Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 21

Auren wata shida cmplete - Chapter 21

Auren wata shida cmplete Chapter 21: Auren wata shida cmplete Chapter 21. Bayan shigarsu ciki"sai Yan kalle kalle riyan keyi ta tuna rayuwar datayi acikin…

3,360 words

Bayan shigarsu ciki"sai Yan kalle kalle riyan keyi ta tuna rayuwar datayi acikin part dg zamanta Yar aiki har aurensu....lura Abdallah yyi da hakan sai yyi saurin janta suka zauna kan 3 seeter"shikansa inyana tuna abinda yyi abaya yanajin haushin kansa... Soyake su had'a ido Taki yarda"hannayenta dake cikin nasa yafara murzawa Yana kallon yadda sukayi kwanin kyau da lallen"yafara kissing hannun! Runtse Ido tayi sbd jin wata kasala d mutuwar jiki"ahankali ya matso da fuskarsa kusada Tata yahade goshinsu d Karan hancinsu gu d'aya ,murya k'asa k'asa yace I love you so much my queen....pls ki bud'e idonki ki kalleni Kinga jibine tafiyar nan ,yakamata ace kin hakura hakanan kisaki jikinki Dani"Amma na lura kamar ma tsorona kike bacin nace ni bazan Miki komai...pls say something! Inkuma kinfison innaje ingilar inyi zamana acan inma yakama nadawo saina auri...wuf ta bud'e idonta fas akan fuskarsa tana Masa kallon tuhuma....wani sanyayyen murmushi yasaki Wanda yakara Masa kyau" yaja hancinta had'e da cewa hmmm duk miskilancinki nasan bakikai Abdallah ba Tona sallama ,na furta ,kema yakamata ki furtamun hakanan nasandai ana Sona....harara ta sakarmasa yyi dariya yace kinyi kyau sosai da hararar nan "janye idanunta tayi tace dama da gske jibi tafiya zakayi?" Eh Mana" Amma shine baka nasarmunba"damuwa kikayi Dani balle nasanar Miki"yanzunma inbacin Dana tafo dake bazaki biyoniba"cikin shagwaba tace to ba ummi tahanani zuwa part nakaba" K'warai kuwa "Amma ai ita tana can part d'in nata mijin ko?" yafad'a ko ajikinsa yyinda riyan kunya ta kamata...Amma Yaya har....bakinsu da yahade yahana ta Ida maganar...Byn 35 minit... Kofar toilet d'in aka bud'e Abdallah yafito da riyan dauke ahannunsa dg shi sai towel iya kugu,itama danata towel d'in "idonta arufe...kan bed yakwantar d ita ,Yana murmushi yace to kibude idon munfito"gsky kunyar nan Taki tayi yawa madam ! bud'e ido tayi tana murguda Baki batare data kallesaba tace nikadena cewa madam sai kace wata babba"lah lah lah nikike murguwa Baki Aiko Zan sanar da umma kuwa ?"eh din kafada...mene kikace ?" Yyikan bed d'in da sauri tayi baya zata sauka tana dariya ,yyi saurin cafkota ta fado kansa ya murginar d ita yadawo samanta Yana Mata chakulkuli...tanata dariya harda hawaye tana basa hakuri....Kiran Sallar laasar yakashi k'yaleta " Yana cewa zo mu shirya naje nayi Sallah kada na makara" Cikin shagwaba tace to Ni wanne Kaya Zan saka ?" girgiza Kai yyi had'e da cewa hmmm inkin canza Kaya zasu dauka komai yaafaru kenan" Eh Kuma fa ! Amma Ni gsky ,Zaki tashi ki shiryani ko kuwa sai nayi sallar anan mu kwana anan bbu me fita dake kinsan Zan iya..da sauri ta kallesa ta marairaice pls Yaya kunya nikeji kaje kayi sallar Zan jiraka...

Gun mirror yamatsa yyi shfa yazura jallabiya yafeshe jikinsa d performance d body sprays yace ...ita kuma ta mayar da kayanta yakamo hannunta Yana cewa innafito Sallah zanshigo nayi lunch sannan inkika buya wlh nida kene" nifa nadena bbu inda Zan buya"Dan ALLAH da gske my Queen ?" Eh da gske "murmushi yyi yauwa kokefa ,kinci abincin ne?" Ah ah "ok sai muyi lunch d'in tare ko?"to shikenan, tafad'a gab dazai iso get yace ta koma har ya juya "tace ALLAH ya tsare aroka Dani"da sauri ya juyo sai ta juya da gudu tana dariya....

######

Bayan dawowar Abdallah kuwa haka akayi awaiting parlour yasami riyan ta shirya Masa abinci ,dukda tanajin kunya haka yajata sukaci tare a plate 1, dukda kowa da spoon nasa....hjy Kaka kuwa barin parlourn tayi tana sababi had'e da cewa zatama Abba mgn daya dawo dg tafiyar abashi matarsa tunda itama ja'irar tanason gun shi...su feedo sai dariya suke k'asa k'asa su taslim kuwa bbu damaryi itada hussy saidai adanne sbd sunsan halin Abdallah yaci k'aniyarsu..... Amma fa byn fitarsa riyan Tasha tsokana agunsu tun tana kulasu harta share...*********** Masha ALLAH yau anwayi gari juma'a Kuma ranan suna ,yaro yaci KABEER...(sultan) mejego da angon jego had'e da jama'ar gdn sun wanku saidai ace Masha ALLAH...

Da misalin karfe 5:11 pm feedoce dasu riyan da kawayenta a compound din gdn me DJ yasaki kid'a ana chashewa,itadai riyan tana gefe tana kallonsu suna rawa takiyi" Tanadai musu liki tana murmushi.. K'amshin turaren Abdallah da sauri ta juyo" Ta ga shida hafiz sun nufo Gurin "yyi masifar kyau"da sauri ta dubi kayan jikinta...shaddace dark orange" taga shima itace ajikinsa ,hafis ma Ash shida feedo... Bata auneba taji hannunsa ajikinta ya rungumota ta baya,bbu kunya . Mai photo yadauka"ahankali tadan zame had'e da rik'e hannunsa ta shagwabe fuska tace anafa kallonmu"d'age gira yyi had'e da cewa so what?" Kinga xo mubar gun nan yafara cika ga gardawa banso ayita kallemun ke... RIYAN! Inata mgn bakijiba"ya gd?" dg ita har Abdallah suka juya suna kallon me maganar...

Uncle Khalil ne (malaminsu riyan na skul kasan cewarta SS 3)

Satar kallon Abdallah riyan tayi taga yahade Rai"ahankali tace mlm Ina yini?" Lfy lau"naha.... look mlm waya baka damar kula matata?" Cewar Abdallah Yana huci had'e da chakumar kwalar sa.. pls Yaya malaminmune Kuma besan inada aureba... adedenan Hafiz yalura.

Da sauri ya matso yajanye Khalil Yana cewa lfy abokina sbd yasanshi ?"yawo matarsa gun sunan...

Abdallah beyi mgn ba ya fisgi hannun riyan sukabar Gurin...

Cikin fahimta Khalil yyiwa hafiz bayani ba wani Abu bane kawai shi mlminta ne shine yamusu mgn..

"Hakuri hafiz yabashi "yakuma sanar masa eh mijintane ko a skul kada ya K'ara kulata..

Kasancewar. Hafiz asan halin Abdallah hakan yasa yacewa feedo Yana xuwa..

Suna barin Gurin yasaki hannunta,duk magiyar datake Masa dabasa hakuri be saurareta,yawuce part nasa..

Inda bbu jamaa sosai tasamu ta Duke tana kuka,dama gata gwanar kuka ce..

Part d'in Abdallah hafiz ya wuce..

Yyi knock yamasa banza"hakan yasa yashiga kawai.,,,

Zaune yasamesa idanuwa jajir ,alamar bacin rai" yakamata ace karuka binkice kafin kahau dokin xuciya.... mutumin nan bada wata manufa yyi Mata mgn ba baikumasan tanada aureba...dallah mlm rabu Dani wato kana goyan bayansa ko me?" Nina isa nayi hakan ,namasa bayani ko a skul kadama yanuna yasanta,yace abaka hakuri ,Kuma na yarda and mutumin kirkine...Tsaki Abdallah yyi had'e da cewa matsalarsace in mutumin kirkine me yakai idonsa akan dalibarsa ,inba jawowa Kai rainiba..hmmm kadda fa ka manta Sir Aliyu da hafsat malami ne da d'alibata...su suka sani ai Dana dawo Zan cireta dg skul din tashiga jamia Amma nikab zata ruka sakawa... sannan Zan saka Amin lek'en asiri a skul din muddin ya kula matata zai K'are rayuwarsa a preesing " Kasan Zan iya hakan,Amma kasan laifinkane Dana sanar tanada aureba askul din...laifin Abba dai bashine yasakata ba, yafad'a Yana harararsa.. murmushi Hafiz yyi had'e da cewa yanzun dai kayi hakuri pls abar maganar"

"Ina ita riyan d'in?"

"Oho"

Kamar ya oho?"

Na k'yaleta,kuam ai gashi kagani da idonka tafi k'arfin ta biyoni tabani hakuri ko"

Hmmm AK bakaji dudu du yaushe riyan din ta sauko tasake maka ?harkake haka"halinka na nan kenan ?" Haka goben zaka tafi kana fushi da ita?"

Banza Abdallah yyi Masa yashige bed room nasa.

Hakan yasa hafiz fita,aharabar gdn yaduba, cikin saa yahangota Kai Duke.

Sallama yamata ta dago"fuska duk hawaye,hakuri yabata"kafin yace kije apart naku yanzun kibasa hakuri kinji baa sanya Gurin kula da miji ,Ni in inafuahi feedo Bata iya bacci saina hakura , shiyasa har yanzunbbu gurbin kowace mace azuciyata sai ita... yafad'a cikin tsokana...

Cike da kunya riyan ta tashi ta nufi part dinsu...

"Parlour bbu kowa,hakan yasa ta tsaya ,tana tunanin jiyafa haka adole yasaka itadashi sukayi wanka,bbu kunya yatube gabanta danma ta runtse Ido...

Ganin bbu sarki sai ALLAH ta kutsa Kai bed room dinsa....

K..

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by Mmn fareesa

Not edited❌

Dedicated to alhussen 80K (Abu Sameer)

P 53

Kwance yake kan bed ,rigingine .ya lumshe Ido tamkar me bacci "dg shi sai boxer ajikinsa.. Riyan kuwa ahankali tyi sallama! Sau 1 takallesa ta kauda kanta"sbd ganin bbu Kaya ajikinsa, yyinda shikuma Yana kallonta ta kasan Ido.. Jiki bbu k'wari ta nufi bed side drower zata zauna...AK yyi wuf d ita ya rungumota ajikinsa"cikin shagwaba tace Nika cikani tunda bazaka hakura ba....uhhmm my sweet Queen ,aiba haka ake bawa miji hakuriba ko ?" Amma yanxun tunda kinzo bbu komai nahakura kinji... murmushi tayi ta rufe fuskarta tana cewa yakamata kasanar mun abinda bakaso insha ALLAH Zan kiyaye!Amma pls karage saurin fushi ,manzon ALLAH (S A W) yyiwa wani mutum da yace Masa yimun nasiha sai annabi yace kada kayi fushi!yaasake maimaita Masa kada kayi fushi....nasan kasani namaka tuni... murmushi yyi yasumbace yace hakane tawan dama abinda akeso atsakanin ma'aurata shine fahimtar juna shine mak'asudin zaman lfy,Amma ni ummi tamun katangar karfe dake to kima sani yau bbu inda zakije guna Zaki kwana ,dama jiegin 12: Zan hau insha ALLAH Muna tare...Amma kasan...nasan me?" Kizauna kina biyewa ummi bacin mun shirya kanmu abinda kawai nakeson ji abakinki ,kawai innace Miki ilove you" kice I love you too my sweet AK....dariya riyan tayi har fararen hakoranta suka bayyana"cikin shagwaba tace Wai da gske nan Zan kwana?"

Eh Mana " yafad'a Yana d'age gira"firama zamuyi kafin muyi wanka sai natafi sallar magrib... Fira suke sama sama rabi Abdallah na Wasa da ita ajikinsa tun Bata sake ba harta sake dashi "Koda Abdallah yaga 6:30 pm tayi yace tashi muje muyi wankan ko"tashi tayi ajikinsa ,tana kokarin guduwa yyi dariya yace lallai my Queen kina Wasa Dani ko?" Finciko yyi yahaye samanta yasakarmata nauyinsa,zaro Ido tayi ! azuciyarta tace nashiga3 Ni riyan ,shikuwa dariyar mugunta yake Yana cewa Zaki sake yunkurin guduwa ?" Ah ah wlh Yaya pls kad'agani kayi nauyi...hancinta yaja had'e da cewa dg yau kada ki koma kirna da wani Yaya ki canza mun suna malama"sai uban nishi kk ,Ina ga nayi megaba d'ayar,inkuwa mukaje toilet kika rufe Ido to komai sai yafaru yarinya natafi nabarki ana jinyarki...yafada Yana d'agata" tashi tayi tana turo Baki ranta fall tsoro ,yamiko Mata towel shima yadaura nasa suka shige toilet...ko aciki bbu kunya tamakar rannan,hakan Abdallah yyita tsula rashin kunyar shi ,riyan kuwa bbu damar rufe Ido saidai ta kauda Kai...ahaka suka Yi wankan suka fito ya wuce masji.,,,,

Be dawo ba Saida akayi isha'i Koda yadawo part nasu yanufa,riyan nazaune kan kujera a parlourn tana latsa waya tana murmushi da alama chat take...cikin husky voice nasa yace Mrs Abdallah azo atarbi Abdallah sbd hakan yatsara arayuwar aurensa matarsa ce komai nasa... yafad'a Yana bude Mata hannayensa ...cikin jin kunya taje ta shige jikinsa..

Kan kujerar suka zauna yabude take away din daya shigo musu dashi..suka faraci Yana feeding nata da kansa suna fira gwanin birgewa,gefen zuciyar riyan tana mamaki Wai yau itace da Abdallah ahaka ,Kuma Wai Dan uwantane jininta , lallai ikon ALLAH yafi da hakan.,,,,,

Acikin gd kuwa ,Koda akayi isha'i bbu riyan bbu alamarta sai aka shiga jajanta " Hafiz ne yashigo agajiye awaiting parlourn sbd yakira ammi ta duba sultan Yana kuka yasamu ana zancen Ina riyan tashige tun marece...cikin ko inkula balle jin nauyi hafiz yace yo Ina zata inba Gurin mijinta ba ,aisuna tare...Qalu Inna lillahi wa inna ilaihir Raju un!! Arud'e jama'ar parlourn ke dubar hjy Kaka sbd jin salatin datayi"ta Dora da cewa yanxun sbd dibar albarka yaron nan haka yyi bbu kunya"in anyi mgn shidan Boko ko"to ai ita ja'irar ita tafisa tunda tabisa,yo miye laifinta hjy Dan tabi mijinta?" Cewar alhassan Yana murmushi,ungo nan nace ,tamasa dakk'uwa, had'e da cewa oh kaima haka zakayi ja'irin banxa "duk kunbi Kun fitsare...Kai nidai haka ALLAH ya rubuta matsiyaciyar yarinyar nan hassu takamun masifar rabani da jikokina gashi kowane yatshi bbu kunyar jinin Fulani ajikinsa...toke HAJARA kinji tabi mijinta saiki basa matarsa inyadawo k'ila lokacin ta haihu sbd nasan be rasa Mata ciki...su ammi ,umma ummi... murmushi kawai suke yyinda yaran ke dariya umma ta korasu, Hafiz yafito Yana cewa zamani ne abarsu su hole wlh...zakasan holewa gobe Inna bada umarni hiddausin ta tafi gd wanka saitayi kwana ,60 ja iziri...da sauri hafiz yyi rubus yadawo amarairaice yace natuba wlh kada kiyi haka hjy pls.. haba matar ! Nisan abinda Zan ruk'a siyomiki.. murmushi yakumcewa hjy Kaka ,shikuwa ammi ta banko Masa harara yyi saurin fita...

Tsaki hjy Kaka tayi had'e da cewa aikin banza yo mutum yaja Dani Mana yaga aiki da cikawa shi kanshi audullahin yazo da safe yasameni wannan mazuran nashi da d'aure fuska be Hana Ni yimasa tas...ke Kuma HAJARA saiki barsu suyi rawar gaban hantsi tunda ita Mai miji ta bisa bbu kunya batare dasun tareba ,ke kanki kinji kunyar shiga tsakaninsu gashi sun yarfaki meyafi haka ciwo?" Hmmmm yaran nan sai hakuri hjy Dan ALLAH kiyi hakuri...cewar ammi da umma to hakurin meye duk shaki'yin dayamun badaidai iyaka na dauki mataki mgn Kuma bana fasawa ehe.... Tafad'a tana ficewa...

Abdallah da riyan kuwa saida sukayi Kat ,kafin suje susake wanka da burush suka kwanta... ahankali ya janyota jikinsa yarungume Yana shafata yace banbaki amsar tambayar kiba d'azun ..Kinga gsky inada kishi sosai banason kije ko Ina saida izinina inba skul ba, sannan banison kawaye sosai sbd matsale,Abu na gaba kirikemana sirrinmu,banison kirik'a firata da yaran nan sbd kinsan bansan raini, Naga kansu rawa yake musammun husaina take ko hussy...insha ALLAH Zan kiyaye, to Amma yay...Mena fad'a Miki d'azun?" Oh namanta"nifa Banga laifin hussy ba kacika Shan k'amshi da yawa...bakinta ya matse yace maimaita abinda kkce" uhmmm ...murya k'asa k'asa yace toke muke bakyaso ne?"sannan gsky inhar Baki furtamun Abu 2 harnafi bazanji dadiba Zan Kuma Yi ko kwanto akan kin amince Dani amatsayin life partner naki...na 1 kikirani da special name sannan kice mun ilove you....shiru tayi...yagirgizata..yaji tana murmushi , ahankali tace hmmm nidai gsky banison karuka hudda da kowace mace in ancire Yan uwanka "ko kallonsu..saime?" Shikenan... murmushi yyi yace bakida matsala da hakan riyan dama can atsarina Ni mijin mace 1 ne, to Kuma koba hakaba ,riyan can zauna dake ke1 sbd hlarcin da kikamun arayuwa ta bazan taba mantawa Dan ALLAH riyan kiyi hakuri da laifin danayi abaya kinji...bbu komai Nina manta ma baka Dena tunamun mijina ilove you too... tafad'a tana murmushi had'e da rufe fuska...cikin farin ciki ya matseta ajikinsa ya had'e bakinsu gu d'aya.. ,saida Abdallah yyita jagwalgwalarta "kafin yahakura yarabu da ita sbd ganin zai dagawa kansa hankali,yakuma dauki alkawarin duk runtsi sai ta tare agdnsa zai karb'i hakkins... wannan dare sunyi kwanan farin ciki dakuma alhinin rabuwa da juna...

*********

Washe gari kuwa ,sukuku riyan ta tashi Abdallah Yana lura da ita,yakumaji dad'i sosai sbd yasan dai yanzun tana sonsa"

Atare sukayi wanka "yasaka akamusu oder na break fast"

Sanye yake da suit bakak'e Yar ciki ja" kansa yasha gyara yyi masifar kyau"kamalarsa da haibarsa had'e da kwarjini sun sake fitowa atare dashi, sai kamji ketashi ajikinsa shida riyan dake sanye da gownt bak'a ,tayi kyau dukda bbu make up afuskarta! Hannunsa cikin nata ,saidai gaba d'aya dg shi har ita fuskokinsu bbu walwala sbd zasu rabu da juna...,,

Zama sukayi kan kujerun dake gaban dining table d'in suka Fara tsakurar break din kad'an kad'an Abdallah na rarrashinta kan cewar suna tare awaya da vedio call... Hafiz yashigo da sallama....riyan tayi yunkurin tashi d'aga cinyar Abdallah.,,

Hafiz din bakonkine?" Cewar Abdallah Yana mayar da ita..

Haba abokina inba hellow ai akwai hii!!

Tun jiya dg naturo a rarsh...dallah mlm kamana shiru ,zaka wani shigo saikace na kiraka.... murmushi Hafiz yyi yace eh naji job aakieani ba nazo muyi bankwana sannan wannan hura hancin da Shan k'amshn naka bai Hana Ni fadar abinda Naga dama ,kazo ka rik'e riyan to kasani wlh tsohuwar nan hjy Kaka najiranka.... Tsaki Abdallah yyi azuciyarsa yace gsky tsohuwar nan yakamata acanza Mata gd tazo tasaka ma mutane Ido..nasan dole inmunshi ga ciki sai tamun surutai....gaisawar da Hafiz keyi da riyan yadawo dashi tunaninsa... ahankali yace tashi muje ciki my Queen karfe 10:35 muyi sallama dasu ummi zanje office Kuma jirgin 12: Zan hau...

Kafin yadubi hafiz yace mlm zaka iya tafiya ko " murmushi yyi yace madallah ,sultan yaronka najiranka kamasa sallama... murmushi Abdallah yyi had'e da cewa kasan hakan dolene ...kafin Hafiz yafice.,,,,

Tashi riyan ta yi ,suka rufe part d'in ,yajawo trolley din da riyan ta shirya Masa Kaya jiya ,aka fitar dashi Dan asaka aboot...

Jerawa sukayi suna tafiya , Abdallah nasanar Mata duk abinda takeso ga atm nan ta Zara sannan zaa kamata iPhone 11 +...da hakan suka nufi babban parlourn gdn....

Da sallama suka shiga " Abdallah fuska atamke , parlourn cike da jamaa...

Gun feedo Abdallah ya nufa yakarbi baby sultan dayasha gayunsa cikin kayan sanyi yanata zuba k'amshi.

Kafin yanufi gurinda su ummi,umma ,ammi suke suna fira..yaje yagaidasu.. yyinda riyan su feedo da hussy keta tsokanarta Wai ta kwana gun miji...itadai cike da kunya ta sadda Kai k'asa and ganin iyayensu...

" Hjy Kaka ta fito da tazbaza ahannunta tana lazimin" tafa hannuwa tafara Yi sbd ganin Abdallah su umma Mama's afatan sauka lfy"to rasa kunya kajin birni"kana nufin bazaka gaisheniba Dan kada namaka mgn kaja yarinya gunka ta kwana ,yo k'ilama lokacin da ake cewa tana d'aki tana bacci nasan gunka take zuwa....intaje haramunne?" Abdallah yafad'a akule fuska bbu walwala " bansaniba ! Aida duka na kayi saina baka amsa...

Haba hjy keda Mai gdn naki, sallama yakamata kuyi ba fadaba cewar ammi.

Washe Baki hjy tayi tace to aikinsansa miskiline"Ina ita riyanatun ?" D'ayar marar kunyar... Abdallah bwyi mgn ba yafito da rafar 1000 yamikowa hjy Yana cewa kimun addua sainadawo....Baki washe tahau aka Masa albarka da adduar sauka lfy...bbu kunya yaja hannun riyan bacin yamika ma feedo sultan suka fice...

Suna fitowa mota suka shige drive yajasu sai air Port....

Acikin m....

Share...

BY MMN FAREESA [7/12, 1:44 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

P54

.......Acikin mota kuwa " tunda suka shiga Abdallah kefaman rarrashin riyan da fad'a Mata kalamai masu sanyaya zuciya"kafin ta sake "Koda sukazo air Port,zamansu sukayi kafin time yyi na hawan jirgin...saidai driver din yafita yabarsu amotar.."ahankali Abdallah yajanyo riyan jikinsa"Murya k'asa k'asa yace ina fatan dana dawo ummi zata banike muje honeymoon din mu ko my sweet Queen??" D'aga Masa Kai tayi ,alamar eh"hancinta yaja had'e da cewa malama mgn zakimun ba body language ba"murmushi tayi harfararen hakoranta suka bayyana Sbd tuna time d'in da yamata warning akan Masa body language..."yyinda Abdallah yashagala da kallonta"ahankali tace to nadena MY REAL ONE! tafad'a tana rufe fuskarta sbd kunya...ware Ido yyi cikin jin dad'i yace wannan surprise haka"pls maimaita mun nasake ji...batare data kallesaba ta mak"e kafada" matseta ajikinsa yyi d kyau" kafin yace kissing nawa zakiyi yarinya Dan nagaji d wannan kunyar Taki..turo Baki tayi....yyi saurin manna bakinsa anata....mutane da aka Fara Kira yadawo dasu dg inda suka Lula....wayarsa da yyimusu video riyan Bata saniba yadauka yashiga photo ,yafara musu selfie"itadai sai murmushi take"murfin motar yabude"riyan tayi saurin rik'e hannunsa hawaye nazuba akuma tunta.... Yah rabbi! Yafurta cike da damuwa yakoma motar ta fado ajikinsa yarungume ta tana ajiyar zuciya,cikinkasala Abdallah yace meyasa sai yanxun kuka saki jiki Dani ba tuntuniba??" danasan da hakan bazanyi tafiyar nan nabarkiba pls kiyi shiru kimun addua Muna tare sbd zuciyar mu guda "ilove you my Queen ! Ilove you too my real one tafad'a tana murmushi"share Mata hawayenta yyi ",suka fito tare Yana rik'e d hannunta....

Saida aka Kira sunansa tukum suka rabu "tana daga Masa hannu haryashige jirgi...kafin Takoma mota suka nofa gd..,,,,,

******** Tana fitowa dg motar" kallo d'aya zaka Mata kasan tayi kuka ,fuska bbu walwala ta nufi babban parlourn gdn....sallama tayi tana kokarin zama" hjy Kaka tayi saurin cewa oh kema izzar audullahin Zaki koya?" Kinbisa sbd bakuda kunya ,shine zakixo kina wani cin magani ko"bacin kunje kunyi soyayya.... to aike HAJARA gobe ma kisake "" oh hjy Dan ALLAH kibarta taji da abinda ke damunta da mitarki zataji Koda rad'adin rabuwa da mijinta....cewar hussy" ke ! K'aramar marar kunya fita dg idona,zakixo da wani iyayinki...ada nayi niyar yiwa kabiru mgn yyiwa faruqun naki transfer Amma na fasa tunda bakida mutunci....gaba d'aya jama' ar parlourn sukayi dariya....dasauri hussy tace tuba nake ran kakarmu yadad'e ALLAH ya barmana ke! my sweet granny""wasafa nake damani wlh banison yin nesa daku pls kisaka Abba yyimasa transfer zuwa nan garin" bazanyi hakan ba" kina fama da tsawo uwa daran Sallah! Turo Baki hussy tayi taja hannun riyan suka bar parlourn su ammi na murmushi.....

######

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull