Auren wata shida cmplete - Chapter 5
Auren wata shida cmplete Chapter 5: Auren wata shida cmplete Chapter 5. Tuni mom ta Fara mgn kamar haka ,dalilin kiranki shine inason saki wani aiki mai…
3,316 words
Tuni mom ta Fara mgn kamar haka ,dalilin kiranki shine inason saki wani aiki mai hadari saidai zanmki GARGADI 2 na farko kiyi shiru kada ki fadawa kowa na biyu dole ki amince ko kuwa duniyar ta gagareki Zama....zaro ido riyanatu tayi cikinta yyi k'ara k'uuuuuuuuuuu tuni xufa tafara keto Mata.... murmushn samun nassara mom tayi sannan ta zayyane wa riyanatu k'udirinta akan son ta auri Abdallah Kuma AUREN WATA SHIDDA....
Cikin tsoro riyanatu tace Dan ALLAH hjy kirufamun asiri wlh tsoronsa nake ......rufemin baki ai na Masa mgn bbu abinda zai Miki sbd shi mgn Bata sha Masa kaiba saiki kiyaye kada kimasa kuskure akwai dalili shiyasa Zaki auresa inba hakaba ai ke ko darajar matar direbansa Baki kaiba.
daga k'arshe gobe zaa je gdnku gun ummanki neman aurenki inta amince ta fad'a musu suje gun iyayanki maza abasu aurenki.
Sannan inaso ki nunama ummnki kinason Abdallah Kuma soyayya kuke dashi....
Cikin tsoro riyanatu tace Amma Dan ALLAH kada kimun komai sannan da way shidda yyi zai sakeni?"
Harararta mom tayi tace eh bbu ragi bbu k'ari ,saiki tafi ko!kin wani kama kallonku d k'wala kwalan idanunki....
Jiki asanyaye Riyanatu ta fice ta na mamakin meke Shirin faruwa d rayuwarsu itada ummanta be?"
Tasan in bata amsaba to komai mom zata iya yimata sbd tunda taji maganarsu rannan ta yarda hjy batada Imani.
Da haka ta koma part d'in Abdallah,tasamu bayan nan,haka ta zauna tana tunani har 12 tayi,saiga wani yyi knock ta bud'e nan yasanar da ita shine zai rik'a koya Mata turanci . Babu musu ta bisa alambun gdn yafara koyar da ita. Cikin ikon ALLAH kafin su tashi riyanatu ta iya wasu abubuwa,shi kansa malamin yyi mamakin k'wak'walwarta....
Byn sun tashi dg islamiya ta koma gd ,duk jikinta asanyaye Fatima na lura da ita,harta tambayeta Amma sai tace bbu koma.
*********** Washe gari Gurin karfe 2:30pm su umma na zaune atsakar gd suna fira yyinda mutane na zuwa siyan abinci...wani yaro yashigo yace Wai ance ana son mgn da umman riyanatu inji wani mutum....
Da mamaki zuwaira tace to kace tana zuwa.
Byn fitar yaron ,umma tacewa mama zuwaira tayi hkri ita bazata b sbd batasan kowa agarinba.
Murmushi zuwaira tayi sannan ta saaka hijab ta fice waje.....tafi minti12 sannan ta dawo tana murmushi ta kalli umma tace kisaka hijab naki muje soro bara na shimfad'a ta barma bak'i mukayi sunxo mgn da kene akan dansu nason riyanatu....
Umma tace....
Share pls
BY MMN FAREESA [1/29, 8:28 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Wannan shafin nakune Queen Fatimatou Mmn Bilkisu Sury baby Bilkisu Auwal Zee hamis wada Queen mimi Inajindadin comments naku sosai love u wujiga wujiga👍🏻🥰🥰
p11
Umma tace anya kuwa da gaskene?" Murmushi zuwaira tayi tace muje Dan ALLAH!ta fad'a had'e da daukar tabarma ta nufi soro.... Umma ma tasaka hijab tabi bayanta ranta fal da tunani" sallama tayi had'e da Zama kusada zuwaira" byn gama gaisawa,alh bukar yyi gyaran murya had'e da cewa to nasandai zakuyi mamakin ganina a wannan lokaci,suna Alh Abubakar da'aki sani da alh buka .nasan kunsan ALH KABIR GIRMA ko?"suka d'aga Kai" sannan yacigaba da cewa ni amininsane yaturoni akan neman iziniku akan zaya turo a nema ma D'ansa auren y'ar ku,wato RIYANATU dake ma D'ansa aiki,wato ABDALLAH dg nan suka Fara soyayya d juna .... Cikin mamaki umma tace oh D'an yau kenan dama ba aiki takemasa ba soyayya suke?" Murmushi alh bukar yyi hade da cewa kunsan halin Yara insunason Abu to shine ai Abdallah ya matsa ayimusu aure saita cigaba da karatunta acan insha ALLAH,amma yanxun miye amsar ku?" Umma tayi ajiyar zuciya had'e da cewa da farko dai sai naji ta bakinta intana sonsa sannan muyi binkice akansa d iyayensa tukum saina turaku gun dangin mahaifinta dake k'auyen...
Tashi alh bukar yyi hade da yimusu godiya sannan ya ajiye musu rafa guda ta 1K ya fice Yana cewa ah ah su karb'a sbd jin umma na cewa yabar kud'insa... byn fitar sa,su umma suka shiga cikin gd"mama zuwaira nata murmushi tace oh ikon ALLAH Ashe alkhairi ne ya maidoku garin nan,ai dama matar mutum kabarinsa ALLAH yasa hakan shiyafi alkhairi. Umma tace ameen, Amma nifa gsky inajin tsoron ta auresa mufa talakawane gara dai ta auri talaka daidai mu. Kuma bamusan halinsaba....ah ah bintu addua yaka Mata kiyi, maganar hali Kuma gsky dukda ba Wai hudda nikedasu ba to Alh Kabir girma Yana mutunci sosai akwai temakon talakawa wlh ga yadda naji ,Kuma shi Abdallah bama nan yyi karatu ba ,bedade d dawowaba ,Amma inbaki yardaba bara nasaka harira dake hudd'a su dakuma salisu mak'ocinmu dake dreban gdn su Miki binkice akansu.. Ajiyar zuciya umma tayi tace ai bama wannan ba ,sai tazo naji abakinta tukum kinsan Dan yau ,kahaifesa baka haifi halinsaba. Zuwaira tace hakane tana dariya , yyinda Fatima dake sauraronsu tanad'aki taita murmushi tana tuna yau zata tsokani Riyanatu....
********* Zaune yake a lambun gdn kan resting cheir. gabansa center table ne da choke d cup akai da riyanatu ta aje Masa" Idonsa alumshe yaje sai girgiza Kai yake,Yana jiran zuwan Hafiz sbd yakirasa akan yazo yanxun yanason ganinsa... Yyi zurfi atunani yaji andafa kafad'arsa "da sauri yabude idanunsa dake jajir ya aza akan fuskar Hafiz"tamkar bayason mgn yace pls kazauna friend" zama Hafiz yyi had'e da cewa lfy dai ko AK?" cikin damuwa yasanar da shi maganar AUREN WATA SHIDDA da mom ke son tamasa Kuma Wai wannan vileger girl d'in ta zab'a Masa.....hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh...look mlm ba dariya nakiraka kamunba ,shawara zaka bani pls"cewar AK cikin jin haushin Hafiz daketa Masa dariyar.kallonsa Hafiz yyi ido cikin ido yace gsky kaji dad'i wlh... mittsss kaifa d'aniska ne ,Ina maka wani zance Kai kanamun wani"murmushi Hafiz yyi had'e da cewa hmmm to Wai miye abin damuwa anan ai gara RIYANATU akan zeenat gsky Ina maka murna sbd yarinyar ta had'u wlh 💯% inbacin daka rigani aida nike Shirin yin ta biyu da ita ni wlh dama tuni naga kunyi mugun marching da ita harfa kama na ga kunayi da ita,sbd.....STOP IT kanada matsala wlh kaxo kanamun surutan banza, bacin bashi na kiraka kamunba...wlh zaka jamata wlh .... Sorry abokina Ni gsky banison kayi auren contract,amma kayi biyayya gasu Abba amma insha ALLAH wannan auren zai Zama alkhairi ,Kuma insha ALLAH baza ka auri zeenat ba. Tsaki abdallah yaja had'e da cewa suduka bbu choice dina aciki kinsu .....hmmm haba mutumin kadafa ka kamu kazo kana mun y'ar murya nashawo maka kanta , Hafiz yafad'a cikin tsokana....wani purch Abdallah yakawo Masa yyi saurin kaucewa Yana dariya had'e da cewa k'ila mu angwance tare k'ila ma na rigaka sbd ni gsky bbu d,aga k'afa in my feedo ta shigo hannu na yadda nike amatse....tsaki abdallah yaja had'e da cewa banxa Dan akuya... murmushi Hafiz yyi had'e da cewa eh naji kaikuma me zaa kiraka sbd gara ni da Kai....kayimun shiru ga wannan yarinyar nan karma kaja ta kamun raini wlh na fasa bakinta yafad'a in a serious tone...
Riyanatu na k'arasowa,ta sunkuyar dakanta k'asa sannan tace yallabai ko akwai aikin da zanyi maka lokacin islamiya yakusa?"
inkin tanka Abdallah yatanka saima yarufe ido had'e jingina jikin sa d kujerar yamata banza.,,,
dagowa tayi ganin yashareta tace Yaya hafis Ina wuni?"
Murmushi Hafiz yyi yace lfy qlau ,Ashe kina islamiya?"
Eh tafad'a"atakaice.
Kallon AK hafis yyi hade da cewa friend kayi mgn pls kabarta tsaye "kada Kuma ta tafi tayi laifi..
Yakusan second 52 , sannan ya tsina fuska cikin husky voice ya dubeta had'e makamata harara sannan yace ban hanaki kirana da yallabai ba saikace kina gaban d'an sanda mittsss,Wai miyasa inbaki sani surutuba,bakijin dad'i?"
"Ahankali tace kayi hakuri lokaci na tafiya me zanyi?"
Banza yyi da ita"
Hafiy dake kallon su yace riyanatu kitafi abinki kinji...
Juyawa tayi had'e da tafiya.....RIYANNNNNNN cak ta tsaya sbd jin muryar Abdallah ta daki dodon kunnanta , had'e da mamakin jin yafad'i sunanta dukda yarage wasu haruffan aciki,Kuma yau ce ranar daya Fara Kiran sunanta.,sai Kuma taji sunan yyi mugun Mata dad'i amma Bata nuna ba.
Ahankali tace tadawo baya had'e da cewa gani,yadauki wasu second kafin yace ki had'a mun ruwan wanka,saiki tafi....
"To tace had'e da tafiya"
Byn tafiyita Hafiz yabugi kafad'ar Abdallah yace gsky mutumin kana lokaci fa wannan kasaita haka ,kumafa sunan da ka kirata dashi yyi daidai dama haka ake kiranta wlh RIYAN nice name.... Ya isa parrot Kanata zuba kamar ruwa na kirata ne sbd bazan iya kiran sunan har k'arsheba sbd yyimun tsawo sunan...
Murmushi Hafiz yyi had'e da girgiza Kai suka cigaba d fira wacce afirar Hafiz ne yafi mgn.,,,,,,
Riyanatu ce zaune gaban umma "
Umma tace dama Ashe ba aiki kikeba soyayya kuke da yaron nan dama?"
Wani mugun faduwa gaban riyanatu yyi ,cikin dauriya ta kak'aro murmushi ta sunkuyar dakanta k'asa..
Tunani take wato Ashe harma anzo neman auren kenan?"tunda gashi har umma na Mata maganar, lallai hjy abin tsoroce ita yanxun to yanxun daukar suna soyayya da Abdallah ake Mata wannan mai girman kan tsiyar d izza...kin yi shiru bakiyi mgn ba, iyayensa sun Aiko suna son abasu damar suje su nema Masa aurenki.
Kifad'amun gsky kina sonsa ko kuwa?" Cewar umma tana kallon riyanatu...
Shiru tayi tana mamaki da wannan tsaka mai wuya datake aciki"
Umma tace kinyi shiru ,kada kiji kunya kinji kifad'amun abinda ke ranki...
Ahankali tace...
Share pls
BY MMN FAREESA [2/1, 8:19 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Masumin mgn a pc ko agrps bbu reply kuyi hakuri pls &pls dakuma rashin jin posting d'ina inada uzuri....
p12
"Ahankali tace eh umma"ta fad'a tana murmushn dole had'e rufe fuskarta Wai taji kunya.... dariya umma tayi hade da cewa ALLAH yatabbatar Mana d alkhairi.sannan cike da jin kunya riyanatu ta tashi t fice.. Aranan ba'a kwanaba umma ta Kira Inna mariya tasanar da ita had'e da neman shawarar ta" takuma amince cikin farin ciki had'e da musu fatan alkhairi bbu bata lokaci umma ta bukaci Inna mariya ta sanar da baffa sule(k'anin baban riyanatu)zuwan bak'in yakuma fad'i yaushe zasu zo?" sannan sukayi sallama akan duk yadda sukayi zata saka gali yakira su umma tamasu baya ni...
Zaune yake a cikin mota dawowarsa kenan dg wani park,kasancewar da kansa yyi driving bbu Wanda yabisa, ya d'ora kansa bisa sitiyarin na motor yyi zurfi atunani.... k'amshin turarenta da motsin bud'e motar datayi yasakashi dawowa tunaninsa"hiiii baby! d'agowa yyi ransa bbu dad'i fuska a had'e yadubeta ya juya Kai , azuciyarsa yyi tsaki sbd ganin irin kayan dake jikinta... ahankali tace yakk? lfy!ya amsa atakaice"haba baby duk kawani daure fuska bbu faraa kasan banason haka ko?"look zeet kinsan halina banason surutu da yawan mgn so pls ya isa"murmushi tayi tace hakane baby amma yakamata kaji meke tafe dani,kasan inasonka sosai am ma Kai ko irin zuwa fira guna bakason yi miyasa ?"cikin k'osawa yace hakan baya cikin tsarina" Yanzun gsky yakamata kaje gdnmu ayi mgn asan da Kai dna kammala skul muyi AURE....ki sanar da su Mana ni ....haba Mana baby?"Kinga ki barni inji da damuwata mom ma AUREN WATA SHIDDA zatamun da time yacika narabu d matar na aureki shikenan?"yafad'a Yana kallonta da sexy eyes nasa. Tasoyi Masa bore amma sbd yadda yatsaare ta ido dakuma cewar zai aureta sai tayi lak'os dukda dama tasan da maganar aurensa sbd mominta ta gayamata ,amma bataso riyanatu ce ba wadda za'ayi auren d ita" sbd batasan miyasa data ganta takejin faduwar gaba ba?" sannan kyawun yarinyar na Bata tsoro. cikin kissa tace amma dai bbu abinda zai shiga tsakanunku d ita in...keeeeeeeeee! mikike nufi?" banason hauka fa yafad'a atsawace.... murmushi tayi had'e da cewa yauwa baby har naji Dadi dakake nuna kinta... murmushn takaici yyi hade da cewa my zeenat Kenan ai Kisha kuruminki ke ce zabina...wani ihun murna tayi had'e da kokarin hugging nasa...kallon daya Aiko Mata dashi yasata dakatawa sbd yadda yyi mugun tsare gd,tsaki yaja had'e da ficewa dg motar yabarta ciki,Yana mamakin rashin wayonta tana classic lady amma harta yarda itace zabinnsa....
Part nasa ya wuce , parlour yasami riyanatu na turere parlourn,iya lab'b'ansa yyi sallama ,ita kuwa azatonta bayama sallama sbd girman kan sa,batasan budeymurya yyine ke be iyawa. Ko kallensa batayiba tacigaba da aikinta. Zama yyi kan kujera ya aza k'afa daya kan daya Yana wani Shan k'amshi"can yadubeta ak'ule hade da cewa keeeeeee! wace irin sokuwa ce Wai?" bakisan mutum yadawo kimasa sannu ko ki kamasa ruwa balle Kuma ki kaiga tambayar sa yana buk'atar wani Abu ke kin Fara wayewa ko?" Shiru tayi had'e da mugun mamakinsa ,shin Wai shi wane irin mutum ne? in an kulasa yyimaka banza Inka k'yalesa shima laifine kenan"ko bakya jine?" da sauri tace ah ah kayi hakuri naji bakayi...in ...um sal....what!mikikeson cewa?" Oh nagane kina nufin banyi sallama ba ko?" wato ni Zaki gayawa mgn ko kinunamun bansan darajan addininaba ko meye?" da sauri tace nifa ba haka nake nufi ba....dallah yimun shiru Kona fasa Miki Baki stupid kawai kinzo kina sani surutu mittsss yaja tsaki hade da cewa dallah kamun ruwa..."ahankali tace ALLAH yahuci xuciyarka" Byn ta kawo ruwan ta zuba Masa had'e da mik'a Masa,tana tsugunne yashanye sannan ta d'auke cup d robar ,Bata kallesa tace zakayi wanka ne?" Saida yadauki wasu mintina tukum sannan yace keeeee zonan!jikinta na rawa ta juyo had'e da kallonsa tace kayi hakuri intambayar ta maka zafi...Wai ba cewa nayi kizoba " cikin tsoro ta duk'a kusada k'afafunsa yyinda yyimata mugun kwarjini ta kasa kallonsa.
Cikin isa yace nasan mom tasanar dake aurenki dazata kikamun ko?"
To inaso kisani bawai son AUREN WATA SHIDDAn nikeba Zan Mata biyayya nekawai sbd haka ko byn anyi auren zanrabu dake ,shawara d'aya zanbaki shine kada ki yarda zuciyarki ta SONI sbd ni bazan taba SONKI ba "
Shiru tayi tana mamakin Wai mi mutumin nan yadauki kansane ?"itafa gsky tagaji da wannan wulakancin nasa, sai kace kud'i haukane"shibaisan wannan abun dayake Mata ba mugun tsanarsa takeji,cikin dakiya tace hmmm BOTH kenan ai inkmayi tunanin ni riyanatu zansoka kayi kuskure sbd bazan tab'a son mutum irinkaba wlh"....zaro ido yyi sbd mugun mamaki da maganarta tabashi Amma be nuna mamakinba cikin daurewar fuska yace ke ni Zaki gayama mgn sbd kin samu guri ko?" to bari kiji zanyi pernishment naki"ahankali tace pls sorry both nafad'a maka gasky tane... shout up!ok no zki nunawa ma kin waye kin Fara jin English ko to as from today kada ki koma kirana da both inba Zaki iya cewa Abdallah ba ki bari "stupid girl kawai "inkin gadama ki had'a mun ruwan wanka and last ki fitomin da k'ananun kaya sbd gulma shine d'azun da safe kika fitomin da manyan kaya ko sbd kin rainani....amma ai sune al'adarka ko?" bansaniba Ina ruwanki to ma!naje nak'i Al adar" girgiza Kai tayi had'e da nufar bed room nasa tabarsa aparlou.
Batafi 6 minit ba ta dawo....turus tayi had'e da jin faduwar gaba sbd 4 eyes dasukayi da mom" jiki n rawa ta duk'a had'e da cewa hjy Ina wuni?"
Lfy" mom ta amsa atakaice tana Yan Harare Harare...
Cikin isa had'e da bada order tace ke yau bazaki islamiya ba ,kitsaya ki kularmun da yaro anguwa zanje, tafad'a had'e da gallawa riyanatu harara"jikinta na kirma tace to hjy.
Tsaki mom tayi ta dubi Abdallah had'e da cewa sai nadawo my son ka kularmun da kanka kaji"
Murmushi yyi yace insha ALLAH mom, ALLAH yatsare.
"Tace Amin had'e da ficewa"
Riyanatu dake zaune cike da jin haushinsu dg shi har mom d'in sbd hanata zuwa islamiya da akayi ,tunani take wai akan wannan k'aton saikace wani yaro ace ta wani kula dashi ,shiko kunya bayaji ace komai sai an Masa toda basuda kudinfa?"
K'arar rufe kofar bed room d'in yasa ta gane yabar parlourn" tsaki taja afili tace ALLAH ka kamun k'arshen matsalar nan....
Byn minti 15 tashiga ciki sbd ta fito Masa da kayansa.
Koda ta duba wardrobe nasa,k'ananun kaya ta fito Masa da su ,jeans dark blue da red d'in t shirt ta aje gefen gado, sannan ta fice jin Yana kokarin fitowa.
Komawa tayi a parlou ta zauna ta Fara kuka sbd bacin rai da tunanin wannan aure da zaa lakaba Mata watanni kad'an amai da ita k'aramar zawara...zaro ido tayi sbd wani tunani datayi,afili tace yah Salam insha ALLAH bbu abinda zai ahiga taakanunmu "to Wai ni miyasa ma na amince wai?"
Share hawanta tayi sbd jin zai bud'e parlourn.
Wani fitinan nan kamshi ketashi ajikinsa ,Saida ta lumshe ido"ko inda take be kallaba ya hakimce kan kujera.
Koda ta ga haka dining area ta nufa ta kwaso mai takawo gabansa tayi serving nasa, had'e da cewa kaci abinci pls"
Murmushi ya kuce Masa sbd ganin tana wani yin mgn cikin rarrashi wato taji maganar mom kenan.
Bbu musu yadan ci bbu laifi ,ta zuba Masa ruwa d drink yasha...
Byn ya idar ,yajawo laptop Yana dubawa can Kuma taga yashige bed room Jim kad'an yafito da pen d katuwar paper yafara Zane cikin kwarewa....sai satar kallon sa take "cikin 30 minit ya ajiye yafice zuwa masjid sallar la'asar.
Tashi tayi cikin sand'a ta duba zanen datayi,zaro ido tayi sbd ganin yadda ya Zane mutum sak tamkar hoto da alama photo ne ya kalla yyi zanen"
Ajiye tayi tana mamakin kwarewarsa azane"
Sannan taje tayi Sallah itama"
Sadda ta dawo har yadawo yadan kwanta kan 3 seeter"yatsina fuska yyi hade da cewa keeeeeee zanyi bacci bansan yawan motsi sbd dakinyi sai naji.
Cikin mamakin isarsa tace kana nufin da Raina bazanyi motsiba?"
"bansaniba"
Yafad'a had'e da gyara kwanciyarsa yarufe ido.
Sunkai kusan 35 minit , sannan cikin sand'a ta tashi ahankali zata fice..keeeeeeee! yafad'a cikin husky voice d'in sa,jikinta na kirma ta tsaya cak sbd batasan Yana kallonta ta k'asan ido"
Azuciyarta tace oh ni nabani d Mr arrogant din nàn....zonan nace" muryarsa ta katse Mata tunani.
Gabanta na faduwa ta je nesa dashi had'e da cewa gani!
Dagowa yyi ya bankomata harara sannan yace dama kula da ni mom tace kiyi ko kuwa sakani surutu kisamin ciwon Kai?
Girgiza Kai tayi had'e da cewa kayi h...short up your mouth stupit bacemun da gani...sum sum ta wuce ta Sami guri ta zauna.
Kwanciya yyi hade komawa bacci"
Be farkaba sai 6:21pm da sauri ya wuce ciki yyi alwarlal magrib yafito yadubeta cikin yatsina fuska yace Zaki iya tafiya gd" bejira amsarta ba yafice.
Tabe baki tayi had'e da gyara hijab nata ta dauki Jakarta ,ta fito parking space tasamu ya'u direba na alwalla (shike mai da ita gd kullum) yace ta jira yyi Sallah.
Byn ya ya'u direba yadawo yasameta inda yabarta wato bakin get , sannan suka wuce gd.
Bayan kwana2...
Share pls
BY MMN FAREESA [2/3, 5:52 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by Mmn fareesa
p13
*Bayan kwana2*
Abubuwa sun faru inda Inna mariya ta sanar da baffa sule k'anin baban riyanatu zuwan bak'in yakuma yi murna sosai sbd jin wannan magana, yasan insha ALLAH barinsu garinsu alkhairi ne" hakan yasa yacewa mariya duk ranar dazasu zo suxo yyi . bbu musu inna mariya tasanar da umma komai,ita Kuma ta sanar da Alh bukar sbd yazo ranar da umma sukayi waya d Inna mariya har take sanar Mata gali na cikin damuwa sbd jin labarin auren riyanatu Wai sonta yake Amma be fad'a ba tuni." Cikin jin tausayinsa umma tace oh ikon ALLAH !gsky banji dad'i ba , ALLAH yabasa wacce ta fita, k'ila ita ba alkhairi bace agunsa.. inna mariya tace Amin sukayi sallama.,,,
"Gefe guda Kuma riyanatu bbu laifi tana gane turancin sosai ,sbd hakan teachern nata yake had'a Mata da wasu abubuwan" Sannan yasanar da Abdallah tunda wannan week d'in za'a koma skul kawai yasaka ta zaifi"shikuwa yace saiya duba. Yyinda ita Fatima nakokarin ganin riyanatu ta xama classic lady itama,hakan yasa ana Bata albashinta sukaje bortique ta zabo Mata k'ananun kaya masu saukin siya "bakuma masu fidar da tsiraiciba" Had'e da kayan kwaliya tuni riyanatu ta shiga sahu itama lolx..🤣