Auren wata shida cmplete - Chapter 3
Auren wata shida cmplete Chapter 3: Auren wata shida cmplete Chapter 3. Inyashiga wanka ki gyara bed room d'in sa,kafin kije kitchen gun kuku ki karbo Masa…
3,358 words
Inyashiga wanka ki gyara bed room d'in sa,kafin kije kitchen gun kuku ki karbo Masa break fast nasa kiyi serving nasa, sannan ki gyara Gurin da Kuma sake gyara bed room nasa sbd bayason k'azanta shi mai tsabtane sosai Dan in har bakida tsabta zaku Bata dashi gsky fuk in kika gama zuwa 9 am Zaki iya tafiya musammun inkina skul ,sai 2:pm kidawo sbd 2:30yake shigowa yyi wanka yaci abinci ,Zaki cigaba da kulawa dashi har4:00 pm sbd Yana fita Kinga inkina islamiya sai kije dg nan ki wuce gd sai wata safiyar.
dg karshe my son bayason surutu had'e da shishshigi,nima haka, sannan ban hada Dana da kowaba muddin ki ka b'ata Masa rai can hukuntaki nakuma koreki , sannan kada ki yi zaton d'ana mutumin banzane kice Zaki ja raayinsa da kyawunki to ba haka ABDALLAH yakeba.nasake gayamiki ki kularmun da yaro kada ki bata Masa rai....
Jikin riyanatu yyi sanyi,jiki bbu lakka tace to insha ALLAH Zan kiyaye.
Harira tace ai hjy batada matsala yarinyar nan....ban tambayekiba ,mom ta katse harira hade da zuge jaka ta fito da kudi ta mik'awa harira , sannan tace albashin ta a wata dubu 30 be,sai Monday din.
Harira ta karba , sannan tayi godiya , sannan tace ai hjy anyi hutun boko itakuma sai islamiyya take,mom tace bbu damuwa akwai islamiya farkon layin nan zanma ya'u direba mgn asiya Mata foam intazo saita ruk'a zuwa.
Godiya su riyanatu da harira sukayi kafin suyi sallama su fice,mom tabi bayansu da harara.
Koda suka fita , adaidaita suka hau ,har gd harira ta raka riyanatu ta ma su umma bayanin komai da irin aikin da riyanatu zatayi da albashinta da sakata islamiya duk sunji Dadi sosai , sannan harira ta dubi zuwaira tace ammainaganin kafin Monday din yaka Mata akoya Mata kamar... Wanke bayi da yadda ake hada ruwan wanka da turare d'aki dasu moping da sauransu dukda nasan xata iya amma gara ak'ara nuna gudun kuskure ..
Zuwaira tace to shikenan Zan saka Fatima suje gdnsu yusra kawarta tunda suma masu haline sai ta kara ganin yadda ake amfani da komai .
Harira tace to sannan suka yi sallama.
A cikin kwanaki biyu riyanatu ta koyi duk abinda akeson ta koya, yyinda riyanatu ke ta faman Yaya zata kasance da ita gobe Monday agdn aikinta.
Monday....
Innaga ruwan comments kujini da safe.... Happy juma at kareem❤
Share pls
BY MMN FAREESA [1/25, 11:23 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Dedicate to all my fans ana mugun tare😍😄
p6
Monday
""""Tun gurin karfe 6:30 riyanatu ta shirya cikin doguwar riga bak'a y'ar kanti tasaka hijab Fara "bbu wata kwalliyar datayi dg powder sai kwalli ta shafa ,sukayi sallama da umma dasu Fatima dake Mata fatan alkhairi itada mama zuwaira"
Adedeta tahau ,ya ajeta a unguwar nassarawa G R A.byn ta sallamesa tashiga ciki kasancewar get man yasan da zuwanta. Waiting parlourn gidan ta nufa gabanta na mugun faduwa,tasami mom da Yan aiki"har k'asa ta tsugunna ta gaishe d mom ,ta amfa fuska a tamke yyinda tasaka ladidi(d'aya dg cikin masu aiki) ta nunawa riyanatu part d'in Abdallah..,,,
Suna zuwa kofar shiga part d'in ladidi ta juya ta tafi" Wani mugun tsorone fal aranta ,amma saitayi jarumta had'e da yin addua azuciyarta,kafin ta murd'a kofar tayi sallama"bbu kowa a parlourn" Tasbihi riyanatu tayi da ganin wannan kayataccen parlourn a zuciyarta ,ko Ina k'al amma Wai nan sai an gyara sai kamshi ketashi na room frishners aciki.. Kofar dake cikin parlourn ta kalla hakan yanuna Mata nan be bed room d'in. Tsintsiyar data shigo da ita had'e da mofa da wani towel ,tasaka ta Fara gyaran parlourn had'e da karkad'e kujerin d kayan kallo , sannan tayi moping. Ta duba taga komai yyi daidai. Sannan ta nufi kofar bed room gabanta na dukan Tara Tara,tayi Knocking yafi sau 3 shiru hakan yasa ta murd'a kofar tashiga ciki ahankali had'e da yin sallama,amma shiru"bed d'in tasaci kallo ta hango mutum kwance atsakkiyar yarufe jikinsa d alama bacci yake. Kofar dake da keda carpet takalla ganin harda silifas akan carpet din haka yatabbatar Mata da nan ne toilet..
Addua tayi ta shige ciki " sai zare ido take sbd atsorace take,Saida ta k'arewa toilet din kallo tukum sannan ta Fara aikinta , azuciyarta tana mamakin Wai bayine wannan aka zubawa kayan alatu haka tamkar baza a mutuba , lallai mutumin nan d'angatane sannan akwai muguwar tsabta gsky.... da wannan tunanin ta gyare toilet din k'al har tayis d'in jikin bango Saida ta wanke , sannan ta wanke hannunta ta fito.....tana fitowa taga mutum tsaye gaban mirro dg shi sai towel iya guiwa da alama wanka zai shiga ,yabada baya hakan yasa bataga fuskarsaba.. Ta tsorata ainun takuma razana sbd batatab'a ganin nmj hakaba "da sauri ta d'auke kanta had'e da cewa ranka yadad'e Ina kwana?" har sau2 jin yyi Mata banza sai ta nufi Gurin bed Dan ta gyara. Shikuwa Abdallah uffan beceba Kuma be kalleta ba yawuce toilet ya rufe,k'arar rufe kofar ya ankarar da ita baya cikin room d'in" Ajiyar zuciya tayi azuciyarta tace oh ikon ALLAH lallai mutumin nan baisan darajan d'an adam ba ...
Cikin minti 25 tayiwa bed room d'in fas,ta duba kan mirro ta dauki air freshener ta feshe ko Ina harda parlourn tuni guri yakaure da k'amshi.. Bed room d'in ta koma ta ajiye air freshener din sannan ta duba wardrobe din haggu cikin saa taga bed sheet da sauri ta dauka ta canza ,sbd Fatima ta Bata shawarar ta rik'a canzawa tunda ance shi mai tsabtane. Wayoyinsa data aza kan mirror taje da nufin ta dauka ta mayar Masa kan bed inda tagani... adedenan taji motsin zai fito da sauri ta janye hannunta ta nufi kofar fita dg bed room d'in...
Waye zai fitomiki da kayan da Zan saka?"
Yafad'a cikin husky voice,tamkarbashi yyi maganarba"
Cak yatsaya hade d juyowa sukayi 4eyes dashi"Masha ALLAH tace azuciyarta sbd ganin baiwar halitta agun sa,tayi mamakin jin yyi hausa ,dabaiyi mgn ba saitace balarabene bayajin hausa....tsakin dayajane yasata janye idanunta dg barin kallosa.
"Ahankali tace Ina kayan suke?"
Tasake tambayarsa, yyinda shikuma yaketa duba body cream nasa ,yamata banxa...d hannu yanuna wardrobe d'in tsakkiya" azuciyarta tace oh ni nashiga3 ,Toni nasan irin kayan dazai sakane?"
Jiki bbu kwari ta nufi wardrobe d'in ta bud'e, lumshe ido tayi sbd jin kamshin da kayan keyi....Saida ta ce Masha ALLAH sbd ganin tulin kayan sawarsa duk yawancinsu k'ananu ne" addua take ALLAH yasa kada tayi ba dai daiba "can idanunta suka hasko Mata wasu suit dark blue da sauri ta fito da su,kasancewar tare suke da wandon da komai ta aza kan bed ta fice da sauri sbd tunawarta da karb'o Masa breakfast..
A babban parlourn gdn ta koma ta Sami mom na break fast a dining area ,ta isa gunta cikin ladabi tace hjy na gama Ina ne kicindin?"
Tsaki mom taja hade da nuna mata wata kofa da hannu sannan tace kije can ki karba inya gama kije can ki karbi naki sbd ba Wai nasa zakiciba ,abincin masu aiki dabn yake dg yanxun ban abukatar kisake tambayata in 4 tayi kije bakin get gun ya'u direba zai kaiki islamiya ga yunifaom nan ta nuna mata wata leda dake k'asa kusa da kafarta.
Jiki asanyaye ta dauka had'e da yin godiya ta wuce kicin ta karb'o break fast nasata koma part d'in sa.
Da sallama ta shiga ,zaune ta samesa a parlourn yasaka kayan agogo na hannunsa ,gefensa takalmi sawuciki kafarsa d safa.
Gun dinning ta nufa "ahankali yace kawo nan yafad'a Yana latsa waya"ajiyewa tayi ,ta mik'e da nufin tafiya....waya Baki izinin tafiya?"
Juyowa tayi ta kallesa,fuska daure yace last warning dazan Miki game da kallona"yafad'a had'e da mik'a Mata agogon sa "
Da mamaki t karb'a tana dubawa ,sai Kuma taga ya Miko Mata hannunsa na dama danufin ta d'aura masa"cikin tsoro da mamaki tace Dan ALLAH banganeba ?" Kuma kayi hakuri innayi badaida b kada kafad'awa hjy sbd tace Inna maka laifi korata zatayi..... stop it yakatseta atsawace had'e da cewa surutu kikazo kimun ko aiki?"
Da sauri tace aiki"
Tsaki yaja had'e da saka takalminsa,yasake mik'a Mata hannu alamar tabasa agogon sa"cikin muryar kuka tace Kayi hakuri me zanyi d agogon?"
Tamkar mai koyan mgn yace ki dauramun....
Zaro ido tayi tace....
Muhadu da marece pls kuyi manage da wannan🙏🏻
Share pls
BY MMN FAREESA [1/25, 6:21 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾 🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Wannan page din nakune halak malak AUREN WATA SHIDDA FANS &mmn fareesa fans page Ina mugun jidaku bbu laifi kunyi comments😍😇
p7
.....Zaro ido tayi tace ai ban iyaba!kayi hakuri Dan ALLAH"banza yyi da ita yasake mik'a hannu da nufin karba"zabura tayi had'e da sakin agogon k'asa tana hawaye had'e da cewa kayi hakur....are you mental?" Yafad'a atsawace had'e da mik'ewa tsaye yadauki agogon sa had'e da dubawa kota kashe Masa glass d'in" Saka abinsa yyi ganin baiyi komaiba"Saida yagama Shan k'amshinsa , sannan yace serve me break fast yafad'a batare da yakalleta ba" Ita kuwa hawaye kawai take jin yace ita Wai mahaukaciyace , sannan Kuma dayace tayi serving nasa batafahimci me yace sbd(kunsan skul din kauye bbu wani karatu) Cikin muryar tace ranka yadad'e nifa ban f.....I say don't call me ranka yadad'e,call me ABDALLAH! Ni bana fahimtar turancin kayi mgn da hausa manah.... tsaki yaja ganin wannan yarinyace k'arama,yadago Kai yaga tana kuka wata uwar harara ya aiko mata da ita. cikin bada order yace kixo ki hadamun tea da sauran kayan , sannan kika sake mun kuka anan Zan nuna Miki calour d'ina yafad'a Yana yatsina fuska" Tashi tayi , zuciyarta bbu Dadi ganin wannan mai girman kan na juyata kamar bewarsa duk sai taji aikin yafita aranta ,zata jurene kawai sbd umma.,,,,
Haka ta daure ta hada Masa tea din tana d'ar d'ar , sannan Bata cika suga ba sbd gudun laifi,amma tayiwa cup din dam da tea, sannan tasa Masa chieps ta hade da farfesun kaji🤣
d'auka tayi ta aje gabansa , had'e da cewa ranka yadad'e gashi... adedenan Hafiz yyi sallama yashigo cikin parlourn, riyanatu ta amsa had'e da cewa Ina kwana?" ganin yanata kallonta"sannan ta mik'e da nufin fita.hafix Yadubi Abdallah yace AK duk Kai daya zakaci wannan garar? da sauri Yadubi plate d cup din.... Keeeeee! I don't go"Abdallah yafad'a rai bace ganin kwabar da tamasa na hade chieps d farfesun kaji gu d'aya...cak ta tsaya had'e da juyowa taga yyo kanta ! saurin toshe bakinta tayi sbd kukan daya taso Mata azuciyarta tace naga ta kaina" Sai zare ido take....d sauri Hafiz ya danne dariyarsa yarik'e hannun Abdallah had'e da cewa calm down abokina!kaga ka tsorata ta ,pls kayi hakuri... Tsaki abdallah yaja had'e da nuna riyanatu yace you are very stupid! sannan ya fisge hannu sa dg na hafis Yadubi riyanatu dake kuka yace dama ciwon Kai kikazo kisamun b aiki kikazo yiba get out of my parlour"yafad'a atsawace.... Hafiz ta kallah fuska kalar tausayi tace Dan ALLAH kabasa hakuri ,hjy tace dana Masa laifi korata zatay....bazaki fitaba?" Cewar Abdallah batare da yakalleta ba.
Hafit yace jeki bbu komai kinji,bazaa kore kiba!
Jiki asanyaye ta fice"
Abdallah ya ya tsina fuska had'e da cewa Kai mlm dakace baza a koreta ba, Kai zata bi ko saita ruk'a maka ko?
Hafiz yyi murmushi yace Wai mutumin wannan fine baby dinfa dg Ina?" Kai gsky ta had'u akwai kyau tamkar aljana ai wlh I.....dallah mlm ya isa haka sai zuba kake bbu commer balle full stop,cewar Abdallah . Yana tsaki.
Murmushi Hafiz yyi yace eh naji ka amsamun tambayata.
Saida yagama Shan k'amshinsa sannan yace mai kula danice !amma dg yau kuma zatabar aikinta ,sbd bata iyaba . kaduba kaga wannan haukan datamun... relax Mana AK ,kaga yarinya ce sai ahankali zakaga yadda kakeso, sannan na lura tana tsoronka Dan ALLAH kabita ahankali saikasa mom ta nuna mata inda tayi kuskure saita gyara amma pls kada ka koreta sbd naga batason akoreta. Kuma tunda ta Fara aikinta duka duk ba daidai tayiba ko kuwa yanxun tayine b daidaiba?" Yatsina fuska yyi hade da cewa babu laifi tayimun gyaran daki yyi" Hafiz yace to pls maganar korarta ka ajiyeta gefe,sanny kada ka gayawa mom sbd na lura tana tsoronta itama.
Ok kawai Abdallah yace atakaice, sannan ya hada tea ,yyi serving kansa .
Shima Hafiz haka" Sai Gurin 9:14 am suka fito da nufin Abdallah yaje yagaishe da mom.
Suna fitowa suka ganta zaune tayi tagumi idanuwa sunyi jajir alamar taci kuka" Cikin tausayawa Hafiz yace kaga kasaka bewar ALLAH damuwa k... kallon da Abdallah yyi Masa ne yasaka shi yin shiru Yana murmushi .
Da hannu Hafiz yyi Mata alamar ta biyosu,da sauri kuwa ta taho ,tana satar kallon Abdallah caraf suka hada ido yabanko Mata harara had'e da miko Mata wayoyin hannunsa Yana Jan tsaki. "Karba tayi tabisu a baya har suka iso part d'in mom" aikoda mom ta gansu tuni ta had'e rai aciki ciki ta amsa gaisuwar Hafiz, sannan ta watsowa riyanatu mugun kallo had'e da cewa kefa lfy Zaki wani kwaso jiki ki biyosa?"shin tamayi komai yadda yadace ko kuwa tayi wani gidadancin ?""
Girgiza Kai Abdallah yyi alamar ah ah"
Kallon su tayi had'e da cewa to kuban waje nayi mgn da yarona ko"
Murmushi Hafiz yyi yace to momi, sannan Yadubi riyanatu yace muje ko" bbu musu ta bisa suka fice"
Hanyar part d'in Abdallah Hafiz ya nufa hakan yasa tabisa,ahanya yace kiyi hkri kinji meye sunanki?"
Tace RIYANATU"
Yace ok ,muje na nuna Miki inyace kiyi serving nasa abinci ,sai kiyi Masa. Murmushi tayi tace nagode sosai. Shima murmushn yyi da haka suka isa part d'in. Tea yafara hadawa yadda yasan abdallah naso ,yace ta sha , sannan yyi serving aplate da sauran abinda suka rage, sannan yace Mike baki ganeba?" Shiru tayi sannan ta ce inyayi mgn da turanci wani lokacin bani ganewa"murmushi yyi yace ko Zaki iya tunakal mar daya fad'a bakiganeba?" Cikin jin kunya ta fad'a Masa, y'ar dariya yyi yace cewa yyi kidena kiransa da ranka yadad'e ki rik'a kiransa da Abdallah"
Ahankali tace to amma injin nauyin Kiran sunansa Kai tsaye..... ringing d'in wayarsa ta katse Masu mgn,da sauri ta shi da nufin Kai Masa. Hafis kuwa yace Kinga kijirasa zaizo tunda mom tace mu basu waje,nima na wuce inyazo ki fad'a masa.
Bata kallesaba tace to shikenan nagode, murmushi yyi yace pls kici abincin nan kinji sbd ya koshi karshe ma badashi zaayi....da sauri ta ce ai hjy tace kada na ci ,naje can na karb'o acikin na masu aikin gdn.
Shiru Hafiz yyi,Yana tunanin hali irin na mom,sbd gudun kada ta disgata yace kada takai wayar"Kai Anya matar nan akwai gsky alamarinta?"
Kallon riyanatu yyi yace ki ciki kinji inkin gama ki Kai kayan gun masu wanke wanke ,baza tasan kinciba sbd in ya rage abinci masu gadi yake ba. bejira amsarta ba yafice dg parlourn.
Ita kuwa riyanatu bbu bata lokaci taci ta koshi ta gyara parlourn tas , sannan ta fito da kayan da sukayi break ta nufi part din ma'aikatan gdn,ta tambayi gun masu wanke wanke aka nuna Mata takai masu.
Komawa tayi part d'in Abdallah,da nufin dauko Masa wayarsa ta Kai Masa,tasamesa zaune hakimce kan 2 seeter yana latsa waya, sallama tayi ...ya amsa akan labb'ansa " Ahankali tace dama zantafi gd! banza yyi da ita dg karshe ma sai ya rufe ido "tab'e Baki tayi had'e da dage kafad'a alamar ko ajikinta "saidai batasan duk Yana kallon ta ba"hijab nata ta gyara ta nufi kofa da nufin fita....keeeeeee!cak ta tsaya cikin k'uluwa ganin raininwayonsa yyi yawa besan tana d'aga masababa"tagaji haka nan,shiru tayi ita batayi mgn ba ,Bata Kuma juyoba" yyinda shima yyi shiru.takuma yi alkawari muddin bazaiyi mgn ba to itama bazatayi ba saidai sudauwama a haka .
Shikuwa gogan yacika yyi fam da rainin hankalin wannan ta tsitsiyar yarinyar nan,wani gefe Kuma Yana tunanin magan ganun mom na d'azun byn tafiyar su Hafiz,yarasa me Hafiz yakashewa mom, sannan miyasa batadamu da Abbansa yadawo gd ba koma maganar sa bataso yyi shin Wai Mike faruwa ne haka ?"" Sake duban riyanatu yyi dake tsaye tun d'azun databashi baya ,tsaki yyi azuciyarsa yace me wannan tsakuwar yarinyar nan ke nufi?" wato ita bazatayi mgn ba kenan ,aiko in har sainayi mgn zata yi to saidai ta kwana anan,kuma ta tafi to bakin aikinta.....
Riyanatu kuwa...
Share pls
BY MMN FAREESA [1/26, 10:34 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by Mmn fareesa
Not edited
p8
"""Riyanatu kuwa gajiya tayi da tsayuwa "sotake ta ta fi gd "tana gudun kada ta tafi yakoreta.azuciyarta tace bara na kyalesa kawai "cikin jin haushi ta juyo tana murgud'a baki tace Dan ALLAH kasanar dani me zanyi ?" banza yyi Mata ,Kuma Yana lura da murgud'a bakin datayi"sai da yagama Shan k'amshinsa tukum "ya ware golden eyes nasa akan fuskarta "ya had'e girar sama d k'asa"saurin janye idanunta tayi sbd jin yyi Mata mugun kwarjini....mitttsss yaja tsaki hade da cewa ke vileger girl wakika bari yagyara Miki bed room d'in?" and last kika koma kallo na ko yimun mgn atsatstsaye amatsayinki na hadimata to Zan koyamiki manner of toking"maana ladibban mgn dan nalura da alama kinada k'wak'walwar kifi.... mitss yakoma Jan tsaki akaro na biyu sannan yadauki wayoyinsa yafice had'e da buga kofar da k'arfi.... Hawaye masu zafine suka wanke Mata kunci sbd jin haushin abinda yyi mata....oh dama haka masu aiki ke ganin irin wannan tozarcin?"lalai dole ma tabar gdn duk rintsi ,amma bazata gayawa umma komaiba kodan sbd kada taji haushi ko hankalinta yatashi... ajiyar zuciya tayi sannan ta wuce ciki tasake gyarawa tukum ta fito ta nufi part d'in mom ...
Ladidi ta gani a waiting parlou tace Ina hjy Dan ALLAH?" Tace tana parlourn ta,Kinga kofar can ta nuna mata da hannu"kofar ta nufa ta murd'a....cak ta tsaya sbd jin wasu maganganu da kus kus....innalillahi wa inna ilaihir Raju un kawai Riyanatu ke maimaitawa azuciyarta had'e da saurin toshe bakinta"sbd gudun kada aji motsinta "ahankali ta ja kofar had'e da yowa baya jiki na b'ari tabar part d'in.. Tunani take azuciyarta shin Wai meke faruwa ne?" Ita Tama fasa zuwa gd bara kawai tabari sai 6 d'in kawai tunda sai taje islamiyya"guri tasamu a gurin flawas na gdn tayi ta gumi tana kuka shin Wai wannan wace irin masiface ne?" Itadai rabon wahala yakata gdn nan da yanzun suna garinsu Kai ita dai tsakaninta da yarima ALLAH ya isa sbd shine sanadin zuwanta garin nan" Ajiyar zuciya tayi had'e da d'aga Kai sbd wani tunani dayazo Mata dukda atsorace take.
Tafi awa1 anan har kusan 12: sannan ta bar Gurin ta tafi gab da part d'in Abdallah ta tsaya" batafi minti12 ba ta hangosa da body guards nasa suna biye dashi har suka iso gab da ita da sauri ta tashi tsaye had'e da satar kallon Abdallah tag a fuskarsa atamke"suit d'in dake rataye kan kafad'arsa tasa hannunta ahankali ta janye had'e da binsa ciki"ganin ya sallami guards nasa.
Suna shiga parlou yace zanyi wanka"atakaice sannan yashige bed room d'in beko kalleta"girgiza Kai tayi tabi bayansa" Toilet ta wuce ta had'a Masa ruwan wanka tana mamakin Wai baya gajiya da yin wanka dudu ba gurin8 yyiba amma gashi yanxun be fi 12:30 ba Amma zai sake" Fitowa tayi tace ranka yad...am in ab... mitttsss yaja doguwar tsuka had'e da tashi Yana kokarin cire kayansa "yyinda riyanatu tuni ta fice.
Tana komawa parlourn "xeenat nayin sallama suka had'a ido da riyanatu...wani faduwar gaba xeenat taji,murya asark'e ta kalli riyanatu up& down tace WHO ARE U?"
Tab'e Baki riyanatu tayi had'e da Zama kan kujera...da sauri zeenat tace keeeeee y'ar matsiyata ,talaka uwar me yakaiki dakin mijina ne ?"iye bazakiyi mgn ba Dan ubanki?"
Ak'ule riyanatu tace ya isa kinzo inda bazan iya jurewa sbd banhad'a iyayena d kowaba ,kada ki koma zaginsu, sannan dakike cewa mijinki ai Ni banga alamar ke matar aure bace ajikinki sbd duk macen datasan darajan kanta bazata yi shigar d kikayi ba.....ke wawiya y'ar iska mikikaje kukayine da kika fito da bed room d'in sa?"zeenat ta fad'a tana huci had'e da d'aga hannu da nufin Marin riyanatu.