Kenza eBookz

Auren katin kasa complete - Chapter 26

Auren katin kasa complete - Chapter 26

Auren katin kasa complete Chapter 26: Auren katin kasa complete Chapter 26. "Out!!!" Ya sake fada a kausashe, sum sum driver ya kwashi kafarshi kamar…

4,470 words

"Out!!!" Ya sake fada a kausashe, sum sum driver ya kwashi kafarshi kamar barawon da aka kama ya fuce daga motar ya barshi a ciki tare da barin mashi ac akunne, Tun bayan fitar driver ya sake lumshe idanunshi, shi kadai yasan irin zafin da yakeji sosai. Ya dauka kusan awa guda anan zaune kafin ya bude rinannun idanunshi ya bude kofar tare da sanyi kafafunshi waje jacket dinshi na hannunshi daya, Dayan hannun kuma na rike da wayanshi, rufe kofar yayi ya kalli agogon hannunshi ganin kusan karfe sha biyu yasa ya kalli inda gateman yake yace "call that driver" Driver dake cikin toilet din masu gadi don shima anan yake kwana yana jin haka ya ja tazugen wandonshi da bai gama zugewa ba ya fito yace "Gani sir" Bai kalleshi ba ya fara tafiya yana tunkarar kofar entrance yace "close the car" Yana karasawa kofar ya sanya hannunshi ya bude, few haske ne a parlor Sai sanyin ac da kamshi room freshner mai dadi, gaba daya babu abunda ke mashi dadi so yake kawai yayi wanka ya jishi kan gado ko zai samu saukin abunda yake ji, saida yazo dab da hanyar dining ganin kamar mutun a tsaye wajen dispenser wajen baima damu da sanin waye a wajen ba yace "bring me coffee in 30mins"

Yana kaiwa nan ya wuce sama,koda yazo second floor kallo daya yayi ma kofan dakin ta kafin ya kauda kai fuskarshi a hade ya wuce sama, yana karasawa parlor ya zubar da jacket din a wajen ya wuce dakinshi ya bude azafafe kamar wanda akayi Ma dole, yana shiga dakin anan ya soma tube kayan shi ya rage daga shi Sai dan micicin boxer dinshi daya dameshi sosai ya fidda shape din surarshi a matsayin cikakken namiji, gabanshi yayi wani tozo kamar wanda ya aje ice ya cika wajen kamar wandon zai farke, toilet ya wuce ya sakarma kanshi ruwa mai dumi ya dauro kugunshi daure da towel, saida yayi yan shafe shafenshi kafin ya wuce gaban closet ya zaro gajeran wandonshi irin wanda ya cire saidai wannan yanada yar hanya ta gaban short an dan tsaga gaban wandon,janye towel din yayi ya saka wandon ya zauna mashi ciff saiya fito da fatarshi don black ne color wandon, yana kokarin zare towel din wuyanshi yaji knocking ba tare da tunanin komai ba yace "come in" Kanta a Kasa ta bude kofar tare da rufewa ta juyo Bakinta dauke da siririyar sallama tace "assalam alai……" bata kaiga karasawa ba tace "auzubillahi!!!!" Shi baima ji sallamarba Sai korar shaidan dayaji tayine ya sashi dan juyowa ya rike kugunshi ya kare mata kallo da kyau, sanye take da dogon hijabi yabi jikinta ya kame sosai don ya tantance irin kayan dake jikinta wanda ta saba sakawa koda yaushe yar doguwar riga mai sauki. Tamke wa yayi kamar hadarin kaji babu alamun sassauci fuskan nan ta hade babu annuri,ya kafe ta da idanu saida ta dan dago tare da kaucewa abunda ta doka ma auziyya, tana cin karo da fuskanshi hannunta ya soma Bari sosai, Bakinta na karkarwa ta sauke idanunta kasa tace " dan Allah kayi hakuri bansan kana shirya wa bane"

"Wa kike ma Koran shedan? Nine shedan din" ya fada yana kafeta da idanu Gabanta ne ya bada daram jin abunda ya fada, don a cikin furucin da yake akwai alamun bacin rai sosai, kamar zatayi kuka jikinta Duk yayi sanyi tace "Wallahi ba haka bane, kawai dai kawai…." Tama Kasa karasawa don gaba daya ta daburce, yana nan tsaye ya rike kugunshi ya Tamke babu alamun wasa yace "ke zonan" Haba wa nan take taji kamar an buga mata guduma a kirji hankali tashe ta fara takowa dan nesa dashi ta tsaya "drop that" Da sauri ta karasa gefen wani dan side table ta aje mug din hannunta ta juyo, a furgice tayi baya gabanta na bugu da karfi,Sam batasan ya karaso ba harya tsaya a bayanta don sun kusan bugu wa da juna, kamar gunki haka ta tsaya bayan ta danyi baya, ahankali ya soma takowa ganin haka yasa gabanta faduwa ta soma baya "I don't want to repeat my self waye shaidan da kike auziyya hmm" Ya fada a zafafe don tana iya jiyo bugun zuciyar shi, cikinta ne ya bada wani quuuuu lokacin datakai bango still bai bar matso wa dab da ita ba, Bakinta na karkarwa kamar mai rawar sanyi tace "don Allah kayi hakuri wallahil azeem bansan na furta ba, na ji tsoro ne"

"Tsoron me,uhmm" ya tambaye ta yana zuwa dab da ita don saura kiris kirjinta ya hade da nashi ayanda nata yake lugude, "tsoron me kike?" Ya fada da karfi daya sata furgita, yanda ya bugi bango da hannunshi ya mata rumfa hannayenshi both suna kowanne side ya matseta tana nan tsakiyanshi kamar yar tsana "Wallah aisha don't make me repeat my self" Yanda ya fada da yanda ya kira sunan ta ya sata sakin hawayen dake shirin zubo mata tayi saurin cewa "na rantse da Allah tsoron ganinka haka ne ya sani fada" "Ohhh!! Tsoron ganina a haka, na dauka Ay kin wuce wannan huh, Ay bai kamata kiji tsoron ganina haka ba keda aka kusa….." Saurin dagowa tayi ta mashi kallon rashin fahimta don bata gane me yake nufi fa

Maganar daya kusa yi yasashi fidda huci mai zafi alamun zuciyar shi na tafarfasa ya maida kallo shi kanta, Ay amra tuni wani irin zafi ya ziyarceta Duk sanyin ac Saida tayi sharkaf da zufa Tattaro kalamanta tayi tace "me kake nufi" "Kina tambaya na me nake nufi, are you okay? Kina tambaya na me nake nufi" Ya fada a tsawace wanda ya sata kyarma "Okay bari na nuna maki me nake rufe saiki gane, baiyi wata wata ba ya fuzge hijab din da hannu daya saida tayi sama ta dawo Kasa,Duk ta gama tsurewa Sai hawaye, tun tana iya bude baki tayi magana har maganar ma ta maqale mata, ganin abunda yake shirin yi wanda ta ya kasa gane me yake shirin yi yasata saurin tattaro jarumtarta tace "Wallahil azeem bansan me Kake nufi na shiga uku na" "Don't worry Ay yanxu Zan nuna maki, ba haka ya maki ba" Jin haka ya sata tunanin ko yana ganin an nemeta ne Nan take taji wani irin maqoqon bakin ciki tace "me kake nufi dani ne"

Hannunshi ya sanya kan kwankwasonshi yace "ba kin ganshi ba lokacin da yake kokarin raping dinki so baza kiji komi ba koda kingani da wannan" ya nuna wandon shi yana kokarin zameshi Ganin yana shirin sauke wandon nashi yasata runtse idanunta Nan take taji nunfashinta na neman daukewa tace "dan Allah ka bari Wai meye haka" "Oh na bari?,kinaso na bari?, okay then na bari but saikin cire, tunda kin iya bari wani katon banza ya ga jikinki" Dagowa tayi da jajayen idanunta ta kalleshi cikin ido, gira daya ya daga mata babu wasa a fuskanshi yace "Undress" Hankali a tashe ta fara girgiza mashi kai, dan baya yayi ya nade hannunshi a kirjinshi ya tako ya zauna gefen gadonshi ya kura mata idanu yace "I don't want to repeat my self, undress now!" Ganin babu sarki Sai Allah yasata durqushewa a kasa ta soma rera kuka, runtse idanunshi yayi ya dauka kusan minti biyar kafin ya bude yace "zonan" Miqewa tayi kamar wanda ake kokarin yankawa tazo dan nesa dashi, ta tsaya, kallonta yyi da kyau kafin ya fuzgota a zafafe ta fado jikinshi, gaba daya kugunta ya damke ya dagata sama ya ware kafafunta ya dora kan cinyanshi ya zamana kafafunta sun Rabu while nashi na tsakiya, nan take kanshi ya dauka charge, jijiyoyin kanshi sunyi rudu rudu kan jar fatarshi, tunda ya dorata ya rike kugunta ya kasa komai gaba daya komai kunce mashi ya soma yi, notikan kanshi daya bayan daya suka fara barin kwakwalwarshi, ita hankali a tashe shima hankali a tashe, runtse idanu yayi ya janyota sosai tare da matseta a jikinshi ya kwantar da kanshi gefen wuyanta tare da sauke mata wani irin nufashi mai zafi daya sata damke kafadunshi ba tare da sanin ta ba ta lanqwashe wuya ta runtse idanunta gam hawayenta na gudu, Ya dauka kusan 30mins a wannan yanayin kafin ya fidda wuyanshi ya danyi baya da hannayenshi ya lumshe idanunshi yace "get out" Kamar wanda take jirako ta muskuta da mazaunanta da yasashi runtse ido sosai, tana sauka tayi saurin janyo hijab dinta tare da neman hanyar fucewa ya katseta "Zo ki dauka wannan abun" Ya nuna mata coffee din, Cikin sauri ta karaso ta dauka tana share hawaye ta fuce Harda saurinta tana sauke nauyayyen numfashi Tana futa ya kwanta gaba daya kan gado tare da rufe idanunshi yana takaicin abunda ya faru a yanxu "Guy what are you thinking, focus karka jama kanka raini wajen yar qanqanuwar yarinya" Wata zuciyar ce ta ayyana mashi kafin wata zuciyar ta kuma karanta mashi "she's your fucking wife" Bugun katifar yayi da karfi yace "hell nooo" Niko Nace ka karata da turancinka Duk a banza don an kusa abun kunya… Update!!!! Da hawaye shabe shabe ta sauka zuwa dakinta, gaba daya tunaninta ya tsaya chak, wani irin taqaici da baqin cikin zuwanta dakinshi ne ya turniketa,saidai ta Kasa ganin laifinsa Sai laifin kanta na zuwa dakin nashi,dukda ya nuna baya buqatar hakan daga wajenta saidai ganin kwana biyu yadan sauko don da kanta ta tambayi nadine wanda ya dubata nan ta shaida mata shine ya kira doctors don su dubata,Yau dai taga asalin general din da bata taba gani ba, Sai kuma abunda yafi daure mata kai maganganun daya dunga yi wanda ya daure mata kai sosai "to kodai kallon mutuniyar banza yake min" Ta fada cikin ranta, kuka ne ya sake kufce mata tana dana sanin zuwa dakinshi dukda tayi abunda yace ayi ne, don lokacin daya shigo gidan tana gaban dispenser tazo diban ruwa mai dumi don tasha don tunda ta fara period ta rage Shan ruwan sanyi Sai mai dumi, wanda de bowa a dispenser yafi mata sauki, goge hawayen fuskanta tayi don babu amfanin haka,don yanxu duk abunda ya mata bazata ga laifinshi ba don tana ganin she deserve it for causing him so much pain. Mikewa tayi ta tube yar rigarta ta wuce toilet ta sakarma kanta shower mai zafi, nan take komai ya soma dawo mata, runtse idanunta tayi tunawa da yanda yake dunfarota da Abubuwan da ya kusa ratsawa tsakaninsu hawayenta na sake zubowa kan kyakyawar fuskanta, matse kafafunta tayi gam tunawa da yanda ya dagota daga waist dinta ya daura kan laps dinshi, yanda ya daurata kan jikinshi she can feel something ta chan kasan cinyanshi wanda ta Kasa tantance ko menene,ta dade sosai a tsakiyan shower kafin ta nado jikinta da towel dinta ta fito,ko kallon inda ta yasar da rigar data tube batayi ba ta bude closet ta jawo Riga da wando masu kauri dukda tasan zai dameta, tana gama sakawa ta rage hasken dakin ta bi lafiyar gado tare da janyo bargo ta lullube jikinta Har zuwa kanta, abubuwa da dama ne suke zarya cikin ranta ciki kuwa harda yanke shawarar tunkarar shi da maganar yarjejeniyar su don shi kadaine abunda zata buqata taji daga wajen shi Kodan ta samu komai ya warware tsakaninsu don ta samu ta koma wajen Yan uwanta tunda yanxu karatun nata da kokarin da tayi Duk shekaru basu da amfani,haka ta dunga saqawa tana warwarewa dukda tana yin hakan ne don kokarin hana kanta tunanin moments dinsu na dazu,Sai wajen karfe biyu barawon barci ya fizgeta ba tare da tayi la'akari dashi ba.

Tun bayan futarta Ya dauka kusan awa a kwance yanda ta barshi, ya Kasa koda daga yatsunta hannunshi, gaba daya ya zama weak dalilin lafiyarshi data motsa Sai a lokacin ya tabbatar da cikakkiyar lafiyarshi don abunda yake ji Har yafi lokacin da yake jin normal erection dukda baya bama abun mahimmaci, ahankali ya soma jin komai yana lafa mashi, mikewa yayi da kyar ya wuce toilet,yana tsaya wa gaban shower ya jizge short din nashi da yakeji ya takure shi don gabanshi ya mike sosai kamar zai fasa wandon, kallon yanda d"ick dinshi ya mike yayi da sauri ya dauke kanshi tare da kunna shower mai sanyi akanshi zuwa marar shi, yanda ruwan ke sauka akanshi zuwa kasanshi ya sashi yar kara "arhhh" tare da gasping breath dinshi,ya dauka kusan Rabin awa a gaban shower kafin ya soma dawowa daidai agurguje yayi wanka kafin ya fito daure da towel, saida ya goge jikinshi kafin ya bude closet dinshi ya janyo kayan barcinsa masu santsi ya shirya tsaf ya bi lafiyar gado, ya dauka kusan awa biyu a kwance idanunshi a lumshe barcin Ma ya kaurace mashi gaba daya, yanason cire abunda ke ranshi amma ya kasa.

Akan idanunshi aka kira sallan asuba, da kyar ya bude lumshenshun idanunshi da suka yi jaa sosai, damuwa ce fal cikin ranshi saidai yanayin fuskanshi bazaka taba tantance shi ba, sallar ma bai samu zuwa masjid ba don a gida yayi, yana idarwa kuwa ya koma gado nan take barci ya fuzgeshi mai nauyi sosai.

Bai samu farkawa ba Sai wajen karfe 12 na rana wanda shima dalilin kiraye kirayen wayanshi da akeyi vibration din wayan ya tada shi, janyo wayanshi yayi kafin ya bude idanunshi akan screen din ganin sunan ammah yasa shi gyara zamanshi bai kaiga amsawa ba wayan ya katse, aje wayan yayi ya sauke kafafunshi tare da wucewa toilets, a tsanake yayi wanka tare da fitowa ya tsane jikinshi da towel, gaban dresser ya tsaya ya shafe jikinshi da man shi masu tsada a fatar jikinshi kallon jikinshi ya tsaya yi a mirror, cikin shi a shafe six packs dinshi ya fito sosai alamun exercise dayake yawan yi,shiryawa yayi cikin kananun kaya riga da dogon wando farare tass na adidas, kayan sun amshesa sosai don sun dan kamashi, muscles dinshi sun fito sosai, Sai baza kamshi yakeyi kamar wanda zaije gasar kyau, zama yayi gefen gado ya soma dialing number ammah, ringing daya biyu ta dauka.. "Assalamu alaikum son" "Alaikum salam ammah" Murmushi tayi jin muryanshi da tayi kewa sosai don kusan shekara uku kenan zuwa hudu rabonda ta sanyashi a idanunta "Son kana lpy? Ya aiki" Sauke nunfashinsa yayi yace "Alhamdulillah Ammah kuna nan lpy? Ya yaran nan" "Lpy kalau son Muna nan lpy,Muna saka ran ganinka soon Insha Allah, yaran nan ma are so excited" "Very soon in sha Allah ammah" "Ay gwara ka dawo ma, ko ka samu cikin yaran Yan uwa na hada ka da mai hankali"

Shuru yayi alamun maganar tayi mashi nauyi cikin basarwa yace "Komai dai lafiya ko?, yarannan suna zuwa makaranta?" Murmushi tayi irin nasu na manya tace "suna zuwa, driver shike kaisu ya dauko su, nikam inason na tambayeka, shin kuna gaisawa da dan uwa ka kuwa?,kana kiranshi?" "Uhm uhm" "Haba Muhammad na fada maka kadai na biye mashi, dukda shine babba tunda baiyi halin manya ba kaima bai kamata kabi sahunsa ba, nasan daddy ma baka kiranshi ko, don kusan koda yaushe Sai yayi min complain dinka,"

Saida ya gama sauraren ta kafin cikin sanyi a tsanake yace "za'a gyara in sha Allah" Murmushi ta sake yi kafin tace "Masha Allah, yaushe zamu saka ran zuwan ka?" "Idan tafiyan ya tabbata this week Zan sanar daku insh Allah" "Toh Allah yayi albarka Allah ya kaimu" "Ameen ya Allah"yayi saurin amsa mata, Sallama sukayi kafin ya kashe wayan.

Ammah… Yana katse wayan ta fara duban wayanta ganin Sabon line din daya kirata dashi kwanaki special contact ne , bata kawo komai a ranta ba sanin girman aikinshi, kafin ta aje wayan ganin lokacin sallah yayi, miqewa tayi ta dauro alwala kafin tayi sallah tana idarwa ta sauko kasa saboda duban abincin data saka lantana ta dauro don lokacin tashin su salima ya kusa daga makaranta, bude kofar kitchen din tayi ganin lantana na kiciniyar zuba white rice cikin warmer, "Sarkin aiki, Har an gama" ammah ta fada tana kallon lantana Durkusa wa lantana tayi Har kasa fuskanta daukw da murmushi tace "barka da fitowa hajiya, ya ciwon kafar" "Alhamdulillah lantana na barki da aiki ko" Ta amsa mata fuskarta asake "Ah ah ba komai hajiya Ay na gama, miyar Ma na sauke, Kajin ne ban gama soyawa ba,"

"Yauwa daman inata tunanin yarannan karsu dawo da yunwa ba a gama ba" amma ta fada tana duba abuncin "Ay an gama yanxu zan karasa, Har kunun Salim ma an gama" lantana ta fada kanta a kasa Madallah sannu lanatana Allah ya biya ki" Sunkuyar da kanta tayi alamun kunya tace "Ameen hajiya." Juyawa ammah tayi tare da dan dingisa kafafunta Har takai bakin kofa lantana tace "Yauwa hajiya malam labaran yazo bai dade da tafiya bama, lokacin kina hutawa, na shaida mashi baki Tashi ba tukunna, yace zai dawo anjima" "Allah sarki Ay da kin kirani na sauko Mun gaisa, mlm labaran dai Akwai kokarin zumunci" Ganin yanda lantana ke murmushi yasa ammah murmusawa ta fuce daga kitchen din,a parlor ta samu waje ta zauna ganin Ana program din wa'azin da bata bari yana wuceta a sunnah tv, mintuna kadan karar horn ya karade gidan alamun Yan makaranta sun dawo.

Ana bude gate driver ya samu wajen parking ya parker motar, salima ce ta fara fitowa sanye cikin uniform da ya amshi jikinta sosai daman bata da kiba yar kiff kiff da ita saidai itama Allah ya bata sura mai kyau don tana da shape dinta daidai jikinta,ganin Ana zabga rana tace "Wai Malan Mamman yau Ana rana sosai gaskia" Dariya wanda ta kira da mammman yayi bayan ya gama parking yana shirin kashe motar yace "yar gidan hajiya Ay kwana biyu nan Ana rana sosai" Janyo school bag dinta tayi kafin ta bude kofar baya ta futo tare da cewa "mlm mamman wallahi bazan iya dauko wannan katon yaron ba, ka tasoshi ya tako da kafarshi" Tana kaiwa nan ta wuce hanyar dazai sadaka da entrance, motar Aman ce ta kutso kai, tunda ya hangota daga nesa yaji wani sanyi aranshi, yanda ya karade gidan da horn da yanda ya karaso compound din yasata tsayawa daga nesa don Akwai rana sosai bata ganin gabanta, lumshe idanu tayi tare da sanya hannunta kan fuskanta don kare rana, ganin motar shi da yanda yayi parking ya tabbatar mata dashi ne, kusan wata guda kenan rabonda ta ganshi a gidan, dan tabe baki tayi Har zata juya ta tsaya ganin ikon Allah, mlm labaran dake shirin futa daga gidan ganin motar aman ya sashi tsayawa don baimaga motar su salima ba data shigo don ya dade wajen mai gadi kafin ya zaga bayan gida, yana karasowa ya soma bude mashi kofar motar, yana futowa kuwa ko amsa gaisuwar da yake mashi baiyi ba yace "ka wanke min motar nan Zan fita anjima kadan" Cike da biyayya labaran yace "Toh yallabai "

Salima wanda ta tsaya ganin iko da isa da kuma wulaqanci irin na aman, tabe baki tayi don tsaf taji abunda suke cewa saidai bata hangosu son sunyi nisa sosai sannan ga rana da ake kwallawa sosai, "Mutun kwata kwata baisan darajar mutane ba," ta fada chan kasan maqoshi Tsaki ta buga wanda tsaf ya hangota kafin ta shige cikin parlor, bin bayanta yayi da kallo yana ayyana abubuwa da dama aranshi, gaba daya ta tafi dashi yarinyar dukda taki sakewa dashi. Parlor ya wuce shima,Yana shiga ya ganta gefen ammah Sai zabga shagwaba take "Wallahi amma na gaji yau dinnan, mid term test mukeyi" Shafa fuskanta ammah tayi tace "sannu yarinyar kirki Ay an kusa gamawa Insha Allah, Allah ya taimaka" "Ameen ammah na" ta karashe tana zabga ma aman dake shugowa ya kafeta da idanunshi harara,kafin ta maida idanu ga kan ammah tace "Ammah bari naje na cire kayan nan Sai nazo na maki tausa" "Toh yarinyar kirki" ammah ta amsa mata fuskanta dauke da murmushi Murmushi tayi Ma ammah tare da wucewa sama bayan ta gama zabga mashi harara a karo na biyu. Dariya kawai yayi tare da zama gefe yace "barka da hutawa " "Thank you son,Ina ka shiga kwana biyu kona kiraka bana samunka " "Mikewa yayi ya nufi hanyar part dinshi yace "nayi tafiya ne" Yana kaiwa nan ya shige dakinshi Murmushi kawai ammah tayi tana mamakin hali irin na aman babu ladabi kwata kwata bai damu da girman kowa ba ahankali ta furta "Allah ya shirya mana"

Salim dake barcinsa hankali kwance cikin mota baima san sun iso ba saida malam mamman ya tasheshi kafin ya mike, jakarshi shima ya janyo kafin ya wuce hanyar dazai sadaka da cikin gida, bai kaiga karasawa ba ya tsaya tare da juyowa jin maganar da mai gadi yake yima labaran "malam labaran Sai hkuri fah, yaran zamani daman Sai hakuri Allah ya shirya mana "

Dariya labaran yayi kafin ya janyo tiyo da suke Jan ruwa ya soma wanke motar aman kafin yace "ba komai ay malam dauda,Allah ya shirya mana kawai"

Kurama labaran idanu Salim yayi dukda hasken rana ya hanashi ganinsa da kyau yana son tuna abu saidai ya Kasa tunawa, Ammah data hango shi tsaye don abude aman yabar kofar daya shigo bayan salima tace "Babana shugo mana ya ka tsaya bakin kofa" Waigowa yayi ya shige cikin parlorn tare da karasawa jikin ammah ya zauna gefenta yana mata murmushi, shafa kanshi tayi tace "sannu babana ya gajiyan makaranta, nasan ka gaji sosai ko" Girgiza mata kai yayi don baya magana Har lokaci ko a makaranta saidai ya rubuta baya iya karantanwa. "Maza aje ayi wanka Sai'a sauko aci abunci ko, anty lantana tayi maka kunun madara da kake so sosai" Murmushi yayi harda tsallen murna ya mike ya wuce sama zuwa dakinsu.

Bangaren amra… Tun bayan abunda ya faru tsakaninta da general ta fara wasan yar buya dashi,kwata kwata ta daina zaman parlor data saba dalili kuwa shine kunyar shi takeji sosai hade da tsoronshi daya ninku a zuciyarta Har yafi na da,cin abunci ke sauko da ita Kasa tana gamawa kuwa zata koma daki abunta, abubuwa da yawa sun dameta, na farko tanason tunkarar shi da maganar yarjejeniyar don harga Allah yanxu hankalinta ya soma tashi, abubuwa suna neman zautar da ita, na farko tunanin qannenta daya dawo mata sabo ace ta dawo nigeria amma bata tafi wajensu ba abunda ya kamata tayi tun farko, na biyu zamanta anan gida bashida wani amfani, gashi ta kasa tunkarar shi da maganar yarjejeni don taji abunda zatayi mashi don ta samu ko zataji saukin blaming kanta da take akanshi,bayan wannan Ma don ta samu ta kawo karshen zaman nasu don ita dai ta bangarenta babu riba saidai kuma tana tsoron shi don batasan ta yanda zata tunkareshi ba.

Ta bangarenshi shima tun bayan haduwarsu ta karshe bai sake bi takanta ba don daga baya Ma haushin Kansa ya soma ji, don rashin ganinta dinma ya sashi jin kamar ta soma raina shi, in badan haka ba kullum idan ya dawo komin dare zai taddata a parlor, ganin kamar raini ya na neman shiga yasashi cigaba da harkokinshi shima, don yanxu yana jin komai yana gab da zuwa karshe.

Karfe biyar na yamma ta sauko qasa domin duba Nadine dake zazzabi, doguwar rigace a jikinta kamar koda yaushe abaya, Sai kamshin turaren ta take yi mai dadi wanda ya fara zama jikinta, futowa tayi daga dakinta cikin natsuwa ta sauko kasa, direct dakin Nadine ta wuce, tana knocking ta shiga ciki, a duqunqune ta ganta cikin bargo, da sauri ta karasa gabanta tare da mata sannu, Nadine na ganinta tayi kokarin zama dukda tana jin jiki tace "sannu Ma," "Ayya sannu Nadine, ya jikin kinsha Magani ko za a kaiki asibiti ne?"

Da kyar ta bude baki tace "no ma, basai an kaini asibiti ba, inajin sauki" "No Nadine kalli fa da kyar kike zama, Bari na nemi driver a kaiki asibiti" Shuru Nadine tayi don gaskia idan tayi kawaici zata cutu sosai. Fitowa Amra tayi hankali a tashe don ta rasa abunda zatayi, ba tare da tunanin kayan jikinta ba don abaya ne kuma yadan kamata sanin cikin gida ne yasata bataji komai ba ta gyara hulan kanta ta gyara ta fito daidai baki kofa, ganin garin ya dan soma duhu, daga chan nesa ta hango gateman, kiranshi tayi da sauri ya karaso gabanta yace "good evening ma" "Evening please where's the driver?" "Driver is not around ma,ya fita da oga" "Okay" ta juya cikin gidan Binta da kallo gate man yayi kafin ya koma kan aikin shi Shuru tayi tama rasa abunda zatayi gashi bata da number shi balle ta kirashi, shima oga kwata kwata dinma bata da line dinshi, Kasa zama tayi ta koma dakin Nadine, ganinta soma barcin wahala yasata dawowa parlor don zaman jiran tsammani, ganin kusan karfe 6:50pm lokacin har an kira sallah yasa ta miqewa ta wuce sama ta dauro alwawala tana idarwa ta sake saukowa kasa don duba lafiyar Nadine, tana shiga dakin ta hangota tana barci saidai Ganin rawar sanyi da jikinta keyi ya sata shiga fargaba sosai sanin baya dawowa da wuri ya sata futa neman number shi ko zata samu wajen gate man, tana futa kuwa ana bude gate, mamakin dawowa shi a lokacin ta soma yi saidai kuma ta dan fuzge don taji dadin dawowa nashi adaidai lokacin, tunda suka kutso kai ya zuba mata idanunshi, kusan kwana uku kenan rabon shi daya ganta, mamakin ganin ta tsaye a wajen yayi, ganin ta koma ciki ya sashi futowa bayan driver yayi parking, cikin parlor ya shige cikin takushi mai daukan hankali da natsuwa fuskan nan tamm, yana shugowa ta miqe tsaye, kallo daya tayi mashi suka hada idanu kafin ta sauke nata tace "barka da dawowa" Ya dauka sakanni kafin ya kauda kanshi ya soma bin hanyar wucewa sama Daman batayi expecting amsawanshi ba don haka tayi saurin cewa "uhm daman Nadine ce bata jin dadi," Tsayawa yayi kafin ya juyo ya kalleta kamar bazai ce komi ba yace "meke damunta" "Zazzabi ne ya sata zama so weak"

Sama ya wuce ba tare da yace mata komi ba ganin haka ya sata zama dabas Har aka kira sallar isha I tana nan zaune akan kujera don batasan me zaiyi ba, gashi baice mata komi ba, bayan mintina Sai gashi ya sauko, ya sauya kaya zuwa wasu daban na Shan iska alamun ya sake wanka, key ne a hannunshi Dayan hannun kuma wayanshi ce dake ta ringing babu qaqautawa. Kallonta yayi ta gefen ido yace "kije ki fito da ita" Da sauri ta wuce dakin Nadine tana shiga kuwa ta taddata tana amai, saida ta taimaka mata kafin suka fito tare don ko tsayuwa bata iyayi.

Shiko harya kai wajen parking ya fidda wata zabgegiyar motarshi, suna fitowa ya hango su, saida ya masu horn kafin ta taimaka wa Nadine suka karasa wajen motar, bayan motar ta bude ta taimaka wa Nadine ta shiga ciki kafin itama ta shiga bayan ta zauna.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull