Anwar and ayman complete - Chapter 10
Anwar and ayman complete Chapter 10: Anwar and ayman complete Chapter 10. Aneesa kuwa ma saukin jacson ta taje akan kudin ta dubu Dari da hamsin ya bata…
4,062 words
Aneesa kuwa ma saukin jacson ta taje akan kudin ta dubu Dari da hamsin ya bata wlh baxan karba ba ina laipin 1million kana gani ta sanadin haka na rasa mijin da nake masifar son kasancewa dashi Dan haka malam cash ko nayima rashin mutumcin da baxaka manta da ni ba cewa yayi karkimin rashin kunya sa'akikayi wlh nabaki wannan dan ina ganin mutuncinki ne amma ni ba ayi macen da xata lasamin xuma abaki ta janye ba wlh saina cika burina san inci uban ta amma ke kawai nasan daya muke hayaqi ta hura ta furxar tace muje kayi nidai kaban cash ke yau gida xani danhaka ki karbi kudinki ki bacemin to mexai hana kasaimin ticket mutapi american mmttssswww lallai baki da hankali nayi medake ya watsa mata kudin aykuwa xaginshi ta fara ta cukwikwiyeshi shikuwa ya shiga dukan ta baji ba gani yayi mata lilis ya fito da ita sai Allah ya isa take ko da mutane suka ga haka suka nemi qararin bayani sai yace gurinshi taxo tanemishi yaqi yarda shine taimasa rashin kunya shikuma ya xaneta aykuwa mutane suka shiga Allah wadai Ummieyn su faruk sunxo dubashi har da Abu da ya kamal da merry sosai suka tausaya masa Maryam har kuka tayi a xuciyar ta kuwa gani take ita ta dauramasa, safeeya ya ma taxo har mom din ta da dad din ta har yaya suhaip sundubashi yanxu suhaip yasan Anwar Mijin Ayman ne Baba Alhaji yaxo asibiti bayan ya dubashi yace andaga auren amma sai Anwar yasa kuka yace shipa ya fasa baba yace aybaxaiyiwu ba ganin da gaske baba yaqi yarda saiya shide hakace ta rinqa faruwa likitan kuwa shawara yabasu yace su daure su yimasa yadda yakeso inbahaka xuciyar sa xata iya samun matsala Mamy tasa kuka atemake ta shikadai ta haipa ta durqusa a gaban baba hakan yasa yace inyagaya musu dalili mai qarfi sun hkr Abba Muhammud da yaxo kuwa sai yasa kuka shima ga Anwar kwana2 baya ko motsi inma ya farka ba abinda yake fadi illah nipa baxan aure ta ba gwara Na mutu da auren ta da an tambeyeshi dalili sai ya hango a yanda ya gansu numfashin ya fara sama dan haka suka hkr sukaje suka samin dad akan yayi hkr sun janye dangani suke ma ya samu matsalar kwakwallawa a yanda doctor yace ya shiga tashin hankaline yana buqatar ya manta dashi kuma may be dalilin da suke tambaya shine silar faruwar hakan su kyalkeshi kawai sudena tambayarsa suyi abinda yakeso inba haka ba akaja lokaci xai iya shiga wani mummunan hali sakamakon haka dama su su Abba ba wani sam auren suke ba hasalima tunranar da yace ya fasa xuciyar Mamy tayi fes amma suna tsoron kar baba yace suntursasa shine kuma hakan xai iya jawo raguwar mutuncin gidan su ace dansu ya nemi aure an bashi amma saura kwana daya daurin aure yace ya fasa ba dalili wanne yasa, dad kuwa sosai yaji dadi yace bkm ngd cikin fara'a da murna sunyi mamakin hakan daxa sutapi dad yace yana neman alfarma suka ce ta me yace me xai hana muhmud ya aure ta kowa ya jugum take yanke junior yace ba yaso ba xai aure ta nanfa ran dad ya baci matuqa ba irin cin mutuncin da basu gani ba abinka da masu ilimi hkr suka ringa bashi basu biye masa ba sun godewa Allah da Anwar ya fasa Dan wadannan ba gidan arxiqi ba ne kuma duk da Anwar be fadi dalili ba sungano tabbas yana qarfarfar hujja
Aneesa bayan cin duka ka tsaye gurin saida mota taje ta saida motar ta million biyu da rabi kasancewar ta babba mota a nupin ta xataje ta yanki ticket ta tapi China ko gidan su feena ta xauna dan tasan duk sanda dad ya gane ita ta dibar masa kudi ba mammy ba kashin ta ya bushe, saidai bayan ta saida motar ta ta taho da kudin ta hau adaidai ta sahu barayi suka biyu ta tana sauka a layin su kasancewar unfuwar quarters shiru ba motsi suka tare ta sukaimata duka suka gudu da kudin da yar ta shigo gida dad be lura da yanayin ta ba ya Shiva xuba mata ruwan bala'i
Lokacin da su baba suka gayawa Anwar cewa anfasa auren farinciki da murna ya ringayi yana Neman su Abbah da Mamy su yafemai kuskuren da yayi na kaucewa maganar su itace tajawo mai haka lallai wanda be bi iyaye ba ya shiga uku kuma ya yarda da akecwa abinda babba ya hango Yaro ko ya hau tudu baxai gano ba
Cikin ikon Allah sauqi Na da da samuwa saiga Anwar ya warke sumul har qiba yayi sai yaxauna ayita hira da yau kwanan su 8 gobe ma suke sa ran sallama saidai inya tuno Aneesa saiyaji xuciyarsa tai xapi kirjinshi na bugawa Abba da ya lura da hakan yace inyaji yarinqa karanta ALLAHUMMA LA SAHALA ILLAMA JA ALTAHU SAHALA WA ANTA TAJA ALAL HAXNA IZASHITA SAHALA yai ta maimatawa da yafara kuwa komai sai yayi sauqi har faruk ne yake kwana Ayman kullum daddare tare suke tapia da Mamy sudawo da sape su haule da baaba da su tanimu duk sunxo sunyiwa uban gidan nasu ya jiki
Ayman ce kadai a daki Mamy ta tapi gida sai anjima xatadawo sai faruk da yake chat a xaune ji tayi abu naxuba tayi saurin shiga toilet din abinda bata xata ba shi tagani kenan wata ya juya mata fitowa tayi yanxu yaxatayi ko ya faruk xata roqa yakaita gida to abar Anwar shikadai kai ta ayya warke mutum da yake tapiyar sa yawo cikin asibiti hannu taji anriqe mata tunanin mekike Anwar ya fada cikin qinqina tace b..b..bkm yace kalli cikin idona ta kalleshi yafi minti uku yana kallon ta yayin da takasa hada ido dashi cewa yayi abinne ta kalleshi yayi murmushi ya kashe mata ido daya tayi saurin rupe ido ta gyada kai wayarsa ya dauka ya turawa faruk saqon kamar haka malam kasiyomi pad amma always nakeso, da mamaki ya dago saisuka hada ido faruk yace dan iska mexakayi da ita kadai suyomin ko baxan suyo ba iskan cin banxa kawai yaxauna me yahada namiji da wannan abun inkuma anfara takanka saika fada inji sosai Anwar yayi daria har dumple dinshi duka suka lutso hakoranshi suka pito yace ka tambayi me iyali wannan akaine inkasiya sai a tuhmeka amma ni yanxu megida ne yaqarasa yana daria faruk ya miqe yace su megida manya ni innatashi hudu xanyi lokaci daya wani kuwa tsabar ragwanta biyu ma kasawa yayi yaxo yana kuka wai yafasa haryasa lokaci suka kasa daria Anwar yace halaka ya gani
An sallami Anwar daga asibiti bayan ya warke garau amma kasancewar karpinshi be gama dawowa ba yasa Abba yace yaxo gida ya xauna insukayi sati sa koma Mamy ta lura ba abin da shiga tsakanin ANWAR $ AYMAN dan haka tasa akayomata odar kayan gyaran amarya daga meduguri da turaruruka masu kyau asatinan takeso ta gyara 'yar ta kuma ta lura da irin abinda Anwar keyiwa Ayman da xarar yaga dahashi sai ita hakan ya tabbatar mata yana da buqata tausayinsu ya kamata tana tausayawa Anwar gani qoqarin sa na barin Ayman har wannan lokacin kusan shekara a matsayin sa na cikkaken namiji mai lapia kuma baligi ayin wanine ba ruwanshi da qnqanta ko tausayi Ayman kuwa tana tausayamata ranar da tashiga hannu duk da yanxu tana gani xata iya daukar bukaqatar sa, sosai Mamy ta gyara 'yarta abin sai wanda ya gani Anwar kallon inyayi saiyashiga wani hali daya tabata laushin fatartama fiitardashi hayacinsa yake gawani cika ta taqara shape dinta yaqara futowa sosai ita kanta tanajin wani yanayi a jikin ta barinma in Anwar ya kusance ta suna gab da juna har wani ruwa takeji yana fita ta gaban ta, Anwar kuwa Allah Allah yake sati ya cika shima yaje yaci amarci dan wannan karon baxai iya jurewa ba...........
🍎🍇MUJE XUWA🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 5/4/2017 8:40pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
111
Yau sukayi sati dan haka mamy tasa akaje aka gyara mata gidan tun shida Anwar ya ciyo kwalliya da key a hannun sa yace xo muta pi Mamy ta bude baki tana kallon sa Ayman buga kafa ta hauyi ni Allah ba yanxu ba Mamy ay ba yanxu xantapi ba ko Mamy tace yanxu ne tunda ishashe yace ki tapi ay dole dama so nake murakaku har Abba amma tunda zamman gidan yayi muku xapi ta shi ki bishi Allah ya kiyaye hanya qeya ya fara sosawa to shikenan dama banaso muyi shigar da rene amma tunda daku ayshikenan Mamy ce tace mupa munfasa inxakutapi ku tapi inma kunbari anima saidai ku tapi Ku kadai fita yayi bece komai ba Mamy ce taja Ayman daki ta shiga yi mata nasiha sirri rike miji ba wanda bata gaya mata ba wani abunma kunya yake bata Ayman yanxu kam tasan komai tsoro ne kawai ke cikin ranta dan second term ss2 dinsu reproduction suke yanxu haka ma basu gama topic dinba suna ciki kuma kapin nan merry ta bata haske akai sai tara Anwar ya dawo Abba ne yasa su a gaba yayi musu nasiha sannan yace sukama hanya sutapi dare yayi xasuxo daga baya Ayman tayi raurai xatayi kuka mamy ce ta wurga mata harara tace Allah kinayin kuka xamu bata Abba yace ayba kuka tace xatayi ba tashi ku tapi Allah yaimuku albarka ya baku xuri'a dayyaba har bakin mota ruka rakosu ta shiga ya tashi motar suka tapi
Abinda yake bawa iyayen nasa mamaki har yau Anwar yaqi fadin abinda yasa fasa auren Ayman ba kuma ko xancen bayaso amma sunsan komai daran dadewa xasuji ne
Ba wanda yacewa kuwa komai a har ya tsaya yaje ya siyowa bogga da shawarma da kaxa sai fresh milk ya dawo ya tashi mota suna isa gida yayi parking ta pito ma'aikatan gidan nansuka ringa xubewa suna gaishesu da yimasa ya jiki cikin fara'a suka amsa dakin ta shige ta fada gado jin qamshin turaren shi take ta lumshe ido sai tayi fin minti 15 sannan ta fito a falo ta ganshi har yayi wanka daga shi sai 3queter ko riga babu kallo daya tayimasa ta ji gaban ta yafadi aiki yake a lapton ta xauna qasa ganin be kulata ba saitaji badadi shiru ya ratsa can tanisa tace yaya sannu da ayki yawwa yace ya dago yace da kansa ya rupe system din yace nama gama kindena fushin sakkowa yayi kusa da ita ya xauna yace wato nine ba kyaso ki biyo ko kika wani bata rai ko sai sannan ta dago suna hada ido yaje feta da wani irin kallo me wuyar fassaruwa tayi hanxari qasa da idon ta yacigaba da cewa gashi nikuma yanxu inason jinki kusa da ni yanayi cikin murya mai wuyar tattacewa iya wannan yasa jikin ta ya mutu murmushi yayi yace samamin ruwan xapi na gasa ciki na ta shitayi ya dafamai a kitchen din falo ta kawo yasa ta debo plates na sukaci shopping shiya rigata shiga daki ya barta annan tana gamawa ta shiga yayi kwanciyar ta bayan ta kwashe kayan ta gyara kwanciya tayi taja blanket jin shiru2 bata fito ba Anwar yasa ya leqa dakin ganin hartakwan ta yaje kusa da kafafun ta yaxauna ya janye bargon ya miqmata hannu yace tashi mutapi ina ta tambaya daki na juyawa tayi baxani ba bacewa karna qara xuwarma daki..... Ya katse ta pls wannan ya wuce kiyi hkr taso mutapi qi tayi yayi amma taqi va irin lallashin da be mata taqi daure fuskar sa yayi yace Na baki 2mnt kixo inba haka ba Allah ranki saiya baci ya ja kopar garau yana xuwa ya shege toilet ya dauro alwala dole ta Mike ta tatapi sai qunquni take a gefen gadon ta xauna ya fito ba tare da ya kalle ta ba yace jekiyo alwala ni aynayi sallah hatara ya wurga mata kitashi nace miki shiga tayi kantapito ya ajiye sabon hijabi ya shinfida sallaya tana fitowa yace yi sauri kisa nifa nayi sallah nasani nafila ce inkuma bakisan xauna sawa tayi yajasu salla raka'a biyu bayan sun idar yayi mata addo'oi shima yayiwa kansa cire hijab dintayi yana de sallayar qunquni ta fara muntun yace karka kuma xuwa dakinsa amma mekikecewa ya kamama ta lebe bakomai murnushi yayi yasske ta yace mata xoki rakani wanka ta ware ido wanka nidin ido daya yakashe mata yace to mene nidai baxan iya ba ay kunya xanji kunya aykuwa kicire ta dan banason ta yana gama fadi ya fada bayan ya fito ya shirya kamar yadda yasa ba amma shirin yau yafi na ko yaushe kaya ya fito mata da shi sleeping dress yace sauyawa da wannan karba tayi suna leda tace nariga nasa wannan gobe na sasu a,sh yau nakeso ay Dana goben amma... Bansan musu kisa kawai haka taje tasa amma ita kanta kunyar kanta takeji sanda ta fito tundaga qasa har sama yake kallon ta runtse ido tayi dan kayan beda maraba da tsurara amma sun mata kyau sosai qaraso yayi ya runguma ta bayan yayi light off ya mutsata ya Shiva yi a hankali saida yarabata da kayan yana dora bakinsa kan dukiyar fulanin ta ya gigice tsotsar su kawai yace daya na hannun sa kasa hanashi tayi yayi dan itama dadin takeji me isarsa kanshi ya kai qasan ta wani kamshi ya buge shi harshenshi ya dan tura ruwa yaji yana fitowa a hankali ya rinqa wasa da shi aciki wani irin dadi takeji Wanda ita kadai tasani yatsanshi yasa yake mata wasa dashi habaqanqameshi tayi tayi tana sakarmai xafafan kisasakisai irin wanda yake mata bashi da niyyar ya gabamarta dakan sa yauba so yake sai koyama ta darasin kuma beso yaxo lokaci daya ya buda ta xatasha wahala dan yasan yadda ya matso baxaida wasa ba danhaka a hankali xaidan budata yanda duk sanda yashige ta baxata wahala sosai ba kuma kan lokacin itama yasan ta matsu taxo stage din duk yadda yakeji ya jure iyakacinsa yayi wasa da yatsan shi abakin farjin bawai ya xuramata ba ko yasa baki ya rings tsoysa yanae mata wasa dashi har yasamu release Hakane ko wanne lokaci me faruwa amma be shige ta ranar da kuwa ya fadamata ta sha wuya amma ba wani sosai ( qalubale gareku yan mata masu wasa da yatsa a gansu da rashin hankali to wlh barikiji fasamiki virginity xaiyi duk Mijin da ya aure ki xaitunanin besameki a Budurwa ba kuma yanajawo cuttutuka da dama daga yana iya jawomiki matsalar idon wandai iya sanadiyar makantarki xai iya jawomiki tabuwar kwakwalwa xai iya jawomiki rashin gansar da megida bayan kinyi aure da dai dss ko kema matar auren bekamata ba kinasa yatsanki a gabanki ba kuma addinnimu bai yadda da haka ba dan duk abinda xaicuceka haramun ne ka aykata Allah yasa mudace)
🍎🍇 MUHE XUWA 🍎🍇
Taku had kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/10, 7:54 AM] Dr Rahmancy: [ 9/4/2017 10:30pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
I dedicated dis page to u my lovely frndy sis KHADIJA M YAKWA (miss nana) Allah ya bar xumunci
112
Basu su katashi va sai asuba shine ya fara tashi saida yaje yayi wanka sannan ya fito a hankali ya jingina da jikin ta yana dan mata susa akan ta yana hura mata iska a kunne cikin nutsuwa ta bude idon jinta jikinshi yasa tayi qoqarin kwacewa amma sai ya matse ta a hankali yace muje kiyi wanka ko to to toh ni kasakeni murmushi yayi yace innaqi fa baki ta bude xatayi kuka yace Allah ya vaki hkr ya saketa to tashi ko nayimiki ne Allah ya sawaqe sosai yayi daria yace daga baya kenan so nawa nayimiki wankan ay lokacin ina qarama ne wata dariar ya kuma yi kedai miqe kawai aykuwa tana motsa qafarta taji wani irin xugi qara tasaki saurin juyowa yace lpy qafata nakasa tashi saitasa kuka riqota yayi ya miqar da ita amma jinta a tsaye saitace ni sakeni duk bakaikajamin ba duk nabi nawani xama kamar yar kaciya danne dariarsa yayi ya dan tsugunna yace am so sorry my sweet sis kaina bisa wuyana tubanake daria abin ya bata ta kyalkyale amma tana daga qafarta taji xugi ta ya mutse fuska da kyar ta qarasa bandakin ya hadamata ruwan dumi shiga kawai tayi bayan ta gasa jikinta tayi wanka hade da alwala ta pito shikuwa lokacin har yayi alwala ya tapi masallaci dakinta ta nupa bayan tayi sallah tsumin da Mamy tabata ta tafasa wanda xata shuga tashiga nasha tasha duk saitaji jikin nata yasaki tadenajin xapin sai kadan wanka tayi tayi kwalliya cikin wata atamfa me fari da purple sai ratsin baki riga da siket ne sunkamata sosai komai nml xamatayi ta tsantsar kwalliyar ta ta daura dankwallin dauri mai kyau sannan tasa fashion din dankunne da sarqa purple sai a warwaro da agogo suma purple flatshoe ta saka purple sosai tayi kyau bayan ta gyara dakin ta nupi nashi ta gyara duk samman ta gyara sannan ta sauka kitchen lokacin har sungama komai danhaka suka taba hira tayo sama da abincin bayan ta jerasu ta xauna tana hasashen abinda ya faru da irin albarka da ya rinqa shi mata da abubuwan da suka faru saitaji kunya ta kamata, sai gurin 90:00am ya dawo hartafara kallo yaxo ya shuge dakinsa saidayayi wanka ya shirya tsab ya futo kusa da ita ya xauna kamshin turaren sa ne yaganar da ita tana juyowa suka hada ido saitaji wani damm tayi qasa da kai tace barka sa sapiya yawwa yafada da murmushin nan nasa meqara masa kyau yace kintashi lpy, lpy klw ya gajiar jiya qasa tayi da kyau murmushi yayi yaxaro wani kwali yace ga tukwicin farin cikin da kikasani jia tai saurin dagowa wayace sabu a kwallin ta iPhone 7 tsalle ta doka tana yaya nagode kiss tashiga kaimasa kamar yadda yake mata nandanan yaso fita hankalinshi da kyar ta sakeshi ta riqo hannun sa tace yaya nagode kasancewar yau weekend bata da makaranta danhaka suna gida shima bekoma aiki ba dan sunce ya bari yaji sauqi sosai kai yau Ayman taga tattali wuni sukayi suna naqale da juna ko bccin rana ma tarw sukayi
Yau su safeeya da merry sukaxo nanfa suka sata gaba waidagani anyi ayki duk tabi tayi qiva ga wani haske ta qara safeeya hardacewa haka yan ajimun suta tambayarta waimeni sirrin wannan kyan tayi wani murmushi nukuwa tuni nagane nanfa sukaitayi inda taga badama tamayar musu, ta katse xancen da cewa merry kin buya hhhhm kedai bari wlh ummiy ce ta hanani fita narasa qaryar da xanmata inxo ka wayata ta lalace kuma innace mata nan xanxo cewa xatayi xuwan yayi yaawa OK nikuwa mekikaxo yi a fujajan Neman number yaya ba baki naga har tuntube kike merry idon ta yaciko da kwalla nantafada musu komai har abinda ya shuga tsakanun ta da aneesa da rayuwar ta ta baya sosai suka jajanta mata kuka tayi me isarta suma suka taya safeeya tace Allah ghafurun raheemun ne kicigaba da istigifari xai yafemiki haka duk jikin su yayi sanyi nan merry ta qara sata a hanyar gyara faruk ne yaxo daukar Maryam aykuwa yaga safeeya kalo yabita da shi itadai sunkuyat da kai tayi Anwar ne yayi gyaran murya yace malam ya dayake tare suka shugo ina ruwanka Anwar yace kallone naga ya wuce Na musulunci aykuwa merry tayi saurin cewa ya shuga ya shiga2 harara ya watsamata ina nashiga ki kiyayeni pa Anwar yace so kashiga duka suka sa daria yace baiwar Allah kin yarda shiru safeeya tayi aykuwa merry tace eh ta yarda Ayman dai daria take batace komai ba Anwar ne ya riqo hannu. ta a hankali yace yace kinyi kyau kinga abokina ko daria tayi faruk ne ya katsesu dacewa muntafi kadena wani malmaqale mata yanxu xamu bar gidan to da waya kawoka kunya ta kama Ayman cewa yayi da safeeya kema yanxu xakitafi eh tace yace yawwa xomutapi ma saukeki a gida mubarmusu gidansu tunkan su fara korar mu Ayman ce tace kai yaya faruk yace ayke baxaki koremu ba amma ooo sai anyi kamar akaimu waje Anwar yace kaika sani agaida gida kingani ko duka suka sa daria Maryam ce taxo daidai kunne Ayman tace nidai baxan qara xuwa gidanan ba saidai suna ta fice da gudu safeeya ta bi bayan ta yayin da faruk tuni yayi gaba Anwar yayi musu rakiya sannan yabawa su safeeya kudin hoda waiko sayi kasuwa, baya merry ta xauna safeeya na qoqarin shiga baya yace ni dirrban Ku ne pls safeeya shiga gaban inmun saukeki nadawo bataso ba haka ta shiga faruk ne yace sunanki safeeya dama kaita gyda amma sunan medadi ne merry ce tayi gyaran murya ya gane nupin ta amma ya share a haka suka qarasa gidan ya ajiye ta to segani na biyu ta juyo da nupin yiwa merry sallam amma kallon da faruk ya jefeta dashi yasata shigewa ba tare da tasani ba
Ayman kuwa ita tama manta ana ciki a dunia bare haihuwa aykuwa hankalin ta ne ya tashi Allah yasa ba ciki tasamu ba yaxatayi ace tana xuwa da ciki makaran ta aykuwa saita fashe da kuka Anwar ne ya shiga tambayar ta lapia saicewa tayi ni wlh baxan kuma yarda ba naje kawai nasami ciki inrasa yadda xanyi ga makaranta takuma fashewa jawota jikinsa yayi yace cikin sigar lallashi wayace ciki xaki dauka kuma ay inkinsamu abun murna ne ko ba kyaso su Mamy su ga 'ya'yan A² turo baki tayi kuma sai Ina xuwa makaranta da turtsetsen ciki Allah ya kiyayaye to mene, aybakomai, bakomai fa kace eh mana tab! Insukace inanasamu pa kice mujinki ne yayi miki tab! Nibaxan iya fada va kawai yaya kabari innayi candy .... Saita kasa qarasawa yace inkinyi candy me tarufe fuska da hannun ta tace sai mucigaba me xa'aci gaba turobaki tayi tace Allah kagane ya kwaikwayi yadda tayi yace bangane ba daria tasa tace tace tace Allah kasani yace to nidai vaxan iya jurewa ba aykuwa saitasa kuka nikuma Allah nadena yarda yace kinmanta hadisin damukayi jiya ko duk matar da Mijin ta yakirata taqi xuwa mala'iku xasuna tsinemata harsai ya yarda da ita inkuma kinaso su tsinemiki to shikenan jikin ta yayi sanyi tace inkuma nasami ciki haka xanna xuwa makaranta eh tomenene tab,! Aykuwa dena xuwa xanyi daria tabashi yace aykuwa sai kinje shiru tayi tace yana iya abin kunyane xansha shi abin kunya kuma nikadainemin magana to shekanan da haka xance da sainayimiki registeration din waec da neco a wannan shekarar amma nayi shru ay tsalle ta buga tace Allah kayimin magana wasa nakama naqi wayon ta marairaice dan Allah sweet bros yace kinaso tace eh kumatunshi ya miqomata yace yi kiss din nan harsai nace ya isa ba musu ta ta Kawo bakin ta
Ayman manyan mata yanxu kan ansan takan riqe miji da kula dashi sokwanci kuwa yayi yamma tayi gabas exam take xanawa har sungama waec sunfara neco safeeya ma a ss2 din takeyi itama tuni faruk ya gabatar da kansa gurin ta kuma ta amince
Anwar ya kammala aykinsa cikin nasara gari andauka cewa ansami wani ya tashi injinan ma'aikatanan da sukayi gobara yan jarida har sunfara xarya sunaso suji ta yadda injinan suka tashi (nikuwa nace kunpiya san kwakwafi, sis ummeey saura kice dake nake😜😜😝) aykuwa harbiki ma'aikatarsu suka shirya mai domin yadago da darajarsu saidai abinda beji dadin sa bashine kasancewar me kamfanin yana da hannu a siyasa tuni yasa gwammantin tarayya su tura Anwar America domin qaro masters dinsa saboda dadin abinda yayi kuma ya qaramasa kudin abinda yace da xaibayar, saidai ana wata ga wata Ayman ce ketafaman laulayi Mamy na gannin ta tasan an harbu amma ita tadage akan exam ce tasata a gaba shine cututtuka suka mamaye ta Anwar ya lura da ajiyar sa ya kyaletane kawai tunanushi daya ya tapi da ita ko ya barta yasan kan lokacin tagama neco........
🍎🍇 MUJE XUWA 🍎🍇
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913 [4/12, 6:59 PM] Dr Rahmancy: [ 12/4/2017 4:40pm ]
🍎🍇 ANWAR $ AYMAN 🍎🍇
Written by Rahma A Danmasani
Dis page is 4 u my best friend UMMUL KULTHUM JOS Allah ya bar xumunci kina daya daga cikin masu qarfafamin gwiwar novel din never 4get u tnx a lot😘😘😘 dear
113