Kenza eBookz

Auren katin kasa complete - Chapter 31

Auren katin kasa complete - Chapter 31

Auren katin kasa complete Chapter 31: Auren katin kasa complete Chapter 31. "Toh yanxu ya kenan? Idan uban ya gano shi kuma ba" "Baby bazan taba bari ba,…

4,448 words

"Toh yanxu ya kenan? Idan uban ya gano shi kuma ba" "Baby bazan taba bari ba, Ay kabiru yana tafin hannuna wallahi, kina tunanin zan sakeshi ne yanda yake sakarmin kudi Harda mota yakaini dubai da qasashen hutu "

Dariyar Yan iska baby tayi tare da cewa "yayi mutuniyar kina kasheni wallahi"

"Ina kan hanyar zuwa gidanki yanxu, dan Allah ki tattara kananun yarannan naki da suke kwashe albarkar ki ki korasu zanzo muyi magana mai muhimmanci" "Chap Wallahi Saina gama jin dadi na, Yanxu haka ma Ina kan network kika katse min jin dadi"

Kitt meeda ta kashe Wayar tare da cewa "banza mara aji"

Amar…. Tun bayan abunda yayi witnessing ya kara jaddada iskanci aman, itama kwata kwata bai gane taba don haka kwafa kawai yayi ya shige dakin da asad ke ciki da bakinsu, yana shiga kuwa ya samesu a zazzaune da sauri asad ya mike yace "oga barka da isowa" Musabaha sukayi kafin ya kalli mutanen dake zaune akan kujera fuskokinsu dauke da damuwa ,takowa yayi ya zauna gefe kafin ya gaishesu cikin kamewa, Kallo su daya bayan daya asad yayi kafin ya soma magana "alhaji munason jin bayanin Duk abunda kuka sani da ganinshi na karshe da kukayi,karkiyi komai ku fada mana zamuyi kokarin ganin danki ya dawo gareku, "Toh..Toh.. yallabai, mamuda shi kadaine danmu namiji, mun kasance masu rayuwa cikin talauci don da rufun asirin siyarca raken da mamuda keyi ne muke samun abunda zamu kai bakinmu,kamar yanda kuka gani ni makaho ne bana gani , abunda Zan iya tunawa shine ranar lahadi da daddare bayan mamuda ya dawo daga kasuwa don Sai bayan isha I yake dawowa, nan muka zauna yanda muka saba ga uwar shi nan ita ta kawo mana tuwan dare ma mukaci, nan take ya shaida min cewa ya hadu da wani babban mutumi ya saya rakenshi Har yabar mashi chanji, nayi mamakin kudin don wannan sun wuce chanji don kusan dala ce ta amuruka tun daga ranar Idan ya futa kasuwa ya dawo zai fadamin abun alheri da Alhaji nan keyi mashi na siyan rakenshi koda baiyi ciniki ba aranar,rana daya yazo min da zancen aiki daya samu wanda alhajin nan ne ya mashi tayin aikin a wani kampani, saidai aikin ba a nan kano bane a habuja ne irin aikin Gyaran kampani, wankin bandaki da sikuriti,farko ban yarda ba saida mamuda ya shiada min Ay sunada yawa wanda aka kawo masu tayin aikin na taimakon matasa, yanayin yanda rayuwar mu ke tafiya da ilimi da mamuda ke so yasa na amince akan yaje yayi aikin tunda ance wata biyu ne kacal anan habuja, da farko na soma jin tsoro sai kuma nazo na fawwala ma Allah komai, nidai ban taba ganin alhajin ba haka zalika mai dakina amma Akwai abokin aikinsa halliru wanda suke siyarda raken tare Ina kyautata zaton shima dashi aka so tafiyar Sai kuma ya fasa sbd rasuwar mahaifinshi Toh kaji yanda abun yake.

Dagowa amar yayi yace "shi hallirun Kun sanshi ne," "Eh makocinmu ne yallabai"

Kallon asad amar yayi yace "get someone to bring him to abuja today and change this environment, a nema masu koda gida ne su zauna for now" "Okay"

Kallon mutanen Amar yayi yace "ku kwantar da hankalinku zamuyi kokari Insha Allahu," Godiya sosai sukayi mashi kafin su futa tare da asad "Oga naji an kira sallah, muyi sauri Kar mu rasa sallar juma'a " "Okay muje" A tare suka fuce zuwa motar amar, Allah yaso Akwai babban masallacin a kusa don haka sukayi parking suka hau sahu akayi sallar juma'a dasu, Direct headquarters suka wuce, domin yin wasu ayyukan. Karfe takwas da rabi daidai na dare suka koma masaukin da aka sauya ma mutanen, gida ne dan karami daki da parlor Harda bandaki aciki, malam makaho ne ya masu iso Har cikin gidan kafin su zazzauna parlor, hallilu da bai gama dawowa daidai ba don hankalinshi a tashe yazo abuja yanda akazo daukashi saika dauka ko wani mai laifi ne, abunka da bakauye dukda sanyin ac na motar data taho dashi bai hanashi shiga rudu ba sosai. A gaggauce asad ya soma magana "bawan Allah ka kwantar da hankalinka nasan ka san waennan ko?" Ya nuna malam makaho da matarshi "Eh yallabai na sansu makotanmu ne kuma iyayen abokin Sana'a ta"

Nunfasawa asad yayi kafin ya cigaba da tambayarsa "ance tare aka yi maki tayin aiki ko " "Eh yallabai, Muna tare alhaji mai rabon dala ya mana tayin don nima harna amince, da farko dai naji tsoro don Har Mun nuna mashi bazamu yi ba sai kuma daga baya ya nuna mana cewa aikin kampani ne zamuyi don Har katin kampanin ya bamu" Da sauri asad yace "kana tare da kafin yanxu?" "Ah ah yallabai baba tare da katin, amma yana gida na aje shi cikin kayana"

Kallon Aman asad yayi ganin yanda ya kosa sosai, idanunshi ya maida kan hallilu yace "Akwai wanda zaka sa ya dauko katin yanxu daga gidanku yakai waje" "Eh babata tana nan zata iya daukowa, Zan iya kiranta Ma yanxu don tanada yar karamar nokia saita dauko"

Wasu numbers asad yayi dialing kafin ya bada umarnin aje gidansu a karbo, suna nan zaune hallilu ya kira babarshi ta dauko katin ta kaima sojan dake waje kafin shima ya kira oganshi, Wayar da suke tsammani ce ta shigo da sauri asad ya mike ya fuce daga cikin parlor ya dauka yace "send me the picture of the card" yana fada ya kashe wayan, cikin Yan mintuna saiga hoton katin tarr a screen dinshi, gabanshi ne ya fadi sosai da kyar ya samu ya tattara jarumtarshi ya dawo parlor ya kalli yanda amar ya dau zafi kafin yace "sorry daga gida ne aka kira hajiya bata jin dadi, ko zamu bari sai gobe mu dawo" Amar dai bai gamsu da abunda yace ba saidai ganin kusan karfe goma ta gifta yasa sukayi masu sallama suka fito daga cikin gidan. Ko a mota babu wanda yace da wani qala harya saukesa a gidansu dake maitama sukayi sallama kafin ya juya akalar motarshi zuwa gidansa. Kwata kwata ya manta da ita gaba daya saida yayi parking kafin abunda ya faru tsakaninsu ya dawo mashi, cije lower lip dinshi yayi kafun ya janyo wayanshi dake kan dash board ya fito ya rufe motar, cikin natsuwa ya tunkari kofar ya Danna door bell din kofar, lokacin tana daki, mamakin karar door bell din ya sata saurin zura hijab dinta akan rigar baccinta don hartayi shirin barci, ta fito don zuciyarta bata kawo mata shine ba Saima tunanin qila Nadine ce ta dawo Daga asibiti don tunda tun bayan fitarta daga dakinshi ta wuni a dakinta gudun sake haduwa dashi,don bata Ma san ya fita ba, sai wajen yamma ta fito ta don yunwa ta ciyota sosai bayan wannan Ma ganin yanda da safe alamu suka nuna yana jin yunwa yasa ta dafa da yawa hardashi,rice and stew tayi sai pepper chicken daga gefe, stew din taji kayan kamshi da naman rago, tana gamawa ta zuba a hadaddun warmer ta aje a dining bayan ta diba nata.

Karasowa tayi bakin kofar ba tare da wani tunani ba ta bude kofar, kallon kallo suka shiga yi, ta bangarenta yayi mugun yi mata kyau sosai don this is the first time ta ganshi da kayan hausawa, kayan ya amshesa sosai, tundaga kanshi Har kafarshi ta kare mashi kallo kafin ta maida idanun kanshi, gashinsa ya kwanta lubb sbd bai saka hula ba, dan tabe baki tayi a da ta tace "dama ya saka hula dayafi kyau" Chan kuma ta maida idanunta kanshi don ta shagala sosai, ganin yanda fuskannan babu yabi ba fallasa yasata dan kunququni chan kasan maqoshi tace "mutun kullum fuska a hade" Sarai ya jita yayi banza da ita yace "kallo ya isa haka karki cinyeni da wannan idanun kamar maje" Yanda ya fadi maje din ya bata dariya har batasan lokacin datace "mage ake cewa ba maje ba" Kurama fuskanta idanu yayi yanda take dariyan sai yayi mata kyau sosai Har pinkish oval lips dinta na dan turowa gaba, kauda kanshi gefe yayi ya raba gefenta yace "Zan ga Idan anjima kinada sauran bakin magana" Bata gane me yake cewa ba saima dariya datayi ta rufe kofar ta sake cew "Wai maje" Tana rufewa ta hango shi tsaye bakin stairs ya zura hannayenshi cikin aljihunsa dan nesa dashi ta tsaya kafin ya nunfasa yace "what's that" Ya fada yana nuni da warmers din dake dining Da sauri ta maida idanunta Kasa tace "uhm daman abunci nayi ne dazu shine na…" Bai bari ta karasa ba ya fara Taka stairs yace "ki kawo min sama"

Kyam ta tsaya ta bishi da kallo ta Kasa cewa komai Har ya bace mata daga gani, zuciyan ta ne ya soma bugawa, harga Allah bata san zuwa dakinshi, kamar wadda kwai ya fashe Ma ta wuce sama dakinta ta zauna tafara tunanin yanda zatayi "da zaman nan da kike da Tashi kikayi kika aje masa a parlor kafin ya fito saiki gudu" Shawara take da zuciyarta kafin wata zuciyarta tace "what if kika kai mashi kika gudu ya biyoki ya fada maki abunda kike gudu, tunda last time ma da kika girka masa saida kika tsaya kikayi serving nashi" karshe dai ta yanke shawarar kai mashi kawai ta gudu komai zai biyo baya zataji dashi daga baya. Tana nan zaune tana shawara da zuciyarta har ta shafe kusan 30mins bata sani ba, karshe dai ta tattara sauran kuzarin ta fito zuwa kasan, saida ta koma kitchen ta dauko babban tray kafin ta dawo dining ta jera komai, ta wuce sama cikin natsuwa, da kyar ta bude kofar sitting room din don kayan hannunta sun mata nauyi kafin ta shige ciki, kan dining dinshi ta jera mashi komai kafin ta sauka ta kwaso plate na dinner set da spoon da ruwa mai dan sanyi da glass cup ta jera komai, tana gamawa ta danyi jim ta fara tunanin yi mashi knocking dakinshi, harta tako zuwa dakin Sai kuma ta juya ta nufi hanyar kofar fita, harta murda kofar taji budewar Tashi kofar daga daki, da sauri ta juyo ta kalleshi shima Idan yake kallo ya nade hannayenshi a kirjinshi baya son yawan suruti don haka yace "come and serve me" Yana fadin haka ya nufi hanyar dining ya ja kujera ya hakimce, takowa tayi kamar kwai ya fashe mata ta karasa gabanshi ta janyo plate ta soma zuba mashi abinci saida yaga ta soma zuba wa da yawa yace "ke zaki cinye shi?" Saurin aje serving spoon din tayi ta zuba mashi stew din daga gefe Sai pepper chicken din shima a gefe kafin ta janyo spoon ta saka mashi, tana gamawa ta tura mashi gabanshi ta dauko glass cup ta zuba mashi ruwa shima ta tura gabanshi tana gamawa ta fara kokarin juyawa yayi saurin riko hannunta ya janyo gaba dayanta zuwa jikinshi ya daurata kam laps dinshi, a furgice ta dago zatayi magana yace "stay calm don't even stress your self" Sanin bata isa ta hanashi ba don yanxu ta gama fahimtar shi mutunne mai kafiya da abunda yaga dama, ko sama da Kasa zata hade Idan yayi niyar abu babu wanda ya isa ya chanza bayan wannan Ma tayi alkawarin daina nuna mashi tsoron da yake mashi don haka ta basar tayi shuru batayi yunkurin Tashi ba saidai gaba daya jikinta ya soma sauyawa saboda yanayi data soma shiga,dukda tana saurin hana kanta, saidai wani lokacin baka taba controlling jikinka musamman lafiyar jikinka, tana nan zaune ta soma jin wasu abubuwa dukda ta Kasa tantance ko Menene saidai ta tabbatar sbd zaman da tayi ne a jikinshi da kamshinsa dake shiga cikin hancinta yana haifar mata da kasala sosai, tana nan zaune yana sane da ita da yanda jikinta yadan sake a jikinshi yana jin bugun zuciyarta da yanda yake sauyawa, cikin natsuwa yake cin abuncin shiyasa bai gama da wuri ba ya dauka lokaci sosai, bai wani ci da yawa ba ganin dare yayi kuma baya cin abunci mai nauyi Idan dare yayi sosai don kusan karfe sha biyu saura, yana gamawa ya juyo ya kalleta yanda take lumshe idanu kamar mai shirin barci, matso wa yayi sosai kusa da ita daidai kunenta yace "har kin fara jin barci tun yanxu" Bude lumsassun idanunta tayi akanshi kafin ahankali kamar me neman gafara tace "dan Allah yaya barci nakeji" Saurin sanya yatsunshi yayi kan Bakinta yace "shiii Ay barci ba naki bane madam, saina…." Zuba mashi idanu tayi tana jiran abunda zaice, yar dariya yayi kafin ya mike da ita a jikinshi ya gyara rikon da yayi mata zuwa ga kafadarshi gaba dayanta Har saida tayi yar Kara jinta a sama da yayi, da dan karfi ta soma magana "ni…ni ka saukeni" "Idan naki fah" Da sauri tace "Wai meye haka" "Hmm" kawai yace ya wuce da ita hanyar bedroom dinshi… Da kafa daya ya bude kofar bedroom din, baiyi wata wata ba ya sanya hannunshi gaban switch din dakin ya rage zuwa inner light, take gabanta ya bada dammm don Har yaji yanda take panting, ahankali ta soma furta innalillahi!! Dukda bata san dalilinshi na yin hakan ba, still bakinta bai yi shuru ba ta cigaba da cewa "dan Allah ka saukeni" Bai kula ta ba saida ya rufe kofar gam ya saka key ya kulle ya cire shi ya tura cikin pocket din pjs dinshi kafin ya sauketa, kamar jira take kuwa jikinta ya fara barii ta juya bakin kofar ta Dora hannunta kan handle din kofar "kina wasting min energy, keep it for later on don zaki buqata" Murda kofar tayi hawayen da take kokarin boyewa na zubo mata hankali tashe ta waigo ta kalleshi tayi fuskan tausayi tace "dan Allah kayi hkuri ka bude min na fita," "Babu wani boye boye yace "nop anan zaki kwana" Shuru tayi tana nanata abunda yace bata gama tunaninba ta dago tace "nidai ka barni naje dakinaaa……" Kasa karasawa tayi ganin ya cire rigarshi ya rage daga shi Sai wandon kayan, "Aisha!!!" Ya dan fada akausashe babu alamun wasa yace "Zo nan" Makure tayi a bakin kofar hankali tashe ta noke tace "me zanzo na maka,tunda kaqi bude min Zan kwanta anan qasa"

Azafafe ya dago ya kalleta don baya son magana biyu a rayuwarshi yana ganin hakan a matsayin raini Gadan gadan ya dunfarota azafafe yace "I see Duk zaman da kikayi baki san waye ni ba I hate repeating my self" Ganin yanda ya taho yasata cewa "zanzo Wallahi ka koma zanzo da kafata" Ta karashe tana hawaye sosai Dan tsagaitawa yayi daga tahowan da yake yi ya harde hannayenshi Tana ganin haka kuwa ta tako Har gabanshi sosai ta tsaya gudun karya harzuka ya sata dagowa ta kalleshi "Good girl" ya fada yana shafa kanta kafin yace "now take this off" Ya fada yana nuna hijab dinta, kamar wawuya a tsorace ta dage hijab din ta sauke shi kasa cikin shesheka tace "na cire" Kallonta ya tsaya yi, jar doguwan rigace ta barci a jikinta don takai mata Har kasa tabi shape dinta, hannun rigar siriri ne sosai kamar hannun bra,kafeta yayi da idanu harya saukesu kan tudun boobs dinta daya burtso gaba sosai don rigar nada qoqon bra, saidai alamu sun nuna bata saka ba, sauke idanunshi yayi kan flat tummy dinta zuwa ga madd shape dinta saida ya danyi baya tare da runtse idanunshi sosai jin yanda ya mikeee tarrrrr Kamar ance ta dago kuwa idanunta suka sauka kan manhood dinshi, da sauri tayi baya don yanxu ya gama bata tsoro Sai neman ceto kawai, ganin tana baya baya ya sashi yin taku daya ya cicibeta gabadaya ta hanyar tallabo ass dinta, bai direta ko ina ba Saida ya sanya hannu ya kwashe duka turukanshi masu shegen tsada da a qallah gaba dayansu zasu kai miliyan uku zuwa biyar😂 Gaba daya da hannu daya ya zubar dasu kasa ya dora kan dresser din,ganin tana neman yi mashi gaddama yasashi kama hannayeta biyu ya daga sama ya manna da mirror dresser, hakan ya bashi damar turota gabanshi sosai, kamar wani mad dog da ake ingizawa ya matso da fuskanshi ya furza mata iska tare da nunfashinsa mai kamshi yace "ance kyan alkwari cikawa, na rigada na cika Nawa alqawarin yanxu naki ne ko uhmm" Bude idanunta da sukayi jaa tayi ahankali tace "dan Allah, ka bari" "Nooo nooo I can't" Da sauri tace "why? Why?" Shafa fuskanta zuwa wuyanta ya soma yi in a sexy way yace "I thought kin matsu ki san abunda zakiyi da zaisa kiji sauki a ranki akan aikina da kikayi sanadiyar barinshi danayi" Nan take ta dago inda ya nufa Hawayen nan dai bai bar zubowa tama Kasa cewa komi ba zaro na tsammani taji saukan hannunshi dake yawo a wuyanta zuwa kan boobs dinta "And that's what I'm talking about" Ya fada da karfi yana dan matsa boobs dinta yana gasping breath dinshi, da sauri ta bankare don tun da ya fara yawo da hannunshi a wuyanta ta soma fita hayyacinta Runtse idanunta tayi gam "I see you're enjoying it, just like yesterday anywayna tambaye ki assignments dana baki kince baki ganeba ko, Toh I will Make sure Yau baki manta ba, kamar wanda ake fusga ya kai bakinshi kunnenta yace "i hope you'll be proud because you'll be the very first girl to have the manhood of general Muhammad taura" Arazane ta bude idanunta yar ta kalleshi idanunta sun fara rufewa alamun ta fara kasa daukan abubuwanshi "Lastly I will trusth into you in such a way that you will not forget it like yesterday okay?" Ya karashe da cafke bakinta, wani irin romantic hot French kiss yake aika mata wanda ya fara sata shidewa tun tana bugun kirjinshi Har hannunta ya soma mata zafi don kamar tana dukan dutse, matsa boobs dinta ya soma yi yana fidda wani irin nunfashi da gurnani ya bugi glass din da karfi harya fashe yace "damnnnnn" Har hannunshi na dan fashewa abunka da fatar ajebota Baiyi wata wata ba ya kwaye rigarta tun daga Kasa zuwa sama da hannu daya ya watsar a Kasa ya danyi tangal tangal yayi baya ya kura mata idanunshi dake neman rurufewa, cikin sauri ta kare boobs dinta don babu bra kwata kwata Sai yanxu take takaicin kwanciya babu bra "Come here!!" Ya fada ahankali Sanin halinshi ya sata saukowa Har tana dan taka kwalba ta tako gabanshi ta tsaya tana sheshekar kukan fili da zuci

Janyota yayi ya juyo da ita baya ya karema ass dinta kallo ya janyota dakyau jikinshi ya rungume bayanta kyamm, true hannayenta yayi daga kan boobs dinta ya damkesu da hannayenshi biyu, take ya kwala uwar Kara "arhhhhhhh damn those two" Ahanklita soma jin yana sauke wandonshi Kasa Har ya kaiga saukesu ya rage boxers dinshi kawai, yanda ya hade bayanta da kirjinshi tanajin yanda manhood dinshi ke harbinta, jikinta ne ya soma bari don yanxu kam babu mai cetonta Sai Allah ta rigada ta shiga hannu,magiya Ma bazaiyi mata amfani, haka Ya soma wasa da boobs dinta Har yaji tsayuwan na neman gagararshi ya juyo da ita azafafe ya dauketa gaba daya ya dorata kan tamkeken royal king size bed dinshi,hankalinta bai gaba Tashi ba saida taji ya…..

🙉 [7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update 12:5:2023 Unedited❌

Cikin shirin sa casually kamar koda yaushe ya sako kasan, dining ya wuce direct kafin nadine tayi serving dinshi abunci, baici da yawa ba ya fuce daga gidan. Karfe sha biyu daidai tayi mashi a cikin asibitin, yana fitowa daga cikin motarshi ya dan tabe baki ya zaro sunglasses dinshi ya saka don wani irin zafi akeyi sosai a garin sosai, yana rufe motar shi ya shige cikin asibitin, bai tsaya ko ina ba sai dakinta dake chan sama na vvip, ba tare da tunanin komi ba ya bude kofar dakin ya sako kanshi tare da rufewa, dagowa yayi ya kafeta da idanunshi itama idanun ta zuba mashi tare don tayi mamakin ganinshi, daman futowarta kenan daga bandaki nurse ta taimaka mata ta gasa ta kafin ta bata waje don ta samu tayi wanka, futowa tayi dana dan dingisawa don ba laifi tana dan jin sauqi sosai don yanxu takan kai kanta toilet din tayo futsari da alwala ta dingiso ta dawo saidatazo daidai tsakiyar dakin ya shugo, arazane ta dawo ta kalleshi suna hada idanu tayi saurin kauda nata gefe, kokarin saurin karasa gaban gadon ta soma yi don hijab dinta nakan gadon gashi babu komi a jikinta Sai towel din data nade jikinta dashi, cikin sassarfa ta fara takowa tana jin yanda wajen ke mata radadi,cije bakinta tayi ta karasa bakin gadon tare da saurin janyo hijab din nata ta zura ta zauna gefen gadon kanta a kasa. Yana ganin haka ya kauda nashi kan gefe ya samu waje kan kujeran baqi ya zauna ya daura kafa daya kan daya.

Dan waigowa yayi ya sashi kallonta ta gefen ido,ganin Duk tayi fayau fuskanta babu walwala akai, "Baki iya gaisuwa bane?ko Har da bakin naki aka dinke " Ya fada yana kare mata kallo, ko kallon inda yake batayi ba saima kauda kanta gefe datayi ta hade rai murya chan kasa tace "ina yini" Shuru ne yadan ratsa wajen don bai amsa gaisuwan nata ba saidai yana kan tunanin abunda zai ce mata, muryanshi chan kasa yace "how are you feeling now" Kamar wanda ta kosa ya fita ta hade rai sosai tayi saurin cewa "Alhamdulillah!" Yana ganin haka ya danyi relaxing kanshi bai sake cewa komai ba itama bata yi gigin kallonshi ba bare ta ce mashi wani abu saidai Allah Allah take ya fuce daga dakin don gaba daya ji tayi nunfashinta baya fita a daidai dalilin zamanshi a dakin, don a yanxu ko Inuwa daya bataso suna yin sharing. Haka ya karaci zamanshi bai sake ce mata komi ba itama bata ce mashi qala don karshe Ma kwanciyarta tayi ta juya mashi ba. Kallon agogon hannunshi yayi ganin kusan karfe daya da rabi ya sa ya miqe tako gaban godon wanda yasa zuciya ta bugawa don turarenshi ne ya fara kai mata iso Sai takunshi zuwa gadon, hannunshi na zube cikin aljihu ya zuba Ma bayanta ido yasan ba barci take ba pretending kawai take yi don haka ya juya kawai ya fuce daga dakin yana futa kuwa ta juyo ta karema kofar kallo ta tabe bakinta ta mike zaune tare da fashewa da wani matsanancin kuka sosai. Ganin lokacin sallar yasata mikewa ta shige toilet ta wanke fuskanta ta dauro alwala ta fito tana dingisawa, rigar asibitin ta sake maidawa kafin ta zura hijab dinta ta zauna kan sallaya ta tada sallah don yanxu tsayuwa ma gagarar ta take yi Idan ta dade a tsaye. Shima yana futowa ya wuce masallacin dake cikin asibitin yana idarwa ya futo ya shige motarshi yabar wajen.

Karfe goma na dare Sai gashi ya sake dawowa, hannunshi dauke da ledoji na mishal medi mart, dakinta ya sake wucewa direct, this time around saida yayi knocking kafin ya bude bakinshi dauke da sallama, chan kasan maqoshi ta amsa dukda bata kalli gefenshi bama, takowa yayi har gabanta don tana zaune kan sallayan, Tun kafin ma ya mata magana tace "ina wuni" Bai amsata ba itama bata damuba don haka ta kauda kanta gefe,miqa mata wayanta da Nadine ta bashi daketa ringing wunin ranar yayi tare da ledojin daya shigo dasu yace "if you need anything, just call me" Wayar da yake miqa mata kawai ta daga kanta ta amsa ba tare da ta karbi ledan Dayan hannunshi nashi ba ganin haka ya sashi ajewa gefenta ya fuce daga dakin, bin bayanshi tayi da harara da leader daya aje ta miqe tsaye ta dingisa zuwa gadon ta ba tare da ta kalli abunda ya aje matan ba don bata buqata koma menene indai daga gareshi ne.

Yana komawa gida ya wuce dakinsa direct ya watsa ruwa yabi lafiyar gado, gaba daya yana cikin wani yanayin mata misaltuwa, tun yana kokarin forcing kanshi yayi barci harya hakura, tunani ne ya mashi yawa sosai a ranshi ciki kuwa harda amra, yana jin kamar bai mata adalci ba, yana jin kamar yaso kanshi, da kyar wata zuciyar ta lallabashi ta nuna mashi cewa Ay yarjejeniya sukayi shida ita,kuka kina komai dai she's his legal wife, "legal wife" yadan fada da karfi kafin yayi tsaki yace "why did you have to stoop so low akan yarinyar nan, what's so special about her? Karka yaudari kanka" Buga gadon yayi yana mai takaicin kanshi wata zuciyar na kara tunzura shi "that was the best feeling ever,warm and…." Takaicin kanshi yake n tunanin da yakeyi, kokari sosai yake yi wajen hana zuciyarshi yin sake saken da takeyi

Washe gari Wednesday tun da sassafe ya fuce daga gidan don Kiran gaggawa da asad ya mashi, koda ya isa headquarters din direct office din asad ya wuce kafin su gaisa ya fara mashi bayani "oga a binciken danayi, Akwai manyan maqudan kudade a cikin bankin alhaji Mustapha, sannan Duk wasu mugayen ayyuka da danshi ke yi da drug dealing din da yake yi da sanayyar sa, saboda lokacin da aka yi scandal dinshi shi ya da kansa yayi amfanida power dinshi ya toshe Duk wata kafa da zata saka a kama yaron, Mun samu wannan bayanan ne daga wata ma'ajiya mai karfi da wani tsohon gidan rahota da sukayi confirming, a yanda muka samu wasu bayanai sun nuna kashi tamanin 80% na kudinshi ba nashi bane na marayun da yake rikon su ne, saidai Har yanxu a binciken da mukayi bamu samu inda ake shige da fuce da kudin account din din nashi ba. "Keep an eye on him, yanxu dai na samu wasu bayanai daga wajen hammam wanda yake tabbatar min da Akwai wata a kasa, Zan koma gidan jibi, Duk wani sauran bayanai zaka ji daga wajena" "Oga Sai fa hakuri,Duk abunda ya faru mukaddarine daga Allah" "Asad bazaka gane yanda nake ji bane, I just wish ba abunda nake zargi bane, it's just a mistake"

Amraa… Tun bayan fitarshi tayi kwanciyar ta, washe garin ranar ma da kanta ta gasa kanta sosai don ta samu kuzari sosai don koda doctor yazo da safe ya dubata ya shiada mata zasuyi discharging dinta.

Tana zaune tana cin breakfast da nurse ta kawo mata akayi knocking kofar, ba tare da tunanin komi ba tace come in, Nadine ce ta bude fuskanta dauke da murmushi ta karoso cikin dakin hannunta dauke da basket tace "good morning ma, ya jikin ki" Fuskanta dauke da murmushi ta kalli Nadine tace "Nadine ashe kin warke yaushe kika dawo" "2days ago ma'am," Cikin jin dadin ganin ta amra tace "me kika kawo min" "Breakfast ne ma" "Thank you nadine Ay anjima kadan zasu sallameni ma"

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull