Auren katin kasa complete - Chapter 43
Auren katin kasa complete Chapter 43: Auren katin kasa complete Chapter 43. Tunda ta fito daga dakinshi dakinta ta wuce directly, aggaugce ta tube kayan…
4,104 words
Tunda ta fito daga dakinshi dakinta ta wuce directly, aggaugce ta tube kayan jikinta bata tsaya komai ba ta wuce bathroom don tunda ta miqe tsaye kafafunta a dakinshi kafafunta suka fara trembling, cikin sauri ta kunna bath ta kunna ruwan zafi ta shige cikin bath tube din ta hade kai da gwiwa, wani irin baqon yanayi take ji mara misaltuwa wanda ta rasa ko menene but definitely it has to do with abunda yayi mata dazu, abunda ta kasa ganewa shine, that's not the first time data taba jin closeness dinsu don har sex sunyi saidai yanxu taji wani abun daban wanda ta kasa controlling jikinta, kuka ne ya kufce mata sosai jin yanda cikinta yadan murda mararta ta kulle, she can feel abuu na sauka akanta, what shes feeling is unbearable, saurin runtse idanunta tayi tunawa da yanda yayi bitting kunneta da yanda yake sauke mata nunfashinsa akan wuyanta, ''innalillahi wa inna ilaihi rajiun'' ta soma furtawa ahankali jikinta na trembling, ita taqamaimai bazatace ga abunda take jiba,ta dauka kusan awa guda cikin bathtub tana mutsu mutsu kafin ta danji dama dama, jikinta y agama mutuwa gaba daya, anatse ta fito daga cikin bathube, ranga ranga taji futsari ya tunkudo mata, saida ta zauna tayi fitsarin taji wani irin relieve sosai, jiki a mace ta janyo hand washer faucet ta soma yin tsarki, dan jim tayi ta fidda hannunta, zaro idanu tayi cikin mamakin ganin yanda wani ruwa mai yauqi kebin hannunta, shes so confuse tama rasa me zatayi, ''wannan menene kuma'' ta tambayi kanta, ganin bata da amsar tambayar tata yasa ta karasa wanke pp dinta ta wuce shower tayi wankanta fess ta dauro alwala ta fito, Lokacin data fito gari yayi haske sosai don kusan karfe takwas, agaggauce ta shirya cikin manyan kaya, doguwar rigar lace anyi dinkin riga da skirt, kayan ya zauna dam ajikinta saboda yanayin jikinta, dirin ta ya fito sosai haka zalika kayan sunyi mata masifar kyau, Cikin hanzari ta gama saka kayan ta zura hijab dinta ta hau kan sallaya ta tada sallah, tana idarwa ta mike ta zare hijab din ta wuce gban dresser don ko mai bata shafa ba,kallon kanta tayi ta jikin mirror tana mamakin kanta sosai yanxu itace ta koma haka? Ta tambayi kanta, lallai allah baya barci, kuma yana tare da duk wani bawanshi musamman marayu, gaba daya rayuwarta bata taba tunanin zata samu gatan saka sutura ba masu tsada tun bayan rasuwar iyayen su, tunawa da iyayensu yasa jikinta yamutu sosai, yanxu babu wanda zasu nuna a matsyin danginsu yanxu daman chan mami batada dangi don uncle dinta daya riketa ya dade da rasuwa tun tana raye,daddy kuma ya nuna tsantsar butulci da cin amana agaresu da iyayensu, don amana ce a hannunshi amma haka yayi watsi dasu ya wulaqantasu, hawaye ne ya soma sulalo mata tunawa da rayuwar da sukayi abaya, nan take ta fara godiya ga allah da irin gatan daya masu ita da kannenta daya kawo masu ya muhammd cikin rayuwarsu, duba ga komai ayanxu tun bayan tafiyarta dubai har zuwa yanxu shine ya haskaka rayuwarta da qannenta, ayanda take jinshi aranta ayanxu batajin akwai abunda bazata iya mashi ba shida ammah, batada gatan daya wuceshi ita da kannenta, bai san sub a haka kawai rana daya allah ya kawoshi cikin rayuwarsu, don haka tayi alqawarin komai zai faru zata zauna dashi for better for worse, yau koda ace bashida komai aduniya zata zauna dashi har abada, zatayi mashi biyayya and she will always do as he said, bazata taba saba mashi ba haka zalika she will keep pushing har saiya amince ya yarda da ita kuma yayi accepting dinta as his wife. Murmushi kawai tayi tunawa da lokacin daya gaya mata Magana adazun, saurin rufe fuskanta tayi da tafin hannunta jin kunyar abunda ta gani, daman anty madina ta fada mata yanda zata gane if hes into her, ''hmm yaya Kenan, akwai cika baki'' ta fada tana yar dariya,''yanxu wannan abun saboda ni ya miqeeee'''ta karashe tana jan maganar kamar mai jin kunya, saurin marin fuskanta tayi tana dariya ''ashe zan iya'' ta fada ma kanta tana kallon surarta cikin mirror ''lets see idan abunda ka fada hakan ne, baka buqatar mace ?hmmm not someone like me,yanxu wasan ya fara yaa muhammd hmm'' ta fada tana murmushi ta gefen baki Alabe salima ta shigo dakin don kwata kwata amra bata lura da it aba harta karaso inda take, ta kura mata idanu tace ''adda…naji kince ya muhammd kodai kin kamu ne kema?'' salima ta fada tana mata dariyar mugunta, Firgigi amra ta waigo ta zuba mata harara tace ''ki daina shigo min daki babu sallama ''oh adda sallama na sau nawa kuma, na shigo naga kin fada tunani kina cewa ya muhammd, kodai tunanin ya muhammd kike naga baki dade daga dawowa daga….'' Wani irin mugun kallo amra tayi mata da ya sata maqale sauran maganar nata ta kyalkyale da dariya, bugu amra takai mata da sauri ta kauce ta gudu daga dakin. ''lallai yarinyar nan, zanyi maganin ki ne'' amra ta fada tana janyo dankwalin lace din ta yafa shi ta fuce daga dakin, Direct part din ammah ta wuce da sallama, tana shiga ganin babu kowa ya tabbatar mata da qila tana toilet kota sauka kasa don haka ta fuce daga dakin zuwa kitchen.
Tana futa ammah ta fito daga toilet adafe saboda aman data tashi dashi da ciwon kai,yau kusan sati guda Kenan tana fama da aman babu wanda ya sani, koda taga abun is getting worst don kullum saitayi don haka tayi consulting family doctor, nan take ya shaida mata effect din magungunan da take sha ne saboda suna da karfi sosai, which normally damn idan girma yazo hakan tanafaruwa har sai an gama shan magungunan, bata akwo komai a baa rata don haka ta maida hankalinta wajen shan magungunan nata don sunada yawa sosai. Ayanxu hakan ma daga toilet din take don bata dade da shan magungunan ba aman ya taso mata gadan gadan,da kyar ta karso gaban gado ta zauna ta dan dafe kanta dake mata ciwo,dan dagowa tayi don duba agogon bango kafin ta sauke kanta ganin kusan karfe tara saura,hannunta ta sanya don daukan wayanta don shes feeling weak nan take taga digan jini atafin hannunta, bat agama tunanin daga ina jinin yake ba ta sake jin saukan wani digan jinin a hannunta, da sauri ta tabo fuskanta ta shafo nan take taji zuban jinin daga hancinta bul bul harda gudan jini, hankali atashe take kallon hannunta dake dauke da gudan jini, ''subhannallah habo da safiyar allah'' ammah ta fada anatse..
Amra na shiga kitchen dain ta tadda salima da lantana suna fere irish da plantain, saida suka gaisa da lantana kafin ta sanya masu hannu don su gama da wuri. Cikin kankanin lokaci suka gama suka fara jerawa akan dining, kallon agogo amra tayi ganin kusan karfe tara da rabi yasa ta kalli salima tace ''ki je ki dubo ammah'' Da sauri salima ta wuce sama zuwa dakin ammah, saida ta fara shiga dakinsu ta tashi salim daketa faman sheka barci kafin ta wuce dakin ammah. Da sallama ta shigo dakin kai tsaye, daga nesa ta hango ammah a zaune, da sauri ta karaso gabanta ganin hannunta daya akan kirjinta daya kuma a daidai fuskanta ta taro, da sauri salima ta matso kusa da ita don tabbatar da abunda idanunta ya hango mata, ''innalillahi ammah, are you okay'' salima ta fada hankali atashe tana duban ammah Kallonta amma tayi ta mata nuni da tissue dake kan dresser, da suri salima ta dauko mata ta miqa mata ta soma goge hancin nata, saida ta gama tass tace ''oh dear harkin tada hankalinki, habo ne fah'' Sai alokacin salima taji sanyi aranta tace ''harna tsorata wallahi, baya maki ciwo dai ko?'' salima ta sake tambayarta cikin kulawa, ''no dea, an gama breakfast ne?'' ammah ta tambayeta tana riko hannunta, ''yes ammah an gama, adda nema tace nazo na duboki ganin baki sauko kasan ba'' salima ta karshe tana kallonta fuskanta dauke da damuwa. Atare suka sauko kasan, amra na ganin ammah tayi saurin dukawa ta gaisheta kafin su zauna kan dining, Zama ammah tayi ta kalli amra ''ya futa aiki ne?'' ammah ta fada tana son jink o adakin ta kwana dashi, Kanta a kasa tace ''ah ah bai fita ba'' ta amsa amra don shes not even sure ko yana gidan koya fita Katse mata tunanin da ta fara ammah tayi ''go and call daughter'' Dan dagowa amra tayi idanunta suka sauka kan salima dake dariya ciki ciki, harara amra ta galla mata ta miqezuwa bedroom din nashi, da sallama ta shige cikin bedroom din, akwance ta taddashi daga shi said an towel a kugunshi alamun daga bathroom yake, saida tazo dab dashi ta gane cewa barci yakeyi ma, zama tayi gefen gadon ta zuba mashi idanu don rub da ciki yayi, haka ta dunga bin bayanshi da kallo zuwa murdaddan cinyanshi da hannayenshi, hes so damn sexy, samun kanta tayi da kasa tashin nashi ta zuba ma suman kanshi idanu dake kwance lub lub sai shining take yi, maida kallonta tayi ga fuskanshi, hes sleeping peacefully, idanunshi a lumshe gashin idanun zara zara, ''hes cute when hes sleeping,'' ta fada ahankali Hannunta ta janyo kamar mai jin tsoron wani abu ta dan shafa sajen fuskanshi dake kwance sunsha gyara sun kara mashi kyau, haka ta dunga running hannunta kan fuskanshi tana taba gashin nashi, kamar daga sama taji yace ''stop that'' Chak ta tsaya daga abunda takeyi still bata cire hannunba saida ya bude jajayen idanunshi ya kura mata idanu, da murmushi dauke a fuskanta ta matso da fuskanta daidai tashi don har nunfashinsu na gugan na juna, hancinta na dab da nashi tace ''good morning ya mohaa, breakfast izz ready ammah tace nazo na kira ka'' ta karashe tana mashi wani fari da bata a san tayi ba, tuni wuta ta dauke ma goga, azafafe ya janyota ya kwantar da ita kan gado ya matso da fuskanshi daidai tata azafafe yace ''why are you doing this? Ke baki da zuciya ne? are you that cheap kina kawo kanki inda ba a buqatanki huh? Bakiji abunda na fada maki bane dazu?, bakisan youre disgusting me ba? Huhhh?'' Dan runtse idanunta tayi ta budesu akanshi tana shakar kamshinsa dake bata wani effect, bata san lokacin data matso dab dashi sosai ba itama don har bakinsu na gab da mannewa ta bude bakinta dake kamshin mint and strawberry mouth wash tace ''what im I doing yaa? Ni babu abunda nakeyi,'' ta karashe tana juya mashi idanu, ay kamar ta kara kunnoshi ya mike yayo kanta tare da damko hannunta sosai zuwa ga jikinshi yace ''ni kike cewa babu abunda kikeyi, youre trying my patience ko?'' Ganin ya harzuka gashi yanda ta kwanta gefen gadon zasu iya fadowa, ba tare da wani ba ta murgina nan take kuwa ta fado cikin hanzari ya biyo bayanta, ahankali ta rikoshi kamar batasan tayi ba tace ''washhh yaya, my bum….''
Baki sake amar ke binta da idanu, sarai ya gane da gangan ta murgino, abubuwanta na neman haukatashi sosai, rai adan bace ya bude baki saiyi Magana tayi saurin jan hannunshi tace ''yaa dubamin ko naji ciwo'' kamar ba amarba haka ya kasa hanata yin abunda take shirin, itako daman tasan zai fusge hannunshi don haka ta chanyo hannun takai wajen bum dinta, bata kaiga daura hannun nashi ba ta tsaya chak ganin yaqi hanata yin hakan,daman a tsorace take kawai dakewa takeyi tana wasu abubuwan da ita kanta mamakin kanta takeyi, sakin hannun nashi tayi ta miqe tsaye ''barshi ma yaya, ya daina zafi'' tana kaiwa nan ta fuce daga dakin, saida ta fuce daga ganinshi ya lura da abunda ya faru just now, da sauri ya miqe tsaye yana huci ''lallai yarinyar nan is trying my patients, dole nayi maganinta kuwa''
Amra kuwa na fitowa daga bedroom dinshi ta tuna da ayken ammah, koba a fada mat aba tasan ta dade a dakinshi, akunyace ta karasa dining kanta aksa ''gashi nan fitowa'' Dan murmusa ammah tayi batace komai ba, salima kuwa me zatayi banda dariya, tana ganin aman dake kaarso wa dining din ta guntse dariyarta ta hade girar sama da kasa daman haushinsa take ji sosai.
Da yamma saiga aunty madina tazo, cikin aminci amra ta tarbeta, saida suka gaisa kafin ta soma tambayarta ya ake ciki, nan take amra ta bata labarin komai tare da shaidama mata yanda yake acting, nan take madina ta daka tsalle tace ''madallah, ina maki kallon shuru shuru ashe kema pro ce '' madina ta fada tana zama gefenta tana dariya, rufe ido amra tayi tace ''kai anty madina wai pro'' ''ke tsaya ma dai tukunna fatan dai, kin saki jikinki anyi komai'' madina ta tambayeta tana dariya ''anty madina ni wallahi tsoro nake ji, im not ready harga allah'' ''ay bazan tursasa ki ba, just calm your self, but duk sanda kikaga ya nuna yana so karki hanashi, don wallahi wannan kuma keda'' Madina ta fada ''hmm anty madina anya zai tambaya kuwa, kinsan me yace min ne? wai im cheap, yace baya buqatata ni kuma sai chusa kai nake yi'' amra ta kfada tana kallon madina fuskanta gwanin ban tausayi ''haba dear wannan duk surutanshi ne, kedai kidage dayi mashi biyayya, ki nuna mashi kulawarki agareshi, and keepgiving him assignment, its your turn now, wallahi karki sassauta mashi, kina Instagram ay ko? Akwai wata kawata amrukt incence muna kiranta da queenMarh, tana sayarta mahaukatn turarurukan wuta da su khumra, ke khumran nata ma wani special hadi take mashi da haddaddun oils daga dubai wanda ke attracting sosai wallahi duk inda kika gifta bazai dauke kanshi akanki ba,zan baki handle dinta kiyi mata Magana thrug Instagram wallahi saikinzo kin bani labari hmm'' Cikin zumudi amra tace ''yauwa anty madina, kai wallahi ina godiya ga allah daya kawo ki cikin rayuwata, thank you so much allah ya biyaki'' amra ta karashe tana kallonta fuskanta dauke da murmushin jin dadin hirar tasu ''haba amra tsakanina dake babu godiya, fatana allah yasa ki damke wannan miskilin mijin naki,'' Nan madina ta bude wayarta tabata handle din mai turaren@amrukt_incense harda phone number ta 08032542629 ''ki tura mata mssage zata maki recommending best seller dinta, akwai wani royal oud khumra, ya hadu ba a Magana dear'' Godiya sosai amra tayi mata nan ta bude janyo bag pack data zo mata dashi tace ''ga wannan kyautar daga wajena ce,'' Karban jakar amra tayi tana jin dadin muamalarsu da madina, ''oh anty madina da dawainiya'' Bude packaging din amra tayi, baki abude ta zaro wasu lingeries haddddu guda biyar, daya bayan daya ta dunga kallon riguwanan, ahankali tace ''waii anty madina, wannan fah'' ''banasan kauyanci, daga yanxu su zaki dunga sakawa idan zakije dakinsa, kuma wallahi saura na dawo naji kince min baki saka ya gani ba'' madina ta fada tana dariya ''hmm anty madina anya''.. ''babu wani anya, rufe idanu zakiyi ki zama yar gari kawai'' madina ta fada tana miqewa zuwa bathroom Shuru amra tayi tana karema kayan kallo, kayan dai dasu da babu duk daya, daga daya daga cikin kayan tayi, rigar yar yaloluwa ce, daga gefe an tsattsaga kamar rigar mahaukata saidai rigar nada kyau sosai don sai shekin diamonds take, agefe harda wani g string pants, kallon g string din tayi ta tabe baki ''chab wannan a ciki za ah sa Kenan? Toh ay wannan dinma dashi da babu duk daya'' ta fada tana tabe baki, haka madina ta fito ta taddata tana jujuya kayan.
Zama Madina tayi kusa da ita ta Kara Dora mata lectures sosai akan yanda zata dunga tarairayarshi tana janshi a jikinta "Yanxu dai inason ki daina taoron komai kinji, and Duk abunda ya shige maki duhu ki fadamin, Zan maki explaining komai. Madina ta fada tana kallonta, shuru amra tayi tana wani nazari kafin tace "anty Madina Akwai wani abu kuwa" Da ido Madina ta kalleta tana sauraron ta "Ni banma san yanda Zan maki bayani ba" amra ta fada ashgwabe "Ki fadi ko ta yaya ne Zan gane" Madina ta fada tana janyo handbag dinta "Anty Madina kinga, jiyan da abunnan ya faru bayan na dawo daki, gaba daya jikina wani irin ya dunga mun, musamman idan na tuna abun da yayimim, na dade sosai a bathroom cikina na kullewa na rasa ya zanyi, gashi inajin wani abu na fita daga jikina, gaba daya hankalin na ya tashi saboda what I was feeling is unexplainable" ta karashe tana kallon Madina fuskanta gwanin ban tausayi "Bayan ya zo kusa da jikinki kika fara jin abun?"Madina ta tambayeta tana nazari Kallonta amra tayi fuskanta dauke da damuwa tana dan nazari kafin tace "eh naji abu na zubomin, bayan na koma daki kuma naji abun is getting worse" Dariya Madina tayi Harda fadawa tace "Anya sister kema ba yar hannu bace?" Kuri amra tayi mata tana son jin Karin bayani "Anya ke ba harija bace? Because don touches bazaisa ki shiga wannan yanayin ba" Madina ta fada tana dariya "Anty what's harija kuma?" Amra ta tambaya don kwata kwata bata gane kan zancen ba "Kaji yayan boko, bakisan meaning din harija ba?Well it means, a woman with high sex drive" Zaro idanu amra tayi waje tace "noo anty madina I doubt that gaskia na shiga uku na" Gyara zama Madina tayi "Gaskia ina tunanin hakan ne, anyways zaki iya nemawa kanki answer dakanki idan kukayi Har kuka saba tanan zaki gani idan ke mabuqaciya ce" Madina ta fada tana mata dariya Harda rike ciki Tabe baki amra tayi tace "anty madina please nidai ba hiriji bace" "Harija ake cewa ba hiriji ba yar Boko" anty Madina ta fada tana mikewa tare da janyo handbag dinta "Toh amarsu nidai Zan tafi, Kar dare yayi min sai zuwa gobe Insha Allah" Sallama sukayi amra ta rakota Har kasa shiga motar ta ta tafi.
Amar…… Tun bayan fitarta ya miqe ya shirya cikin kananun kaya, saida yah aura sama ya gaishe da ammah nan ta tambayeshi maisa baizo breakfast ba nan ya shaida mata ya tashi da ciwon kaine, saida ta mashi addaur neman sauqi kafin ya mata sallama ya fuce daga daki, yana fitowa ya kalli kofar dakin amra, kafin ya kauda kanshi gefe ya sauka kasa ya fuce daga gidan gaba daya.
Bai dawo gidan ba sai wajen karfe sha daya, anatse ya shigo gidan cikin kamewa harya shige bedroom dinshi don agajiya yake sosai, yauma saida yaje ya dubo daddy,inda ya tarar da abubunshi sunyi nisa sosai, don yanxu idan an kunce mashi karafunan da aka kulle jikinshi dashi saiya fara attempting kashe kanshi, don kusan sau biyu ana kunce shi yana buga kanshi da bango, inda kanshi yayi kulu sosai, ga maganganu da yakeyi kamar ya zauce, haka duk dare zai fara dariya yana kyakyatawa yana cewa ''lokaci ya kusa, lokaci ya kusa hahahaha'' Tun asad baya fargaba da lamarin alhaji kabiru haryazo ya fara warning amar akan lallai dole akwai wata kullalliya wadda basu san da ita ba, haka suka wuni suna buncike shida asad.
Anatse ya bude kofar dakin nashi nan take kamshi muattar mukhalat data saya wajen amrukht aka queenmarh ya dashi hancinsa, saida yadan runtse idanunshi kafin ya budesu tarr, bin dakin ya fara yi da kallo, jiki a mace ya fara takowa bai kaiga karasa shugowa ba ya tsaya chak yana binta da kallo, amra kuwa kanta aksa ta fito daga bathroom dinshi, batama lura dashi ba, tundaga sama har kasa ya bita da ido sanye take da wani matsiyacin nighties daya tsaya a gwiwanta, rigar daga both side of cinyoyinta a tsage yake daga kan hips dinta zuwa kasa, hannun rigar siriri daga kasan wajen kirjinta ya dan tattare don clevages dinta ya fito sosai, yanda rigar tayi lapping a jikinta he can clearly see duka surar jikinta, sai alokacin ya lura da madd hips dinta dake juyi cikin rigar don he can clearly see her skin tsaboda rigar nada tsagu ta gefe gefen, gaba daya lokaci guda nunfashinsa ya tsaya chak saida ya tattaro shi yayi gasping breath ''goddd damnn ya allah, yarinyarnan tana neman kasheni'' ya fada a ranshi Itako batama lura dashi ba Saida tazo tsakiyan, zaro idanu tayi adan furgice cikin sarsarfa ta wuce ta gabanshi ta wuce inda ta aje hijab inta ta dauka ta zura shi ajikinta, shiko atsayen nan da yake ya kafeta da idanu harta wuce ta gabanshii yabi ass dinta da kallo harta zura hijab din, hes so confuse at that moment don ko bai kalli gabanshi ba yasan ya samu phallus, azafafe kamar bashiba ya wuce bathroom kai tsayr ganshi na bugu sosai, saida ya shiga bathroom din ya dan tsaya yana sauke huci mai zafi, bai gama processing kwakwalwarshi ba sai gata shugo toilet din sanyeda hijab tace ''welcome ya mohaa, bari na hada maka ruwan wanka,'' Ta gabanshi ta wuce ta tattara hijab dinta don karya cike ta tsaya gaban bath ta tara mashi ruwa tare da zuba mashi abubuwan kamshi sosai a ciki, tana gamawa ta juyo ta sake kallonshi ashagwabe tace ''bismillah yaaa moh,'' tana kaiwa nan ta kashe mashi idanu ta fuce, amar dai hes definitely loosing it, yarinya karama tana san susutar dashi, mamakin kanshi ma yakeyi da abubuwan da takeyi, kamar an dinke mashi baki ya kasa tsawatar mata, kallon gabanshi yayi daya yi tozo kafin ya kauda kanshi gefe ya wuce gaban shower ba tareda yabi takan bath dinba ya rage kayan jikinshi ya soma wanka. Ya dauka kusan an hour kafin ya fito yana futiowa kuwa ya taddata zaune gefen gado tana latsa waya, baibi ta kanta bay a gama shirin shi tsaf cikin pjs kafin ya fuce daga dakin, cikin yan mintuna kalilan sai gashi da bottle water ya dawo, dagowa tayi ta kalleshi tace ''ya moh, do you need coffee? Nasan baka son cin abunci when its late'' Bai aklleta ba haka zalika bai bata amsa bay a tabe baki ya aje bottle water yayi kwanciyarsa, bataji zafin hakan ba don haka ta maida hankalinta kan wayarta tana scrolling, tana gamawa ta miqe ta kashe lights din dakin kafin ta dawo gefen da take kwanciya, kamar bazata cire hijab din ba chan kuma ta cireshi kawai ganin wutan dakin a kashe yake ta kwanta abunta tare da juya mashi baya. Nan take barci kuwa ya kwasheta hankali kwance, amar kuwa duk wannan abubuwan datayi akan idanunshi gaba daya harta kwanta,baiyi tunanin zata kwanta ba ganinshi kan gadon don normally cikin kwanakin idan ta kwanta kan gadon kan couch yake dawowa, in kuma shine ya fara kwanciya kan couch itama take komawa, da mamakinta ya rufe idanunshi dakyar shima ya samu barci ya kwashe sa.
Cikin dare ya bude idanunshi jin futsari na matsinshi,janye duvet dinshi ya soma yi anatse kafin ya soma kokarin mikewa, ba zato ba tsammani yaji cinyarta gaba daya akan jikinshi, da mamaki ya kunna bedside lamb don tabbatrwa, waro idanu waje yayi yana bin laps dinta dake bayyane a bude har zuwa p**sy dinta dake cikin white panties dinta, saurin ture kafarta yayi daga jikinshi ya mike ya wuce bathroom, don yana kara kallon wajen for the second time komai zai iya faruwa don he can do anything wanda zaiyi regretting daga baya, ya dade sosai a cikin bathroom kafin ya futo, baimabi takan gadon ba ya fuce daga bedroom din gaba daya zuwa sitting room yana tunanin yanda zai raba kanshi da ita gaba daya ba tare da ammah tayi fushi ba.
A zaune ya kwana Har aka kira sallan asuba, wanda barci da yayi ma gaba daya baifi na awa daya ba a zaune, mikewa yayi jiki a mace ya wuce bedroom din, as he expected bata Tashi ba, bai tsaya kallon inda take ba don karya ganoma ma kanshi ya wuce bathroom kai tsaye ya dauro alwala, yana fitowa ya saka jallabiyan shi ya fuce daga dakin gaba daya zuwa masjid.
Koda ya dawo daga masallaci kaya kawai ya sauya zuwa gym wears,wayarshi ya janyo dake gefen bedside kanshi a gefe ya fuce daga dakin.
Anan cikin estate din ya wuce sashen gym da aka bude a cikin estate ga wanda ke shaawar workout, yana shiga ciki kuwa cikin girmamawa couch's din cikin gym din suka gaishesa sanin shi a matsayin me estate din gaba daya. Don kowa yaga live broadcast announcementda yayi akan taura company, inda ya bayyanar da matsayinshi na da ga Alhaji Yunus Taura, kuma magajin tauraCom gaba daya.
Amra kuwa saida tasha barcin ta ta koshi kafin ta Tashi, ganin baya dakin yasa ta fuce daga dakin gaba daya zuwa nata, tana mamakin wannan yawan barci da take yi hartana mising sallah.