifadi kijra nadawo kaita gyadamasa ya fice minti5 saigashi da magani ya riqota yace miqe muje dakin aykuwa tana tashi sai amai sha ajikinshi ta gigice ganin ya dago ya kalleta ta dauka xaidake ta cikin sauri tace Dan Allah kayi hkr bansani ba👏🏻👏🏻 kingama yace da ita Kai ta gyada kamr kadan garuwa ya durkusa ya dau pad itama ya dauke ta yayi dakin ta ita betsaya ko inaba sai a toilet ya gyaramata jikin ta yace tasa pad din yana xuwa dakinshi yaje ya cire rigar ya wanke yagyra kansa ya futo saida ya dauki ruwa sannan yashiga hartapito ta sauya kaya tana kwance kan gado ya matso ya dafa cikin ta yace tashiga kisha magani ta miqe akan ciyarshi ya dorata ya ballo magani yace ha... Ta bude bakin yasa mata ya bata ruwa ta hadiye ya kwantar da ita a kirjinshi sai hawaye take cikin muryar lallashi yace kiyi hkr xaidena inbedaina ba xuwa anjima samuje asibiti yanayi yana bubbuga bayan ta cikin lokaci kadan tayi bcc da yake akwai maganin bccin aciki jintayi bcc ya lallaba ya kwantar da ita ya samata filo gaba da baya ya dade yana kallonta sannan ya sumbace ta yace wishing u quick recovery yan mata na ya kashemata fitila ya kunna mata a,c kadan ya jawo kofar ya fito bayan ya dauke system dinshi ya sauka qasa yana shirin fita sukayi kacibus da mamy tana shigowa gaban yayi muguwar faduwa...........

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 23/3/2017 10:00am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

102

Ya fice jikinshi duk ba kwari Ayman kuwa abundaxa taba Mamy ta shuga nemanan turaren wutar da merry ta Kawo mata ta kaiwa Mamy tana mamyna narasa mexanbaki ga turaren wuta riqe abinki daughter ngd inadashi dayawa harma da naki daxansa akawomiki sainaga kinmakusa xuwa gidan saidai inbani xakiyi nafara yimiki gaba dashi batare da Ayman tasan abunda Mamy kefadi ba tace wahala ma kenan aje dashi adawo dashi shikenan Mamy na ki gaida gida ki gaishemun da Abba sosai tace zaiji Sannan ta kalli Anwar tace muje ko ya bita itakuma tayi gaba Ayman ce tabiyosu Mamy tace Ayman koma haka rakiyar ta isa ta juya tana mamyna a sauna lapia yawwa yarkirki suna fita tayi garden din gidan yabita gabanshi nadukan uku3 bakowa a gurin taja birki ta tsaya shima ya tsaya yanuna mata sit ga wurin xama harara ta xabgamai batare da tace komai shima bece komai sai tsugunnawar da yayi mtsw...taja ga gwara ka tashi ma danbawanu ladabi tsakaninmu sannan tacigaba da cewa ya maganar mu inafatan dai karubutamin saikabani ta fito mutapi inkuma kajanye to tafada tana kallon sa yai qasa dakai yace gaskia Mamy baxan iya sakin Ayman dan dalilin xanqara aure ba dalilin saki bane Allah cewa yayi Ku aure biyu har xuwa hudu inbaxa ku iyaba Ku aure daya kuma insha Allahu xanyi adalci a tsaninsu sannan wannan Abu sunnan nane bakuma kanta akafara ba matayen Annabi nawa, 11 ne amma ..... Mamy wacce tunda yafara magana takebinshi da kallon mamaki takasa cewa komai saiyanxu datai saurin daka mai gigitaciyar tsawa kapin yaqarasa nikakegayawa wannan maganganun cemaka nayi naxo kayimin wa'axi ne aykai adalcin ne banhango a tare da daika ba shiyasa kuma kaiba ka isa ka kafurtanin ba danbammusa ayar qur'ani ba konacema haramun ne qara aure to barakaji wlh .... Wayarshi ce tayi qara yai saurin dubawa ganin mekiran yasa yacewa Mamy excuse me yadaga yana fadin hello my chaculaty xankira anjima, tacan akace mekajeyi ne dabaxaka amsa kiran nawa ba kiyi hkr mom dinace taxo muna magana shiyasa but aukana nupin mom dinka tapini bawai haka na kenupi ba amma kinsan kowa da matsayin sa yaushe xatapiki wani mumurmushi jindadi tasaki kamar tana gabansa tace oek sai anjimar ya katse wayar Mamy da gaba daya yanxu all"amarin yadaina bata mamaki tsoro yake bata ta sauke ajiyar xucy tace natapi ta dauki jakar ta tanafadin amma barakaji last word dina akan auren nan indai kayi auren nan banyafe ba kuma daga ranar kamanta kataba sanina bare a matsayin mahaipiyarka Na sallamawa dunia kai Ayman kuwa ka tsumayi sammaci inbaka saketa ta dadiba ka saketa a kotu batajira maixaice ba tayi gaba bama tagani hanyar ta takebi Jan kafa kawai take da gudu yabita yana kimin rai karkitsinemin Mamy wlh xanjanye dan Allah Mamy karkimin baki ina bamatasan yanayiba danjirine yake diban ta.. Da kyar tashiga mota direban dama yanaciki dan haka yaja suka barharabar gidan da sassarfa ya qarasa cikin gidan daya daga cikin bedroom din qasan ya shiga yakifa kai yanahuci danjin xuciyarshi yake kamar tapito nandanan yafara karanta qur'ani ko xuciyarsa tayi sanyi dayake yana da hadda saiyafara daka

Muhamud ne ya kara kiran Abba akan xancen auren Abba yace wato junior kamaidani abokin wasan ka ko to barakaji har yau inakan bakana Anwar baxaiqara aure ba koxaiqara ba yanxu ba banhanashi ba amma wlh baxai auri yarinyar nan ba to sbd me meye laipinta yarinya tana sonsa yana sonta basai abarsu suyi auren su gaskia yaya kayi hkr auren nafa sai anyishi tunda ba haramun bane dan an haipeshi ayba a hallice shi wanda ya halliceshi shiyabashi ikon yi danhaka muhmud Abba yakatse shi cikin kunan rai yaushi yake fada muhamud nafada yace bacin shine matsayin uwarshi da ubanshi tunda duk basu yace kaje kayiwa Anwar aure amma wlh ban amince ba kuma najanye hannuna gareku yakashe wayar sosai jikin junior yayi sanyi dajin sautin lapaxin dayayan shi yayi anfanin wajan maganar kamar xaiyi kuka dole yaxo Nigeria yashawo kansa inkuma yaqi yafadawa mutanen Rimin gado kixasu shawo kansa amma in akahana Anwar auren nan ba'ayi adalci ba da wannan shawarar hankakinshi ya kwanta

Tunbayan tafiyar feena tashin hankali yashiga tsakanin mammy da Aneesa abinda yafi bawa Aneesa mamaki shine ko tagayawa dad din bewani daukar mataki saisai hkr abinda ta lurada shi dad din nata yafita qaguwa ayibikin kullum cikin biyayyar muhamud yake dan haka yautasameshi take tamvayarsa dad meyasa kapini kaguwa da auren nan yace to bara na fadamiki dalili koxaki xage dantse gurin kwatoshi har ya aureki dannaga wasa sukemin da hankali ke kanki kinsan sana'ar danake tashigo da magunguna daga kasashe da dama aciki harda Germany to kinsan ba iya magungunan nake shigowa dasu ba harda kwayoyin maye kuma sanin kanki ne sunpi kawo kudi to amma wannan dan iskan kanin Baban shi Yaron dakikeson shi a babba ne agurin danake yo odar magungunan to dayasan nigeria nakekawowa saiyahana aringa bani kwayoyin maye tokinsan abinka da qasashen waje kasancewar yanadana gaba dashi sainaje muka sasanta dashi sukace su baruwansu xasuna bani duk qasashen da akexuwa dasu meyasa behana ba dole ya hkr ya barni dayaga wannan basara ba shine yahadi da custom din Nigeria yafadmusu inashigo da kwayoyin maye aykuwa ranar danayi odar kayamasu yawa akahomin dasu kapin su shigo 9ja a border akai tare su aka tsaremin su kokiintuna asarar danayi ta kayana Wanda haryanxu bandena jimamin rasasuba kuma yajawo silar raguwar arxiqina Wanda bayan haka saidana yi wata 4 a bursun tace dad natuna aynasha wahala lokacin to shine sila kuma haryanxu ba abarina nashigo da kwayoyi saida aboye suma kadan to shine nakeso ki aure Dan yayan nashi inma shi yaqi auren naki ki auri shi muhamd din shima kyakywa ne indai kyau kikeso sbd nasamu na rama abinda yayimin xanyi amfanin da wannan damar nasa akamashi a wulaqantashi a 9ja dan sharri xanmasa ince amini ne gashi har 'ya ta ya aura ko ya aurwa dan danuwansa tare muke harka yana turowa yayan sa kayayaki daga can suna xubasu ashagunansu nakasuwanni to anan xansa a xuba masa makamai ince suyake kawowa 9ja amfanin aurenshi kuwa shine xaisamu dama yasake dani yadda xanna bugarcikinsa yanagayamin sirrinsa da wannan xangane hanyoyin daukar fansa ta shiasa wannan karon nanuna bandamunba har hkr nabashi akancewa na shiryu nadaina ta qasa kuwa na qasa shiasa yasaki jiki dani danhaka yanxu nacanja shawara shi ya aureki kawai............

..

🍎🍇 MUJE ZUWA🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

.

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 22/3/2017 9:45pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

101

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull