Kenza eBookz

Auren katin kasa complete - Chapter 27

Auren katin kasa complete - Chapter 27

Auren katin kasa complete Chapter 27: Auren katin kasa complete Chapter 27. Tafiyan minti ashirin ta kawo su wani hadadden private hospital, kamar Ana…

4,324 words

Tafiyan minti ashirin ta kawo su wani hadadden private hospital, kamar Ana jiran su kuwa wasu nurses biyu suka karaso da gado aka fito da Nadine, amra wadda ke shirin fitowa don tabi bayansu ta tsaya kyam jin abunda yace "karki sake ki fito" Komawa tayi ta zauna ganin yayi kicin kicin, wucewa yayi cikin asibitin ya barta a cikin motar, saida ya tabbatar an aje Nadine a daki mai kyau an bata taimakon gaggawa don Har drip aka kara mata kafin ya bada umarnin a kula da ita Har a sallameta kafin ya fito. Tun bayan fitarshi kuwa hankalin amra ya Tashi sosai ganin a gaban idanunta bayan ya shige aka shugo da wani yaro ranga ranga yayi accident nan take ya tuna mata da salim, cikin tashin hankali ta soma tunanin qannenta hawaye nabin fuskanta kamar ruwa.

Yana shiga cikin motar baima tsaya kallon inda take ba ya fuzge motar ya futa daga compound din, ahankali ahankali ya soma jin sheshekar kukanta yana shiga kunnenshi kadan kadan, toshe Bakinta tayi sanin cewa baya son kuka, dagowa yayi ta glass ya kura mata idanu dukda idanunta na kasa hakan bai hanashi fuskantar kuka take ba saida ya hau babban titi kafin ya gangara gefen titin inda babu mutane Sai hasken street light ya Parker motar, jin alamu tsayawar motar yasata tunanin ko sun iso ne, dagowa tayi ta kalli glass din gefenta, ganin su gefen titi yasata dagowa ta kalleshi ta cikin glass din gaban motar, ganin idanunshi a Kasa ya sata sauke kanta kasa ta cigaba da kukan zuci dana fili gabanta na faduwa kadan kadan, bataji alamun futarshi daga motar ba Sai gefenta daya bude ya shigo kai tsaye ya rufe bam, ganin haka ya sata dan kara karfin kukanta wanda ya sashi runtse idanunshi ya kwantar da kanshi bayan kujerar tare da lumshe idanunshi. Shuru kusan minti biyar baice mata komi ba itama tunda ta rakube gefe bata sake motsawa ba saima dan kara volume din kukanta da tayi tare da shesheka, ganin kukan nata yaqi karewa ya sashi bude lumshenshun idanun shi ya kalleta tsaf, fuskanta ya kurama idanu don dan hasken street light din ya bashi damar ganinta da kyau, lashes dinta sun kwanta lub lub don ta rufe idanun gam taqi budesu "Stop that" Ta gama karantarshi tsaf, don tana jin haka tayi tsit saidai kukan na nan a maqale. "Open your eyes and loook over here" Ya sake fada cikin natsuwa Juyowa tayi kamar yar koyo tana tsoron laifi ta kalleshi, ganin yanda idanunta sukayi jaa saida ya sashi lumshe idanu "Why are you crying? Saboda na hanaki fita haka?" Da sauri ta girgiza mashi kanta tace "ah ah" "Why are you crying then,I hate those tears" Shuru ta danyi don bata fahimce shi ba "Uhm why?" Ya sake tambayanta "Na tuna da kannena ne" "Okay so?" Ya sake tambayanta Hawayen da take hiding ne suka sake sauko wa, take ta fashe da wani matsanancun kukan da baima san lokacin da ya janyota ba jikinshi, Sai jinta tayi a jikinshi tsamm, abunka da mai neman sassauci, tana jin haka tadan kama rigarshi ta fashe da kuka baiyi yinkurin yin komi ba haka zalika baice mata qala ba, harta gaji ta fara sauke ijjiyar zuciya, ahankali ta soma dawowa natsuwarta harta fuskanci tana cikin jikinshi, kamshinsa dake fuzganta Har wani barci barci ke neman kwasarta a wajen, yana jin alamu ta daina kukan bai saketa ba still tana jikinshi itama batayi yinkurin Tashi ba don tana tsoron yin laifi, sun dauka kusan an hour a haka kafin ya fiddota daga jikinshi, "ke mage ne?" Tambayar Tashi ne ya bata dariya har dan dimple dinta ya fito, ya fahimce tana da son jiki, rashin iya hausanshi sosai ya sashi fadin hakan. Gyara zamanshi yayi kafin yace "kinason ganin qannenki ne?" Da sauri ta dago ta kalleshi Adan shagwabe ta girgiza mashi kai hawaye na shirin zubo mata "inason na Gansu, inason nasan a wani hali suke ciki, saidai Ina tsoron zuwa gidan, bansan mai Zan tadda ba, Ina tsoron haduwa da uncl…." Kura mata idanu yayi don tunda ta soma magana ya zubama idanunta da Bakinta idanu "Waye shi?" "Uncle dina ne,wan babana kuma mariki na," "Maysa kike tsoron haduwa dashi," "Uhm saboda…saboda" Ganin yanda ya kura mata idanu yasata cewa "saboda shine yayi sponsoring upkeep dina, kuma yace Saina biyashi gashi ban samu abunda naje nema ba, na janyo maka ka rasa aikin ka kaima bansan ya zanyi ba I'm so sorry, Wallahi idanda Akwai abunda zanyi na maida hannun agogo baya danayi, I'm feeling guilty, nabar siblings dina and I'm d reason kaima aka koreka daga aikin ka, I'm so sorryyyy ka fadamin abunda zanyi maka ko Zan rage jin zafin abubuwan dake damuna,.." ta karashe da kukan da ke nuni da abun yana mata ciwo sosai.

Mamakin yanda kalamai irin wannan suke futowa daga Bakinta yake,kallon shekarun ta yake all this while ba girman ta ba ko tunaninta, saidai yana hango tsantsar kuruciya a tattare da ita, kukan nata ma yanxu burgeshi yakeyi da yanda take komai a shagwabe, bazaka taba tantance halin da yake ciki ba fuskannan dai tana nan babu alamun fara a, Sai kyalli da takeyi alamun hutu ya zauna a jikinshi.

Baice mata komi ba ya fito daga gaban motar ya koma gaba ya zauna, yanayin shi kamar wahainiya, yanxu saiya chanza launi shiyasa baka taba gane mashi hade fuska yayi yace "I'm sure Kinsan cewa niba driver ki bane ba,"

Jikinta ne yayi sanyi don taga fuskanshi lokacin da ta karashe maganar, futowa tayi cikin natsuwa ta dawo gaba ta zauna yaja motar da mugun speed suka bar wajen. Akan hanya babu wanda yace da waninsa tak, Sai karar ac dake busowa tare da kamshi sa dake addabarta, jifa jifa take waigowa tadan kalleshi ta gefen ido kafin ta dauke,gaba daya zaman Ma Ya gundureta ganin yanda fuskanshi ta janza lokaci guda.

Shiko sarai ya gama gane weakness dinta don haka tunda ya dauke kanshi bai sake kallonta ba Har suka iso gida, yana parking motar ya juyo ya kalleta ganin harta fara barci, barci ne takeyi peacefully kamar baby, fuskanta so cute, Kasa tashinta yayi sai idanu daya zuba mata,ganin kusan karfe 10 yasa ya dan taba hannunta,laushin fatarta ya sashi Kasa tashin nata, ahankali ta soma motsa yana jin haka ya dauke hannunshi yayi Gyaran murya, tana jin haka kuwa ta farka ganin inda suke yasata bude kofar ta futa, shima fitowan yayi yabi bayanta. lokacin daya karasa parlor harta haura sama, kofan ya rufe kafin ya wuce sama shima.

Koda ya karasa sama kayan shi ya soma ragewa, wayanshi dake ringing ba qaqqutawa ya dauka ganin ba number da aka dunga kiranshi da shi bane daxu yasashi saurin dagawa "Oga barka da dare harka kwanta ne inason nayi maka wani albishir ne"

"No ban kwanta ba, na fita ne, any update" Amar ya fada yana gyra zaman wayar a kunnenshi "Na samu binciken daka bada umarni ayi akan wannan Alhaji mustapha, sannan yarannan da akayi trafficking iyayen shi sunzo Yanxu haka Mun basu masauki don Yan kano ne,gobe saika zo muji ta bakinsu don alamu sun nuna kamar yaronnan wayo aka mashi shida iyayen nasa,Sai gayen daka buqaci ganinshi, zai shigo nigeria on Friday"

Murmushin gefen baki yayi wanda kana gani kasan shi kadai yasan abunda yake qissawa a cikin ranshi yace

"Weldone lieutenant asad," Maganganu sukayi mai tsayi wanda ya danganci aiki kafin suyi sallama.

Number da aka dunga kiranshi dashi ya soma dialing saidai bai shiga ba don haka ya aje wayan ya wuce toilet don watsa ruwa.

Tuna shigowa daki toilet ta wuce tayi wanka, Tana fitowa daga wanka ta dauro alwala don bata samu tayi sallar isha I ba suka fita, tana idarwa ta zumbula hijab dinta ta sauko kasa bata ma tsaya saka kaya ba don yunwa ce ta nuqurqusota sosai daman bata jurar yunwan dare, sanin nadine bata nan yasa agurguje tana shiga kitchen ta daura simple pasta, cikin kankanin lokaci ta gama bata tsaya ma zuwa dining ba anan tsaye ta aje plate din kan marble kitchen island din ta soma bama cikinta hakinshi, wayanta dake gefenta ta janyo ta soma dialing number haifa, still wayan baya shiga, aje wayan tayi ta cigaba da tura abinci ta hankali kwance don ya mata dadi sosai,

Yana fitowa daga toilet baima tsaya goge jikinshi ba jin cikinshi na kukan yunwa, sanin Nadine bata nan yasa shi fitowa daga dakinshi daure da towel don neman abunda zai saka cikinshi koda coffee ne, koda ya sauko second floor baima bi takanta ba ya wuce qasa, tun daga hanyar shiga kitchen din cikinshi ya sake kara saboda kamshin daya daki hancinsa, Tamke fuska yayi ya shiga kitchen din, a tsaye ya ganta ta bashi baya tana loma hankali kwance Harda yar waqa a bakinta, nade hannunshi yayi ya zuba mata eyes yana kallon yanda datayi yar loma Sai tayi waqa Harda juyi, yanda takeyi ya tabbatar mashi she's enjoying what she's doing, kare mata kallo yayi, don ta nannade hijab din daga bayanta zuwa gaba so yana hango santala santalan cinyoyinta dake cikin pink towel dinta, don hijab din bai kaiga Kasa ba don ta nannade shi, takowa ya soma yi ya tsaya bayanta, batama san ya shigo kitchen din ba Har tsayuwar shi a bayanta, rankwafowa yayi zuwa wuyanta ya dan sakalo kanshi gefen wuyanta don ganin abunda ke gabanta, babu zato ba tsammani taji mutun a bayanta dab da Ita, zabura tayi zata fasa ihu,cikin sauri ya saka hannunshi daya yayo baya da ita zuwa jikinshi dayan kuma ya toshi Bakinta dashi, karasa tura kanshi yayi kan wuyanta daidai kunnenta ya soma magana kamar mai jin barci ahankali ganin ta burkice lokaci guda, "shiiii it's me" Ahankali ta soma sauke ijjiyar zuciya don Har kuka ya soma kufce mata, yana ganin ta dawo daidai ya sassauta rikon dayayi ma kugunta ganin haka ya sata sauke ijjiyar zuciya don tayi tunanin zai matsa, goga kuwa bai motsa ba haka zalika baice mata komai ba don runtse idanunshi Ma yayi, Gum tayi don ta rasa tunanin Ma da zatayi, gaba daya she's so uncomfortable, don she can feel his body all over her don yana dab da ita ta baya,Kasa motsi tayi. "Eat your food" ya fada akausashe Tsoron shi ya sata daukan spoon din don abuncin ma ya gudureta so take kawai ya matsa daga bayanta gashi tsoronshi ya hanata ce mata komai don tunawa da yanda suka kare last time, Ahankali ta dauko spoon din ta deba kadan takai bakinta, bata idasa kaiwa Bakinta ba ya matso sosai gab da ita ya dago hannunta dake rike da spoon din yakai bakinshi, rasa abunyi tayi don tayi mamaki sosai yin hakan da yayi, hannushi nakan nata haka ya dunga deba yana kaiwa bakinshi saida yayi kusan loma biyar don abuncin bashi da wani yawa don ta kusa cinyewa ya shigo cikin kitchen din, saida ya cinye last spoon ya hada da hannunta ya aje, still bai matsa ba, babu zato ba tsammani ta sake jin fuskanshi daidai kunenta "why did you stop what you're doing, uhm" Ya fada yana juyo da fuskanta saitunshi still yana maqale a bayanta, yana jin yanda zuciya ta ke bugu sosai. "Continue with the dancing" Ya fada yana kura mata idanu fuskanshi babu wasa ko kadan

Shuru tayi tare da saurin sauke idanunta kasa don taji kunya sosai ashe ya ganta,ga yanayin da suke ciki mai Wuyar fassara don yanda yake mata magana ma kanshi ya sata yin la'asar, katse ta yayi ta hanyar cewa "Kince na fada maki abunda zakiyi don kiji saukin abunda kikayi min ko?" Shuru ta sukeyi "I hate this silence speak up" Da sauri tace "uhm" "Okay then basai kin wahalar da kanki ba Bari na baki assignment" Yana kaiwa nan yajuyo da ita gaba dayanta saitinshi Sai a lokacin ta kare mashi kallo, babu komi a jikinshi sai dan towel dinda ya saba daurawa, gashin kirjinshi a kwance lub don ruwan jikinshi bai gama tsanewa ba, ruwan dripping Ma yake yi daga gashin kanshi zuwa wuyanshi kafin ya sauko kirjinshi zuwa flat tummy dinshi da six packs dinshi ya fito sosai, saurin dauke idanunta tayi ta runtse su gam tana karanto Duk addua daya zo cikin zuciyarta, Bakinta ne yake motsawa tanason fadin abu saidai ta Kasa cewa komai ganin haka yasashi yin murmushi da gefen baki yace "looks like you're enjoying the moment uhmm" Yana fadin haka ya sanya hannayenshi biyu ya kwashe hijab dinta gaba daya yayi wurgi dashi gefe bai bata damar motsiba ya sanya tafun hannayenshi biyu ya damko ass dinta dake cikin towel din ya daga ta sama, janye hannunshi daya yayi ya yasar da plate din da suka gama cin abinci dashi kasa ji kake tarrrrrrrtsiiii ya tarwatse gaba daya, baiyi wata wata ba ya maida hannayenshi ass dinta ya aje ta kan kitchen island din, idanunshi Har sun soma qanqancewa, tashin hankalin data shiga baya faduwa gabanta kuwa bugun da yake kamar zuciyarta zata fito, ta Kasa tantance meyake shirin yi don kwakwalwarta ta Kasa daukan abunda take gani, bata gama tunaninba taji saukan tafin hannayenshi a kan laps dinta da suke a bayyane luwai babu gashi sai santsi, a furgice ta tattaro jarumtarta ta dago tace "innalillahi meye haka, what are you trying to do na shiga uku" Saurin tarar nunfashinta yayi yace "shiiii calm down saurin me kikeyi you'll see what I'm trying to do,assignment Zan baki" Yana karashe wa ya raba cinyoyinta ya shige tsakiya tare da janyo waist dinta sosai dab dashi kadan, matso da fuskanshi yayi saitin nata ya sauke mata nunfashinsa mai dauke da sinadarin kamshin mint din dake bakinshi, azafafe ya cafke bakinta ya janyo lower lips dinta tare da tura harshenshi cikin Bakinta ya jawo nata, take notikan kanshi ya soma kwance wa, gasping breath yayi tare da sake turasa da kyau ya gyara tsayuwanshi ya fara bata wani hot French kiss daya sata kusan haukacewa, gaba daya ta gama daburcewa jin bakinshi cikin nata, tsotso of her life yake bata don abun yazo mata a bazata bayan wannan ma this is the first time Bakinta ya shiga cikin na namiji, shima dai wannan ne first time daya taba sanya bakinshi cikin na ya mace a duniya,don yana da tsantsani, sun dauka kusan Rabin awa Ana abu daya, tun tana iya sauke nunfashinta daidai Har nunfashin ya soma yi mata wahalar futa, bata gama shiga tashin hankali ba saida taji yanda wani abu na zungurinta a kasanta kamar icce, nan take jikinta ya fara vibration gashi tana jin abu na sauka daga private part dinta.goga kuwa ya tafi hutun Wucin gadi, don wni irin dadi yakeji wanda bai taba experiencing ba da zarar ya matso kusa da yarinyar nan yake loosing Duk wani home training dinshi. Ganin abun yaki ci yaki cinyewa don harta fara jin zafi sosai don ta tsotsu sosai ga abunda ke zungurinta wanda ta Kasa gane ko menene yasata fara bugunshi, hawaye na zarya a fuskanta, yana jinta sama sama don haka saida yayi mai isarsa kafin ya cire bakinshi daga nata ya maida kanshi wuyanta ya fara kokarin daidaita natsuwarshi, ya dauka kusan Rabin awa a tsaye Har ya dan soma jin daidai, kafin ya dago da jajayen idanunshi ya matsa baya, yana matsa wa kuwa tayi saurin shafa bakinta dake mata zugi idanunta a rufe gum don bata buqatar sake ganinshi a haka, shikuwa hakan da tayi ya bashi damar kare mata kallo tass, idanunshi ne suka sauka kan towel dinta daya rabe sakamakon kafafunta dake a wale, yana hango white pants dinta da sauri ya dauke idanunshi yana kokarin hana kanshi kallon wajen, maida idanunshi yayi kanta ganin ta rufe idanunta yasashi maida idanunshi wajen pant dinta, ganin yanda ya jiqe, nan take yaji yana neman zaujewa da sauri ya tattara natsuwarshi ya matse fuska yace "this is your first assignment" Yana fadin haka fuce daga kitchen din tana jin haka tayi saurin bude idanunta batabi ta kan hijab dinta dake yashe ba ta fuce daga kitchen din da gudunta Har tana tuntube tana shugowa daki toilet ta wuce direct ta zauna anan kasa ta fara kuka mara dalili, Bakinta na mata zugi sosai, haushinsa take ji sosai yanxu abunshi ya Tashi daga baqaqen maganaganu ya koma mugunta. Ta shafe kusan awa kafin ta lallaba kanta ta yaye towel din ta cire pants din jikinta, a furgice ta kurama wandon nata idanu yanda ya jike sharkaf kamar tayi futsari, saurin Wulla wandon tayi a dusbin don gaba daya harda takaicin kanta takeji yanxu kuma don tasan me hakan ke nufi.

Oga general ma da kyar yakai kanshi daki, gaba daya he's loosing it, yana mamakin kanshi sosai, tunawa da wani abu ya sashi wucewa toilet ya yaye towel din, ganin ya danyi dripping kadan ya sashi tabbatar Ma da kanshi yanxu kam jikinshi is ready, dole yayi abunda ya kamata yayi wanda ya hana kanshi dayi. Wanka yayi kafin ya fito ya shirya tsaf yabi lafiyar gado, tunawa da moment dinsu na dazu ya Kara bashi karfin gwiwa tare da cire mashi wani darr da yake ji a ranshi, a cikin ranshi ya soma magana " does that mean she's enjoying it,ashe yara nada feelings, I can clearly see how" Tunawa da yanda yaga gabanta yasashi runtse ido, gabanta a cike yake bammm kamar zai yaga pant din nata, gashi yanda yaga pant din Ya dameta saiya fidda shape din vj dinta sosai, saurin kauda tunanin yayi . Da wannan tunanin barci ya kwashesa wanda ya jika baiyi shiba tun bayan dawowanshi nigeria don koda yaushe aiki ne agabanshi. Inda amra kuwa barcin ya kaurace mata, nan take ta yanke shawarar tunkararshi da maganar yarjejeniyar su don bazata iya zama ba don abubuwanshi sun fara fun karfin tunaninta. [7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!!! Da hawaye shabe shabe ta sauka zuwa dakinta, gaba daya tunaninta ya tsaya chak, wani irin taqaici da baqin cikin zuwanta dakinshi ne ya turniketa,saidai ta Kasa ganin laifinsa Sai laifin kanta na zuwa dakin nashi,dukda ya nuna baya buqatar hakan daga wajenta saidai ganin kwana biyu yadan sauko don da kanta ta tambayi nadine wanda ya dubata nan ta shaida mata shine ya kira doctors don su dubata,Yau dai taga asalin general din da bata taba gani ba, Sai kuma abunda yafi daure mata kai maganganun daya dunga yi wanda ya daure mata kai sosai "to kodai kallon mutuniyar banza yake min" Ta fada cikin ranta, kuka ne ya sake kufce mata tana dana sanin zuwa dakinshi dukda tayi abunda yace ayi ne, don lokacin daya shigo gidan tana gaban dispenser tazo diban ruwa mai dumi don tasha don tunda ta fara period ta rage Shan ruwan sanyi Sai mai dumi, wanda de bowa a dispenser yafi mata sauki, goge hawayen fuskanta tayi don babu amfanin haka,don yanxu duk abunda ya mata bazata ga laifinshi ba don tana ganin she deserve it for causing him so much pain. Mikewa tayi ta tube yar rigarta ta wuce toilet ta sakarma kanta shower mai zafi, nan take komai ya soma dawo mata, runtse idanunta tayi tunawa da yanda yake dunfarota da Abubuwan da ya kusa ratsawa tsakaninsu hawayenta na sake zubowa kan kyakyawar fuskanta, matse kafafunta tayi gam tunawa da yanda ya dagota daga waist dinta ya daura kan laps dinshi, yanda ya daurata kan jikinshi she can feel something ta chan kasan cinyanshi wanda ta Kasa tantance ko menene,ta dade sosai a tsakiyan shower kafin ta nado jikinta da towel dinta ta fito,ko kallon inda ta yasar da rigar data tube batayi ba ta bude closet ta jawo Riga da wando masu kauri dukda tasan zai dameta, tana gama sakawa ta rage hasken dakin ta bi lafiyar gado tare da janyo bargo ta lullube jikinta Har zuwa kanta, abubuwa da dama ne suke zarya cikin ranta ciki kuwa harda yanke shawarar tunkarar shi da maganar yarjejeniyar su don shi kadaine abunda zata buqata taji daga wajen shi Kodan ta samu komai ya warware tsakaninsu don ta samu ta koma wajen Yan uwanta tunda yanxu karatun nata da kokarin da tayi Duk shekaru basu da amfani,haka ta dunga saqawa tana warwarewa dukda tana yin hakan ne don kokarin hana kanta tunanin moments dinsu na dazu,Sai wajen karfe biyu barawon barci ya fizgeta ba tare da tayi la'akari dashi ba.

Tun bayan futarta Ya dauka kusan awa a kwance yanda ta barshi, ya Kasa koda daga yatsunta hannunshi, gaba daya ya zama weak dalilin lafiyarshi data motsa Sai a lokacin ya tabbatar da cikakkiyar lafiyarshi don abunda yake ji Har yafi lokacin da yake jin normal erection dukda baya bama abun mahimmaci, ahankali ya soma jin komai yana lafa mashi, mikewa yayi da kyar ya wuce toilet,yana tsaya wa gaban shower ya jizge short din nashi da yakeji ya takure shi don gabanshi ya mike sosai kamar zai fasa wandon, kallon yanda d"ick dinshi ya mike yayi da sauri ya dauke kanshi tare da kunna shower mai sanyi akanshi zuwa marar shi, yanda ruwan ke sauka akanshi zuwa kasanshi ya sashi yar kara "arhhh" tare da gasping breath dinshi,ya dauka kusan Rabin awa a gaban shower kafin ya soma dawowa daidai agurguje yayi wanka kafin ya fito daure da towel, saida ya goge jikinshi kafin ya bude closet dinshi ya janyo kayan barcinsa masu santsi ya shirya tsaf ya bi lafiyar gado, ya dauka kusan awa biyu a kwance idanunshi a lumshe barcin Ma ya kaurace mashi gaba daya, yanason cire abunda ke ranshi amma ya kasa.

Akan idanunshi aka kira sallan asuba, da kyar ya bude lumshenshun idanunshi da suka yi jaa sosai, damuwa ce fal cikin ranshi saidai yanayin fuskanshi bazaka taba tantance shi ba, sallar ma bai samu zuwa masjid ba don a gida yayi, yana idarwa kuwa ya koma gado nan take barci ya fuzgeshi mai nauyi sosai.

Bai samu farkawa ba Sai wajen karfe 12 na rana wanda shima dalilin kiraye kirayen wayanshi da akeyi vibration din wayan ya tada shi, janyo wayanshi yayi kafin ya bude idanunshi akan screen din ganin sunan ammah yasa shi gyara zamanshi bai kaiga amsawa ba wayan ya katse, aje wayan yayi ya sauke kafafunshi tare da wucewa toilets, a tsanake yayi wanka tare da fitowa ya tsane jikinshi da towel, gaban dresser ya tsaya ya shafe jikinshi da man shi masu tsada a fatar jikinshi kallon jikinshi ya tsaya yi a mirror, cikin shi a shafe six packs dinshi ya fito sosai alamun exercise dayake yawan yi,shiryawa yayi cikin kananun kaya riga da dogon wando farare tass na adidas, kayan sun amshesa sosai don sun dan kamashi, muscles dinshi sun fito sosai, Sai baza kamshi yakeyi kamar wanda zaije gasar kyau, zama yayi gefen gado ya soma dialing number ammah, ringing daya biyu ta dauka.. "Assalamu alaikum son" "Alaikum salam ammah" Murmushi tayi jin muryanshi da tayi kewa sosai don kusan shekara uku kenan zuwa hudu rabonda ta sanyashi a idanunta "Son kana lpy? Ya aiki" Sauke nunfashinsa yayi yace "Alhamdulillah Ammah kuna nan lpy? Ya yaran nan" "Lpy kalau son Muna nan lpy,Muna saka ran ganinka soon Insha Allah, yaran nan ma are so excited" "Very soon in sha Allah ammah" "Ay gwara ka dawo ma, ko ka samu cikin yaran Yan uwa na hada ka da mai hankali"

Shuru yayi alamun maganar tayi mashi nauyi cikin basarwa yace "Komai dai lafiya ko?, yarannan suna zuwa makaranta?" Murmushi tayi irin nasu na manya tace "suna zuwa, driver shike kaisu ya dauko su, nikam inason na tambayeka, shin kuna gaisawa da dan uwa ka kuwa?,kana kiranshi?" "Uhm uhm" "Haba Muhammad na fada maka kadai na biye mashi, dukda shine babba tunda baiyi halin manya ba kaima bai kamata kabi sahunsa ba, nasan daddy ma baka kiranshi ko, don kusan koda yaushe Sai yayi min complain dinka,"

Saida ya gama sauraren ta kafin cikin sanyi a tsanake yace "za'a gyara in sha Allah" Murmushi ta sake yi kafin tace "Masha Allah, yaushe zamu saka ran zuwan ka?" "Idan tafiyan ya tabbata this week Zan sanar daku insh Allah" "Toh Allah yayi albarka Allah ya kaimu" "Ameen ya Allah"yayi saurin amsa mata, Sallama sukayi kafin ya kashe wayan.

Ammah… Yana katse wayan ta fara duban wayanta ganin Sabon line din daya kirata dashi kwanaki special contact ne , bata kawo komai a ranta ba sanin girman aikinshi, kafin ta aje wayan ganin lokacin sallah yayi, miqewa tayi ta dauro alwala kafin tayi sallah tana idarwa ta sauko kasa saboda duban abincin data saka lantana ta dauro don lokacin tashin su salima ya kusa daga makaranta, bude kofar kitchen din tayi ganin lantana na kiciniyar zuba white rice cikin warmer, "Sarkin aiki, Har an gama" ammah ta fada tana kallon lantana Durkusa wa lantana tayi Har kasa fuskanta daukw da murmushi tace "barka da fitowa hajiya, ya ciwon kafar" "Alhamdulillah lantana na barki da aiki ko" Ta amsa mata fuskarta asake "Ah ah ba komai hajiya Ay na gama, miyar Ma na sauke, Kajin ne ban gama soyawa ba,"

"Yauwa daman inata tunanin yarannan karsu dawo da yunwa ba a gama ba" amma ta fada tana duba abuncin "Ay an gama yanxu zan karasa, Har kunun Salim ma an gama" lantana ta fada kanta a kasa Madallah sannu lanatana Allah ya biya ki" Sunkuyar da kanta tayi alamun kunya tace "Ameen hajiya." Juyawa ammah tayi tare da dan dingisa kafafunta Har takai bakin kofa lantana tace "Yauwa hajiya malam labaran yazo bai dade da tafiya bama, lokacin kina hutawa, na shaida mashi baki Tashi ba tukunna, yace zai dawo anjima" "Allah sarki Ay da kin kirani na sauko Mun gaisa, mlm labaran dai Akwai kokarin zumunci" Ganin yanda lantana ke murmushi yasa ammah murmusawa ta fuce daga kitchen din,a parlor ta samu waje ta zauna ganin Ana program din wa'azin da bata bari yana wuceta a sunnah tv, mintuna kadan karar horn ya karade gidan alamun Yan makaranta sun dawo.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull