Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 13

Auren wata shida cmplete - Chapter 13

Auren wata shida cmplete Chapter 13: Auren wata shida cmplete Chapter 13. Riyan zaune kan carpet da hijab ajikinta ita ga Mai takaba" kusada ita kan kujera…

3,319 words

Riyan zaune kan carpet da hijab ajikinta ita ga Mai takaba" kusada ita kan kujera mom da hjy ikilima ne zaune..suna wani yatsina sbd mom tafara gajiya da riyan,a yau takeson sanar da Abba yakamata riyan ta koma gdnsu tunda anyi7...sallamar wata Mata ta katsewa mom tunanin ta "sanye take da safa da hijab duka bak'ak'e da farin glass afuskarta"kallo d'aya zaka Mata kasan Yar shi'a ce"da murna riyan ta tashi tana cewa lahh goggo!sannu d xuwa..ta fad'a sbd tagane ammi ce" Zama tayi kan kujera , yyinda mom da hjy ikilima keta wani Shan k'amshin"byn sun gaisa "goggon ta bukaci abata riyan sbd ta maida ita gd tayi takaba! Washe Baki mom tayi sbd dama haka takeso abata guri ta Wala yadda ta gadama...tuni ta amince ,tacewa riyan ta je ta kwaso kayanta apart d'in Abdallah tabata keys sbd ta anshe keys d'in da wayoyinsa guda 2 danma riyan ta yi dubarar boye 1 da ita suke mgn da Hafiz" Gurin debo kayan ne dg nan ta had'a da wasu na Abdallah tasaka akasan nata kayan , sannan ta fito sukayi sallama da mom byn tabasu dubu 10 Wai suyi na mota...kafin su amsa Abba yashigo yaji Wai riyan zata tafi...beso hakanba , sannan yahana abata dubu 10 yabata dubu 100 "sannan yace byn tagama takaba tadawo za'a raba gado abata hakkin ta....mom na kokarin mgn hjy ikilima ta k'yafta Mata ido tayi shiru...

Har get Abba yarako su riyan Yana Mata godiya da saka Mata albarka, har suka fice dg gdn "ya k'udurta azuciyarsa inhar riyan zata amince to zai saka Hafiz ya aureta sbd samun irin yarinyar sai antona"yasan Hafiz zeji dad'in Zama da ita, sannan yasan tayi hakuri da Abdallah kafin yasamu lalurarsa"har hawaye Saida Abba yaji...

Byn fitar Abba mom tayi tsaki had'e da cewa wlh bazata dawoba sbd zansa amantar da ita mu,balle hr araba gadon da ita,shikuma wata6 nabasa kafin yabi byn D'ansa...hhhhhhhhhhhh😍 🤣🤣 suka shek'e da dariyar mugunta suna jin duniyar ta zamo masu tamkar sabuwa.

Bayan sun tsagaita dariyar"hjy ikilima tace Toni in ankammala komai miye nawa kason adukiyar Abdallah?"

Kafin mom tayi mgn"anyi sallama"d'ago wa tayi had'e da kallon wacce ta shigo!

Goggo ce"fuska asake ta ce hjy nayi mantuwa Dan ALLAH wayata na b'ari"ta fad'a had'e da nunawa wayar da ke Cikin kujera inbaka luraba baza ka gantaba"tayi saurin d'auka had'e da cewa sai anjimanku.

Suka tab'e baki had'e da rakata da harara...

Ammi na fita tasamu riyan inda tabarta" sannan suka hau adedeta.

Abakin get na gdn ammi ya ajiyesu,suka sallamesa had'e da shigewa cikin gdn.

A bak'in kofar waiting parlour suka Kira Hafiz yazo ya bud'e musu, sbd tunda aka kawo Abdallah agdan basu barinta bud'e sbd gudun idon sani yashigo yagansa ...

Zama sukayi , yyinda Abdallah yakafe riyna da ido ,tayi kyau Masha ALLAH cikin riga da zani na jar super da hijab ja har k'asa..jiyake inama zai iya mgn...muryar ammi ce ta katsesa gun cewa to bara nafara saka muku recording d'in kuji....

Kaf suka saurari suk maganganun mom da hjy ikilima har karshe...kafin ammi ta dubi riyan da Abdallah tace gobe insha ALLAH zaku tafi sbd munyi waya da mlm jiya ,sai kin kula da addua shima zai dukufa da addua muma haka kunadai jin mugun nufinta ko?" Abdallah ya kafe Hafiz da ido Yana tambayarsa in wata shidda yyi be warkeba kenan mom zata kashe abbansa?"

Girgiza Kai Hafiz yyi had'e da cewa insha ALLAH kafin lokacin ka warke AK ALLAH ya shige Mana gaba.

Suka amsa da Amin, sannan ammi tace ai kada kadamu Abdallah dama nasn zakayi wannan tunanin,Kuma muma zamu rik'a lurar maka da mahaifinka kaji ko?

Yad'aga Kai alamar eh yajin"

Ahankali ammi tace Zan sanar da ku wacece HASSU TSIYA TSABA sbd nafison kuji kafin kutafi....

********

Hafsat sani shine cikakken sunanta,suna zaune a unguwar Jan bulo itada iyayenta"iyayenta talakawane Amma akwai wadatar zuci,dukda mmnta nadason abin duniya" Hafsat yakasance masifaffa hakan yasa ake Mata lak'ani da HASSU TSIYA TSABA!yarinyace ita Mai matukar kwad'ayi, had'ama ,son abin duniya ,burunta ta auri Mai kud'i sb d tazamo wata acikin k'awayenta,hafsat bak'a ce ba k'irinba, sbd tanada D'an haske...Kuma bazamu kirta mummunaba bbu laifi tanada kyau tuni tayi amfani da shawarar k'awayenta akan tarika bleecing"tuni tayi bau da ita,batayi karatu Mai zurfiba iyakarta J S CE ta watsar....nakasance makotansu sbd gdna na kallon nasu alokacin da na auri mahaifinka Musa,kowa da naja'at Musa ake kirana,byn zuwana anguwar hafsat ta ruk'a zuwa musammun dataga bbu laifi munada wadata "agd na take cin abin Rana Dana dare da Naga mijina zai dawo zance ta tafi"Bata zuwa islamiya inhanturata sai tataho gdn,Kona ce ta tafi batazuwa har nagaji na k'yaleta...

Wani lokacin mahaifinta yakamata ya Kinga Amma Bata zuwa makarantar"ana cikin haka ta had'u da wani saurayi Mai suna Suraj ,Wanda bbu laifi yanada abun hannunsa Amma ita ta Raina Abu daya yasakata kulasa shine kyawun sa,Amma tunda taga bbu mota bazata kulasa. Tazo tasanar Dani amatsayina na uwar d'akinta , shawara nace inyanada halin kirki ta yarda harsuyi aure Mana.

Murmushi tayi had'e da cewa aurefa kikace?ai wlh bazan auri Suraj ahkaba albashinsa dubu 85 awata,sai yazama wani Abu zaidai ruk'a tatsarsa kawai inyazama wani Abu na auresa,danbdubu 85 ai baiwuce asati nagama dasuba "su amaleji kawai, inkuwa,jiya iya yaune to nacanza shek'a. Girgiza Kai nayi had'e da cewa hmmm ALLAH ya shiryaki...

Haka kuwa ta kasance , hassu kullum saita Rok'i Suraj wannan "gobe wancan jibi wancan,shikuma dayake ALLAH ya jarabetasa da sonta begajiya dayimata hidima komai nasa akanta yake k'arewa,inyabata tayagarma mamanta wani Abu dg saitaki yimata fad'a inkinga ammata fad'a to babantane.

Shikuwa Suraj dama mahaifiyar sa ba ta raye sai ubansa ,bbu laifi Yana taimaka Masa,Amma Koda yahadu da tsiya tsaba ai saiya Dena.

Gefe guda Kuma Suraj nacikin maza masu yawan buk'atar mace ,hakan yasa yasanar da hassu cewafa gsky yanason turo magabatansa sbd yanason kasancewa da ita.

Fau fau fau tace ba hakaba,wlh bazatayi aure ayanxunba ta tsofe abanza ,hakan yasa sukayi fad'a da ita, sbd ta sanar Masa ta Raina samunsa ,wato albashinsa daya ke dauka sbd Yana teaching...

Kwana3 sukayi basuga junaba ,sai a lokacin tasan tabbas tana sonsa,hakan yasa ta nemi shawara gun kawarta ikilima sbd tasan intazo guna zanbata shawarar kirki.

Aidama haka ikilimar keso sbd ita tana bin maza ita Kuma batayi.

Hakan yasa tabata shawarar yo miye aciki kawai kucigaba da huddarku dashi indai zai yarda ,har zuwa lokacin da zakuyi aure tunda jarababbe be...

Jikinta asanyaye tace Mata to Amma Ina zamu ruk'a haduwa ne?

Gidan hajjo"(dillaliyace Kuma Yar duniya,anashiga gdn da Mata tabada d'aki abiyata)

Tundaga wannan lokacin Suraj ya maida hassu tamkar matarsa kullum suna atare gdn hajjo suna aikata Masha'a ALLAH katsaremu. Nikuwa bansan komai ba gameda da hakan Saida abbanka yasanar da ni abinda hassu ta koma sannan yace nasanar da ita kada Takoma shigo Masa gd.

Ana cikin hakan mahaifiyar ta tarasu sakamakon ciwon kensa,byn tayi 40 ta koma ruwa.

Wani lokacin insukayi fad'a da Suraj yyimata mugun duka,Amma da dare tare zasukwana.

Lokacin da mahaifinta yafahimci inda tasaka gaba saiya koreta dg gdnsa dama bayn mutuwar mmnta yyi aure.

Hakan yasa ta koma gdn hajjo da Zama suka watsewarsu da Suraj ,dukda haka tana kuka samari Amma bata hud'd'asu sai da Suraj kawai take hudd'a.

Bayan na haifeka ,baza ka wuce shekaru 2 da rabiba.

Asannan ne hassu ta had'u da Alh kabir girma.....

Wash nagaji wlh muhade next page danjin ta Yaya Hassu ta had'u da Alh Kabir girma....

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 9:12 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Wannan shafin nakune SURRY BABY&RAFI'ATU...kuyi yadda kukeso dashi Ina mugun jidaku🥰🥰

Not edited❌

p 33

....Ayau yakama Friday akuma ranar ake dinner party na bikin Dan sarkin kano"hakan yasa aketa zumudin zuwa gun dinner d'in." Hassu ba'a gaiyacetaba ,haka ta dauki wanka na kece raini ta tafi Gurin dinner d'in dukda Suraj yaso hanata zuwa Amma ta kafe sai taje... Byn komai ya hallara MC yakira babban abokin ango sbd yabada tarihinsa....wato ALH KABIR GIRMA"hassu ta d'ago kanta sbd son taga waye shin Dan taji Marika nata kuzuzutashi....cak numfashinta ya tsaya sbd tozali datayi da kyakykyawar surarsa fari doge yyi kyau bbu karya ,cikin shadda light blue yar ciki da babbar riga" ga wani hand some asaman kafad'ar sa,yyinda hannunsa guda ke cikin na wata kyakykyawar mace koba tamtama matarsace,itama tana sanye da shadda doguwar riga kalar tasa"kallo d'aya zaka musu kasan suna matukar kaunar junansu... yyinda matar ta fito da rafa ta Yan dubu dubu tafara rabawa marok'an...

Har yagama jawabinsa yaja matarsa da D'ansa(Abdallah da mamansa) idanun hassu na akansu"sbd lokaci d'aya taji yyimata ta ko Ina , musammun sbd ta ga yanada zufar aljihu wato(kud'i) Har aka tashi dg Gurin dinner d'in,idonta akansu , takuma tabbatar yanawa iyalinsa son dabaya was kansa shi...

Acikin kwanakin tayi binkice akansa taji Shiba Dan garin nan bane shida maatrsa aiki be yamaidosa anan,Kuma yaronsu 1 Abdallah Dan shekara3 da rabi,tuni ta je gun boka yabata wani kwalli da turare ta fesa ta shafa kwallin,daya had'a ido da ita ,yakuma shaki turaren angama zai sota ya aureta.

Sunsha rigima da Suraj kafin ya amince ,saidatace zata ruk'a yagomasa rabonsa dakuma cigaba da hud'da dashi tukum ya amince.

Haka kuwa akayi tashirya komai taje office nasa ,suna had'a ido da ita yaji tamkar ya mutu sbd ita.

Acikin wata 2 akayi komai aka gama ,inda tanuna Suraj amatsayin yayanta,hajjo mahaifiyar ta,saitace ubanta ya mutu, sannan ta ci alwashin tarwatsa matarsa intashiga gdn ,sbd likita ya tabbatar mata mahaifar ta ta lalace Bata ita haihuwa sbd tulin magungunan Hana d'aukar ciki datake Sha.. Hakan yasa ta ci alwashin rabasa da matarsa da gdn. Lokacin da nasami labari" auren be wuce saura sati1 ba,naje na Mata nasiha har inda take nabata shawara taje ta Rok'i mahaifinta yafiya ,tace to Ashe batajiba"

Bayan auren ,Ashe matar nada yaron ciki dabaifi 3month ba ,sai dokin cikin uban keyi...Koda hassu ta lura da hakan saitafa Kai sunnsa gun boka tafara mallakesa alokacin mamanka tashiga wani hali gashi alokacin akayiwa alh kabir girma transfer yakoma kaduna da aiki,sukabar garin kano" Bayan komawarsu can ,hassu tarabasa da danginsa da matarsa saidai aka nemeta aka rasa sbd kurciya ta Mata"Amma tabar Abdallah annan, alokacin shekarsa 4"nan hassu taja sa ajiki sosai yasake da ita har ya manta da mamansa ,kamar yadda ubansa ya manta da ita...

Hakan yasa dangin mamanka "basu San inda abbanka yakomaba,sbd sunxo say bbu addadi neman mamnka sai ace musu suntashi sbd wasu ke agdn zaune byn tashinsu.. Yyinda dangin mahaifinka suke zuwa Amma bbu sakin fuska gurun abbanka da hassu sai wulakanci da tozarci,sunason tambayarsa Ina mamanka Amma bbu fuska. Kanada shekara 18 aka kaika Cairo karatu "acan kayi degree naka ,dg nan ka koma ingila kayi degree na2 acan , sannan duk azatonka hassuce mahaifiyar ka.

NiKuma dalilin dayasa nasan katafi karatu acan,sbd alokacin shima Hafiz can yatafi,munkawosa airport nida mahaifinsa,mukaganka kaima zaka shiga jirgi da abbanka,anan abban Hafiz kecemun Kinga Dan mijin hassu can,ko Ina zashi?" Nace k'ila shima cairon zashi"dg nan byn tafiyarku ,Inna Kira Hafiz ya ke sanar Dani cewa ai skul d'aya kuke Amma kowa da department d'insa Amma a hostel guda kuke dashi" Hakan yasa kuka Zama abokai sosai ,baku rabuba Saida ,kukayi degree,shiyadawo gd,Kai kawuce ingila" alokacin dakadawo kasami mijina yarasu,hakan yasa nakoma naja'at haruna"byn dawowarka ne akamun transfer nadawo garin nan da aiki..... Wannan shine asalin hassu dakuma tarihin Abdallah,Abu dayane banfada mukuba shine mutuwar uban hassu dakuma , ikilima ta dawo gdn hassu da Zama "har suka samu wani Mai kud'i ta auresa da asiri....

Ajiyar zuciya Hafiz yyi had'e da cewa lallai mutum abin tsorone"to Amma ammi ta Ina zamu soma gano wacece mahaifiyar Abdallah da danginta??"

Ai insha ALLAH Hafiz zaa gane "mudai fatanmu shine samun saukin Abdallah,sbd ai kun sanarmu a yadda kukaji tace inhar Abdallah ya warke to ciwon zaidawo ajikinta,Kuma alokacin zata ma kanta tonon asirin abinda tayi tunda Bata ahaiyacinta,Kuma tace inharta fad'i da bakinta ita tayiwa mahaifiyar Abdallah kurciya to asirin zai karye"kaga zata waiwayi gd,dukda nasan insha ALLAH in tanada Rai to kano zata Fara zuwa hakan yasa in Abdallah ya warke zamuje kanon har gdn da abbanka yafara Zama musanar dasu intazo ga number sukiramu ,kada insha ALLAH komai zaizo da sauk'i,fatanmu ALLAH yasa tana a raye..

Gaba d'aya sukace ameen...

Abdallah kuwa sai hawaye yake na tausayin kansu"ALLAH yasa cikin da mamansa ta Bari be zubeba, yafad'a azuciyarsa...

Rarrashinsa ammi da Hafiz sukayi tayi,kafin ayo Masa alwarlal magrib suka gabatar da Sallah......

Washe gari tunda wuri riyan ta gama shirya Abdallah Wanda ta lura yau Yana cikin damuwa sosai...

Kan kekensa ta turosa har zuwa parlour suka gaisa da ammi da Hafiz (wand ayyiwa feedo karyar zashi Lagos)sbd shizaiyi driving d'in su....

Bayan tabasa tea da fresh milk ,itama ta karya a gaggauce ,kafin ammi taja ta d'aki ,yamata nasiha cikin minti 15 akan ta kula da kanta da Abdallah bbu ruwanta da kowa Kuma duk abinda Bata ganeba ta kirata da wayar Abdallah...

Allurar bacci ammi tayiwa Abdallah aka sakashi gdn baya aka Dora Masa Kaya marasa nauyi(sbd gudun kada masu tsaron hanya Yan garin su duba su gansa hannun agogo ya dawo baya.

Acikin boot sukasaka kekensa da kayan sawarsu sai irinsu kayan tea da katan na fresh milk sbd su ne zai iya sha ,sai gdn sauro sbd k'auye ne garin...dawasu abinda zasu bukata dakuma kud'i duk akabawa riyan inji Hafiz dukda tak'i karb'a saidai yanuna ransa yab'aci tukum ta karb'a..

Cikin ikon ALLAH komai ke tafiya lafiya suna waya da ammi a hanya"

Basu iso garinba sai byn sallar la'asar"sunyi tafiyar awa 7"

Abdallah dake zaune gdn baya ,kasancewar bedad'e da farkawa ba sbd Hafiz ya budesa da sukayi nisa sosai yasan bazasuga idon saniba"

Bayan sun yi parking"Hafiz da riyan suka Fara fitowa , Hafiz ya dubesu yace Ina zuwa pls,kafin yashige wani Dan madaidaicin gd,me zaure dogo ,yasha Suminti da dakali babba akofar gdn"bbu laifi garin akwai iska Mai Dadi Kuma bawani mugun k'auye bane akwai Yan boko ma'ana Yan k'auyen nazuwa bunni karatu.

Ajiyar zuciya Abdallah yyi Yana k'arewa Gurin kallo azuciyarsa yace ikon ALLAH Ni Abdallah yau Kuma anan zanyi rayuwa! lallai naga rayuwa...isowar Hafiz da wani matashin magidanci da Kuma mlm yakatse Masa tunanin da.

Nan Hafiz ya fito da keken aka aza Abdallah riyan dake tsaye tafara jansa da nufin su shiga ciki.

Salisu babban Dan mlm HABIBU ne "kallon riyan yyi Yana Taya Hafiz shiga da Kaya yace wannan fa?"yafad'a lokacin da riyan ke gaidasa ganin yanata aikin kallonta.

Fuska bbu walwala Hafiz yyi saurin cewa matar marar lafiyarce sbd yason salisu da son Mata ,gashi Kuma yalura Abdallah ya had'e rai ,fuskarsa murtuk,sbd ganin wawan salisu na kalle Masa riyan"wani malolon Abu Mai zafi da d'aci yatsaya Masa akirji....

Itadai riyan batace....

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 9:12 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Wannan shafin nakune"Queen minart &teema&mmn abdussamad😘🥰

Not edited❌

p34

""Riyan batayi mgn ba tacigaba da tura Abdallah har suka shige tsakar gdn"sallama tayi fuska asake"wata dattijuwar mace tayi saurin amsawa tana Mata Mara,byn sun gaisa Hafiz ya shigo tare da su mlm,aka shimfid'a tabarma aka sake gaisawa sannan mlm yanunawa Hafiz wani d'aki dake cikin rumfa yace ga d'akin bak'in"da to ya amsa yyinda riyan ta musu godiya kafin su shige d'akin da kayansu...

Dakine falle guda ashafe yake da sumunti ga ledar k'asa sabuwa sai katifa k'atuwa itama sabuwa daidai kwanciyar mutum 2" sai gefe fanka Yar girkece anjonata tana aiki kasancewar sunkawo nefa. Trolley d'in su guda2 riyan ta aje,ta zauna gefen katifar tana ajiyar zuciya.

Hafiz ne yakai Abdallah yyi alwalla,suka Yi azahar da la'asar"kafin Inna mairo(matar mlm ) ta kamusu tuwon masara miyar kubewa busassa da ruwan tulu Mai sanyi,shikuma Abdallah aka kamasa fura damamma dataji kindurmo da madarar shanu" Saida sukayi Kat "sukayi hamdala yyinda haryanzun fuskar Abdallah adaure take , Hafiz nason yin dariya Amma yadaure sbd ya lura har yanxun kishine dank'are azuciyar Abdallah. Ruwan dumi Hafiz ya saka Inna mairo ta had'a aka wanke bayin , sannan yatura Abdallah ya kaisa toilet ,kafin yakira riyan tazo tayi Masa wanka...

Kafin su gama Hafiz ya sakawa d'akin labulaye da shimfid'a bed sheet kan katifar yashare d'akin sbd yason AK akwai son komai yagansa very need" Byn tagama shiryashi me sukayi magrib da isha'i....

Da dare kasancewar anan Hafiz zai kwana washe gari zai koma da safe"ad'akin mlm dake soro akamasa shimfid'a Yana wayarsa da feedo Yana murmushi... Hafizu kaje gun yaron nan naga bakinsa na motsi da alama ko yanason ganinkane"cewar mlm dake tsaye akan Hafiz,sbd yaje yayiwa Abdallah addua yashafe Masa jiki yabasa rubutu...shine yalura da hakan.

Tashi Hafiz yyi had'e da tsinke Kiran feedo"yanufi dakinsu Abdallah.... Abdallah ya samu kwance gefen katifar ga Gurin kwanciyar mutum1 anbari "yyinda riyan ke zaune kan carpet d'in Sallah fuskarta bbu walwala"duka da kallo yabisu,sbd yafahimci,riyan bazata iya kwana ashimfida 1 da Abdallah ba"ahankali yace sannunku!Ashe bakuyi bacciba?"dama nazo yimuku Saida safene... Eh wlh "dama nace kizan Sami tabarma saina shimfid'a na kwanta?"yo meyasa bazaki kwanta akan katifarba?" Ai Zan yakirasa,gara abarsa yasake ko"Abdallah ya kalli Hafiz da ido ya roke'sa akan y rarrashi riyan tazo sukwanta, hararan sa Hafiz yyi had'e da make kafad'a alamar ah aha bbu ruwansa...zansamune ko kuwa? Cewar riyan tana hamma"bara mugani ko'a samu , yafad'a hade d fita.

Sai son su had'a ido Abdallah keyi,itakuma Taki yarda,suna haka har Hafiz ya shigo tare da tabarma yyimusu sallama ya fice wa yanama Abdallah gwalo..

Washe gari byn sun kimtsa had'e da yin kalaci"Hafiz yyi musu sallama fuskarshi bbu walwala sbd yasan zaiyi missing d'in abokinsa... shikanshi Abdallan dka gansa kasan yanacikin damuwa ,riyance ma tadan daure sukayi sallama har bakin mota,suka raka Hafiz riyan na masa fatan sauka lfy"

Basubar gunba Saida yabacewa ganinsu"kafin ta tura Abdallah suka shige cikin gdn"

Dakinsu ta kaisa,tana kokarin fitowa taji muryarsa ta daki dodon kunnanta yace" Riyannnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnn!!!!

Share BY FAREESA [3/16, 9:12 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Wannan shafin nakine halak malak ummu sultan kiyi yadda kikeso dashi🥰🥰

Not edited ❌

p35

""Cak ta tsaya batare da juyoba"tana mamaki da tunanin kodai kunnanta ne yajiyo Mata hakan? Tamkar yasan mitake tunani"ahankali yace kada kiyi mamakin jin nayi mgn"dama Ina kwatanta hakan sai yanxun ALLAH ya yarda! Cikin sakin fuska ta juyo had'e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh...batajira amsarsaba ta na k'ok'arin fita....Riyannn!pls kada ki fita! Kanada matsala da hakan? banason wancan wawan yakallemunke"batare da ta juyoba tace me hakan ke nufi?haba Riyan nace kada kifita "kinsandai duk wacce ta tafi wani gu batare da izinin mijintaba mala'iku na tsine Mata ko ?yafad'a cikin sweet voice d'insa.. Juyowa tayi had'e da cewa hmmm ALLAH ko?"to bara kaji saina fita bbu Wanda ya isa yahanani"tafad'a had'e da niyar fita din sbd Taki yarda suhada ido sbd gudun kada yyimata kwarjini... riyan..kada ki..ki..kifita pls riyan...Bata aune taji shi timmmmm! yafad'o dg kan keken idonsa arufe tana tari sbd kwarewar da yyi.. Da gudu ta iso gabansa ta kok'arta ta daga kansa dake kan kujerar ta aza bisa cinyarta yyinda jikinsa ke a k'asa...pls riyan kada kije yaganki wlh Ina tsananin kishinki"kirikemun hannu Dan ALLAH my riyan kinji"ahankali take shafa kansa had'e da cewa Dan ALLAH Yaya Abdallah kayi shiru bbu inda zantafi"tafada had'e da saka gefen hijab nata goge Masa zufar dake akansa da wuyansa....kafin yyi mgn mlm ya shigo da sallama hannunsa d'auke da cups 2 Dana rubutu Dana zamzam da aka karanta surorin alk'ur ani mai girma guda shidda aciki wad'anda ke karya sihiri"ya mikowa riyan Yana cewa abashi yasha ashafa Masa ajiki! To mlm angode "cewar riyan ta na karb'a"Abdallah ya bud'e ido ahankali yace mlm nagode sosai Alhmdllh yau nafara mgn....cikin farin ciki mlm yace Kai naji dad'i sosai Alhmdllh...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull