Kenza eBookz

Arman maleek book 1 complete - Chapter 7

Arman maleek book 1 complete - Chapter 7

Arman maleek book 1 complete Chapter 7: Arman maleek book 1 complete Chapter 7. Allah Ya sawwake! Sannan wurin shaidun, ba lallai ba ne a ce sai dattijai,…

4,481 words

Allah Ya sawwake! Sannan wurin shaidun, ba lallai ba ne a ce sai dattijai, a hada da matasa, wadanda suke da wayau. Allah ne dai kadai Ya san gawar fari.Sai Allah Ya rufe ayar da: 'Ya isa ya zama mai lissafi'. Wannan yana nuna mana cewa a tsaya a yi lissafi mai kyau lokacin karba da kuma lokacin bayarwa. Za ka lissafa duk abin da kake kashe wa marayan da ke hannunka, kamar kudin makaranta; kudin koyon sana'a; domin zaka tsaya ne ka kula da tarbiyyarsa. Lokacin muzurai, a yi mishi muzurai; lokacin fada, a yi mishi fada; in ya yi abin duka, a doke shi, amma ba duka mai tsanani ba. Domin sai an runtse ido ake shan magani, musamman a irin wannan lokaci da tarbiyya ta sukurkuce. Ka sa shi makarantar Islamiyyah da ta boko da koyon sana'a, sai ka ga ya girma ya zama natsattsen mutum kamili. Ga kuma irin wannan dimbin lada da ka samu, domin duk wadannan al'amurra da kake wa wannan maraya kana da lada ta musamman a wurin Allah. Ayoyin Alkur'ani sun zo da bayanin kada ku yi kusa da dukiyar maraya sai da abin da yake shi ne mafi kyau. Saboda yadda ayoyi suke magana a kan dukiyar maraya, sai da ya kai wasu sun nemi su ware dukiyarsu da ta maraya, ba tare da sun hada ba, ko da jinsinsu guda, kamar dabbobi; kayan gona; kudi da sauransu. A Suratul Bakara aya ta 220, Allah Madaukakin sarki yana cewa: "Kuma suna tambayarka dangane da marayu, ka ce: Kyautata musu shi ne daidai, har idan kuka hada dukiyarku da tasu ai 'yan uwanku ne (ba komai), Allah Ya san mabarnaci kuma Ya san mai gyara". Kuma ya kamata al'umma su tsaya su yi karatun ta-natsu a kan marayu! Bai gagara mutum shi ma ya mutu ya bar nashi yaran kanana, ai shi ma ba zai so abin da ya bar musu wani ya yi wandaka da shi ba. Saboda haka lissafa cin dukiyar maraya ba-gaira-ba-sabab da Ma'aikin Allah ya lissafa shi cikin abubuwa bakwai masu halakarwa, ba karamin tashin hankali ba ne.

Allah Ya kara shiryar damu, Ya bamu ikon fin karfin Zuciyarmu.Ameen !. Kadan daga cikin Haɗarin cin Gadon Marayu kenan", ya fada yana dan lumshe gajiyayyun idanunshi da suka ƙara yin ciki kaɗan sa boda rashin barcin da bai samu ba."Jazkallahu bil khair Yaa Shehi !", daya daga cikin Manyan Malumman da suke gabanshi yace.

ware idonshi ya dan yi, chan ciki yace "Uhmm Ya Mu...........

Fatan muna lpy .? Ya Zaɓe ? Wa kuke ga Alamar Zai lashe zaɓen bana ??

Allah Ubangiji ya zaɓa mana Alkhairi dai🥰😍 [4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: *P.15*

Gaba daya hannayensa ya zubasu akan ƙugunta, tare da matsowa da ita gabanshi sosai, kanshi ya daura akan kafadarta gemunshi na gugar fatar kirjinta, a hankali ya daura lips dinshi akan fatar wuyanta ya mata wata sihirtacciyar tsotsa mai tsuma jiki, da sauri ta rumtse idanunta, fatar idanunta na wani irin rawa, hancinshi ya daura a fatar gurin tare da fara murzawa, cikim rasa yarda zata yi da abun da ya girmewa tunaninta, itama ta zuba hannenta kan ƙugunshi, sama ya shiga yi da hayyanensa har ya daura kan fatar cikinta da take a bayyana sanadiyyar kayan da ta sanya a jikinta.

yatsun hannunshi ya zuba cikin ramin cibiyarta mai dan zurhi, a hankali ya shiga mata tafiyar tsutsa, yana sanya hannun ciki yana fitarwa, tunaninta ne ya fara son kwacewa, cikin rawar murya tace "Y..Y..Ya..Yaaa ...Sheeeeeeeeeehi", ta furta da dan sauti , tana daura hannayenta a kanshi, tare da ƙoƙarin zame mishi kan nashi daga cikinta. idanunshi da suke lumshe ya fara budewa a hankali, kamshin jikinta na mishi dadin shaƙa sosai. kallonta yy, kafin ya zame lips dinshu ns ƙasa zuwa cikin bakinshi, a hankali ya fara tsotsa yana kallon fuskarta da har lokacin idanunta na lumshe.

Zamewa yy ya zauna kan bed, yana zameGray Joaquin Italian half shoe din kafarshi, zubewa tayi a ƙasa tare da cewa, "barka da shan ruwa.!", tsayawa ya dan yi da abun da yake, ya mata kallo na yan seconds kafin ya dauke kanshi ba tare da ya amsa ba , har ya gama abun da yake a gurin bai yi mgn ba.

cikin natsuwa ya miƙe zuwa Bathroom, yana shigewa itama ta fice abunta, bai jima da shiga ba, ya fito cikin wata Jallabiya mai saukin nauyu kalar Ash , sai baza kamshin turaren Huge Boss yake, slippers dinshi ya zura zuwa palo, dan cikinshi har dan kuka -kuka yake mishi.

Kan 3 Sitter ya zauna , tare da jinginar ka kansh jikin bayan kujerar, hannunshi ya daura akan dogon gemunshi yana dan jaaa a hankali, bitar karatun Al-qur'ani yake, wanda yake son cikin kwana ukku ya sauke, san Aƙalla yana sauka cikin Azumi fiye da goma, turo ƙofar palon tayi a hankali, muryarta ciki tayi Sallama kwata-kwata bata yi tunanin zai ji ba, kuma bai nuna mata alamar ya jin ba, tsareshi da manya-manyan idanunta tayi, tana kallon zubin Halittar da Allah ya zuba mishi.

Kamar daga sama yace "baki san ni bane ?", ya fada ba tare da ya bude idonshi ba, kallon gefe-da-gefenta tayi kafin ra ƙara kallonshi, dan sam bata ga lokacin da ya bude ido ba, ta yi imanin kuma bai ji shigowarta ba, to ko dai Aljani ne ?, in ba Aljani ba ya yayi yasan da shigowarta, Al halin bai bude ido ba bai kuma ji motsinta ba, "kar ki bari na ƙara mgn", ya fada fuska a tsuke, a hankali cikin kasala take takaww izuwa cikin palon, cikin natsuwa ta jaanyo center table gabanshi ta ajiye tray a kai, zama tayi a gefen kafarshi , cikin ɗari-dari.

gently ya bude idanunshi , bowl ya jawo tare da sanya pork , yakoma ya jin gina. ƙafafunshi ya daura akan cinyarta, kallonshi tayi ,amma idanunshi a lumshe, tura baki kaɗan tayi tare da sanya hannayenta da gumi ya baibaye, ta fara mammatsa mishi ƙafafun, ɗumin da yake jikin hannunta na ratsa ƙafafun nashi. cikin natsuwa kuma yake shan yankakkun fruits dinshi, bai ci komai ba shi kawai ya sha , janye ƙafafunshi yy daga kan cinyarta, numfashi ta sauke a hankali san dama ta gaji.

nuna mata kusa da shi yy , cikin natsuwa tamiƙe daga in da take zaune ta zauna a in da ya nuna mata, zame kanshi yy ya daura akan cinyarta,tare da kamo gaba daya hannayenta ya cusa cikin gashin kan nashi.

lumshe idanunta tayi,sakamakom zafin da ya ratsa yatsunta,wanda hakan na mata nuni da cewar ciwon kai mai tsanani yake, a hankali ta fara cusa hannayenta chan cikin gashinshi,har ta samu nasarar taɓo fatar kan nashi, "Du'a zaki min", ya fada idanunshi a lumshe, itama rufe nata idanun tayi, bata kamun kai Amma ya ta iya tun da shine ya sa ta mishi, cikin natsuwa ta kama gaban goshinsa, tare da fara tofa mishi Addu'o'i cikin kwarewa,da sanin Addininta. tana gama mishi kamun kan, ta rumtse idanunta da azabar ƙarfi, bakinta ne ya fara rawa, dan danan tsikar jikinta ta tashi,naman jikimta ya fara wata kalar rawa, dan danan ƙafafunta suka fara ƙaƙƙamewa, duk abun da take, yana jin ta Amma yy shiru kamar bai sam mai yake faruwa ba.

dauke kanshi yy daga kan cinyarta, yana daukewa ta miƙe da gudu tayi waje, cikin hanzari ya bude idanunshi da suka sauya kala,miƙewa yy cikin Azama ganin ta nufi waje.

Da sauri ya biyo bayanta, yana mai ƴara sassarfa , sanadiyar ganin da yy zata fice Compound gashi ko suturar kirki bb a jikinta, kafin ta fito har ta doshi babban get din gidan.

ƙoƙarin fara bude get ta fara, da sauri get man fa riƙeta, wani kalar runtse ido Yaa Shehi yy lokacin da ya ga Get man din y damki hannunta , ji yy kamar an soki zuciyarshi da wani abu, kishinta mai tsanani ya luluɓeshi, yana ƙarasawa gareta, ya zura mata Alƙyabbar da ya gani a palon ƙasa, tare da jaaan hannunta , tana turjewa da komai haka ya riƙe mata hannu izuwa cikin palon gidan. tsaitsaye ya tarar da su suna shirin fitowa waje, "Mai yake faruwa da ita ne ?",Ayyana ta tambaya tana kallonsa.

"Kamun kai...", cikin fada ta fara cewa "Amma ai kasan ba'a sanyata yin kamu ko ?,kasan matsalar da hakan yake jawowa ", bai ko saurari Ayyana ba yy sama da ita.

Zaunar da ita yy a gabanshi , yana kallonta cikin sanyin hali, hannunshi ya dafa a kanta, ɗago idonta tayi, sai kuma ta koma jikinshi tayi luf, kamar mai yin barci bai hanata ba, haka ta kwanta a jikinshi har barci ya dauketa. ganin tayo barci yasa ya mayar da ita kan bed , Allawala ya dauro tare dakomawa gurin Ibadarshi, ya ci gaba da Abubuwan da suka zamar mishi jiki duk daren duniya.

Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya har aka Azumi goma , kullum Yaa Shehi baya barci, ko da yaushe yana gaban Allah yana miƙa kukanshi gareshi. Misalin 1pm , A hankali ya fara fito da fararan ƙafafunshi daga mota kirar KIA , cikin natsuwa ya fara takawa cikin Asibitin , word din da Yarinyar take ya fara zuwa, kwance ya sameta gaba daya jikinta na'urori ne, idanunta ne kawai a bude, fuskarshi ta shiga bi da kallo, har ya ƙarasa gefenta, file dinta da yake karan wata yar doguwar Drawer ya dauka , dubawa ya shiga yi cikin natsuwa, hannunta mai dauke da robar drip ya kama, cikin natsuwa ta shiga yin sama da shanyayyun idanunta , tare da zuba mishi su, lallausan gashin kanta da ya dan zubo mata, ya gyara mata da hannunshi, ya jima sosai gurinta kafin ya fice , kai tsaye sashen su Ayyana ya nufa, a palo din Ɗakin ya tarar da su duka har ma da Sadiyyerh da su Zayn suna ta fira, suna cin Abin ci, bai zauna cikinsu ba sai ya tura ƙofar bedroom din ya shige.

idanun Affa na kai ƙofar, tozali da yy da Yaa Shehi yasa gaba daya fuskarshi ta washe, wanda kallo daya zaka mishi kasan yy murna da ganin Yaa Shehin, ƙarasawa yy gurin Affa, ya zauna akan kujerar da take gaban gadon. hannun Affa ya riƙe yana kallonshi. cikin Kauna ya ƙara rike hannunshi, gam a hannu hannun yana kallonshi, hannunshi ya daura akan goshin Affa, zafi ya ji sosai, ga kuma jijiyoyin kanshi da suka tashi sosai,gangarawa yy da hannunshi zuwa wuyanshi shima rau yake alamar zazzaɓi.

ciƙe da natsuwa ya miƙe, Alƙyabbar jikinshi ya zame, ajiyeta yy a gefe daya tare da nufar wata ƙofa, budewa yy y shiga lafiyayyan Bathroom ne mai kyau da tsari a tsaftace ya bayyana, ƙarasawa yy gurin Sink wata ƙaramar roba ya dauka ya cikata da ruwa, wata yar Drawer da take sama ya bude, Al-miski ne da towel kala-kala suka bayyana, daya daga ciki ya zaro tare da daukar robar Miskin. cikin matsuwa ya fito daga bathroom din .

zama yy gefenshi, ya miskin ya zuba cikin ruwan tare da sanya towel din ciki, gently ya fara gogewa Affa jikinshi da Towel din. sanyayyan numfashi ya ringa fesarwa yana mai jin dadin goge mishi jikinshi da ake sosai ba kaɗan ba, Yaaa Shehi ma ya fuskanci walwalar Affan, hakan yasa shima fuskarshi ta fadada , wani Annuri na fita.

Cikin Kamala yake taku daya-bayan-daya, kallonsu yy ta ƙasan ido kafin ya ficewarshi abunshi, Umma Jakadiya ce ta kalli Sadiyyerh, "tashi ki bishi ki bashi Abin ci", ta fada tana mayar da hankalinta kan Ayyana da take nuna mata pics a waya, kamar ba zata miƙe ba sai kuma ta miƙe ta bi bayanshi, tana cuno baki. tsaye ta sameshi , an bude mishi mota , shiga yy tare da tattare Alƙyabbar jikinshi, cikin natsuwa itama ta zauna a gefenshi, idanunshi biyu ya lumshe yana jin yarda Shu'umar Humrar ta take shigar mishi hanci.

Ƙara bude ƙofofin hamcinshi yy da kyau, sa boda kamshi ba ƙaramin dadi yamishi ba, itama kuma a nata ɓangarwn haka ne, dan turarenshi yy mugun tafiya da ita, lallausan hannunshi taji cikin nata , idanunta ta dago da sauri ta kalleshi. bai ko kalleta ba , hasali ma idanunshi a lumshe suke kamar bai san mai take ba.

cikin natsuwa ya fara murza hannun nata, cikin wani salo na daban , a hankali ta ji natsuwa na sauka cikin jikinta, hakan yasa ta jinginar da kanta jikin kujerar motar, ta lumshe idanunta itama, tana jin yarda yake murza hannun nata,ɗumin hannunshi na ratsa fatar bayan hannunta, iska ta shiga fesarwa mai sanyi da kamshi, har suka ƙarasa gida bb wanda yy mgn a cikinsu, sai da motar ta tsaya a babbar harabar gidan kafin suka san sun iso,ita ce ta fara bude idanunta, yunƙura tayi ta miƙe zaune, bb musu ya sakar mata hannunta. yana saki ta fice dan dama an bude musu mota tuni.

sai da yy yar magana da Drivers dinshi, kafin ya shige ciki, ɓuruntunta ya ji cikin kitchen, hakan yasa yy hayewarsa sama, yana jin yarda gaɓɓan jikinshi gaba daya suke mishi ciwo. rabon da ya ce ya sanya kafaɗunshi a ƙasa ya kwanta don ya huta mantuwarshi ta riga da ta manta,idanunshi har ciwo-ciwo suke mishi.

Yana shiga ya cire Alƙyabbar jikinshi da yake jin ta mishi nauyi sosai a jikinshi, takalmin ƙafarshi ya zare, bathroom ya shige, bai jima ba ya fito jikinshi sai turiri yake, ga kamshin tiraren wanka da yake tashi, bai ko lura da Sadiyyerh da take zaune ba ya nufi gaban mirror, ƙaro na farko a rayuwarshi yaji sha'awar shafa wa jikimshi mai baƙi daya, cikin natsuwa ya fara warware bathrobe din da take jikinshi, gently yy ƙasa da ita. jikin Sadiyyerh ne ya fara rawa, dan ita zata iya rantsewa ko cinyarshi bata taɓa gani ba, baya shiri a gabanta, balle tace ta taɓa ganinshi hk.

zame Bathrobe din yy daga jikinshi, shi kanshi tsayawa yy yana ƙarewa jikinshi kallo, tare da godiya ga Allah, don irin mazan nan ne na ciki da waje, Allah ya mishu baiwat murɗaɗɗan jiki irin na Yar Wrestling , ko ina na jikinshi murɗe yake, shi daɓa ba wani isassan lokacin motsa jiki gareshi ba, amma six packs din nan sun kumbura ss , kace ya sanya riga ba zata zauna ba fashewa zata yi.

tun daga kan faffaɗan kirjinshi har izuwa santala-santalan cinyoyinshi da ƙafafunshi lulluɓe suke da wani irin baƙin gashi, kamar an diba an zuba, zaro-zaro da su sun kwanta luf gwanin sha'awa gata baƙa, wanda hakan ya ƙara ƙawatata a jikin nashi, ga ƙananan nipples dinshi da suka ƙasance red sosai, ƙafafunshi kuma suna da zaro-zaron yatsu masu dauke da fararan kumba , komai nashi kamar an dai-daita mishi su haka yake.

a ya yin da tayi tozali da kyakyawan jikinsa da sauri ta sauke idanunta ƙasa , tana wasa da yatsun hannunta,cikin natsuwa ya fara bin jikinshi yana shafa lallausan lotion dinsa. ta cikin mirror ya hangota, gently ya jawo kujerar gaban mirror ya zauna, cikin natsuwa ya bude bakinshi ya kira sunanta, jikinta na rawa ta dago idanunta, bata iya kallon cikin idanunshi va, sai ta ƙara yin ƙasa da nata, a hankali tana yin wasa da gefen hijab dinta, "zo!", ya furta cikin sanyayyiyar murya.

ba zataiya yin musu da shi ba,hakan yasa a hankali ta fara daga ƙafarta zuwa gareshi, tana tafiya kamar wadda bata so, har ta ƙaraso gabanshi, cike da tsananin kunya duk da akwai towel babba da ya dan rufe mishi jiki amma bata saba ba dan ko damtsenshi baya bari a gane mishi.

hannunta ya kama, tare da daura mata robar lotion din, jinginar da bayanshi yy a kirjinta, gane abun da yake nufa yasa ta bude lotion din a hankali ta dan zuba a hannunta, sai da ta murtsuka kafin ta fara shafa mishi a bayanshi, saukar hannunta kan bayanshi yasa duk wata hudar gashi ta jikinshi ta miƙe, a hankali ya mayar da idanunshi ya lumshe kanshi na saitin kirjinta, cikin natsuwa yake saurarar bugun zuciyarta wanda yake fita da karfi-karfi shi yasan hakan baya rasa nasaba da kusancin da suka yi da juna sosai.

numfashi ta shiga sauke mata akan kirjin nata yana wasa da hijab din jikinta, a hankali ya fara tattare mata hijab din ba tare da ta sani ba, har ya samu nasarar cire hijab din tata, kanshi ya mayar kan kirjinta yana fesa mata sanyayyiyar iska,ƙasa ta shiga yi da towel din da ya daura har kan kirjinshi.

sai da ta mayar da shi kan waist din shi kafin ta ci gaba da bin lungu da saƙo na jikinshi da hannun nata, wanda ba ƙaramar illa yake mishi cikin jikinshi ba.

hanci shi ya murza tsakiyar kirjinta wanda yasa ta riƙe waist dinshi da kyau, tana jin lamarin na tasirantuwa cikin jikinta, hancinshi ya ci gaba da gogawa kan fatar kirjin nata, yana fesa mata santayyiyae isaka mai dauke da sanyin TOM - TOM , a kirjin wanda har cikin zuciyarta take ji.

miƙewa yy , sai da ya kwanta kan bed kafin ga kalleta, idanunshi ya mayar ya rufe, cikin salon magana mai sa jiki mutuwa yace "zo! kimin tausa", ya fada yana ƙara yin plate da jikinshi.

Cikin natsuwa da jim jikinta duk ya mutu ta ƙarasa gareshi, hannunta da yake matuƙar kashe mishi jiki ta ware a ƙan gadon bayanshi . A hankali ta fara tausa mishi, ƙara rufe idanunshi yy ruf yana jin yarda take yawo da hannun nata akan gadon bayanshi, tafin 10minutes a tsaye tana tausa mishi bayanshi, kafin ya birkita, fadawa kanshi tayi ba tare da sani ba.

fuskarta ce ta mannu da tashi, hancinta na kan nashi ta yarda numfashi ma na juna suke haƙa, lips dinta ya mannu da nashi, kallon ido cikin ido suka farawa juna, kasa dauke idanunsu suka yi daga kan juna, cikin wani salo ya zaro harshenshu tare da lasar lips dinta.

cikin matukar sauri ta rufe idanunta , tana jin wani abu na tsirga mata tun daga ƙafarta har izuwa cikin kanta.

mayar da idanunshi shima ya lumshe, na tsawon wani lokaci, wanda hakan ba ƙaramin tasirantuwa yy cikin jikukunansu ba, hannunshi ya zagaya kan waist dinta tare da zagayewa .

birkitata yy ya zamana ita ce ƙasa shine sama,cikin wani yana yi ya zame fuskarshi daga tata fuskar , tare da cusa fuskarshi tsakanin wuyanta da kafadarta.

wani numfashi mai karfi ya jaaa, tare da fesa mata shi a jikinta, kankameshi tayi, cikin wani yana yi, ta daura hannunta kan wuyanshi a hankali ta shafa.

hannunshi da ya ƙasa tsayawa guri daya ya daura akan kirjinta, kasa shigar da hannunshi yy cikin rigar, ganij zata zame mishi matsala yasa ya sanya hannunshi, keeeettt ta ji ya farke rigar, da sauri ta riƙe kirjinta da hannunyeta biyu ta rufe.

gefe ta wurga rigar, kafin ya daura hannanshi gaba daya kan kirjinta ya shiga bata hot touches , fatar wuyanta ya kama ya shiga tsotsa yana sauke mata numfarfashi wanda yake birkita mata lissafi, hannunshi ya fara yin ƙasa da shi, yana shafa dukkan jikinta, hannunta ta cusa cikin gashin kansa da ya kasance mai yawa da tsawo ga sulɓi.

fatar kunmenta ya kama tare da fara lasa yana zura tongue dinshi cikin kunnenta yana karkadawa, rirrikeshi ta shiga yi, tana bankara mishi kirjinta cikin wani sabon network da ta shiga.

duk da numfarfashin da take bai hana ci gaba da bata salonshi masu hautsina tunani ba, abu mai kama da kiyashi ta ji yana bin jikinta.........

AFWAN DAN ALLAH NA RASHIN JINA JIYA, WLH JIYAN NE SAI A SLOW DA ZAZZAƁI MA NA KWANA, NAYI NIYYA YI KO YA YAKE AMMA BAN SAMU DAMAR HAKAN BA, AMMA DAN ALLAH KUYI HKR PLEASE🙏.

DAGA TASKAR ƳAR LELEN ROYAL STAR🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️ [4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: 🌼🌼ARMAN MALEEK🌼🌼

*DAGA ALƘALAMIN*

SALMAJI ƳAR LELEN ROYAL STAR CE 🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️

SADAUKARWA GA AMINIYATA MASOYIYATA, SADIYYA ABBAKAT MARU (ƳAR GATAN ROYAL STAR CE🌹🌹)

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_* _(R.S.W.A) Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Bonus page👯‍♀️👯‍♀️👯‍♀️

*P.14*

"Yaaa Mu'alim..!", ya furta chan ciki, jinjina mishi kanshi yy, cikin nuna alamun gamsuwa ga maganganun da Shehin yy, bayan gama tafseeri ma bai koma gida ba, gidan radio da suke shirya, fatawowin Azumi ya nufa, shine bai koma gida ba, sai bayan Zuhr . A gajiye ya shigo cikin gidan, idanunshi har rurrufewa suke tsabar gajiya da barcin da yake cikin idanunshi, yana takawa yana fesar da iska, bai tarar da kowa cikin palon ba, dan har ya fara zaton basu dawo ba ma, Upstairs ya nufa , yana taka steps , yana warware zaren da ya riƙe Alƙyabbarshi , sakamakon nauyin da ta mishi.

lokacin da zai ƙaraso ƙofar bedroom dinshi, ya gama warware Igiyar Alƙyabbar, zareta yy tare da riƙeta a hannunshi, da Sallama a bakinshi ya shiga cikin palonshi, kwance ya hangeta ƙasan tayis ta rufe idanunta ruf, wanda da alama tana jin dukan Azumim sosai, taɓe bakinshi yy tare da shigewa cikin bedroom dinshi, kai tsaye bathroom ya nufa ba tare da ya zauna ba,Alƙyabbar jikinshi kawai ya ajiye kan bed kafin ya nufi bathroom din, yana shiga ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi sosai. Ajiyar zuciya ya fara saki,dan har wani hucin zafi ne yake fita daga cikin jikunshi na zazzaɓin da yake fama da shu ga ranar da ya dan shiga.

ya kusa 30 minutes cikin ruwan yana dukan kanshi idanunshi a lumshe kafin ya fara waresu a hankali cikin natsuwa,ba laifi idanun nashi sun rage gitman da sukayi, gajiyar da take tare da su ta dan saki, bathrobe ya sanyawa jikinshi ya fito yana tsane fuskarshi zuwa lallausan gashi ksnshi da ya ƙasance kala biyu, baki a ƙara brown a sama, gashi da tsawo ba laifi, sajen fuskarshi ua kwanta luf baƙi sidiƙ da shu, sai walkiya yake, haka gemunshu mai tsawo da yawa, ya sha ruwa sai diga yake dan yi.

bai tarar da Alƙyabbar da yake kan bed din da ya aje ba, sai ma daɗa gyara ɗakin da ya tarar an yi sai kamshun turaren wuta da Room freshener yake,ga sanyi AC da yake ratsa ɗakin sai yana yin yy wani daban, girgiza kanshi ya dan yi, tare da taɓe baki, gaban mirror ya nufa, yana daura idanunshi kan mirrorn yaga galmawar abu, haɗe ranshi yy sosai, tare da daukar cum ya taje kanshi, direct gaban wardrobe ya nufa, Tan Brown Jallabiya ya fitar, tare da bude wani dan ƙofa ya shiga. bai jima ba ya fito sanye da Jallabiyar da tayo masifar lafewa a jikinshi ta mishi kyau sosai, sai ta ƙara fitar da shi a matsayin Balarabe sosai.

turarenshi na Huge Boss ya fesa kadan ba yarda zai hau mishi kao ba, dan kanshi ciwo yake mishi sosai, kai tsaye kan makeken royal bed dinshi ya haye, yana fesar da numfashi, tafin hannunshi akan goshinshi yana lumshe ido tare da karanto Addu'ar nemawa kai sauƙi.

haka har barci ya daukeshi.bayan kwanciyarshi da minutes kaɗan , Sadiyyerh ta shigo cikin bedroom din, kallonshi ta ringa yi, da murmushi kan fuskarta, ta jima tsaye a gurin kafin ta hau kan bed din. bata kuma fi yan tsurarun mintoci ba ta fita . wata katuwar baƙar macijiya ce ta shigo cikin bedroom din, jikinta sai sarƙi yake, yana wani mummurɗewa alamar ƙosasshiyar macijiya ce, gata da tsawo sosai, sulalawa ta shiga yi har ta ƙarasa gurin bed din da Yaa Shehi yake kwance.

bed din ta haye, tare da fara wani nannada a kan blanket din da ya rufa, har tayi nasarar shiga cikin blanket din, tun daga ƙafafunshi ta fara nanmaɗa har ta zo kan kirjinshi, tada kanta tayi sama tare da fasa kai tana kallonshi da jajayen idanunta, harshenta ta zazzalo , tana mishi wani irin kallo, kwanciya tayi a kan wuyanshi , tare da daura kanta akan fuskarshi, harshenta ta fiddo tare da lasar masa fuska.

Cikin natsuwa bakinshi dauka da Addu'a ya fara bude idanunshi, cikin second daya ɓat Macijiyar ta ɓace,numfashi Yaa Shehi ya sauke, tare da kai idanunshi kan Agogon da take kallon bed din, 3:30 ya gani, A hankali ya miƙe daga in da yake kwance, yana jin gaba daya jikinshi ya saki, miƙewa yy , tare da zura bedroom slippers dinshi ya miƙe zuwa bathroom, wanka yy da ruwa mai dan sanyi , ko da ya fito shiryawa yy cikin Captan Jallabiya yasa fara, Alƙyabba Baƙa ya daura akan Jallabiyar, bayan ya daura rawaninshi , yasa Gray Joaquin Italian Half Shoe black colour,ya fesa turarenshi na Huge Boss, Yaaa Subhanallah yy wani irin sahihin kyau, wanda bb Algus a ciki, ya firo half Case dinshi ziryan , tafiya ya fara yana daura Agogon Rolex a tsintsiyar hannunshi, in da ya bar Sadiyyerh nan ya sameta, yy mamakin rashin tashinta har lokacin, matsawa yy a hankali cikin cool voice dinshi yace "Sadiyyerh..!", wata Murya ce ta Amsa, fuskarshi ya haɗe kamar bai taɓa dariya ba, cikin wata kamillaliyar murya yace "Sadiyyerh ko Halimatus-sadiyyerh!.", miƙa tayi, kafin tace "Haleematus-sadiyyerh.!" ƙara dai-daita Alƙyabbar jikinshi yy kafim yace "Sadiyyerh nake bukata", ya fada yana harɗe hannayenshi duka biyun a ƙirjinshi, bude blue din Eyes dinta tayi , da suka ciks da Kwalla cikim wani yana yi na A tausayawa Rayuwa tace "Dan mai, Haleematus-sadiyyerh da Sadiyyerh duk daya ne", wani hatsabibin kallo ya watsa mata .

har yy tafiya daya biyu, tace "Nima fa Matarka ce , dan mai zaka ringa min haka ?, kasan nasan cewa ka san haƙƙin Aure , ka kuma san Haƙƙin Mata, dan mai kake tauyemin haƙƙi, kamar yarda take matarka nima ita ce, Haba Yaa Shehi dan mai zaka ringa raba daya biyu", juyowa yy tare da tattara gaba daya hankalinshi a garenta, wani kallo ya mata, kafin ya juya, cikin dan sauti yace "Sadiyyerh.!", ya fada yana kaɗa mata yatsar hannunshi. Murmushi tayi kafin tace "kai ne rayuwata, na tabbatar nima kana so na, na tabbata Haleematus-Sadiyyerh ita ce Zaɓinka ba Sadiyyerh ba", ta fada tana ficewa.

cikin natsuwa Umma Jakadiya ta fara tashinta daga Barci mai nauyin da ya dauketa, "Sadiyyerh!, Sadiyyerh!!", ta fada a hankali, cikin natsuwar da Yaa Shehi ya koyar da ita ta fara bude gold Eyes dinta, tsaye ta ga Umma Jakadiya da Pray mat a hannunta da alama Masallaci zata tafi, dan lokacin Asr ya gabato ss.

kallon mai yake damunki ta mata, marairaice fuskarta tayi, zama Umma Jakadiya tayi, tare da dan sanya hannunta a wuyanta, karo na farko Tausayin Uwa zuwa ga Gudanjin Ɗanta ya kama Umma Jakadiya, "mai yake damunki ?", tsintar kanta tayi cikin wani yanayi na rashin sabo, dan kwata-kwata bata saba da Umma Jakadiya ba duk kuwa da cewar Mahaifiyarta ce ita ta haifeta da cikinta , Amma bata saba da ita ba, tafi sabawa da Ayyana ko Yaa Shehi sai su Zayn dasu Amah, amma shaƙuwar nan ta Ɗa da Uwa bb ita ss a tsskaninsu.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull