Kenza eBookz

Anwar and ayman complete - Chapter 12

Anwar and ayman complete - Chapter 12

Anwar and ayman complete Chapter 12: Anwar and ayman complete Chapter 12. Mamy na isa gidan ta samu su haule a falo ina Ayman ta tambayesu bayan sun gaisa…

3,999 words

Mamy na isa gidan ta samu su haule a falo ina Ayman ta tambayesu bayan sun gaisa tana sama yau bata fito ba na maleqa amma bata falo aykapin haule tagama bayani mamy ta hau sama dikin ta direct ta shige bata falon danhaka ta kutsa kai bedroom sosai mamy ta firgita ganin halin da take ciki karasawa tayi ta riqo ta tun yaushe bata iya magana ba saida hannu tayi nuni ba shiri mamy ta samata hijab ta riqeta suka pita baaba na ganninsu ta miqe lpy mamy ta tace da sauqi dai suka fice ta sata a mota sai asibiti suna xuwa likita yana dubata yace haihuwa ce nanda 3hr xata haihu mamy ce tayiwa faruk waya tace Dan Allah yakai safeeya gidan Ayman ta hadomata kayan haihuwa suna asibiti yace toh lokacin da yagayawa safeeya sosai ta shiga rudu ta saka mayafin ta Anwar najin ankai ta asibiti bini2 ya kira yace ta haihu ace a,ah a bata wayar mamy tace bakama da sense tana ta kanta kana abata waya a labour room din xata dauka wayar kankace mai asibiti yacika da yan uwa su aunty Raheelah mutanen gombe ma suna hanyar xuwa kano Maryam kam aytanaji ta taho kowa jiran haihuwa yake amma 3hr ta wuce ba haihuwa taqara awa 3 nanma shiru nanfa likita yace indai ta kwana saidai ayimata operation nanfa hankali mamy ya tashi Abba gumi ya rinqa gogewa su merry kawai saisuka sa kuka nanpa kowa yayi cirko cirko da qyar aka lallaba wasu suka tafi amma shiru har akayi asuba inbanda baqar wuya ba abin da takeji Jirgin asuba Anwar ya hawo ay 10am a garin nan tayimasa duk dayana cikin tashin hankali hakan be hanashi daukan kyau ba ammafa kollo daya xakayimasa kasan yanaciki tension yana xuwa asibitin yayi dai2 da fitowar doctor da takarda yace wani yayi Singn domin indai ba a gaggauta aikin banba xata iya rasa ranta da sauri Anwar ya fuxge yana qoqarin sign sai lokacin su mamy suka lura da xuwan sa doctor ne ya dago ya kalli Anwar yace Danmasani Anwar ya dago ya kalleshi danbeda nutsuwar ganeshi doctor yace matar kace kai ya daga yace kaganeni kuwa Anwar yace banganeka ba amma katemakeni katapi kayiwa yarinyar nan aikin nan kartarasa kanta wlh inta mutu nima nadaina jin dadin dunia binta kawai xanyi ya durqushe kan gwiwoyinsa ya fashe da matsananci kuka doctor ya tsaya bashi hkr cin daga murya yace Dan Allah katafi karta mutu! Dr ya juya saiga wata nurse ta fito tacemai sir ayma ta haihu cikin fara'a yace Alhamdulillah kuje Ku gyara tsab sosai fa sonake mijin ta ya ganta kamar ba itace tasha wahalar ba, ya juyo gunsu Anwar yai saurin cewa ta mutu ko a,ah dr yace kawai yaushe ka koyi shagwa ba ne haushin shi yakama Anwar yace waton ma shagwaba nake wani bakin ciki ya kamashi yace to kuma mekake baxakaje kayimata ba ko sokake ta mutu kuce gurin haihuwa ta rasu bayan kune silah kujerar dake kusa dasu yaja ya xauna yana fadin nafasa baxanyi ba 😳😳 duka suka xabura suka miqe mamy ce tace Dan Allah katemakemu idon ta yaciko da kwalla yace Dan Allah hajia kiyi hkr amma wlh baxan mata ba kuma bana fatan abunda xaisa nayimata Anwar ne yataso ya riqe kafafunshi ya girgixa su yace waikai baka da imanine komai xakace cene amma baxanmata ba shaqeshi yayi yace fitomin da mamata nakaita wani gurin yafada cikin daga murya ya qarashe da wani matsanancin kuka gamamakin su saisukaga dr ya fashe da daria ya fincike kansa daidai fitowar wata nurse tana fadin angama komai Sir yace OK mamy ya kalla yace mama Ku shiga dakin tanaciki Allah dai ya temaki Danmasani baxai mutu akan so ba ta haihu lapia saimu godewa Allah ALHAMDULILLAH da gudu su mamy suka shige shikuwa Anwar xubewa gurin yayi yana sujjada yana yiwa Allah godia kasancewar gurin ba najasa yana dagowa ya rungume doctor sannan ya sakeshi ya shige dakin da sarsarfa su mamy sunbaibaiye ta suna mata sannu itakuwa sai murmushi take takoma garau kamar ba itace ta haihu ba yayin da wasu suka dauki baby da ta ta haipa macece qatuwa (nikuwa nace dole a wahala kasancewar dani da sis ummul kulthum jos da khadija miss nanah lovely fans munlabe muna kallon baby Dan gano kamar watayi tsakanin ANWAR $ AYMAN ummi dai tace Anwar itakuma Nana tace Ayman) nidai nace bakuyi qarya ba dan ta dako kowa Dan kamarsu da daya da Ayman ammapa farin Anwar ne da irin gashinsa na larabawa danhaka nafijuyo wanda baby me hannun su suna fadin da Anwar take kama Lokacin da Anwar ya qaraso dakin ko ganin Ayman beyi kasancewar sun xagayeta amma tanajin kamshin turarensa ta dago kai suka hada ido wani asirtacen murnushi ya sakarmata wanda saida hakoransa suka bayyana ga ba daya dimple dinshin ya latso wani hadden kyau ya bayyana fuskarshi haka ya qarasa gurin suka fara matsawa yana xuwa gaf da ita ya dunqule hannu yana jinjina mata yana qarasowa inda take ya rungumota ya matse ta jikinshi a kunnenta yake radamata sannun ummu Auladeey nagodewa Allah da yaban beby kema na godemiki da haifomin da kikayi wai memuka samune saurayi ko Budurwa murmushi tayi yada da matse ta sannan ya saketa yasa Karmata wani xaffen kiss a goshi Xai qara wani tayimai nuni dasu Abba da ke dakin ga su mamy murmushi yayi ya matsa yan yatsunta yace kitemaki xuciya ta wani sonki ne da baby na ke fixgata duk bugun numfashi na har nakeji nafisonku fiye da kaina yafada a hankali yadda ita kadai taji ya sumbaci haannun ta baby yaje ya dauka ya hade da ta qirjinshi yana wani jinwani irin sonta na shigarshi ya dagota yana sumbatar goshin ta..........

Ina sanardaku masoya na kuma masoyan novel dina cewa saura 2 page na kammala

🍎🍇MUJE ZUWA🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

For comments 08067450913 [4/21, 3:13 PM] Dr Rahmancy: [ 21/4/2017 12:50pm ]

🍎🍇ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to Danmasani family

2nd to the last page

116

Ya qara rungume ta jiki kinshi Abba ne ya miqo hannu ya karbe ta amma Anwar be miqo ba sis Raheelah ce tace Abba kamai ea hannunka kawai naga alama wannan sunyi modi da sarki dan rashin kunya ba baka xaiba sai sannan ya juyo yana murmushi ya miqawa Abba yace ay bansani ni ba sosai Abba yakeyiwa yarinyar addu'a da yagama ya rungumeta yana Allah ya albarkanci rayuwarki Allah musulunci ya qaru dake duk suka amsa da Ameen ya rungumeta yanaji son yarinya a xcyr sa yaushi ne yaga 'Yar ANWAR $ AYMAN kai Alhamdulillah Allah yasa su suna da rabon yaya masu yawa da amfani inama mahaipiyarsu na nan taga jikarshi shida Junior wata kwalla ta xubomai yayi saurin gogeta ba tare da kowa ya gani ba anna jima akaxo aka sallame su kai ranar nikaina nasan family dinnan Na farin ciki don har kyautar Benz su ka bani🚘 ranar Anwar yayiwa nurses din asibitin nan bajin ta da staff din asibitin su Kansu sunsan anhaipi Yar gata doctor dinnan kuwa har mota ya rakuso yana taya Anwar murna abokin sa ne tare sukayi secondary nan yaga faruk ma sundade suna hira kai ko faruk ma gani bakin sa nayi yaqi rufuwa bare su safeeya da suka nanema mejego inxa abada ya su suke miqowa gidan Mamy aka xarce da ita suna xuwa gida suka tarar dangin mahaipiyar Ayman sun iso suna farin cikin ashe iyalin Fatima xasu haba yan rimin gadoma ba abarsu a baya domin kuwa sun dauko hanya Abba rasa inda xaixa ransa yayi sbd dadi Ashe watar xa'a taru a gidan adalilin haihuwa ba abinda yake iyacewa sai Alhamdulillah, su Abba junior ma kodayake yanxu anxams senior tunda anyi jka, dagajin haihuwa akace muna hanya dan ji yake yapi kowa farinciki abokanan Anwar na kusa da nesa ba Wanda vasuji haihuwar nan Ayman kuwa gata yayimay ta yawa tarasa yadda xatayi waya kuwa gajia tayi da Ansawa motsi kadan Anwar ya kira ta ga yan ajinsu Na makaran ta saikiran ta suke suna mata barka Dan safeeya duk saida tabi layin su ta gayamusu

Ranar suna fa gaskia ankwashi shagali Na gasken gaske domin abokanan Anwar ma na gurin ayki babban hole suka kamamai akayi lunchng faruk ma yataka rawar gani domin duk wani jaka da memo maidauke da photo baby nasune shida safeeya yayin da Anwar yayi caladan maidauke da hotunan marigayi mai martaba, hajia Maryam kakar su ANWAR $ AYMAN, mai girma marigayi Alhaji Abubakar Danmasani da kuma mahaipiyar Ayman hajia Fatima sannan mamy da Abba da kuma uwa Uba Ango da Amarya amfa Na qarni ina nupin ANWAR $ AYMAN da kuma maigayya mai aiki dalilin taro wato BABY FATIMA ABUBAKAR DANMASANI (Nazha)yi hkr Abba muhmud kaima dakai mantawa nayi da gwaro😜 an girma a dake ayi aure tunda har har tsuhuwar mata tasamu ta kwara, kai kowa yayi bajin ta daddare kuma akapita dinner inda iyalin mai martaba suka dau nauyi Mamy na hango gurin dinner ita da Abba kamar ango da amarya su junior kuwa kaikace saurayine kai yar uwa Raheela kinsha kyau mutum biyu Na hango a high table jinake Ango da amarya ne saikuma naga BABY NAZHA gun Dan haka na qarasa Ashe wai ANWAR $ AYMAN ne suka bar dakama merry ma fa tayi gwanin ta har ogan tama yayin da nago members din HAUSA NOVEL ON TOP nata daukar hoto da video gaskia taro yayi taro saidai fatan Allah ya raya NAZHA

Ba naduba Aneesa kuwa ko ya take kwance Na ganta duk tayi baki ta rame saiqashi mammy Na gefan ta tana fadin ay ahaka xaki qare ki kasa aka dunga jibgata a aykin banxa bansaci kudi ban ci sisi ba naci duka dad ya shigo ke kuma meye ki ka wanixo kikayiwa mutane kwance a hanya nipa kinsan bansan ganinki karnaje nima Na dau cutarnan dakika kausowa kanki mammy tace aykuwa dan tanasama HIV kaima xaka kanjame bata iya magana ba sai kuka haka ta tashi dandama pics din bikin sunan baby Nazha take gani da yake yawo a whatsApp da istagram, fecebook da iyayen ta ta miqe kenan sukaji yan sanda har cikin falo suka sawa dad ankwa suka tusa qeyarsu memukayi mammy ta tambaya wani yace inkunje office kwaji xatakara magana wani ya tsunka mata mari dole suka tapi suna fita taci karo da merry yan sanda suka tsaya ta fito suka Sarah mata nace yayi matar D.S.P.ta karaso gaban Aneesa tace wasa yaxo karshe tunda ga daqiqin mahaipinki maitaimako gurin lalata tarbiyar 'yayan mutanen a hannun ta dalilin kayan maye dahar kika ciwa kamilin mahaipina mutunci Ashe gaki da tsinannan tsohon ta nuna dad tare da kwadamasa mari kayi asara tsohon banxa kawai bude baki Aneesa tayi wani Dan sanda ya kwadama ta kan bindiga a baki har saidai ya fashe nan akatusa qeyar su ana xuwa nan DPO ya karantawa dad laipin sa kamar haka kwanaki da dadewa wata yarinya ta kawomana cewa kana safarorin kayan maye mukace meye shedarta tace aydacan kanayi mukace wannan ba sheda bace tunda kace ka tuba, sai DSP yace taje xamu bincika cikin sa'a mukayiwa custom magana sukace suma suna xarginka xasu sa'a ido a kayanka insunshigo saigashi jiya sunkama kayan harda mugan makaimai nan dad yace ya karbi laipin domin yasan yanxu ya shiga hannu ba mafita gwara ya amsa inmai yai gaddama wahala xaici kuma baxai fita ba amma wanna shine karo Na biyu da yashigo da makamai mammy ce tace to mu memukayi wanini ya xabga mata tsawa yace cin kudin haramun mukikeyiwa wannan tambayar tuno axabar da tasha kwanaki a hannun yan sanda yasa tayi gum nan aka hankadasu cell yayin dasu xa abada belinsu gobe shikuma dad a miqashi koto

Kwanci tashi ba wuya yau ga baby Nazha tayi shekara guda amma girman ta da wayon ta yapi Na shekarunta ba inda bataxuwa da kafafun ta tasan intaga ummin ta tace ummi bare Anwar da kullum inyakira Ayman bayan sungama hira xece ta bawa Nazha duk bayan 2month yana xuwa yanxu ma haka saura wata 3 yadawo duka merry da safeeya duk sun haihu yayin da merry ta haipi mace safeeya kuma namiji anyi shagali sosai

Innalillahi was inna ilaihir raji'u yaune Allah yayiwa mijin sis Raheelah rasuwa sakamakon ciwon ciki mutuwar ta girgixasu sosai Anwar ma yaxo gaisuwa can gombe ma ya hadu da su Ayman, Ayman Nagano saida nayi da gaske na ganeta nace Ashe haka haihuwa takemai da mace ajin qarshe ko nace last decision taxama mace mai sona mace gashi ta xage dantse da gyara hango ta nayi ita Nazha sunnipi gun Oga engineer Anwar tunda ta taho yake kallon ta tunkansu qara nazha ke miqa hannu tana Abba Abba ya miqo ya karbe ta ya shilla ta sama ta tuntsire da daria shima yanayi sanna ya riqo Ayman da tunda taqaraso turaren da takunta suka pitar dashi hayacinsa ya wani lumshe ido ya riqota tare da fadin my sweet sis Allah nayi missing dinki gashi inaso Nazha ta sami qannai tunda tayi wayo tadago ta kalleshi a tsorace yayin da yakashe mata ido daya da kallon da yake rikitamata tunani xatayi magana yai saurin katseta ta hanyar hade bakinshi da nata yana bata salon dake rikitata yayin da tsayawa takusa fin qarfin su a hankali taa tare jikin ta cikin dashashiyar murya tacemai Nazha danhaka yaisaurin sakin ta yajuya ba Nazha ba dalilin ta Ashe yana sauke ta ta ruga da gudu gida danhaka suma suka dunguma gidan kanciyar Mamy suka same ta bayan sungaigaisa ya miqe tare da fadin Mamy mundan fita tace adawo lpy ya kalli Ayman taso muje ta kalleshi cikin rashin fahimta xatayi magana ya dauke kai ya miqawa Nazha hannu amma saitamatse ka fada Dan haka ya fita ya barta Ayman tabi ba yansa itakuma sai bye2 takemusu cikin mota a shiga itama tashiga innaxamu tacemai ya juyo yaimata malalacin kallo yace hotel tace miyi mai aikin lada xatasake mgn ya douramata hannun a baki tare dafadin shiii dan haka tayi shiru dagahaka besake magana ba har suka isa yayi oda akakawomusu kayan maqulashe dana sha bayan sunci sunsha sukayi wanka nanfa wasa ya cafke tun a toilet nanda nan suka manta duniyar su saidai suna xuwa gabatar da ibadar aure kawai saitaga yayi sauri ya sauka ya runtse ido xuffa Na xubomasa............

🍎🍇MUJE ZUWA🍎🍇

Taku har kullum Dr Rahmancy

for comments 08067450913 [4/28, 1:48 PM] Dr Rahmancy: [ 28/4/2017 11:00am ]

🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇

Written by Rahma A Danmasani

Dedicated to all masoyan Anwar $ Ayman

LAST PAGE

117

Jikinshi sai karkarwa yake ya runtse idonsa Ayman cikin rudu ta rikeshi tana fadin lapia meyasa meka tana jijjigashi Anwar kuwa ba wani abu ne yasashi haka illa tuno inda suke yanxu kuma inbaxai manta ba a hotel yasamu Aneesa tana xuba alfashar ta shine yasashi shiga wannan halin a hankali yashiga furta Aneesa kincuceni kincuceni ya qarashe kamar xaisa kuka Ayman tace waimeni yayin da ta qanqameshi jikinta tana shafamai bayansa a hankali tana dan hura mai iska a fuskarsa a hankali yafara sauke a jiyar xucia yace wani abu Na tuno wanda harna mutu bana fatan tunashi menene yace barshi kawai nidai saikafadin ta fara bubbuga kafarta tana dan turashi hannunta ya riqo yace jinpa bashi da wani amfani ko haka kikeso na fadamiki kaita gyadamai yace kiyi hkr banason fada ni inason ji ta tari numfashin sa oh! My God kiyi hkr man kukan shgwaba tasamai jawota jikinshi yayi ya matse yana lallashin ta amma taqi danhaka ya kwashe duk abinda ya faru tsakaninshi da Aneesa yace shine dalilin fasa auran ta duk da tasan maganar abin saida ya qara girgixa ta bata nunamasa tasani ba bayan ya qare xancen sosai ya shiga damuwa tace mai kenan har yau Kanason ta halin tane ka tsana ya gyara xama yace duk dunia bantaba tsanar wani mahaluqi irin yadda naso ta ba kamar yadda dama tausayin tane yasa xan aure ta nanyabata labarin soyayyarsu da yadda tasha fama kapin ya amince sosai ta jinjina al amarin. Abinka da mace da ta amsa sunan ta mace ay nanda nan ta mantar dashi damuwar sa suka raya sunnar su yadda ya kamata da farantawa juna dankuwa duk dama sunyi kewar juna.

Haka rayuwa ta cigaba da gudana yanxu Anwar har yadawo gida 9ja yayin da aka qaramushi girma sosai a gurin aiki. Ayman ce xaune ta miqe kafa da wani tulelen ciki gabanta tana shan qanqara da sauri Anwar ya fixge ta dago suka hada ido yace meyasa bakijin magana sokoke baby na yasamu lumonia ne anhanaki kinqi hanuwa Allah xamu batafa ta wani marairaice kamar xatayi kuka tace to nipa xapi nakeji da kikejin xapi sai akace kisha qanqara to inaso nikuma banaso yamaimaita yadda tayi magana yana xama yadan dago fuskar ta haba ma sweet sis Dan Allah kidaina sha kinji kaita gyda masa yace yawwa tare da bata peak tace dan riqeni miqe kapin ta qarasa saijinta tayi a tsaye yana fadin kice kawai tasheni tasaki murmushi kawai, ba adadeba Ayman ta haipo twins din ta duk maxa anyi shagali sosai anyiwa Allah godia yara sukaci sunnan Akram da Ammar, lokacin Ayman tayi nisa cikin karatun ta inda take karantar pharmacy safeeya kuma na gynecology taso tayi family planning amma Anwar yace sam bayaso da ta matsa yace wlh sai a pasa karatun dole ta hkr tasan insu Mamy ma sukaji ba bayanta xasu goya ba

Abban Ayman kuwa tuni ya auri Aunty Raheelah bayan tayi idda yace shipa yaga mata itama kuwa tace ta yadda tayi miji danhaka akasha biki

Kullum cigaba dada samuwa yake gurin su yanxu Anwar har minister of electricity akayimasa kasancewar yanxu shima dalilin aikin nan dayayi yayi abokai da dama a govnt duk da yana gocewa sukawa Dada liqemasa suke dauka ta Allah yabashi, bewani sauya muhalliba yadai gyara sosai kasancewar sa babba wani gurin kuma aka rushe akayimasa Sabon gini

Aneesa kuwa tun lokacin da aka yankewa dad dinta hukunci suka dawo gida ita Mamy tarasa lapia gaba kudin magani ga jarabar mammy ta yau D's gobe duk tabi taqara karmashewa sai godia abin wani lokacinma abinci gagarar ta yakeyi Mamy kuwa cewa tayi tagaji da ci da ita dan haka taje tanemo nata hakan yasa sai bara take fita rayuwa kenan

Bayan wasu shekaru Anwar ce a kitchentana girki Akram ya shigo da gudu yana ummi kinga Ammar ya kwacemin ball dina nace ya bani yaqi ta riqoshi tare da fadin nashine ko naka nasan kaima tsokanane da kai Allah na wane kirawoshi ya tapi da gudu itakuma ta pito falo hakan yadaidai da pitowar su Ammar tace Ammar bawa Akram ball dinsa Allah ummi tawace ki tambayi yaya naxha tayimana sheda ranar nan da xamukayi fada a kanta shine kowa ta rubutamasa sunnan sa da maka ajiki tace to dauko nagani ya hau sama da gudu yayin da Nazha ki sakowa tare da wata yarinya batapi shekara daya ba tace ummi yarki pa ta tashi tana miqa mata, hannu tasa ta karbeta tare da fadin nawal kinqi xama ko tacewa nazha je kitchen kici gaba da dubamin girkin Ammar na riqe da ball yana sakowa sukaji sallamar Anwar da gudu Ammar ya kwasa ya saki ball din Akrama diba yayi yana oyoyoyo suka qanqameshi Nawal ma miqa hannu tashiga yi ya dauke ta, karbarta yayi yana shilla sama suka xauna yayin da yaran kemasa sannu da xuwa Nazha ta pito taxo kusa dashi ta xauna tana cewa sannu da xuwa Abba yawwa mamana inakikashiga ne ina kitchen tallapota yayi yace sodai ake kidape a gidannan binbini ace kishiga kitchen sannu Allah yayi albarka Ayman tace to ay dahaka xata saba yace toh amma dai a ringa rangwamta mata, Ammar yace yayah bakimin assign dinba kuma gobe mondy ka bari saida daddare ko gobe kamar yah? Ayman tace Anwar yace Allah ya kaimu tare da miqewa nazha tace Abba xaka gidan Mamy eh mene nima xanje mundade ba muje ba yace to Ammar da Akram sukace muma xamu yace duk Ku shirya bayan munyi lunch saimuje Ayman ta miqe tabi bayanshi bayan tacewa Nazha ga nawal kuyimata wasa, suna shiga daki ta fara rage masa kayan sa toilet ta rakashi yayi wanka sannan suka pito ta tayashi ya shirya rungumota yayi yace INA SONKI ummu Auladeey ya manna mata kiss yace yaushe xa ayiwa nawal qani ta xare ido koyayeta pa banyi tab aysainan da shekara.... Yayi saurin rupemata baki da nashi yana mata salon da yake rikitata daganan suka tsunduma duniar lada da faranta ran junnansu, kapin su pito tuni nazha ta sauke girki ta gera a dainin tayiwa Nawal wanka ta shirya ta su Akram kuwa suka wanke kwaninkan da aka bata, suna sukaje sukayi wanka suka shirya sosai don sunsan iyayen nasu na fitowa xasuci abinci sutapi sosai Anwar da Ayman sukaci kwalliya kamar ango da amarya bakace sunhaipi yaran nanba nansuka hadu a dainin sukaci abinci cikin jin dadi sunasawa yaransu albarka bansungama kowa yayi sallah suka dunguma gidan mamy gadadayan su harsunyi nisa Akram yace ummi yau baxamuyiwa su Mamy tsaraba ba Anwar najin haka ya juya a kallar mota yana fadin tanx gud boy na mantane wani super market suka nupa donyi tsaraba wata almajirace ketabin Ayman tana naci atemaketa abinci xataci Nazha ce tace pls Abba kabata wani abu cewa yayi cene umminku ta nata aykuwa almajirar najin muryar Anwar tashiga fadin Anwar Kaine ko mafarki nake nandanan ya hade rai danbaxsitava manta muryar ba yaja yaransa sukayi ci bayan sunpitone ta ringa binshi tanacewa ya yapemata danhaka ya bangajeta xaiwuce Ayman ta girgixamai kai tace uhm,uhm sweet bros yi hkr wacce ke cikin murya kuka tace Ayman Aneesa ce saida Ayman ta firgita ganin yadda ta koma lallai Allah me iko ne sannan tace yi hkr mekikeyi annan baranake Anwar ne yace kixo mutapi ko naja motata dubu biyu ta xaro tabawa Aneesa ta karbe tana godia kiyi hkr xannemeki aynan ne gurin xamanki ko kaita gyada itakuma ta shige mota lokacin Anwar yacika ya batse da kyar tasamu ta shawo kansa yayi hkr yayi hkr ya manta baya yace yaji yayapemata amma maganar ya taimaketa baxaiba sai lallashinshi take yaqi daga baya sukaji ance pls Abba kayi hkr katemake ta tana bukatar taimako yaran suka had a baki suka pada kamar xasuyi kuka yace xanyi tunani Ayman ta rungumoshi ta mannamai kiss tace mungode a haka suka qarasa gidan Mamy da farinciki ta tarbesu da murna lokacin Aunty raheelah Na gidan da yaron ta Ahmad data haipawa Abba muhmud haka suka wuni wasa da daria daddare ANWAR $ AYMAN na xaune kan kujera sunashirin tapiya Nazha tace pls Abbah lend me you phone ya miqamata tasa cikin selfistck tadawo baya ta tsaya tace let's have a selfy nandanan suka jejeru harsu Mamy da Abba Aunty Raheelah Abbah muhmud yayin da ANWAR $ AYMAN Suka wani kashe junansu da kallon so Nazha ta dauka kowa Na murmushi

TAMMAT BI HAMDULLAH

Ya Allah duk kuskuren takecikin littapinnam kayafemin Allah kasa mutane su amfana da sakon cikinsa Ameen thumma Ameen

Yan uwa da haka Na Kawo qarshen wannan Littapin mai suna ANWAR $ AYMAN inapatan duk Wanda na batawa rai yayapemin Wanda yaga wani kuskure a cikinsa ya sanar da ni nanga xan gyra inmun hadu a littapina naga mai suna ZUCIYA TA TAKACE nagode da soyayyarku gareni

GODIYA TA MUSAMMAN GA

Aunty Na yaya ta Raheelah Sis ummee Sis Maryam danmasani Sis khadija danmasani Bros Abdussamad Danmasani Bros Salman Danmasani Bros Abdulrahman Danmasani (mudarrees) Sis Fatima danmasani

JINJINA GA IYAYENAH

Haj Hauwa Haj Amina Haj Halima Haj Jamila Haj Raheenatu

Alh Abdulrahman Danmasani lovely dad Alh Rabilu Alh Abubakar Alh Sani Danmasani

BANMANTAKI BA KAKA MAI KAMAR UWA RANKI YA DADE . HAJIYA FATEEMA KWALLI

KAWAYENAH

Khadija M yalwa Ummul Kulthum jos Sis Rasheeda Adamawa Da sauransu Na gaisheku saumun hadu a littapin gaba

Taku har kullum

RAHMA ABDULRAHMAN DANMASANI (Dr Rahmancy)

For comments 08067450913

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull