Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 22

Auren wata shida cmplete - Chapter 22

Auren wata shida cmplete Chapter 22: Auren wata shida cmplete Chapter 22. Kwance tashi bbu wuya agurin Allah tun bayan tafiyar Abdallah suka sake jonewa da…

2,930 words

Kwance tashi bbu wuya agurin Allah tun bayan tafiyar Abdallah suka sake jonewa da riyan inkukaga yadda suke zuba love a waya sai abin yabaku mamaki,kullum inbasuyi vedio call ba sayi voice call ko chat ko taxt massages"sunyi wata shak'uwa taban mamaki "inda gefe guda Kuma riyan harta kammala SSCE inta"yyinda yanzun Abdallah befi saura 2 weeks yadawoba....yanzun biki saura 3 weeks sannan Abba yace ita riyan tare dasu zata tare ayi hidimar bikinsu sabo itada Abdallah sbd abaya ga yadda aurensu yakasance...ummi tace sai anyiwa y'arta komai harda lefe.... Hakan yasa akafara Shire shiren biki bbu Kama hannun yaro sai tsuma su riyan akeyi da musu gyaran jiki...tuni suka canza sosai musammun riyan ta yi bulbul da ita sai sheki fatarta keyi Abdallah kuwa duk yarude dayaganta a video call dasukayi,sai ma cewa yyi kada takara fita tunda bbu skul Dan kada wani yakalle Masa ita... Riyan ta canza sosai inba farin sani ka mataba " bazaka ganetaba ko kace ta tab'a rayuwa ak'auye" ta waye da ilimin Boko Dana addini komai tanayinsa cikin nutsuwa da kamun Kai "duk abinda zata aikata to zatayi abinda yadace Wanda addininta beyi Hani ba" hakan yasake dasa kaunarta azuciyar ummi da dangin Abdallah nagurin ubah "gakuma abinda ke k'aramata kima ga jamaa ,kunya girmama nagaba da ita,sai kawaici...

Zaune riyan ta ke suna duba kayan lefen hussy da aka kawo" Masha ALLAH gsky komai yyi nagani na fad'a" sai dubawa suke itada taslim suna yabawa" yyinda hussy tayi tagumi tana kallonsu...taslim duba wani Swiss lace tace oh yah ALLAH yasa muga namu haka! Ni barama nakira hot baby naji anjiman yaushe zasu sauka shida yah Abdallah... murmushi hussy tayi tace hmmm wannan rawar kan naki yyi yawa ita anty riyan Bata haka "t boye murnanta...harara taslim t banko Mata had'e da cewa oh no baza kicemun antyn ba?" Eh koshi alhassan din ai Rana d'aya mukazo duniya" inkinga Yana hura hanci Inna ce Masa Yaya ko na girmamasa to agaban abokansane sbd son girmansa tamkar gyambo" shima Kuma saiyabani toshiyar Baki na 20K ko 50K kinsan gwamnati tahana aikin banxa... Dariya sukayi suduka" kafin riyan ta fice zuwa kitchen tahau yiwa Abdallah special food Dan tarbarsa...,,,,,

Bata idarba sai gab da la'asar takai komai parlourn bak'i,kafin taje tayi Sallah ta shirya" farin ciki fal aranta my real one nata zaidawo bayan tashare kusan 4 month Bata ganshiba azahiri....

Kayan lefen riyan da taslim suka Fara yo gaba ,aka shigo dasu part na ummi kafin drivers sukoma air Port dauko Abdallah d alhassan sbd alhassan yasamu Abdallah adubai zai hado lefen riyan suka hado harda na taslim suka tafo gd tare...

Gaba d'aya AK Yana cikin farin ciki da burin son ganin riyan da family nasa sbd yyi missing nasu " Yyi haske yyi gwanin kyau Masha ALLAH dg shi har alhassan din suna cikin shigar k'ananun Kaya sai k'amshi ketashi ajikinsu...

Koda driver yyi parking yazagaya yabudewa Abdallah yafito cikin takunsa na kasaita irin na wadanda suka amsa sunansu maza.. alhassan natake Masa baya suka nufi babban parlourn gdn...

Riyan kuwa taci kwalliya cikin doguwar riga ta lace orange tayi Rollin da veil orance Tasha make up sai k'amshi ta ke zubawa" dama tasanar da Abdallah tana parlourn bak'i...

Bayan duk sun gaisawa da kowa da kowa ,ummi d umma bakinsu yaki rufuwa sbd farin ciki" hjy Kaka nagefe tana kallon kowa one by one! Sultan Dan 4 month yyi kyau da kiba sai k'amshi yake Yana hannun Abdallah Yana Masa Wasa ,shikuwa yanata dariya" bayan wasu mintina AK yatashi da sultan akafada Yana cewa feedo Ina mijinki?" Nayi fushi dashi" murmushi tayi tace tuba yake Ina tayasa bada hakuri angon riyan.....Yana office aiyikane suka Masa yawa Amma Yana hanya... murmushi Abdallah yyi bece komaiba yafice dg parlourn sultan na hannunsa..."Ahankali ya Murd'a k'ofar parlourn Yana murmushi had'e da sallama yashiga....bbu kowa a parlourn cike da mamakin Ina take?" Yana kalle ko ina....wani sihirtaccen k'amshi yadaki hancinsa "yalumshe Ido...yaji tattasan hannayenta anyi hugging nasa ta baya"murmushi yyi murya can qasa yace wannan irin surprise my Queen! Yafad'a Yana juyo da ita agabansa "besan sadda yace wow! Masha ALLAH"Yana murza Ido" murmushi tayi"ta karb'i sultan daketa Mata dariya"uhummm Kinga Ni gsky ki kalleni muhada Ido haba my Queen! Wai kunyar nan Taki tana nan har yanzun dukda kindan rage?"wani kallo Mai narkar da zuciya ta Masa had'e da rik'e hannunsa guda ta sumbata! Ahankali tace sannu da zuwa da fatan Kun sauka lfy"lumshe Ido Abdallah yyi had'e janyota jikinsa suka zauna kan kujerun dake parlourn"ahankali ta zame jikinta tashiga zare Masa suit dinsa ta sama da takalmi sawu ciki da Safar dake kafarsa"tana dagowa suka had'a ido yadaga gira Yana cewa kinyi kyau sosai Masha ALLAH duk Ni daya akama wannan kwalliyar?" Ahankali tace eh Mana" Gsky my Queen banso ace sai nan da one week Zaki tareba gsky"zaa wani hadani da yaran nan sai kace wani sa 'ansu gsky Ni amatse nike...da sauri tace banganeba"murmushi yyi azuciyarsa yace zanyi subutar baki tadena sakin jikinta Dani" Afili yace eh Mana inhar bakada Mai kula da Kai a amatse kake yanzun gashi har kin bara bani care"dame dame kika tanadarma Ak d'in?" Mrs Abdallah.ajiyar zuciya tayi "yyi dariya aransa yace Zaki shigo hannu yarinya..

Komai da komai ta bud'e kasancewar dama atsakiyar parlourn ta shirya komai"

Lumshe Ido yyi sbd jin k'amshin girki"

Nan tafara seving nasa da friedrice da pepper chicken na kaji,ga meat pive da dambun nama da kunun Aya da sobo ,sai farfesun kan rago da sinasir... Abdallah yahadiya yawu yace lallai anaji Dani duk nidaya keda wannan kayan dad'in?"

Kafin riyan tayi mgn hafiz yashigo da sallama acikin parlourn...

Barka da sauka abokina! Mlm ka koma kawai cewar AK Yana Loma""hmmm bazaka ganeba wlh I'm very bussy"da kyau mutine na , wannan shagali haka bbu dayi.. eh D'an sa ido Dan ALLAH kaje wannan time d'in iyalina ne" wata dariya hafiz yyi yacehmmm su iyali manya to dadin abun ma ,kafin wani yyi mukayi kaga munfi sanin dadin iyalin"yadubi riyan Kinga yadda mijinki ke Loma tamkar beta ciba"murmushi tayi ta gaidashi ya amsa ,Yana amsar sultan,had'e da cewa kabar daddynka yasake da momynka...harararsa Abdallah yyi had'e da cewa dama Kai ka kawosane balle katafimun da yaro "kabani yarona" murmushi Hafiz yyi yace to ga kayanka nan ,yamika riyan sultan ya fice..

Abdallah yyi murmushi yanata loda ma cikins ayana Santi ,Saida yyi Kat kafin yyi feeding nata,yajata part nasa sukayi romance abinsu kafin suyi wanka ,atime din sultan yafarka sbd yyi bacci "suka maidosa part din su Hafiz...kafin sukoma part nasu" Ak yyi matashi da cinyar riyan suna fira abunsu tana shafa kansa...

Ahankali yace nifa gsky my Queen dg dinner bbu abinda zaakara banason yawan bidia , sannan Mai k'unshin nan gd zataxo jibin tamuku ko?"

Eh nan zata zo"

Ok to yanzun me zaaba kawayen naki?"

Babu komai sbd nima banison bidia,Kuma banida friends da yawa"ok hakan yyi "anjima Mai photo zaizo yamana nidake ,sannan ranan juma a wato ranar dinner friends nawa zasuzo da matansu" Dama kanada Friends masu aure?"" Eh Mana" irinsu sir Aliyu , yarima Ashman,general sulaiman ,Abdul,Kai Wai da wad'an nan abokankane? Eh Mana kinsansu?" Eh nataba jin labarinsu wlh" to Zaki gansu azahiri ,Amma shi Abdul na bilkisu banji labarinsaba har karshe Wai kuwa ya auri billy?" Ya aureta Mana har gun anniversary party nasu make sbd yadda bikin yazo abazata bbu wani shiri da akayi"Allah sarki Yaya na tausayawa Abdul sbd ALLAH ya had'asa da WATA UWA! Cewar riyan fuska kallar tausayi...kedai bari sai Kuma ALLAH ya basa mace ta gari bilkisu sunsha gwagwarmayar rayuwa "har Zama fa sukayi agdn goggo dg karshe Kabir yahada Baki da wata mace akayiwa Abdallah sharri Amma bilkisu tace Bata yardaba tasan halin mijinta ,shinefa goggo ta koresu dg gdn, alokacin bilkisu n nada tsohon ciki..saidai Musa abokinsa ya ararmusu gd gun mahaifinsa suka zauna... ALLAH ya kyauta cewar riyan sbd tausayi...

Yau yakama talata ayaune Kuma ake kunshi"

Zazzaune suke....

Share..

BY MMN FAREESA [7/12, 1:46 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn Fareesa

Not edited❌

P55

"Zazzaune suke a lambun gdn kan babbar tabarma "anawa Yan matan kunshi wato kawayensu"..gefe guda Kuma amaren ne wata Yar nijar me musu nasu..Masha ALLAH abin sai Wanda yagani ,gaba d'aya amaren sun canxa sai k'amshi da sheki suke sunyi gwanin kyau"agefensu feedo ce zaune tana ba sultan nono" can tace gsky guys din nàn wacce tamuku nima it's zata mun in angama yiwa hussy sbd nima nayiwa mijin nawa kwalliya Dan na lura tafi meyiwa kawayenku iyawa! Hmmm gsky bamu yardaba anty feedo cewar hussy tana dariya" hararar ta ,riyan tayi tace Dole kuwa amata kodan aburge aminin mijina Kuma D'an uwansa....dariya suka shek'e da ita" hussy ta e oh ni anty riyan haka kike mugun son Yaya sai natuna time d'in da kike Sha Masa k'amshi" kinsanma kuwa a ikin k'qwayenmu wata ta k'yasa...wata uwar harara Riyan ta bankomata had'e da cewa Ina Wasa dakene Wai hussy"ok bara na kirasa na gayamasa....tafada cikin tsare gd"maida wukar Wasa nake Dan ALLAH kinsan halin Yaya wlh dukda Ina amaryar saiyamun duka...murmushi feedo tayi tana kallon riyan da mamakin ganin yadda tayiwa hussy wacce ta tabbatar hussy tabata shekara 6 ko 5 da haihuwa Amma Dan yayanta take aure shine take tsare gd haka"tafad'a azuciyarta...

Bayan an idar musu suna nan zaune sai ga Abdallah "dawowarsa kenan dg office yanufosu fuska atamke yyi bala'in tsare gd"riyan kuwa fuska asake ta Mike tsaye sbd tasan gunta zai nufo"tasbihi take azuciyarta ta godewa Allah dayabata Abdallah amatsayin abokin rayuwarta ,tanason nmj a me Kama mutuncinsa inyashiga gundake da Mata" musammun da matan yanzu wasu sai addua" takuma San haka Abdallah yake tuni.. Gurinta ya nufo suna had'a ido atare suka sakar ma juna murmushi Saida suka burrge jama'ar dake Gurin yyinda aka shagala da kallonsu... ahankali riyan tace my man sannu da dawowa da alama ka gaji ko?" Sbd naji hakan ajikina! D'aga Mata Kai yyi alamar eh Yana kafeta da Ido sbd yadda kunshinta yatafi da ita" hannunta ya rik'e ya sumbata had'e da janta sutafi...feedo tayi saurin cewa daddy sultan Ina kabaromun mijina?" Murmushi yyi yace ah Ashe kina nan Kinga my Queen tasa bankula da kowaba sai ita" mijinki Yana zance! Yafad'a cikin tsokana.. Y'ar dariya feedo tayi tace hmmm ainasan baza kabariba hakan yakasance ba balle Kuma nasan waye mijina...

Abdallah da riyan suka bar gun suka nufi part nasu atare sukayi wanka suka ci abinci"kafin su rabu dukda shi gogan beki su dauwama atareba...

Ayau Kuma akayi wa'azi Mai shiga zuciya" bbu abinda amaren keyi sai kuka" musammun riyan duk jikinsu yyi sanyi...bayan mutane sun watse sannan riyan ta lura da mama zuwaira Mae abinci da Fatima cikin shiga ta wadata had'e da Kamala"rungume juna suka Yi Fatima da riyan suna firar yaushe gamo?" Kafin riyan su gaisa sosai da mama zuwaira"nan take cewa y'ar nan Kinga yadda muka canza?" ALLAH ne yacanzamu Amma Abdallah ne Sala! Yanzun nadena siyar da abinci" Yacanza Mana gd "yazanwa Fatima makaranta yasiyamun freeza guda 2 Ina sana'a" Dan ALLAH kik'aramun godiya !riyan ALLAH yyimiki albarka yabaku zaman lfy da hakuri da juna...Dan ALLAH kiyiwa mijinki biyayya" Kinga har k'auye yaje yagaida dangin hafinki yamusu hidima sannan baffanki iro kanin mamanki yamaidosa garin nan shida iyalansa yasiya Masa gd... Ajiyar zuciya riyan tayi ,tanamaijin farin ciki sosai aranta tanajin k'aunar mijinta nabin ko Ina ajikinta"lallai sai yanzun tasan waye Abdallah da halinsa n akaramci da taimako" tabbas abaya yafad'a Mata cewar batasan waye Abdallah Kuma ta jahilci saninsa Ashe da gske ne?" cikin farin ciki ta amsa wa da mama zuwaira ameen tamata godiya sbd itace silar haduwarta da Abdallah mijinta Kuma D'an uwanta ,gashi har angane yayar mahaifiyartadata Bata shekara da shekaru...

**********" Ayaune Kuma yakama dinner" gaba d'aya angunan da amaren sun had'e iya haduwa ,misiltawama bata lokaci ne" su Abdallah da riyan ne gaba Tasha doguwar riga ta material white & maroon calou,anmata gownt ,yyinda Abdallah yasha farar shadda taciki da babbar riga" sunyi kyau Masha ALLAH abin sai Wanda yagani! Sauran angunan da amaren na bayansu suma sun wanku....kowa da kowa yashige mota.... yyinda fans d'in AUREN WATA SHIDDA kaf Saida AK yabada motocin da za'a kwashesu....lol...

Gaba d'aya Abdallah ya rungumo riyan da zugar abokansu suka shige cikin hole din ana musu pics da video sauran amaren suka rufa musu baya....Masha ALLAH dinner tayi yadda akeso anci ansha an rak'ashe" mawak'a sun Sami kud'i da haka taro yatashi lfy"

Washe gari...andaura auren alhassan da taslim,faruq da hussy ,sai muce ALLAH ya basu zaman lfy da hakuri da juna"tun marece amaren keta kuka harda riyan dukda cewar itada taslim anan gdn zasu zauna ammusu part aljannar duniya" hussy ce zaa kaita G R A sbd Amma mijinta transfer...

Da misalin karfe 6:30..pm gaba d'aya suna parlourn Abba Yana musu nasiha Mai shiga jiki ,kasancewar yace shizai kaisu da kanshi d"akunansu bayasan taro" hakan yyiwa Abdallah dad'i..bayan ya idar yamusu addua yace sukoma ciki suyiwa iyayensu sallama ita hussy ta wuce mota inyakai sauran yazo ya kaita...

Riyan ce atsakiyar su takama hannun ko wace" kansu Duke suka shiga cikin parlourn" murya a dushe sbd kuka suka fad'a jikin iyayensu....hhhhhhhhhhhh😂🤣dad'ina da yau da gobe saurin zuwa yo Ina kukabar soyayyar ne?" Da zaku ruk'a kuka sbd kawai za'akaiku gdn mazajenku masoyanku?"cewar hjy Kaka tana kallonsu tana dariya...

Hmmm inkungama kukan kilbibin Dan ALLAH kutafi ALLAH ya tsare sannan kada Naga k'afar kowace a sashen nan, kutsaya can kuyi rashin kunyarku "aigara kudaga Kona Dena ganin haramun mike dalili"Haba hjy keda Yan jikokin naki" aizakiyi kewarsu...cewar ummi tana murmushi....ah ha wlh nikuwa neman me Zan musu asauka lfy"ammi ce ta tashi takamasu ta rakosu har inda Abba yake ,kafin ta koma ciki..,,,

Taslim aka Fara kaiwa kafin riyan..byn fitar Abba ta wuce toilet tayi alwallah tayi Isha i dama da wankanta! Tasake feshe jikinta da turaruka da humra ta zauna ta rufe fuskarta....takai kusan mintina 28 da Zama tajiyo motsi da k'amshin turaren Abdallah...murya can qasa yyi sallam "Yana sanye da wani d'enyel bowel fari yasha aikin hannu Riya iya gwiwa"ya aza hula gaban goshi fuskarsa awashe tamakar ammasa bushara da gdn aljannah...kallo d'aya zaka Masa kasan Yana cikin farin ciki...ledojin hannunsa ya aje gefen gadon ,kafin yazauna kusada ita" Ahankali yace amincin ALLAH ya tambatta agareki yake ma'abociyar haske da ilimi...dafatan kinwuni lfy Kuma kina farin ciki da wannan Daren.. yafad'a Yana yaye mayafin ta,tayi saurin rufe fuskarta sbd kunya... murmushi yyi yace my Queen Kuma amarya ai yakamata kisaki jikinki,kidena wannan kunyar shiyasafa nace ma friends Dina bbu Wanda zaibini gsky da sunan rakkiya" nizan Kai kaina kobanyi daidaiba ?" Shru tayi Bata d'agoba" hmmm tunda bansayi bakiba" agayamun nawane kudin siyan bakin?" Kai tadago ta Dan harresa suka had'a ido murmushi yyi yace kinfi kyau inkina harara "yanzun muje kiyi alwallah muyi Sallah Ni inada alwallah...murya can ciki tace nifa nayi Sallah" eh dukda haka zamuyi wata ,muje ko indaukeki da sauri ta tashi ta wuce bath room...

Bayan ta idar tasamesa ya shimfida prayer mat "nan yajasu sukayi rakaa 2 kafin yadafa kanta yyi Mata adduar da monzon ALLAH ya koyar dayi adaren farko..

Bayan sun Gama yajawo ledojin daya shigo dasu yaje kitchen yadakko plate da cup yyi seving nasu da gashashshiyar kaza Mai taushi harta biya Raina.😋

Abaki yafara Bata ,bacin tasoyin gardama ya rarrasheta tadanci shima yaci....kafin taje tayi brush ta canza kayan bacci ta kwanta"yyinda Abdallah ya wuce dakinsa yaje yashiryo yadawo...

Kashe fitilun duka gdn yyi yazo gefenta ya kwanta"

Riyan kuwa tsoro fargaba yahanata bacci tanajin time d'in da yakwanta jikinta yahau rawa... janyota jikinsa yyi y rungume had'e da kissing n goshinta" yace Wai duk wannan rawar jikin n Muna tarene ko meye saikace yauzamu kwana gudaya??" Inma wani Abu kike gudu Toni baccima nikeji muyi kwanciyarmu kinji...ajiyar zuciya riyan tayi had'e da shigewajikinsa...sagashi tasaki har fira sunayi har bacci yyi awon gaba dasu..

Washe gari tare sukayi wanka da break fast din da ummi ta Aiko Yar aiki takamusu,kafin su baje parlour cikinshigar k'ananun Kaya " riyan n zaune a tsakkiyar cinyarsa yarungumetasuna kallon pics d'in bikin awayar Abdallah"

Anazuwa gun wani indayaketa kallonta ,ta turo Baki haba Yaya irin wannan kallo?" Hmmm laifine ?" Eh Mana " haka kkace?" Eh tafad'a tana niyar barin jikinsa...yyiwuf da ita Yana cewa bbu inda Zaki yarinya bakince eh ba?" Turo Baki tayi...yyisaurin cafkar bakin suka baje kan carpet...bbu Bata time AK yafara romancing nata azafafe abinda betaba yiba yau saida yyi yacire Mata riga tuni riyan Ido yaraina fata...tahau magiya da basa hkri...

K'yaleta yyi d kyar idanunsa sun canxa kala...saidai yasha alwashin duk runtsi yau da dare bbu d'aga k'afa....

Share..

BY MMN FAREESA [9/3, 5:10 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

I'm really very sorry my fans🙏🏼

Not edited❌

P56"

Da dare bayan sun Gama abinda zasuyi sun kwanta"Abdallah sai Jan ta yakeyi da surutu tun Bata biye Masa harta saki jikinta,a azatonta bazai Mata komaiba." Jawota yyi jikinsa Yana shafa bayanta" murya can k'asa yace baby d'azun bayan mun idar da Sallah Naga wani tabo abayanki !bara na duba...bejira cewarta yafara kokarin k'asa da Yar fikar rigar baccinta....tun da taji hannunsa na yawo ajikinta ,tafara kakkarwa da kirma "yyinda yakai hannunsa yyi swech off din fitilar dake kusa dasu...cikin wani yanayi take turesa had'e da cewa Wai meye haka? Pls Kaden..... had'e bakinsu da yyi yahanata kasa k'arasawa.. Ahankali yake romancing dinta "tunyana ahaiyacinsa har yafice ahaiyacinsa "yyinda riyan Ido yaraina fata sai ihu da kuka take shikuwa yyi Nisan kiwo...🏃🏻‍♀️🙄😝sunkoreni🤫

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull