Kenza eBookz

Arman maleek book 1 complete - Chapter 6

Arman maleek book 1 complete - Chapter 6

Arman maleek book 1 complete Chapter 6: Arman maleek book 1 complete Chapter 6. Abun da ko a mafarki bata taɓa ji ba balle a ido biyu shi take ji, wanda…

4,476 words

Abun da ko a mafarki bata taɓa ji ba balle a ido biyu shi take ji, wanda yasa numfashinta ya fara shiɗewa, kirjinta ya fara dagawa sama da ƙasa kamar wadda ke da Asthma ,shesheƙa ta fara yi, Yaa Shehi ma ya rasa yarda zai yi, abun ka ga farin shiga gaba daya ta daburce ya raasa in da zai tsoma rayuwarsa, ga hannuwanshi sun ƙi tsayuwa guri daya, sai yawo suke a cikin jikinta, wasu salon kisses yake aika mata da su, wanda tun da take duniya ko a labarai bata taɓa jin labarinshi ba, balle a ido biyu, abun da bata taɓa tsammaninshi a gurin kowa ba, yau gashi Yaa Shehinta yake mata, tuni ta fara dan ƙaramin hauka , alamar saƙon da yake son aikawa, yaje in da yake bukata, hannaenta tasa ta zagaye bayanshi, a hankali ta fara yawo da su a bayanshi, wanda ya ƙara fitar da Yaa Shehi cikin tunaninshi, zafi da zugin da taji lips dinta ya dauka ne yasa gaba daya ta dawo hayyacinta, hawaye suka fara ambaliya kan fuskarta, dan ji take lips din kamar zasu cire sa boda tsabar yarda Yaa Shehi ke tsotsarsu har wani tattaunasu yake kamar wanda ya samu wata Alawa mai zaki.

ƙoƙarin raba lips dinta da naji ta fara yi amma ina, ƙara riƙeta yy gam, numfashunta ne ya tsaya, lokacin da ta ji saukar hannunshi, kan cikinta, a hankali ya shigayin ƙasa da shi, har yy sanadiyar fadawar yatsunshi cikin ramin cibinta, nannauyan numfashi ta ja, lokacin da ta ji yatsunta na mata tafiyar tsutsa, hae kan mararta, da ace tana da baki, bb Abun sa zai hanata kurma Ihun Salati, saboda abun abun da take ji yafi karfin tunaninta, ya shige tunanin-duk wani mai tunani, hannayenta ta shiga bubbugawa ko zata samu sauƙi daga abun da take ji cikin jikinta, na daga abubuwan da Yaa Shehi ke mata.

wanda ko idanunta ya nuna , to fa sai ta ƙaryata balle kuma ace wani ya fada mata, sai gashi akan kanta yake faruwa, idanunshi da suka yi matuƙar jaaa tare da kankancewa, har wasu hawaye-hawaye suke tarawa , ya bude blanket ya jaaa musu .

hannunsa da suke ƙaikayin son taɓa kirjinta, ya kife a kai, tare dayi musu wani irin shafan da yasa sukaja mataccen numfashin a tare.

Wani irin miƙa Sadiyyerh tayi tare da ɗaga hannunta sama sa boda amsar saƙon sa da tayi a duk hudar gashin jikinta. Shi kuwa Yaa Shehi cikin rawan jiki ya zauna kan gado tare, da riƙon hannunta, Bo...........

MASHA ALLAH..! , ALHMDULILLAH..!, DUKA DUKA ANAN NA KAWO ƘARSHEN BOOK 1 NA ARMAN MALEEQ, DOMIN SAMUN BOOK 2 AND 3 SAI KUMIN MGN DOMIN KO SAMU CIKIN SAUƘI DA RAHUSA, INA KARA JADADDA GODIYA GAREKU MASOYANA, ALLAH UBANGIJI YA BAR KAUNA DA TARE, HAƘIƳA KUMA MATUƘAR SANYANI ALFAHARI, ALLAH YA DAURAR MANA DA KAUNARMU YA HAƊA KANMU, YA KUMA BAR ZUMINCINMU HAR IZUWA ALJANNATUL FIRDAUSI, NA GODE! NA GODE!! NA GODE!!!

07033371851

PLEASE WANDA ZAI SIYA KAWAI IN KINSAN/KASAN BA SIYA ZAKA YI BA TO KAR KA YI MGN PLEASE, KAR MA MU ƁATA LOKACINMU DA NI DA KAI.

DAGA ALƘALAMIN ƳAR LELEN ROYAL STAR🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️

[4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: *P.12.*

Boxer insa ya zare da sauri ya cillasa gefe, Jawota yayi gabansa, ta tsaya yayinda shi kuma yake zaune a bakin gado. Kanshi ya manna a tsakankanin kirjinta, tare da sake wani irin sassayan numfashi. Kana hannunsa daya yasa kan daya breast dinta. A hankali yasa yatsunsa biyu ya kama nimple ɗin ta a hankali ya wani murzashi cikin tausasawan, ɗaya sata lumshe idanunta tare da sauƙe numfashi kana a hankali ta cusa yatsunta cikin sumar kansa tare da fara yin 茩asa da tafukan hannun nata, har zuwa kan tattausan sajensa da gemunsa da take masifar son .

cikin narkewar murya da jiki, da faɗa wa duniyar shauƙi take kiran sunansa a hankali. "Zauj! Zauuuuj!!", Fahimtar ya gama kashe mata jikine yasa ya dawo da hannunsa daya kan mazaunanta, ɗan pant ɗin ta ya fara murzawa ƙasa, a hankali yadda bazata ankaraba, kana cikin fitinenneyar murya yake amsa mata kiran da take jera masa. lips dinshi kusa da kunnenta, yana Amsa mata yana lasar cikin kunnenta da harshenshi, wansa yasa take zabura, lokaci bayan lokaci. Cikin sanyi da fara ɗimaucewaa tace.

"Zauj me zakayi min.?", A hankali ya jawota cikin sanyi ya daurata kan cinyarsa, kana a hankali yace. duk abinda kikeso zanyi miki Sadiyyerh". da sauri ta rumtse idanunta jin ya mirgina da ita, sun kwanta, bisa gadon. Ranƙofawa kanta yayi a hankali ya ci gaba da murza pant ɗin, ɗago hannunta a hankali ta kamo nasa hannun , cikin sanyi, ta jawo hannun ta mannasa kan Kirjinta da suke mata ƙaiƙai. dogon numfashi ya jaaa da karfi, tare da fizge pant ɗin ya rabata dashi gaba ɗaya.

Da sauri ta yunƙuro ta faɗa jikinsa, cike da shagaɓa tace. "Zauj, sanyi" Da sauri ya kara jaan blanket, ya rufe musu jiki, duka Kana ya ruggume ta, tare da fara yawo da hannunsa a jikinta, yana mai jin sa , kamar a sararin samaniya, Ita kuwa da sauri ta kife kanta a kirjinsa. Sai kuma tayi saurin rumtse idanunta dan zuwa yanzu ta fahimci gaba ɗayansu ba bu sutura a jikinsu. Hakan yasa jikinta fara wani irin masifeffen karkarwa, sa boda abin yayi mata nauyi.

tun da take da shu, bata taɓa ganin ko cinyarsa ba, amma yau ita ce tare dashi tik,dole tsoro ya ƙara kamata, Shi kuwa cike da bege, shauƙi, ya kwantar da ita bisa gadon kana ya rankwafo kanta, hannunsa yasa kan kirjinta yayi mata sassayan shafar da yasa ta kuma yin miƙa mai tsawo tare, da saƙolo wuyansa kana murya can ƙasan maƙoshi tafara kiran sunansa a jere jare."Zauj! Zauj!!" Cike da iyawa. cikin wani salo ya fara yin ƙasa da hannunsa, kan lafeffen cikinta ya sauke hannun tare dasa shafawa murya a narke yace."Zawja! Zawja!!" Cikin yanayin da ya ziyarta cikinsa yace.

ƙasa magana tayi, Yunƙurowa yayi yayi mata dabaibayi, domin kusan a kanta yake baki daya, hannunsa duka biyu ya kifa kan kirjinta,da suka fi tsone mishi ido, duka biyu a gigice yy musu wani irin murza kana murya a fitine yace." zan sjigar da ke wata sabuwar rayuwa. rayuwar da zaki zama cikakkiyar mace, zaki zama cikakkiyar katangar Arman-maleeq, sabon shafin karatu mai cike da natsuwa tare da dumbin lada , kina so..?" Ya ƙare mgnar tare da sun kuyowa ya manna kanshi da fatar cikinta, a hankali ya zira harcensa cikin hudar cibiyarta yanayi nata wani irin abu mai wuyar man cewa, yayinda hannunsa kuma yake bisa ƙirjinta.

Da sauri tasa hannunta ta fara shafa wuyansa.har zuwa kwarmin bayanshi, Ta kasa koda buɗe lips dinta ne, sabida wata fitinenneyar sha'awa daya fara tsokano mata.

Shi kuwa gaba ɗaya Yaa Shehinshi tayi wani irin masifeffen tsalle tare da harbawa, da fara liking na wani fitinennen abu.

jikinsu ya dauki rawa gaba ɗayansu. Sai wasu numfarfashi sukeyi a ɗimauce.

Da sauri yayi ƙasa da kansa tare da jawo hannunsa duka biyu. Bisa mararta ya dire tafin hannunta, a hankali kana ya fara shafawa yanayin ƙasa da hannun, har zuwa kan mararta sosai. Wani dogon numfashi yaja tare da fara yin ƙasa da kansa yatsunshi. Wanda haka yasata yunƙurawa zaune da masifar ƙarfi. tana jin wani abu na fisgarta.

Lokacin ɗaya ta dawo hayyacinta, sa boda jin inda yatsarshi ke shafawa shafa cikin jikinta. Shi kuwa jikinsa rawa ya fara da tsuma.kamar zakaran da yasha ruwan zafi.

Jin ta yunƙura ne kuma yasashi kamota da sauri ya haɗe mata Da Jikinsa daketa ɗiga cikin tafukan hannunta. Da ƙarfi ta saki ƙara tare da fara son janye hannunta. "Innalillahi wa innailaihi raji'un,Zauj kasake min hannuna, wlh ni ina tsoro , Wayyo Maciji, Innalillahi", Da sauri ya rumtse hannun nata duka biyu da hannunsa ɗaya yayinda daya hannun kuma ya ruggumeta, cikin muryar da bata fita ya fara mgn a zauce cike da rauni hawaye na zuba kamar abin masifa."k...k....ki natsu bana son shirme, ki daina kwala ihu cikin wannan daren, Sadiyyerh..!" Ina sam batama ji bare ta saurareshi. Ganin hakane kuma ya sashi, tureta ta koma ta kwanta a rigingine.

Da sauri ya sunkuyo tsakanin cinyoyinta hannunshi yasa ya ware sawun nata bakinshi ya manna kan HQ dinta. Wani irin sassayan numfashi yaja mai tsawo sa boda wani ƙamshi mai dadin shaƙa daya bugi hancinsa. Cikin wani irin salo na musamman ya zira harcensa gareta, wanda hakan yasa Sadiyyerh sakin wani irin gigitaccen kara, tare da fara wani irin karkarwa sabida jin wani irin masifeffen abu daya ziyarci jikinta da zuciyarta wanda bazata ita jurewa ba. Ihu ta kuma sakewa jin yadda yake nitsa harcensa gareta, yayinda hannunsa kuma ya raƙe sawunta. Wasu irin fizgeggun numfarfashi ta fara ja, Shi kuwa jin yadda ta haukace masane. Yasashi miƙewa tare da kusanto da jikinsa gareta,A dinsa da ke gab da tsinkewa ta bar jikinsa. A zabure ta kuma yunƙurowa jin ya manna A dinsa jikinta yanayi mata wani irin fitinennen salo a jikinta. Wani irin karkarwa jikinta ya fara sa boda numfashin ta daya fara barin jikinta, zufa mai tsanani ta keto nata. Da hannu duka biyu tasa tana Dukansu, Da yakushi, tare da jujjuya kai murya a hargitse cike da rauni da kuka take jujjuya kai tare da cewa. "bana so, ka bari bana so. Wlh ba so, ka dai ha, akwai zafi". Sai kuma ta saki ƙara jin ya kwanto kanta baki daya, kana yanata son ziyartarta, cike da neman mafita.

ɗaga ƙafafunta ta farayi da ƙarfi, tare da tuttureshi, sai dai yaƙi barinta, hasalima ritsata yy da iya ƙarfinsa yake son shigarta, Amman abin yaci tura, da ƙarfi ya yunƙuro zai haɗe ta da a dinsa.

sai da ya fara zira jikinshu cikin nata, kafin ya fara shiga a hankali, bakinshi dauke da Addu'ar keɓanta da Iyali, ga kuma Ambaton Allah da yake, zuciyarshi fal fargaba, yana tunanin abubuwa da yawa, ciki kuwa har da ƙarantar Sadiyyerh baya ganin zata iya daukarshu, shi din ma, sa boda wani dalili ne yasa zai ratsata, bawai da son ranshu ba, ba kuma dan baza iya dauke mishi dukkan buƙatunshi ba sai dan babu yarda zai yi.

numfashinshi da yake barazana da barin gangar jikinshu ya fisga da karfi, tare da furta "Subhanallahi wa bi hamdihi Subhanallahi azeeem.

Cikin yana yin da ya fusgeshi, ya jaaa numfashi cikin wani matsanancin hali izuwa wannan lokacin Sadiyyerh ko yatsam hannunta bata iya ɗagawa, sa boda tsabar jigata, numfashi ma a sama take yinsa. sai da ya juye gaba daya abun da yake mararshi na tsayin shekaru, kafin ya lafe a jikinta yana sauke numfashi, kusan 20 minutes yana kankame sa ita a jikinshi kafin ya fara ƙoƙarin zare jikinshi daga nata , waist dinshi ta riƙe tana cije lips zufa na tsatsafo mata, yana yinta kawai zaka kalla kasan ta ji maza.

cikin dubara a hankali ya ringa zare jikinshi, yana jin yarda take jaan numfashi, gefenta ya kwanta yana mayar da numfashi, dandanan zazzaaɓi mai zafin gaske ya rufeshi, ko idanunshi bai iya budewa ga wani masifaffan ciwon kai, cikin ƙaryewar murya yace "Alhamdulillahil lazi bi ni'imatihi tatimmussalihatu"., ya ƙarasa fada cikin raunin da ya riskeshi,duk da yarda jikinshi yake, amma hakan bai hanashi tashu domin tsarkake jikinshi ba, sai da yy cikakken wanka kafin ya fito yana tafiya a hankali cikin Jallabiya mai kauri da santsi, fara tas tas , sai dai idanunshi sun yi jaazir, gently ya yaye Blanket din da ta rufa da shi, kafin ya dauketa chas ya wuce da ita Bathroom cikin natsananin tausayinta.

bayan gyara mata jiki da gyara gurin da zasu kwanta kafin ya dawo da ita ya shimfiɗeta, tare da lulɓe mata jikinshi, shi kuwa ai bai iya zama ba kamar yarda ya saba duk dare yau din ma bb abun da ya hanashi, dan Ibada ta riga da ta zama jinin jikinshi, duk halin da yake ciki yana ƙoƙari matuƙa gurin yinta tare da kyatata, sai gabanin Subh kafin ya miƙe daga in da yake yana lazimi, kallonshi ya kai kan Agogon bangon da take manne a gefen bed, lumsassun idanunshi da suka ƙara lumshewa sakamakon tsananin zazzaɓin jikinshi da ciwon kai, ya dan ware kaɗan ganin yarda lokaci ya jaa. cikin kamala ya fara sauka daga kan steps zuwa ƙasa yana tafiya yana baza kamshi turarenshi na Huge Boss da yake da matuƙar kamshi da sanyaya zuciya.

yana ƙarasowa tsakiyae palon Ummu Jakadiya da Ayyana suna fitowa daga kitchen da manyan basket wanda da alama yanzun nan suka gama shirya abin cin Sahur, "Sabahul noor Yaaa Shehi", lumsassun idanunshi ya juya a hankali ba tare da ya Amsa ba. wucewa Ya yi part din su Zayn, lokacin da zai shiga cikin part din suka fito a jere cikin shigar kayan barci kala daya, Zayn ne ya rungume Yaa Shehi tare da lumshe idanu, cikin ƙasa da murya yace "son jiki" Umma Jakadiya ce ta kalli Ayyana , Ayyana ta kalli Umma Jakadiya,cikin ƙasa da murya Ayyana tace "goshin ɗanki naga yana ƙyalli", ta fada tana kallon bayanshi, murmushi Umma Jakadiya tayi tare da cewa "Sannu Sarauniyar Sa ido", ta fada tana cewa, bin bayanta Ayyana tayi tana murmushi.

Sakinshi Zayn yy , yana sakinshi ya juyo cikin natsuwa ya fara tafiya zuwa komawa cikin gidan, bin bayanshi suka yi gaba dayansu, ko da suka shigo cikin palon bai tsaya ba sama yy Abunshi. yana shiga palo ya kalli Dining dinshi, ciƙe ya ganshi da food flask kala-kala da flask na ruwan zafi, cikin bedroom dinshi ya koma , har lokacin tana kwance ƙ......... [4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: *P.13*

Ƙudundune, tana fitar da numfashi sama-sama, A hankali ya yaye blanket din da ta rufa da shi, zafin zazzabin da ya bugi fuskarshi ne yasa ya dan lumshe ido, ko bai taɓa jikinta ba yasan tana jin zafin zazzaɓin nan,idanunshi ya bude tare da zufasu akan fuskarta, jikinta da yake rawa har fatar idanunta kawai zai sa ka gane yarda take jin zafim har cikin ƙashin jikinta.

iskar bakinshi mai sanyi tare da kamshin mouth freshener ya fesa mata a kan fuskarta, wanda yasa ta fara ware manyan idanunta da suka ƙara fitowa sun yi jaaa har wani ruwa-ruwa yake kwanciya a ciki sa boda tsabar zafin zazzaɓin da yake jikinta, suna haɗa ido ta maza ra rufe dan bata son ganinshi ko kadan , tsoro yake bata, "lokaci na ƙurewa", ya fada a hankali, yana kallonta, yasan ba lallai ta iya yin Azumin ba, Amma kuma ta wani fannin yasan tana da juriya.

gurin fridge din da yake chan gurin ƙofar fita ya nufa, budewa yy , packet din Dabino Ajuwa ya dauka da ruwa mai rangwamen sanyi, yasan bata wani cin Abinci da Subhi dama sune abun Sahur dinta. gefen bedside drawer ya ajiye mata, tare da juyawa ya fice. bayanshi ta bi da kallo.

A gaggauce ya fara yin Sahur dinshi dan lokaci ya kusa ƙurewa , bayan ya gama ta koma bedroom din, kai tsaye bathroom ya wuce , wanka ya fara yi yy brush kafin ya fito daure da bathrobe mai tsayi da ta rufe mishi jikinshi, yana tafiya yana dan ɗigar da ruwa , har ya ƙarasa gurin mirror, shi ba ma'abocin kyalkyal bane sosai, in ya shafa lotion ya taje sumarshi da gemunshi sai turare sune kawai abubuwan kwalliyarshi.

gaban Wardrobe ya koma, ta dan jima yana kallon tulin kayanshi da suke cikin wardrobe din kafin ya zaro Alƙyabba Milky colour, gefe ya ƙara matsawa ya bude, Jallabia's ne jere gurin kala-kala gwanin burgewa, Whitening Jallabia ya dauka, bathroom ya koma, dan duk da sun zama daya bazai iya bari taga Tsiraicinshi ba, yana da matuƙar kunyar jikinshi, zai iya rantsuwa da Allah tun da yy hankali bb wanda ya taɓa ganin damtsen hannunshi ma balle a kai ga sauran sassan jikinshi, haka yake rayuwarshi.

Gently ya turo ƙofar bathroom din ya fito, kallona na mayar gareshi,Masha Allah !. yy wani sahihin kyau, fuskarshi na fitar da wani irin ƙyalli da Annuri irin na wanda ya Angwance, sai zuba kamshin turaren Huge Boss yake, ga Alƙyabbarshi sabuwa dal,sai sheƙi take, ƙafarshi na sanye da takalmi White Adrian Italian Leather Slippers sababbi fil, komai nashi sabo, ya fito a real Ango dinshi,.

Cikin kamilalliyar muryarshi mai taushi yace "Sadiyyerh !. Sadiyyerh !!", sai ya dan jinkirta da kiran sunan nata, bata Amsa ba, amma yana yin motsin da tayi ya tabbatar mishi da tashinta, hakan yasa yy waje Abinshi.

ba suji ƙarar taƙun takalmimshi ba, sai kamshin turarenshi na Huge Boss, shine ya fara musu Sallama, duk a tunaninsu kamshin da ya riga ya zauna a cikin palon ne suke ji, sai da ya iso daf da su kafin su san da zuwanshi, idanumshi a ƙasa ya cewa Umma Jakadiya "Sabahul Noor !", murmushinta mai kyau ta mishi kafin tace "Sabahul Khair Yaa Ustaza !", ɗan kallonta yy da gajiyayyun idanunshu, tare da juyasu akan fuskarta. kallon su Zayn yy gane Abun da yake nufi yasa suka miƙe,har yy taku daya biyu ya juyo, Ayyana ya kalla, bai bari sun haɗa ido da ita ba ya dauke, chan ciki yace "Su Amah fa ?.", Umma Jakadiya ce tace "She's too Young . suka yi Azumi ai sai an rimga zuba musu ruwa" , kaɗa kanshi yy , ba tare da damuwa ba yace "ku tashesu" Umma Jakadiya, zata yi mgn, yy waje Abunshi ba tare da ya ko juyo ba.

girgiza kanta tayi tana mamakin wannan halin na Yaaa Shehi, Ayyana ce ta miƙe, ta nufi wani ƙofa. ba'a jima ba ta dawo hannunta na riƙe da hannayensu, cikin sauri-sauri ta haɗa musu Celeriac , cikin natsuwa suka ringa sha har suka gama, jan hannunsu Ayyana tayi suka shiga ciki, Umma Jakadiya ma ciki tayi.

bayan kamar 20 Minutes , ƙamshin turaren Arebian Oud ya cika gaba daya palon, kafin daga bisani na fara jiyo ƙarar takalmi, cikin natsuwa da zazzaɓin da ya rufeta ga tafiyarta da take da kyar, ta fara tako Steps dim zuwa ƙasa, tana sanye da red turkey Abaya , sanya Hijab half , tasha takalminta Silver Romina Tuscany Leather Mid Heel, ta yane fuskarta da niƙaf , jajayen dara-daran idanunta da ta sanya musu Sunglasses kawai ake hangowa ta ciki.

tana ƙarasowa tsakiyar palon suma suna fitowa cikin shirinsu kusan kalar nata, dan duk Abaya's din ne suka suka sa, kallon takalmin kafarta Umma Jakadiya tayi, kafin tace "Anya ba zaki sanya takalmi Plate ba ?", ta fads tana kallonta, girgiza kanta tayi, ganin bata so , yasa ta kyaleta, hannun su Amah ta riƙe suka fara tafiya a hankali, su Ayyana na gaba su kuma suna baya, har suka ƙaraso Massalaci.

Ta ƙofar mata suka shiga, Nafilfili suka fara yi kafin lokacin Sallah yy a ƙabbara, ba su fi 20 minutes ba, aka fara Sallah, Yaa Shehi ne Liman, cikinn natsuwa da zaƙin murya yake karatun Al-qur'ani, wanda gaba daya garin Makkah ya dauka, kasantuwar Abun sautin maganar da aka lillika a ko wane sashe da yake cikin garin Makkah, cikin natsuwa yake har aka idar, bayan idarwa mutane suka fara tattafiya, wasu kuma suna nan zaune cikin Massalacin, kamar dai su Ayyana basu ko motsa daga in da suke ba, sai tasbhi suke da, kiran sunan Allah.

Gyara zama Shehi yy, da nufin ci gaba da karatunsu na jiya, sauran jama'ar da suke gabanshi ma duk gyara zamansu suka yi, suna son su ƙara shan madarar ilimi daga garesa, Cikin Lankwasa harshe yace " *HADARIN DAKE CIKIN CIN DUKIYAR MARAYA*

Maraya, shi ne wanda mahaifinsa ya rasu kafin ya balaga, ya yi hankali. Ma'aikin Allah ya ja kunnen al'umma sosai da sosai. a kan kulawa da hakkin maraya da tausaya masa. da yin fadi-tashi kan al'amuransa, kuma ya bayyana falalar yin hakan a wurare da dama. To, amma abin takaici sai a wayi gari, dan abin da Uba ya mutu ya bar wa Ƴaƴansa, sai wani/wasu su bi ta kan wannan abin da aka bari, kafin dan lokaci a neme shi a rasa. Allah Madaukakin sarki Yana cewa dangane da masu cin dukiyoyin marayu da zalunci.

''Lallai dukkanin wadanda suke cin dukiyoyin marayu da zalunci, abin sani kawai, suna cin wuta ne a cikinsu, kuma da sannu za a kona su a wuta wacce ake rura ta.'' Suratun Nisa'i, aya ta:10.

*HANYOYIN CIN DUKIYAR MARAYU*

Akwai hanyoyi da dama da mutane suke bi wurin cinye wannan dukiya ta maraya.

Wasu idan suna hulda da mutum, sai ya zama akwai wasu kudadensa ko filayensa ko ma dai wasu kadarori da ya san ba wanda ya sani sai shi, sai kawai ya yi shiru a kan su, ya ki fito da su. In kuma ya ga suna da yawa ko za a gane, sai ya dan tsakuro wasu daga ciki sauran kuma yayi shiru akansu.

Ana samun masu irin wannan mummunan hali cikin Matan Mamacin ko Ƴaƴanshi ko Abokanshi ko Abokan Cinikayyarsa da sauransu.

Wannan haramun ne ko tantama babu, kuma duk wanda ya yi irin wannan hali, sai ya amayar da abin da ya ci a ranar alkima a lokacin da hakan ba zai yi amfani ba.

A wasu wuraren kuwa hukumomin yankin ne -masu unguwanni da dagatai da hakimai (wadanda ake kira masu kasa) su ke wadaka da abin da aka bar wa magada, sai dan abin da aka sammusu, gonaki ne ko fadamu ko ma dai me aka bari.

A wani lokacin kuma shi malamin da ka kira domin ya raba gado shine wanda zai kamfaci wani kaso mai tsoka ya ce wannan na masu rabo ne, ko kuma a zaga ta baya a hada baki da shi don ya kara wa wani. Wai fa wanda zai yi fada akan wannan mummunan hali, shine kuma zai zama ja-gaba. Allah Ya sawwake.

A wani jikon kuma 'ya'ya mata da matan mamacin su ne za a yi rabon gado, amma kwata-kwata ba su san me aka raba ba, ko dai 'yan uwan mamacin su yi watsi da su, ko kuma 'ya'ya maza su yi watsi da 'yan uwansu 'ya'ya mata. Ko kuma, duk ba wannan ba, wacce ta fi 'ya'ya, sai ta yi zamanta a kan dukiyar. Ka ji! Don rashin jin tsoron Allah, wai ana cewa ba a raba gado da mara 'ya'ya. Sau da yawa wata irin kazantar da ake yi a wurin rabon gado, kare ba zai ci ba.

A wani karon kuma shi wanda aka ba dukiyar marayun ya kula da ita, bayan an gama rabo shi ne zai hau ta da casa, kafin kiftawa da bisimillah, ya hallaka dukiyar baki dayanta.

Bai halatta a danka wa yara kanana dukiyarsu ta gado ba, sai bayan sun cika sharudda guda biyu:

(1) Balaga: Dole kai da aka ba dukiyar mamaci ka ci gaba da rike ta, kana jujjuya ta, ba za ka danka masa ba, sai ya balaga. Ita kuma alamar mutum ya balaga, alama ce kamar haka:

(A) Mafarki: A lokacin da yaro ko yarinya ta yi ko ya yi mafarkin ya sadu da mace ko macen an sadu da ita kuma mani ya fita, to daga wannan lokacin hukunce-hukuncen shari'a sun hau kan shi ko kan ta, mala'iku za su dinga rubuta musu ayyukan da kowa ya yi, mai kyau ko mara kyau, sun yi aure ko ba su yi aure ba, domin babu wanda ya ce sai ya yi aure sannan za a bude masa fayil a wurin Allah. Ko kuma maniyyin ya fita a farke, ba wai sai a bacci ba kadai.

(B) Bayyanar Gashin Mara: Haka nan idan gashin mara, mai kaush-kaushi, ya bayyana a gaban 'ya mace ko da namiji.

(C) Jinin Al'ada: Haka nan daga lokacin da mace ta ga jinin al'ada to daga wannan lokaci ta balaga; hukunce-hukuncen Allah sun hau kanta, a nan nake cewa dole ne iyaye su tashi tsaye wurin kula da 'ya'yansu.

(D) Cika shekara 15: A lokacin da da namiji ya cika shekara 15 ko 17 ko 18, kamar yadda malamai suka kara wa juna sani, to lallai ya balaga.

Wadannan alamun balaga kowacce daya cin gashin kanta take yi, ba lallai ba ne cewa sai sun bayyana duka, a lokacin da daya ta bayyana shi ke nan. Ya zama dole iyaye da masu riko, su kula sosai da sosai, domin sai ka ga yaro ko yarinya sun sha azumi, amma kwata-kwata ba maganar ramawa, wai an dauka sai an yi aure sannan mutum zai dinga cika ibadarsa.

(2) Sharadi Na Biyu, Wayau: Ko da yaron da kake kula da dukiyarsa ya balaga, to bai halatta ka ba shi dukiyar ba sai ka jarraba hankalinsa da dabararsa da wayonsa. Idan ya natsu,sai ka danka masa, idan kuwa bai natsu ba, to bai halatta ka ba shi ba. Wadannan sharudda guda biyu su ne aya ta 6 cikin Suratun Nisa'i ta yi bayani. Allah Madaukakin sarki Yana cewa: "Kuma ku jarraba marayu, har idan suka isa aure, to idan kun tabbatar da wayonsu, sai ku ba su dukiyoyinsu. Kada ku ci ta (dukiyar) da barna da gaggawa kafin su girma (komai ya kare). Duk wanda yake mawadaci ne, to ya kame, wanda ko fakiri ne (marashi ne) to ya ci gwargwadon wahalarsa. Idan za ku danka musu (dukiyar), to ku kafa musu shaida,lallai Allah Ya isa Mai lissafi a kan komai".

Wannan babbar aya ce a kan abin da ya shafi kulawa da dukiyar maraya a tsari mai cike da adalci da tausayawa da ba kowa hakkinsa. Da farko dai ayar ta yi nuni da a dinga jarraba su marayun, har idan aka ga sun cika wadancan sharudda biyu, sai a ba su dukiyarsu. Sannan ayar ta ja kunnen masu kula da dukiyar da kada su tasa ta a gaba da ci ham-ham, kafin yara su girma babu komai. Sai ayar ta bayyana hakkin mai kula da dukiyar, idan shi mai kula da dukiyar maraya da ma mawadaci ne yana da harkokinshi, to ya ci gaba da kulawa, amma ya kame daga cin wani abu na dukiyar. Idan ko talaka ke kulawa da dukiyar marayan, ta shagaltar da shi daga nashi fadi-tashin, to ya dauki gwargwadon wahalarsa. Ma'ana, in da wani ka dauka aiki yake kula ma da dukiyarka, nawa za ka ba shi, to abin da ka san za ka ba shi, haka za ka dauka. Sannan ayar ta nuna mana cewa idan lokacin damka wa maraya dukiyarsa ya yi,kada ku kunshe kanku a daki, a'a, ku kafa shaidu. To ke nan ma a lokacin da za ka karbi dukiyar maraya, ka tabbatar an sa shaidu kuma a rubuta adadin abin da ka rike. Kada ka yarda a ce, 'ai ba sai an rubuta ba, ba danka ba ne'? Sau da yawa mutum bazai raka ka ba, ya ce dare ya yi ma. Wasu su za su zugo marayun, bayan sun girma, ace 'babanku ya bar muku abu kaza da abu kaza', a nemi a hada ka fada da 'ya'yan kanenka ko yayanka.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull