Auren wata shida cmplete - Chapter 19
Auren wata shida cmplete Chapter 19: Auren wata shida cmplete Chapter 19. To Masha ALLAH "Alhmdllh mungode ma ALLAH Mai rahama Mai jin Kai"su Abdallah sai…
3,272 words
To Masha ALLAH "Alhmdllh mungode ma ALLAH Mai rahama Mai jin Kai"su Abdallah sai bayn kwana 3 zasu dawo, yafad'a mun d'azun damukayi waya insha ALLAH.kowa yace ALLAH ya maidosu lfy...kafin yaci gaba to husaina zata cigaba da aikinta na nursing ,yyinda Alhasan shima zai Fara aiki abanki dg gobe insha ALLAH"
Sannan Abdallah inyadawo ,byn yahuta shima zai koma campany d'in sa yacigaba da aiki ,Amma kafin haka sai anyi taro na nuna farin cikin warkewarsa ,sbd har yanzun awaje bbu Wanda yasan be mutuba,garama jiya nasanar da ma'aikatan gdn nan da Alh bukar"cewar be mutuba...
Umma tace eh gsky sbd inya koma aiki mutane ,hankalinsu zai rabu ayita wasi wasi.....
Bayan kwana3
Share
BY MMN FAREESA [3/25, 10:10 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Yadariya yyi yace to matar...ummi ta dubi umma tace yanzun ita riyan d'in suna tare da Abdallan ? Ummi tace eh ,muje gun bak'ar dagar can sai nakirasu namusu albishir" Tashi tsaye sukayi ,ammi nacewa ummi ai Hafiz ya tafi yadakko taslim dg skul anyi hutu,Amma bazukai dareba zasu dawo" Murmushi ummi tayi had'e da cewa ALLAH ya maidosu lfy"suka ce Amin...kafin hjy Kaka dake rik'e da hannun Alhasan tadubi Faruq tace to wannan Kuma waye? Murmushi Alhasan yyi had'e da cewa surikin Abba ne"ma'ana Wanda hussy zata aura ne...su Faruq sai aka washe Baki, yyinda uwar gayyar tayi banza dasu,dukda Alhasan yabata haushi ,dayyi k'arya,bacin ita basonsa takeba... Abba yace Kai Masha ALLAH gsky naji dad'i,umma tace to ALLAH yasa alkhairi yakaimu lokacin...turo baki hussy tayi tana cewa wlh k'ar.... hararan da ummi ta Mata yasaka ta yin shiru....
Kofar umma ta bud'e ... adedenan Kiran riyan yashigoa wayar ta ,cikin d'oki umma ta d'aga"ko gaisawa basuyiba, riyan tasanar da ita Abdallah yasamu" k'afafunsa da gske kike y'an nan?"gaba d'aya sukace meya farune?"Abdallah ya tashi da k'afafunsa"wani farin ciki sukaji ,hussy da Alhasan suka rungume juna, yyinda umma tasanar da riyan su ummi sun dawo gd cikin koshin lfy.... shigewa Baki d'ayansu...sukayi ad'akin.. Mom na kwance tamkar gawa,sai wari da zauri d'akin keyi"gefenta tulin kashine datayi tun jiya sbd larurar ajiya tasameta"idanunta akafe tana kallonsu"murmushi Mai ciwo ummi tayi had'e da kamo Alhasan da hussy ta dubi mom tace ,ikon ALLAH sai kallo ayau kin ganni gani ga yarana da Kuma ubansu zamu shiga sabuwar rayuwa, yyinda kekuma Taki rayuwar ta wulakanta ta mutu da ranta ,Kinga yadda ALLAH yyi dake , to kisani wanda kikayiwa hakan ya warke,ciwo yadawo kanki ,keda samun lfy har abada insha ALLAH , sannan kisani hakkinmu dakika d'auka da zalintarmu dakikayi munbarki da ubangiji,sai ranar gobe,bazan tab'a yafe mikiba har abada ALLAH ya isa tsakaninnu dake...Abba yarik'e hannun ummi bbu kunya ,Yana murmushn k'arfin hali yace kibarta ahaka,ko warin kashinta da fitsarinta ya isheta"inhar my son yadawo zuwa jibi to zansaka afitar da ita dg gdn nan akaita titi ta ida rayuwa acan... tabbas hakan yyi sbd. Haka yadace da ita,cewar hjy Kaka tana kukan tausayin zuri arta....
Gaba d'aya suka koma cikin gdn,sukaci abinci,mazan suka wuce masjids sbd magarib ta gabato,basu Jima da fitaba,hafis da taslim, hade da feedo dake fama da tulelen cikinta,suka shigo gdn,,,idanun taslim da feedo jajir sbd kukan tausayin su Abdallah da mahaifiyar sa, dasukayi. kasancewar yau Hafiz ya sanar da su komai ,sbd yasan yau dai insunga wani Abu Dole su tambaya,hakan yasa yasanar dasu kawai..,,,,,
Bayan anyi isha'i 'suka zaune a babban parlourn gdn ,aka Kira Abdallah da riyan a video call"kowa yagansu ,sukayi mgn da kowa,ummi jinta take tamkar ansakata a aljanna Dan farin ciki,shikuwa Faruq yayarda da cewa duk Dan hakkin daka Raina shike tsone maka ido"mutane na daukar su hussy basuda asali ,Ashe sukeda babban asali ga arziki da ilimi"fatansa ALLAH yasa hussy ta amince dashi amatsayin abokin rayuwarta,yagodewa ALLAH dayaka sance, shimai saukin kaine da yanzun inyyi musu wani Abu yaji kunya,shi harga ALLAH tsakani da ALLAH ya keson hussy...
Abba ne yanunawa kowa part d'in sa, hussy nada d'akinta daban ,taslim ma,sai Alhasan, sannan part din hjy Kaka daban na ummi daban na umma daban ,na Hafiz ma daban da ammi , sannan sai part d'in Baki... Yyinda part d'in Abdallah gobe za'ayi Masa gyara xuwa jibi agama insundawo su sauka....
Gaba d'aya Hafiz kusan raba dare sukayi suna video call da Abdallah har riyan tayi bacci,Saida feedo ta karbe wayar ta kashe tukum suka Bari...
Abba da ummi kuwa suna kuryar d'aka"ana firan soyayya da yaushe gamo..lolx....
Alhasan da Faruq na d'aki d'aya. Suna kwance"Faruq yace insha ALLAH jibi gsky zantafi gd sbd office ,Kuma kaga naga,familynku ko?" Murmushi Alhasan yyi had'e da cewa wannan gsky ne,Amma nafiso sai su Yaya da matarsa sundawo sbd yaganka, sannan maganar hussy kabarta nasan yadda zanmata Inna da gske Bata sonka Zan gane... Murmushi Faruq yyi had'e da cewa ah ah kabarta ,pls kada kamata Dole,nifa atsarina banason auren wacce Bata Sona gsky...hmmm kaidai kabarni kawai....
Taslim da hussy suma suna d'aki guda"dukda dai hussy ta girmi taslim sosai Dan taslim bazata wuce 22 years ba... Ammafa sai fira suke acikin kankanin lokaci suka Saba... wannan kenan.
####### Washe gari byn duk kowa yyi break fast,masu aiki nata kaida kawowa,yyinda umma da ammi suka fita ,ammi zataje hospital, yyinda umma zataje,gdnta ta kwaso kaya da gdn zuwaira mai abinci tasanar da ita komai sbd aganinta Dole duniya zatasan Abdallah be mutuba,tunda zaidawo gd"sannan zuwaira ta taimakesu alokacin da suke buk'atar taimakon,hakan yasa taga yadace tasanar da ita.... Hjy Kaka ma na part nata,itama ummi haka...
Taslimce zaune kan kujera a waiting parlourn gdn ,tana kallo atashar mvc 2... k'amshin turaren nmj taji"had'e da motsi....kafin ta duba taji wata murya akausashe ance ke canza tashar nan" Cike da mamaki ta d'ago Kai, sukayi ido 4 da Alhasan...
Kicin kicin da fuska yyi had'e da cewa ko bakyajine?"...
D'aure fuska tayi,ta janye idanunta,tace yoni nasan wacce Zan canzane"
Ke nalura dake tun jiya,kinfi k'arfin ki gaida mutane ke y'ar rashin kunya ko?"kina wani Shan k'amshi, to ko hussy dake kanwatae,tana gaidani balle ke.... murgud'a baki tayi had'e da cewa to waini me ruwanka danine ,gaisuwa Kuma bazan gaidakaiba....cikin tsawa yace ke wlh Zan tattakaki anan wlh...gama belt nan sai naba ka zaneta Alhasan cewar Hafiz dake rik'e da hannun feedo"kasancewar zuwansu kenan parlourn... Cike da jin kanya Alhasan yace Yaya barka da fitowa"amsawa yyi cikin sakin fuska kafin Yadubi taslim yace bakida hankali ba yayanki bane kike Masa rashin kunya,wlh kada kibari ammi tasani,Zaki basa hakuri ko kuwa...
Cike da mamaki taslim kedubar Hafiz ,ganin wannan rashin adalcin k'ara ra,saikace bashine yafara takalartaba,dama fa shiyasa Bata Masa mgn ba jiya,Dan talura Yanada izza da girman Kai....bazaki basa hakurin ba ko?"
Maganar Hafiz ta dawo da ita tunanin ta...
Ahankali tace kayi hakuri"tafad'a fuska daure"
Shima fuskar adaure yace yawuce,yabar parlourn...
Dariya feedo tayi ta dubi taslim tace ikon ALLAH ku Kuma da wannan salon zaku Fara taku soyayyar...
ALLAH ya kiyaye nasosa ,Yana wannan jida kan da izzar... tafad'a had'e da fice was,cikeda jin haushi...
Hafiz yyi murmushi had'e da cewa hmmm tunda abokina ya sallama ma ai kowama ai dole yasallama,muje mmn baby, yafad'a Yana Jan hancinta, murmushi tayi had'e da cewa inama Inna fara nak'udar Kai zaka karbe cikin ka haihu"hararan Wasa yyi Mata had'e da cewa kin manta ai,nidai kinsan Gurin jin dad'i nafi auki, shiyasa na k'agara ki haihu sbd cikin nan Yana takurani wlh... Girgiza Kai feedo tayi,suka nufi part d'in ummi Dan gaida ita.
Bangaren riyan da Abdallah....
Share
BY
MMN FAREESA
[7/12, 11:51 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Happy Sallah all my fans! ALLAH ya maimaita Mana yakarbi ibadunmu🤲🥰🥰
Godiya....Ina Mika godiya ta sosai agareku masoya wannan novel...ada nace bazan cigaba ba Amma sbd magiya dana samu ana hadani da ALLAH yasa Zan ciga ba har karshe d neman sa da jamaa keyi...Amma insha ALLAH dg garesa bazan koma rubuta novel ba....sai dai in true life story ne... nagode🤝
Wannan shafin sadaukarwane gareki aminiyar k'warai mmn sultan.marubuciyar ( Y'AR SADAKA) ALLAHU yakai haske kabarin baba yajikansa da rahama...🤲😭 Ameen...
P49
Bayan kwana 3... Riyan ce da Abdallah zaune gdn baya"yyinda hafis da driver ke gdn gaba zasu tafi kaduna sunbar kauye... Jigum riyan tayi duk jikinta yyi sanyi sbd nasihar da mlm yyimusu dakuma shawarwarin daya basu..gameda su dage da addu o in tsari sbd ita addua takobin mumini ce! Juyowa tayi ta saci kallon sa...caraf suka had'a ido da sauri ta janye idanunta dg kansa...shikuwa gogan murmushi yyi Yana kokarin aza hannunsa kan nata ita Kuma Taki Bari.. Yyinda motar ta dauki shiru bbu Mai mgn, hafiz ne yakatse shirun gun cewa Abdallah ango ango!! Banza yyi dashi be kulasaba shikuwa Hafiz murmushi yyi yace gsky friend kauyen nan yakarbeka saidai kayi duhu Amma nasan damun koma gd zaka washe..kallon riyan Abdallah yyi murya qasa qasa yace Wai da gske nayi duhu?" Harararsa tayi had'e da cewa ai dama kaiba fari bane nafika haske....wani mugun murmushi yyi yace hmmm nidinko?"zamu had'u ai Zaki gayamun da hujja nidake wayafi wani fari... hafiz ne yace Wai abokina kus kus din me kuke haka ko duk murnan ce ?zakuje gd..bansaniba D'an sa ido kawai Abdallah yabasa amsa Yana harararsa ta madubi...
Kallon sa yamayar gun riyan dake saurarensu yace oh wai naga ke ko zumudi bakyayi zamuje muga family mu ko?"ahankali tace hmmm ai farin cikin danake bazai musultuba kodan sbd AUREN WATA SHIDDAN da akamun awarwaresa sbd kasan har munshiga 8 month da aure!...wani Abu Mai kama da faduwar gaba Abdallah yaji Amma sai yadake be nunba..saidai tunani yake aransa dama har yanzun riyan Bata sonsa kudirinta na nan na sai sun rabu?bazata iya sonshib akodan sbd ya na d'an'uwanta na jini...amma ko sama da k'asa zasu had'u bazai iya rabuwa da itaba...gaba d'aya sai yaji zuwa kd d'in yafita aransa sai ya ji kamar su dauwama a k'auyen"sbd yasan yanxun bagu d'aya zasu zauna da riyanba...balle yakalleta Koda zata Masa tsiwa yaji dad'i,sunkwanta gu d'aya suci abinci atare.. Kuma inhar tasanar Bata sonsa zaace araba aurensu...karar bud'e murfin motar da riyan ta yi yadawo dashi tunaninsa.,,,,,,Ahankali yabude murfin motar yafito...lumashe ido yyi Yana karewa gdn kallo tamkar yau yafara shigowarsa ,ganin komai yake tamkar amafarki" Yana maijin wani irin farin ciki Wai yau shine agdnsu zaiyi ido 4 da mahaifiyarsa da k'annensa...gaba d'aya ma'aikatan gdn suka nufo su suna gaida Abdallah damasa murnar warkewarsahade da dawowar mahaifiyar sa..
Itadai riyan tana gefe gu d'aya ranta fari k'ar da farin ciki,tana kallon yadda Abdallah be iya boye farin cikinsa Yana gaisawa d jamaa"tamkar ba Abdallan data sani adaba Mai girman Kai... Hafiz ne yajanyesa Yana cewa kabar nurul khalbinka nata jiranka kushige muje...yafada cike da tsokana... yyinda riyan batace komaiba tabi bayansu suka bar parking space din.,,,,
Babban parlourn gdn suka nufa"
Tun kafin su karaso su hussy,alhassan,taslim,abba,ammi ummi,umma suka fito....atake Abdallah yaji hawayen farin ciki na zuba dg idonsa azuciyarsa kuwa Yana tir da halin mom data iya raba d'a da uwa...hussy da alhassan har rige rigen zuwa suke su rungume Abdallah sbd sunyi vedio call sunsa...bbu musu yyi hugging nasu back shima...yyinda riyan ta ruga aguje ta rungume ummi dake kukan farin ciki...shikansa abban hawayen ne kwance a idonsa yadai ki Bari su fito...ita kuwa ummi cikin kuka ta rungume riyan sbd Bata iya rungume Abdallah tana kawaicinsu na Fulani tunda d'an fari ne Shi..
Bayan ta rungume ummi sannan ta rungume ummanta tana kuka," kafin su hussy su sake Abdallah yaje yayi hugging na abba..
Muryar hjy Kaka tasaka Abdallah yanufeta ya rungume", yyinda riyan hussy ta ringumeta.
Feedo natsaye da tulelen cikinta ,taslim na gefenta d ammi...cikin subutar baki hafiz yace oh my feedo sannuki kinji bake kadai cikin nan yata kuraba wlh har Dani shiyasa na k'agara ki haihu Kona rik'....,tsawar da ammi ta Masa yahanashi k'rasawa...Yana dagowa yaga duk sunshige babban parlourn gdn....""Sosa Kai yyi had'e da kallon feedo dake kusa dashi yace mmn baby muje ko"harararsa tayi cikin yamutsa fuska tace gsky baka kyautamun kana bani kunya wlh. Yanzun ji yadda kawani Yi subutar baki...dariya yyi had'e da Kama hannunta yace I'm sorry kinji...yafada suka shige ciki.,,,,
Gaba d'aya yaran nakan carpet zaune manyan nakan kujera suna ta murnan ganin juna... Abdallah kuwa Yana zaune kusada k'afar ummi hannunsa da kansa kan cinyarta yanajin wani irin nishadi Wai yau shine yakejin dumin mahaifiyar sa...
Bayan wasu mintina kowa ya nutsu...Abba yasa akayi addua"kafin yyi gyaran murya yace Masha ALLAH ALHMDLLH mungodewa Allah daya nuna Mana wannan rana.. sannan ayanzun Zan sanar da ku yadda akayi auren Abdallah da riyanatu yakasance.....kaf Abba yasanar dasu mom ce ta had'a AUREN WATA SHIDDA sbd wani buri nata gashi yyi sanadin warwarewar matsalar su"
Umman riyan kuwa Tasha mamaki afili tace dama riyan da Abdallah bakwasan juna kukayi aure?"
Da sauri Abdallah yace eh amma yanzun munason juna....ummmi tayi saurin dubar riyan tace Wai haka y'ata ?"karki cuci kanki ki fad'a Mana inbakiso araba auren tunda na yarjejeniya ne kuk...Dan ALLAH hafiz kasanar dasu wlh munshirya pls Abdallah yatari numfashin ummi tamkar zaiyi kuka... hafiz yace bbu ruwana ni...riyan kuwa tashi tayi fuska bbu walwala tabar parlourn...ummanta na kiranta batako tsayaba.
Ummi kuwa bada gaske take nufiba " tanaso ne riyan ta jawa Abdallah aji tanema wa kanta daraja...
Shikuwa Abdallah duk yarude...yyinda hussy da alhassan keta dariya abinsu "Abdallah kuwa murtuke fuska yyi yadawo sak Abdallan sa nada "
Yadubi su hussy fuska atamke yace dallah malamai kuyi ma mutane shiru ko kuwa wlh yanxun nabaku mamaki,sai wata dariya kuke saikace sabbin kamun hauka"banida sabo Koda ...haba abokina ai basu suka kashe zomanba...wata uwar harara Abdallah yabankowa hafiz "hakan yasa hafiz murmushi yyi shiru"
Ammi ce tayi murmushi tace abi su ahankali "kukuma Yan saka ido saiku kiyaye"tabe Baki hussy tayi sbd atake Abdallah yyimusu kwarjini tuni suka nutsu "
Tashi Abdallah yyi yace Abba abamu key din part namu naje na watso ruwa.
Abba yace to muje ko"ummi tayi saurin cewa shidai yaje Amma banda riyan tana nan bangarenmu...umma tace ah ah Yaya HAJARA kibarta tabisa sukoma Dan ALLAH....bbu ruwanki nida yatane! murmushi umma tayi sbd tuni tagane abinda ummi ke nufi...shikuawa Abdallah Sarai yaji Kuma beso hakanba yabidai Abba suka fice..
Hafiz ma shida feedo fita sukayi"
Taslim ce ta tshi zata wuce, tazo gab dasu alhassan ahankali tace hmmm naji dad'i sosai da Yaya Abdallah yadawo kosu oh oh sun bar mutane su huta "sbd in izzace mutum yaga Wanda yafisa Kuma mutum yamun wani Abu na hadasa da yah Abdallah ehe...
Murmushi alhassan yyi sbd yasan dashi take saurin tashi yyi shima zai fita "aikuwa sai taslim tafasa fitar gudun su had'e .
***********
Riyan kuwa Koda ta tshi d'akin su hussy ta nufa dukda batasan ko d'akin su waye ba...
Takusa 30 minit sannan hussy tashigo da sallama ta zauna gefwn bed kusada riyan ,tana murmushi tace kanwata Kuma antyna! Ashe kina nan ,kinbar mijinki yanata Shan kamshi..gsky Yaya Abdallah akwai izza Kinga fa yau yafara ganinmu Amma Kinga yadda yake Mana masifa! murmushi riyan tayi tace hmmm laifi kuka Masa shiyasa"
Hussy ta gyara Zama tace " hmmm ai gayacan zai tafi part naku ummi tace Kuma Baki binsa...zaro ido riyan tayi had'e da cewa da gske Dan ALLAH?" Hussy tace kinsan anty riyan na fahimci Yaya namiki wani irin so ki Kama ajinki Dan ALLAH ki garasa tukum ki amince Dan nasan kina Sansa tungashi kin razana jin nace ummi tace bazaki bisa part naku ba"... Kinga dole ki koma skul gsky sbd kisake sani meye rayuwa Kinga dai mijinki yadda yahade da yawa dole Mata suruka Kai Masa farmaki...
Riyan tace insha ALLAH Dan wlh inada zafin kishi...dariya hussy tayi tace to ko dole kizage damtse ki rik'e abinki Gam...yanzun ki shiga wanka lokacin lunch yakusa...
____________
Zazzaune suke kan kujerun dake dining area....riyan Tasha kwaliya cikin doguwar riga ta lace orange Masha ALLAH tayi kyau dukda tayi duhu sbd zamansu a kauye"ga wani k'amshi na musammun dake fita ajikinta....su hussy da taslim na gefenta da feedo..sai su umma dake gefe " hussy ce tafara seving nasu ...batagamaba Abdallah yashigo sanye da jallabiya Fara sai zuba k'amshi yake,yyi kyau Masha ALLAH, fuskar nan atamke sbd bayason raini"shikansa hafiz dake bayansa sharesa yyi sbd yaji haushin abinda yyi Masa d'azun ..shikuwa Hafiz bedamuba sbd yasaba da halin Abdallah...
Gurunsu yanufo tundaga nesa yaga yada riyan tayi kyau ,sai yaji besan hafis yakalleta....Yana karasowa hussy tace sannu da fitowa Yaya me zaa zuba maka...fuska bbu yabo bbu fallasa yace yauwa...kafin yadubi riyan dake satar kallonsa,fuska a had'e, cikin bada umarni yace ke tashi kiyi seving d'ina,yafada in a serious tone!
Hussy kuwa tabe Baki tayi ta zauna..
Cikin tsawa yace kobakya jine?"
Jikinta na Bari ta tashi"
Tama rasa me zata zuba Masa sbd ga abinci nan calours da yawa..shikuwa tsaki yaja yanufi kan kujerun dake parlourn yazauna..
Azuciyarsa kuwa Yana jin haushin abinda riyan tayi d'azun hakan yasa yyi alwashi ko mutuwa zaiyi bazai iya rabuwa da itaba hakan Kuma bazaisa yadauki rainiba,koba Dan Yana aurenraba ya isa da ita tunda kanwarsace... sannan dole yagyarawa yaran nan Zama hussy da alhassan and yaga kansu na rawa...kamshin turarenta ya ankarar dashi isowarta"plate ne da bowle ta aje gabansa Takoma ta kamasa drinks da ruwa..
Duba abincin yyi yaga sakwarace d miyar agushi..
Kalonta yyi ganin zata tafi" ahankali yace ke dawo ki zauna!
Ashagwabe tace Dan ALLAH kabarni natafi gunsu" Ok tunda sunfini matsayi agunki Zaki iya tafiya amam bada yawunaba inkinga Zaki iya bin umarnina fine! Inkuma tsinuwar mala'iku kika zaba shima well...
Batace komaiba ba tazauna kan kujera tana fuskantarsa..
Hafiz daya nufosu zai wuce shida feedo d plate na sinasir a hannunsa yace kanajin dad'inka mutumina irin wannan iko haka""Tsaki Abdallah yyi had'e da kallon feedo yace mmn baby Allah yasa ki haifa Mana baby girl " Inyiwa my riyan ta kwara! Murmushi feedo tayi tace to Allah yasa... hafiz yace hmmm nidai nasan nayi laifi wannan Shan kamshin da ake mun bazan denaba...yafada suna ficewa...
Can carpet Abdallah yakoma yyi Bismillah yafara cin abincin sa"Yana satar kallonta..can yace ke kinci abincin?"
Innaci ko banciba me ruwanka?"
Kafin yyi mgn alhassan yashigo parlourn Yana huci bema lura dasu Abdallah ba,,,
Taslim!taslim! Taslim!!! Yaketa kwalawa Kira afusace...ita kuwa suna dinning area suna lunch tana hangensa...tayi Masa sbd ita tasan Bata Masa laifin komai ba..
Isowarsa gun yyi, cikin rufewar ido yace ke ban hanaki kula kowaba?"sannu uwarta sannu ubanta kaji"cewar ummi cike da mamakin ikon alhassan kan taslim"
Cikin dabir cewa yasosa k'eya sbd yamanta suna agurin" yace Amma ummi bakiga fa Wanda yake nemantaba bbu wata tarbiyya atare dashi... murmushi ammi tayi tace kayi hakuri insha ALLAH zata kiyaye...ita kuwa taslim sai tura Baki take batace komaiba...cikin jin kunya alhassan ya wuce.
Abdallah kuwa tsab yaji komai ,yakuma gano alhassan son taslim yake sbd yadda yaga Yana nuna kishi tsantsa...akanta."""
Bayan yagama ne ,yadubeta yace in anjima da dare kima shirya part namu zamu koma ko kuwa nazo na daukeki da hannuna !kin San zan iya tashi tayi tace aisai k'asa niya..tayi saurin barin Gurin"...
******** Da misalin karfe 8:30 pm kowa yakimtsa "Abba yace wa Abdallah suje part d'in da mom take sbd dg yau tagama zamar Masa gd,gobe insha ALLAH zaisa afitar da ita dg gidan.. Wani bacin rai Abdallah yaji sbd jin an anbaci sunan mom" Dandai be iya musu da mahaifins ada bazaya ba.. Ummice tasaka aka Kira riyan dake d'akin su hussy"tazo itada Abdallah auka jera sai Abba suka nufi part din da mom take...
Suna....
Banyi alkawarin post kullumba...😛
Share....
BY MMN FAREESA [7/12, 11:51 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Godiya ta musammun ga masu dogon sharhi..👍🥰🥰
P 50