Auren katin kasa complete - Chapter 11
Auren katin kasa complete Chapter 11: Auren katin kasa complete Chapter 11. Ahankali ya fita daga asibiti kamar bashi aka yima frezzing abu ba, normal…
3,973 words
Ahankali ya fita daga asibiti kamar bashi aka yima frezzing abu ba, normal normal, har yaji dan daidai, don babu dripping din kwata kwata, kamar yanda yakeyi koda 'yaushe, bai tsaya ko'ina ba sai headquarters, zama yayi a office dinshi ya danyi wasu ayyuka don ana saka ran komawa aiki in 2 weeks, so bayanason aiki ya zaman mashi choke ta kowani bangare, don responsibilities dinshi kullum karuwa suke. Karar notification ne ya shugo cikin wayanshi, da sauri ya bude ya shiga cikin email din da yasa private investigator dinshi yayi mashi bincike akanta, saida yaga message dinma ta fado mashi arai da abinda ya faru dazu, kawar da tunanin ta ya soma yace ''why was I over reacting dazu, is it because……hell noo, just looking at her can't make me drip like that noo that's impossible, wannan yar yarinyar mteww'' ..tsaki yayi ya bugi table din gabanshi, anatse ya maida idanunshi kan wayan hannunshi ya fara karanta abubuwan da akayi mashi bincike akanta, shuru ya danyi yana nazari, ''so that's the reason take son samun katin kasa, oh no why did I hesitate to help her out, it's just katin kasa ta buqata, was I too harsh on her all this while?'' tambayan kanshi yayi kafin wata zuciyr tace mashi ''yes of course you are, you make her stay in the living room for over a month now, and you talk harshly and rudely kamar ba musulma ba yar uwarka kuma marainiya kamar kai har gwara kai kanada uwa ita kuwa itace uwa a wajen nata kannen''…dafe kasnhi yayi yace ''why I'm I like this?'' duk inda amar yaga marayu shi mai gaggawar taimakonsu ne, itama baisan hakan matsalarta take ba ta son samun katin kasa don taimakon yan uwanta, da wannan tunanin ya jingine komai sannan ya cigaba da aikinshi salla ne kawai ke tashinsa, daman shi ba ma'abocin cin abinci bane sosai, dama dai abinci gargajiya ne yafi son cin wannan sosai.
Sai wajen 9 ya futo daga cikin headqauaters agajiye, cikin motarshi ya shige sannan ya fuce daga compound din, bai tsaya a ko'ina ba sai wajen wani haddenden restaurant, zama yayi ya karba order da yayi tun a office sannan ya koma motar shi ya wuce gida. Lokacin daya isa gidan as usual karfe goma daidai, direct pin ya saka ya shige ciki, lokacin daya shiga kan sallaya ya ganta ta kwanta da kanta jikin couch bacci ya kwashe ta, gabanta kuwa wani pack ne na abinci data fara ci ta aje don yau tunda ta yayi mata wannan wulaqancin da safe take tunanin su salima, bayin allah ko a wani hali suke ciki, Allah kadai ya sani,tasha kuka harta godema allah.
Karasawa yayi gaban ta sannan yayi shuru ya dan kalleta kamar bazaiyi Magana ba cikin sanyi murya yace ''hey!! Hey!! Get up''…jin sautin muryar shi a dodon kunnenta ya sata saurin miqewa kallo daya tayi mashi ta sauke kanta kasa ''baki iya gaisuwa bane''..dagowa tayi ahankali cikin sanyayyiyar muryarta irin ta wanda ya tashi daga bacci tace ''ina wuni''..bai amsa ba yace ''take this''..dagowa tayi ta sanya hannu biyu ta karba tace ''thank you''..bai amsa ta ba ya wuce cikin bedroom dinshi.
Ahankali ta miqe ta janye hijab din jikinta ta aje waje guda, miqewa tayi ta wuce kitchen ta aje pack din akan kitchen island, parlor ta dawo ta zauna sannan ta doka uban tagumi, wayanta ta jawo ta fara dialing layin salima, kusan sau ashirin tana Kiran line din data kirata dashi kwanakin baya shiga,yau kusan wata uku Kenan basa samun juna, miqewa tayi kamar zata haukace ta fara zaryar parlorn, kukane ya kufce mata, wato amra tana cikin mata masu raunin zuciya da tausayi sosai, abu kadan ke sata hawaye, hawaye sosai ya dunga ambaliya akan fuskarta, ganin babu sarki sai allah yasa ta zaman cin doya akansan ta dafe kanta kasan carpet din parlorn, kamar wadda aka tsungula da sauri ta miqe ta bude wani jakanta wanda suka harhado abubuwan amfaninta ita da haifa, ahankali ta zaro wata yar bakar leda da kuma wani hoto wanda sukayi su uku ita da salima da salim suna murmushi, ledar ta fara budewa, farar kasa ce cike a ledar,wanda baba rabi ta sayo mata kafun ya taho kasar, ahankali ta dauko guda daya ta jefa a bakinta, nan ta sha wajen guda biyar tana matse kwalla, jawo hoton tayi ta fara kallon hoton nasu ita da kannenta, sake fashewa tayi da matsanancin kuka tayi kewar su sosai ba kadan ba, harga Allah ta fara kosawa da karatun ma, burinta yanxu kawai ta gansu kusa da ita, ahankali take rero kuka takai kusan awa biyu tana yi a zaune har bacci barawo ya dauketa anan kasan carpet din, duk wannan abun da amra ke yi a kunnenshi, duk koken da ta dunga yi, zuciyar ne ta karaya baya qaunar jin kukan mace, hakan yana tuna mashi da damuwar AMMAN shi dukda ya rasa dalilin da yasa ita take yin kukan dukda ya danganta hakan da har yanxu tana mourning mutuwar DADAN shi ne, sam baya jin dadin jin koke koken amra da takeyi don duk tunaninshi abinda ya mata ne dazu, don lokacin daya tsaya gabanta yaga yanda idanunta sukayi jaa alamun tasha kuka sosai, runtse idanunshi yayi har bacci ya kwashe sa.
Sai wajen karfe ukun dare yunwa ta nanuko shi, sai a lokcin ya tuna baici komi ba kuma duka ledar abincin ya bata, da sauri ya sauke kafafunshi ya sanya bedroom sleepers dinshi sannan ya wuce parlor, jikinshi yana sanye da pjs farare na cotton masu laushi da kamshinsa, buttons din rigar duk ya ciresu, bare chest dinshi ya futo sosai gashin wajen 6 packs dinshi sun kwanta lublub, cikinshi kamar baitaba cin abinci ba a shafe, ahankali ya fara takawa harya bude kofa ya wuce sitting room din da yake very dim, don lights din standing lamb ne kawai a wajen yake akunne, ganinta kwance kan carpet gefenta bakar leda a baje da wani tsohon hoto a gefe,sanye take da wata cute cotton rigar bacci wanda ta tsaya mata iya gwiwa, duk ta yaye rigar santala santalan cinyoyinta a bayyana, don rubda ciki tayi, rigar ta tattare da dawo daidai wajen pucky ass dinta, ganin inda idanunshi ya tsaya a wajen ya sashi saurin kauda kai ya kama hanyar kitchen, ahankali dirty tunani ya fara shiga cikin xuciyar shi ''guy idan ka kalleta ay matarka ne don't be guilty''..wata zuciyar ce kuma tace mashi ''meysa zaka kalli wannan yar abar, har ita abin kallo ce''..ganin zuciyar shi tana mashi wasi wasi ya sashi ya jawo stool din kitchen table ya zauna, ledan pack din data aje kam island table din ya bude, ganin bata taba komi ba ya sashi ya dauka pack daya ya bude, miqewa yayi ya bude fridge ya jawo ruwa mai dan sanyi kadan ya koma ya zauna,ahankali ya soma cin abinci saida yaci kusan rabi ya dauka bottle water ya bude ya kafa abakinshi ya shanye tass, ahankali kamar daga sama ya fara jin sautin kukanta,, tun tanayi kadan kadan harta soma da karfinta, ihu ta buga tana sambatu ''wayyo karku kashe min su, dan allah ku kyale min kanne na uncle, ya Ibrahim ya wahab, wallahi basu da kowa saini, bazan taba bari ku cutar dasu ba wallahi basuda kowa sai ni innaalillahi wayyo," ta karashe kamar wadda ta zauce. Tun tana juyi Harta fara buge buge tana hambare hambare da kafanta, da gudu ya aje bottle water din har yana zubewa a kasa, ya karasa gabanta, ganin duk ta furgice bata cikin hayyacinta ya sashi dukowa ya rankwafa kafanshi ya fara kokarin taba ta don ya tasheta, da sauri ta daga hannunta taji mutun a kusa da ita, da sauri cikin bacci ta zaburo shi tana ''wayyo ku taimakeni, zasu kasheni da kanne na, wayyooo''..idanu ya zuba bata Sai yaji tausayinta na dirar mashi da sauri ya janyota zaune ya fara dabbing fuskarta yace ''keee ke tashi mafarki ne''..ay kuwa kamar jira take ta janyo hannun nashi ta kankameshi sosai kamar zata shide, tare fa shigewa jikinshi ta cukwikuwiye shi kamar zata yaye mashi rigar jikinshi daman bai buttoning rigar ba, ganin yarinyar nan tana neman kunna mashi charge ya sashi saurin daga hannu zai tasheta, wani irin ajiyar zuciya ta faara saukewa ajere harda sheshekar kuka kamar yar baby da aka ma bulala duk cikin bacci, kamar wanda aka cire ma laka ya fara shafa bayanta cikin sigar lallashi mamakin yanda dukda Akwai kaya ajikin ta but yana jin yanda fatar gadon bayanta yake da wani irin mahaukacin laushi, this is the first time yake ma mace haka, abin sai ya zame mashi wani irin banbarakwai, saida yaji ta sauke mashi nauyinta kafin ya soma kokarin banbarota daga jikinshi, ahankali ya sanya hannunshi data danne ya tallabo ta, jin saukar hannunshi cikin wani lumtsatsen abu ya sa shi tsayawa yana nazari kodai ba kafadarta ya tallabo ba don jikinta ya danne wajen don rub tayi agefen jikinsa, da sauri ya latsa wajen, jin wani irin laushi da taushi ga wani dan bullutun abu a wajen ya sashi saurin turata kadan ta kwanta gefe, kallo daya ya mata ya saukar da idanunshi kan hannunshi dake kan abunda ya taba dazu, runtse idanunshi yayi gam ya bude, ganin hannusnhi kan picky boobs din ta tsam gaba daya tafin hannunshi ya rufe boobs din nata, ga wani pricky pointed ni99le dinta yana gogar tafin hannunshi, lumshe idanunshi yayi yana jin kanshi cikin wani yanayi mara musaltuwa, runtse idonshi yayi gam yana son cire hannunshi kan bobby din nata amma ya kasa, wani irin laushi wajen yake da, notikan kanshi ne suka fara kwancewa, ahankali ya soma furta ''noo noo don't do this amar''….ahankali ya karashe yana biting lower lips dinshi wanda sukayi pink yarr, idanunshi sunyi lumlum sbd yanda ya shiga yanayi kamar wanda ya fita hayyacinshi ya fara matsa boobs dinta in a slow motion kamar kamar bazaiyi ba, gyara zamanshi yayi ya kara matsawa ya lumshe idanunshi ahankali ya furta ''arhhhhhhh'' amra kuwa wanda cikin baccii take jin wani irin waiwayi ya sata gyara kwanciyan ta don kwanciyan gefe guda tayi saiya zamana tana kallon ceiling din parlor, ahankali ta sauke wata ajiyar zuciya lokacin daya dan latsa booby din nata, ganin yanda ta gyara kwanciyan yasashi saukar da idanunshi kan dayan boob din nata, hana kanshi abun kunya yake amma ina ya kasa yaqar zuciyar shi ahankali ya jawoo dayan hannun shi kamar wanda hannun ya daina aiki ya dora kan dayan boob din, kallon hannayenshi yayi yadan matsa atare, lokaci guda yace ''shittt oh god, why is touching this so good'',.. idanunshi da sukayi dan jaa ya zuba su akan fuskarta, wani irin kyau tayi cikin rigar sosai, matsawa ya danyi ahankali yana murzasu cikin tattali kamar baison taba su, yanda yake jinsu wani luwai luwai, ga laushi ga dadin tabawa gashi sun cika duk girman tafin hannunshi murzasu ya cigaba Dayi yana jin yanda nippy dinta ke gogar tafin hannunsa wanda hakan ke haifar nasa da kasala, ba karamin dadin hakan yake ji ba, amra kuwa cikin baccinta taji waiwayin yaqi karewa ga yanda ake murzawa cikin slow motion ya sata wani irin bankaro kirjin nata da kyau, zaro ido yayi, gaba daya ya soma susuce, da sauri ya cire hannunshi daga wajen boobs dinta ita kuwa jin waiwayin ya tsaya yasa ta juyawa tayi rub da ciki ta kwanta, tashi yayi da sauri ya wuce dakinshi ya kwanta agigice, shima yayi rub da ciki ya kwanta, kusan awa guda yana juye juye, wata irin jarababbiyar sha'awa da baitaba tsintar kanshi aciki ba ta tunkaro shi, shi baima san menene abunda yake jiba Allah ya taimaka yayi frezzing sperm dinshi da tuni duk sauran abinda ya rage mashi sun kare kaff, da kyar bacci ya kwashe sa ahakan.
Washe gari tun kafin ta tashi ya fuce daga gidan, don ko kallonta baison yi, don yana tunanin zata gane abunda ya faru jiya, ganin kusan 12 ya sata miqewa ta wuce cikin daki sadaf sadaf kamar munafuka, lekawa tayi ganin baya kan gadonshi ya sata komawa parlor don duk tunanita yana wanka, saida ta kara kusan awa guda kafin ta koma daki tana shiga yanda yake haka ta ganshi, anatse ta taka wajen toilet, jin babu kara ko saukan ruwa yasa tayi saurin knocking, jin shuru yasa ta danbude kadan ganin baya ciki yasa tayi hamdala ta shiga ciki, saida ta rufe kofar ta fara tube kayan jikinta, wanka tayi sannan ta yi brush ta fara wanke mashi toilet din, saida ta gyara mashi tsaft sannan ta futo, dakinma saida ta gyara shi tsaf kafin ta jawo mini burner din data saka mashi jiya ta fuce, zama tayi ta fara jawo box dinta, anatse ta jawo wasu arnayen bra da pants ta saka sannan ta bude wajen kaya, wata English gown ta jawo mai kyan gaske, rigar kamar jeans take, gaban rigar anyi design din bra ya dan tattare kamar ma ajiyar nonuwa, hannun rigar bashida wani tsayi sosai, rigar har kasa ta kai mata donta sauka kasa sosai, gyara ribbom dinta tayi tayi parking a tsakiyan gashin, edges din kanta sun kwanta lub lub, daukan burner din tayi ta saka hadadden Arabian sandal oudy, wani irin ni'imantaccen kamshii ne ya bade parlor, ahankali ta ttara kayan data cire ta wuce kitchen wajen watching machine din da yake kitchen, ahankali ta bude ta zuba kayan, saidata gyara saman islnd din tsakiyan kitchen din, don tana gani ta gane cewa ya bude yaci abinci a wajen,bude packs din abincin tayi ta ganin baiyi komi ba yasa ta bude cikin fridge ta saka aciki, tattare wanda ya rage tayi ta zubda a dusbin sannan ta gyaara kitchen din tsaftsaf, parlor ta koma ta kunna tv sannan ta fara odern, minti kadan ta bude ofa ta dauka delivery din ordern datayi, groceries ne kadan babu yawa, su carrot, tomatoes cabbage, mayors, different types of bell peppers, garlic, pasta, alfredo sauce, cikin breast sai dan unsweetened almond milk da spices,da sauransu abubuwa ne kadan tayi order daidai cikinta harda yar mini bag of rice, aje box din ordern tayi sannan ta fara kiciniyar futo da komai, wasu ta ijjiye a pantry wasu kuma cikin fridge, tana gamawa ta dauko abincin nan data aje a frideg tayi microwaving sannan ta samu waje ta zauna, saida ta gama ta sha ruwa sannan ta dawo parlor ta fara latsa wayanta, lokacin salla nayi ta miqe ta sanya hijabinta tayi sallah saida ta idar tayi addua kafin ta nannade sallayan sannan ta koma ta kwanta, nan bcci ya kwasheta, ba ita ta tashi ba sai ana gab da sallar magrib, tana idar da sallah ta wuce toilet dinshi, wanka ta sake ta wanke mashi toilet din again sannan ta futo, shigen irin rigar baccin jiya ta jawo daga box dinta don kamar dozen haifa ta kwaso mata sanin tana son kaya marasa nauyi, bata sanya bra ba kawai ta shingide ta rage hasken parlor tabar inner lights kawai, wayanta ta jawo ta sanya headphones dinda ta saya kwanaki babu yanda haifa batayi da ita akan ta saya abunda ake yayi ba wato airpod tace ita dai gwara headphone sbd saving kudi, headphone din ta jona da wayanta ta kara a kunnenta sannan ta fara tana latsa wayanta karatun kur'ani ta fara sanya wa saida ya kare wani slow song ya shugo babu wani hayaniya acikin wakan ahankali ta fara girgiza kanta ahankali tana lumshe idanunta, jin yunwa na turniketa yasa ta mikewa ta wuce shige wuce kitchen, anatse ta fito da pasta da pasta sauce da sauran vegetable, anatse ta bude inda aka jera haddaun kayan amfani na girki, wani small cute pot ta zaro, anatse take komai cikin farin ciki da jin dadi abunda take, while sound din waqan na dukan kunnenta tana dan juya jikinta kadan kadan wanda ass dinta ne kawai da waist dinta ke juyawan, ahankali ta sauke alfredo pasta da tayi, sai kamshi dake bade parlorn da kitchen din mai dadi,kashe gas din tayi ta jawo plate ta tsaya gaban gas din tana juye pasta din daidai cikinta, daidai wajen karfe goma ya aka bude kofan, dariya sosai hammam keyi yace ''saikayi sauri kazoo ka bani files din zan wuce gida na samu na huta ni..ma…'' baikai ga karsawa bay a hangota don harya shugo cikin sitting room, tun daga kan ribbom dinta data tamke gashinta zuwa wuyanta da take juya kan nata gashishin yana yawo tsakanin kafadunta zuwa ga gadon bayanta daya tafi straigt har waist dinta zuwa ga tiny waist line dinta har zuwa inda rigar ta tsaya mata wajen tudun gwiwarta, tsayawa yayi ya karema ass dinta wani irin mahaukacin kallo, suna nan a baje ass dinta ya futo sosai ga yanda take juyi sbd hips din ta dake juyawa in a slow motion, sakin baki hammam yayi ya kasa daina kallonta kamar wanda aka qafe a wajen, ita kuwa batama san da mutun a wajen ba don kwata kwata kunnenta a toshe yake da sound din slow waqan ceiling, amar wanda isowanshi Kenan don hammam ya rigashi karasowa harya sanya pin ya bude kofar, tundaga bakin kofa ya hango hammam yakafe yana kallon waje guda ya kasa kod kifta ido ne, da sauri ya karaso wajen sannan yace ''dude what..are..'' baikaiga karasawa ba amra ta juyo daidai shima ya kai ga inda hammam ke kallon, shima zuba mata mayun idanunshi yayi, wani irin tukukun abu na tunkaro shi, itama kanta kamewa tayi ganinsu a tsaitsaye sun zuba mata mayun idanuwansu, da sauri hammam ya kauda kanshi yayi gefe, shi kuma oga tsaya wa yayi yaga mey zatayi, da sauri ganin irin kallon da yake mata ta daburce, babu halin komawa parlor ta dauko hijab don hammam yana wajen gashi shi kuma ya kasa ya tsareta da idanu, kamar zai daketa a wajen, ganin abu mafi sauqi shine shigewa dakinshi yasa tayi sauri aje plate din a daburce ta ruga cikin daki, har ta shige ciki yana bin ass dinta da kallo. Runtse idanunshi yayi yana jin wani irin zafi sosai akan abinda baima san me yake mashi zafi akai ba, kamar bazai juya ba ya kalli hammam wanda ya fara latsa wayanshi yace ''uhm dude kaje kawai gobe zan kiraka saimu hadu nab aka files din..jin haka yasa hammam yin murmushi kawai yace ''okay'' yana kaiwa nan yasa kai ya fuce,tsayuwar kusan minti goma amar yayi a wajen kafin ya daga kafanshi ya soma tafiya, wani irin zafi yake ji acikin rashin baisan daliliba, shidai yasan ba son yarinyar nan yake ba don yaushe ma ya santa da har zai fara sonta bayan wannan kuma kallon qanqanuwar yarinya yakema don ya rainata sosai,bayan wannan ma he cant love yarinyar da kamar karkashinsa take aiki don wannan kamar kaskantar da kai ne but the fact that matarshi ce kuma auren sunna dukda na yarjejeniya ne sukayi ya sashi jin zafin irin kallon da hammam yayi mata,dukda haka bai kamata ya ganta haka ba don ba muharraman sab ace ita duk wannan abu acikin ranshi yake, furzar da zazzafan huci yayi ya sanya hannunshi kan handle din kofan ya bude, a tsaye ya ganta bakin kofar dukta takure, harga allah batasan hammam na tsaye a bayanta ba don ita kanta tana da kunyan jikinta sosai ko shima bataso ya ganta a hakan ba, ko kaya zata saka a gida saita kori salim ya futa kafin ta saka, tunawa da irin kallon da amar yayi mata mai wuyan fassara yasa ta runtse idanunta sosai. Harya shigo cikin bedroom din ya tsaya dan nesa da ita bata sani ba donta fada wani tunani kuma ta juya mashi baya, tundaga kan yatsun kafafun ta har zuwa wuyanta da gashinta ke kwance cikin ribom yana lilo tsakanin shoulders dinta yabi da kallo, wani irin haushi ne yazo mashi mara dalili, azafafe yace ''daman kina yawo haka ne don ki dunga nuna surar da Allah ya maki, ''..jin abinda yace yasata saurin juyowa, tana jan rigar jikin nata kasa dukta daburce, allah allah take ta sanyo hijab cos shes not confortable kwata kwata, sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta ''who d hell do u think u are ina maki Magana kinyi min shuru''..adaburce ta dago idanunta wanda suka cika tab da kwalla tace ''wallahi ba haka nake ba, yau…yau.. din'' dukta rikice sosai, tsoro ya cikata ''idan na kara ganinki haka kina yawo a cikin gidana saina koreki bana daukan banzayen dabi'unku na yaran zamani, daman ku haka kuke yaran zamani, har so kuke ana ganin jikinku da tsiraicinku''..azafafe ta dago idanunta sunyi jaa tayi mashi wani kallo mai wuyar fassara da kyar ta dake ta soma Magana don wannan kalami da yayi sunyi matuqar bata haushi sosai ''karka hadani da matan banza don ni nasan irin tarbiyar da iyayena sukayi min kafin rasuwar su,so don't judge me, ko kai kanka bazan taba son barin ka kalli surar jiki na balle kuma…''kasa karasawa tayi ta fashe da wani kuka tace ''I'm done, na gaji tunda na fara girma nake ganin wulaqanci iri iri tun bayan mutuwar iyayena, daga yau insha Allah bazan kara bari a wulaqantani ba, nasan cewa wannan yarjejeniyar ba sonta kake ba, and kuma nason don taimakona zakayi ne shiyasa kake min haka, ban taba Magana ba akan komai da kake min sbd ni nayi maka kyakyawan zato ina maka kallon qima da daraja dukda yanda ake maka fassara daban amma gobe insha Allah zan bar maka gidanka tunda baka da niyar taimako na saimu warware duk wata yarjejeniya,''..tana kaiwa nan ta fuce ta gefenshi ta barshi da baki asake, mamaki ne ya cikashi sosai, har wannan yar miniyar ta iya ta kalli cikin idanunshi ta fada mashi maganganu haka, who d hell is she',dafe kanshi yayi wanda ke sara mashi sosai, hes just speechless, noo noo bazai iya cigaba da wannan abun ba, ayanda yake har wata zata iya tsayawa ta gaya mashi Magana haka don shidai he consider wannan rashin kunya babba agareshi and kuma zaiyi maganinta gobe goben nan. 81-82 Toilet ya wuce ya watsa ma kanshi ruwa, har ya futo mamakin dalilin da yasa ya mata maganar da har take maida mashi da martini yake, who bloody care idan ta futo haka ko ta tsaya haka ay rayuwanta ne she's an adult, tsaki yayi ya sanya pjs din shi yabi lafiyar gado, yana son yakice abnda ya faru dazu ya kasa,haushi takaici bakin ciki duk sun taru sun mashi yawa, ahankali ya jawo duvet ya rufe kanshi ya soma tunani da shawara da zuciyarshi, ''yanxu idon ta tafi wallahi baka da wata mafita don shiknan sauran abinda ya rage maka idan wa'adin frezzing din ya cika shiknan zakayi asarar komi, na biyu kuma kayi alkawari zaka taimake ta sbd ita marainiya ce yanxu meysa kuma kake bujire ma alqawarin daka dauka,''..nunfasa yayi ya cikaba da sake sake zuci ''waima meysa na gaya mata Magana, bayan nasan ni kaina shaida ne, bata taba yawo haka babu hijab ba idan har ina cikin gida'',, juyawa yayi ya gyara kwanciyarsa ya cigaba ''kuma duk wannan abun ba laifinta bane don bata son kun shigo ba, shima hammam din bai kamata ya kutsa kaiba yasan da matar….kaa..'''..shuru ya danyi yana sake sake daban daban, karshe allah ya taimakeshi bacci mai nauyi ya daukeshi.
Bangaren amra kuwa kuka tasha sosai, taji zafin baqaqen maganganun daya fada mata, yanxu kallon yar iska ma yke mata Kenan, nan zaune tayi alqawarin zata bar mashi gidan shi washe gari don bazata kuma daukan wulaqanci ba, bayan wannan ma ay shima a yarjejeniyar zata taimake shi akan wata buqatar shi dukda bata san menene ba but dukda haka taimakeni in taimake ka zasuyi, amma yake mata wannan wulaqanci kamar wata walaqantacciya, da kyar ta lalaba kanta ta samu bacci yayi aon gaba da ita, pasta din da bataci ba Kenan.