Auren wata shida cmplete - Chapter 18
Auren wata shida cmplete Chapter 18: Auren wata shida cmplete Chapter 18. . rungume ta sosai Abdallah yyi ajikinsa suna kuka,Mai ban tausayi"saican riyan…
3,364 words
. rungume ta sosai Abdallah yyi ajikinsa suna kuka,Mai ban tausayi"saican riyan tayi shiru ta d'ago kanta suka had'a ido,tasaka hannunta tana share Masa hawayensa"tajawo robar ruwa dake kusa dasu tabashi yasha,Koda yasha ,sai itama yasaka Mata robar abaki Yana murmushi yabata Tasha itama.. Bayan yajanye robar sai ya juyo had'e da aza kansa akan cinyarta,cikin farin ciki yace baby Abba yadawo tunanin sa, Kuma su hjy Kaka da umma na gd,yanzun saura umma na ake tunanin tana raye ko kuwa... yafad'a cikin damuwa...
Ahankali tace Alhmdllh Kuma insha ALLAH itama zata bayyana injain hakan ajikina"Dan ALLAH kadena yawan saka kanka adamuwa insha ALLAH komai yakusa zuwa karshe...ai inkinga na zauna cikin walwala to mahaifiyata ta bayyana Kuma kin karbeni amatsayin masoyi Kuma mijinki to innasami hakan baby burina yagama cika! Riyan miyasa bazaki soniba ?"Dan ALLAH riyan kiyi hakuri kikasance me yafiya" Ajiyar zuciya tayi had'e da cewa.....
Su duka da ido suka tsareta"Alhasan yace ummi waye Kuma Abdallah da abbanmu"?"
Tashi....
Share
BY MMN FAREESA [3/20, 6:20 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Not edited❌
p 46
Tashi tsaye ummi tayi ta na murza ido had'e da kallon su Alhasan "tamkar yau tagansu....atake komai yadawo k'wak'walwarta"ta tuna ita wacece da rayuwar dasukayi anan itada yusra"da Kuma tafiyar yusran... LA'ILAHA ILLA ANTASSUBA HANAKA INNI KUNTI MINAL ZALIMINA"shine abinda ummi ke maimaita tana hawaye had'e da kallon su hussy tace , ABDALLAH !yayankune"abban Kuma mahaifinkune......tun dg farkon tushensu har zuwa barinta gidan alh kabir girma da auren hassu da yyi,da haduwarta d yusra Saida tasanar da su...shashshekar kukan suce kawai ketashi acikin parlourn"shikanshi Faruq tausayinsu yasakashi kukan...cikin damuwa ummi tace yazama Dole gobe insha ALLAH mubar garin nan ,mutafi zuwa kano "sbd muga wasu acikin dangin mahaifinku,bani da tabbas Yana raye shida Abdallah ko kuwa,Kuma ALLAH yasa yaganeni,Dan tabbas dg Ni har shi , anshiga tsakanin mu ne"sannan muje k'auye gun mahaifiyyata da k'annena , BINTU da IRO...inhar suna raye nasan suna cikin tashin hankalin rashina... Alhasan ya rungume hussy Yana godiya ga ALLAH kafin Yadubi Faruq yace abokina insha ALLAH ko muntafi sainadawo naciwa muh'd mutunci"Alan abinda yyiwa hussy gashi baa kwanaba ma munsan komu suwaye"shin meyasa mutane basa wa junansu kyakykyawan zatone?" Faruq yace alhmdllh naji dad'i sosai da ALLAH ya baiyana komai ,Kuma goben nima zanbiku Inna sanar a gd"sannan batun muh'd karabu dashi "wlh inhar yaji maganar nan sai yaji kunya k'ilama yazo yanemi yafiyarku"shiyasa hakuri yakeda riba arayuwa" Ummi tace Faruq wani Abu ne yafaru?" Eh wlh ummi...nan yasanar Mata"murmushn takaici tayi had'e da cewa bbu komai kansa yatozarta" mungode sosai Faruq,da yadda kake hud'da damu bacin bakasan komu suwayeba"baka d'aukar zugar jamaa...wlh bbu komai ummi ni dama jikina Yana bani wlh akwai wani al'amari game daku" gashi yafaru"ALLAH ya kyauta gaba... Suka amsa da Amin"nan sukayita jajanta abun"sab'anin hussy datayi shiru sbd ganin Faruq agurin ,Yana ta Mata kallon k'urulla..
Tashi Faruq yyi had'e da musu sallama,Yadubi hussy yace antinmu sai anjima...banza tayi dashi, yyinda Alhasan yatashi Dan masa rakkiya yazunguri hussy da k'afa,kafin yafice [3/24, 2:04 PM]
Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Not edited❌
p 47
.... Zaro ido tayi had'e da tashi tsaye tana kallonsa"bakinta na motsi... murmushi yyi had'e da cewa da gske ne abinda idanunki suka nuna Miki"kada kiyi mamaki da ikon ALLAH!ubangiji ya yadda yau Nike takawa da k'afafuna" Cikin farin ciki riyan tace Alhmdllh !yah ALLAH ka bayyanar da baiwarka cikin aminci... tafad'a tana d'aga hannayenta sama"murmushi yyi had'e da cewa ameen , adedenan ya iso beyi wata wataba yad'aga ta sama Yana juyi da ita Yana murmushi "gaba d'aya yabata kunya , addua take ALLAH yasa kada wani yafad'o gdn yagansu "Yaya kasaukeni " bafa mukad'ai bane pls , nak'i saikin had'a ido Dani tukum saina saukeki...ninama ga kamar Baki murna da tafiyata ba ko?"kafin tayi mgn sunji muryar mlm Yana musu gyaran murya had'e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh ! Sauketa yyi ,Yana murmushi ko ajikinsa "yyinda riyan tashige d'aki da gudu"sbd jin wata iriyar kunyar mlm yagansu ahaka" Sosai mlm yyi farinciki da samun tashin Abdallah , yyinda Inna ta fito ta tayasu murnar wannan abin dad'i... d'akin yakoma" Tana jin motsin shigowarsa ta rufe idonta"murmushi yyi had'e da rage kayan jikinsa "yarage sg shi sai boxer ....jinsa yake tamkar yau yafara rayuwa"lallai in har ALLAH ya baka Rai da lfy kagode Masa kobai baka komai ba aduniya,ya yarda da ake cewa lfy jarice... Kansa ya kallah yanjin farin ciki Wai shine yau yake tafiya da k'afafunsa. Kan kafitar yanufa Yana cewa garama ki bud'e idonki yarinya "wanka Zaki tashi muyi! yafad'a Yana haurawa kan kafitar yahad'e jikinsu gu d'aya"yasakar Mata nauyinsa ....wani yarrrrrrrr!sukaji dg shi har ita,Yana murmushi"murya can k'asa k'asa yace muje toilet muyi wanka ,Kinga nima saina Rama kallenin dakikeyi inzakimun wanka ,kafin nayi Mai gaba d'ayan.... atsorace ta bud'e idonunta...tsab acikin nasa...turesa ta hauyi dg jikinta,tana janye idanunta , had'e da turo baki ashagwabe tace Wai miye haka?"bbu kyaufa mugunta da cin zali nika.... had'e bakinsu yyi guri guda yafara aikamata da hot kisses...ta yi iya yinta Akan tak'waci kanta ta kasa" Shikuwa gogan ,yafama Fara fita hayyacinsa,sabida romancing d'in ta kawai yake, yyinda riyan ta rufe ido,jikinta amace" da alama tana karb'an sak'onsa.... Saida taga Yana kokarin cire Mata riga yasakata cije Masa labb'ansa ,yyi saurin sakar Mata Baki "yana cewa lah lah zankuwa rama"yafad'a Yana d'age gira"kafin ta yi hanzarin Masa cakulkuli ,yyi saurin janyewa dg jikinta Yana k'yalkyala dariya"tayi wuf ta tashi dg kan kafitar,kallonta yyi had'e da cewa zamu had'e anjima yarinya"Zaki gayamun hakkin nawane bbu kyau ko kuwa?"matsoraciya dake kawai...
Bata sauraresa sbd abinda yamata yanxun ta tsorata ,takuma Yi mamakinsa!dama haka yake?
D'akin Inna mairo ta nufa , yyinda Abdallah yafito yawuce bayi Dan yin wanka ,inyafito yagyara fuskarsa datacika da kasumba,kafin yasanar da Yan gd yasami k'afa,dukda yasan Abba jiya yace yau zasuxo adubasa ....
************ Cikin wani irin farin ciki sukace da gske Dan ALLAH?" Ammi tace wlhy ,bara nakira...hands free tasaka wayar byn tayi calling!salamu alaikum cewar ummi...wa'alaikumussalam hajjonah!cewar Abba cikin wani yanayi"tuni hawaye suka zubowa ummi Dan bazata tab'a mantawa da muryar Abba ba"kiyi mgn Dan ALLAH kice wani Abu...hussy ta kalli Alhasan tayi murmushi had'e da nuna Masa ummi da ido Wai da alama suna soyayya da abbansu alokacin dasuke tare"kasancewar itama ummi a hands free tasaka wayar...Abba ummi kuka take ,sunana Alhasan d'anka jininka... wayyo ALLAH Abba ga hussy nan nima y'arka ce"suka had'a ido da Faruq ta galla Masa harara... Cikin farin ciki yace ya'yana dama HAJARA kin haifwmun cikin dake jikinki?"kashe wayar ummi tayi sbd kada Abba yyi katob'ara ga yarah..
Alhasan ne yakarbe wayar yasake Kira ,cikin farin ciki yasanar da Abba gasu a kano agdnsa... Abba yace suje air port gashinan tafe a heli copter zaizo yatafo dasu kaduna... sannan yasanar da da Alhasan yacewa ummi suna tare da BINTU k'anwar ta...
Bayan awa 3... Bakajin komai sai shashshekar kukan ummi, Alhasan,hussy, Faruq, shikanshi abban kukan farin cikin dawowar iyalansa taye" yyinda umma ke rungume da y'ar uwarta... Bayan sun tsagaita kukan ,ummi tayi ajiyar zuciya had'e da cewa Alhmdllh ALLAH nagode maka da kakamun k'arshen wannan K'ADDARA daka jarabemu da ita"sannan ta dubi ammi tace baiwar ALLAH nagode ! nagode!! nagode!!! ALLAH yasa ka d alkhairi,yabar zumunci Dan ALLAH akiramun Hafiz d'ana yazo namasa godiya"ubangiji yabawa Abdallah lfy gobe insha ALLAH kukaini naje nadubosa"Abba yace to shikenan dama yau zamuje sai ALLAH yasa kuka dawo yafad'a had'e da kamo hannun hussy yace autana zoki zauna kusa Dani kinji...bbu musu ta matso kusada Abba tana dariya had'e da yiwa Alhasan gwalo.. Alhasan yyi saurin cewa nifane auta Abba! dubeta k'atuwa da ita take auta... murmushi sukayi hjy Kaka tace yakanan Mai gdna zoka zauna kusada ni, dariya yyi yace to matar...ummi ta dubi umma tace yanzun ita riyan d'in suna tare da Abdallan ? Ummi tace eh ,muje gun bak'ar dagar can sai nakirasu namusu albishir" Tashi tsaye sukayi ,ammi nacewa ummi ai Hafiz ya tafi yadakko taslim dg skul anyi hutu,Amma bazukai dareba zasu dawo" Murmushi ummi tayi had'e da cewa ALLAH ya maidosu lfy"suka ce Amin...kafin hjy Kaka dake rik'e da hannun Alhasan tadubi Faruq tace to wannan Kuma waye? Murmushi Alhasan yyi had'e da cewa surikin Abba ne"ma'ana Wanda hussy zata aura ne...su Faruq sai aka washe Baki, yyinda uwar gayyar tayi banza dasu,dukda Alhasan yabata haushi ,dayyi k'arya,bacin ita basonsa takeba... Abba yace Kai Masha ALLAH gsky naji dad'i,umma tace to ALLAH yasa alkhairi yakaimu lokacin...turo baki hussy tayi tana cewa wlh k'ar.... hararan da ummi ta Mata yasaka ta yin shiru....
Kofar umma ta bud'e ... adedenan Kiran riyan yashigoa wayar ta ,cikin d'oki umma ta d'aga"ko gaisawa basuyiba, riyan tasanar da ita Abdallah yasamu" k'afafunsa da gske kike y'an nan?"gaba d'aya sukace meya farune?"Abdallah ya tashi da k'afafunsa"wani farin ciki sukaji ,hussy da Alhasan suka rungume juna, yyinda umma tasanar da riyan su ummi sun dawo gd cikin koshin lfy.... shigewa Baki d'ayansu...sukayi ad'akin.. Mom na kwance tamkar gawa,sai wari da zauri d'akin keyi"gefenta tulin kashine datayi tun jiya sbd larurar ajiya tasameta"idanunta akafe tana kallonsu"murmushi Mai ciwo ummi tayi had'e da kamo Alhasan da hussy ta dubi mom tace ,ikon ALLAH sai kallo ayau kin ganni gani ga yarana da Kuma ubansu zamu shiga sabuwar rayuwa, yyinda kekuma Taki rayuwar ta wulakanta ta mutu da ranta ,Kinga yadda ALLAH yyi dake , to kisani wanda kikayiwa hakan ya warke,ciwo yadawo kanki ,keda samun lfy har abada insha ALLAH , sannan kisani hakkinmu dakika d'auka da zalintarmu dakikayi munbarki da ubangiji,sai ranar gobe,bazan tab'a yafe mikiba har abada ALLAH ya isa tsakaninnu dake...Abba yarik'e hannun ummi bbu kunya ,Yana murmushn k'arfin hali yace kibarta ahaka,ko warin kashinta da fitsarinta ya isheta"inhar my son yadawo zuwa jibi to zansaka afitar da ita dg gdn nan akaita titi ta ida rayuwa acan... tabbas hakan yyi sbd. Haka yadace da ita,cewar hjy Kaka tana kukan tausayin zuri arta....
Gaba d'aya suka koma cikin gdn,sukaci abinci,mazan suka wuce masjids sbd magarib ta gabato,basu Jima da fitaba,hafis da taslim, hade da feedo dake fama da tulelen cikinta,suka shigo gdn,,,idanun taslim da feedo jajir sbd kukan tausayin su Abdallah da mahaifiyar sa, dasukayi. kasancewar yau Hafiz ya sanar da su komai ,sbd yasan yau dai insunga wani Abu Dole su tambaya,hakan yasa yasanar dasu kawai..,,,,,
Bayan anyi isha'i 'suka zaune a babban parlourn gdn ,aka Kira Abdallah da riyan a video call"kowa yagansu ,sukayi mgn da kowa,ummi jinta take tamkar ansakata a aljanna Dan farin ciki,shikuwa Faruq yayarda da cewa duk Dan hakkin daka Raina shike tsone maka ido"mutane na daukar su hussy basuda asali ,Ashe sukeda babban asali ga arziki da ilimi"fatansa ALLAH yasa hussy ta amince dashi amatsayin abokin rayuwarta,yagodewa ALLAH dayaka sance, shimai saukin kaine da yanzun inyyi musu wani Abu yaji kunya,shi harga ALLAH tsakani da ALLAH ya keson hussy...
Abba ne yanunawa kowa part d'in sa, hussy nada d'akinta daban ,taslim ma,sai Alhasan, sannan part din hjy Kaka daban na ummi daban na umma daban ,na Hafiz ma daban da ammi , sannan sai part d'in Baki... Yyinda part d'in Abdallah gobe za'ayi Masa gyara xuwa jibi agama insundawo su sauka....
Gaba d'aya Hafiz kusan raba dare sukayi suna video call da Abdallah har riyan tayi bacci,Saida feedo ta karbe wayar ta kashe tukum suka Bari...
Abba da ummi kuwa suna kuryar d'aka"ana firan soyayya da yaushe gamo..lolx....
Alhasan da Faruq na d'aki d'aya. Suna kwance"Faruq yace insha ALLAH jibi gsky zantafi gd sbd office ,Kuma kaga naga,familynku ko?" Murmushi Alhasan yyi had'e da cewa wannan gsky ne,Amma nafiso sai su Yaya da matarsa sundawo sbd yaganka, sannan maganar hussy kabarta nasan yadda zanmata Inna da gske Bata sonka Zan gane... Murmushi Faruq yyi had'e da cewa ah ah kabarta ,pls kada kamata Dole,nifa atsarina banason auren wacce Bata Sona gsky...hmmm kaidai kabarni kawai....
Taslim da hussy suma suna d'aki guda"dukda dai hussy ta girmi taslim sosai Dan taslim bazata wuce 22 years ba... Ammafa sai fira suke acikin kankanin lokaci suka Saba... wannan kenan.
####### Washe gari byn duk kowa yyi break fast,masu aiki nata kaida kawowa,yyinda umma da ammi suka fita ,ammi zataje hospital, yyinda umma zataje,gdnta ta kwaso kaya da gdn zuwaira mai abinci tasanar da ita komai sbd aganinta Dole duniya zatasan Abdallah be mutuba,tunda zaidawo gd"sannan zuwaira ta taimakesu alokacin da suke buk'atar taimakon,hakan yasa taga yadace tasanar da ita.... Hjy Kaka ma na part nata,itama ummi haka...
Taslimce zaune kan kujera a waiting parlourn gdn ,tana kallo atashar mvc 2... k'amshin turaren nmj taji"had'e da motsi....kafin ta duba taji wata murya akausashe ance ke canza tashar nan" Cike da mamaki ta d'ago Kai, sukayi ido 4 da Alhasan...
Kicin kicin da fuska yyi had'e da cewa ko bakyajine?"...
D'aure fuska tayi,ta janye idanunta,tace yoni nasan wacce Zan canzane"
Ke nalura dake tun jiya,kinfi k'arfin ki gaida mutane ke y'ar rashin kunya ko?"kina wani Shan k'amshi, to ko hussy dake kanwatae,tana gaidani balle ke.... murgud'a baki tayi had'e da cewa to waini me ruwanka danine ,gaisuwa Kuma bazan gaidakaiba....cikin tsawa yace ke wlh Zan tattakaki anan wlh...gama belt nan sai naba ka zaneta Alhasan cewar Hafiz dake rik'e da hannun feedo"kasancewar zuwansu kenan parlourn... Cike da jin kanya Alhasan yace Yaya barka da fitowa"amsawa yyi cikin sakin fuska kafin Yadubi taslim yace bakida hankali ba yayanki bane kike Masa rashin kunya,wlh kada kibari ammi tasani,Zaki basa hakuri ko kuwa...
Cike da mamaki taslim kedubar Hafiz ,ganin wannan rashin adalcin k'ara ra,saikace bashine yafara takalartaba,dama fa shiyasa Bata Masa mgn ba jiya,Dan talura Yanada izza da girman Kai....bazaki basa hakurin ba ko?"
Maganar Hafiz ta dawo da ita tunanin ta...
Ahankali tace kayi hakuri"tafad'a fuska daure"
Shima fuskar adaure yace yawuce,yabar parlourn...
Dariya feedo tayi ta dubi taslim tace ikon ALLAH ku Kuma da wannan salon zaku Fara taku soyayyar...
ALLAH ya kiyaye nasosa ,Yana wannan jida kan da izzar... tafad'a had'e da fice was,cikeda jin haushi...
Hafiz yyi murmushi had'e da cewa hmmm tunda abokina ya sallama ma ai kowama ai dole yasallama,muje mmn baby, yafad'a Yana Jan hancinta, murmushi tayi had'e da cewa inama Inna fara nak'udar Kai zaka karbe cikin ka haihu"hararan Wasa yyi Mata had'e da cewa kin manta ai,nidai kinsan Gurin jin dad'i nafi auki, shiyasa na k'agara ki haihu sbd cikin nan Yana takurani wlh... Girgiza Kai feedo tayi,suka nufi part d'in ummi Dan gaida ita.
Bangaren riyan da Abdallah....
Share
BY
MMN FAREESA
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Not edited❌
P 48 Bangaren Riyan da Abdallah kuwa" byn Abdallah ya gama video call da Hafiz,Yadubi gefen tabarma inda Riyan ke kwance tana barci "tashi tsaye yyi Yadubi agogon dake jikin bango yaga karfe 1:13 am,afili yace ahhh lallai dare yyi"aigarama kitashi yarinya mu kwanta.zaifi Miki sauk'i yafad'a Yana tsugunna wa ya d'auki riyan dake bacci ya azata kan katifar,shima ya kwanta gefenta had'e da janyota jikinsa" ya rungume yanajin wani farin ciki dabai tab'a jinsaba arayuwarsa,Wai yau shine yyi ido 4 da mahaifiyar sa da k'annensa,Kuma yake takawa da k'afafunsa" lallai ALLAH abin godiya"ak'agare yake yaganshi akaduna"wani juyi yyi had'e da matse riyan sosai ajikinsa ....dg nan bacci yyi awan gaba dashi".
Washe gari tunda ta Fara motsi tajita tamkar ajikin mutum take..da sauri ta bud'e idanunta "tsab cikin na Abdallah"janye idanunta tayi tana tura Baki had'e da kokarin janye jikinta dg jikinsa... gam yarik'e ta"ahankali yace bbu gaisuwa bbu komai saima wani turomun Baki ake,to bara na hukunta Bakin...pls kayi hakuri...shitttttt! Is too late, yafad'a ya had'e bakinsu gu d'aya....Saida yyi Mai isarsa sannan ya cikata Yana murmushin mugunta had'e da cewa dg yau ma ki sake turamun Baki..tashi tayi sbd gari yafara haske harsun makara"Saida ta Kai bakin kofar tace eh sai ansake d'in,Yi yyi tamkar ze biyota,saita fice da gudu"dariya yyi ,yafito yyi alwala...
***** ***** ***** Zazzaune suke aparloun ammi,hussy da taslim sai feedo ,datayi zaman masu ciki" yyinda ammi ke latsa loptop...su taslim nata fira jefi jefi.,, Hafiz ne tare da su Alhasan da Faruq ne suka shigo parlourn" Bayan sun gaishe da ammi"yyinda Alhasan suna had'a ido da taslim yabanko Mata harara....ramawa tayi had'e da tab'e baki"Alhasan cike da son girma Yadubi hussy yace ke Baki iya gaisuwa bako?"juyowa hussy tayi da zumar ta Masa rashin m" da ido yarok'eta kada tayi Masa haka agaban jama'a," Ahankali tace sorry Yaya Alhasan"tuni ta fasa Masa Kai" murmushi feedo tayi tadubi taslim ta zungureta da k'afa" Ahankali hussy tace Ina kwananku yaya"kafin su amsa wayar Faruq tayi ringing"d'agawa yyi Yana murmushi"can yace pls ya isa Zan kiraki anjima kinji"Amma kada kikashemun waya...wani dummm hussy ta ji had'e da jin kirjinta yamata nauyi... yyinda Alhasan Yadubi hussy yace pls kigyaramun d'akina"yanxunfa hjy Kaka Zan yankewa farce ,ga taslim nan ta gyara maka"ni gsky bbu wani gyaran d'akin dazanyi.... shout up! Bakida hankali"zakije ki gyara Masa ko kuwa?" Dama na lura tunda kika dawo kanki ke rawa"cewar ammi tana hararan taslim"had'e da kallon Alhasan tace dg yau komai kakeso kasakata ai k'anwarkace ka isa da ita...cike da girmamawa Alhasan yace to ammi nagode"kafin yafice sbd Faruq tuni yafice Yana waya" Da sauri hussy ta biyosa ,tana cewa broth!tsayawa yyi,Yana cewa yayadai"yatsina fuska tayi had'e da cewa waida wacece Faruq yake wayane?
Kinada matsala d ahakan ne?"Yafad'a Yana d'age gira... Bansaniba! Yaza'ai Yana Sona Kuma Yana kula wata" Yo miye aciki?"kefa kikace bakya sonsa"hmmm ai dama namiji bashida tabbas!cewar hussy tana hararan Alhasan d'in , Murmushi yyi yace "Kinga inkin amince Well!inkuma Baki amminceba nasanar da shi ,dama gobe zaitafi gd"wayar dakikaji yanayi da kanwarsace ba dawataba,nasan kishine ke fama dake....
Tsaki taja hade da cewa to Amma fa kanuna Masa cewa Kaine ka tursasani nasosa ko...hmmm haba my sweet heart inkunyar fad'a mun kike ainaji "cewar Faruq dake bayansu....cike da jin kunya hussy ta arta aguje tamkar yarinya tana murmushi... yyinda Alhasan da Faruq suka kashe"kasancewar dama k'ullinsune bbu wata wacce yyi wayar da ita"su suka shirya plane nasu...
Taslim kuwa cike djin haushin Alhasan tana ganin yatakurawa rayuwar"itafa Sam bataso dawowar su gdn ba"kada yyi zaton sbd tana gdnsu yanemi takata ko yimata Gori"ai basu sukadawoba ca akayi sudawo" Da wannan tunanin ta isah part d'in Alhasan d'in... Bayan tagyara ko Ina"tanama kok'arin fita"wayarta tayi ringing"d'agawa tayi ganin hakim course mate nata"har ka isone?"tafad'a, kasancewar d'azun ta kwatan ta Masa gdn"ok ganin zuwa" Kai tsaye bakin get ta nufa ,kasancewar jikinta doguwar riga ce gwont dark purple da veil tayi rolling... Yana tsaye gaban motarsa Yana murmushi "itama fuska asake ta k'araso suka gaisa,Yana cewa gobe zai wuce kano(garinsu) kasancewar yaxo daurin aurene a kaduna shine yabiyo su gaisa,dukda shi sonta yake,Amma ita saita nuna batama ganeba... To Amma muje ciki ko ruwa kasha Dan ALLAH....kafin yyi mgn taga Alhasan gabansu Yana huci ,fuskarsa murtuk bbu alamar wasa acikinta,yace ke shiga ciki" Tabbas yamata kwarjini"hakan yasa tace Dan ALLAH Yaya kayi hakuri course mate d'ina ne , tafiya ma zaiyi,yabiyo mu gaisa..wani sanyi yaji aransa,gashi dama dason girma,kansa yafasu...sai yabawa Hakim hannu suka gaisa cike da basarwa yace aidakin kaisa ciki ko ruwa yasha..Hakim yace ah ah nagode barama na wuce"yafad'a sbd tsab yagano wannan guy d'in son taslim yake...
Bayan yashiga mota ,taslim ta d'aga Masa ,hannu tana kokarin komawa ciki"Alhasan yace dg yanzun kada nakoma ganin ki da wani nmj"akan wane dalili?" Basai kinjiba"sannan kije kidamaman kunun gyada...ni wlh nagaji!ok bara nasanar da ammi cewa bazakiyi ba"nifa bacewa nayi bazanyibaHmmmm"oya muje inkin gama kisameni adakina" Batayi mgn ba ta wuce,cikin gd"yabi bayanta...Yana tunanin hussy Yana dariya,Ashe tanason Faruq ,iyayintane yahanata ta nuna...
######
Cike da farin ciki bayan sunyi sallar asuba ,suke sanar da mlm anga ummi"sosai yatayasu farin ciki"kafin yacewa Abdallah nasan kanason komawa gd ko?" Cikin girmamawa Abdallah yace eh mlm"mlm yace Masha ALLAH to kayi hakuri zuwa nan da kwana 3 ka Ida shanye maganinka"nakara baku adduo in tsari tukum sai kutafi... Abdallah yace to shikenan ALLAH ya kaimu...
Gaba d'aya zaune suke a babban parlourn gdn"harda hjy Kaka da ga kugunta gana Alhasan Yana zuba Mata shagwaba sbd tunda sukazo take mugun jidashi"yyinda hussy ke kusada Abba" Acikin 2 days da dawowarsu sunyi bala'in canzawa dg ummin har yaran.. Abba yadubesu yace...