Auren wata shida cmplete - Chapter 23
Auren wata shida cmplete Chapter 23: Auren wata shida cmplete Chapter 23. Washe gari....riyance kwance cikin barko "ta jingina da gadon "idanunta sun…
3,354 words
Washe gari....riyance kwance cikin barko "ta jingina da gadon "idanunta sun kunbara sbd kuka"Taki yarda ta kallo Abdallah dake zaune kan bed side drower da cup d'in tea Mai kauri ahannunsa yanata faman rarrashinta Tasha yabata magani sbd tun jiya take kuka ko tashi Bata iyawa da kyar ta yarda yataimaka Mata tayi wanka tai Sallaar asuba dg zaune,sbd Bata iya tafiya.shine yamaidota kqn bed.. My Queen! yakamata ki hakura hakanan d kukan nan ,kowacce mace da hakan tafara sannan bazan komaba kinji?" yafad'a cike da damuwa ammafa fuskarsa sai shekin angunci take " yakafeta d Ido jiyake tamkar yahadiyeta ,abinda yafaru Daren jiya kawai kedawomasa,yyinda son riyan d kaunarta ya ninku azuciyarsa...matsawa yyi dab d ita yakai cup din abakinta "murya kalar tausayi yace pls kitausayamun Kisha kinji...da sauri ta dubesa jin kalamansa ! bama ita zai tausaya mawaba duk wuyar dayabata jiya itacema zata tausamasa kenan?"saurin kauda kanta tayi byn sunyi4 eyes" murmushi yyi ahankali yace kinsani acikin farin ciki aDaren jiya my sweet wife Ina alfahari dake ! Allah yyimiki albarka yabarmu tare yak'ara amallaka miki ni dama kinmallakeni! Yafad'a Yana murmushi...harara Riyan ta bankomata tana tura Baki kafin tasoma Shan tea din.. Magani yabata Tasha byn ta idar"kafin yace yajikin yanzun?"kauda kanta tayi ta rufe Ido hawaye n azuba akumatunta... Yah Salam?" Yafurta cikin damuwa "kafin yamatsa yataba jikinta yaji da zafi" rufeta yyi d bargo yafice dg room din. Parlour yakoma ,yakasa zaune d tsaye sbd rashin mafita ,Yana zulumin sanar da ummi sbd kunyarta yakeji Dan ma saukin abun umman riyan Bata nan" sannan besan sarkin shisshigi hjy Kaka tasami yasan tabbas zata Masa surutai....of course yafad'a Yana ajiyar zuciya sakamakon tinawa yyi da ammi Kuma likirace ita" da sauri yanufi part d'in ammin duk besan ta yadda zaice Mata wani Abu ba...Aparlour yasami ammi da parsonal dressing sai farar lapcode ajikinta dg sama tana kokarin saka takalmi...yyi sallam " ta amsa cike da sakin fuska da kulawa"suka gaisa...tana tambayar sa riyan??"sunkuyadda Kai yyi k'asa yana shafa Kai.... murmushi ammi tayi and ta lura bakinsa da mgn Amma yanajin nauyi... Ahankali tace Abdallah lfy dai y'ar tawa take ko?" naji kayi shiru...umm..uhummm..damaaa...damah cah tayi nakiraki batajin Dadi yafad'a batare da yadago ba...ok to shikenan dama fita zanyi gani nan zuwa...da sauri ya Mike yafice... murmushi ammi tayi tace to Allah yasa be baro aikiba yaran yanzun sai addua bbu d'aga k'afa gadai auta ta can harda su dinki"(taslim) ficewa tayi ta nufi part dinsu AK... sallama tayi ...ganin bbu kowa a parlourn sai nufi bed room tasami riyan kwance d zazzabi ajikinta"janye bargon tayi...tayi saurin bud'e Ido....tanaganin ammi tasaki kuka harda sheshsheka... murmushi ammi ta Mata had'e da sannu kafin ta taimaka Mata ta Mike suka wuce toilet ta gasata sosai .. sannan suka fito ta saka Kaya ta rubuta magunguna tana Bata shawarwarin yadda zata kula da kanta tunda ba'a Mata d'innkiba saukin abin amma ta gurzu hannun Abdallah" takardar ta fito da ita saiga Abdallah yafito dg bed room nasa ta mikamasa batare data kallesaba tace yasiyo abata Tasha...yyi godiya ta fice...
Bedroom din riyan yakoma yasameta zaune ,da alama jikin yyi sauk'i bakamar d'azun ba" murmushi yyi yazauna kusada ita "had'e da rungumota"zare Ido tayi cike da tsoro tace Dan ALLAH kayi hakuri Yaya ammi tace kada kasake Yi naci ciwo...Dan zaro Ido yyi yace ,Nina abinda kk zato zanmikiba "zanje na siyomiki mgn ne Nazi naganki kafin nafita ,sannu kinji?" Aiko 3 days nabarki kikayi ai yyi ko?" Yafad'a Yana d'age gira"turo Baki tayi ta kauda Kai... kissing din goshinta yyi yace ILOVE U My sweet Queen...Bayan yasiyo maganin yabata Tasha bbu Bata lokaci bacci yyi awon gaba da ita"yakura Mata Ido Yana murmushi had'e da kwanciyya gefen ta ya rungume ,Yana tura farkon xuwanta gdn...ya lumshe Ido ahankali yace shiyasa baaso katsani Abu ko kinda da dayawa k'ilama shine alkhairi ga reka gashi ni Riyian Taxama fitila arayuwata!matseta yyi sosae ajikinsa yanajin zai iya yin komai akanta...dg haka wayarsa tahau ruri yaduba yaga hafiz ne...tabe Baki yyi had'e da dagawa yace mlm ya akai ?" banason takurafa""murmushi Hafiz yyi yace oh dad'ina da yau da gobe saurin zuwa aigara ka nunamun kashiga dg ciki to ai dadin abun Nina rigaka shiga dg cikin ai....dariya Mai sauri Abdallah yyi had'e da sake kank'ame riyan yace so what?" Dan kafini shiga dg ciki ai dacewa akeso in anshiga dg ciki ko"sannan Dan ALLAH kabarni naci amarcina nida iyalina....fit yakatse Kiran"
**********
Yauma kamar kullum yadda suka Saba zeenat da mahaifiyarta suka fito d mom wacce duk Wanda yasanta bazai ganetaba ,sbd d'oyi da zauri dake tashi ajikinta... Suka kwanatr da ita gun dasuke Zama su karb'i sadaka " Wanda kudin da mom tasamu acikin Kashi 5 nasu xeenah4 ne Dan abinda suka barmaata suke siyan abinci su Bata....suna nan zaune anata Basu sadaka saiga wata katuwar mota ta taho aguje da alama ta kwace ma driver din ne" da sauri jamaa suka ruk'a guduwa Dan harta fara take wasu...da ihu su zewnah d hjy iklima su arce hakan yyi daidai da motar tabi tabisa kan mom ta take....ko shurawa batayiba anan ta cika Takoma ga mahaliccinta....hankalin su hjy iklima yatashi ganin irin mutuwar wulakancin da mom tayi arayuwa ,tuni suka Kara saduda da rayuwa suna jin danasani....hakan aka nemi dangin mom kowa yace besantaba karshe bbu wanka bbu komai aka kwashe gawarta aka binne.... ALLAH yabamu ikon shukata alkhairi ameen....
Riyan ce tafara bud'e Ido tajita ajikin Abdallah" juyowa tayi t kallesa... bud'e Ido yyi Yana murmushi yace baby kintashi yajikin ne??" Shiru tayi tana kokarin tashi " maidota yyi jikinsa Yana sunsunar wuyanta yace meyasa bazakimin mgn ba?" To kinason nakoma abin jiya ko?" tun kafin yarufe Baki tace wlh da sauk'i sosai kayi hakuri...dariya yyi sosai yace gsky banason ganin tsorona acikin idanunki gsky"da sauri tace nadena"agogo ya kallah yaga 1:11pm yace muje kiyi alwallah nikuma na wuce masjid..tao tace yarakata toilet kafin yafice.... lokacin da yadawo yasami hjy Kaka da Mai aikin ummi ta kawo abinci...Saida yaji wani dumm sbd ganin hjy Kaka jiyake tamkar yakoma amma bbu halin hakan tunda taganshi...sallama yyi had'e da Zama gefen riyan dake zaune kan 1 seeter jikinsa nagugar nata...fuska atamke yacewa Mai aikin Zaki iya tafiya Aiko....da sauri tafice,yasaci kallon hjy Kaka yaga shitake kallo.....to zakin fama jira nake nima ka koreni ko marar kunyar banxa to zuwa nayi dama naji lfy kaida matarka bakuxo Kun gaisheniba?" Murmushi Abdallah yyi yace lfy lau kawai bamuyi niyar gaidaki bane....tashi tayi tsaye to saime saime nace danbaku gaidaniba??" Dubunku sun gaidani,ainasan dai inada amfani tunda d'anbanxan yaron nan alhassan yyiwa matarsa aika aika be nemi kowaba saini ,har dinki aka Mata" kaga kuwa inada amfani Kuma andaukeni wata tsiya...Kuma kaima inhar taka takawoka guna saika sani ....mitsss ta doka tsaki tafice.... murmushi Abdallah yyi had'e da duban riyan yace Amma yaron nan alhassan shashasha ne miye abin yagayawa wannan tsohuwar sirrinsa gashi tana fad'a wama yasan iyakar inda ta fad'a din"...itadai riyan sai haraansa take tana tura Baki...tashi yyi yazubo musu abinci yasakkota k'asa yace inkika sake hararata ko turan Baki zanmiki hukunci ta hanyar bakin da abin jiya..
Bayan sati 2 Masha ALLAH riyan tayi bulbul da ita tayi gwanin kyau ga wata irin shak'uwa dasukayi da Abdallah yanzun biye Masa take suna soyewarsu hankali kwance bbu kunya.....ga shagwaba wani lokacinma da ita Abdallah ketafiya office...inkuwa zasuje gun ummi sai sun tabbatar hjy Kaka Bata nan and jarabarta suke shiga yyinda befi 2 month ba ta kammala SSCE dinta"ummi na mugun jidasu itada taslim da hussy faruq...***********
Fitowarta kenan dg bathroom sai sauri take ta shirya gudun kada Abdallah yadawo Bata gamaba....jikin ta take gogewa taji k'amshin turaren da"kafin tajuyo yyi hugging nata ta baya"suka kurama juna Ido acikin madubin suna kallo suna sakarwa juna tattausan murmushi.... ahankali riyan tace yaushe kadowo ne my man?"kansa ya aza akafadarta yace tundazun kina wanka Kuma dawowar takice gashi anyi daidai yafad'a Yana sinsinar wuyanta had'e da kokarin zame towel nata...cike da mamakin riyan ke dubansa sbd ta lura shiko gajiya bayayi da abunma...jia bebarta ta runtsaba Kuma gashi yanzunma...dole ta biye Masa yajata kan bed suka Lula duniyar ma aurata...
Bayan sun kimtsa sunci abinci "riyan nakan cinyarsa tana chat da friends nata, Abdallah nakallon news atv... Hafiz yashigo da sultan dan10 month akafadarsa yyi wayo kamar Dan 1 year....kokarin tashi riyan keyi Abdallah yariketa Gam" Yana cewa sbd wannan Dan iskan Zaki tashi baby?" Murmushi Hafiz yyi yace yizamanki kinji kaikuma ALLAH y shiryeka ga yaronka nakamuku yanata Kiran daddy da mommynsa yafad'a Yana ajiye sultan,kafin yyiwa Abdallah signal da Ido cewa gun feedo zashi ayi harka sukuma sunbarsu da raino" girgiza Kai Abdallah yyi Yana maka Masa harara yasauki sultan dake nufosu...
Murmushi Abdallah yyi byn fitar Hafiz yadubi riyan yace my Queen yakamata nima nabada ajiyar baby hakanan ko sultan yasami kanwa... murmushi riyan tayi ta kwanta ajikinsa...tana wa sultan Wasa...tashi Abdallah yyi dasu ajikinsa yace muje sultan kasha maganin bacci Dan nima holewa zamuyi....lolx riyan ta hararesa tace wato gaka injin ko"maida wukar gimbiyya bacci kawai zamuyi ,abokina ke harka yanzun sbd yafadamun dazai fit... hannu riyan tasa ta rufe Masa Baki tana jamasa sajen fuska..Kara yasaki Yana runtse Ido had'e da saka hannunsa zai damkota ta arche da gudu tanamasa gwalo yabita shima sukabar sultan kwance kan bed....
Bayan wata 10 da auren riyan da Abdallah...alokacin kuwa taslim tahaifi danta nmj suna wanka ,yyinda hussy keda tsohon ciki...akuma lokacin riyan ta kammala karatunta na SSCE"yyinda umman riyan tasami Miji tayi aure wato Alh tanimu mijin hjy iklima sai ammi ta auri Alh bukar abokin abban Abdallah...wannan kenan
Riyance kwance jikin Abdallah da almaa Bata jin Dadi ,sbd duk jikinta yyi yaushi yasaki"tayi fari sosai tayi fresh da ita ,shikansa Abdallah yakara kiba da haske"ahankali yace gsky wannan babyn namu baya kyautawa komai kikaci saikin maido "yanzun mekikeson ci nasanar da ummi amiki" Ahankali tace nibanason komai sai mandula! d'azun naga hjy Kaka naci..ita nakeso...zaro Ido Abdallah jin tace gun hjy Kaka"Amma bbu yadda ya iya dole yaje gunta Amma yasan zaiji magana d'aya da d'aya... Kwantar da ita yyi kan kujera 3 seeter yafice dg parlourn yanufi part d'in su ummi....
Share
BY MMN FAREESA🖊️ [9/4, 5:22 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Not edited❌
P57
The end
Direct parlourn hjy Kaka Abdallah yanufa yasameta zaune kan kujera tana lazimi "yyi sallam Yana murmushi had'e da cewa ranki yadad'e tsohuwa Mai ran k'arfe....tabe Baki tayi had'e da amsa sallamar ciki ciki "kafin ta dauke Kai fuska bbu walwala tace lfy kashigo Kanata faraa haka nasan dai Ni bankai matsayin kashigo sashena ba kadubani har garama matarka tana ziwa ita kwana 2 tadena zuwa...hakane hjy kinsan yanayin aikina ne shiyasa"kace ba?"to inma zuwa kayi kafadamun matarka nada juna biyu to nasani saika ja tsinman rayuwarka ka koma inda ka fito.... murmushi yyi yace ok bbu damuwa dama kud'i naka miki kinyiwa Yan uwanki kyauta Amma bara naje tunda korata kkeyi....haba kaikuwa bawan ALLAH Mai yyi zafi Ina ni Ina korar me gd ??"ainidakai Bata baci muyi fad'a muyi dad'i ko?" Zoka zauna ta rukosa"Murmushi Abdallah yyi azuciyarsa yace wannan tsohuwa ALLAH yyimata son kud'i"Zama yyi kusada ita yafito da kud'i Yan dubu masu yawa yamika Mata Baki washe ta karba tana saka mishi albarka"ahankali yace hjy to mezaki bada akaiwa kishiyarki?" Baki washe tace to bara na lissafa maka abinda Nike dashi kozata iya ci"inada goro inada d'ata ,inada nakiya,inada mandula da zahariyya takamun d'azun....ajiyar zuciya Abdallah yyi kafin yace yauwa garadai mandulan dako nakiyar k'ila zata iya ci" tashi hjy kaka tayi tashiga ciki Jim kad'an ta fito da su aleda ta Mika Masa" yyi godiya yafice....riyan kuwa nata faman jira harta kosa" yana shigowa d sauri ta nufesa t karbe" cike da tausawa yake kallonta ganin yadda takecin abun "wanison ummi yanunku acikin zuciyar sa, lallai duk Wanda be ji kan iyayensa ba yyi asara musammun uwa ma....dole yagodewa ALLAH dayasa shi yagane mahaifiyarsa da'aka rabashi da ita…..yanzun ga riyan sbd ciki abubuwa da yawa tace bataci kobatason kamshinsu ko warinsu,wasu abubuwan ma ada bataci Amma yanxun sbd ciki tana cinsu...muryar riyan ta katse Masa tunaninsa gun cewa pls Yaya yunwa nikeji kayi shiru mekake tunani me??" Murmushi yyi yace tashi muje part d'in su feedo kici wani Abu"wannan baby Yana saki cin abinci sosai" yafad'a Yana murmushi had'e da mikar da ita ,yasaka Mata hijab dinta dake gefenta suka fice...
Feedo tayi matashi da cinyar mijinta tana latsa waya yyinda hafix ke latsa lap top"sultan Yana tsakar carpet zaune da kayan wasansa Dan yyi wayo har anyayesama"Abdallah yyi sallama Yana rik'e d hannun riyan.... murmushi Hafiz yyi yace AK and Mrs AK "harararsa Abdallah yyi yace to yasan rankane" ga baby nan yunwa takeji kubata wani abun "yafad'a Yana kokarin Zama kan kujera"yyinda riyan take gaisawa da Hafiz"feedo na murmushi tace oh wannan onborn Yana wahalar Mana dake?"murmushi riyan tayi batayi mgn ba ,feedo tajata zuwa kicin sukabar Abdallah d a Hafiz... Hafiz na dariya yace dubeka dallah aikai yakamata ka shiga kicin karuka Mata girki " kaida jin Dadi kabarta d wahalar ciki da haihuwa ko.... murmushi Abdallah yyi yace hmmm ni gsky inama zaton d cikin yyi 9 month CS zaamata haihuwa da wuya wlh" yafad'a fuska kallar tausayi" Hafiz yace lallai ma mlm to wlh Kar ma kasanar Mata kabari tahaihu da kanta bbubwani CS daza a Mata aganina " sannan indai shine wankan gd zaakaita tayi 4 month or 3 month"gaka bbu hakuri "ya fad'a Yana dariya"tsaki Abdallah yyi yace kia wlh Dan is Kane "aigara ni dakai wlh"sbd l....shiru yyi ganin riyan da feedo sunshigo ,riyan hannunta dauke da plate na wake da shinkafa da manja da uban yaji " kallonta yyi cike da kulawa yace Amma yajin nan baimiki yawaba" cike da shagwaba tace nibema isata"feedo tace yo aidanna mace tabari hakanan... Zama tayi tashare plate din tas ta kora da lemo sai kallonta Abdallah keyi Dan yasan Nanda awa2 zata Kara... harararsa tayi tace kallonfa?"Murmushi Abdallah yyi yace bakomai kada yanzun Amin hukunci sbd naga yanzun saurin hawa kk Abu kad'an sai fad'a....feedo tace aiduk cikin me kesata haka...mikewa Abdallah yyi byn ya ajiye sultan ya dubi riyan yace muje ko uwar biyu"Hafiz yace kamanta uwar ukku...rabu dashi Yaya Hafiz cewar riyan ta na fita dg parlourn"Abdallah yyi kwafa Yana hararar Hafiz yafice...
************ Kwance Abdallah yake yyi rigingine riyan na kwance akan kirjinsa sunrufu da bargo"bbukaya ajikinsu"riyan saijuye juye take ajikinsa"murya can k'asa Abdallah yace yayadai baby konace ne Naga abin be ishekiba yafad'a Yana kashe Mata Ido" da sauri tad'aga Masa Kai ta na kukan shagwaba....had'e bakinsu yyi ana bata wani hot kiss tako Ina Yana yamutsata tana maida Masa murtani ganin hakan yasa nafito....🏃🏻♀️
Kwanci tashi bbu wuya agurin Allah su hussy anhaihu tasami twins duk maza saidai fa taci wuya yyinda riyan ta tsorata da haihuwa sosai....haka ta cigaba da rainon cikinta akarkashin kulawar ummi Abdallah da ammi" harcikin yashiga watan haihuwa... Kamar kullum suna lambun gdn riyan da Abdallah suna zagayeshi sbd taruk'a exercise "goba da yalo na a hannunta tanaci dayan hannun Yana cikin na Abdallah yariketa,suna ta murmushi ga tartsatsetsan cikinta yyi k'asa da kyar take ta kawa"duk tayi duhu da kiba...irinta masu ciki" Abdallah yadan murxa hannunta yace my Queen har yanxun shiru kinki haihuwa har edd dinki ya wuce " nak'agara ki haihu sbd Ina takuruwa gurin....kindai gane ko?" Yafad'a Yana d'age gira" murmushin karfin Hali tayi sbd tun jiya take jin ciwo daurewa kawai takeyi"ahankali tace to ai Yaya saikamun adduar sauka lfy ko?" Yace eh Mana aikullum ita mukeyi Dan....wayarsa tayi ringing ya...d'agawa yyi kafin yyi mgn riyan tasaki k'aramar Kara tadafe cikinta"Da sauri Abdallah yadubeta arikice had'e da sakin wayar yariketa duk yarude yace lfy Mike Miki ciwone?" Yaya bayana k'uguna "marata duka duk ciwo sukeyi"sannu kinji bara na Kira ammi muhadu asibiti aitanacan da sauri yakira ammi bbu ko gaisuwa yace gasunan tafe k'ila haihuwace "yace to sutaho,ummi ya Kira arude yasanar Mata dukda tanajin ihun riyan ta wayar"kafin ya sungumi riyan yyi hanar get da ita Yana Kiran driver...
Duk abinda yadace ammi tayi itace tsaye akan riyan "yyinda Abdallah yahana kowane likita ko wata nurse duba mas amata ,shida ummine da hjy Kaka gaban lebou room d'in"hjy Kaka tace oh ni duniya Ina Zaki damu wannan yaro bakada kunya " kayi k'ato k'ato kahana wani yashiga ai da itama naja'atun kahanata ai "saikai daka Mata cikin ka amshi haihuwar....Dan ALLAH kirabu Dani naji da damuwata yanzun ba lokacin surutu bane kindameni da mgn....Baki bud'e hjy Kaka ke kallonsa kafin tayi mgn ,saiga taslim d alhassan, hussy da faruq ,feedo d Hafiz" Tashi tsaye hjy Kaka tayi tana kallon kowa tace lfy y'ayan nan duk kukaxo nan ?" Hussy tace inafa lfy munxo duba jikin anty riyan ne" salati hjy Kaka tasaki tana sallami had'e da cewa Wai nakudarma tallarta akeyi yoke HAJARA Aida bamuzoba munbarsu su sunxo Dan abin kunyar harda surikinki 😂😂 dukda anacikin wannan yanayin Saida su hussy d alhassan suka Dara"kafin hussy tace ah ah hjy Kaka my one ba surikin ummi bane dantane...look malamai dallah kuyi Mana shiru cewar AK cikin daure fuska ....tsit sukayi hjy Kaka ta tabe Baki"yyinda ummi ta juya baya" Hafiz yanufi Gurin AK Yana rarrashinsa ganin yadda yadamu...kofarce aka bud'e kowa yamaida attention dinsa agun. Ammi ce ta fito fuska washe tana murmushi ta dubi ummi tace duk wuyar nan da mukasha Ashe kishiyace ba mujiba" murmushi ummi tayi tace alhmdllh tasami mace hjy ta fad'a tana dubar hjy Kaka....wani ihun mirna Abdallah yyi yarungume Hafiz , yyinda alhassan shima yarungumesu suna farinciki....kafin ammi ta koma Dan kimtsa Mai jego...
Masha ALLAH nuna farin cikin da wannan family sukayi Bata lokacine"yarinya tayi goshi kyakykyawa da ita tamkar Abdallah yyi kaki ya aje"Alh kabeer girma yabata kyautar sarka da dankunne na gwal riyan Kuma mota sabuwa fil"uban gaiyar kuwa yyimusu soyayya tamkar bbu gobe da Yan uwa da abokan arziki"riyan har kukan farin ciki tayi.... Abdallah kuwa dashi ake zaman jegon "da sultan Dan shekara2 rabi ,yyi girma sosai Yana like da riyan sbd baby girl D'insa k'anwarsa beso ana tab'ata "
Ranar suna diya taci HAJARA (annur) Masha ALLAH abin sai Wanda yagani anci ansha ancashe baby d mamnta sun Sami kyaututtuka gun jamaa...haka su riyan suka cigaba da wankan jego apart din ummi"yyinda take Bata kulawa sosai Bata barin Abdallah yadad'e inma yashigo to Bata fita d'akin "yaza Mana inba awayaba bayasamun yin mgn da riyan duk yadamu"ak'agare yake sugama wnkan su koma ko jarabar hjy Kaka"Amma so yake riyan Takoma amatse yake.... Ranar da riyan ta koma itada Abdallah bbu Wanda yafito dg part d'in su ,sunkashe waya"duk bin diddik'in Hafiz saidai yahakura besami laying Abdallah ba inyakira sunacan suna zuba love abinsu....
Bayan shekara 18....
Wata kyakykyawa r yarince tsaye da wani hand some guy suna mgn a compound din wani had'add'en gd"sunata skarma junansu murmushi!Saida na ware Ido tukum nagane Ashe Wai sultan ne da annur"ahankali annur tace Dan ALLAH Yaya sultan kayi hakuri kabani wayar wlh bansan Shiba kawai yakirani ne"tafad'a cike da shagwaba"lumshe Ido yyi cikin coolvoice yace No! bazan bayarba kinsan nakoma ganin wani yakiraki bazaki Kara rik'e wayaba "yanzun zanje nacanza Miki layi"inkuma kinfison b'acin Raina toshikenan"saikuma yyi k'asa da murya yace kinsan banida wani buri aduniyar nan sai ganin kinzama mallakina Amma har Zaki amsa wayar wani wato zuciyata ta buga ko?" nifa Yaya sultan ba haka bane! To mene?" Kafin tayi mgn saiga Alh Abdallah Kabir girma da Alh Hafiz aminnan juna zasu wuce parts nasu dawowarsu kenan dg Gurin wani daurin aure.... murmushi sukayi ganin yaronsu suna mgn cikin farin ciki"AK dubi yarancan cewar Hafiz" murmushi Abdallah yyi yace nagansu Amma kadena cewa AK din nàn bacin mun girma muna Shirin auredda yara.... murmushi Hafiz yyi yace hakane Amma aiba'a canzawa tuwo suna kasan Mina tuna kuwa?" Abdallah yace ah ah ranar da kazama marigayi Abdallah 😂AsheAshe darabon ka haihu harzaka aurar... murmushi Abdallah yyi Yana nuna Masa gafa yarancan karsuji"kafin kowane yanufi part d'in sa....sultan yyi saurin rissinawa yacewa Abdallah daddy barka da dawowa" yauwa my son cewar Abdallah yawuce...