Auren wata shida cmplete - Chapter 24
Auren wata shida cmplete Chapter 24: Auren wata shida cmplete Chapter 24. Zaune take atsakiyar parlourn kan carpet itada yara 3 suna homework,sai wani…
326 words
Zaune take atsakiyar parlourn kan carpet itada yara 3 suna homework,sai wani saurayi dabaze wuce 16 years ba zaune kan kujera(dansu na2 kabeer affan) bbu abinda yabari ahalin Abdallah gun miskilanci"sallamar da Abdallah yyi yasaka riyan d'agowa ta amsa tana Masa murmushi...Zama yyi kan kujera yace mommy sannu da gd" yauwa daddy kundawo dg gun daurin auren ne?kafin yyi mgn affan yace daddy sannu da zuwa ! Yauwa Abdallah yafad'a Yana kallon riyan yace muje kibani sakon nan" to kawai tace Dan tasan me yake nufi...annurce tayi sallama adaidai sadda Abdallah yatashi zai nufi part nasa" annur tayi saurin cewa yauwa daddy kayiwa affan mgn wlh yaron nan yarainani ban isa in aikesa yajeba" waye yaron Wai?" Cewar affan Yana muxurai....daure fuska Abdallah yyi yace zansab'amaka ba yayarka bace?" Nan yakwatanta musu kafin yanufi part nasa...
Riyan na kwance kan bed tana jiransa Dan tasan Kiran be wuce su hadu kan bed....su riyan angirma anxama manyan Mata haihuwarta 5... Rungumota yyi yace Ashe kin gane Kiran danike?eh Mana daddy Kai kullum tamkar saurayi kake baka tsufa.... murmushi yyi yace ai soyayya Bata tsufa saidai masoyan su tsufa"yafad'a Yana sinsinar wuyanta had'e da cewa bara murufe jikinmu kada mmn fareesa taganmu tasami abin fadawa fans nata......
TAMAT BI HAMDILILLAHI..🙏🏼
Anan nakawo k'arshen wannan littafi Mai taken AUREN WATA SHIDDA....kuskuran danayi aciki yah ALLAH ka yafemun...
Godiya...Ina Mika dinbun godiyata ga dukkan masoya wannan book da grps din da ake post nasa.. wad'an da hannuna bazai iya rubatasu ba sbd yawansu.... nagode! nagode k'warai ALLAH yabar zumunci sai mun hadu asabon book Dina WAYAFI SONTA?" True life story yafaru da gaske tauraruwar littafin akwaita acikin grps d'ina Amma bazan Fadi sunantaba😊
Labarine natsantsar soyayya da jarabawar rayuwa ga Wanda yyi hakuri ,gaban tausayi ga nishadi da hannunka Mai sanda ....tunada sunan WAYAFI SONTA??"
Special thanks for mmn sultan (Yar sadaka) Hauwa'u Usman lado(mmn onborn)🥰 Allah yasaukeki lfy Zee hamis wada Mmn feena kinfi kowa son auren wata shidda😘