Auren katin kasa complete - Chapter 30
Auren katin kasa complete Chapter 30: Auren katin kasa complete Chapter 30. Kyam ta tsaya ta bishi da kallo ta Kasa cewa komai Har ya bace mata daga gani,…
4,496 words
Kyam ta tsaya ta bishi da kallo ta Kasa cewa komai Har ya bace mata daga gani, zuciyan ta ne ya soma bugawa, harga Allah bata san zuwa dakinshi, kamar wadda kwai ya fashe Ma ta wuce sama dakinta ta zauna tafara tunanin yanda zatayi "da zaman nan da kike da Tashi kikayi kika aje masa a parlor kafin ya fito saiki gudu" Shawara take da zuciyarta kafin wata zuciyarta tace "what if kika kai mashi kika gudu ya biyoki ya fada maki abunda kike gudu, tunda last time ma da kika girka masa saida kika tsaya kikayi serving nashi" karshe dai ta yanke shawarar kai mashi kawai ta gudu komai zai biyo baya zataji dashi daga baya. Tana nan zaune tana shawara da zuciyarta har ta shafe kusan 30mins bata sani ba, karshe dai ta tattara sauran kuzarin ta fito zuwa kasan, saida ta koma kitchen ta dauko babban tray kafin ta dawo dining ta jera komai, ta wuce sama cikin natsuwa, da kyar ta bude kofar sitting room din don kayan hannunta sun mata nauyi kafin ta shige ciki, kan dining dinshi ta jera mashi komai kafin ta sauka ta kwaso plate na dinner set da spoon da ruwa mai dan sanyi da glass cup ta jera komai, tana gamawa ta danyi jim ta fara tunanin yi mashi knocking dakinshi, harta tako zuwa dakin Sai kuma ta juya ta nufi hanyar kofar fita, harta murda kofar taji budewar Tashi kofar daga daki, da sauri ta juyo ta kalleshi shima Idan yake kallo ya nade hannayenshi a kirjinshi baya son yawan suruti don haka yace "come and serve me" Yana fadin haka ya nufi hanyar dining ya ja kujera ya hakimce, takowa tayi kamar kwai ya fashe mata ta karasa gabanshi ta janyo plate ta soma zuba mashi abinci saida yaga ta soma zuba wa da yawa yace "ke zaki cinye shi?" Saurin aje serving spoon din tayi ta zuba mashi stew din daga gefe Sai pepper chicken din shima a gefe kafin ta janyo spoon ta saka mashi, tana gamawa ta tura mashi gabanshi ta dauko glass cup ta zuba mashi ruwa shima ta tura gabanshi tana gamawa ta fara kokarin juyawa yayi saurin riko hannunta ya janyo gaba dayanta zuwa jikinshi ya daurata kam laps dinshi, a furgice ta dago zatayi magana yace "stay calm don't even stress your self" Sanin bata isa ta hanashi ba don yanxu ta gama fahimtar shi mutunne mai kafiya da abunda yaga dama, ko sama da Kasa zata hade Idan yayi niyar abu babu wanda ya isa ya chanza bayan wannan Ma tayi alkawarin daina nuna mashi tsoron da yake mashi don haka ta basar tayi shuru batayi yunkurin Tashi ba saidai gaba daya jikinta ya soma sauyawa saboda yanayi data soma shiga,dukda tana saurin hana kanta, saidai wani lokacin baka taba controlling jikinka musamman lafiyar jikinka, tana nan zaune ta soma jin wasu abubuwa dukda ta Kasa tantance ko Menene saidai ta tabbatar sbd zaman da tayi ne a jikinshi da kamshinsa dake shiga cikin hancinta yana haifar mata da kasala sosai, tana nan zaune yana sane da ita da yanda jikinta yadan sake a jikinshi yana jin bugun zuciyarta da yanda yake sauyawa, cikin natsuwa yake cin abuncin shiyasa bai gama da wuri ba ya dauka lokaci sosai, bai wani ci da yawa ba ganin dare yayi kuma baya cin abunci mai nauyi Idan dare yayi sosai don kusan karfe sha biyu saura, yana gamawa ya juyo ya kalleta yanda take lumshe idanu kamar mai shirin barci, matso wa yayi sosai kusa da ita daidai kunenta yace "har kin fara jin barci tun yanxu" Bude lumsassun idanunta tayi akanshi kafin ahankali kamar me neman gafara tace "dan Allah yaya barci nakeji" Saurin sanya yatsunshi yayi kan Bakinta yace "shiii Ay barci ba naki bane madam, saina…." Zuba mashi idanu tayi tana jiran abunda zaice, yar dariya yayi kafin ya mike da ita a jikinshi ya gyara rikon da yayi mata zuwa ga kafadarshi gaba dayanta Har saida tayi yar Kara jinta a sama da yayi, da dan karfi ta soma magana "ni…ni ka saukeni" "Idan naki fah" Da sauri tace "Wai meye haka" "Hmm" kawai yace ya wuce da ita hanyar bedroom dinshi… Da kafa daya ya bude kofar bedroom din, baiyi wata wata ba ya sanya hannunshi gaban switch din dakin ya rage zuwa inner light, take gabanta ya bada dammm don Har yaji yanda take panting, ahankali ta soma furta innalillahi!! Dukda bata san dalilinshi na yin hakan ba, still bakinta bai yi shuru ba ta cigaba da cewa "dan Allah ka saukeni" Bai kula ta ba saida ya rufe kofar gam ya saka key ya kulle ya cire shi ya tura cikin pocket din pjs dinshi kafin ya sauketa, kamar jira take kuwa jikinta ya fara barii ta juya bakin kofar ta Dora hannunta kan handle din kofar "kina wasting min energy, keep it for later on don zaki buqata" Murda kofar tayi hawayen da take kokarin boyewa na zubo mata hankali tashe ta waigo ta kalleshi tayi fuskan tausayi tace "dan Allah kayi hkuri ka bude min na fita," "Babu wani boye boye yace "nop anan zaki kwana" Shuru tayi tana nanata abunda yace bata gama tunaninba ta dago tace "nidai ka barni naje dakinaaa……" Kasa karasawa tayi ganin ya cire rigarshi ya rage daga shi Sai wandon kayan, "Aisha!!!" Ya dan fada akausashe babu alamun wasa yace "Zo nan" Makure tayi a bakin kofar hankali tashe ta noke tace "me zanzo na maka,tunda kaqi bude min Zan kwanta anan qasa"
Azafafe ya dago ya kalleta don baya son magana biyu a rayuwarshi yana ganin hakan a matsayin raini Gadan gadan ya dunfarota azafafe yace "I see Duk zaman da kikayi baki san waye ni ba I hate repeating my self" Ganin yanda ya taho yasata cewa "zanzo Wallahi ka koma zanzo da kafata" Ta karashe tana hawaye sosai Dan tsagaitawa yayi daga tahowan da yake yi ya harde hannayenshi Tana ganin haka kuwa ta tako Har gabanshi sosai ta tsaya gudun karya harzuka ya sata dagowa ta kalleshi "Good girl" ya fada yana shafa kanta kafin yace "now take this off" Ya fada yana nuna hijab dinta, kamar wawuya a tsorace ta dage hijab din ta sauke shi kasa cikin shesheka tace "na cire" Kallonta ya tsaya yi, jar doguwan rigace ta barci a jikinta don takai mata Har kasa tabi shape dinta, hannun rigar siriri ne sosai kamar hannun bra,kafeta yayi da idanu harya saukesu kan tudun boobs dinta daya burtso gaba sosai don rigar nada qoqon bra, saidai alamu sun nuna bata saka ba, sauke idanunshi yayi kan flat tummy dinta zuwa ga madd shape dinta saida ya danyi baya tare da runtse idanunshi sosai jin yanda ya mikeee tarrrrr Kamar ance ta dago kuwa idanunta suka sauka kan manhood dinshi, da sauri tayi baya don yanxu ya gama bata tsoro Sai neman ceto kawai, ganin tana baya baya ya sashi yin taku daya ya cicibeta gabadaya ta hanyar tallabo ass dinta, bai direta ko ina ba Saida ya sanya hannu ya kwashe duka turukanshi masu shegen tsada da a qallah gaba dayansu zasu kai miliyan uku zuwa biyar😂 Gaba daya da hannu daya ya zubar dasu kasa ya dora kan dresser din,ganin tana neman yi mashi gaddama yasashi kama hannayeta biyu ya daga sama ya manna da mirror dresser, hakan ya bashi damar turota gabanshi sosai, kamar wani mad dog da ake ingizawa ya matso da fuskanshi ya furza mata iska tare da nunfashinsa mai kamshi yace "ance kyan alkwari cikawa, na rigada na cika Nawa alqawarin yanxu naki ne ko uhmm" Bude idanunta da sukayi jaa tayi ahankali tace "dan Allah, ka bari" "Nooo nooo I can't" Da sauri tace "why? Why?" Shafa fuskanta zuwa wuyanta ya soma yi in a sexy way yace "I thought kin matsu ki san abunda zakiyi da zaisa kiji sauki a ranki akan aikina da kikayi sanadiyar barinshi danayi" Nan take ta dago inda ya nufa Hawayen nan dai bai bar zubowa tama Kasa cewa komi ba zaro na tsammani taji saukan hannunshi dake yawo a wuyanta zuwa kan boobs dinta "And that's what I'm talking about" Ya fada da karfi yana dan matsa boobs dinta yana gasping breath dinshi, da sauri ta bankare don tun da ya fara yawo da hannunshi a wuyanta ta soma fita hayyacinta Runtse idanunta tayi gam "I see you're enjoying it, just like yesterday anywayna tambaye ki assignments dana baki kince baki ganeba ko, Toh I will Make sure Yau baki manta ba, kamar wanda ake fusga ya kai bakinshi kunnenta yace "i hope you'll be proud because you'll be the very first girl to have the manhood of general Muhammad taura" Arazane ta bude idanunta yar ta kalleshi idanunta sun fara rufewa alamun ta fara kasa daukan abubuwanshi "Lastly I will trusth into you in such a way that you will not forget it like yesterday okay?" Ya karashe da cafke bakinta, wani irin romantic hot French kiss yake aika mata wanda ya fara sata shidewa tun tana bugun kirjinshi Har hannunta ya soma mata zafi don kamar tana dukan dutse, matsa boobs dinta ya soma yi yana fidda wani irin nunfashi da gurnani ya bugi glass din da karfi harya fashe yace "damnnnnn" Har hannunshi na dan fashewa abunka da fatar ajebota Baiyi wata wata ba ya kwaye rigarta tun daga Kasa zuwa sama da hannu daya ya watsar a Kasa ya danyi tangal tangal yayi baya ya kura mata idanunshi dake neman rurufewa, cikin sauri ta kare boobs dinta don babu bra kwata kwata Sai yanxu take takaicin kwanciya babu bra "Come here!!" Ya fada ahankali Sanin halinshi ya sata saukowa Har tana dan taka kwalba ta tako gabanshi ta tsaya tana sheshekar kukan fili da zuci
Janyota yayi ya juyo da ita baya ya karema ass dinta kallo ya janyota dakyau jikinshi ya rungume bayanta kyamm, true hannayenta yayi daga kan boobs dinta ya damkesu da hannayenshi biyu, take ya kwala uwar Kara "arhhhhhhh damn those two" Ahanklita soma jin yana sauke wandonshi Kasa Har ya kaiga saukesu ya rage boxers dinshi kawai, yanda ya hade bayanta da kirjinshi tanajin yanda manhood dinshi ke harbinta, jikinta ne ya soma bari don yanxu kam babu mai cetonta Sai Allah ta rigada ta shiga hannu,magiya Ma bazaiyi mata amfani, haka Ya soma wasa da boobs dinta Har yaji tsayuwan na neman gagararshi ya juyo da ita azafafe ya dauketa gaba daya ya dorata kan tamkeken royal king size bed dinshi,hankalinta bai gaba Tashi ba saida taji ya…..
🙉[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!!! Unedited❌ 10/5/2023
Karfe biyar daidai ya bude idanunshi da sukayi mashi nauyi sosai, wani irin mafarki yayi mai wuyar fassara, wanda ya sashi makara tashin sallah, agogon Rolex dinshi dake gefen gado ya duba ganin kusan karfe shida ya sashi saurin mikewa ya wuce toilets, wanka yayi tare da dauro alwala ya fito ya zura jallabiyanshi domin yin sallah yana idarwa yayi en addu'oin shi kafin ya miqe ya fuce daga dakin, Kasa ya sauka jin cikinshi na buqatar koda ruwan zafi ne,yana shiga kitchen din ya rasa abinda zaiyi,don kwata kwata bai iya komi ba, tsaki kawai yayi ya fuce, saman ya wuce zuwa dakin ta lokacin tana zaune kan sallaya tun bayan sallar asuba data idar ta zauna azkar, Har barci ya kwasheta anan zaune, knocking daya yayi ya bude kofar, kamar daga sama taji knocking din,bata gama tunanin wanda ke knocking dinba ta ganshi a tsaye ya shigo dakin, a zabure ta mike don barcin nata baiyi nisa sosai ba "Good morning!" "Morning" ya fada fuskan nan babu yabo babu fallasa Tayi mamakin amsa mata da yayi sosai don Har saida ta dago ta kalli fuskanshi kafin ta sauke kasa "What can you cook in 5mins for breakfast?" Shuru tayi jin abunda yace Wai 5mins,Ina aka taba abunci a minti biyar" "Uhm Zan iya frying kwai,baya daukan 5mins dinma" Shuru ya danyi don baima san me zai ce mata ba kuma, yanason yace ta soya mashi saidai kuma yana ganin kamar yana neman abu a wajenta,jin yanda yayi shuru yasata dan dagowa ta kalleshi, ganin kamar ya shiga tunani yasata breaking silence din tace "Bari na soma maka" Baima tsaya ya kalleta ba ya fuce daga dakin zuwa Kasa, duban shi tayi harya fuce daga dakin kafin ta sauke ahi yar zuciya tabi bayanshi, lokacin data sauko kasan batama Lura da zaman da yayi akan dining ba, saida taji yayi Gyaran murya ta waiga, dariya ce ta kufce mata ganin yanda yayi kicin kicin ya bata rai, ga fuskanshi ta nuna yana jin yunwa karara,murmushi ne yadan kufce mata ta wuce kitchen din a zuciyar tana ayyana yanda yayi da fuskanshi, "hmm itafa yunwa bata da hankali" Ya fada achan kasan makoshinta tana yar dariya kasa kasa, agurguje ta fito da abubuwan da zata buqata ta soma soya mashi kwai Harda toasted bread, tana gamawa ta hada mashi coffee ta saka a babban tray mai kyau ta fuce daga kitchen din, yana nan zaune yanda ta barshi fuskar nan a hade, tana karasowa ta aje mashi akan dining din ta tura gabanshi "bismillah!!" Ta fada ahankali. Kallon plate din yayi da hannunta data dauke daga kai kafin ya dago ya kalleta itama kallo shi tayi, maida idanunshi yayi kan plate din ya bude, sugar kwan yayi kyau sosai a ido don bai dagargaje ba gashi da alamu ma bai tsinke ba ta soya shi perfectly, ganin tsayiwan nata baida amfani yasata juyawa ta nufi hanyar kitchen din, tana bari wajen kuwa ya sanya fork ya gutsira ya soma kaiwa bakinshi, cikin qanqani lokaci ya cinye tass toasted bread dinma slice daya yaci yabar Dayan kafin ya soma shan coffee din atsanake, futowa tayi daga kitchen din hannunta dauke da plate data soyo kwan itama sai mug din data hado tea mai dan kauri a ciki, cikin natsuwa ta wuce hanyar stairs, bata kaiga takawa ba ta jiyo murya shi "Aisha!!!!" Yanda ya fada saida gabanta ya fadi dammm Da hannu ya mata alamun tazo, da sauri ta sunkuyar da kanta ta tako zuwa dining din Dan nesa dashi kanta a Kasa, "seat" Jin abunda yace yasa ta dan dagowa ta kalleshi, idanun nan ya zuba mata wanda ke sata jin wani iri, Kujeran dake dan nesa da Tashi ta zauna don a tsakiya yake zaune yana facing hanyar kitchen da stairs Tun bayan ta zauna ta kasa cin abuncin nata, ganin yana nan zaune, dan dagowa tayi ta kalleshi ganin baya kallonta yasata maida nata ta maida nata kan tea din da take jujjuyawa, Katse mata tunanin data fada yayi ta hanyar cewa "eat!!!" Kamar an mata dole kuwa ta fara turawa, don gaba daya batason zaman, harya gama Shan tea dinshi bai Tashi ba, karshe Ma ta gefen ido ya dunga kallonta, Duk wani motsinta a idonshi yana son karantarta sosai. Saida ta gama tsaf ta miqe tare da tattara nashi da nata ta wuce kitchen dashi. Saida ta tabbatar ta wanke tass kafin ta dauraye hannuta ta fito daga kitchen din. Koda ta fito daga kitchen din harya bar kan dining din, ya koma sitting room idanunshi kan tv dukda ba kallon yake ba, kamar zata wuce sama ta dan tsaya daga chan nesa da sitting room din tace "uhm kana buqatan wani abun?" Yi yayi kamar bai jiya ba ganin haka yasata juyawa ta nufi hanyar stairs, "Go and wash my bathroom" Dan jimm tayi don harga Allah bata son shiga dakinshi tun bayan abunda ya faru a dakinshi take tsoro shiga, saidai bata courage din fada mashi bazata iya ba, bayan wanna Ma tana son ta dunga kyautata mashi ta hanyar yi mashi wasu abubuwan.
saman ta wuce ya bita da idanu harta haura last floor, ya dauka kusan minti goma anan zaune kafin ya mike yabi bayanta, yana shiga dakin ganin shi tsaf ya tabbatar mashi da saida ta fara da dakin kafin ta wuce toilet don yana jin saukan ruwa alamun gyarawa da take yi, zama yayi gefen gadon ya fara aiki cikin laptop dinshi,ta dauka kusan minti a shirin kafin ta fito don Allah Allah take ta gama ta fito don karya hau saman ya sameta anan,tana fitowa kuwa tayi saurin maida hijab dinta ta tsaye nesa dashi tace "na gama" Bai dago ba haka zalika bai bata amsa ba, ganin haka yasata bin hanyar koda zata fuce ya tsaidata "na sallameki ne?" Tana jin haka Ta tsaya daga gudun karya hasala, saida ya gama danne dannan shi ya mike ba tare da yace mata qala ba ya shige toilet, ya dauka kusan minti goma tana nan tsaye,tana mamakin halin shi da isarshi akan mutane, Toh waina maida yake nuna mata isa ne? Shiba ubanta ba, Abunda zuciyarta ta ayyana mata ne yasata tabe baki tace "saboda ni matarshi ce? Toh ay auren mu ba aure bane, bana jinma sbd hakan"
Tana cikin sake sake da zuciyarta ya fito harya tsaya gaban dresser bata Lura ba don hankalinta yayi nisa harya gama shafa man shi ya soma feshe jikinshi ta turarukanshi kafin ya juyo ya rike kugunshi yace "go and pick something for me to wear" Firgigi ta dawo hayyacinta tare da kallonshi ta kauda kai gefe ta kama hanyar closet din nashi tana kunkuni da mamakin yanda yake bossing dinta around kamar yarshi, Toh ita Yanxu ina tasan kayanda yake so yasa, bude closet din tayi ta soma bin kayan nashi dake a jere da yawa don akalla zasu kai Kala dadi ajere according to kowannen irin kaya, saidai kananun kaya sunfi kyau sosai, sanin yafi yawan sasu ya sata tunanin wanda zata dauko mashi, idanunta ne suka sauka kan manyan kaya shi dake jere a gefe ba zasu wuce Kala goma ba, sunsha guga tsaf Sai kyalli suke, ahankali ta sanya hannunta kan wata dakkakkiyar shadda sky blue ta dan motsa karamin bakinta tace "Yau friday dama zai saka wannan" "What did you say?" Ya dan fada cikin rada don ya shigo cikin closet din shima ya tsaya daga bayanta Shuru ta danyi don batayi tunanin zai shigo ba Har ya jita "You know I hate repeating my self right" Da sauri ta nuna kayan tace "daman Nace yau friday wannan kayan sunfi dacewa da rana irin ta yau" Kallon kayan yayi yace "okay bring them out" Haka kawai ta rai ci kanta da jin dadin zaben datayi ganin tana shirin fucewa ya sashi cewa "where's the inners" Da sauri ta juyo tace "huh?" Alamun bata gane ba "Ina aka taba saka kaya babu shorts?" Nan take ta dago abunda yake nufi, take taji kunyar da bata san ta menene ba saidai ta alaqanta hakan da abunda yace "Bansan inda suke ba" Nuni yayi mata da glass wardrobe dake gefen wajen kayan
Dole yanda ya tsura mata idanu ya sata wucewa gaban wajen ta bude glass din, suma a jere suke da yawa sosai, farin short ta dauko mashi tare da vest fara ta juyo ganin ya fuce ya sata bin bayanshi,ganinshi tsaye gaban dresser ya sata wucewa bakin gado ta aje mashi su ta juyo tace "uhm ga kayan" "Come here" Ya fada Adan kausashe, Takowa tayi ta tsaya daga bayanshi tace "gani"
Kallonta yayi kafin yace "about yesterday's assignment?" Da sauri ta dago don da kyar ta hana zuciyarta daga tunanin abunda ya faru jiyan Sai kuma yanxu dataji abunda ya fada sai ya sata shiga dan tashin hankali, tunawa da alqawarin datayi Ma kanta na kokarin shanye Duk abunda ya mata ya sata sauke kanta kasa tana rarraba idanu ta dake kamar batasan zancen ba ta dago ta kura mashi idanu kamar yanda ya zuba mata nashi Harda wani far far da idanu tayi tace "wani assignment kenan" Haba wa nan take yaji wani abu ya daki zuciyarshi, lallai yarinyar nan ta raina shi, me take nufi kenan? Kasa tunanin komai yayi sai abu daya dake mashi yawo akai,she's pretending kamar ta manta da jiyan, da baiga yanda pants dinta ya jike ba zai rantse bata ji komai ba ko bata amshi sakon daya aika mata ba a sunan assignment. Kamar ta Kara kunnashi nan take ya hade rai tauuu ya fara takowa azafafe idanunshi sun soma jaa jijiyoyin kanshi sun fara firfitowa, "Repeat what you just say" Gabanta ne ya fadi ganin yanda yake binta tana baya, dakewa tayi tace "nifa bansan me kake magana akai ba" Da sauri ya bugi bangon bayanta don harta kai jikin bango sosai ya mata rumfa, take gabanta ya bada wani dam tana hana kanta kukan data saba don gaba daya ya chanza ya burkice, "Bakisan me nake nufi ba? Is that what you said" Wata irin dariya yayi data fidda asalin kyawun fuskanshi Har dimple dinshi guda daya dake gefen bakinshi na lobawa, azafafe ya waigo ya zubama jikinta kallo daga sama zuwa kasa, dago da fuskanta yayi saitinshi, idanunshi ya cusa cikin nata kafin ya dan matso da jikinshi kusa da ita sosai don nunfashinsu na dukan juna sosai yace "don't worry you'll understand what I mean today, and mark my word Sai na koyama bakin ki nan da bai iya magana ba"
Yana kaiwa nan ya matsa daga gabanta ya koma gefen gado ya tsaya yana sauke wani huci mai zafi "get out of my room now, before i…""" Baima kaiga karasawa ba ta futa da gudu don ta tsorata sosai dashi ba kadan ba, saidai tana futa ta sauke ajiyar zuciya da murnar dakewar datayi agabanshi "wohhh ashe Zan iya" ta fada harda yar dariyarta ta wuce daki.
Tana futa yabi kofar da kallo, don ya hasala sosai da abunda tayi yana cikin magana Ma bai gamaba ta fuce, lallai zai koya mata hankali,
Karfe goma daidai ya gama shirinsa cikin shigar manyan kaya kaftan sky blue, tunda ya zura rigar ya saka wandon na fara cewa "Masha Allah" shi kanshi yasan kayan sunyi mashi kyau ba kadan ba saidai bai cika saka su bane sbd sabawa da yayi da kananun kaya da kundura, kusan Sai iya cewa This is the third time manyan kaya tun bayan barin nigeria da yayi, Sai baza kamshi yake, bai saka hula ba don bata cika damunshi ba keys dinshi ya dauka tare da wayanshi ya fuce daga dakin nashi. Koda ya fito bai tsaya ko Ina ba Sai gaban hadaddiyar range rover baka dake pake cikin moto in gidan da aka rufe, shi dai babu abubuwan zamani da baya saima kanshi, don babu amfanin kudin idan baka moresu ba kuma kayi sadaka wasu Ma suci albarkaci.
Yau bai jira driver ba don baiyi shirin fita da shi ba, saida yayi warming motar kafin ya fiddota waje ya fuce daga gidan don motocinsa basa sati ba a wanke su ba.
Direct inda asad ya tura mashi ta location ya wuce, ta taimakon map ya iso hotel din, saida ya kashe motar kafin ya jawo sun glasses dinshi ganin Ana rana sosai ya fito, tunda ya fito kallo ya koma kanshi, harya shige cikin reception din, mutanen dake zaune na ganinshi sukayi welcoming dinshi tare da tambayar ko lodging zaiyi, yamutsa fuskanshi yayi don wurin gaba daya is not decent dukda banban hotel ne a nan abuja saidai baya cikin class dinshi don baya zuwa hotel mai hayaniya haka, ba tare da bata lokaci ba ya masu bayanin zuwa shi, da yake asad din da yayi booking din shima bai dade da zuwa ba nan take daya daga cikin masu aiki a gaban reception din suka jagoranceshi zuwa inda zaije, ganin mutumin yabi hanyar stairs yasashi cewa "bakuda lift ne" "Sorry sir lift din ne is faulty amma Ana kan gyarawa we're sorry for that" Baice komai ba yabi bayan gayen don da alamu dakin da nisa sosai" Suna gab da shiga dakin ya hango commotion daga nesa saidai wannan ba damuwanshi bane, harya zai gifta ta wajen kunnuwanshi suka jiyo mashi babban zagin da yasashi dagowa ya kalli wadda ke zagin "Aman harka isa kace na futa maka a hotel room, aikin banza, ance maka so hauka ne, to hell with you and your behaviour,bazan Kara kawo kaina wajen ka ba har ka samu damar kirana da karuwa, asararre inda kasan abunda ubanka keyi da bazaka kirani da prostitute ba, kaje ka tambayeshi wacece meeda koshi ubanka bai isa ya fada min magana ba balle kai danshi" daga cikin dakin saurayin ya daka mata tsawa don ita ta fito waje shi kuma yana ciki"get the hell out of here before you regret it, Ana dole ne? Ina amfanin mace mara kamun kai ki koma iyayenki su koya maki tarbiyya"
Da sauri Harda ihunta tace "thank god inada wanda zasu koya min, kaifa? Kana tunanin ubanka Alhaji kabir zai baka tarbiyar ne? Anyway Tashi tarbiyar ta watse inaga kai kuma, nidai ban taba ganin watsatsu ba kamar daa da uba, aikin banza sunan Ma da kake taqama dashi ashe ba naku bane, masu sunan Ma basa iskanci da kukeyi da anyi magana kuce kune The TAURA's rubbish"
Amar na jin haka harya wuce su ya tsaya jin abunda tace, tabbas abunda yake tunani hakan ne, muryar aman yaji, itakuma fah? Ya tambayi kanshi, karuwarshi kenan? Ya sake bama kanshi ansa, zagin datayi ne ya sashi juyowa karaf idanunshi suka sauka kan nata don itama ta juyo, wani irin disgusting kallo ya mata itako tunda ta kafa mashi idanu ta Kasa saukewa wani irin dadi ne ya ziyarci zuciyarta take abunda take shirin fada ya maqale a bakinta, " ya Allah gayen nan ne, the guy from the airport wayyo Allah na"
Ganin tsayuwanshi a wajen baida amfani ya sashi bin hanyar da yake tafiya, harya bace ganinta bata daina mamakin ganinba, saida ta dawo hayyacinta ta fara rokon Allah yasa baiji tujarar datayi ba, da sauri ta fuce daga cikin hotel din ta shiga katuwar lexus motarta, tabar wajen, Kiran layin kawarta ta soma yi babu qaqautawa Har saida ta daga "hello ke baby albishirin ki, wayyo Allah yau Allah ya amshi rokona," Da sauri baby tace "ke ihun me kike min? Duk kinji kin tayar min da hankali Ina kan network kin katsemin…" "Dallah yi min shuru ki saurare ni, kin tuna guy din nan wanda muka ganshi a airport" " Niko na tuna, kice min gayen da kika mace mashi" "Baby na ganshi yau, baby ya tafi da imani na innalillahi, ashe dan Nigeria ne ay nan sani ba da tuni na sa an bunciko min gaba daya tarihinsa, anyways ba wannan ba ma, Kinsan Nace maki naje wajen banzan," "Wai aman taura" "Eh shi," "Kema in Banda masifa irin taki meeda, kina muamala da ubansa kika kafa ido akanshi, nidai ban taba ganin mayya irinki ba, da rana ki dandana uban da daddare kibi sahun dan, haka baisan kuna tare da mahaifin shi ba"
Da sauri cikin masifa tace "ay ko bai sani ba Yau ya sani,don Wallahi ba a tabani nayi shuru saina qunsa ma mutun,kuma ubanshi yanxu na fara haukatashi ta ruwan jikina,"