Kenza eBookz

Anwar and ayman complete - Chapter 8

Anwar and ayman complete - Chapter 8

Anwar and ayman complete Chapter 8: Anwar and ayman complete Chapter 8. Tsayawa yayi chak itakuma ra qarasa shigowa ko kallon sa vatayi ba tayi gaba ya dan…

4,334 words

Tsayawa yayi chak itakuma ra qarasa shigowa ko kallon sa vatayi ba tayi gaba ya dan russuna yace sannun da xuwa mamy kanshi a durqushe tayi gaba ba tare da ta amsa ba ya koma yabi bayan ta a falo ta xauna nan ma'aikatan gidan Wanda suke falin qasa suka shiga gaisheta ba yabo ba fallasa ta amsa da ranta a bace yake musamman da taga Anwar, shida kansa yakawo mata ruwa da juices sannan ya xauna aqasa yace inawuni Mamy harara ta xubamai sannan tace aykasan gurinka naxo ko nace ina bukatar gaisuwarka mtssw....😏 ina 'ya ta gurin ta naxo tanayi tana miqewa yace tana sama ki hawo ko na kiramiki ita wa? Allah yakiyaye na shiga cikin gidanka nandinma da na tsaya albarkacin Ayman dannagaba ko unguwar nan baxan yadda hanya tabi da niba ta juya Kanta gefe haule ce ta pito da kwana xata kitchen ta tsugunna tagaida Mamy bayan ta amsa tace jeki sama ki kirawomin matar gidan kapin haule ta juya tuni anwar yayi rabin matattakalan dan haka Mamy tace barshi jeki inda xaki, dakin Ayman ya wuce yadda ya barta haka yasameta ya matsa daidai kunneta yana busamata iska a hankali tafara bude ido tadan kalkeshi saikuma ta dauke kai riqota yayi yadan miqar da ita xaune yace yakikeji yanxu, ya farama sauqi yaya yace oek ki fito falon qasa Mamy ce taxo ayda sauri ta miqe tana fadin mamy na wayyo! Am very so happy 😄 riqo ta yayi tana juyo suka hada ido saiyasake ta ya dauke kai yafada gadon yadai tace murmushi yayi yace nml tana futa yabita da kallo yadda take sauri komai nata yana juyawa aytanaxuwa falo ta doka tsalle ta rungume Mamy tana oyoyoyoyo Mamy na Mamy ta riqe ta tana daughter aysaiki balla ni irin wannan riqo tasa dariya tana Mamy na kenan ina kewarku ina Abba na kuwa Abba yanan lapia yana gaisheki nantafara xuba mata lemon da Anwar yakawo ta mikamata tana Allah basan kinxo ba badan da yaya yaxo ya tasheni ba au bcc kike da ranar nan wallhi banajin dadine to danasha magani shine bccin ya daukeni baki da lapia to meyake da munki la bkm kawai ciwon... Saikuma tayi shiru ta rupe fuska tana daria Mamy tagane idan tadosa danhaka itama tayi murmushi tace to yajikin da sauqi, yawwa meyasamu wayanki naitakira amma bayashiga lah tana gurin yaya kamar ya kwacewa yayi Jim tayi sannan tace lalalacewa tayi sure? Am sure oek, nansuka cigaba da hira Mamy dai bata fuskanci komai ba yadda take ganin ayman dainacikin farinciki hakan yasanyaya mata xcy, saida abin dayabata haushi wato Anwar tunda tace ba gurinshi taxo ba shine ya qi ya sauko tunda yakiramata Ayman din lallai son sai Addu'a Shikuwa tunda Ayman ta fita yayi rigingine akan gadon yana tunani dan yau yasan saita Allah danbesan da me taxo ba shidai aure ne bayajin aransa akwai abinda xaisa ya janye Ayman kuwa tunda suka aura mai ita bega dalilin sakin ta danko dunia xata taru baxai sake ta, Mamy ce tace kirawomin Anwar din me sallama xantapi kai Mamy na tunyanxu uhm sauri nake, yacikin wannan halin yaji Ayman ta riqo hannunsa tana tacewa sai magana nake kaimin shiru Mamy CE xata tapi tace kaxo kuyi sallama bece komaiba ya miqe.......

🍎🍇MUJE XUWA🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 29/3/2017 10:30am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Balarabe

Dedicated to Danmasani family

104

Jiri ta ji yana diban ta tunda take a rayuwa ba atava wulaqanta ta ba irin yau itan tun tana karamarta batasan duka ba duk laipin da tayi bare mari amma yau yarinyar da a haihuwar kaji xata haipe ta amma ta mare ta kuwa daukan fansa shine daidai da ita dan wlh saitayi danasanin marinta ga abin takaici wai ita yara kiyiwa ihu, ita Anwar ya wulaqan ta wani irin ihu tasaki xafafan hawaye nabin fuskarta da kyar taqarasa motar ta yayin da ta bude ta bata wuta bata tsaya ko ina ba sai chilli ta bada oder aka kawomata varasa da wisky nan da nan ta cake wai ko taji sa ida a xuciyar ta wayar ta ta dauka takira Faisal tace yaxo ya sameta yace tabashi 5mnt xaikaraso takatse wayar ba tare da tace masa komai ba sannan tace maleji kawai nakeyi dakai na kusa aurar gwarxon namiji dukdakaimadin ba wasa bane amma daganin Anwar kasan karshen namiji ne taja tsaki kuma...

Anwar be tsaya ko ina ba sai harabar gidan sa Ayman kuwa shurunsa tsoratata yayi dan tasan yau xatadaku tunda ta taba yar mulki tasan baqin cikine yahanashi magana ko mexaimin shiyasani dan kwaliya ta biya kudin sabulu na rama wulaqancin da tayimin bejira ta fito ba ya bude motar ya fuce itama tavi bayan sa daya daga cikin bedroom dinqasa ya fada ya haye gado ya kwan ta yayi rubdaciki shikadai yasan meyakeji, tana shiguwa taga baba bayan sun gaisa tacemata baba ina yaya yayi tace bangaren naga yayi tsayawa tayi cak toni yaxanyi wata xuciyar tace gwarakije kibashi hkr tunwuri ko dukan naki xaiyi kyasamu sassauci dan haka tanupi idan baba ta nunamata ta wuce falon ta shiga bedroom din kwance ta ganshi ta dade a tsaye sannan ta qarasa gurin gadon tayi magana yafi sau uku tana yaya yaya yaya bace komai ba yana jinta hannunshi tadan kamo ta hada da nata cikin raunanniyar muryar tace Dan Allah kayi hakuri Allah itace ta jawo tanayi tana dan murxamai yafin hannu tacigaba da cewa Allah yaya ita ta tsokaneni kuma kaga a matsayin ta na babba ita ya kamata ta fara Jan girman ta sai sannan ya juyo ya xuba mata manyan idanun sa da suka fara rinewa tayi saurin sakin hannun sa tayi qasa da kanta yafi mint 5 yana kallon ta sannan yace kin kyau ta komai tayimiki baki iya jurewa ba, ba gaba take dakai ba yanxu hakan yayimiki daidai ya qarasa maganar cikin sanyin murya tace Allah yaya ba laipina bane...shut up ya katse ta shikenan dan Allah kayi hkr baxan sake ba tayi rau2 da ido xatayi kuka karkimin kuka tunda banmiki komai ba tayi shiru a xuciyar ta tace Alhamdulillah ya hkr wai yau dana daku Allah ya taimakeni tasaki ajiyar xucia ta miqe xata tapi saitaji ya riqeta danhaka ta xauna jawo ta yayi jikin sa ya matse ta da kirjin sa sosai takejin bugun xuciyarsa ya tallafo fuskar ta yahada da tasa a hankali yafara shunshunar jikin ta yana bata sumba ta ko ina yariga yagama kashe mata jiki tayi lamo a jikinshi shikuwa romance dinta yake ta ko ina hannunshi ya miqa ya kashe wutar dakin nan da nan ya fara kokarin rabata da kayan jikin itakuwa sai kokarin kwacewa take da kyar tasamu ta kwace amma saiya ya janyo ta ya kwantar da ita shikuma yadan hau kanta yanda baxataji nauyin sa sosai ba ya xura harshensa cikin bakin ta yana aika mata wani irin messages labanta kuwa sunsha tsotsa kamar wani sweet dankanshi yagaji ya kyalle ta kasa tashi tayi daga kangadon lo motsi ta kasa shima kwanciya yayi yajawo ta jikin sa ya matseta a hankali ta fara sauke ajiyar xucia cikin sanyi murya tace yaya.. fuskarta ya dago yace yeah saikuma tayi shiru yadan dora fuskan ta kan kirjinshi yace inajinki nanma shiru tayi tailamo a kirjinshi batace komai ba shima shiru yayi a hankali bcc ya sace ta lallabawa yayi ya xameta yadan ragema ta wasu kayan jikin ta yanda xatapi sakewa sannan ya gyaramata kwanciyar ya fita

Bangaren Aneesa kuwa ba ita takoma gida ba sai 1:00am dad ne ke ta xarya a falo taxo ta wuce ko magana babu cikin fusata yace ammadai kinsan kenake jira ko oh! Dad am sorry bansani ba gani tanemi guri taxauna shima ya xauna sannan yace daga ina kike hhhm nadan xaga chilli ne kaina ya dauxafi naje nadan rage tsaki ya ja yatabe baki yace kekikasani nidai yanxu ya batun mu kin amince xaki auri Muhmud dinne saina kirashi nafadama wani irin kallo ta watsomai ta tauna cingam yace kas sannan ta hura kwai tace cikin gadara ban amince ba kuma baxan amince ba ni Anwar nagani nace inaso danhaka shi xan aura amma na samoma mafita ramuwarka cikin sauqi ya dankalleta yace kamar ya? Yawwa indan wani Abu yasamu yarsa saiyafi jin takaici fiye da kanshi kuma ita kadai ya haipa yana masifar son ta mexai hana kasa akashe ta kawai lallai baki da hankali akashe ta mekenan wannan shawar batayi hanya 1 nakeganin xatayi ki amince ki aureshi gaskia baxan iya ba saikasake wani shawarar wannan batayi ba Anwar nagani Anwar nakeso ta tashi taishigewar ta karo sukaci da mammy da ta labe takejin su saita wayence da cewa charge na namanta a falo yanxu xan dauko yaushe kikadawo Alhaji yana ta tambayata ina kikatapi nace baki fada ba tanayi tana Sosa keya mmttssswwwww.......😏bakyacemai gidan uwarki natafi munafuka mekika labe kinaji ni wlh natsani munafunci tayi kingama sata yanxu kindawo labe shigewar ta mammy tayi sororo badan Alhaji yanan ba yau da yarinyar nan saikin raina kanki amma rana dubu ta barawo daya ta mekaya baxan kulaki yanxu yasakeni banshirya varin gidan ba

Aykafin Ayman ta gayawa merry yanda sukayi da Aneesa safeeya ta sheqa mata labari dayake yanxu sunxama kawaye suma sosai sukayi murna merry tace ke yarinyar nanfa tana target dina nass ranar rabasu da Anwar pa Dan Allah wlh yaushene kibari inyafaru xakiji o Allah yabada sa'a Ameen aminy sukayi sallama

Yau Abba muhmud ya sauka a 9ja amma saboda fushin da Abba kedashi ko taronsa beje ba hasalima beturaba bakamar daba da kullum inxaixo saiyaga tarvar girma da aminci yanxu kuwa said napeep ya hau yaxo.........

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 24/3/2017 8:35am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

103

Tayi saurin dagowa ta kalleshi yace yes, gaskia dad bazan aureshi ba akan me ga saurayi mejini ajika na auri tsoho waya cemiki tsoho ne inba acemiki yayi aure ba baxaki taba cewa yayi ba haba dad 'yar sa cefa matar Anwar haba I can't kawai ka yarda kadau fansarka inna auri Anwar amma indai saina auri wannan mutum wlh ka mutu ba kadauki fansa ba haka kawai ga wanda nace inaso ka wani kawomin wani haba shiru yayi yana sauraron ta bayan tagama tayi shiru yayi murmushi yace Aneesa×3 yace dole ki aureshi saidai inshine yaqi wlh wlh wlh dad baxan aure shi ba ninace kayi abinda xaima haka sannan karasa dawaxakayi amfanin gurin daukar fansa sai 'yarcikin ka I can't believe with dis ur purpose, it's better 4 u to change u decision before........ Wawan Marin da yasakarmata shiyayi sanadiyar rupe bakin ta sa'an wassanki ne ni daxanna fada kina fada daxakice kikisani nayi avunda nayi uban waye yake cin kudin miliyan nawa kikayimin asara kwanaki batare da wani dalili ba inbannema ba taya xaki samu to barakiji ni kudi xan iya neman su ta kowacce hanya sha3 wacce batasan metake ko dankinga komai kikeso inayimiki to barakiji inayimiki ne bawai dan kekadai na haipa ba ni da bedameni a rayuwa ta ba inayimiki ne albarkacin mahaipiyarki wacce tasoni Dan Allah ta xauna dani Dan Allah lokacin da kowa ke gudu na tayimin biyyayar da kasamu mace daya me irinta sai antona kuma taxo ta mutu lokacin da dadi yaxo tabarmin ke shiasa na kuduri niyyar duk dadin danayi niyyar shayarda ita tunda ba ita ke xanbawa bakai nadamu dake bane yadda kike tunani to barakiji tunda aka haipeki nakemiki biyayya duk abinda kikeso nake miki bantaba baki umarni ba saidai xabi ko shawara to dole yanxu kimin biyayya yai fucewar sa itakuwa tashi tayi ta miqe tace wlh xaka mutu kuwa indai saina aureshi ta ja tsaki bansa ba da dole ba da xabin xucyta nake aiki yanxu kuwa ba a isa an chanxamin ba

Lokacin da mamy tadawo gida a Abba ba yannan danhaka ta xauna Allah2 take yadawo tagayamai cinmutunci da Anwar yayi mata shima kuma Abban sauri yake yagayamata yanda junior yanemin yimai rashin kunya yana shigowa kuwa yasameta ta xuba ta gumi hannu biyyu tana duniyar tunani saida yayi sallama uku bata amsa ba yatafa mata hannu ya hura mata iska a ido sannan tayi firgigit ta miqe meyafaru yana fadi yana xama kusa da ita murmushin takaici tayi tace wlh son ya wukaqan tani yai saurin cire hula yace bangane ba nantafara bashi labrin yadda sukayi da Anwar Abban wanda ke firfita da hularsa tunda tafara magana yace komai yaxo end koyi ko bari tace bangane ba yace kixuba ido

Yau sapeeya taxo gidan Ayman merry ma taxo kai yau sunsha hira safeeya ba wuyar sabo harsun saba da Maryam kamar sunsan juna merry kuwa duk da ta girmesu bata nunawa maida kanta take kamar su, Maryam tajuya ta kalli Ayman tace ya maganar auren yafasa, saida Ayman ta sauke ajiyar xucy ta kinsanfa tunda yace xaiyi saiyayi ba fashi Dan nakeji su mamy ma sunhanashi yaqi hanuwa basai yaje yai tayi ba ni baxan dorawa kaina baccin rai ba safiya tayi saurin cewa amma ke a dolaye doluwa tanawa ce gaskia kinban mamaki to safeeya ni na isa nahanashi ne kinsan abinda kakeso kake kishi sannan kanki ya suhaip nakeso tunbansan so ba tunda narashi nayi hkr aykuwa auren bros baxaidagan hankali ba abinda nasani kawai wlh ko kallon da baigamsheni ba tayimin saitaci uban ta sainaga wanda yahaipe naxan juri raini ba merry ta katsesu ta hanyar cewa hhhm ko Anwar xaiyi aure xaiyi amma ba Aneesa dan innabari Aneesa ta auri Anwar baxan tabajin dadin rayuwa ta sannan kumaa xaixamemin j Karo na farko dana taba daukar alkawari bancika shi ba duka suka juyo da mamaki suna kallon ta tace ba xakugane nupina yanxu ba nasaku duhu amma bayan komai ya kammala xansanar da ku haka sukaci gaba da hirarsu.

Anwar ne xaune a falo yana aiki a lapton dinsa Ayman na kallo wayar sa nakan center table saitayi qara kasancewar bayason tsaida aykin sai yacewa Ayman daga kice bananan ba musu ta dauka batare da ta duba contact ba shi kuma ya cigaba da nashi aikin tace hello bayanan Aneesa ce tace uban waye to yace ki daga kiran Ayman jin zagin da Aneesa tayimata danhaka tace ubanki ne yace nadaga mahaukaciya kawai ni kika xaga kewace dabaxa a xageki ba kika xagi ubanama mai daraja bare ubanki da yagaxa tarbiyarki aykuwa saiji tayi kamar Ayman ta soke ta wuqa tace xakiyi danasani wannan furucin naki saidai kekiyi da nasani jaka kawai ta katse wayar lokacin da Aneesa tabi wayar da kallo lallei dole taje tasamu Ayman ta lakadamata dukan Kawo wuqa domin tasan ita batsaran tabace may be ta shiga hankalin ta

Yau su Ayman xasu ga batar da cultural day din dasukeyi a makaran ta duk shekara dan haka yau taci kwalliya ta kecewa sa'a gashi tanasa ran xasu hadu da suhaip doguwar rigar wani hadden material orange tasa neshigen design din leshi gown ce rigar ta futo mata da duk wani shape dinta har jan kasa take bakin rosis ta daura step by step kai kace gwagwaro ne ta xubo da gashinta ta tsakiyar daurin ya sauko bayan ta wata fashion din bakar sarka ta duwatsu da dankunne tasa sannan ta ta xuba awarwaro baki da orange, orange din rigar bamai turuwa bane sosai dugon hannu ne a rigar wani hill din bakin takalmi tasa wanda yaqara tsawon ta siririn bakin mayafi tara taya a wuyan ta ta dauki bakar handback din ta (tsab na tsaya kallon ta sainaga tafi Aunty Raheelah ma kyau ranar auren ta😜) gaskia Ayman tayi kyau Anwar ya fito cikin wani farin yadi sol da bakin takalmi da hula ya fito da key a hannun sa yana waya naji dai yana cewa xankai Ayman sch suna cultural day yayi shiru saikuma naji yace to chaculaty na bye ya katse a kofar daki ya hango Ayman bakaramin kyau tayimasa ba kai betaba sannin Ayman takai mace haka Ayna qarasawa kusa da ita yajingina jikinta nanfa yafara xubamusu selfie harsaida cajinshi ya qare yariqe hannusu suka tapi(da wayata da xender da ya turomin na turomuku) suna xuwa yayi parking xata pita yace Ayman kicin marairaicewar murya ta juyo ba tare da tace komai ba yace Dan Allah inyaronan yaxo karki kulashi ya wani marairaice saitakasa magana yacigaba da cewa promise kai taga yace tnx sweet sis kinyi kyau sosai ki kulammin da kanki sainadawo tace a dowo lapia tanashiga hankakin kowa na makarantar yayo kanta da gudu safeeya tazo ta rungumeta gaskia kinyi kyau kwalli suka qarasa kowa kwalliyarta ta birgeshi ko yan hassada sunyaba nan akacigaba da program

Aneesa kuwa tunda Anwar yace mata Ayman na sch ta tashi ta shirya tana jira lokacin da xasu tashi taje taci uban ta, Antashi kuwa daidai lokacin ta isa yayin da yanmakaran ta ke fitowa da yar ta gane Ayman saidakuwa ta firgita da kyan da tayi da irin diri nata tare sukapito da safiya hannun su riqe da juna suna taba hira aykuwa gudu3 ta qarasa tacakumo wuyan Ayman, Ayman batare da tasan wacece ba ta wanke ta nari tanafadin are u mad yayin da take juyowa ido hudu sukayi mamaki yahana Aneesa magana saidafe kunci dai2 lokacin motar Anwar ta qaraso da sauri ya bude ya fito ganin jama'a nataruwa kuma ya hango Ayman a gurun kafin ya karasa yajuyo murya Aneesa tana ta xage tacire dankwalli taci damara yaisaurin karaso yayin da Aneesa ke qoqarin rama marinta Anwar yai sauri riqen hannun yana girgixa kai mamaki yacika ta Ayman tayi wani fari 🙄🙄 ta kalli Anwar tace Dan Allah husband saki qaxamin hannunan mutafi tanayi tana wani juyi daya hargitsashi yai saurin sakin hannun yace shige yaihaka xata tapi Aneesa tasha gabon ta wani Marin taqara sakarmata ta dape kunci saitaji anjanye ta ana dalla malama bata way safiya ce me magana nandanan hawaye yaxubo mata cikin sarkewar murya tace Anwar yaihaka xaiyi magana Ayman ta toshemai baki da tafin hannun ta tanaima malakacin kallo ta girgixa kai saiyayi shiru yakasa cewa komai yayi kukan kura Aneesa tayi xatajawo Ayman aytun kawayen Ayman suka jawota baya suka hankadata baya safiya tace A² a sauka lapia Ayman ta riqo hannunsa shikuma saibinta take kamar rakumi da akala har mota ta budemai yashiga tarupe sannan tajuyo ta sakarwa Aneesa murmushin mugunta ta daga safiya su hannu ta xagaya tashige motar ya bawa motar wuta tabar harabar makarantar, suka raguwar daliban gurin suka sa ihu sukace kinbata Assignment...............

🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 1/4/2017 6:00am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

105

A falo ya riski Mamy tana waya ya nemi guri ya xauna har tagama ta juyo cikin fara'a da sakin fuska tace a,ah babban bako saukar yaushe irin wannan xuwa ba sanarwa me'aikinta ta kwallawa kira ta fito a guje ta umarce ta da ta kawomai abinsha yaya begayamiki xanxo ba ne eh be fada ba ka sanarmai ne na fadamasa koda yake Na manta fushi fa kuke da mu akan aure nsn da nan mamy ta hade rai tace fushin me ya tsinana tunda basanin anayi kukayi ba kunan akan bakanku ba sai ayi mugani ba taja dogon tsaki mmttttttttttsssssssswwww......... Murmushi yayi yace shifa aure nufi ne Na Allah in ya nufa sai anyi gwarama ku saukewa kanku ko juyawa tayi ta dauki remote ta canja channel tana fadin ka bari in yayan naka yaxo ka doura wa'axin kar kalamanka su qare cewa yayi duk ba wannan ba yunwa nake ji aban abincin yadda xanfi jin dadin wa'axin bamu sa sanwa da kai ba meyasa baka biya gurin amaryar kaci ba sosai yy daria yace mekikeci na Baka na xuba ay ankusa kema Allah inkikayi wasa nasa ayimiki kanwa maga yadda xakiyi tace xanyi alfahari da ranar tunda har mijina yacika na miji ya ajiye mata 2 wasu dayar ma ta gagaresu takuma sakin tsaki ya gane magana ta yaba mai dan haka yayi shiru aransa yace komai xakuyi sai yaro yy auran kara kiran me'aykin tayi ta kawo mai abinci itakuma ta tashi tayi sama. Sai karfe 7:00pm Abba ya dawo ba yabo ba fallasa suka gaisa kamar Abban ba yaso ko hirar da suka sabayi yau babu ko yayi jugum karshema Abba ya kunna labarai saida Mamy ta shigo sannan suka fara hira jefi2 da Abba hakan kuwa yadami junior sosai dan basusa ba haka da yayan nashi ba ko laipi yayi masa in har yatako kafa yazo komai yawuce xaiga tarba ta farinciki da tarairaya lallai lamarin ba karami ne ba danbesan ta inaxai tunkareshi da xancen ba danbega fuskar hakan ba

Aneesa kuwa bala'i takewa Anwar baji ba gani akan ya wulaqan ta ta agaban yarcikin ta shikuwa hkr yake bata amma ta inda tashiga ba tanan takefita ba akan wannan kucakar xakamin haka wlh xanshigo gidan saita raina kanta saima tayi da nasanin auren ka ko dantaga ita yar uwarkace tana da permanent sit a gidanka to ni wannan bedameni ba ko iyayenka wllh vasu isa su wulaqantani in xauna inkallesu ba batare dana rama ba dankai ka aureni basu ba bare ita kagaya mata tashiga hankalin ta wlh ni ba sa'ar wasan ta bace shidai yakasa cewa komai inbanda bata hkr babun da yake hartagaji da masifar ta katse wayar. Shidai ya lura da abu daya wato Aneesa kwata2 batasan darajar manya ba yaja tsaki xanyi fama da yarinyar na batasan hkr ba batasan lallashi ba

Junior ganin bawata mafuta Dan Abba yaki sakarmai fuskar daxaiyi mai wata magana danhaka ya bi hanyar shawararsa ta farko yaje yasamu mutanen rimin gado yayun babansu da ragowar kakanin su ya sanardasu abinda akeciki wasu sunga rashin dacewar hakan da yabari Ayman din ta mallaki kanta sai yayi auren sa tunda wace xai aurar babba ce indai ba mai imani ce sosai ba xasu iya xaluntar ta amma yaxasuyi tunda ba addini ne yaxo da hakan ba tunda shi yana ganin xaiyi adalci tsakinsu sai abashi dama yayi dan haka Baba Alhaji wato Babban yayan mahaipin su (marigayi Alhji Abubakar danmasani) yace xaixo da kansa yasamu Abban yayi masa magana saosai muhmud yaji dadi yayi musu godia yaimusu alheri sosai kamar yadda yasa ba baba Alhaji ya rakoshi to sainazo junior to baba Allah yabar girma da nisan kwana sannan ya baro rimin gado

Aneesa kuwa saida sukakai ruwa rana ita da dad dinta dole ya hkr akan ta auri Anwar din ba irin rashin kunyar da batayimasa ba yanda xaiyi shiya sabamata da yin abinda takeso yau ya yarda da maganar hausawa da sukecewa ice tunyana danye ake tankwarashi haka ne kuwa yau badan ita kadai ya haipa ba wlh da tuni ya cire ta jerin 'ya'yan sa

Yau baba Alhaji yaxo gidan Abba kasancewar yau weekend yasan xaisameshi sosai Abba da mamy suka shiga yi masa hidima bayan anyi hira antaba wasa da yake shi mutunne mai barkwanci yai gyaran murya sannan yace gurinka naxo Abba yace lapia baba yace itacema ta kawoni da kasani kace ninaxo din a,ah innaxo maganar tafi muhimmance kuma aynasamu ladan xumunci ko hakane Mamy ce ta mike xata fita baba yace ayhardake xanyi maganar xo ki xauna ba musu tadawo ta xauna ko yayi qasa da kai yanajiran me baba xece yafara da cewa Abdulrahman na'am Abba tare da dagowa shin aure haramun ne a,ah yace to qarinshi haramun ne nanma a,ah yace Matan ma"aikin mu nawa ne Annabi (SAW) 11 ko kamanta yawan matan da suke dunia inba qarawa ina xa'akaisu wanda yataimaki wani shima Allah zaitaimakeshi qarin aure sunnace mai karfi Annabi (SAW) yayi sahabbansa sunyi to akwai wanda ya isa ya hana a,ah Abba yace Annabi ( SAW ) cewa yayi duk wanda ya qyamaci sunnata ba yadaga gareni, meyasa xaku tauyewa danku hakki bayanshi yanayimuku biyayya yanda kuke da haqqi akansa shima yana da hakki akanku Annabi cewa yayi dukkaninku makiwatane kuma ababan tambaya kowa xa atambayeshi ya katafiyar da kiwo da akabaka 'yaya amanace garemu kuma sai antambayemu yamukayi kiwon su to mene dalilinku na hana danku koyi da xababbe daga xabbbu abin xabi shugabanmu silar xuwanmu dunia Annabi Muhammad (SAW) ba kwa gudun yashiga wata hanyar banxan inkuma yafada wlh kuna da kamashon xunubi tunda kukuka hanashi hanyar shiriya abundant xaku duba shine ya yarinyar take ya gidan su yake kai ko karuwa ce ya halatta ya aure ta inyayi hakanma jahadi ne. Su Abba Wanda tunda yafara magana ba Wanda yace komai sai yanxu Mamy tace Ayman ce mugaga tayi kankan ta ayimata kishiya to daxakice tayi kankanta, ya katse ta Nana Aisha itace matar Annabi ta biyu a aure tayi Ayman sanda ya aure ta itakadaice budurwa cikin matan sa kafin ya tare da ita ya auri nana saudatu har lokacin da Annabi yayi wafati shekarar ta sha takwas 18 matanawa ya aura bayan ita axamanin yanxu har yar 25years budurwa ce taya xakuna tunani ba hujja ga gaskia kutake, haka baba ya ringa yimusu bayani harsai da ya tabbatar sungane da karshe yayi musu nasiha yace shima yana tsoron abinda suke gudu amma kyakyyawan xato akafi so dole suka hkr banda sunso ba saidan hujjojin sa da kuma girmansa gurin su, ya tapi akan nanda kwana uku xaidawo sukai kudi asa rana su tambayi Anwar watanawa yakeso sanna yayi sallama yatafi sunhadaima shatara ta arxiki Abba yarakashi bakin mota junior daya labe yaji komai danhaka yakira dadin Aneesa yafadamasa sannan yakira Anwar ya sanarmai sosai sukayi murna

Kamar yadda baba yafada haka kuwa kwana uku sukaje akayi baiko akasa wata uku biki kamar yadda Anwar yafada............

. 🍎🍇 MUJE ZUWA 🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 1/4/2017 1:00pm ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

106

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull