Kenza eBookz

Auran bazawara complete by ummuh hairan - Chapter 7

Auran bazawara complete by ummuh hairan - Chapter 7

Auran bazawara complete by ummuh hairan Chapter 7: Auran bazawara complete by ummuh hairan Chapter 7. Zamewa tayi zata miqe ya riqota yace “karki takurawa…

4,450 words

Zamewa tayi zata miqe ya riqota yace “karki takurawa kanki nima sauri nakeyi dama nazo na kawo miki kayan fitar bikinki jibi zaayi gobe zaayi kamu jibi juma'a dinner ranar asabar bayan an kaiki zamuyi walima da dare a gdanmu da abokaina Jafar ne ya shirya mana ita hannunsa yasa a aljihunsa ya zaro raffer na dubu daya guda biyu ya ajiye mata yace “saboda ko zaki buqaci wani abu kiyi hqr don Allah ki daina fushi dani Mummy na ni nakine har abada ki taimakeni na samu sauqi ta bangarenki ki duba kiga yanda na rame saboda damuwa My millon pls..." Ya fada yana matsawa jikinta ya shammaceta ya ruqo weast dinta ya matsa sosai jikinta numfashinsa na dukan fuskarta yana sauke ajiyar zuciya, dora bakinsa yayi a saman nata ta janye da sauri ta zuba idanunta akan fuskarta idonta ya fada cikin nasa, kamar yanda yayi mata kwarjini haka shima yayi mata ya lumshe idonsa ya zame a hankali ya kwantar da ita ya danneta yana wawurar bakinta ya hadesu guri daya ya tura hannunsa cikin gashinta yana yamutsawa zuciyarta taji tana tashi ta tureshi da sauri ta miqe ya riqota da sauri muryarsa na rawa ya miqe ta sake janyewa ya riqo qugunta ta zame ta zube a qasa ta fara kakarin amai nandanan ya saketa ya tsugunna a gabanta ta fara kelaya aman tana riqe qirjinta daqyar da samu aman ya tsaya ya matse hawayen tausayinta ya matsa ya dagata cak ta kwantar da kanta a qirjinsa tana sauke numfashi na wahala bathroom suka shiga ya bata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta ya fita ya gyara wajen ita kuma tayi wanka tana daura towel a qirjinta ya shigo ya sake dagata ya fita da ita ya kwantar da ita ya fita.

Bargo taja ta qudundune jikinta saboda wani mugun zazzabi daya rufeta ga sanyi da takeji har yanzu zuciyarta tashi takeyi bata jima ba bacci ya dauketa, dawowa yayi hannunsa dauke da ledoji ya ajiye ya koma saman gadon ya dagota “subhanallahi" ya fada da sauri tare da dagota qwanqwasa qofar akayi yabada izinin shigowa Hajiya ce ta shigo yanda ta samesu sai taji kamar ta juya saboda kunya amma kafin ta fita yace “wai dama Hajiya My millon batada lfy baku fadamin ba jibi yanda duk tayi laushi sai amai take sheqawa amma kunje asibiti kuwa" Kada kai tayi tace “aa saidai idan yau abin ya Sameta amma koda rana ma qlau take" gumi ya sharce yace “gsky ta jima tanajin jiki zazzabi ne sosai a jikinta" juyawa Hajiya tayi ta turo musu mama hankalinta ya tashi da ganin yanda taketa rawar sanyi ya dagata cak jikinsa na rawa suka fita yasata a mota suka nufi asibiti. Suna zuwa akasa mata ruwa shigar ciki ke gareta ga kuma damuwa da take damun zuciyarta.

More comments More typing

[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*

*21*

Kallon juna sukashi shida Mama yayi wani ihu ya rungumeta yace “kingani ko kinga rabo ko Mama ciki fah Mama cikina ne a jikin My millon Allah na gde maka da qananun shekaruna ka azurtani da mata gashi harda ciki" sakin Mama yayi da tayi mutuwar tsaye saboda tsananin mamaki tanabinsa da kallon mamakin yaron “shi wannan dan abun shine har yayiwa mace ciki?" Ta tambayi zuciyarta cikin mamaki wai Nafeesah take dauke da cikin Naseer abunda ta kasa samun da sauran mazan data aura dama ashe rabon na Naseer dinne.

Shiga yayi dakin ya tarar da ita tana bacci ya zuba mata ido yana kallonta sai yanzun ya gano hasken data qara sosai ta rame kuma murmushi yayi yace “zakiyi qiba kwananan zanyi miki kiwon da baa tabayi miki ba" qarasawa yayi gabanta ya sunkuya ya daga rigarta yayi kissing cikinta yana jin wani farin ciki a ransa, turo qofar Mama tayi yayi saurin janyewa ya tsaya sosai kallonsa Mama tayi tace “amma Naseer kayi shiru da bakinka kada ka fadi a cikin gda tunda kun kusa tarewa kasan abin mgn ba kadan gareshi ba" kallon Mama yayi yace “au Mama yanzu saboda nayiwa Mata ciki sai ayi surutu?" Ji Mama tayi kamar qasa ta tsage ta shige amma dole tayi masa bayani yanda zai gane.

Bayani tayi masa sosai har saida taga ya gamsu sannan ta qyaleshi ya fita ya siyo mata magunguna ya dawo kafinnan Feesah ta tashi tana zaune ya matsa da sauri ya riqo hannunta ta janye yayi murmushi yace “kada dana yaga kina gudun babansa fa akwai matsala kinsani ko" shareshi tayi ya zauna kusa da ita ya dauko fruit ya fara bare mata ayaba yana bata da farko qinci tayi saida taga ya hade rai yana neman fashewa sannan ta karba yana bata yana murmushi ya dauko Apple ya bata taci kadan ta kawar da kanta yace “kada ki horamin baby na da yunwa don Allah nafison ki haifamin qaton da wanda da anganshi ansan yaron nan yana qoqari kuma yana kaiwa har maqogoro" Harararsa tayi yayi dariya yace “Allah cikine dake sati biyu dayan kwanaki kai likita kwai jarababbe wai har ya gano abinda akayisa a sirr..." Juyowa yayi ga mamakinsa kuka takeyi tana girgiza kai tana fadin innanillahi wa innah ilaihirraji'un ciki kuma ciki Naseer wanne irin ciki kuma ana zaune qlau" kallonta yakeyi baki a sake yace “ciki na haihuwa kuma na sunnah" gabanta ya sake faduwa tace “aa Naseer kada muyi haka dakai wlh banaso Allah ya kiyaye kaima nawa kake rainonka fa aka bani sannan kacemin wani ciki aa nikam banaso wlh tun muna mutunta juna ka canza zancenka bazan iya haihuwa da yaro kamarka b..."

Rufe mata baki yayi yace “kada kuma ki shegantamin ciki wlh wannan kadai idan kinada hankali ya isheki ishara ki gane cewa ba yawan shekaru ne girma ba kinga cikinnan na jikinki Nafeesah wlh ko ciwon kai yayi kece saboda haka ki kiyayeshi ki tsaremin shi sonsa nakeyi fiye da yanda nakeson kaina" Ficewa yayi daga dakin ya nufi motarsa ya zuba kayan nasu a ciki Mama ta kuma diban wasu ta fita dasu ya dawo ya matsa ya kamota ta miqe tare da tureshi ta nufi hanyar fita yabita a baya yana mata fadanci da bambadanci takaici ya cikata sosai, ta rasa irin Naseer da baya da zuciya akan duk abinda ya shafeta baya ta bude ta shiga yana zuwa ya tsaya yace “gsky baki isaba fitowa zakiyi aini ba drivenki bane" kwanciya tayi ma a bayan dole ya qyaleta Mama ta shiga gaban sunajin Jan zuciyarta alamar kuka takeyi shareta sukayi har sukaje gda tun kafin ya gama daidaita parking dinsa ta bude ta fice ta shiga gdan, binta yayi da sauri yana Kiran sunanta har yana tuntube amma tamaqi sauraronsa dakinta ta shige ta datse da key bugun duniya taqi bude masa.

Dole ya haqura ya qyaleta ya juya ya fita nufi gdan yana shiga a parlourn ya tarar da Ummansa kasancewar yar tsama sukeyi jam'u yayi musu sannu zai wucce ta daga murya tace “Kai nake jira Naseer" sake tsare gda yayi yace “to lfy?" Yanda yayi mgnr yayi mugun bata mamaki tace “zan samu arziqin ka zauna muyi mgn ko kuwa a tsaye zaka tsayamin akaina kamar ubana?" Jan qafarsa yayi kamar bazai takaba ya zauna a hannun kujerar ya fito da wayarsa yana dannawa yace “inajinki" Takaici ne ya cika Ummah ta yarda har zuciyarta an gama mata dada an shanye kurwarsa dubi yanda yake mata mgn a gadarance kanar wani ubanta dan da abaya duk tsagerancinsa yana daga mata qafa amma Wai yanzu shine yakeyi mata abu isa² dole ta dauki mataki akan Hayatu da zuri'arsa bazasu rabani da dana ba, dubanta yayi yace “inason zan shiga ciki idan bakida abin fada nasan dai bai wucce kice Ina naje ba to kafinma ki tambaya bari na fada miki matata ce batada lfy mukaje asibiti ashe ma qaruwa muka samu cikine da ita kin kusa daukan jika"

Wata zabura tayi ta miqe ta qunduma ashar tace “Billahil lazi qaryane Naseer ciki kai yanzu dan ubanka yaushe ma ka tafasa da har zaka qone inama abin yake dahar zakace wani wai matarka cikine da ita ina matar take? Tsohuwar guzumar kaini banma yarda cikinka bane wannan kawai dai liqa maka akeson yi ni dama nasan da wata a qasa cutata akeson yi aka qaqaba maka auren wannan tsohuwar yarinyar kusan saata" miqewa yayi yace “haba haba Ummah ki rinqa tsoron Allah ai kema saida kika tsufa kika auri Abbanmu don Moddibo ya fadamin rasa me aurenki kikayi a Adamawa har saida kikayi shekara talatin sannan aka bawa Abba sadakarki balle Nafeesah yarinya qarama ni wlh ganima nakeyi batan lissafi kukayi na girmi Nafeesah nesa ba kusa ba, ke komadai menene nidai inason matata kuma wlh zan sabawa kowa akanta sannan dole ne idan anason a zauna lfy dani a daina yimin shisshigi akan iyalina domin yanzu lkcna na Nafeesah ne da dan tayin dana dake cikinta yauwa" yana fadin haka ya juya nufi dakinsa kare da waya a kunnensa yace “My millon ina sha'awarki sosai Allah yau bazan iya bacci..."

Iya abinda taji kenan ta toshe kunnenta saboda kalaman Naseer din sun wucce tunaninta, miqewa tayi tana zagaya dakin zuciyarta cunkushe da damuwa da kuma tunanin yanda zatayi da Naseer duk inda ta biyo masa zillewa yakeyi, wayarta ta wawura ta danna number aminiyarta tace “Talatu akwai matsala fah duk inda kike tunanin tsagerancin yaron nan Naseer ya wucce haka wlh an busar masa da zuciya baya ganin kowa da gashi sai yarinyar nan bansan daya zanzo masa da mgnr auran Lateefah ba bama zai taba yarda ba nasani balle kuma babansa" wata muguwar ashar Hajiya Talatu ta saki tace “wlh baki isaba Nafi dolene kiyi amfani da power ki ta uwa ki tursasawa Naseer ya auri yata Lateefah wato bakeson bacin ran danki nikuma tawa yar ta mutu ko? To baku isaba wlh" Qasa Ummah tayi da muryarta tace “ba haka nake nufi ba Talatu kaina ya kulle bakiga diban albarkar da yaron nan yayimin ba harda cemin wai nima tsohuwa babansa ya aureni garama Nafeesah ita yarinya ce wani kayan takaici duk da dokar da malam ya bani ta kada ya kusanci yarinyar nan nima na gindaya masa dan banzan yaron nan baiji ba saida ya kusanceta yanzu yake fadamin wai asibiti sukaje cikine da ita..."

Salati Talatu tasaka ta fashe da kuka tace “shikenan ta faru ta qare kinyi sake danki ya zama ba naki ba kinajin abinda malam yace laqaninta a jikinta yake indai ya kusanceta to yariga ya gama mallakuwa sai yanda tayi dashi amma dake ke wawuya ce baki kishin danki kika sake har ya kusanceta, Uhmmm! Hmmm!! To nidai koma menene indai akwai malamai da bokaye a duniya ko zanyi yawo babu dan kamfai zan tsayawa yata ta samu cikon burinta wato Naseer kuma saina wulaqanta Nafeesah a duniya tunda ta shiga gonar yata" Kit ta kashe wayar tabar Ummah da “hello! Hello!! Talatu..." Sauke wayar tayi ta zabura ta miqe tana zagaya parlourn ta koma ta zauna tace “qarya kake Naseer ni na haifeka bakai ka haifeni ba dole nima kayimin biyayya" miqewa tayi ta shiga dakinta ta dauki mayafinta ta fito ta nufi gdansu Nafeesah, tun daga qofar parlourn ta fara kiran sunan Hajiyan Nafeesah tana fadin “Zuwairah kike ko Juwairah to koma me kike bai dameni ba kashedi nazo nayi miki tun dare baiyi miki ba ki koma gurin bokanki kice ya kwance asirin da yayiwa dana wlh ban haifawa guzumar yarki da taqi zaman aure miji ba Naseer yafi qarfin auran bazawara na riga nayi masa mata kuma ki fadawa yarki ta nemawa shegen cikinta uba amna ni dana burarsa batayi qwarin da zaiyiwa mace ciki ba yaushe ma aka haifi Naseer din da har yayi balagar da zaiyiwa wannan tsohuwar yar taki ciki?"

Hajiya ce da take saukowa ta cafe da cewa “Haba Nafi ai duk abin baikai na hakaba da Naseer da Nafeesah duka yayanmu ne kuma dukkansu ikonmu ne ba dole akayiwa danki ya auri Nafeesah ba hasalima ita akayiwa dole duk da itace take da yancin zabar mijin aure kasancewarta bazawara..." Mama ce ta cafke da cewa. “Kuma da kike wannan babatun waye ya gaya miki baikai ba aini tun ba yau ba nasan danki ya isa burarsa ta cika wandonsa idan kinada ja kije ki duba ai danki ne ya kamata ace kin riga kowa sanin hakan kuma ma da kike cewa an liqawa danki auran bazawara wlh bani na haifi Nafeesah ba Amma tafi qarfin a liqawa namiji ita balle harijin danki ke bandama dabbancin ki ai taimakonki akayi don da ace baa daura masa auranba memakon dan sunnah da zaki goya da shege zaki goya a matsayin jika, shashasha kawai da batasan ciwon kanta ba wlh Nafi ki fita idona idan ita wannan sullutuwar bazata iya qwatarwa yarta yanci ba toni zanyi yaqi dake akan Nafeesah dama danda kike iqirarin nakine shege ka fasa ni dake"

Sosai suka rinqa musayar kalamai ita da Mama itadai Hajiya Juwaira hqr take basu da taga abin yaqi saita kira Baffa a waya ta fada masa shikuma ya kira Abba tunda shi baya gari a fusace Abba ya shigo ya zafga mawa Ummah Nafi mari ya nuna mata hanya yace “kika qara second talatin a gdannan a bakin auranki ki wucce Adamawa" juyawa yayi ya kalli Hajiya Juwaira da Mama yace “kuyi hqr matar nan batada hankali saina nutsar da ita Ina Feesahta" daki Hajiya ta nuna masa tace “tana ciki batada lfy" numfashi ya sauke yace “ku hada mata kayanta yanzu Naseer zaizo ya dauki matarsa su wucce kawai ayi bikin daga baya idan ta haihu"………….

More comments More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻* [4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*

*22*

Kallonsa dukkansu sukayi Hajiya tace “amma Abba da ambari ko zuwa gobene an gama shirya musu gdan a nutse" murmushi yayi yace “aa su tafin kawai ko Suma sa huta musamman Nafeesah tana buqatar hutu da kulawar mijinta cikin fari akwai wahalarwa" Basu da yanda zasuyi su qaraja da mgnr Abban dole Mama ta haura saman ta shiga dakin Nafeesah a kwance ta tarar da ita tanata juyi a cikin bargo matsawa tayi ta janye bargon tace “ki tashi kije Abbanku yana son ganinki" miqa tayi ta share guntun hawayen daya zubo mata ta miqe tanajin jiri har tasa rigar baccinta ta dauki hijjab dinta har qasa tasa suka sauko qasan.

A tsaye ta tarar da Abban shida Naseer din gabanta ya fadi saboda irin kallon da taga Naseer din yanayi Mata ta tsugunna tace “gani Abba" murmushi yayi mata duk tayi laushi a tausaye yace “sannu uwar iyaye ya jikin?" Qasa tayi da kanta cikin kunya yayi dariya yace “sai haquri dama ki tashi maza na kaiki gdanki kema ki huta da wannan rayuwar banason kice komai mamana komai yayi farko yana da qarshe ki ninka hqrnki akan na baya insha Allahu biyayyarki alkhairi ce nasan bakison qaninki Naseer a matsayin miji amma babu yanda zamuyi wannan hadin ba namu bane na Allah ne idan kika rungumi qaddarar ki kikayi hqr zakiga ribar hakan a gaba da yardar Allah" Kuka takeyi sosai tana kallon Naseer din da yaketa murmushin farin ciki tana kallon Abba cikin sarqewar murya tace “amma abb..." Katseta yayi yace “bansanki da jayayyaba mamana kada ki fara akan wannan kinji" ya juya gurin Naseer yace “ka takura ka tursasa na tauyewa Nafeesah haqqinta na zabin miji da kanta da Allah ya bata na baka to ina shawartarka kar naji kada na gani Naseer Nafeesah amanarka ce idan kasata kuka zakayi wanda yafi nata idan tayi baqin ciki zakayi ninkin nata sau casa'in da tara nasani mamana batada matsala Naseer bata iya jayayyaba tana da sanyin hali da taushin zuciya inada tabbacin duk wata matsala bazata bullo ta bangarenta ba saidai kai da kake tashen tsageranci da gadara kake ganin kowa bai iyaba saikai to ka sauke isarka da izzarka kayiwa matarka mu'amala me taushi kai shaidane kaidin ba zabinta bane Allah ne kawai ya baka"

Qasa yayi da kansa shima kukan Nafeesan ya karyar masa da zuciya sosai ji yakeyi kamar shima zaiyi kukan yace “Insha Allahu bazakuji komai ba sai alkhairi Abba ku tayamu da addu'a sannan ka fadawa matarnan ta fita daga harkar iyalina ni ba yarone ba da zaa rinqa kafamin sharrudan qarya akan matata" sarai Abba yasan dawa yake amma sai yace “wacce matar kake nufi" sake tsuke fuska yayi yace “Ummah mana banason taja abinda zan nuna mata kalata wlh bazan dauki qananun raini ba zan iya jure komai amma bazan iya jurewa cin fuska wa matata ba inasonta a duk inda take kuma ita kadaice matata sannan uwar yayana ce saboda haka tayi taking care" Ido Abba ya zuba masa zafin zuciyarsa da tsayayyan raayinsa akan abinda yakeso yana burgeshi tsarin rayuwar dan nasa yana bashi sha'awa bai yarda da raini ko wargi ba wannan alama ce ta cewa zai jajurce a gdansa saidai idan abu fin qarfinsa yayi, kamo hannun Nafeesah Abba yayi ya miqar da ita ta fada jikinsa ta saki wani marayan kuka daya karya zuciyar duk wanda yake parlourn musamman Hajiya data haye sama saboda tana tsananin tausayin yar tata ita ba isasshiyar lfy ba ga baqin ciki wannan aure da yake cin zuciyarta ga kuma ciki da ya liqa mata tun haduwar farko ga kuma mahaukaciyar surukarta da ta tusota a gaba zama tayi a parlourn saman tace “zan sanya a rinqa yi miki addu'a kuma nima zan dage Allah ya tsaremin ke Nafeesah Allah kar yabawa maqiyanki nasara akanki Allah ya daidaita tsakaninki da mijinki"

Abba ne yaja hannunta ya bude mata motar yasata mama tasa mata akwatun kayanta ta miqa mata jakar hanunta ta leqa tace “kiyi hqr Nafeesah ki daina kukannan badon muba saidon cikin jikinki kada kisa qinki da aurannan yayi tasiri wa abinda ke cikinki shi ciki kwakwayo gareshi ki godewa Allah Nafeesah wannan wata dama ce Allah ya baki kada kiyi wasa da ita ki kama mijinki ki riqe kiyi masa duk abinda zakiyiwa wani bashi ba ki dauka cewa shine samanki kicire mgnr qani ki daukeshi sama dake ta kowanne bangare kisa aranki Naseer yayanki ne hakan zai cire raini tsakaninku kinji" kada kai tayi cikin kuka tace “na gde mama kizo da safen don Allah saurin cafewa yayi da cewa “amma ki bari sai irin qarfe dayan nan saboda kada ki hanani hutawa" dariya Mama tayi tace “bakwai zanzo dan qaniyarka ja'irin yaro kawai" Murmushi Abba yayi yaja motar suka tafi wata sabuwar unguwa ce ta yayan manya a cikin garin Abujan Abba ya ginawa yayan nasa biyu gda a ciki kowanne ya bashi kyauta anan ne aka kai Nafeesah kasancewar komai Abba ya zuba musu kayan abinci ne kawai babu a ciki, suna zuwa sukayi parking Naseer ya bude ya fita Abba ya budewa Nafeesah ya kama hannunta yace “ki shiga gdanki da Bismillah insha Allahu daganan sai kabari Nafeesah kinzo kenan"

Tana kuka tana komai Abba ya shigar da ita cikin gdan ya shigar da ita daya daga cikin dakunan dake qasan guda uku ya zaunar da ita a saman carpet din dake shimfide a qasan gadon yace “ku rayu cikin aminci mamana Allah ya hade kanku kunji ubangiji Allah yayi muku albarka" Naseer ne kawai ya amsa da amin itakam ba abinda da takeyi sai kuka tana qarewa dakin kallo ta cikin hijjab din da taja ta rufe fuskarta idan ta tuna wai itace a gdan qaninta Naseer matsayin matarsa ta sunnah sai taji wani sabon kukan ya kuma kwace mata. Juyawa Abba yayi ya fita Naseer din yabi bayansa ya dauko kayan ya shigo dasu ya ajiye a parlourn ya koma Abban yace “me kuma ya fito dakai?" Shafa kansa yayi yace “tun rana take amai bataci komai ba ka saukeni a Durban zan samo Mata abinda zataci" ajiyar zuciya Abba yayi suka fita ya zari dubu hamsin a cikin dashboard dinsa ya miqawa Naseer din ya kalleshi yace “na mene?" Murmushi yayi yace “ka siyi abinda zaka siya da ita sai kazo muje ka dauko daya cikin motocinku a gda" kawar da kansa yayi yace.

“Iya hakama na gde Allah ya qara girma da arziki Abba bana buqatar taimakon kowa wajen riqe iyali na zan iya da kaina haqqi ne a kaina ba akanka ba kabarni nayi qoqarin koyon riqewa da tsarewa da kaina kada ka sangartani rayuwa ba tabbas ne da ita ba Abba dama inason na fada maka bana buqatar komai ya qara shigowa gdana daga bangarenku hatta gara bana buqata ku barni nayi komai da kaina inda na kasa dakaina zan nemi taimakonku" Sosai kalaman Naseer suka sanyaya jikin Abba ya mayar da kudin inda ya daukosu yace “hakan yana dakyau Allah ya dafa maka ya tayaka riqewa" amsawa yayi da amin ya bude motar ya fita Abba ya riqoshi cike da burgewa ya damqa masa key din motar yace “ka tafi da ita gobe ka kawo min" bayason cika yiwa mahaifin nasa musu saboda haka ya tare masa taxi ya shiga shikuma ya koma cikin motar yaja ya matsa wani guri yayi parking ya fita ya shiga cikin Durban din ya siyo abinda yasan zata iyaci ya sake shiga ciki ya siyo musu kayan abinci duk da abashi da kudi sosai a account dinsa amma komai saida ya siya musu biyu aka zuba masa a motar yabasu ATM card dinsa suka ciri kudinsu ya fice ya shiga motar ya nufi gdan zuciyarsa cike da tunanin ta inda zai fara rarrashin matar tasa.........

More comments More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻* [4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*

*23*

Kamar yanda ya zata kuwa hakance ta faru bayan sun sauke kayan sun zuba a store shida megadi ya kulle gdan yabi kowacce kusurwa ta gdan ya karanta mata ayatul kursiyyu da sauran addu'o'in neman tsari ya nufi dakin gabansa na faduwa ya bude ya shiga, tana zaune inda suka barta kanta a durqushe saman gwiwarta tanata jan zuciya, ya jima yana kallonta yanajin wani tausayinta yana qara ratsa zuciyarsa da qarfin hali ya ajiye kayan a gefenta ya tsugunna a gabanta qamshin jikinta ya daki hancinsa ya lumshe idonsa tare da sanya hanunsa a hankali ya dago kanta ya zuba mata lulu eyes dinsa ita kuma ta qara lumshe idonta murmushi yayi yace “ya jikinki My millon?"

Jan zuciya tayi ta janye kanta daga hannunsa ta yunqura zata tashi ya riqota yace “kiyi hqr mu raya wannan ni'imtaccen daren cikin nishadi kada ki hanani cika burina dana rayu dashi don Allah" hakanan taji jikinta yayi sanyi ta kasa miqewa tsuke dan qaramin bakinsa yayi ya sauke numfashi yana wasa da hannunta ya miqe ya nufi bathroom din ya dawo yace “kiyi hqr ki tashi muyi alwala muyi gdy ga Allah daya nuna mana wannan ranar me cike da tarihi a rayuwarmu" taso yimasa gardama amma babu hali saboda yanda taga idonsa ya fara canza kala miqewa tayi sukayi alwalar tare har yanzu kukan takeyi suka fito yajasu sallar yayi musu addu'a taban mamaki sosai tayi mamaki duk da tasani dama Naseer duk yafisu ilimin addini. Babu kunya ya juyo ya dafa kanta yayi mata addu'o'in neman albarka gabadaya ya saukar mata da kasala.

Yana gamawa ya janyo kayan abincin ya bude qamshin ya daki hancinta abinka damai qaramin ciki kawai sai taji tanason cin abinda yake ciki, bai wahalar da kansa ba wajen dauko flat cup kawai ya dauko ya zuba musu Youghut ya bude ya dauka yakai mata bakinta ta kauce tasa hannunta ta faraci da kanta tanaci tana lumshe ido ya zuba mata ido yana murmushi sosai yaji dadin yanda taci naman tayi gyatsa tasha youghut din ta miqe ta nufi bathroom din tayi brush ta dawo ta kwanta bata cire ko hijjab dinba saboda bacci da yake kanta binta yayi da kallo taja bargo ta rufe jikinta. Debe kayan yayi ya fita dasu ya zuba a fridge ya dawo shima ya cire kayansa ya kashe fitilar ya dawo ya hau gadon ya kwanta tare da janyota jikinsa gabanta ya fadi ta janye ya qara janyota jikinsa yace “don Allah kada kiyimin haka kinji My millon..." Fincikota yayi ya hade bakinsa da nata ya haura samanta ta kuwa fara tureshi tana kuka me gunji lumshe idonsa yayi ya zare mata hijjab ya zubawa boobs dinta ido yanajin wani mugun feel nata.

Girgiza masa kai takeyi tace “don Allah My Son..." Rufe mata baki yayi da hannunsa yace “dane nake danki yanzu mijinki ne ni husb zakice" hannunsa yasa ya damqi boobs din nata ta cije lebenta taja numfashi tana qoqarin miqewa yayi saurin danneta tare da dora bakinsa saman rigarta kan nipples dinta da yake babu bra a jikinta ya cafka da sauri yana wani irin nishi me qarfi jikinsa ya dauki rawa yana shafa cinyarta zuwa qasan mararta yanajan wani rikitaccen nishi salonsa dabanne tunda take bata tabajin salo irinna Naseer ba. Bata ankara ba taji hannunsa cikin pant dinta ya fara shafa cute box dinta yana janye rigar ya dora bakinsa kan nipples dinta yanayi musu wani irin sha me fitar da hayyaci hannunsa kuma yana shafa cuty box dinta yana zagaye gefe da gefen da yatsansa har ya fara daga fatar yana tura yatsansa matse cinyarta tayi har cikin ranta batason ya shigeta amma dadin da yake jiyar da ita bazai bata damar yi masa gardama ba.

Tsotsar breast dinta yakeyi yana matsa dayan yana mulmula kan vulvo dinta yana wani gurnani jikinsa na bala'in bari tura yatsen ya farayi ciki ta qanqameshi tanajin wani zafi saboda ba qaramin gyara taci ba kuma gashi itama natural halittar ta a tsuke take gigicewa ya qarayi da yaji yanda take leeking gurin ya jiqe sharkaf gashi yanata tura yatsansa yaqi shiga zare bakinsa yayi daga boobs dinta ya cire mata rigar ya zare pant din ta tsuke qafarta ya sanya qarfinsa ya buda qafar ya sanya bakinsa a gurin ya fara lasarta da harshensa ta saki wata qaqqarfar ajiyar zuciya ya fara lashe ruwan yana shigar da harshensa cikin salo kamar wanda ya saba yana danna tsokar da harshensa ya tsuke dan qaramin bakinsa ya zuqo ta saki nishi gani yayi harshensa yaqi shiga wankin hula na neman kaisa dare ya janye a hankali dago kansa ya zubawa fuskarta har yanzu hawaye takeyi duk da sakin masa jikin da tayi hakan baiyi masa dadi ba da yanada yanda zaiyi a wannan lkcn da bazai kusanceta ba amma yasan bazai iyaba rintse idonsa yayi ya buda qafafunta ya dagasu sama ta bude idonta da sauri sukayi ido hudu ya qirqiri murmushi yayi mata tare da kada mata kai ya kama doguwar penis dinsa me kauri ya saitata ya fara karkarwa a gurin yana dannawa a hankali da salonsa na hilatarta daga ita harshi shidewa sukeyi.

Readers Also Read