Kenza eBookz

Auren katin kasa complete - Chapter 42

Auren katin kasa complete - Chapter 42

Auren katin kasa complete Chapter 42: Auren katin kasa complete Chapter 42. Yau Friday don haka sai wajen karfe hudu ta karso gidan don saida ta gama da…

4,233 words

Yau Friday don haka sai wajen karfe hudu ta karso gidan don saida ta gama da office, lokacin data shugo ammah na zaune a parlor, cikin girmamawa madina ta karaso suka gaisa, nan ammah ke tambayarta any progree ''ay hajiya daughter taki tana da wayewa sosai, tana daukan karatu ssoai''madina ta fada tana murmushi ''madallah, nasan bazaku bani kunya ba ay, haka nake so naji, allah ya taimaka yarinyar kirki'' ammah ta fada tana murmuhsii ''ameen hajiya'' ''kije saman yanxu ta haura'' ammah ta fada tana kallon tv Anatse madina ta mike ta hau saman, direct dakin amra ta wuce da sallama, amra dake sanye da riga da skirt tayi saurin juyowa jin muryarta ''ánty madinaaaa, sannu da zuwa'' Murmushi madina tayi ta karaso cikin dakin ta cire mayafinta tace ''washh na gaji, yauwa student, ya zaman gida fatan ki fara bashi assaignment kema'' Shuru amra tayi tana jin kunya tace ''anty madina its not easy oo, kinsan na maki bayanin komai'' Kama baki madina tayi tace ''haba karki bani kunya mana mrs general'' Karasowa amra tayi har inda take zaune cikin nastuwa tace ''hmmm anty madina Kenan wallahi bazaki gane bane, ahaka ma da nake zuwa dakin nashi bakiji kirjina ba'' Dariya madina tayi tace ''banga laifinki ba wallahi, ni har yanxu mamaki nake ashe shine mujin naki?, dole kiji tsoro sister don wallahi jiya dana ganshi saida gabana ya fadi, yana da wani irin kwarjini sosai, saidai bari kiji na fada maki wani abu'' Madina ta fada tana kamo hannunta tace ''kalleni kiga, sister ke macece, mace nada wani sirrin daraja, musamman irin ku, jibeki fah san kowa kin wanda ya rasa, wallahil azeem duk gigin kanshi zaki iya saukewa trust me and trust the process,'' Sauke ijiyar zuciya amra tayi tace ''wallahi tsoronshi nake ji anty madina, kinga yanxu fah kamar ya kara tsanata, baya kallon inda nake kwata kwata, baya cemin komai har gaisuwata ya daina amsawa'' Shuru madina tayi tana sauraron ta kafin tace ''wace irin gaisuwa kikayi mashi? Kinyi irin wadda na koya maki ko yaya?'' Sunkuyar dakai amra tayi tana dan murmurshi ''gaskia anty madina nidai bazan iyaba wallahi'' amra ta fada tana sunnar dakai ''kinji matsalarki Kenan wallahi, menene abun kunya adan hugging,kinga wallahi in baki cire kunya da tsoronshi ba wallahi zaki wahala'' Kallonta madina ta sakeyi tace ''dear in tambayeki mana? Bakyason kiga kuna sakewa kedashi?,'' ''ina…so'' amra ta amsa ta jiki a mace ''then you have to make him know your existence, you have everything da namiji mai lafiya dai bazai iya kauda kai daga ganinki ba,kuma wallahi yanxu kiyi min alkawarin zaki cire duk wani tsoronsa daga ranki, ki saki jiki kiyi abunda ya kamata inba haka ba wallahi haka zaiyi ta maki kallon hadarin kaji, don yarigada ya dandana ki, inason ya haukace akanki ta yanda bazaiyi yan seconds b aba tare da yaji motsinki a kusa dashi ba'' ''anty madina zan iya kuwa? Ni ina ganin kamar yafi karfina'' amra ta fada ashagwabe Dan buge mata bagi madina tayi tace ''waya fada maki namiji yana fin karfin mace, musamman mace irinki, gaki da kayan alatu allah ya baki diri da komai, ga kyawun fuska gana hali duk kin hada ke kadai'' Dariya amra tayi ta kalleta ''kai anty madina da zuzuta, yanxu me zaki buqata akawo maki?'' Dan dagiwa sukayi jin an bude kofa, daga nesa salima na hangosu tace ''yanxu nasan zaku koreni, waima anty madina me kike koya mata ne? nima akoya min'' Hararata amra tayi tace ''toh mara kunya, futa anan'' Dariya madina tayi tana kallonsu har salima ta fita tana cewa ''ina wuni anty madina, '' Amsata madina tayi harta fuce tana kunkuni, maido da kallonta ga amra tayi tace ''yauwa as I was saying,wallahi saikin dage damtse ki cire wannan tsoron naki fah, yanxu dai daga ina muka tsaya jiya?'' ta fada tana kallonta….. Sun dade sosai inda madina ta tsatsarata akan yanda zata dunga tarairayarshi, itadai kawai tana jinta ne saidai tasan cewa shidai duk wannan ba lallai yayi aiki a wajenshi ba. Sai wajen karfe shida na yamma madina tayi masu sallama ta wuce gidanta.

Yau amra da kanta ta sauko kasan ta dora dinner, nan salima ta sauko ta tayata tare da talatu, sai wajen gab da sallar magrib suka gama, da taimakon salima suka jera komai a dining, suna gamawa suka wuce sama atre gaba dayansu. Wani sabon wanka amra ta sake ta sauya kaya zuwa doguwar riga a shape gown data fidda shape dinta sosai, atamfa ce Holland mai zanen flowers mai kyau, anyi mata dinkin stones tundaga sama har kasa yayi mata kyau sosai, feshe jikinta tayi da turaren ta masu sanyin kamshi kafin ta tada sallah, tana nan zaune aka kira sallah isha'I tana idarwa ta danyi yan addu'oi ta dan dade sosai a zaune kafin ta miqe ta zare hijab din nata ta wuce gaban gado ta janyo wayarta, ammah tasa an mata sabon sim card saidai bata da number dayawa a ciki daga na ammah saina haifa da Nadine ,suma duk numbers din nasu basa shuga, gashi tayi trying tura masu message shima baya tafiya, har social media din haifa saida ta shiga ta tura mata message thrug Instagram, shima shuru babu response, haka nan ta hakura saidai kullum saita duba Instagram dinta, Yanxu ma zaman datayi duban Instagram din ta soma yi, ganin babu response yasa ta hakura kawai ta soma duban timline dinta,da sabbin followers dinta, tana cikin yan dube dubenta ta shiga wajen suggested followers, taga handle din amar, bata dauka shi bane ba don sunan dayayi using as ''A..mar, kallon profile din ta soma yi ba tare da ta shiga ba don tabbatar da ko shi dinne, ginin picture din baya fita sosai yasa ta shiga cikin account din, nan take pictures dinshi sukayi appearing guda hudu ajere, samun kanta tayi da shiga cikin hoton don tabbatar da shi dinshi, first picture din a tsaye yake a safari da kundura a saka wani bakin glass gefenshi wani tattabara ne dayayi landing a kafadarshi ya juya yana kallon tattabar, yayi masifar kyau sosai a hoton don ita kanta saida ta shagala da kallon shi, hes looking so so cute and charming, haka ta sakankance wajen kallon hotunan nashi kaf har tayi liking day aba tare da saninta ba, saida salima ta shigo dakin tace ''adda dinner'' kafin ta danyi firgigi ta waigo tace ''gani nan'' Atare suka sauko kasan , ammah ne kawai zaune kan dining gefenta salim, zama duk sukayi atare, cikin yan mintuna kalilina ammah tace ''salima jeki kira yayanku'' sanin wa take nufi yasa ta miqe a tsanake ta wuce dakin nasa, da sallama ta shiga har cikin dakinsa, azaune ta hangoshi ya doka tagumi abun tausayi, kallonshi tayi kafin ta karaso har inda yake kanta a kasa tace ''dinner is ready ammah tace ka fito'' dan dagowa da jajayen idanunshi yayi ya kalleta yace ''ina zuwa'' Wani iri taji ganin yanda yanayinshi yake gashi yanda ya bata amsa ma yasa taji babu dadi harta juyata dawo tace ''is everything okay with you'' Ay kamar jira yake ya juyo ya kalleta yace ''youre asking me if everything is okay?i thought kince you don't care anymore, so why are you asig huh?'' ya fada yana kafeta da idanu, wani irin rashi dadi taji saidai hakan baisa ta ji zata sauke kudurinta akanshi ba don haka tace ''I just ask bawai don na damu bane'' Ataqaice ya bata amsa da ''okay good'' Yana kaiwa nan ya juya mata bata, rike kugu tayi tana mamakin shi kafin tace ''me yake nufi da hakan Kenan?daman nasan ba sona yake ba'' Yana gab da shiga bathroom ta dago murya a hasale tace ''hmm namiji Kenan daman nasan ba sona kake ba fada kawai kake abaki'' Juyowa yayi gadan gadan jin abunda ta fada yazo gab da ita yace '' are you kidding me?bayan kinyi neglecting dina yanxu kuma kina questioning son da nake maki?anyways laifina ne dana kasa moving on da rayuwata dama chan nike sonki ba sona kike ba so nima zanyi kokari na cireki araina'' yana kaiwa nan ya fuce daga dakin ya barta tsaye hawaye na zarya a fuskanta, rai abace ya wuce dining din ya zauna, itama saida ta daidaita natsuwarta kafin ta fito daga dakin ta zauna' Abunci suka fara ci atsanake babu wanda yace tak sai karar cokula dake tashi, ''barka da dare ammah'' Da sauri duk suka dago don gaba dayansu babu wanda ya lura da karsowarsa har ya wuce mazauninsa, kallonshi da gefen idanu amra tayi kafin ta sauke kana ''yaushe ka dawo son, na dauka zaka kai dare yau ay'' ammah ta fada tana sauke spoon din hannunta kan plate ''dazun na shigo'' ya fada yana jan kujera ya zauna fuknshi na nan yanda take babu wasa Duk gaishesa sukayi banda amra data tsaya dacin abunci nata saida ya zauna ta dan dago da fuskta dake kyallin hutu tace ''barka da dawowa, ina wuni'' Atakaice ba atre daya kalleta bay ace ''alhamdulillah'' Mikewa tayi ta tako har inda yake dab dashi sosai don yana jin kamshinta a hancinsa tace ''what sould you like'' yanda ta fada saida ya sashi dagowa ya mata kallon second biyar kafin ya sauke yace ''any thing''… anatse ta soma juya mashi baya ta koma wajen warmers ta bude, tunda ta juya mashi baya ta soma takawa gabanshi ya fadi dammm, bayanta ya zuba ma idanu, ya kasa kaudawa, ammah dai tunda ta dago ta kallesu tayi saurin sauke idanunta ta cigaba da cin abuncinta, su salima kuwa daman su hankalinsu ba akansu yake ba, salim kam shi harya mike yabar dining din, Saida ta zuba mashi yanda zai isheshi, white rice da kidney and liver sauce kafin ta tako har inda yake ta aje mashi tace ''bismillah'' bin bakinta ya danyi da kallo kafin yayi saurin kauda kanshi, daman juice yana daga dayan bangarenshi don haka daga gefe ta rankwafo ta zagayo da hannunta ta janyo glass jug din, ay tunda tayi hakan ya saki spoon din hannunshi kan plate din, saida ta janyo glass din ta matsa ya samu yajaa dogon nunfashi yana mamakin abubuwan da takeyi, da sauyin data yi cikin kwanaki, haka ta zuba mashi juice din ta tura gabanshi kafin ta koma mazauninta hankali kwance.

Anatse kowa yaci abunci har suka miqe su duka don daman sun kusa gamawa ya shugo dining din, ammah ce ta fara tafiya kafin salima follow by aman, amra dai bata dagaba haka zalika bata dago ta kalleshi ba shima bai kalleta ba saidai yana mamakin qin tashi datayi don ya lura da ta gama cin abuncin. Saida y agama tsaf ya janyo tissue ya goge bakinsa kafin ya jayo glass cup din juice, tana ganin haka ta mike tsaye ta fara tattare kwanukan, saida ta kwashe duka harta dawo dining din yana zaune juice a hannunshi, takowa ta soma yi cikin takunta mai daga hankali ta karaso har inda yake tace ''kana buqatan wani abun ne?'' ta karashe tana kafeshi da idanu yanda ya kafeta itama, mamakin yanda take kallon cikin idanunshi yasa ya kasa cewa komi, at the same time bai dauke idanunshi akanta ba, saida tace ''yaayaa?, do you need anything?'' Samun kanshi yayi da girgiza mata kai, tana ganin haka kuwa ta juya ta soma taku daidai kamar mujiya, yanda take tafiya kamar bazata taka kasa ba harta nufi stairs,ta haura saman abunta, baki asake ya dunga kallonta harta wuce saida ta fuce mashi daga gani yadan yi tsaki ya miqe yabar dining din.

Kamar kullum saida tayi wanka ta goge jikinta da turaren da ammah kafin ta janyo nighties dinta da ammah ta saya mata kwanaki wanda ta jingine su saboda kunyar sasu da take yi, yanxu kuwa maganr anty madina da karfin gwiwa da take bata yasa take jin zatayi kokarin rage kunyar da takeyi, Janyo wata milk night gown tayi,rigar straight ce kamar ta sirara, hannun rigar sirri, gaban rigar anyi v neck don cleavages dinta ya fito sosai,koda tasa rigar saida ta tsaya ta karema kanta kallo, she looks so breath taking, tayi masifar kyau sosai ba kadan ba, murmushi kawai tayi gabanta nadan faduwa tunawa da maganr da madina tayi mata akn cewa ta rage kunya idan tana tare dashi ta saki jikinta ta daina jin tsoronshi kwata kwata, da kyar ta tattaro kuzanrinta ta kalli kanta tace ''an y azan iya kuwa'' Chan kuma ta kara kallon kanta ''why not, kefa macece, dole ki tsaya tsaye akanshi inba haka ba haka zaki kare rayuwarki cikin kunci'' Saida ta jaddama kanta tare da hana kanta tsoron komai kafin ta janyo hijab dinta da wayrta ta tare da sleeping mask dinta ta fuce anatse, tana fitowa taci karo da salima tana haurowa hannunta rike da cereal, kallonta amra tayi tace ''kedai da ciye ciyen dare'' Tabe baki salima tayi tace ''ina zuwa adda'' ta fada cikin zolaya don tasan duk nuqu nuqun da takeyi tare da madina harma da ammah, banza amra tayi mata tace ''ruwan da zan dauko ma saina fada maki'' Dariya kawai salima tayi tace ''mu kwana lafiya addan mu'' Da harara amra ta bita harta shige dakinsu, amra na ganin ta shige ta sauka kasan cikin nastuwa, bata tsaya knocking ba ta shige part din nashi, saida tasan tsaya a sitting room ta karema ko''ina kallo kafin ta wuce bedroom din kai tsaye, da sallama ta bude kofar bedroom din, zaune yake baking ado ya dafe kanshi dake mashi wani irin masifaffan ciwo, takowa tayi gefen gadon inda take kwanciya ba tare da ta kalleshi ba, tunda ta shigo kuwa yaji kamshinta daga zaunen da yake, tana ganin haka kuwa ta kauda kanta gefe ta cire hijab dinta ta ta aje kusa da ita don dashi take luluba, tunanin ko me yasameshi ya dafe kanshi takeyi tan nan zaune tajiyo muryanshi ahankali ''bude side drawer ko miqa min magani'' Anatse ta miqe tsaye ta janyo drawer dake gefenta ganin magunguna da yawa yasa tace ''wanne za a dauko'' ''panadol'' ya bata amsa, tana jin haka ta gane kanshi ke mashi ciwo, don haka ta dauko Panadol din ta tako inda yake ta mika mashi, ''gashi'' Dan dagowa yayi ya soma kallonta tundaga kan yatsun kafunta zuwa fuskanta, saurin runtse idanunshi yayi don baiyi tunanin ganinta a haka ba, itako daman da gayya tayi haka dukda tsoron daya cikata,ganin yaqi karban maganin ya kafa mata idanu yasa tace ''ga maganin'' Kauda idanunshi yayi ya miqa hannu don karban maganin, nan take ya hade hannunta da maganin, wani irin shock yaji da sauri ya dago ya kalleta tare da karban maganin, tana ganin haka ta wuce gefen bedside ta dauka bottle water ta mika mashi, karba yayi ba tare da ya kalleta ba haka zalika baisha maganinba, Take zuciyarta ta fara raya mata wani abu, runtse idanunta tayi kawai ta sallamawa kanta tare da zama gefenshi, hannunta ta daura kan nashi, maganin hannun nashi ta karba daga hannunshi ta balla guda biyu tare da bude bottle water din tace ''gashi'' ta fada tana mika mashi, samun kanshi yayi da karban magani yasa a bakinshi kafin ya karbi ruwan hannun nata ya kora dashi, yana gma sha ta karba daga hannunshi ta rufe, kafin ta miqe tsaye, tana miqewa ya kwanta da bayanshi kafafunshi na kasa jikinshi na kan gadon. Kamar munafuka haka amra ta zagayo ta hau gadon ta zauna, hannunta na rawa tana tsoron abunda zuciyarta ke ingizata, shiko idanunshi a rufe yake don kanshi wani irin bugu yake mashi kamar an daura mashi buhun shinkafa, kamar daga sama yaji kanshi akan lausassan hannunta ta tallabo kanshi ta dora kan cinyanta,da sauri ya bude idanunshi tarr akan fuskanta don tadan rankwafo, murmushi tayi mashi tace ''this will help'' ta fada tana massaging kanshi ahankali dayasashi runtse idanunshi yanajin yanda take massaging kan nashi, ta dauka kusan minti talatin tana massaging dinshi in a slow motion motion har barci ya soma debanshi, d moment was out of world, barci na yake son dibanshi sosai, saidai hakan bai samu ba don baya son yanayin yakare, chan yaji ta daina massaging din,bai bude idanunshi ba saida yaji abu a fuskanshi, da sauri ya bude idanunshi, gashinta ne ya barbazu akan fuskanshi sakamakon barcin daya kwasheta ta rankwafo, hannunshi biyu yasa ya tattare gashin nata baya dukda yana cikin hula ya karema fuskanta kallo, ya dauka kusan inti goma a haka kafin ya daga kanshi daga cinyanta yace ''mteww inkinsan barci zakiyi meysa zaki fara '' Da sauri ta bude rinannaun idanunta da barci ya rikesu sosai tace ''laaa sorr…yyy'' ta fada adan shagwabe kafin ta matsa gefe ta kwanta kamar gawa, ''whys she sleeping like a dead person'' ya tambayi kanshi, saurin dauke kanshi yayi daga gareta ya koma gaban couch ya zauna yayi relaxing kanshi [7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!! Unedited chapter Karfe shida da rabi daidai ya bude idanunshi da sukayi mashi nauyi sosai, dagowa yayi daga zaune kan couch din, baima san lokacin da barci ya kwashe shi ba, squeezing fuskanshi yayi ya dago hannunshi ya sanya a bayan wuyanshi daya rike, saida ya dauka kusan minti biyar a zaunen kafin ya miqe, direct cikin bathroom ya shige ya dauro alwala, kafin ya fito cikin kamewa, bai tsaya duban inda take kwance ba ya zura jallabiyanshi ya shimfida sallaya ya tada kabbarar sallah, yana idarwa ya fara lazimi anatse. Dai waigawa yayi ya kalleta nay an seconds kafin ya kauda kanshi, kamar wanda yayi tunanin wani abu ya sake juyo da kanshi, sai alokacin ya tabbatr da fadowan zatayi daga kan gado don lokacin daya juyo yaga tana juyi kamar zata sulalo, da sauri ya miqe azafafe ya yarda charbin hannunshi, taku biyu yayi ya karaso gefen gadon ya duka tare da taro ta da hannunshi don kiris ya rage ta fado, gaba daya jikinshi ta murgino cikin barcinta don bata farkaba kwatakwata, mamkin irin nauyin barcin da take dashi yake yi, sai alokacin yayi dana sanin miqewa ya tarota, dama barinta yayi ta fado ya fada aranshi, yar tsuka yayi yana shirin turata daga jikinshi yaji ta nanuqoshi sosaai tana tura kanta cikin kirjisnhi, atake yayi baya ya zauna dabas,ya dafe tiles, yanda take shishige mashi gaba daya kamar mage ya sashi kallonta dakyau, shi baima lura da kayan data saka jiyan ba sai yanxu, rigar tayi mata kyau sosai ta bi lafiyar fatar jikinta ta haskata, maido da idanunshi yayi kan fuskata datayi fayau, he can't lie tana da innocent cute face, tabe bakinshi yayi ya kalleta da kyau yace ''kee'' shuru babu respond don haka ya dan matso da fuskanshi daidai tata ahankali ya soma Magana ''keee….tashi,'' ya fada da dan karfi Sama sama ta soma jin muryanshi a kunnenta, ahankali ta soma bude sexy idanuwanta bata kaiga bude sub a ta lumshesu still bata tashi ba don duk tunaninta mafarki take, yana ganin haka kuwa yadan harzuka ''open your eyes kona zubar dake'' Fugigi ta bude idanunta don sai alokacin ta tabbatar da ba mafarki take ba, kuri tayi mashi da idanu taqi sauke wa, shima kallon nata yake fuskanshi babu annuri ba wasa, saurin lumshe idanunta ta sakeyi ta dan tabe bakin ta kamar yar karamar yarin, ''lallai yarinyar nan ta raina min hankali, ina mata Magana tana lun lumshe min idanuwa'' ya fada a cikin ranshi, duk wannnan zancen da yakeyi aranshi bai sashi ya tureta daga jikinshi ba, itako haka kawai taji bazata iya tashi daga jikinshi ba, don shes weak, gashi barci bai isheta ba, ''are deaf ne? get off me kafin ranki ya baci'' Ya fada babu wasa afuskanshi, dukda gabanta na faduwa haka kawai taji zata dake taki tashi daga jikin nashi. Kamar yar baby haka ta sanya hannunta ta nadoshi sosai a jikinta, ashagwabe ta soma cewa ''ya..ya wallahi kaina yana min ciwo sosai, bazan iya tashi ba I'm weak'' ta karashe tana turo baki, kura mata idanu yayi yana kallon ikon allah, yanda take mashi Magana ashagwabe ma is giving him phallus, da sanyin safiyar allah yarinya karama na neman rikita mashi lissafi, kiri kiri ya kasa controlling mind dinshi, da mamaki amra taji ya dauketa gaba dayanta ya maidota gadon ya dafe bedding din ya sakata tsakiyanshi, don daya ajeta bai daga ba, idanunshi na cikin nata yana sauke mata su, saurin lumshe idanunta tayi she can feel yanda yake bin jikinta da mayen kallonshi, kokarin hana kanshi yin abun kunya yake saidai inaa kamar ma fusganshi akeyi zuwa gareta, he can still sniff kamshin turaren jikinta dake dagula lissafin kwakwalwarshi,ita kuwa tunda ta rufe idanunta taqi budesu, babu abunda kirjinta keyi sai lugude, indai ya rabeta babu abunda ke fado mata aranta kamar irin wahalr datasha a hannunshi, dukda anty madina na convincing dinta akan cewa ta miqa amshi kanta,ta cire tsoron komai itadai batajin shes ready for that. Bata gama tunanin ba taji saukan hannunshi wajen kafadarta, yana sauke hannun rigar jikinta, saurin bude rinannun idanunta tayi ta sauke akanshi, ya rankwafo sosai gab da fusaknat, idanunshi a rufe, ganin haka yasa ta runtse idanun nata don duk tunanin kissing dinta zaiyi, bazato ba tsammani taji tip din hancinshi kan fatar shoulder dinta zuwa ga wuyanta,ahankali yake brushing lips dinshi da hancinshi yana sniffing dinta slowly kamar wani mad dog har yazo daidai kunnenta ya sauke mata zazzafan nunfashin sa… Kasa motsawa tayi don kamar an dauke mata wuta,dukda tana jin tsoro hakan baisa taji wani irin bakon yanayin na ziyartarta ba,kamar an arura mata wuta a jiki haka ta soma ji don wani irin gumi ne ya soma tsatsafo mata, ''why are you weak?'' ya fada yana kai bakinshi cikin kunnenta in a sexy way, cikin sauri amra tayi gasping breath dinta tana jin wani irin waiwaiyi a kasan ta, yanda ya yake mata Magana a cikin kunnenta ba karamin effect yake bata ba, don gama daya jinta take kamar shes getting out of the world, ta kasa fahimtar dalilin da yasa jikinta yake wannan response din, yanayin da take ji bai gama zama high ba saida ya danyi bitting kunnenta in a naughty way ''so youre naughty huh?,'' Ya fada yana dago kanshi tare da fuskantar ta da kyau yana zuba mata mayun idanunshi da sukayi jaa sosai alamun yah hau network, he can feel yanda take harhade kafafunta, kallon yanda ta damke bedsheets din gadon da yanda ta rufe idanunta gam yayi, wani irin murmushin mugunta yayi yace ''so that's the reason kike acting as a wife now?, ya fada babu wasa, saurin dawowa hayyacinta tayi ta bude idanunta tarr akanshi, baibar kallonta ba ya cigaba da cewa '' ''you think what youre doing will change my thought on you?let me make things clear, bana buqatarki a rayuwana kwata kwata ive said this countless of times, I don't even know why you changed your mind about this whole god damn things, so let me remind you idan nayi Magana daya bana chanzawa,and all this acting that youre doing its better you stop it, it wont work on me okay? You gerrit?'' ya kaarshe yana kallonta, wani irin maqoqon baqin ciki ne ya tsaya mata a maqogaro, kuka take son yi don taji zafin maganar tashi sosai saidai tana kokarin hana kanta, ''this is going to be tough as I predict'' ta fada a zuciyarta, da mamaki yake kallon yanda take mashi murmushi, ada chan idan ya fada mata Magana hawaye take yi, saidai yanxu yayi mamakin ganin akasin, mikewa yayi azafafe daga kanta, binshi ta soma yi da idanu har zuwa kasanshi, tana daga kwance ta dago a sanyaye cikin dakewa, fukanta dauke da murmushi tace ''hmm yaaya Kenan, komai zakace dai I'm still your wife'' tana akrashewa ta mike tsaye kamar ba ita tayi Magana ba ta raba ta gefenshi ta zari hijab dinta ta saka tare da fucewa daga dakin ta barshi baki asake, he can still recall irin kallon da tayi mashi kafin ta fuce daga dakin, yar tsuka yayi ya wuce bathroom kai tsaye, tube kayanshi yayi ya wuce shower, tunda ya kunna shower din kwakwalwarshi ta soma tariyo mashi tundaga lokacin daya sauketa kan gadonshi har zuwa abunda kallon datayi mashi da kalamanta na karshe, saurin sauke kanshi yayi ya kalli erection dinshi dake dripping, sai a lokacin ya fuskanshi ma'anar kallon datayi mashi da kalamanta na karshe, da sauri ya daki bangon shower nitch yace ''shitttt'' Wani irin takaici ya soma ji na kanshi, duk maganganun da yayi mata yanxu a banza Kenan, rainin da yake tsoro yanxu zai shiga tsakaninsu don tabbas erection dinshi ta gani, shi kwata kwata bai kawo wannan aranshi ba kuma baiyi tunanin zata lura ba ko tayi tunanin shima ya shiga yanayi, don kallon da yake mata as yarinyar da bata san komai ba ''haba dude shes 23 fah, dole tasan komai'' zuciyarshi ta raya mashi, hes trying to convince kanshi cewa bata gane ba saidai wannan look din datayi mashi ya tabbatar mashi da tasan komai. ''but meysa yarinyar nan take bashi wuta ne duk lokacin da ya rabeta? ko bai rabeta bama he feels her presence koda yaushe,'' ya tambayi kanshi tare da kallon erected di22k dinshi harga allah hes craving for her sosai, don tun bayan first sex din da sukayi a wannan lokaci da kyar ya hana zuciyarshi daga abunda take ingiza shi akan yi, tsaki kawai yayi ranshi adan bace, ''I will just ignore her completely kafin nayi abun kunya'' ya fada ma kanshi

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull