Auren wata shida cmplete - Chapter 20
Auren wata shida cmplete Chapter 20: Auren wata shida cmplete Chapter 20. .....suna Murd'a k'ofar suka shiga"Abba beko kalletaba yajuya baya sbd yatsani…
3,239 words
.....suna Murd'a k'ofar suka shiga"Abba beko kalletaba yajuya baya sbd yatsani ganinta agdn....riyan kuwa jikinta yyi sanyi tasake yadda D'an adam ba bakin komai bane agun ubangijinsa"sbd yadda taga mom ayanzun da Kuma sadda take gautsar cin duniyar... Lallai duniya abin tsoro ce ta fad'a azuciyarta....mom na kwance bacin wari da zarni bbu abinda takeyi dama d'akin Baki d'aya tayi Baki ta lalace ta fita hayyacinta!Kashi nan fitsari nan Bata iya komai sai anmata,abinci kadai ake Bata shima Dan kada yunwa ta kasheta" shima masu aiki be ,wadanda ada suke karkashinta take wulakantasu " yanzun sukuma suke Rama abinda ta musu... tanaji dai tana mgn Kuma...hanci toshe Abdallah yadube ta zuciyarsa na Kuna sbd daya tuna itace snadin rashin lafi yarsa da raba ummi da Abba! Wani mugun tsanarta yaji yakaru aransa...cikin kallon tsana yadubeta Yana murmushi me ciwo yace Kinga ikon ALLAH ko?kin had'a AUREN WATA SHIDDA tsakani na da riyan sbd wata manufa Taki,byn nan kin saka ankoreta bayan kamuwata da ciwon dakece sanadi saigashi mun maidake wawiya mun boye wayonmu munbarki muga iya gudun ruwanki....yanzun Ina mashirikin bokan naki?daya kasa Baki lfy!hmmm bara na sanarmiki aurena da riyan mutu ka raba "sbd ni AUREN WATA SHIDDA alkhairi yazamarmun sbd asanadinshi Nagano bakin zaren komai...
Uhmmmm!ehemmm!tari yasarke mom" Baki jirkice maganar Bata ma fita sosai take ba Abdallah hakuri hawaye na zuba akuncinta...riyan daketa kallonsu tace hmmm yanzun kin yadda da ake cewa d'an hakkin daka Raina shike tsone maka ido?"
Dan nasan kin daukeni k'aramar alhaki gashi Kinga akasin haka"ALLAH ya shiryi masu hali irin naki dg karshe sai muce to ayi hauka lfy sbd kinsan bokanki yatada Miki haka...Tsaki Abdallah yyi yadubi Abba yace pls Abba gobe insha ALLAH kasa afita da ita akaita bakin bola ko jibji sbd dasu tadace nan yakamata yazama muhallinta...
Bejira amsar Abba ba yafice daga d'akin sbd yadda zuciyarsa ketashi daya shaki warin d'akin ....
Itama riyan fitowa tayi"tana kokarin wucewa Abdallah yyi saurin finciko "Ashe labewa yyi a corridor din"ihu riyan ke kok'arin sakawa sai tashaki kamshinsa hakan yasa takane shine..
Mlm meye haka? Koka cikani ko nama ka ihu" so what? dankinmun ihun nasandai ni mijinkine na biya sadakina...wata harara Riyan ta bankoma sa dukda be ganiba" tana mmkinsa" Wai yau Abdallah ke fad'a Mata yabiya sadakinsa...ta yadda da ake cewa nmj bashida kunya.. Abba ya fito hakan yasa Abdallah saurin cika riyan ,tun kafin abban ya iso tabar Gurin...yyinda Abdallah yaji tamkar yabita ,Dan yasaka rai yau agado daya zasu kwana.,,,,,
Magana sukayi da Abba kafin suyi sallama Abdallah ya wuce part nasa zuciyarsa bbu dad'i...toilet yawuce yyi wanka sannan yyi Shirin kwanciya.. Amma bacci yaki zuwa riyan kawai yake tunani ,da Kuma tuna baubuwan da yyimata abaya har wani nauyi yarukaji naja Kai gsky tsakaninshi da mom saidai yace ALLAH ya isah and ita tamasa tarbiyyar wulakanta jamaa da kyamar talaka...ya lura dole yazage damtse indai yanason riyan ta dawo hannunsa gsky gashi gobe zaije office yaduba ma'aikatansa da komai da komai sbd Hafiz yasanar musu Abdallah be mutuba sannan zaije Gurin liman me tsaron makabarta yasanar Masa ya warke...da wannan tunanin bacci yyi awon gaba dashi.,,,,;;;***********
Washe gari Gurin karfe 8:22 am Abdallah yafito cikin Shirin zuwa office yasha fararen suit sai k'amshi ketashi ajikinsa...kwana 1 da dawowarsu Amma har Yacanza "fuska bbu walwala yyi Sallah ma awaiting porlour"ummice da ammi sai umma dasu taslim , yyinda hafiz suna part nasu..cike da girmawa yaran suka gaidashi harda riyan data nuna ko inkula da ganinsa" hakan kuwa ya k'ular dashi" Matsawa yyi yagaida iyayen nashi "umma ce ta tambayeshi fita zaiyi?" Yace eh zaije office tace to kajira ka karya Mana( break fast) ah ah umma nayi acan nama makara wlh ,yafada Yana nufar part na Abba..
Bayan yafito dg part din Abba yadaci kallon riyan yaganta cikin gayunta kanta yasha gyara tayi parking naza...wani kishi yaji yataso Masa yasan hafiz ko alhassan wani zai iya shigowa"Amma shine tabar Kai bud'e haka" be San sadda yace RIYAN zonan ba! Intazo ta maka me?canake yanzun ta isa ka gane matsayinka agunta ko na tambayeta jiya ,tace bazata cigaba da Zama da kaiba sbd haka saika sallameta ko...haba Wai meye haka ,ke Kuma Zaki tashi kije kiji Kiran da yake Miki ko kuwa cewar umma atsawace... yyinda Abdallah yakulu da yadda ummi ke Masa fad'a agaban Yara..cikin kakkausar murya yace dallah malamai kubacewa mutane da gani mitttsss yaja dogon tsuka ya fice...
Riyan kuwa dama aranta taso zuwa Kiran"
Sum sum taja mayafinta ta fice"
Gurin flowers tagans atsaye yabada baya gabda parking space.
Ahankali tace Yaya gani!
Juyowa yyi sukayi 4 eyess...ta tsorata da yadda taga idanunsa sunyi jajir ga aLamar b'acin Rai atare dashi k'ara ra"tambayar kanta take Miya Bata Masa rai?
As from to day nakoma ganinki bbu Dan kwali agdn nan wlh nidakene agdn nan sannan ki cigaba da nunawa duniya cewa bakya kaunata da nuna halin ko ingula dakike nunamun...bejira amsar ta yyi wucewarsa yashige mota driver yaja body guards nasa suka rufa musu baya...
Jiki asanyaye riyan ta juya gefe guda tanajin dad'i,sbd shawarar hussy datace ta zauna bbu dankwali indai true love yake Mata dole yaji kishi" gashi Kuma ta gane irin son dayake Mata,jitake kamar ta sakko su shirya...************
Bayan sati 2 gaba d'aya Abba ya nemawa riyan skul harta Fara zuwa amm a ss3 aka dauketa yyinda hussy tafara aikinta na nursing ,gefe guda Kuma shima alhassan Abba ya aza shi a harkokinsa, sannan magabatan faruq sun zo nemawa faruq auren hussy inda Abba yasa auren 3 month, yakuma sanar da alhassan muddin har lokacin yazo to zai hadashi da wacce yagadama tunda yakifito da wacce yakeso...gefe guda Kuma feedo tashiga watan haihu "zumudin gun hafiz baa mgn..
Tsakani riyan da Abdallah kuwa wasan buya ake kwata kwata Bata San fitowa inyana Gurin ko intasan zaizo zata gudu ,tun abun be damunsa haryafara damunsa da halin ko inkulan datake nunawa akansa ga Kuma jama'ar gdn nagani basa tsawatar Mata....yanason tarar hafiz da zance Yana gudun yyita Masa iskanci ko yadawo da abinda yafaru ada...
Mom kuwa tun awashe garin da Abdallah yadawo Abba yasaka Mai gadi dawasu maaikata sukafice da mom dg gidan yace su ajeta duk inda suka gadama...
Gefen wani kwazazzabe suka ajiyeta ga wari ga kwata sai hawaye take "agefe ga almajirai nan da masu siyar da abinci gaban su"
Mutane suka Fara Yan surutai Wai k'ila Yan yankar Kaine suka cire wani Abu ajikinta shine sukazo suka yarda ita...wasu ma suna fadar abinda yafi hakan... Yyinda duk Jama'ar Gurin ke tausaya Mata "sbd ganin ta nakasa ko Zama Bata iyawa tana kwance cikin wari..sai Bata sadaka akeyi can saiga wata Mata da yarta...suna isowa suka tsaya agaban mom matar tace gsky bazai yuyuba ai nan Gurin muka Saba Zama muyi bara "dole ta tashi....haba ke kuwa ai yakamata ki tausayawa wannan bewar ALLAH kodan sbd halin data ciki kiduba ki gani kotashi Bata iyawa komai sai anmata sbd rashin Imani wasu sukazo suka yarda ita anan ,shin Yan uwantane ohodai!matar ta danyi Jim kafin tace to Allah ya kyauta, yyinda yarta dake tsaye tana cika tana batsewa...sbd tagaji da tsayuwa...adedenan Alh sanusi ya iso acikin motarsa yafito (yasaba zuwa nan Yana raba musu sadaka) Yan dubu dubu yafito Yana rabamusu "anan yalura da mom take tambayar meke damunta ,aka sanar masa had'e da dagota...adeden matar me fad'an anzannamusu guri ta kalleta aza bure tace hassu tsiya tsaba ! bud'e ido mom tayi sukayi 4 eyes da hjy iklima da yarta da suka Zama mabarata...tuni zuciya ta kwashi hjy iklima sbd tuna mom ce silar tonon asirinta gashi tana rayuwar kaskanci yanxun itada yarta....Muguwa makira azzalima !!! haka ALLAH yyidake dama ?hakan na nufin Abdallah ya warke ciwo yadawo jikinki iklima tafad'a cike da masifa da Bala'i" Ai dama karshen mugu kenan !kuda kuke tausaya Mata to wannan ba k'aramar annoba bace...nan tafara basu labarin tsya tsaba da mugayen abubun datayi arayuwa...
Gaba d'aya jama'a ar Gurin suka Fara salati had'e da tir da mugun halin ta wasu nacewa ta gode ALLAH data Fara ganin sakayya aduniya...nan masu tausaya Mata suka Dena,aka watse akabarta nan gun..
Gab da magrib su hjy iklima bbu tsoron Itada zeenat da inba farin sani kamataba bazaka ganetaba" suka kwace duk kud'in da hassu tasamu sukayi tafiyarsu Dan gidan dasuke haya yanzun...
########
Kamar kullum fuska atamke yashigo parlourn Yana sallama ciki ga gajiya daya kwaso ga fargaba ga son ganin riyan yanayi..
Hjy Kaka dake zaune tana lazimin marece "tadubesa had'e da cewa miskili kafi mahaukaci ban haushi ! Duk wannan had'e ran d kake nameye ne,kodan sbd matar takane??""
Zama yyi kusada hjy Kaka yasassauta murya had'e da rik'e hannunta yace pls granny kisaka Baki su ummi subani matata Dan ALLAH inhar hakan tafaru kinada kaso Mai tsoka😊 yafada Yana murmushi..
Harararsa hjy Kaka tayi had'e da cewa oh wato toshiyar Baki kocin hanci zaka bani kenan? to karike kayan meyasa bazakaje ka rarrasheta d kankaba?"
Baza ki ganeba hjy! gashi nan da 3 days Zan tafi ingila nayi wani binkice akan yadda ake wani Zane zanyi 3 month acan...yobakanan ma za'ayi auren husaina ko?" ah ah satin bikin zandawo ai...
Inbasu bani matata yanxunba sai yaushezasu bani?"
Gidanku nace marar kunyar banxa...look hjy kada kikara batan Rai....ohhh shine kake zagina da harshen nasara?"
Kafin Abdallah yyi mgn hafiz yashigo arikice tamkar anjehosa...
Dukda haushinsa da Abdallah keji saida yyi saurin tashi had'e da cewa lfy freind?"
Freind feedo ke nakuda inasu ummi mutafi asibiti... harararsa hjy Kaka tayi had'e da cewa d'an bantan a uba ! kaida bakai ke gumurzunba harkake nuna wani tashin hankali saikashiga suna kicin...Bata rufe bakiba hafeez yabar parlourn arikice... yyinda Abdallah yakira driver guda yace yafito da mota atafi asibiti...
Abdallah Yana gama wayar ko inda hjy take be kallaba yyimata banza tana Masa mgn...Tsaki hjy tayi had'e da cewa Aida dukana kayi saika huce haushin ai riyan din cemaganinkakuma bazan saka bakinba balle tadawo...
Betankatabayanufi corridor din d'akin dasu riyaan suke itada hussyda taslim...
Ahankali ya Murd'a k'ofar yaga bbu kowa a parlourn"bed room d'in yakutsakai ,sunata surutu basuga shigowarsa a .
Riyan na tsaye gabn mirror tanataje gashinta" fitowarta dg wanka ke nan.,,,
Fuska a hade yyimusu alamar su fita"sum sum suka Mike batareda sunyi mgn ba...ita kuwa riyan batasan yashigoba...
Santala santalan cinyoyinta ya kurawa ya ido yaja numfashi had'e da lasar lips nasa Yana lumshe Ido...
Riyan kuwa jin shirun yyi yawa yasakata waigowa"adedenan Abdallah yarufe d'akin yazare keys d'in.. had'e da feedo na labou room zata haihu kema inkingama shiryawa kizo nabaki ajiyar nawa babyn,yafada Yana nuna Mata kan bed Yana murmushi...
Cikin...
Kuyi hakuri darashin jin post nawa abin sai ahankali...
Share
BY MMN FAREESA [7/12, 1:42 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
P 51
.....cikin tsoro had'e da firgici riyan ta kallesa tana rufe jikinta da hannayenta "cikin marairaice murya tace pls Yaya kayi hakuri kafita kada ummi tazo....bbu inda zantafi tunda tare da iyakina nike"Kinga inkimai yafaru sun banike d hujja! Baza ace arabani dakeba. yafada yana tunkarota"arude tayi baya tana kokarin kuka murya na rawa ta kwallah k'ara had'e da ihu...kafeta yyi da ido Yana kallo fuska bbu walwala yyinda sonta ke karuwa azuciyarsa"ahankali yace garama kirufemun Baki ko kinyi ihu bbu maiji" Ada banyi niyar Miki komaiba ,Amma yanxun zanmiki sai ihun naki ya kwaceki...gadan gadan yyo kanta...gaba d'aya riyan ta rude ganin yadda yakoma Abdallansa sak nada...baya tayi da sauri yabiyota cikin taku 2 yajanyota jikinsa ya rungume ta yasaki ajiyar zuciya Yana lumshe Ido...saikiciniyar turesa take takasa..beyi wata wata yyi wuf ya cisge towel nata.. yyi kan bed d ita...saukin ta d'aya da pant! Wani irin yarrrrrrrr! Yaji ajikinsa da kasala sbd arba dayyi da surarta musammun kirjinta yyi bala'in tafiya da imaninsa....tuni yafara yamutsata Yana Nishi had'e da sinsinarta...riyan kuwa jikinta rawa kawai yake ga tsoro g kunya duk takamata,azuciyarta tace dama haka kake? ta rufe idanunta...
Yasaka hannu guda yarike hannayenta datakare kirjinta dasu..hmmm gaba d'aya Abdallah yarikice Yana neman fita hayyacinsa sai romancing riyan yake..Ita kanta jikinta yyi lakwas sbd tafara karban sakonsa...Amma Bata nuna hakanba hasalima turesa ta hauyi da zille zille...tana Masa magiya... had'e bakinsu yyi gu d'aya Yana Bata wani hot kiss......dam dam Damm ..wani mugun knock sukaji tamkar zaa balle kofar ga wayar Abdallah na ringing"akasale yazare bakinsa dg nata...tayi saurin Jan bargo ta rufe jikinta...
Tashi yyi yasauka dg kan bed d'in "ahankali yace my riyan !pls Dan ALLAH ki amince Dani amatsayin masoyi Kuma miji namiki alkawarin Baki tsantsar farin ciki da kulawa! inasonki matata!lumshe Ido riyan tayi tanajin dad'in kalamansa jitake kamar ta bisa...knock din da akeyine yasakashi daidaita jikinsa ya nufi k'ofar Yana cewa anjima xankiraki kada ki kashemun waya...Yana bud'e kofar ummi ta Fara Masa masifa da cewa meya kawoka gurinta ne zaka rufe kofa Dan Kar nashigo kome,ka fita dg idona na rufe???" Amm ummi batajin dadine nataimaka Mata tayi wanka shine kiketa knock yafada Yana Sosa kai... subahanallahi meke damunta ne? Tafad'a tana Ida shigowa cikin d'akin"Abdallah yyi saurin kallon riyan ya kashe Mata Ido d'aya had'e da Mata gargadi yafice...
Ita kuwa riyan batayi mamakin karyar da Abdallah yashararoba tasan zai aika "ita kanta aigara yyi karyar sbd kunya takeji da ummin ta shigo inbwyi karyarba yadda bbu Kaya ajikinta ai dole ummi tazargi wani Abu...my daughter meke damunki?"muryar ummi ta katse Mata tunani"cikin pretend yace zazzabi ne ummi Amma da sauk'i sosai yanzun ruwa zansha..ummi tace alhmdllh bara na kamiki"tafad'a had'e da ficewa"riyan tasaki ajiyar zuciya tayi saurin tashi ta daura towel ,tabude wardrope tajawo doguwar riga ta saka da sauri ta zauna kan bed.. adedenan ummin tashigo da ruwa da cup ta zuba ta bata...
Bayan Tasha ruwan ummi tayi murmushi tace sannu kinji!ga ciwo ga sabon da' kunyi ko?"lah ummi feedo ta haihu ne?"tafad'a tana washe Baki cike da jin dad'i" ummi tace eh tasami namiji" yanzun zaa sallamosu dg asibitin...Masha ALLAH ta fad'a had'e ficewa dg d'akin tana murna...girgia Kai ummi tayi tana duba bed d'in ganinsa ahargitse tayi murmushi kawai Sarai tasan Abdallah karya yamata Dan Kare kansa Amma tasan riyan qlau take ga bed nan yanuna sannan tasan riyan Mason mijinta boyewa ne kawai take...afili tace inyadawo dg tafiyar kin koma...
####### .gaba d'aya gidan yaruncabe da murnar karuwar dasuka samu, yyinda hafiz da Abdallah bakinsu yaki rufuwa Saida ammi Tama hafiz Jan Ido kana yarabu da feedo da baby boy sbd yadda yamannemusu...nikuwa nace nida sabon shiga ke nan... Su riyan ,taslim hussy suna manne da Mai jego ana karban barka..
********* Da dare Gurin 9:11 pm hussy ce ke tafiya zata shigo waiting parlourn gdn taji anriketa ta baya"da sauri ta juyo taga Ashe alhassan ne" mlm lfy zaka wani tsoratani? lallai ma wato rashin mutunci zakimun kenan ko?" Bacin yadda Nike kokarin ganin bbu wata azuciyar faruq sai ke... murmushi tasaki had'e da cewa sorry sweet heart,Yaya akayine?" Ajiyar zuciya yyi had'e da dafe saitin zuciyarsa yace pls taslim" Ina sonta Amma na lura kamar Bata Sona ko?"
Hmmm habawa ai mu wlh farin jini ne damu wazai kimu ai wlh taslim tana mugun sonka nima jiya na sani and jiya anty feedo na tsokanarta Wai taji Yaya hafiz na cewa tunda kunki sasanta kanku anmaka Mata , arikice take tambayar da gaskene,naji anty feedo tayi dariya tana cewa kina sonsane?
Tace eh wlh anty pls kitaimakamun Kar na rasashi" wani ihun murna alhassan yyi had'e da rungume hussy yace yanzun kishi ga ciki kifitomun da ita muyi zance inkikayi hakan Zan Baki 50K" Wow da gske kake broth?"hmmm inamiki karyane ?" Ah ah" da sauri tayi cikin parlourn...
Yau yakama gobe suna Kuma washe garin suna Abdallah zai tafi ingila" Zazzaune suke waiting parlourn ana musu lalle har da bak'i ,angama was Mai jego da riyan ana yiwa taslim dg ita sai hussy sai kanne feedo da kawayensu zaa mawa,,, Masha ALLAH kunshin yyi mugun kyau musammun ma riyan abinka da farar mace..lolx.. "gefe guda Kuma hjy Kaka ce keta faman mita akan sudena zanan lalle suyi na gargajiya Wai na aljannune sai Mata dariya suke tana dakko tarihinsu alokacinsu kaza d kaza... Abdallah da hafiz sukayi sallama a parlourn duk da Hafiz ne meyin sallamar , Abdallah kuwa fuskantarsa atamke yasake murtikewa sbd ganin Mata da yawa a parlourn...juya idanunsa suke akan in azai hango sahibar tasa data kulle da kishi ganin Yan matan dake parlourn suna kalleta Mata miji..wow !Masha ALLAH Abdallah yafada azuciyarsa sbd yadda kunshin riyan yamasa kyau musammun Jan..da sauri yanufi gurinta Yana adduar ALLAH ya asa kada ta disgashi...agaban mutane..Gaba d'aya jama'a ar Gurin sukamusu cahhh da Ido, musammun hafiz da ke gyaran muryar tsokana yanason Yi dariya.,,,
Ita kuwa riyan batayi tunanin zainufotaba Amma saita dake had'e da shagwabe fuska"
Ahankali ya iso gurinta had'e da dukawa yakama hannunta guda yasaka Mata jakarsa ta office" cikin sweet voice insa yace MY QUEEN! Sorry kinji ?" Nadade a office ko? Tashi muje ciki nagaji wlh..yafada Yana Mata wani killer smile...
Gaba d'aya jikin riyan ya mutu"ga wata kasala datakeji,Dan turo Baki tayi ,kafin takai bakinta daidai kunnesa tace Ni ka cikani bbu ruwana kaja ana kallonmu ,,,
Murmushi yyi ahankali ya janye kunnensa yace um um nak'i wayon bazan daukekiba muje da kafarki nima nagaji anjima zanmiki harda goyoma...gaba d'aya riyan Abdallah yagama Bata kunya Bata wani zabin daya wuce binsa sbd kunyar mutanen dake parlourn suna ta kallonsu suna jin Ina ma sune suka Sami hakan...janta yyi suka bar parlourn
Murmushi Hafiz yyi sbd yasan kad'an dg aikin Abdallah."
Baki bud'e hjy Kaka ke kallon su riyan har suka bacewa ganinta,al'ajabi yahanata mgn ,Koda Hafiz yalura da hjy tuni yyi saurin barin parlourn gudun kada hjy tadawo kansa..
Samira kawar feedo tace oh dama wannan tanada aure nazata budurwace?
Feedo tace eh Basu jimaba,Kai gsky sundace da juna gasu kyawawa Masha ALLAH muma ALLAH kabamu...cewar samiran..
Daya agefensu tace nidai inyana da Kani da suke kama Ina kamu...
Wani mugun kallo taslim ta watsa Mata"feedo ta kece da dariya had'e da cewa rufa kanki asiri shima gatasa matar nan saura 3 month aurensu...
Taslim kuwa cike da kishi da shagwaba takira alhassan Yana dagawa tasa kukan kirsa pls my one kada ka dawo gdn nan sai dare akwai masu farauta banaso akallemun Kai... murmushi yyi yace baby rigima da anjima in nabaro office zanzo nabiya ladan kunshinki(kasancewar tasaka hands free) Na yarda kazo Amma ka kirani karkashi go"to shikenan ai yadda kikeso haka za'ayi Amma miye abin damuwa nifa nakine kw d'aya insha ALLAH...salati hjy Kaka tayi had'e da cewa ohni duniya tazo karshe bbu kunya bbu kawaici Allah yashirye ku yaran nan..duk suka saka dariya....
Bangaren riyan da Abdallah kuwa.....
Share
BY MMN FAREESA [7/12, 1:42 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
P 52
.....bangaren riyan da Abdallah kuwa suna barin Gurin tasoma kiciniyar k'wace hannunta"murmushi Abdallah yyi ya murza hannun "ahankali yace hmmm gara ki Bari mutafi cikin salama inkuwa kinki d'aukarki zanyi ,kinsan kuwa Zan iya... rannan ma kada ki zata knock d'in da ummi tayi yasa ni kyaleki ,,, ah ah dama iya abinda zanmiki kenan! Yanzun kuwa kunshin naki zanduba nabiya kudin, sannan muyi wanka....yafad'a Yana d'age gira ganin yadda tazaro Ido tana tura Baki...yes! ko iya hakan bemiki b nayi me gaba d'ayar??" Cewarsa adede time d'in daza sushiga part nasa"gashi ya riketa Gam bbu halin guduwa..ita Kuwa riyan ga kunya ga tsoro azuciyarta...