Anwar and ayman complete - Chapter 11
Anwar and ayman complete Chapter 11: Anwar and ayman complete Chapter 11. Zaune suke a falo yana ta danne danne a system dunshi tana itakuma tana krantun…
3,567 words
Zaune suke a falo yana ta danne danne a system dunshi tana itakuma tana krantun exam cewa tayi sweet bros yace yaeh tace wai yaushe ne tapiyar taka nanda 3month kan lokacin kungama exam ko eh, amma gidan Mamy xankoma ko? Injiwa toh ay gidan bakowa mexan xauna nayi bkm saikitafi, kai yaya amma naji dadi wlh ya lura batasan gatse ba dan haka ya share ta ya cigaba da aykin sa da yamma yace su shirya suje su gaida Mamy tace to, suna cikin tapiya hira suke jefi2 aykuwa saiga irin 'yan matanan masu rogo da gyada aykuwa tayi wani firgigit da riqe dayan hannun sa dan Allah tsaya wani wawan parkin yayi Allah yasoshi dan da wasu motocin xai iya yin hatsari ke meye haka ne ya fada a fusace baki ta turo roga da gyada fa dan Allah xakasaimin wani takaici ya kamashi tsaki yaja sannan yace baxan siya ba Dan Allah sweet Bros wlh inaso ke bafa xan siya ba yanxu da kinjawo mana munmutu ayda kinci a lahira ya fara tashin motar shi pls kayi hkr Dan Allah kasaimin saikiyi gani da gaske baxai siya ba yasa ta kwantar da kanta kancin yarta wani irin takaici ya kamata nandanan sai hawaye yana jiyo shesheqar kukan ta ya figi motar sa aykuwa tanaji da gaske ya tapi taqara fashewa da wani irin kuka yana jinta yayi kamar be jiba a xahiri kuwa kukan harcikin ransa yakeji addu'a yake Allah yasa si hado da me rogo kafin su qarasa bacci ne yayi gaba da ita jintayi shiru yasa hannun sa ya dago fuskarta saiyaga ashema bcc take dago ta yayi ya kwantar da ita kan cinyarsa suna gab da shiga unguwar su Mamy saiga masu rogo da gyada ya tsaya ya siya inbanda rigimar sweet sis mexatayi da wani rogo shipa kyankyamin irin kayanan yake suna shiiga gida bayan yayi parking ya tashe ta harara ta watsamai tace Allah saina gayawa mamy na kaqi saimin rogo da gyada bece komaiba suka shiga gidan da gudu ta fada kan Mamy tana Mamy Na Allah inaso inganni a gidanan inganki mamy tace sannunku da xuwa sannu na dai Mamy tace to sannuki yawwa Mamy Anwar ne ya tsugunna ya gaisheta itama ta sauka ta gaisheta sai sannan ya tuna ledar hannun sa ya mamanta da ita kafin su shigo yaso ya bata ungu ya kalli Ayman menene inkin duba kyagani ta taso tana ya tsina ta karba tana budewa taga rogo da gyada wani tsalle ta daga tace yaushe kasiya lunshe ido yayi yace a gaba na siya tnx ta wani rungumoshi a kunneshi tace Allah da baka siya ba saina gayawa mamy murmushi yayi yace to sakeni ta sakeshi tana Allah ya temakeka Mamy dai shiru tayi tana kallon su kitchen ta shige ta dako plate ta juyo sai wani lumshe ido take tana kai loma abin mamaki ya bashi Mamy ta juyo ta kalleta tace yau batayi lah! Mamy Na manta Allah abinne da dadi gashi aci lapia ngd a ina kuka samu rogo da gyada a hanya shikikeso Mamy ta tambaya Allah mamy da dadi ne Anwar tabe baki yayi baice komai ba tashi tayi ta hau sama Anwar ya juyo ya kalli Mamy yace Mamy da cewa nayi inxanyi ta piyar nan intapi da Ayman ya kika gani gyara xama nayi tace Inkuntapi hakan ma yayi Dan shi yafi alkhairi shekara biyu ba wasa bace saidai wani hanxari nipa yarinyar nan inaxargin tana da ciki ko kunje asibiti kai ya gyada alamar a,ah danshima yana da tunanin hakan Mamy tace indai tana da ciki kaga xaman ta an an zaipi amma indai tace xatabika inagahakanma xaipi shiru yayi dan yasan Ayman baxatace xatabishi ba kuma gaskia yana son tapia da ita ya kenan, haka sukaci gaba da tautaunawa fita yayi ya yace ya dawo da daddare yaxo xa sukatapi Ayman hartapito sunshiga mota xai kunna kenan tayi Saurin budewa ta pito inaxaki ko takansa ba tabi ba tashigo da gudu lapia Mamy tace da ita tana haki tace mantawa nayi xan tambayeki tsakin dan malele Mamy tayi murmushi tace yanxu bani da shi amma gobe xansa ayimiki xa'akawomiki shikenan ba wani abun eh shikenan Mamy na ngd a fusace ya shigo waike baki da hankali ne natashi mota ki wani bude kifito da gudu wlh danaja fadowa xakiyi ki karye a banxa shashasha kawai to ni ba mantuwa nayi ba mekika manta tsakin dan malele xam tambayi Mamy ta ban kamar ya kwadata mari yaji kasacewa komai yayi ya fice Mamy tace ayi hkr yanxu sai ana lallabawa ficewa tayi ta shiga motar sannan tace kayi hkr bece komai ba harsuka isa gida , yanxu kam ya tabbatar cikine da ita suje asibiti anfada masa nanfa rikici ya tashi da kyar ya lallasheta yace ay bawanda xaigane kumama ay abin sone ko bakiso ki ganki da jariri ace dan waye ace at Dan Ayman ne nidai nafison mace murmushi yayi yace koma wanne Allah ya baki ki gode masa kinemi me albarka shiyafi
Kwanci tashi ba wuya Ayman tagama exam sabuwar mota fil Anwar ya siyomata candy gift dinshi ya bata sosai tayi murna yahada musu party ita da safeeya a cikin gidanshi akayi kasancewar shi babba akayi decoration dinsa wasu da yawa yan ajinsu ba busan Ayman nada aure ba sai ranar anci ansha anyi bajin ta kudin Anwar sunfito faruk ma mota ya sauya mai iyayenshi sannin baxasu karbi komaiba yaje ya siyomusu kayan abinci jibgi guda da sutura cikin qanqani lokaci ya koyawa Ayman mota ta iya sosai lokacin tapiyarsa ya matso se sannan ya tari Ayman da tare xasu tapi aykuwa tayi uwa makarbia tace shipa yace gidan Mamy xatakoma ba inda xata Allah lallashin duniaa taqi ji ko dayagayawa mamy cewa tayi ya barta Abba ne kawai yace ta bishi shima da yaga tasa kuka yace yayi hkr ya tapi inyasamu Hutu ya leqo ya barta sbd cikin ba yanda ya iya haka ya hkr da sukaxo gida kuwa ko kallonta be ba dauke mata wuta yayi a gidan kwatakwata yadena shiga sabgar ta hakan yadameta sosai yau yana kwance rigingine kan gadon sa shigowa tayi ta kwanta kan kirjinshi ta dora kanta tace Dan Allah yaya kayi hkr Allah xanna kawoma xuyara shiru yayi kamar beji ta ba qara marairaicewa tayi takama hannun sa tana murxawa tace kaji nama shiru kukan shagwaba tasamai shikenan na yarda mutapi taren ta miqe dawo da ita yayi yace kiyi xamanki bkm to ka hkr kai yadaga yana sharemata hawayen tace Dan Allah yaya kadena fushin dani yace eh taya xangane yace matso da kunnenki ta matso ya rada mata hannun tasa rupe fuska tace nima kuwa xanbaka mamaki yace sure tace yeah sukasa murmushi miqewa yayi yace bana wanka haryaje kofar bandaki tace may I help u da mamaki ya juyo ya kalle ta gira ta dagamai yace sosaima kuwa tashi tayi ta rakashi tare sukayi wanka tana cuccudashi bayan sungama suka pito towel din hannunshi ta karba tana tsanemai jiki ita ta shiryashi tsab baqaramin dadi abin yayimasa , aymamaki saida daddare dan saida tamantan dashi duniar da yake besan xata iya sarrafashi haka ba kai ranar sungogi amarci
Gobe takama tapia ita dakanta da hadamasa kayan sa duk jikin ta yayi sanyi duk abinda xaibuqata ta samai amma cemata yayi ta xauna a gidan ta lokaci lokaci tana kawai mamy xiyara batayi musu washegari tsab ya shirya cikin bakaken suit da bakin covershoe sun karbeshi ita xatakaishi airport harsun dau hanya ta karkace yace inaxaki mamy xankaika kayiwa sallama ko yace ki yi tunani sunje gidan mamy kallo daya mamy tayimata tasan bata cikin jindadi sundade a gidan ganin lokaci ya gabato yace taxo sutapi mamy ta rungomoshi tayi kissin kumatunshi tace wish u all d best precious son Allah dawo dakai lapia Amen suka tapi yafito da akwatinshi yaja Ayman ce tafada jikinshi sai sannan taji wasu hawaye tace Allah ya dawomin da kai lpy Allah ya tsareka tana hawaye xanyi missin dinka mussam matashina ta dafa qirjinshi da da matseta tayi yace I will miss u too my wife cikinta ya shafa yadawo ya Shafa fuskar ta yace Allah ya tsaremun kai kikula da kanki kaitagyada daidai lokacin aka kirashi ya saketa yana Jan trolley dinsa yana dagamata daya hannun xoben da tagani shiyasa ta fella da gudu tariqoshi tsayawa yayi cikin sauri taxaro Na hannun ta ta xare nashi tayimusu exchanging dan baxatamanta ba shiya bata wannan axurfa lokacin da xaitapi China tace ga ajiyar axurfata nima Na karbi taka kiss din hannun tayi tace I luv u my husband yace duk sanda xantapiya saikin kwacemin xobe ko murmushi tayi yajawota ya rungume yace I love u toooooooo har yasaketa ya fara tafiya da baya da baya kafin ya juya suna dagawa juna hannun....................
🍎🍇MUJE XUWA🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/14, 10:24 AM] Dr Rahmancy: [ 14/4/2017 6:45am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
114
Gidan Mamy direct tayi gaba daya jin duniyar take ba dadi tana xuwa mamy tace har sun tashi kai kawai ta daga dan xata iya kuka a yanda takejin ta ba ita ta tapi gida ba sai 9:00pm Mamy ce tace ayna dauka anan xaki kwana a,ah tace tana daukar jakarta toh haka xaki koma gidan ke kadai ki kwana, uhm tace ay yaya yace naxauna wani lokacin nana xuwa Mamy tace toh Allah ya kiyaye hanya Ameen motar ta hau saigida bayan tayi wanka ta kwanta amma bccin ya gagara sai juyi take ga Anwar be kirata ba itakuma ta kira amma yaqi shiga cikin ta taji yana kugi dole ta tashi ne mamasa abinci qasa ta sauka dan babu asama gashi ba tasan girkawa Allah ya temake ta samu farar shinkafa babu miya haule ce tace kibari ko indomie a dafamiki bashshi ni yanxu basan ta nake na ko ma da miyar baxanci da ita ba ruwa ta xuba da sugar da madara akai tanaci kaikace wani cornflakes ne (meciki sai a hankali) haule na kallon ta kiran wayar take tayi amma still not reachable dole ta hkr xamatayi suna ta hira da haule duk da ba wani dadin hirar takeji ba sai wajen 11pm ta tapi tana xuwa kayan bacci tasa tayi addu'oin ta bcc ya dauke ta, Anwar kuwa tunda ya sauka bai wani samu lokacin kanshi ba saida sukaje makarantar akayi wani cikecike sannan aka nemamasa hotel din daxai sauka dan da basu kamamai ba sunyi xaton a hostel xai xauna sai yanxu yasamu nutsuwa wanka yayi yaxo yayi sallah isha'i yai shirin bcc ya kwanta wayar shi ya jawo number Ayman ya danna Kira kamar a mafarki taji wayan ta na ringin tashi tayi kasancewar dare yayi a hankali ta xaro wayar ta duba mekiran dauka tayi cikin sanyi murya tace hello yace yan matana uhm kinfara bccine eh ya kasauka hope ka sauka lpy na sauka lpy saida abu daya saidai me kewarki hhhm Allah Ayman bakiji yadda nakeji ba rashin kusa da ni ba qaramar illabace nayiwa kaina Sabon bcc a kusa dake ajikinki nayiwa kaina horo da girkinki amma kin gujeni ko na guje ka kuma ehmana meyasa danace mutaho tare kikace ke baxaki ba to ay yaya ba dadewa xakayi ba nanda 2years fa kadawo kee👉🏻 2yr din ancemiki wasa ce waikinaganin xan iya wata 4 banganki ba ko kinmanta yanxu bayan ke harda baby na tare dake ki sauya tunani to yaya yaxa ayi hutu xa'ayimuku ne a,ah angayamiki makarantunan irin namune ko yaushe hutu to ya xa'ayi kece xakixo naxo kuma aubaxaki xo ba gudun karsuyi fada tace Allah ya kaimu
Ayman yan mata yanxu cikin ta ya fito ga wani irin qiba da tayi kullum suna waya da Anwar inbashi da lecture ko abinyi tana yawan xuwa gidan Mamy ita kanta Mamy mamakin kyan da qibar Ayman tayi Anwar yayi yayi taxo amma saicewa tayi itafa baxa taxo ba iya lallashi taqi faruk har roqon ta yayi taqi amma itama a xahiri tana bukatar mijin nata kusa da ita cewa yayi faruk ya kyale ta tundaga ranar yadena kiran ta kwata2 ko ta kira be dauka ga lokacin bikin su safeeya ya matso har maryam amma bada wannan tsohon saurayin nata ba dan shi a lokacin ne nasiha ta ratsashi daga baya ya koma ruwa danhaka tayi watsi da lamuran sa wani dan makocinsu da yake masifar sonta lokacin shedan na buga mata ganga taqishi da yake son gaskis ne saigashi Allah ya hadasu yau saura kwana shida biki komai abinda ya shafi anko ayman tayi kuma tayi wa amaren hidima sosai tare da ita ake gyaran jiki a cewar ta tasan itama angonta Na hanya dan baxai iya barin bikin faruk ya wuce shi ba tsiys suka shiga yi mata wainexaiyi da ita ta tirtsi billi a gaba ku kukaga haka sosai tayi gyaran jiki danxance tamafi amaren kowa ya ganta sai ya yaba kyan ta yau saura kwana uku daurin aure kamar yadda schedule dinsu xaipara yau ta kira Anwar yafi a kirga amma yaqi dauka dan haka ta share inkaxo ka huce sosai tayi shirin ta amma batasa gwagwaro ba tayi kyau sosai ta dau key din motar ta hartafito falo taji qarar shigowar test a wayan ta tana dubawa taga Abu Auladeey Anwar kenan sunan da timao savin kenan tunda taga yayimata da ummu Auladeey budewa tayi cewa yayi wlh karkisake ki fita daga gidan nan har agama bikin nan kuma kasuwar da kiketa xuwa da ixinin wa gidan Mamy kawai na yarda kiji tunda vaki hankali ki xauna har nadawo tunda aykinfi San xaman gidan wani kuka ta saki kiranshi tayi ciki sa'a ya daga bejira tayi magana b cewa yayi Allah kika fita ranki sai yayi mugun bcc ya kashe wayar tayi kuka ta gode Allah safeeya da maryam sundameta da kira da tagaji cewa tayi marar ta keciwo gobe taxo watan haihuwarki ya tsaya ne a,ah da saura sosai sukace Allah ya sawaqe sukansu basuji dadin rashin ta agunba binibini2 sakira ta qarfe 11pm Na ranar Anwar ya sauka faruk ne ya dakoshi yace kaini gidanmu kamar ya waikai haryanxu baka huce ba nidai kaini kawai kayi was kanka da karage qunci ayda ka rage gajia Dan dole yanxu ka ganta kagigice wlh au kaikura mata ido kakeyi haushi ya kamashi shi yanacan yana kwana murqususu wasu banxaye suna kallemai mata yasan a kasuwarma haka akaita kallon ta yaja tsaki yace malam karkasakeyiwa matata kallon qurulla daria ce ta ciyoshi amma ya daure haryakaishi ba Wanda ya qara cewa komai yashiga gidan Abba ne ya tarbeshi Mamy tayi bcc bayan sungaisa Abba yakecewa ya bakatafi gidan kaba kayo nan dare ne yayi bekamata Na shiga da daddare ba haka ne,
Ayman kwana tayi tana kuka takirashi hakuri dunia yaqi hkra yace itama aybayasan lallashi ba har lokacin batasan yana 9ja ba
Da safe Mamy ta ganshi sosai ta tari dan nata da murna bayan sunyi breakfast ne tace yaushe kadawo jiya da daddare sai anjima xaka shiga gida kenan eh yace sukai ta hira qarfe sha daya ya hau motar gidan ya fita gidan su faruk yaje annan maryam ta ganshi aykuwa ta kira Ayman dama nasan klw kike kika shukamu Ashe oga ne yadawo ake cin amarci ki kawani ce baki lapia cikin rashin fahimta tace kamar ya kyaji dashi ya qaro kyau da gayu amma ya rame saiki qoqari yayi qiba kafin yatapi kardai ace Anwar yaxo oh! My God kantayi magana ta kashe wayar, tanaji tana gani biyar da rabi tayi lokacin launching jia anyi kamu bataje ba ace taqi xuwa lunchng ma gashi sunfara kiran ta Anwar takira tasamai kuka dan Allah taxo kidataxo ne ta tafi yace wlh baxakixo ba inkuma xakifito bisimillah kodaye ayba yau kika saba qinbin umarni na ba dankixo ba abin mamaki bane yakashe wayar itama kashe tata tayi bataso suyi ta damunta kuka kan tacishi sallah kawai me tashin ta bayan magriba ta lallaba tayimishi girki tace inyaxo to tayi inbexo tabayar tayi mai ferfeson Mayan ciki da dankakin turawa sai juice ta hadamai tayi wanka tadan kwanta marry ta dameshi ta tambaya yace laipi tayimin nahanata kai yaya dan kayi hkr amma gobe ayxataxo yace watakila dakyar amaran suka bashi hkr bayan tashi a lunchng gida ya nupa tana kwance kan kujera tana game ya shigo be kalleta tayi qarfin halin cewa sannu da xuwa yawwa yace sosai shigarsa tayi mata kyau ta shi tayi tabi bayanshi ta gyara dakin dama toilet ta shiga ta hadamai ruwan wanka tasan shi xaifara sai lokacin ya lura da fitowar da cikin ta yayi idon ta ya kalla daga gani taci kuka gashi yayi jajir kantapito ya daura towel fita tayi tausayin ta kuma sai ya kamashi fitatayi dakin bayan ya fito ya shirya fall ya same ta tana waya jiyayi kawai tace Dan Allah kuyi hkr tayi shiru gobenma aybaxuwa xanyi va to wai xanyi takarashiru saikuma tace Allah ya Baku hkr takashe wata kalla ta xubomata ta share xamayayi yace mene na kuka kai ta girgixa dan intayi magana kuka xai iya cin qarfin ta can tayi qarfin tace ga abinci yace OK yace tashi mana ta miqe bayan ta xubamai abinci yana yana kallon ta ta sunkuyar da kai tana wasa da yan yatsunta yace meke damunki tace bakomai yaci gaba bayan ya gama ta hada kayan suna xaune a falo ayki yake da wayar bayanshi ta dan kwan to wani shuk yaji yarrrrrr yacikagaba da aykinsa jitayi tana buqatar mijinta hannun tasa taxagayo ta gabansa ta dora fuskar ta a kafadarsa kasa daurewa yayi ya ajiye wayar ya juyo ya rungumota saiyaga tana hawaye yace lapia tace Dan Allah yaya kayi hkr ya femin yace to meeye Na kuka to ba fushi kake dani ba kuma duk matar da mijinta ke fushi da ita kasan ko ibadan ta ba a karba yace hakane rungumeta tsam yayi ajikinsa yace haka ne nayafemiki nanfa kidan ya sauya rawa kai gaskia angurji amarci ranar har tausayi yabataba kai itama ta daure dan bata wani mai ragwanta ba
Washegari tare sukaje dinner batasa ran xuwa bama yace ta shirya suje, anyi biki lapia angama amare sun tare agidajen masoyan su
Kwana shida Anwar yayi amfa sunfaranta ran junansu futowarsu daga kwanka kenan tana shafamasa mai yace ummu auladeey na%am Abu auladeey yace Dan Allah mutapi dake ta kwanto bayanshi tace to xakibini eh mana Allah nima inkatapi maraici nake gashi inason jinka kusa dani da alama babynkama na sonka kusa yayi murmushi yaxagayo da ita gabanshi yace nima dole nake nisadaku amma kullum kuna cikin raina baccina tashi na rayuwa tama gabaya ya rungumeta sosai jikinsa yace I luv u, yau ya shirya xaitapi gannin da gaske Ayman nashiri yace wasa yakemata, tarakashi airport bayan sunyiwa Mamy sallama ya tapi
Yau Ayman ta tashi da wani mugun ciwo ga ruwa da yake xuba tarasa yadda xatayi.........
🍎🍇MUJE XUWA🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/21, 8:17 AM] Dr Rahmancy: [ 21/4/2017 6:00am ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
115
Dan Allah kuyi hkr na rashin ganin novel din nan kwana 2 kumin afuwa hakan ya farune sakamakon wani abu, luv uh all fans💋💋💋
Da kyar tasamu ta lalivo wayan ta history ta shiga number Anwar ce akai kasancewar basu dade da gama waya ba cikin qarfin hali ta danna kiran ring biu ya dauka cikin wahalalliyar murya tace pls yaya katemakeni xanmutu wayyo pls cikin rudu yace meyasameki tadape mara tace marata ya qaracewa tun yaushe ay wani wawan ciwo da tajine yasata sakin wayar ba tare da ta shirya ba Ayman Ayman! Amma shiru sai lokacin yaga ashe kiran ya katse sake kira yayi amma sai akacemasa number is switch off yaitakira amma shiru dole ya hkr ya kira mamy tana dauka yace pls mamy Ayman bata da lapia dan Allah kije gidan bangane ba eh yanxu ne takirani tacemin batajin dadi pls mamy kitapi kawai tace lallai ba ciwon take ba wanda yake ciwo ya nemi na waje ya bar na gida mamy wlh ciwon take bakiji muryan ta bane toh yanxu sukake na tapi ba da sañnin mijina ba ko yaya? Kawai saiyasa kuka yace dan Allah ki kirashi ki fadamasa jin shesheqar kuka yasa tace to xanje, yana kashe wayar ya kira wani abokin sa yace yasamomasa ticket gida xaixo wato 9ja cikin qanqanin lokaci ya kira shi yace masa baxaisamu na yauba kasancewar yamma tayi amma gana jirgin gove baiso hakan ba dole ya hkr yayin da yake shirya kayan sa a trolley bag bini2 ya kira mamy yace ta tafi itakuwa tace sai anjima gashi saikiran Ayman yake still akashe ran sa yayi mugu baci kiran da yayiwa mamy na qarshe shine yace mata ni inbaxaki ba nakira faruk ya tura ummi ita yanxu xata tapi sai yanxu tace wai watan haihuwar ta ya kamane? Eh harda kwana goma ma tace to bana shirya naje mamy basai kin shirya ba kashe wayar tayi glass din center table din dakin ya daga ya durqushe a qasa idonshi yayi jajir yarasa me dunia take ciki ganni yake xuwa gobe kamar shekara ne
Ayman kuwa na durqushe yayi da ta hada wata uwar xuffa kai tunda taxo dunia ba taba jin ciwo haka ba takasa xaune ta kasa tsaye sai sunnan Allah take ambata