Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 4

Auren wata shida cmplete - Chapter 4

Auren wata shida cmplete Chapter 4: Auren wata shida cmplete Chapter 4. Da sauri riyanatu ta rik'e hannun had'e da cewa baki isaba! sbd banmiki…

3,374 words

Da sauri riyanatu ta rik'e hannun had'e da cewa baki isaba! sbd banmiki komaiba...afusace zeenat na fisge hannunta ta nufi bed room d'in tana cewa inke baki fad'a ba shi dole yafad'a mun... Turus zeenat tayi sbd ganin Abdallah gaban mirro tsaye sg shi sai towel...shi kuwa jin anshigo ya zata riyanatu kasancewar yabada baya,cikin bada order yace ki fitomin da kayan....whattttttt?" Abdallah me kake fad'a haka ?"kaddai ace yarinyar nan.... afusace yajuyo sbd jin muryar zeenat"cikin tsanar halayenta yace lfy malama ?wabaki izinin shigomun bed room?" A k'ule zeenat tace bansaniba Abdallah dama Kai maciyin Amana ne bansaniba to wlh kasheta Zan yi.....ta fad'a tana kuka hade d ficewa... Tuni ran Abdallah yyi mugun b'aci dan in ya fahimci zeenat tana nufin sun aikata Masha a da wannan y'ar k'auyen kome?" afusace yajawo jallabiya yasaka yafice dg bed room d'in.,,,

Yana zuwa yasami zeenat na dukan riyanatu ta haye saman ta...wasu maruka masu rai d kafiya yabawa zeenat har sau2 ,cikin b'acin rai yace i hate u zeenat nikike ma sharrin zina da mai aikina har kina dukanta sbd ni... girgiza Kai yyi had'e da fincikota yyi wurgi da ita kanta yabigi kujera"ya kalleta da jajayen idanunsa dasukayi ja sbd bacin rai ,yace dg yau kada ki koma zuwa guna na tsaneki bana son ganinki....ya fad'a had'e da sake nufarta....juyowa yyi sbd jin anrike Masa hannu"ido 4 sukayi da Hafiz Yana girgiza Masa Kai alamar yabari"

Zeenat kuwa kuka take tana cewa saita kashe riyanatu, yyinda riyanatu duk ta kara tsorata da lamarin gdn sai kuka take" Abdallah ya matsa kusa da riyanatu ya yyimata alamar ta tashi zaune bbu musu ta tashi.... zeenat na ganin haka ta tashi da gudu ta fice.

Cikin takaici Abdallah Yadubi Hafiz yace friend katafi kawai nasan gun mom zataje so banason surutu kema Zaki iya tafiya, yafad'a had'e da nuna riyanatu.

Ajiyar zuciya Hafiz yyi yace Ni bara na tafi in ka sauka dg dokin zuciyar kafadamun miya faru"ita Kuma ta tsaya sbd kula da Kai..be jira amsarsaba yafice.

Tashi Abdallah yyi batare da yakalli riyanatu ba yace kije sallah"be jira cewarta ba yyi cikin bed room d'in sa.

Ajiyar zuciya tayi had'e tashi ta je part d'in masu aiki tayo Sallah , sannan ta je kicin Dan karb'o Masa abinci sai a kace ai an karbar Masa "da sauri ta nufi part dinsa harda gudu....tana zuwa ta Sami har anyi serving nasa zai Fara cin abincin" da sauri ta buge hannunsa ,abincin yazube kan jikinsa...

Bece Mata komai ba ,hasalima be kalleta ba, atsorace tace kayi hakuri d'azun nashiga kicin d'in in amso abincin shine naga tsaka acikin wannan kwanon,Kuma akicin din bbu kowa sai naje nayi Sallah shine naje na fadawa kukun yace ai ankawo.....d'aga Mata hannu yyi Yana yatsina fuska yace kedashi bakusan aikinkuba ,da wani abu yasame ni kece dashi kum.. sallamar mom ce da zeenat ta katsewa Masa mgn.

Amsawa yyi hade da daure fuska tamkar besan menene dariyaba.

Murmushi mom tayi had'e da cewa oh my doghter,ai wannan mai aikinsace yo ko Mata sun kare aduniya me zaiyi d wannan....pls mom kuje kaina na ciwo sannan dg karshe na tsani zeenat.... look Abdallah yak...cewar zeenat sai tayi shiru sbd nunin d mom ta Mata d ido.

Shikuwa Abdallah ficewa yyi dg part d'in ma, yyinda riyanatu tsoro ne fal aranta.

Cikin xare ido mom tace ke muna fuka tashi ki fice kiyi Shirin zuwa islamiya dg can ki wuce gd sai da safe Kuma kin wani tsaremu da k'wala kwalan idanunki....jiki na kirma riyanatu ta fito ta nufi part din masu aiki.....

Riyanatu taje islamiyya bbu wata matsala sbd dama tasan littattafan addini ,basu tasoba sai 6:00 pm dg nan ta wuce gd.

Tana isa tayi sallama,tasami umma d Fatima atsakar gd. Zama tayi ,suna Mata sannu.

Sannan umma ta dubeta tana murmushi tace to yayadai , babu wata matsala daiko?"

Murmushi tayi ta ce eh umma "bara naje na huta na gajine"

Tana zuwa dakinsu ta kwanta kan katifa ta Fara tunani....

Bangaren Abdallah k...

Share pls

BY MMN FAREESA [1/27, 7:07 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Wannan shafin nakune AUREN WATA SHIDDA FANS & ZUMUNTA novels,kuyi yadda kukeso dashi comments naku yafi nakowa🥰🥰 Ina mugun jidaku irin totally d'in nan...

p9

.....Bangaren Abdallah kuwa zaune yake byn yyi Shirin bacci Yana tunani... yinin ranar cikin bak'in ciki d b'acin rai yyisa sbd jin zafin abinda zeenat ta Masa. Kuma Wai mom bata damuba ,Wai Mike damun mom ne Wai?" tanason rusa farincikinsa ta gina farin cikin wata "shifa kwata kwata yakasa gane mom ko jiyafa ya bukaci gobe in hafis zayaje kano gun amminsa yabisa dg nan yaje gdn uncle Suraj Amma sai ta hana ,takuma nuna Masa ranta yab'aci...shifa abin na damunsa ace dg dangin uwa har na uba ba kowa yasani ba ,shin da haka zaya yi zumunci.... mittsss yaja tsaki hade da jawo wayarsa yyi calling Abba.... Sallama Abba yyi Yana dariya yace my son sorry kaji insha ALLAH gobe Ina hanya Zan Kuma zo maka da wani albishir insha ALLAH. Turo baki yyi tamkar yaro yace haba Abba dan ALLAH kacika alk'wari "wlh Ina kewarka sosai ga mom duk t.... look kasan banason yawan kawo sukan mominka ko?" so abar maganar gobe nafi so kazo d kanka kadaukeni a air port dakaida guards d'ina... Jiki asanyaye Abdallah yace to Abba sannan ya yanke wayar had'e da lumshe idonsa Yana mamakin miyasa Abba ke nuna Yana tsoron mom bacin ita batasan darajar sa ba....da wannan tunanin bacci yyi gaba shi.,,,,,,,

Washe gari tunda wuri riyanatu ta isa gdn"kamar kullum tayi duk abinda tasaba yimasa , sannan ta karb'o break fast ta aje hade da Zama a parlourn, ta na jiran fitowarsa "bata tab'a komai ba sbd gudun laifi dan yanxun tsab tagane halinsa .... Sai Yan kalle kalle take jin k'amshin turarensa yasata saurin daidata nutsuwarta dantasan yashigo gurin .da sauri tace Ina kwana?" Tsaki yaja had'e da Zama ,Saida yaja kusan second 45 sannan yace ki rik'e gaisuwarki banaso,kiyi abinda ke gabanki... Shiru itama tayi tana sauraronsa batace komai ba ,saidai ta k'udurta aranta bazaa koma na3 ba sbd sau2 kenan tana gaidashi baya amsawa sai bak'ar mgn dayake gay....in baza kiyi abinda yaka wokiba Zaki iya tafiya,ya fad'a cikin sweet voice d'insa...nanma shiru tayi ,ta ta shi ta had'a Masa komai sannan ta aje gabansa batayi mgn ba ta mik'e da nufin fita ,tana Dede bakin kofar zata fice....taji muryar sa Yana cewa waya Baki izin tafiya?"

Banza tayi Masa tazo ta zauna ,tana mamakin isa da girman Kai irin nasa saikace wata baiwarsa ,shin kud'i haukane?"itafa gsky tagaji da wannan wulakancin nasu ,shi yyi uwarsa tayi... Shikuwa Abdallah haushinta yakeji ganin taki mgn ai Tama rainasa kenan...mitttss Yaja tsaki ,Yana cigaba d latsa waya Yana Kuma break... Be wani ci sosaiba sbd shi bai wani cika cin abinci ba duk da ba laifi tayi serving nasa komai yyi,ture kayan yyi dg gabansa ,fuska daure yace keeeeeee!banza tayi dashi....keeeeeeeeee wlh kikabari na koma kiranki Zaki gane bakida wayo"tashi tayi taje gabansa ta duk'a batayi mgn ba,kin karb'o break?"girgiza Kai yyi atsawace yace keee! be careful wlh " nizaki rik'a wa mgn da body language uwarme yasa Baki mgn?"dolema na sallameki sbd yawan surutu da kike sani....kayi hakuri Dan ALLAH kada ka koreni ,Kuma ban karb'o break dinba....tsaki yaja had'e da kwantar d kansa kan kujera yarufe ido... Yakai kusan minti2 sannan yace you can go....

Shiru tayi Bata tashiba sbd bata fahinci me yaceba"

Tsaki yaja had'e da cewa Zaki iya tafiya ki karb'o ,kada kidade zakimun aiki, sannan dg yau da 12:00 pm tayi Zaki tsayazan saka akoya Miki turanci" sbd ni na Saba mgn da turanci ke Kuma ba wani ji kikeba ko kuwa kwakwalwarki ce haka bakya fahimta.... murmushi tayi tanajin Dadi sosai sbd tanaso arayuwarta ta ruk'a mgn da turanci"amma nagode sos....banason godiya a tsarina hakan xaisa na fasa...

Girgiza Kai tayi ta fice ta mamakin wane irin haline da Abdallah?"

Komai aka Masa baa Masa gwaninta .....part d'in masu aiki taje byn ta karb'o break taje can tayi ta koshi tukum ta dawo part d'in Abdallah.

Yana nan zaune yadda ta barsa,byn tayi sallama tace na dawo....aina ganki ko?"ga phone's d'ina nan zanyi baccin one hour and 35 minit Kuma ba silent sukeba ,Kuma banaso akirani k'aran yata dani" bance kisata a silent ba dukda ma bakisan miye security dinta ba , so saiki San yadda zakiyi inhar wani ya Kira natashi bakin aikinki... yafad'a had'e da mik'o Mata wayoyin.

Zaro ido tayi had'e da kallonsa tace Dan ALLAH ni bazan iya ba Kuma ban fahimci me kake nufiba "

Banxa yyi Mata ya aje Mata wayoyin gefenta, sannan yaje y gyara kwanciyarsa kan 3 seater ya rufe ido.... Shiru tayi tana mamakin wannan tsaka mai wuya daya sakata,takai kusan 15 minit azaune .can ta saci kallon sa taga yyi bacci....k'uri ta Masa d ido tana tasbihi sbd ganin kyawunsa yanata bacci hankali kwance ,yarufe ido eye lashes d'in sa tamkar an xana ga sajensa bak'i Kirin yyi kwance lub a fuskarsa ga sallayarsa data yi baki,ta k'ara Masa kyawu....hmmmm k'ila yanada yawan ibane shiyasa ta fito Masa,ah ah ai ance ita hallittace ko mutum beda yawan ibada tana iya fito Masa ,Kuma masu ibadar sosai taki fito Masu...cewar riyanatu a zuciyarta.;;;;

Kauda kanta tayi sbd tuna warning da yayi Mata akan kallonsa.

Zaman ne da ya isheta itama saita kwanta kan carpet.... bacci yyi gaba d ita, sun jima sosai can wayarsa tayi ringing,atare suka falka sai zare ido riyanatu keyi....shikuwa hannu ya Miko Mata alamar ta Miko Masa wayar.

Da sauri ta basa?"

Dubawa yyi yaga saura 8 minit ya farka...Dan ALLAH kayi h..stop it! yafad'a had'e da d'aga mata hannu yatshi tsaye had'e da cewa kije gd na sallameki sai gobe ....be jira amsarta ya wuce bed room....

Cikin farin ciki ta nufi gd" Tana shiga d sallama...turus tayi sbd ganin GALI"

Murmushi yyi ya kafeta d ido ganin yadda tayi mugun canxawa , ahankali yace riyanatu ki k'araso Mana "

Murmushi tayi ta isa kusadasu ,shida umma dasuke fira da alama be dad'e da zuwaba"

Ahankali tace Yaya gali Ina wuni?"yasu Inna dasu baffa na?"

Yace duk suna lfy ,suna Kuma gaidake"

Ta ce Ina amsawa, sannan ta kalli umma tace umma nah nadawo"uma tace da wuri haka , riyanatu ta ce eh atakaice sannan ta wuce ciki ta gaida mama zuwaira da gd itada Fatima , sannan ta dawo gun gali ganin umma ta tashi...

Zama tayi suka sake gaisawa sai wani murmushi yake Mata , yyinda riyanatu Bata ma San yanayiba"

Ahankali yace kinsan kuwa abinda yasami yarima kuwa byn tafiyarku ?"

Ware golden eyes nata tayi ta ce meya faru d mugun?"

Bayan tafiyarku da sati2 sai gdn ilu direba sukayi bak'i dg birni,Ashe yaga yarinyar sadda suka shigo garin,shine yasa abita aga nan Masa ina zata shiga ,Ashe matar ma karuwace suna sukaje agarin sai suka biya gdn ilu direba su kwana sbd matarsa y'ar uwarta . Shine yaje da dare yamata FYAD'E byn yagama take sanar masa tana da cuta mai karya garkuwar jiki wato H I V ....zaro ido riyanatu tayi had'e da cewa subhanallah!,gali yaci gaba da cewa yanxun kowa yasan yanada ita... sannan liman yaje gun sarkin kano yakai k'arar mai gari "zancen danike Miki saura kwana 3 a nad'a sabon me gari,shikuwa yarima Yana gdn yari sbd daaka lissafa yyiwa Yara 15 fyade ,yyima zawara d matan aure...

Girgiza Kai riyanatu tayi tace ALLAH ya kyauta yashiryi masu irin halinsa.

Gali yace ameen"sannan riyanatu ta tashi taje tana ba su zuwaira lbri,ashema yafad'a ma umma ta sanar da su,sai cewa su mama zuwaira keyi ai hakkin jama a new sunata jajan abun.

Sai Gurin 2:00pm gali yamusu sallama byn yabawa umma kudin ta da Inna mariya tace zaa kawo Mata na tumakinta ,yatafi gudun kada yyi dare a hanya. Yaso fadawa riyanatu abinda ke zuciyarsa besamu damaba.

######

Abdallah kuwa Yana fitowa dg bed room d'in sa yawuce airport tarar Abba shida guards d'in su....

Cikin farin ciki Abba ya rungume tilon D'ansa guda aduniya Yana murna ,suka shige motocinsu ...

Part d'in mom suka nufa,bbu laifi Abba yasami tarba a gun mom."

Abinci sukaci tare a dining area harda mom,byn sun gama" sannan abba yaje yyi wanka yyi Sallah ya huta. Sannan yakira Abdallah dan yazo yaji albishir d'in.

Bayan yakirasane mom tashigo ita,ta zauna gefen Abba saiga Abdallah yyi sallama yashigo.

Zama yyi Yana murmushi had'e da cewa yau Abba naji dadin wannan Rana sbd kadawo lfy.

Murmushi Abba yyi yace nagode my son"

Jiya munyi meeting da president nake fad'a Masa akan fannin zane ka kammala karatunka, shine yatambayeni kanada iyali Ni Kuma nace eh,dukba bansan miyasashi tambayarba.

To shine yace zai bud'e maka campany a nan yakuma zabeka akan duka wani gini na maaikatu ko makarantu ka zanashi sannan agina..

Cikin farin ciki mom tace alhmdllh yanxun yaushe zaa bude campany din?"

Da mamaki abdallah ke kallonta,Yana tunanin wane irin sin abin duniya ne da mom Wai?" Ko jira agama mgn batayi.

Dagowa yyi jin Abba yace Amma fa akwai matsala sbd mai girma president yace in yadawo dg k'asar India da 3 weeks za'ayi bikin bud'e campanin atime din angama ginasa to zaiyi kusan 2 weeks acan,shine nike ganin yarinyar nan zeenat d kikeso ya aura ,ayi auran ta ida karatun acan gdnsa ,sbd bazaiyu wu ayi bikin bud'e campanin bashida aureba ,Kuma na amsa yanada aure be kamata yallabai yaga nakasance me mgn 2 ba .

Yaka gani my son?"

Had'e rai mom tayi tace ai zeenat sai taga karatu zai aureta sbd haka acikin 5weeks Zan nema Masa AURE maana In zabar Masa wacce zai aura ,auren wucin gadi, byn Yan watanni sai yarabu d matar.

Abba yace haba ya....ah ah kaga kayi shiru kawai ayimasa AUREN WATA SHIDDA da lokaci yyi yarabu da ita,in Kuma kafison aganka me mgn biyu to.

Shiru Abba yyi Yana tunanin wannan maganar, yyinda uban gayyar bece uffanba saima ya fice dg parlourn....

Share pls

BY MMN FAREESA [1/29, 7:44 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Dedicate to all my fans🥰🥰👍🏻❤ ana mugun tare ,naga comments had'e da fatan alkhairi agareni a grps daban daban nagode sosai🙏🏻

p10

"""Ransa bbu dad'i ya isa part nasa" kwanciya yyi Yana tunanin wane irin haline da mom ?" Tsaki yaja yafi ak'irga , yyinda yakudiri niyar bazai cewa mom komai ba gameda auren datakeso tamasa ,Kuma shima abban bazai Masa mgn ba ,inhar sun tursasa to zai amince amma duk wacce aka aura Masa wlh zata raina kanta agunsa... Yo inbacin abin mom koni da kaina sai in bud'e campanin da gumina ba sai wani yabudeminba , yafad'a afili had'e da tashi ya wuce bath room... Washe gari byn Abdallah yagama Shirin yyi break fast sannan yabar riyanatu na gyara Gurin ya nufi part din iyayansa Dan gaidasu. Tab'e baki riyanatu tayi byn ya fita sbd ganin yadda yaketa cika Yana batsewa,amma ta lura yau Yana cikin damuwa,dan fuskar nan tasa murtuk take tamkar besan miye dariya ba...

apart d'in mom yafara zuwa ya gaida ita ,ta amsa cikin kulawa , sannan ta ce my son kayi hakuri pls kaji wlh zeenat tayi nadamar abinda ta maka Kuma anjima zatazo tabaka hakuri.ina umartarka daka nuna mata ka amince sbd yarinyar nan tana sonka ai yakamata ka Mata uziri sbd fa Kai take kishi ,shiyasa tayi hakan....amma mom Kuma sbd rashin hankali d wayo had'e da sakarci sai ta zargemu ni wlh banison.....ya isa haka kada kace komai.. Sannan mgnar auren da zaa maka yakake gani?"dan gsky banison wannan campanin yawuce ka....haba mom niwlh banison kina haka ko be budemunba inada kud'i kin sani,Abba ma haka zai iya bud'e mun can....ah ah my son wayace maka ana maida hannun kyauta ni na rigada na tsaba maka wacce zaka aura byn wata shidda ku rabu kaga baza a zargekaba da auri saki. Tunda mahaifinka yyi subutar bakiyace kanada aure be kamata Kuma aji ba haka bane gsky...

Shiru yyi Yana sauraronta " can yace nifa mom banida wani zab'i saidai daza a fasa auren harda na zeenat d'in to zanfi kowa farin ciki wlh...,,,,,

Hmmmm baza a fasaba kuwa nagaya maka mungama mgn da abbanka ko"

Tashi yyi hade da cewa to mom , yafad'a fuska bbu walwala... murmushi mom tayi tace na zauna nayi tunanin da wa Zan hadaka ?"sai na tuna da mai aikinka RIYANATU.....

Whattttttttt?" Mikike nufi mom?"

Zauna kaji Mana my son inmaka bayani sbd inada hujjojin yin haka zaifi"

Zama yyi had'e da tsareta d ido"ahankali tace kaga dai da farko iyayenta talakawa be Kuma ba nan garin sukeba ada ,amma yaxun sundawo da zama anan inaso kuyi AUREN WATA SHIDDA da ita akuma sirri nafiso dg mu iyayenka sai Kai d ita kawai zaku sani sai zeenat shima sbd kada ta tashi hankalintane.

Munyi mgn da dad naka gobe zai tura alh bukar yaga mamanta suyi mgn akan suna neman aurenta Nanda sati3 zuwa 4 zaayi auren. In har sun amince to zasu siya ma ,mamanta gd subata jari ta Kuma saka amata binkice akanka kasan aure' dole Saida binkice in ma tana shakkun bada y'ar tata. Saidai baaxa a fadi AUREN contract bane zaa dai nuna kana bukatar auren d wuri ita Kuma yarinyar Zan tsorata ta akan dole ta amince in iyayenta suka tambayi tana sonka , sannan Zan Mata alkawarin mai da ita boko sbd harira ta fad'a mun dg JSCE ta tsaya....

Shiru Abdallah yyi yanajin dogon sharhin mom harta Kai aya azancenta"

Tamkar zai fashe sbd bacin rai ,sbd ganin Wai kamarshi zaa tsorata wata can akan tace tana sonsa Wai ta auresa ,Kuma Wai duk arasama wadda zaa ce a aura Masa sai wannan vileger girl d'in k'aramar yarinya mittsss yaja tsaki afili....

Azabure mom tace nikakewa tsaki abdallah?"

Da sauri yace ah ah mom tunanin zuci nake kiyi hkri pls"

Shiru tayi tana mamakin halinsa, sannan ta ce yanxun kaje gun abbanka ka gaidashi sannan ka koma part naka ka turomun wannan yarinyar....

To"yafad'a atakaice, sannan ya fice dg parlourn.

Koda ya shige part d'in abban,samunsa yyi zai fito ya shirya da alama fita zaiyi,fadawa jikinsa yyi tamkar yaro yasaki kuka.,,,

Da sauri Abba yace yah Salam"

My son gayamun damuwarka kaji ?"

Ahankali yace gsky Abba Ni banson auren nan Dan ALLAH ku barni... ajiyar zuciya Abba yyi hade da cewa to shikenan tunda kafison in kunyata agaban babban mutum irin yallabai yadauki mahaifinka mak'aryaci Abdallah na fasa yimaka auren...bazanso sakaka adamuwaba" saidai matsalar mominka da k'yar zata....Abba na amince kayi hakuri Dan ALLAH insha ALLAH zankasance mai biyayya agareku.

Murmushi Abba yyi yace yauwa yaron Abba ko kaifa ,ka daure sbd nasan Kai jarimine insha ALLAH inaji ajikina akwai wani babban al'a mari mai kyau ko akasin haka da zai faru nan gaba , sannan wannan auren na sirrine bazayi shagaliba sbd gudun kada agane sai yanzun zakayi aure nafison aganka d matar ranar bikin bud'e campanin insha ALLAH sbd baniso mai girma president yaji lbarin bikin ,inhar sun amince iyayanta zasu baka ita,to da'a d'aura aure washe gari ta tare bbu wata bidia ko al'ada daza ayi.

Sannan apart naka dake gdn nan zaku zauna,ka fahimta?"

ak'agare Abdallah yace eh sbd yadda yakejin zafin maganar auren.... sannan yajanye jikinsa dg na Abba had'e da cewa to Abba sai kadawo, yafad'a had'e da saurin varin Gurin...

Azuciye ya isa part nasa,yasami riyanatu zaune kan carpet tana kallon indiyan firm a receiver"ke kije inji mom.....batamasan ya shigowa b.

Atsawace yace keee eeee!wawiyar inace?" anamiki mgn, atsorace ta juyo sukayi 4 eyes wata uwar harara ya aiko mata da ita had'e da Jan doguwar tsuka,yace kije momna kiranki , sannan kada ki koma yimun kallo a parlou"kinji ko bakijiba?" Yafad'a atsawace....

Jiki na kirma tace naji, had'e da saurin fita t nufi part d'in mom...

Zaune tasami mom itada aminiyar hjy ikilima wato mahaifiyar zeenat, sallama riyanatu tayi gabanta na mugun faduwa sbd tana mugun jin tsoron mom had'e da shakkarta.

Sama d qasa suka kalleta hjy ikilima ta tabe baki .sannan mom taja tsaki hade da hararan riyanatu dake gaidasu tace ki rik'e gaisuwarki.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull