Auren katin kasa complete - Chapter 24
Auren katin kasa complete Chapter 24: Auren katin kasa complete Chapter 24. "Oh yes, jiya an kawo yara wajen alif, ban tambaye shi ba don normally idan…
4,347 words
"Oh yes, jiya an kawo yara wajen alif, ban tambaye shi ba don normally idan naga an kawo mutane gidanshi bana magana,don baya son yawan tambayoyi, saidai bayan an aje su ah gidan I sense something very fishy, I had to dress like one of the workers dake gidan, na shiga inda ake aje mutane a nan gidanshi kafin a kwashesu zuwa wata Kasa, dude I was so surprised with what I saw, yaranda na gansu an shigo dasu lafiya kalau Saina gansu sun zama mahaukata, Akwai mutun daya da naga yanata kuka, yaron is about 17 years i rush to him na tambayeshi, nan ya shaida min an shigo an basu wata kwaya, shi dai yaji tsoro bai sha ba yace zaije toilet bayan an bashi bai hadiye ba, yana zuwa toilet ya boye a wandonshi, I quickly ask him su sunsha, nan ya shaida min sunsha suka haukace after few hours don gaba daya daga zuwansu bayan an aje su a daki aka basu," Da sauri Amar yace "Zaka iya tuna lokacin da aka kawo su da lokacin da aka bama yaran kwayar"
Shuru Hammam yayi kafin yace "yea about 5hours" "Damnnnn" Amar ya bugi table da yasa asad saurin dagowa, ganin yanda idanunshi sukayi jaaa Har jiniyoyin wuyanshi na futowa yasa asad bude fridge din gefenshi ya zaro ruwa ya bashi, yana karba ya balle murfin ya kafa a baki ya mashi kwankwada daya ya shanye tasa kafin ya wurga bottle din ya cigaba ta cewa "Dude send me the picture of the drug,I just need to confirm it, and also I need the picture of the boy, and some of his information tunda kace dan nigeria ne" "Okay dude" hamman ya bashi amsa daga chan bangaren Cikin qanqanin lokaci kuwa saiga hoton drugs din harda hoton yaron ta email, yana budewa ya bugi table din yace "ka gani ko, those bastards,I will Make sure they pay all they have been doing" Da kyar asad ya tausasa shi don ran maza yayi mugun baci saida yadan dawo daidai kafin ya sake Kiran hammam don wayan ya yanke, yana dagawa kuwa ya fara bashi command don gaba daya ya rikide ya juye ya koma asalin general. Babu fara'a a kausashe ya soma magana da karfi " officer Hammam shuraim" Jin haka yasa Hammam saurin cewa "yes sir, officer Hammam on the line waiting for your Command!!!!!!!" " I command you, with your power to investigate throughly on alif shuraim, don't leave even his finger tip during this investigation,most importantly I need his private account, that will be the link of his business, I want to crush every single one of them" "Yes sir!!!!!" Kashe wayan yayi Yana fudda nunfashi mai zafi, "Calm down oga" asad ya fada yana kallonshi Mugun kallo ya zabgawa asad "how can I calm down Ana wannan ta addancin huh, yanxu dai tunda Mun gano link din kwayar da trafficking da akeyi, abu na gaba inason kayi min bincike akan wannan mutumin" ya karashe yana nunama asad wayarshi dagowa asad yayi ya kalli hoton da yake nuna mashi, " wannan ne Alhaji Mustapha, inason na tabbatar idan yana cikinsu, cos yaronshi na hannunmu yanxu kusan sati biyu kenan, he's under investigation, yaso fita da kwayar daga Nigeria zuwaga Egypt saidai kasan saiyayi transit a dubai so anan aka kamashi, dalilin dayasa na gano Akwai hannun Nigeria a cikin case din kenan. "Okay ba damuwa ka turamin hotonshi gobe zakaji bayani," asad ya fada fuskanshi seriously
Runtse idanu Amar yayi kafin ya bude idanunshi yace "Akwai wani dan Iskan danshi wahab, ko me zakayi kayi inason na ganshi anan nigeria, I have to deal with him for trying to touch what doesn't belong to him, I will make sure he never use what he tries to use to rap…." Shuru ya danyi ganin yanda asad ya kura mashi idanu yanason Karin bayani, fuzgewa yayi yace "I will forward hoton wannan 17 year old yaron, check his profile a cikin data base dinku zuwa ga gobe Sai muje wajen iyayen shi don muji when last suka ganshi" Bai samu futowa daga wajen asad ba Sai wajen karfe goma na dare, gaba daya ya gama chanzawa rana daya ya dauko zafi sosai, don mutun ne shi mai kishin kasar sa da defending kasarsa akoda yaushe, yawanci akan ce masu zuwa suna serving wata kasar basa kishin tasu, shi dai yana cikin masu protecting kasarshi da kuma ganin ta samu cigaba.
Hammam…. Tun bayan wayanshi da Amar ya cigaba da harkokinshi kamar koda yaushe, don shima yasan aikinda zaiyi Akwai risk a ciki don yana tare da mugayen ne baki daya, kullum yakan zuwa wajen mahaifiyarshi wadda ke Kara karfafa mashi akan ya kasance me adalci da yin aikin daya dace, yawanci da safe yake zuwa ganinta kafin ya wuce aiki saidaga baya ya sauya akalar zuwan nashi sbd Akwai ranar da alif ya zo don dubata ko tana cikin haukan don kwayar tana iya sakin mutane after few years,Allah ya taimaka yana fitowa daga cikin old age house din ya boye don Shiya fara ganin alif din yana shirin shugo wa saura kiris alif ya ganshi ya kubce mashi, tun daga wannan lokaci ya rage zuwa da safe, Sai idan dare yayi yake samun zuwa ganinta,magungunanta kuwa gudun Kar alif yayi bribing wasu daga cikin ma'aikata don a dunga bata kwayar ba tare da saninta ba yasa ya hanata shan ko wane irin magani tunda lafiyar ta garau.
Aiki hammam ya soma yi underground yanda babu wanda zai ganoshi musamman mutanen alif dake tare dashi, bayan wannan Ma yana samun nasarar samun abunda yake bincike akai sbd idan ya nema dalilin saninshi da akayi a matsayin alif babu wanda ke kawo komai ko tunanin zai ci amanar alif, yasha wahala sosai wajen shawo kan daya daga cikin masu managing secret account din alif, wanda saida yayi abusing power dinshi ya samu gayen zai bashi duk information da transaction dake gudana a cikin account din alif wanda babu wanda yasan da account din Sai top management na bank din, shima gayen yana daya daga cikin maaikata dake karkashin tops din, da farko gayen ya buqaci maqudan kudade don yasan idan gaskia ta fito za a koreshi don haka Hammam yayi sorting dinshi don shima yana da kudade da yawa wanda yake samu daga babanshi dalilin ayyukan da yake mashi a cikin headquarters.
Yanxu hankali shi ya koma ga haifa wadda tayi moving on da rayuwarta tama manta dashi, lokacin daya mata message tayi mamaki sosai saidai bata jin zata iya dawowa gareshi don ya barta da tabon da zaiyi wuya ya gogu nan kusa a zuciyarta, yayi roko yayi magiya karshe Ma idan ya kira kashewa takeyi, daga baya ya bata tausayi sosai ta soma dan kula shi sama sama saidai tace babu soyayya tsakaninsu. Yaji dadi sosai daya samu take kulashi don yayi alqawarin bazaiyi giving up ba, he will fight for her love,because Sai daga baya ya gane haifa itace rayuwarshi bayan mahaifiyarshi.
Bangaren hafiza tunda taji batun suspending din Amar gaba daya alif ya cireta daga mutanenshi don bayan ya gama amfani da ita ya sallameta, saidai ko kadan hakan maimakon ya sata farin ciki sai ya sata bakin ciki don tun bayan tafiyar Amar ta shiga tashin hankali sosai sonshi ya rufe zuciyarta wanda babu zato babu tsammani ya shigeta tashin farko, ada chan baya sha'awarshi take ji Yanxu kuwa daga baya ta gane mahaukacin sonshi takeyi, gaba daya ta mutu akanshi ita dake cewa saita ga ya zama miserable,Sai gashi ba ayi nisa ba ita ta lalace, Akwai wata kawar ta wadda sukazo dubai tare daga eygypt itama yar asalin chan ce, saidai ita halayyansu ba daya yake dana hafiza ba, ita dai abarta dai da shanye shaye, ganin halinda hafiza ta shiga yasa ta mata introducing abubuwan da take sha na maye,hafiza kuwa dake neman sauki ta karba ta soma hawa network, kan kace me Duk ta lalace, babu aiki babu komi, Har takaiga rent apartment dinsu kawar ta ke biya, ganin abubuwa sun fara mata yawa itama kawar, na sayan kayan shaye shayen Ma na neman gagara yasa ta Tilasta dole hafiza itama ta dunga kawo kudin rent inba haka ba ta koreta, hafiza kuwa da kudinta ya kare tass Har wanda ta samu wajen alif na aiki data masu na nemo masu evidence da aka kori general, ganin abubuwa sun sauya hatta kudinda zata saya abubuwan amfaninta sun yanke yasa kawarta bata gurguwar shawara, dayake idanunta a rufe suke nan take ta amince, daman ciki ne zata dauka na wasu idan ta haife masu dan Saisu biyata maqudan kudi, da farko komai ya tafi daidai don Har cikin ya shiga saidai ba a kaiga ko ina ba ta fara cuta sosai har yayi affecting cikin mutanen wanda larabawa ne asalin Yan uae basa haihuwa sukayi trying surrogacy din (wato a saka Kwan haihuwan miji a cikin wanda suka biya don ta renan masu cikin idan ta haife sai ta basu) sun kwallafa rai sosai a kan cikin saidai sakamakon Shan giya da hafiza keyi don rage damuwanta ya lalata cikin wanda ya janyo aka cireshi by force don ya lalace a cikinta, wannan ma ya janyo mata lalacewar mahaifa, nan take likitoci suka shaida mata bazata sake haihuwa ba, tayi kuka sosai, lokacin da masu cikin sukazo asibiti kuwa tasha maruka sosai nan taga asalin soyayyar balarabe da yaya, abu daya ne ya taimaketa ta hanyar surrogacy aka dauka cikin wanda yarjejeniya ce, kuma government ta haramta hakan a uae badon haka ba da zasu makata ne gaban hukuma don acewar su ta kashe masu da. Karshe dai saiga hafiza babu wajen zama, ta gama lalace wa ta qanjame kawarma ta koreta sbd babu aamfanin da zata mata, koda ta nema ganin Alif korar kare yasa akayiqmata don baya attending beggers. Karshe dai saiga hafiza a airport da kyar ta samu wani tsohon saurayinta dan Egypt ya tura mata kudi don ta samu ta dawo gida don iyayen ta sun rasu hannun uncle dinta take wanda ya tattara dukiyarta ya sayar ya biya mata zuwa kasar don tayi karatu ta samu ilimim da zai amfaneta don shi ya tsufa sosai.…an gudu ba a tsira ba…an leka ta komo 😂
General Amar!!!! Tun bayan daya baro wajen asad ya Kasa cin komi Sai ruwa da yake sha, kanshi ke mugun yi mashi ciwo sosai, idanunshi yayi jaa, ijjiyar kanshi ta firfito sosai, tunda ya shiga motar ya lumshe idanunshi Har suka iso gida, driver na parking ya kalli mirror gani kamar organ nashi na barci yasashi cewa "sir Mun iso" Jin shuru shuru bai motsa ba yasashi sake cewa "sir Mun is…." "Just the fucking mouth" Ya fada da karfi tare da bude jajayen idanunshi Har saida driver ya tsorata sosai, daman yana kokarin yanda zaiyi ne Dan ya danne abunda ke cikin ranshi don baya son shiga gidan a wannan yanayin na zafi.
"Out!!!" Ya sake fada a kausashe, sum sum driver ya kwashi kafarshi kamar barawon da aka kama ya fuce daga motar ya barshi a ciki tare da barin mashi ac akunne, Tun bayan fitar driver ya sake lumshe idanunshi, shi kadai yasan irin zafin da yakeji sosai. Ya dauka kusan awa guda anan zaune kafin ya bude rinannun idanunshi ya bude kofar tare da sanyi kafafunshi waje jacket dinshi na hannunshi daya, Dayan hannun kuma na rike da wayanshi, rufe kofar yayi ya kalli agogon hannunshi ganin kusan karfe sha biyu yasa ya kalli inda gateman yake yace "call that driver" Driver dake cikin toilet din masu gadi don shima anan yake kwana yana jin haka ya ja tazugen wandonshi da bai gama zugewa ba ya fito yace "Gani sir" Bai kalleshi ba ya fara tafiya yana tunkarar kofar entrance yace "close the car" Yana karasawa kofar ya sanya hannunshi ya bude, few haske ne a parlor Sai sanyin ac da kamshi room freshner mai dadi, gaba daya babu abunda ke mashi dadi so yake kawai yayi wanka ya jishi kan gado ko zai samu saukin abunda yake ji, saida yazo dab da hanyar dining ganin kamar mutun a tsaye wajen dispenser wajen baima damu da sanin waye a wajen ba yace "bring me coffee in 30mins"
Yana kaiwa nan ya wuce sama,koda yazo second floor kallo daya yayi ma kofan dakin ta kafin ya kauda kai fuskarshi a hade ya wuce sama, yana karasawa parlor ya zubar da jacket din a wajen ya wuce dakinshi ya bude azafafe kamar wanda akayi Ma dole, yana shiga dakin anan ya soma tube kayan shi ya rage daga shi Sai dan micicin boxer dinshi daya dameshi sosai ya fidda shape din surarshi a matsayin cikakken namiji, gabanshi yayi wani tozo kamar wanda ya aje ice ya cika wajen kamar wandon zai farke, toilet ya wuce ya sakarma kanshi ruwa mai dumi ya dauro kugunshi daure da towel, saida yayi yan shafe shafenshi kafin ya wuce gaban closet ya zaro gajeran wandonshi irin wanda ya cire saidai wannan yanada yar hanya ta gaban short an dan tsaga gaban wandon,janye towel din yayi ya saka wandon ya zauna mashi ciff saiya fito da fatarshi don black ne color wandon, yana kokarin zare towel din wuyanshi yaji knocking ba tare da tunanin komai ba yace "come in" Kanta a Kasa ta bude kofar tare da rufewa ta juyo Bakinta dauke da siririyar sallama tace "assalam alai……" bata kaiga karasawa ba tace "auzubillahi!!!!" Shi baima ji sallamarba Sai korar shaidan dayaji tayine ya sashi dan juyowa ya rike kugunshi ya kare mata kallo da kyau, sanye take da dogon hijabi yabi jikinta ya kame sosai don ya tantance irin kayan dake jikinta wanda ta saba sakawa koda yaushe yar doguwar riga mai sauki. Tamke wa yayi kamar hadarin kaji babu alamun sassauci fuskan nan ta hade babu annuri,ya kafe ta da idanu saida ta dan dago tare da kaucewa abunda ta doka ma auziyya, tana cin karo da fuskanshi hannunta ya soma Bari sosai, Bakinta na karkarwa ta sauke idanunta kasa tace " dan Allah kayi hakuri bansan kana shirya wa bane"
"Wa kike ma Koran shedan? Nine shedan din" ya fada yana kafeta da idanu Gabanta ne ya bada daram jin abunda ya fada, don a cikin furucin da yake akwai alamun bacin rai sosai, kamar zatayi kuka jikinta Duk yayi sanyi tace "Wallahi ba haka bane, kawai dai kawai…." Tama Kasa karasawa don gaba daya ta daburce, yana nan tsaye ya rike kugunshi ya Tamke babu alamun wasa yace "ke zonan" Haba wa nan take taji kamar an buga mata guduma a kirji hankali tashe ta fara takowa dan nesa dashi ta tsaya "drop that" Da sauri ta karasa gefen wani dan side table ta aje mug din hannunta ta juyo, a furgice tayi baya gabanta na bugu da karfi,Sam batasan ya karaso ba harya tsaya a bayanta don sun kusan bugu wa da juna, kamar gunki haka ta tsaya bayan ta danyi baya, ahankali ya soma takowa ganin haka yasa gabanta faduwa ta soma baya "I don't want to repeat my self waye shaidan da kike auziyya hmm" Ya fada a zafafe don tana iya jiyo bugun zuciyar shi, cikinta ne ya bada wani quuuuu lokacin datakai bango still bai bar matso wa dab da ita ba, Bakinta na karkarwa kamar mai rawar sanyi tace "don Allah kayi hakuri wallahil azeem bansan na furta ba, na ji tsoro ne"
"Tsoron me,uhmm" ya tambaye ta yana zuwa dab da ita don saura kiris kirjinta ya hade da nashi ayanda nata yake lugude, "tsoron me kike?" Ya fada da karfi daya sata furgita, yanda ya bugi bango da hannunshi ya mata rumfa hannayenshi both suna kowanne side ya matseta tana nan tsakiyanshi kamar yar tsana "Wallah aisha don't make me repeat my self" Yanda ya fada da yanda ya kira sunan ta ya sata sakin hawayen dake shirin zubo mata tayi saurin cewa "na rantse da Allah tsoron ganinka haka ne ya sani fada" "Ohhh!! Tsoron ganina a haka, na dauka Ay kin wuce wannan huh, Ay bai kamata kiji tsoron ganina haka ba keda aka kusa….." Saurin dagowa tayi ta mashi kallon rashin fahimta don bata gane me yake nufi fa
Maganar daya kusa yi yasashi fidda huci mai zafi alamun zuciyar shi na tafarfasa ya maida kallo shi kanta, Ay amra tuni wani irin zafi ya ziyarceta Duk sanyin ac Saida tayi sharkaf da zufa Tattaro kalamanta tayi tace "me kake nufi" "Kina tambaya na me nake nufi, are you okay? Kina tambaya na me nake nufi" Ya fada a tsawace wanda ya sata kyarma "Okay bari na nuna maki me nake rufe saiki gane, baiyi wata wata ba ya fuzge hijab din da hannu daya saida tayi sama ta dawo Kasa,Duk ta gama tsurewa Sai hawaye, tun tana iya bude baki tayi magana har maganar ma ta maqale mata, ganin abunda yake shirin yi wanda ta ya kasa gane me yake shirin yi yasata saurin tattaro jarumtarta tace "Wallahil azeem bansan me Kake nufi na shiga uku na" "Don't worry Ay yanxu Zan nuna maki, ba haka ya maki ba" Jin haka ya sata tunanin ko yana ganin an nemeta ne Nan take taji wani irin maqoqon bakin ciki tace "me kake nufi dani ne"
Hannunshi ya sanya kan kwankwasonshi yace "ba kin ganshi ba lokacin da yake kokarin raping dinki so baza kiji komi ba koda kingani da wannan" ya nuna wandon shi yana kokarin zameshi Ganin yana shirin sauke wandon nashi yasata runtse idanunta Nan take taji nunfashinta na neman daukewa tace "dan Allah ka bari Wai meye haka" "Oh na bari?,kinaso na bari?, okay then na bari but saikin cire, tunda kin iya bari wani katon banza ya ga jikinki" Dagowa tayi da jajayen idanunta ta kalleshi cikin ido, gira daya ya daga mata babu wasa a fuskanshi yace "Undress" Hankali a tashe ta fara girgiza mashi kai, dan baya yayi ya nade hannunshi a kirjinshi ya tako ya zauna gefen gadonshi ya kura mata idanu yace "I don't want to repeat my self, undress now!" Ganin babu sarki Sai Allah yasata durqushewa a kasa ta soma rera kuka, runtse idanunshi yayi ya dauka kusan minti biyar kafin ya bude yace "zonan" Miqewa tayi kamar wanda ake kokarin yankawa tazo dan nesa dashi, ta tsaya, kallonta yyi da kyau kafin ya fuzgota a zafafe ta fado jikinshi, gaba daya kugunta ya damke ya dagata sama ya ware kafafunta ya dora kan cinyanshi ya zamana kafafunta sun Rabu while nashi na tsakiya, nan take kanshi ya dauka charge, jijiyoyin kanshi sunyi rudu rudu kan jar fatarshi, tunda ya dorata ya rike kugunta ya kasa komai gaba daya komai kunce mashi ya soma yi, notikan kanshi daya bayan daya suka fara barin kwakwalwarshi, ita hankali a tashe shima hankali a tashe, runtse idanu yayi ya janyota sosai tare da matseta a jikinshi ya kwantar da kanshi gefen wuyanta tare da sauke mata wani irin nufashi mai zafi daya sata damke kafadunshi ba tare da sanin ta ba ta lanqwashe wuya ta runtse idanunta gam hawayenta na gudu, Ya dauka kusan 30mins a wannan yanayin kafin ya fidda wuyanshi ya danyi baya da hannayenshi ya lumshe idanunshi yace "get out" Kamar wanda take jirako ta muskuta da mazaunanta da yasashi runtse ido sosai, tana sauka tayi saurin janyo hijab dinta tare da neman hanyar fucewa ya katseta "Zo ki dauka wannan abun" Ya nuna mata coffee din, Cikin sauri ta karaso ta dauka tana share hawaye ta fuce Harda saurinta tana sauke nauyayyen numfashi Tana futa ya kwanta gaba daya kan gado tare da rufe idanunshi yana takaicin abunda ya faru a yanxu "Guy what are you thinking, focus karka jama kanka raini wajen yar qanqanuwar yarinya" Wata zuciyar ce ta ayyana mashi kafin wata zuciyar ta kuma karanta mashi "she's your fucking wife" Bugun katifar yayi da karfi yace "hell nooo" Niko Nace ka karata da turancinka Duk a banza don an kusa abun kunya… Update!!!!!! Unedited
Tun bayan zuwan da yayi bayan ta farka bai sake lekowa ba Nadine ce ke kula da ita sosai ganin tana Shan wahala, gashi ta Kasa cin komi Sai ruwan tea, karshe Ma dai saida Nadine ta taimaketa wajen jika mata towel a cikin ruwan zafi tana gasa wajen daga kwance.
After an hour wani doctor ya sake shigowa saidai wannan babban mutun ne sosai, lokacin da yazo Nadine ce ta je dakin general don shaida mashi zuwan doctor, nan take yacemata ta kaishi dakin madam ya dubata, ba tare da bata lokaci ba ta koma ta shigo da doctor din tare da mashi jagora zuwa dakin amra koda suka shiga dakin tana kwance Duk ta galabaice sosai ta ji jiki ba kadan ba don haka ya samu damar tambyanta yanda take jin jikinta,dakyar ya samu tayi mashi explanation, nan take shima ya gano menstrual pain ne na mata saidai yayi mamaki yanda ta mashi bayani yanda take Shan wahala Harda suma ,duban ruwan da aka sa mata yayi ganin harya kare ya cire mata kafin ya rubuta mata magunguna ya bata tare da nuna mata yanda zata sha kafin yace ta samu ta watsa ruwa mai zafi sosai zataji dadin jikinta don alamu sun nuna she's weak, saida ya tabbatar she's stable kafin yayi masu sallama ya tafi. Da taimakon Nadine ta yaye mata bargon dake lullube a jikinta da Harya soma dan baci ta taimaka mata zuwa toilet, ruwa mai dumi sosai ta tara mata a cikin bath kafin ta futa don gyaran dakin, Nadine na fita a daddafe ta karasa gaban wc ta zauna tayi tsarki kafin ta shiga cikin bath tube din,ta dan dade sosai cikin bath tube din kafin ta futo ta sake watsa ruwa mai zafi, da taimakon Nadine ta dawo dakin daure da towel, lokacin har Nadine ta gyara ko'Ina Harda kan gado, ta cire duvet din da Zanin gadon ta sauya zuwa wasu sabbi ta kunna diffuser da oils masu kamshi sosai.
Ganin mikewa Ma dakyar takeyi yasa Nadine bude closet ta janyo mata wata rigar bacci daidai gwiwanta mai santsi pink color, hannun rigar bashida kauri dan siriri rigarma ba lallai takai kasan gwiwa ba, saida ta shafa mata turarenta dake kan dresser data gani kafin ta aje mata a gefenta,kallonta Nadine tayi Ganin ta dafe kanta "sannnu ma, ga kaya nan ki saka bari ba kawo maki tea ki samu Kisha tunda kin Kasa cin abunci."
Dagawa tayi idanunta sunyi luhu luhu sunyi ja dakyar ta iya furta "thanks Nadine" Nadine na futa ta janyo rigar ta saka, kamar Nadine tasan bata son kaya masu nauyi idan tana period, tafison ta dunga jinta freely babu takura.
Koda Nadine ta dawo hannunta dauke da tea saida ta zuba mata idanu, ganin wani extra ordinary kyau da take dashi, tana da irin kyau din da Duk kyan fuskanta jikinta yafi daukan hankali. Karasowa tayi tare da mata sannu ta bata tea din da zafin sa, dakyar amra takai tea sun bakinta tayi sipping, bata wani sha da yawa ba kadan tasha jin amai na zuwan mata yasata ajewa.
Wajen karfe sha biyu na dare Nadine na tare da ita tana bata kulawa, ganin bacci ya kwasheta yasa nadine rufa mata bargo ta rage mata gudun ac tare da rage hasken fitilar dakin ta rufe mata kofan ta wuce daki don ta samu ta huta itama, don wunin ranar tana tare da ita a dakin, wasu daga cikin ayyukanta ma bata samu ta karashe ba donma babu wani ayyuka masu yawa, abunci ne wanda yawanci ma basu fiye ci ba, idan anyi ma ba a ciba securities ake kaiwa,Sai kuma dan gyare gyare wanda takeyi safe da yamma, ayyukan ma Allah ya taimaka tayi na safen na yamma ne bata samu tayi ba dalilin rashin lpy madam wanda takema kallon kanwa a wajen oga don alamu basu nuna matarshi ce ba.
Dakin ta na masu aiki ta wuce wanda zaka rantse dakin baqi ne, daki ne babba da gado Harda carpet da wardrobe sai toilet shima dayasha abubuwan zamani, koda ta shiga dakin kwanciyarta tayi itama.
Karfe daya daidai ya aje laptop dake kan cinyanshi tare da janye duvet din daya rufe kafafunshi dasu, mikewa tayi tsaye tare da yin miqa, ciki natsuwa ya zura bedroom slippers dinshi tare da gyara riganshi da buttons din suka bude, fitowa yayi daga dakin cikin kamewa ya sauka kasa, tunda ya sauko second floor ya rasa dalilin saukowan nashi, maida idanunshi yayi ga kofar dakin ta kafin ya juya ya sauka kasa, hanyar kitchen ya nufa wanda ya zamo mashi rana ta farko daya tako ya shigo kitchen din, ko ina tsaf tsaf babu kazanta, sai kamshin freshner dake Tashi harma da dan sanyi sanyin ac dake kune a cikin kitchen din, kunna duka lights din kitchen din yayi don guda daya ne a kunne, bin ko'ina ya soma yi da kallo, kafin ya tako gaban katon fridge freezer dake a hade ya cinye kusan Rabin bango daya, budewa yayi ya zaro bottle water guda daya mai sanyi, kafin ya rufe fridge din ya balle marfin ya kafa bottle din a bakinshi, yanda yake Shan ruwan Ma a gayance da natsuwa kamar basarake,ahankali ruwan ke sauka daga makoshinsa Har wani dan zufa ke sauka daga wuyanshi wanda yake looking so sexy a tsaye, amra dake saukowa kamar wadda aka zare Ma laka fuskanta gwanin ban tausayi lokaci guda Duk ta dan fada kadan fuskanta fayau, tun bayan futar Nadine bata wani dade ba ta farka jin ciwon na shirin dawowa, saukowan datayi Ma tazo neman ruwan dimi ne don tasha ko zata ji dan dama dama. Tun daga bakin stair ta fara jin kamshinsa saidai bata kawo zata ruskeshi ba a wannan lokaci, kai tsaye kanta a kasa ta karaso cikin kitchen,tan shiga kamar ance dago karaf idanunta suka sauka akan fuskanshi zuwa makoshinsa, yanda yake Shan ruwan Ma ya shagaltar da ita don mamakin ganinsa a kitchen din ta somayi, cikinta ne yadan murda daya sata damke kasan marar tata tare da dan dafe kan marble din kitchen island tayi yar Kara "arhhhhhshhh"