Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 12

Auren wata shida cmplete - Chapter 12

Auren wata shida cmplete Chapter 12: Auren wata shida cmplete Chapter 12. Da Abdallah ta had'a ido...da sauri ta janye idanunta sbd ganin yadda nasa sukayi…

3,182 words

Da Abdallah ta had'a ido...da sauri ta janye idanunta sbd ganin yadda nasa sukayi jajir"kafin ta dubi Hafiz had'e da cewa Yaya Hafiz lfy dai ko?"hmmmm riyan bbu lfy ko kad'an "munacikin tsaka mai wuya wlh...INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU'UN! Riyan ta fad'a had'e kallon Abdallah dake hawaye sbd tuna Wai anyiwa mahaifiyar sa kurciya sbd arabata d Abba" Hafiz ya shiga sanarda riyan k'udirin mom da komai..... murmushi mai ciwo riyan tayi had'e da cewa hmmm Yaya Hafiz kenan aini tun kwanana 2 agdn nan nasan cewa mom ba itace mahaifiyar Abdallah ba...da sauri Hafiz yace da gske?eh wlh cewar riyan " miyasa Baki fad'a ba to?" Banida hujja ,Kuma hakan ba hurumina bane, sannan dama nasan kobajima gsky zatayi halinta" Kwanana 2 da zuwa gdn nan,sai naje parlourn mom Dan intambayeta Zan tafi gd...harzan shiga saina dakata sbd jin tana mgn awaya da aminiyar ta hjy ikilima cewa yanxun ta zubawa Abdallah magani ga abincin sa ,data karb'o gun boka, Abdallah zai mutu inyaci sbd tanason mallakar dukiyarsa....iya nan naji na fito aguje,nafasa zuwa gdn. Inbaka mantaba arana ta 2 da zuwa gdn nan zakaci abinci na buke hannunka ya zube k'asa ,nace maka tsakace ta fad'a to ai shine wannan abincin...ta fad'a tana kallon Abdallah...da yyi mutuwar zaune sbd ganin abun yake tamkar almara...riyan ta cigaba da cewa bayan na kwashe abincin da niyar na zubar sai a hanya muka had'u da ita ,cikin tsawa tace mun yaci Kobe ciba?"sainace beciba ,yace be ra'ayin cin komai yau(nayi Mata k'arya)sai naga tasaki ajiyar zuciya ta karb'i abincin ta wuce... To sai Raina yabani k'ila ta canxa shawara ne...

Ajiyar zuciya Hafiz yyi had'e da cewa gsky ne ,nikaina namata wannan zargin naba itace mahaifiyar sa ba, sbd nasha jin suna maganganu masu wuyar fassara Koda zeenat Koda hjy ikilima.

Amma yanzun riyan ki zauna kijiramu ,muje gd gun ammi na neman shawarar yaza ayine.... Yak'are maganar da sanar dasu mom tasan wacece hjy hafsat,dakuma tambayar da mom tayi Masa game da amminsa.

Cikin tausayawa riyan tace to shikenan kuje d'in zanjiraku"ALLAH ya shige Mana gaba,ta fad'a had'e da saka tissue ta goge Masa zufar dayaketa Yi da hawayen dake zuba agefen idonsa....

Cikin minti 15 suka iso gdn ammi.

Koda suka fito parking space ,hafis cewa yyi kada Wanda yabisu bazasu jimaba..

Tana zaune a parlour kan kujera ,kasan cewar yau week end ne bbu zuwa hospital.

Da sauri ta amsa sallamar Hafiz dake Jaye da Abdallah kan kekensa,tana mamakin zuwansu a irin wannan lokacin"

Ko gaisawa Hafiz be Bari sunyiba , yafad'a jikinta yasaki kuka mai cin Rai, sbd d'azun daurewa kawai yyi sbd kada riyan ta damu dakuma jama'ar dake bak'in get na gdn su Abdallah kada su San abinda ke faruwa..

Arude ammi ta d'ago sa had'e da cewa lfy ?"meya faru...

Cikin kuka Hafiz ya sanar da ita komai had'e da cewa meye mafita ammi?"

Cike da tausayinsu tace lallai mutum mugun icce bacin rabasa da mahaifiyar sa da tayi,shine shikuma zata kasheshi....insha ALLAH Bata isa tayi hakan ba ALLAH bazai Bata ikoba....ta fad'a had'e da kallon Hafiz tace shawara4 ce zuwa ukku mafita ayau...

Ak'agare yace miye shawarar?"

Share BY MMN FAREESA [3/16, 9:12 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Dedicate to all my fans🥰🥰👍

Not edited

P 30

Ak'agare yace miye shawarar?"

Ajiyar zuciya ammi tayi had'e da mik'e wa tsaye tana safa da marwa... cike da tausayawa tace na farko dole Abdallah yyi mutuwar wucin gadi sbd shi yak'i Dan yaudarane,inbaka iya Kama b'arawoba saishi yakama ka" Ma'ana zanyiwa Abdallah allurar da zatayi 24 hours ajikinsa tana aiki "tun dg yau zuwa gobe kamar yanxun , sannan ta sakesa kafi....Amma ammi ta yaya kenan bacin kinsan sotake taga bbushi aduniya..jirani Mana Hafiz"cewar ammin. Ai yanzun zanmasa allurar zaiyi kusan 30 or 35 minit kafin tafara aiki ajikinsa" Na biyu...shine byn yanxun kamaidasa gd "zamuje Gurin liman me tsaran makabartar dake k'arshen g r a,nida kai muyi Masa bayani in ankai Abdallah anbinnesa zaka koma ku hak'osa kaidashi"sai dare yyi kaje ka daukosa ka maidosa nan gdn"na ukku shine in anyi sadakar 7 Zan canza Kama na nuna nice yayar mahaifiyar riyan naje na cewa hjy hafsat Zan tafi da ita gd tayi ta kaba,nasan zataso hakan"dana tafo da ita nan sai kawai ,mujabgoransu nidakai zuwa k'auyen karaye gdn baffanka MLM HABIBU(masanin kur'ani mai girma,Yana karya sihiri yayan mahaifin Hafiz ne) nasan insha ALLAH Abdallah komai Daren dad'ewa zai warke sbd da alama sammu aka Masa "kaga dg nan inya warke sai ya fito ya yak'i hjy hafsat,Amma tunkararta yanxun gsky bashine mafitaba sbd shikanshi mahaifinsa tagama dashi....na hudu shine duk jawabin nan kusanar da matarsa (riyan) sbd gobe in ALLAH ya kaimu zatafito tana kururuwa byn sallar asuba ta nufi part d'in hjy hafsat tasanar da ita Abdallah baya numfashi ko motsi...munsan dama burunta kenan ,Kuma baza a bincika ba sbd tagama da Abbansa,inkuma riyan ta ji ana cewa za'a bincika aga ya mutu ko kuwa to tayi hanzarin kiranka !kaikuma ka kirani.....

Ajiyar zuciya Hafiz yyi had'e da kallon Abdallah cike da tausayawa abd ganin za'a sa yyi mutuwar wucin gadi...

Ahankali yace AK kaji duk jawabin ammi ko?"

"D'aga Kai yyi "alamar eh.

Hafiz yace ka amince da shawarar ta?"

Abdallah ya d'aga Kai hawaye masu zafi na zubar Masa akumatu...ba tausayin kansa yasa Kashi kukaba,ah ah tausayin mahaifiyar sa da aka rabashi da ita tsawon wasu shekaru... lallai ya tafka kuskure "Yana zaune duk baisan hakan ba..wata zuciyar tace K'ADDARA ce tayi sanadin hakan..

Muryar Hafiz ce ta katse Masa tunani gun cewa to ammi kusanar damu wacece HASSU TSIYA TSABA?"

Ammi ta ce Zan sanar da ku,Amma lokaci ya kure yanxun Hafiz ,muyi abinda ke gaban mu..

Hafiz yace to shikenan....

Kamar yadda ammi tace haka akayi tayiwa Abdallah allurar(bazan fad'i sunantaba sbd kada anema acutar da wani)

Sannan Hafiz da body guards nasa suka maidasa gd gab da magrib , Hafiz be bar gdn ba Saida yyiwa riyan bayanin komai gameda shawarar da ammi ta basu,yakuma sanar da ita tayi taka tsan tsan Dan kubutar da rayuwar Abdallah ,sbd yau da isha'i mom zatazo ta kawowa Abdallah frash milk,kada ta yarda yasha..

Bayan Hafiz ya koma gd sunyi magrib da isha'i,yaja ammi amotarsa ,sukaje gun liman me tsaran makabartar,suka Masa bayanin komai sbd sun San insunkoma basu sanar masaba ,da matsala za'a zargesu ne...da farko liman ya nuna be yardaba ,Amma dasuka Masa bayani sosai suka nuna Masa photo na Abdallah sai ya amince ,yyi musu fatan samun nassara.

Bangaren su riyan kuwa.

Suna cikin tashin hankali da faduwar gaba har akayi magrib zuwa isha'i.

Zaune riyan take kan kujera, yyinda Abdallah ke kan kekensa zaune jigum Yana jiran zuwan mom.. had'e da tunanin Wai shine gobe zaa binne da ransa....oh shin mi wasu suka dauki duniyane Wai?"

Sallamar mom ta kashe Masa. Tunani... Wani mugun faduwa gaban su yyi shida riyan.

"Cikin ambaton ALLAH riyan ta amsa"tana kallon frash milk din dake hannun mom cikeda cup.....

Zama tayi fuska asake ,ta amsa gaisuwar riyan,kafin tace yamai jikin?

Riyan tace gashinan da sauk'i...

To madallah"ga frash milk sabon yayi,abashi Dan tafi waccan dakuke bashi,ta fad'a had'e da cewa to gata abashi mugani kota Masa dad'i...

Karb'a Riyan tayi hannu na kirma..

Mom ta matsa ta shafi kan Abdallah had'e da cewa sannu my son kaji"ALLAH ya tashi kafad'ar ka "dakai nake kwana nake tashi azuciyata sbd tausayin ka Abdallah kana cikin wannan hali,bbu jiii bbu mgn Amma aikomai yakusa zuwa karshe tunda za'a fita dakai waje... fad'a had'e da kukan munafurci Wanda bbu hawaye.

Azuciyar riyan tace shaid'aniya kenan,afili kuwa sai taita rarrashinta gun cewa kiyi hakuri mom ki yarda da k'addara insha ALLAH zai Sami sauk'i.

ALLAH yasa riyan " Ameen mom"maza ki basa mugani kozai shnye ne...

Daukar cup d'in riyan tayi tana latsa wayar Abdallah dake hannunta had'e da kokarin Zama kusada keken Abdallah Dan tabasa...

Bata kaiga zamaba aka d'auke nefa ta gdn Baki daya...

Mittsss mom taja tsaki hade da cewa Kai Yan nefa bbu tabbas Yanzun ai ya'u direba zai tada Jan...

Kafin riyan tayi mgn haske ya gauraye parlourn...

Murmushn samun nassara mom tayi had'e da cewa yauwa anmaido"maza kibasa yasha aje akaisa ya kwanta...

Kallon mom kawai Abdallah keyi,jiyake kamar yashaketa sbd tsanarta,sai yau ya yadda da ake cewa wasu dg cikin Mata shaid'anu ne,Kuma dangin shaid'an...Ashe duk abin nan da mom ke Masa ba Dan ALLAH bane...cup d'in da riyan ta Kai bakinsa yadawo dashi tunaninsa....

K'uri da ido mom tayi tana dubarsu har Abdallah yashanye tas , riyan ta dubi mom had'e da cewa Kinga kuwa ya shanye duka bara na Kai cup din kicin natafo Masa da fura ya k'ara....

Ajiyar zuciya mom tayi aboye, yyinda fuskar ta fal da farin ciki tace to shikenan jeki dawo nima na wuce,namaji Alh shiru baidawoba bare yazo yaduba my son...riyan ta fice dg parlourn da cup a hannunta....

Tana fita mom ta kece da dariya had'e da cewa banzaye ,wawaye daku kaida ita... lallai Abdallah dg yau kagama numfashi... matsiyaci na tsaneka bana kaunarka kokadan ,ko rungumeni kayi ,jinake tamkar na shakeka,naso ace ka auri zeenat nasakata ta kashemun kai....

Duk abinda take cewa Abdallah najinta Amma be dagoba balle ya nuna alamar yaji,yyidai shiru...akuma dedenan Abba yyi sallama yashigo cikin parlourn.

Amsawa mom tayi , had'e da maida fuska kalar tausayi,tace Alh yakamata fa amaida Abdallah hospital kafin zuwan ranan da za'a fiddasa waje....

Zama Abba yyi hade da cewa,eh wlh nima naso hakan Amma k'ila amaidasa gobe....kafin tayi mgn riyan ta shigo.

Nan suka gaisa da Abba,kafin yakoma Gurin Abdallah Yana shafa kan sa, Yana Masa fatan samun lfy...dg bisani sukayi sallama ,atare da mom suka fice.

Byn sun fita ne.... Saiga ammi ta fito dg bayan kujerar da riyan ke zaune tana ajiyar zuciya. ..riyan tayi ajiyar zuciya tace hankalina fa yatashi danayita ma yaya Hafiz flashing,amma anki adauke nefa...sai yanzun Dana kirasa akicin yacemun ai akan idonsa mom ta shigo parlourn nan..

Ahankali ammi tace nikaina wlh ,hankalina be kwantaba Saida aka d'auke nefa na canza Miki frash milk d'in na karb'i me maganin.

.gata maza kije kiyi floshing nata ,nibara natafi gd zanbi ta inda Hafiz ya shigo Dani,yanacan Yana jirana.ALLAH yashige Mana gaba ,ki kula sosai kiyi yadda komai zai tafi daidai...

Insha ALLAH ammi ,riyan ta fada had'e da nufar bed room d'in ta.

Ammi ta kalli Abdallah dake sauronsu Yana kallonta da ido yanason yin mgn sai bakinsa ke motsi.

Murmushi tayi had'e da babu godiya tsakaninnu kaji Abdallah dakai da Hafiz duk d'aya me aguna,ta fada sbd talura abinda yakeson fad'a Ken.

Saida riyan ta dawo , sannan ammi ta fita....

Washe gari.......

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 9:12 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Wannan shafin nakine mmn sudesss🥰

Not edited❌

p 31

Washe gari....da misalin karfe 6:30am riyan ta tashi "ahankali ta duba Abdallah tagansa tamkar mataccen da gske sbd ko kad'an be motsi balle numfashi"ta rasa meyasa take damuwa dashi da mugun jin tausayin da??"hijab tasaka ta fice da gudu dg part d'in Abdallah" Tana tafe tana ihu da kururuwa harta iso parlourn mom"mom!mom!!mom!!! Riyan ta k'wala Mata Kira afirgice had'e da gigicewa tamkar da gske...lolx Mom dake bed room nata tana jiran tsammani"tttanajin ihun riyan tasaki ajiyar zuciya had'e da yin wata dariya afili tace sainiiiiii!HASSU TSIYA TSABA!duk Wanda yaja Dani,zaifadi k'asa warwas.... adedenan riyan ta shigo afirgice tana kuka da hawaye lafiya lau,tamkar da gske...tuni mom itama tayi nata acting d'in"tayi saurin rik'e riyan had'e da cewa ke lfy,Miya faru??kisanar dani" Dan ALLAH kada kicemun wani abu yafaru da d'ana...ta fad'a hankali tashe...mom Abdallah baya numfashi ,inazaton ya mutuuuuuuu! tafad'a cikin kuka.... INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU'UN!sukaji muryar Abba ta daki dodon kunnansu. dake kokarin shigowa yafad'a cikin wani irin yanayi....ihu mom tasaka had'e da rik'e riyan ta na kuka "Abba yace muje Dan ALLAH in gansa....bejira amsarsuba yyi gaba cikin hanzari har Yana tuntub'e..da gudu suka Mara Masa baya zuwa part d'in Abdallah.,,,,

Agigice Abba ke dubasa,Yana Kiran sunansa hawaye na zuba afuskar sa...salati yasaka sbd yatabbatar bbu Abdallah d'a guda daya mallaka aduniya....su mom da riyan dake tsaye suna kuka had'e da kallon Abba" mom tace da gske alh ya mutu?"cikin wani yanayi Abba yace ehhhhh....basu ankaraba sukaga yazube k'asa su mamme.....

Bayan awa1da rabi....ammi ce fuskarta fal da damuwa had'e da tausayi...gefenta Hafiz ne rik'e da gawar Abdallah Yana kuka sbd bayan Abba ya farka yakira alh bukar agigice "byn yazone, atime d'in Kuma riyan ta Kira Hafiz sbd ta lura za'a binciki gawar sai sukazo ,tare da ammi ta dubasa ta tabbatar musu ya rasu...Wanda ko dubawar agaban mom akayita"tayi kashe ka tsare da komai...gefe guda Kuma riyan ce da fiddausi matar Hafiz tana rarrashin riyan akan ta yi shiru ta Dena kuka sbd har idanunta sun kumbura, Abba kuwa da k'yar yake mgn "daurewa kawai yakeyi,Amma zuciyar a cunkushe take...wani gefen na zuciyar sa nason yakira alh nura yayansa yasanar Masa mutuwar Abdallah... Amma wani Abu yadanne Masa zuciya yahana yayi hakan... bayan an gama kimtsa Abdallah akasakashi mankara😢aka Masa Sallah,kafin afito dashi zuwa makwancinsa na gsky" Bbu laifi Masha ALLAH Abdallah yyi jama'a Dan D'an mutum baya kirguwa Gurin jana'izarsa"yyinda Hafiz ke lura da komai yadda ya kamata.. Bayan an rufesa kowa ya watse"Hafiz yyi kokarin komawa ,Amma be Bari kowa yaluraba ,ko Abba dayaga Yana kallonsa dazai tashi dg Gurin zaman makokin ,sai ya matsa gab da shi yace abba zanje air port natafo dawasu abokanmu dasukaxo yanxun...cikin damuwa Abba yace to Hafiz...jiki asanyaye Hafiz d'in ya wuce sbd mugun tausayin abban dayaji.,,,,

Kai tsaye acab'a ya hau"yakaisa makabartar nesa da makabartar ya ajesa"sbd tsaro "byn yasallamesa,yashiga ciki,bbu bata lokaci shida liman cikin Yan mintina suka hako Abdallah da haryanzun baya numfashi... sannan suka maida komai suka rufe tamkar ba'a budesa ba"sannan Hafiz yatafi yabar shi gun liman acikin wani d'aki dake cikin makabartar,sbd sai zuwa isha'i zaidawo tare da ammi a daukesa sbd liman yace sai yaga Abdallah ya farfado tukum zai badashi ,besan ko da gske ya mutuba ,sukayi k'arya Dan su hak'osa....

Haka aka cigaba da karban gaisuwa bbu dangin Abba ko guda ,saidai abokan arziki da mutanan anguwa da tauwagar mom,ammi da feedo da Hafiz duk nan suka yini ana karb'an gaisuwa.

Yyinda mama zuwaira da Fatima sukaji labarin rasuwar Abdallah,hankali tashe sukazo gaisuwa"dukda riyan bataso sunjiba sbd gudun kada su narda umma gashi ba gske bane,burunta sai byn sun bar garin tukum ta kirata ta sanar da ita komai.

Bata nuna musu komai ba,har suka tafi gd"

Bayan sallar magrib gdn,yad'an rage hayaniya da cikowa har zuwa byn isha'i.

An gama Sallah,kasancewar abakin get akayi rumfuna anan wani yajasu sallar, Hafiz yyi ma su Abba sallama had'e da Kiran feedo da ammi ta waya dasuke cikin gd suka fito suka tafi.

Gidansa ya wuce sbd afara aje feedo Dan ba'asan meke faruwa ba"wayar Hafiz tayi ringing dubawa yyi yaga taslim ce kanwarsa dake kano tana karatu, kasancewar kafin ayiwa ammi transfer ta Fara karatun shiyasa suka barta tana zaune a hostel" Dubar ammi dake baya yyi had'e da cewa ammi autarkice! Murmushi tayi had'e da cewa oh taslim sarkin kulafuci k'ila ta kirani taji akashe shine ta kiraka"Amma barta inmunkoma na kirata..ok yafad'a had'e da yin parking abakin get na gdnsa..

Fitowa feedo tayi ,fuska bbu walwala sbd ganin bazai shi ga gd ba yanzun. Ammi data lura da ita saitayi murmushi tasan Mai ciki da saurin fushi sbd cikin yad'an tasa, Ahankali tace jeki ciki kinji y'ata!daya ajeni zai dawo...cike da kunya feedo tashige ciki tana murmushi...

Basufi 10 minit ba suka iso makabartar"parking Hafiz yyi suka shige " Sun samu Abdallah yafara motsi Amma bedawo normal ba.

Hakan yasa liman d'in ya yadda, Hafiz ya dakkosa,mom ta bud'e Masa gdn baya yasakashi ,kafin su shige , Hafiz ya ja motar suna hamdala ga ubangiji.

Ahanya ya Kira riyan ta wayar Abdallah yasanar da ita komai na tafiya yadda yakamata.

Bayn sun iso gdn ammi,d'akin da Hafiz ke zaune kafin yyi aure nan yakai Abdallah . Byn ammi tasake saka kayan aiki ta bincika taga normal"

Befi 15 minit ba yabude idanunsa Yana kallonsu,da sauri Hafiz yace yayadai ,komai normal??"d'aga Kai yyi alamar eh.

Hakan yasa Hafiz ya taimaka Masa yyi brush da sallolin dake akansa,tabashi tea mai kauri yasha ,kafin ammi tamasa allurra bacci ,sbd dare yyi balle ayi Masa wanka,Kuma Hafiz yace saidai riyan ta Masa Amma shi Yana jin nauyin hakan.

Sai ammi tace to yakira riyan din , yasanar da ita gobe byn sallar asuba ta sato jiki ta fito ,su had'u bakin titi sai yakawota tayimasa wankan ,sai tasaka nik'ab ta koma...

Da wannan shawarar sukayi sallama da ammi sbd ganin yadda feedo keta faman jera Masa Kira...

Ita ammi sai asannan ta Kira autarta taslim......

**********

Washe gari ,kamar yadda suka tsara haka akayi komai"byn riyan tagama shirya Abdallah agaggauce ta basa tea fuskarta adaure sbd ta lura sai wani kallonta yake Yana kashe Mata ido"yyinda Hafiz dake jiran tagama su wuce,yake satar kallon su,sbd tuni ya fahimci mutumin nasa ya zurma dg ciki....lolx...saiso yake su had'a ido Amma Taki yarda sbd yau wata irin kunyar Abdallah takeji had'e da tsoronsa sbd yau bbu komai ajikinsa tamasa wanka🙈 ,ganin tak'i yarda su had'a ido gashi ta daure fuska sai yyi zaton kota Fara gajiya dashine"sai ya kalli Hafiz yatambayesa da ido Wai mi takema fushi?" Oho"Hafiz ya fad'a had'e da d'age gira"itadai riyan batayi mgn ba,idonta akan red lips nasa tana bashi tea....Wai riyan ko kingajine da kula da abokina me"Naga kin wani daure fuska?" Cewar Hafiz sbd yalura abinda ke ran Abdallah kenan. Murmushi tayi had'e da cewa ah ah Yaya Hafiz,kawai dai Ina kewar ummana ne, ai bazan gaji da kulada shiba sbd irin d'unbin ladar da nike kwad'ayin nasamu. Sannan bazan gaji da kulada shiba insha ALLAH har ya warke mu rabu.....sbd bazan iya barinsa ahakaba Dan D'an Adam darajace dash..... kwarewar da Abdallah yyi da tea d'in datake basa ,yasakata k'in k'arasa maganar ta....

Share...

BY MMN FAREESA [3/16, 9:12 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

p32

Murmushi kawai Hafiz keyi"azuciyarsa yace yauwa yarinya gara ki Fara ramawa "wani abunma sai ya warke" Abdallah kuwa maganganun riyan suka sakashi k'ware wa, azuciyarsa yace tabbas riyan Bata SONA! Tunda tana maganar rubuwa... yafad'a had'e da k'ok'arin hararan Hafiz daketa murmushi...tashi Hafiz yyi had'e da cewa to marigayi AK saina sake dakkota gobe tasake maka wankan harzuwa ayi adduar bakwanka... yafad'a Yana dariya... yyinda riyan ke goge Masa tea din daya zubar Masa ajiki" Duk yadda Abdallah ya so su had'a ido da ita" Amma tak'i yarda"harya hardai ya hakura suka fice itada Hafiz...

******** Bayan kwana7 "Hafiz ya buye number yarufe account d'in Abdallah kud'i basa shiga basa fita sbd ganin mom ta cire dubu dari biyar, sannan ya had'a duk takardun kadarorinsa da campany d'in sa ya b'oye ma Abdallah sai byn komai yalafa tukum....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull